An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
[05/04, 9:54 am] +234 703 293 4950: 💫LOKACI BAI KURE BA💫
✍🏻M SHAKUR
DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI!
EPISODE 1️⃣
TOM INA AMARE WAYANDA HARYAU BAKI TABA TASHIN KAN MEGIDA KIN BURGESA BA?🤭
INA KUMA UWARGIDAYE DA BASU IYA HARKAN ABUNBA BAKIDA CAPACITY😀 HAJIYATA BAKI KAWO LIGHT 💡 AKAN GADO??? TOH INA MUKU ALBISHIR DA BUDE SABON CLASS MAI SUNA COITUS JUNCTION WATO MANHAJAR RAGADADA🎊
ZO AKOYA MIKI NANAYE DA AYYARAYE DA ZAI BIRKITA LISSAFIN OGA💃
CLASS DIN WATA DAYA NE REGISTRATION IS 3K🔥
SEND A MESSAGE TO JOIN wa.me/+2347012181461
Yau asabar misalin karfe ukun rana take shigowa anguwan nasu dake nan extremely busy ga jama’a makil aciki, dan unguwan anan wajen area kasuwa ne hakan yasa anguwan ma is extremely busy ana sana’a ciki sosai, ga masu yan kwankwan ana buga bugen karfe, ga masu saida turame, ga masu saida katakwaye, ga yan kwalta, some na shan taba, ga kanikawa suma na duba mashina, like unguwan is just definition of ghetto area, tana tafiya zufa na keto mata sabida rana da akeyi ga sauri datake ganin yau kaman akwai tashin hankali, dazata shigo layin taga ana hada taya da katako an taru ga fetur Allah sa bawani abu za’a kumayi yau ba, karasawa tayi wani lungu haka tashiga ga gidaje awajen guda biyu yan kananu suna facing juna, tsayawa tayi gaban daya daga cikin gidajen tai jimmmm ganin kwado a kofan saita juya tashiga gidan dake facing nasu inda wata mata ke tsakar gidan tana ganinta tace “Likitoci an dawo” idanu yarinyar tadan juya daman gasu manya manya farare tass kaman madara, duka duka yarinyar bazata wuce 15yrs ba, tana sanye da kayan nurses farare da hijab karami fari, light caramel ne kalan fatan ta dake dauke da gira mai yawa da cika baki sidik, gashin idanu ma haka bakake sosai ga manya manyan fararen idanu kal kal kaman an wanke su da madara, tsakiyan baki kirin ga dogon hanci da karamin bakinta mai dauke da pink lips masu bala’in kyau ka kallesu kaman ka taune sabida kyau, goshinta da gashi sosai a kwance harda zufan datakeyi yasa suka kara kwanciya, kana ganin goshin kasan tanada suma sosai, just last month tagana zana WAEC nata sai Baba yasata awani auxiliary nursing program da akeyi asabar da lahadi a filin makarantan LEA wanda tafara zuwa ana koya musu basic things haka dan baiso taita zaman banza agida wannan data zana jarabawa, Matar dake wanke shinkafa tace “shiga dakina saman fridge Mamanki ta ijiye miki makulli, sunje dubiya chan teaching hospital a gabari itada makotan mu hala sai yamma zasu dawo” gyadamata kai tayi tawuce ta shiga tadauko tafito daga gidan ta tsaya tabude kofar gidansu tazare key tashiga dan zaure tafara wucewa kafin ta dage buhu tashiga asalin tsakar gidan dayake a gyare ko’ina, gidan baida wani girman kirki kaman dai gidan data shiga ne ta karbi key, wucewa tayi tabude kofar dakinsu ta shiga falon shima a gyare ga kujerun su na leda bakake daya yayyage kana ganin soson but overall dai dakin tsaf tsaf, akwai dakuna biyu bayan falon na biyun ta wuce ta bude ta shiga wata yar katifa ce irin ta yan boarding school akasa yar mitsila an shimfida zanin gado mai kyau ajiki sai littatafai na boko a gefen gadon saiga kula yar karama saikuma wardrobe babba a dakin wanda Mama bata dade da dawodashi nan dakin ba dukawa tayi daga wajen tashiga kokarin cire kambas baki na kafanta na school taji hayaniya da ihu a unguwansu. “sai mun kashesa! Aakashesa! A cinna masa taya! A konasa! Zamu gwadama gwamnati basu isa su rufemana hanyar cin abincin mu ba! Hakanan kawai gabanta yafadi, a unguwan nan aka haifeta tagirma but