Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
simple gown na atampa saita dauki hijabinta dake nan kan dadduma dark blue har kasa tasaka tafito tasaka slippers tawuce cikin gidan tabude kofa tashiga flat dinsu, Momma ne kadai a falo tana waya tanacin fruits ko kallon Safeerah batayi ba, wucewa gabanta Safeerah tayi ta duka har kasa murya kasa kasa ganin tana waya tace “Momma ina yini sannu da hutawa” da hannu tamata alamu tabar gabanta hakan yasa ta mike tawuce kitchen, Mama tagani tana aiki ga kofan backyard a bude, Waleed na wajen yana wasa da ball kagansa a tsaftace fess yasaka wani short green da riga yellow, ga takalmi akafansa mai igiya yana wasa abinsa tace “Mama sannu da aiki” Mama tace “ya aiki an dawo, ga kulan abincin ki dauka kije kici” gyadama Mama kai tayi tasa hannu tadauka tadauki spoon saita wuce itama tafita Waleed na ganinta yayi ihu yana sakin kwallon yace “Ummyyyy” hannu ta budemai tana murmushi sosai tace “oyoyoo Waleed din Ummy” tahowa yayi da gudu ya rungumeta ta daukeshi tace “yau kwallo ake bugawa, zomuci abinci” ta zauna kan tabarman dake wajen ta sanyashi akan kafanta tabude kulan taliya aka dafa tadebo takai bakinshi juyar da fuska yayi yaki amsa saima yashiga kokarin tashi daga jikinta tace “zamuyi fada fa Waleed” tasakesa tashi yayi yacigaba da ball abinsa tanaci tana kallonsa tana cewa karage gudu Waleed, tass tagama tamike tadawo kitchen ta ijiye ma Mama kujera murya kasa kasa kar ajiyosu tace “zauna ki huta nadawo Mamana” babu abinda bata iya dafawa ba ita tai abincin dare fried rice, grill fish, sai salad da juice takawo dinning tsaf, suka fito nan backyard sukai alwala sukai salla a tarbarman dan saura goge kitchen duk zatayi, tana idarwa tadawo kitchen ta wanke komi ta goge komi tashiga mopping Mama tadauko Waleed suka shigo ciki cus sauro awaje ta maida kitchen tarufe. “Safeerah! Maryama!” Sukaji Momma takirasu faduwa sosai gaban Mama yayi tace “na’am” tawuce tabude kofa Safeerah taja hijab dinta daga kan kofa tasaka suka fito, Momma suka gani a falon tahada rai sosai kaman bata taba murmushi aduniya ba, ga Salma zaune kusada ita tana murmushi saiga ledan kasuwa na pampers da madara da cerelac agaban Momma, ran Momma abace tace “tashi kije ki kiramin Shu’ibu Salma” tashi Salma tayi tawuce tafita, Waleed yayi lamo jikin Mama dan da Momma da Salma da Shamsu tsoronsu yakeji baya sonsu ko kadan sabida they’re not nice to him, karamin motsi zaiyi agabansu su mammakesa, shigowa Salma tayi Baba biyeda ita yaga Mama da Safeerah tsaye charko charko gabansa yafadi yataho da dan damuwa yace “gani Mama Kubra meya faru”? “Ubanka ne yafaru Shashasha kawai! Solobiyo!” Salma ta tuntsire da dariya sosai abinta dan zagin da Momma ta zubamai ya mugun mugun bata dariya, ran Safeerah yafara zafi ganin zagin da akama ubanta Salma na dariya amman dai tayi shiru bataso tai abinda za’a kara musu zagi, strictly Momma ta kalli Safeerah tace “nasan rabonki da d’a namiji tun kina shekaru shashida aduniya, watanki shidda gidan Abbati ya sakoki, so nasan jiki da jini kin fara bukatan abun ne”? Ahankali Baba da maganan batamai dadi a kunne ba yace “Subhanallahi wace kalan magana ce wannan Yaya Kubra”? Momma hayayyakowa tayi tace “wlh ka kara magana anan wajen saina tashi na yanka mata mari wawa kawai langahuhuu!” Kwashewa da dariya Salma tayi harda faduwa akan kujera tana rike ciki tace “Momma Innalillahi kin iya well deserved zagi, this ur brother