haryau tsoron unguwan nan take banda zuwa boko da islamiyya babu inda take zuwa, kullum cikin tashin hankali ake a unguwan nan, ama mutum duka, a kona mutum da taya, a sassare mutum anan unguwan ba abu mai wuya bane, yan sanda karan kansu sun gaji da yan unguwan dan sune constant customers din police station, ihu da guje guje dataji anayi yasa bata jira takarasa cire dayan kambass dinba tamike tafito falo so take taje ta kulle kofar gidansu wannan da Mama batanan Baba ma haka she’s scared, ta tsani tashin hankali, tana kokarin daga labule falon kawai taji an shigo gidansu da wani irin gudun da kawai tasan na tashin hankali ne kafin tamayi wani motsi kawai aka daga labule aka fado dakin tayi baya zata fadi ta dafa kujera da sauri takalli gabanta a tsorace, wani mutumi ne dogo babba ne yana sanye da wandon shadda dayakoma baki dan bamata tantance kalansu ba sabida yanda sukai baki, babu riga jikinsa but ko’ina yayi baki kaman gawayi, hannunsa na haggu nawani irin tiriri kaman an dafa hannun a wuta, fuskansa baki ko’ina ga jini dakebin goshinsa yana wani irin kaurin hayaki, kallonta yayi ganin yanda yar yarinyar ta zaro idanu gabanta na faduwa bakinta na motsi kaman tana shirin ihu daidai kuma suka farajin gudu wajajen gidan ana cewa “yashiga lungun nan, yashiga lungun nan” da sauri yasake kallonta yadan daga hannayensa sama cikin muryan karfin hali that is a bit calm karya tsorata yar yarinya yace “please help me!”.
[05/04, 9:57 am] +234 703 293 4950: 💫LOKACI BAI KURE BA💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 2️⃣
TOM INA AMARE WAYANDA HARYAU BAKI TABA TASHIN KAN MEGIDA KIN BURGESA BA?🤭
INA KUMA UWARGIDAYE DA BASU IYA HARKAN ABUNBA BAKIDA CAPACITY😀 HAJIYATA BAKI KAWO LIGHT 💡 AKAN GADO??? TOH INA MUKU ALBISHIR DA BUDE SABON CLASS MAI SUNA COITUS JUNCTION WATO MANHAJAR RAGADADA🎊
ZO AKOYA MIKI NANAYE DA AYYARAYE DA ZAI BIRKITA LISSAFIN OGA💃
CLASS DIN WATA DAYA NE REGISTRATION IS 3K🔥
KIZO AKOYA MIKI HARIGIDO KISAMI KAN OGA🤭
Dasauri yarinyar takara kwalalo idanu tana kallon bakin mutumin looking really really scared, cikin zakakkiyar muryansa data dishashe sabida azaba yace “hide me please! Kasheni sukeso suyi!” Daidai an buga kofar gidansu kofar yayi wani irin kara kaman an karyata ma hakan yasa da sauri ta juya tashiga kalle kalle tagama rudewa batamasan mezatayi ba, idan taki taimakonsa aka kashesa itama tanada hannu a kashe musulmi dan uwanta kuma wuta zata shiga, tabarsa tasan tsaf zasu kasheta rasa abinyi tayi ta kallesa saikuma tayi hanyar dakinta tace “ka zo” dasauri yabita yana kallon ko’ina wardrobe da Mama takawo mata dakin tabude wanda ba wani abune ciki ba tajuyo ta kallesa tace “shiga na boyeka anan” gyadamata kai yayi yashige ta maida kofan da sauri tarufe daidai samarin da sunfi Allah kadai yasan adadinsu sun fado falonsu, rawa jikinta yafara ganin suna tahowa zasu shigo dakin kuma bataso su shigo zasu iya ganinsa sai kawai ta zare hijabinta ta yar akasa mutumin cikin wardrobe din na kallonta tadan ramin wardrobe din, takai hannunta bayan riganta tashiga jan zip dinta kasa ahankali kadan kadan gabansa na faduwa yace “wat is this girl trying to do” yaga wani black tabo mai girma a ta right side na kafadanta daidai samarin na daga labulen dakin wani irin ihu ta tsala tareda dukawa da sauri tace “Mamaaa!” Wanda ke kan gaba ya fizge labulen cikin muryan yan ta’adda yace “dalla gafarachan Malamai ku koma baya bakuga yarinya na kokarin cire kaya bane kuke dage mata labule” dasauri ta dauki hijab nata tasaka jikinta nawani irin rawa kaman tanajin fitsari kirjinta kaman zai tsage ganin mutanen nan ba alkhairi bane, dan daban yajuyo ya kalleta ganin dukta tsorace yamata murmushi da black lebensa na taba yace “yanzu kika dawo daga makaranta Feerahn Mama?”Gyadamai kai tayi dan tasansa sarai dan makotansu ne ya gagari iyayensu, tace “eh Ya Anas” wani narkewa zuciyansa yayi yasake washe baki yace “wani bai shigo gidan nan ba?” Girgizamai kai tayi ahankali tace “babu kowa agidan yanzu nadawo na karbi makulli wajen Mama Uwale nabude gidan Mama wai sunje dubiya chan gabari” juyawa yayi believing yarinyar yace “tohh sai ajuya bai shigo nan ba eh ya ne mu ware, yarinya karama ce agidan kanwarmu Safeerah, Mamanta ma sunje dubiya, aware” samarin suka fara fita yajuyo yakalleta tasauke kanta kasa gabanta har bugawa yake tsanagen tsoro yasake washe baki yace “karki damu babu wanda zai kara shigowa karkiji tsoro babu wanda ya isa yatabaki a layin nan, bari muje agaida Mama” gyadamai kai tayi ahankali gabanta na faduwa ya wuce gabanta sai faduwa yake bana wasa ba takai kusan 5min ahaka sannan ta tashi tafito falonsu ko’ina yayi datti sun tattaka musu har kujeru da takalma tawuce tafito ta taho zaure gabanta na faduwa taga neighbor nasu tace “kinga Safeerah kulle kofa ki garkame sakata Allah ya tsaremu daga sherin mutanen nan kinga yanda suka juyamin gida, wlh nagaji da unguwan nan ina dalili kullum cikin tashin hankali muke rufo kofarku nidai” gyadamata kai tayi ta maida kofansu tarufe ahankali tasaka sakata na sama dana kasa sannan tajuyo har lokacin kirjinta racing yake tashigo falonsu tamaida kofa tarufe tasaka sakata zata wuce sai kawai tayi wajen dan karamin freezer su tabude taciro goron ruwa, tadauki rubber cup dake saman fridge din ta tsiyaya ruwan sanyin a cup din tawuto tashiga dakinta tawuce wajen sip dinta tabude ahankali tadan koma baya adan tsorace ta kallesa, ijiyan zuciya kawai yake saukewa yama kasa motsi sai hura iska yake a hannunsa dake masa wani irin azaba, ahankali tamikamai ruwan da hannunta, juyowa yayi yakalleta saiyasa hannu ya karbi ruwa ya tsaya kallon cup din saikuma yakai ruwan baki ya kwankwade within seconds duktana tsaye tana kallonsa kana ganinta kaga matsoraciya yamika mata cup din yace “karamin” karba tayi tajuya takoma falo tasake debo ruwan takawo mai ya karba ya kwankwade yabata cup din, karba tayi tana kallonsa, ahankali tace “nabaka abinci”? Juyowa yayi yakalleta sai yakasa magana sai kallonta daya tsaya yi hakan yasa Safeerah tajuya tawuce wajen gadonta dan karamin kulan abinci ta da spoon dinta tadauka tajuyo tazo har wajen wardrohe din still kallonta yake tashiga bude kulan da sauri ta duka ta ijiye marfin a kasa tasaka spoon sannan ta matso wajen ta mikamai, dafadukan shinkafa ne na manja da baimaji sosai ba kana ganin abincin kasan struggling food ne wanda marasa kudi talakawa ne suka dafa, yayi jim yana kallon abinci batare daya amsaba hakan yasa cikin sanyin muryanta tace “dazafi kaci kanajin yunwa” Jaye idanunshi yayi daga abincin yakalli hannunsa yace “no kici I’m not hungry! Kin dawo daga school, so eat” dukawa tayi ta dauki marfin flask din ta rufe ta ijiye a gefe takara kallonsa hannunsa yake kallo ga bakinsa da gefen fuskansa jini, asanyayye Safeerah tace “konaka suka soma yi da wuta?” Gyadamata kai yayi batare daya kalleta ba, murya chan kasa tace “Allah sarki, Allah kadai keda ikon yin hukunci da wuta ba dan Adam ba, meka musu?” Batare daya kalleta ba har lokacin yace “na kade wani achan express na kaisa asibiti aka basa magani shine nace ya gayamin gidansu na kawosa ina zuwa kawai suka tareni and then this, is like kaman sun sanni is set up nazo kano for wani government project ne!”
[05/04, 9:58 am] +234 703 293 4950: 💫ITS NEVER TOO LATE💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 3️⃣
TOM INA AMARE WAYANDA HARYAU BAKI TABA TASHIN KAN MEGIDA KIN BURGESA BA?🤭
INA KUMA UWARGIDAYE DA BASU IYA HARKAN ABUNBA BAKIDA CAPACITY😀 HAJIYATA BAKI KAWO LIGHT 💡 AKAN GADO??? TOH INA MUKU ALBISHIR DA BUDE SABON CLASS MAI SUNA COITUS JUNCTION WATO MANHAJAR RAGADADA🎊
ZO AKOYA MIKI NANAYE DA AYYARAYE DA ZAI BIRKITA LISSAFIN OGA💃
CLASS DIN WATA DAYA NE REGISTRATION IS 3K🔥
CHAT ME UP AND JOIN NOW wa.me/+2347012181461
Natsuwa Safeerah tayi tana kallonsa ya mugun bata tausayi, wani iri zuciyanta kemata irin inama ita watace ko tanada wani karfi tayakesu, yan anguwan nan haka suke kaman ma dagangan suke zuwa titi dan abugesu su samu nama ga hannunsa ya kone ga gefen fuskansa duk jini sai kawai taji kuka yazo mata tadaura hannunta kan fuskanta tafashe da kuka ahankali tana tabe baki, awani irin hankali yajuyo yakalleta jin sautin kuka why is she crying? Ya tambayi kansa, yana kokarin magana saiyaga ta jaye hannayenta fuskanta gabaki daya ya jike da hawaye, cikin muryan kuka tace “kuma Allah saiya saka maka azzalumai kawai, kayakuri kaji, akwai Allah, one day duk Allah zaiyi maganin su sun dauka sunfi karfin kowa basusan cewa babu wanda yafi karfin Allah ba” takarasa maganan tana kallonsa another set of hawaye na zubomata sai yakasa magana ma kawia ya tsaya yana kallonta, tashi tayi har lokacin goge hawaye take yana kallonta tawuce tabude jakan school nata ta zazzage komi, tanada gauze, bandage, spirit, hydrogen da auduga, kwasowa tayi tazo wajen wardrobe din tace “kafito” ahankali yafito tanunamai kullin kayan wankinta dake wajen daure a zani zama yayi ahankali yana sauke ijiyan zuciya, tajuya tafita daga dakin tadauko zuma tadawo tazo dan nesa dashi takallesa da idanunta da sunyi ja sabida kukan datayi suka hada ido, hannunta tadaura a kirjinta tace “kagani farin uniform na nurses ne ajikina ko, ina zuwa makarantan Nurse ban kware ba, zanyi jamb nashiga asalin nursing a university abinda nakeso nazama kenan” tai wani murmushi daya bayyana dimples nata masu kyau da fararen hakoranta, takallesa tace “ban kware ba but na iya abubuwa kadan amman zaka bari nasamaka magani a haka?” Kallonta yayi na kusan 3secs sai murmushi takemasa hakoranta yan kanana kaman na children saiya dauke kai baice komiba, dasauri tace “dan Allah ina ganinka ahaka kuka kake sani” tai wani rau da fuska zata fashe da kuka kallonta yayi ganin hawaye yataru a idanun nata sai ya gyadamata kai kawai alamun eh, da sauri tabude spirit da auduga ta dangwala ta dan taho dab dashi but saitaji gabanta na fadi takasa komi sai wani firrr take da idanu yakalleta ganin takasa kana gani kasan bata tabayiba, ijiyan zuciya ya fuzar ahankali yace “do it” yanuna mata gefen goshinsa dake jini, gyadamai kai tayi ta kai hannunta dake rawa ta goge ciwon goshin ya runtse idanu da sauri sauri ta tsaya tace “dazafi ko sannu” saita matso dab dashi tacigaba da goge blood din tana kallon black face nasa daya runtse idanu yanda yabata tausayi yasa kawai saita huramai iskan bakinta a goshin wani irin bude idanu yayi yajuyo yace “wat are you doing?” Kasa magana tayi tai fiki fiki da idanu yace “ki barshi banso” dasauri tace “yakuri baram karaba wlh tausayi kabani naga kanajin zafi” akufule yace “namiki kala da abin tausayi?” Girgizamai kai tayi sai ta turomai baki ta kwabe fuska zatai kuka dauke kai kawai yayi yace “cigaba” dasauri tacigaba tai maza tagama ta manna bandage awajen sannan tazo wajen hannunsa takalla ya kone sosai a hannun yama fara bororo, bala’in tausayi yabata, tasan kawai dan shi namiji ne yasa yadaure amman a konaka haka da bala’in zafi gashi yayi bororo, sheshekan kuka dayaji yasa yajuyo da fuskansa gently, yarinyar yaga ta tasa hannunsa agaba tana kallo tana kuka batare data taba hannun ba, sai yayi shiru kawai yana kallonta sai kuka take tana gogewa da bayan hannu, calmly yace “ahaka zaki zama Nurse?” Kaman jira take tafashe da kukan da kyau cikin kukan tace “banson naga anacin zalin mutum, sabida sunga bakada karfi kai kadaine su sunada yawa saisu azabatar dakai haka, kaga nataba konewa akafa” dawani irin sauri ta gyara zama ta daga kafar damanta tazare white sock na kafan da sauri tanuna mai wata yar karaman tabo haka na kuna, kafanta very clean ga dogayen yatsu looking damn beautiful dan akwai ragowan jan kunshi akansu tace “lokacin Mama na koyamin girki tace na tafasa wake naje zan juya ruwan ya zubemin akafa saida nayi kwana bakwai ina kuka sabida zafi, kaiko wuta fa suka samaka nasan kalan azaban wlh, is not fair sai Allah ya sakamaka” he’s in extreme pain da maybe da wanine da yanzu yasume sau uku, but shirme da surutun this little girl is diverting attention nasa, on a scale of 10 tasa he’s only feeling 4% azaba, ganin da gaske kukan take yasa gently yace “stop crying and treat me Miss Nurse” washemai baki tayi tace “kaika fara kirana Nurse amman Nurse Safeerah zakace, sunana Safeerah Shu’ibu idan na girma na bude asibiti na ai zaka dinga zuwa ina dubaka ko, nine nurse dinku ko”? Gyadamata kai yayi kadan alamun eh, zuman ta dauka tace “dana gama school danayi admitting naka ma ni, but bakomi zan gayama Mama yau nasami first patient” tabude zumansu tashiga shafawa ahankali kai tsaye batare dataji wani tsorobae idanunsa a lumshe amman hakanan yabude kadan yadan kalleta tana shafamai zuman hawaye na ciko mata a idanu, kasan the thing is hurting her, saikuma ta turo baki irin na yara dake jin tausayin abu tasake fashewa da kuka mara sauri, for the first time sai yayi murmushi dudda yanajin azaba yace “abinda aka koya muku a school din kenan, kina treating patients kina kuka”? Dasauri ta kallesa saitakai bayan hannu ta goge fuskanta tass tace “banso naga an zalinci wani, kaji proper hospital duk sai an cire skin dinnan, hannunka zai zama mai tabo, kayakuri kaji”gyadamata kai yayi yamike tsaye dasauri ta mike tace “ina zaka?” “Zan tafi” ya amsa batare daya kalleta ba dasauri ta shiga gabansa tana zaro idanu tace “suna nan ko’ina su Anas Magu, dan Allah karkaje kabari Baba yadawo saiya fadi yanda za’ayi ya fitar dakai batare da an ganeka ba” shiru yayi yace “aramin wayanki i lost mine” ahankali tace “banda waya Baba yace naci jamb zai siyamin nafara university da waya” kallonta yayi sai yadan fuzar da iska kana ganinsa kasan yadamu ganin haka yasa tace “naje gidansu Maman Uwale na aro maka?” Gyadamata kai yayi, ahankali tace “to koma ka zauna” komawa yayi yazauna saita juya ta duka takarasa zare dayan takalmin kafanta tafita yabita da kallo kafin yabi dakin da kallo, kusan 3min tayi tadawo gidan takara kulle kofansu sannan tashigo dakin a kwance tagansa kaman baida lafiya yana ganinta da kyar yadago yamika mata hannu tabasa wayan karba yayi yashiga saka wasu number yakai wayan kunnensa yace “ya sunan layin nan” dasauri tace “yan kwalta bakın kasuwa karshen layi” magana taji yayi turenci ne but kuma kaman numbers yake kira saikuma sunan layinsu daya kira yazare wayan a kunnensa yamika mata karba tayi tajuya tawuce takai tadawo ganinsa kwance kaman baya numfashi yasa tayi wajen ta tsaya kansa tana lekasa ganin baya motsi yasa ahankali tace “Yaya, Uncle, Malam, bawan Allah” but baiyi motsi ba kawai saita fashe da kuka tace “nashiga uku shikenan sunja mutum ya mutu agidan mu, mezan ce? Mesan gayama su Mama da Baba? Innalillahi? Na shiga uku ni Safeerah yazanyi?” Hawaye ya gangaro daga idanunta ya diddiga akan fuskansa, bude idanunsa yayi ahankali ya kalleta da sauri ta dakatar da kukan tace “na dauka ka mutu ne” cikin karfin hali dan bala’in rashin lafiya da zazzabi yakeji yace “haka aka gayamuku ana mutuwa a school?” Zaro manya manyan idanunta dasukai jaaaa tayi ta kallesa batai magana ba, murya chan kasa yace “kinci abinci?”
Girgizamai kai tayi ahankali yace “to dauka kici” murya chan kasa tana kallonsa tace “to katashi kazauna banso ka mutu tsoro nakeji” shiru yayi saiya taso cikeda karfin hali ya zauna ganin she’s really scared itakuma saita zauna anan gabansa kan tiles ta kallesa ganin yazauna da kyau yadan lumshe idanu yasa tajawo kulan abincinta tabude ahankali tasa spoon, ciko spoon din tayi da kyau ta hangame baki tasa abincin dasauri ya kalleta yana kara zaro idanu baitaba ganin loma haka ba, gabaki daya hankalinta yakoma kan abincin dan shegen yunwa takeji tun kokon safe sake ciko cokali tayi takai bakinta tana jan hanci saiya manta da zazzabin dayakeji ya tsaya kallonta, 7good spoons tayi ta cinye abincin dake kulan tasss takai hannu cikin kulan tana tsince yan few rices dasuka rage takai baki kaman bata koshi ba yace “kinajin yunwa haka why did u give me abincin ki?” Dasauri ta kalleshi tace “sabida bakada lafiya ni zan iya hakura ai nasha koko kafin naje school, kuma nasai kosan rogon da hamsin din da Baba yabani kudin mota nadawo da kafa, kafa kuma Mama tadawo zamuyi girki tare” ahankali yace “mesa bakihau mota ba”? Murya chan kasa tace “yunwa nadingaji a school wlh” for the second time yayi murmushi ahankali, dasauri tace “laaaa murmushi kayi? Fuskanka baki kirin ba’a ganewa” shiru yayi baice komiba ya lumshe idanu, tayi shiru tana kallonshi ganin yana zufa saita juya da sauri tawuce gadonta tadauko mafici tadawo tashiga fifitashi, bude idanu yayi kadan sabida sanyin dayaji kan hannunsa dake zugi zaiyi magana sukaji jiniya da kukan motocin yan sanda ga sahun ana gudu ana watsewa dawani irin sauri ta jingina da sip gabanta na faduwa sosai, yadan kalleta yace “are you scared”? Zaro manyan idanunta tayi ta girgizamai kai tama kasa magana, chan taji ana diddirkowa ata kofar gidansu arude tace “tashi kashiga wardrobe” buga kofar gidansu taji anyi arude tazabura tace “tashi ka shiga ciki bari naje nagani”.
💫LOKACI BAI KURE BA💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 2️⃣
TOM INA AMARE WAYANDA HARYAU BAKI TABA TASHIN KAN MEGIDA KIN BURGESA BA?🤭
INA KUMA UWARGIDAYE DA BASU IYA HARKAN ABUNBA BAKIDA CAPACITY😀 HAJIYATA BAKI KAWO LIGHT 💡 AKAN GADO??? TOH INA MUKU ALBISHIR DA BUDE SABON CLASS MAI SUNA COITUS JUNCTION WATO MANHAJAR RAGADADA🎊
ZO AKOYA MIKI NANAYE DA AYYARAYE DA ZAI BIRKITA LISSAFIN OGA💃
CLASS DIN WATA DAYA NE REGISTRATION IS 3K🔥
KIZO AKOYA MIKI HARIGIDO KISAMI KAN OGA🤭
Dasauri yarinyar takara kwalalo idanu tana kallon bakin
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 1 Chapter of 15