kam yayi kama da langahuhu jibesa kaman ana diba ayi miya” ba Safeerah kadaiba hatta Mama saida ta dubi Salma cus this is too much, how can small yarinya be insulting adult haka, Momma takalli Safeerah da har idanunta sun kada sunyi ja tace “cikin shege kikeso kiyi ki kawomin cikin gida dan naga alamu kin fara bin maza eh Karuwa!” Kallon Momma Mama tayi tadan sassauta murya cus data zagan mata Safeerah gwara ta zageta bakomi tace “Mama Kubra dan Allah kiyakuri koma menene, Safeerah bata dace da mummunan sunan nan ba, amman metayi?” Zabura Momma tayi ta tashi tayo kan Mama Waleed ya tsala ihu yasauka daga jikin Mama da sauri yayi jikin Mamansa Safeerah ta daukesa ya kankameta yana ihu bayason Momma ko kadan, Momma ta tsaya dab da Mama tana huci tace “daman naga ke daidai kike dani, toh ki gayamin idan yarki ba karuwanci takeba a ina tasami kudi tasayo abubuwan chan nasan bata da kosisi?” Mama takalli ledan sannan takalli Momma tace “nabata dubu ashirin yau da safe” Baba yace “nakara mata dubu goma nima sabida Waleed baida abinci da pampas” Momma tsayawa tayi kallonsu tace “ahhh lallai ni kuka tarunwa akai kuna kare yarku haka? Yau nataba muku yar gudaliya d’aya d’aya dinku ko, kiri kiri yarinya taje ta saida mutuncinta ayi amfani da ita abiyata amman kuhada baki ku shigan mata kuna rufa mata asiri okay fine” Momma takoma tazauna tana kallonsu tana karkada kafa, Baba calmly kaman matsoraci yace “kiyakuri da nasan lamarin siyo abincin Waleed zai xama fada haka da ban bayarda kudin ma, amman yaron najin yunwa baida abincin dazaici gobe da safe eh Fisabilillahi Mama Kubra mu manya muna iya hakura da yunwa amman me karamin yaro Waleed yamana dazamu hanasa abinci”? Yadan matso dab da Momma yaduka ahankali gabanta just to make peace yace “dan Allah kiyakuri kinji bazamu karab……..” tasssss! Momma ta yankama Baba mari da saida yayi baya zai tumbula Mama da mugun gudu ta taroshi Safeerah tai ihu tace “Babaa!!!” Salma tace “ai dakinmai biyu Mom” jikin Baba har wani rawa yake kaman marin ya mugun gigitasa baitaba tunanin yayarsa yar uwansa ta jini zata iya marinsa gaban iyalansa ba, idanun Mama suka cicciko da hawaye sosai tarikesa kawai takasa magana feeling yanda jikinsa ke rawa sosai na gigicewa idanunsa namai duhu yadena gani duka daman off and on idanun ke masa kaman switch, Safeerah takalli iyayenta takalli mahaifinta tasake kallon Mama da hawayen ma yazubo mata daga idanu kawai tarike Baba gam dake shaking but she’s shattered completely, jitayi ina bazata iyaba enough please takalli Momma ido cikin ido tace “baki kira yarki dake kusada ke karuwa ba sai ni Momma!” Maganan saida yadaki kunnuwan kowa adakin hatta Baba da Mama, Mama tasaki Baba tamike dasauri tazo wajen Safeerah zata kama hannunta Safeerah takalli iyayenta ta fizge hannunta da Mama takama tafashe da kukan takaici tace “ki banni Mama ki banni wat? Is she God? Ita Allah ce dazata dinga wulakanta ku? What gives her the right”? Takalli Momma dake kallonta kyur zuciyanta na tafarfasa tace “kawai sabida muna zaune gidanki, sai wulakanta min iyayena kike, me suka miki banda kyautata miki kullum suna miki bauta kaman bayi, kince bazaku sayama Waleed abinci ba, sun bani kudi naje na sayo to wat is there? Salma dake zuwa club sai tsakar dare, tana yawo da matan banza baki kirata karuwa ba saini da bana komi, me muka miki why are you slapping mahaifina meya miki this poor blind man? Kanninki jini daya, mahaifiya da mahaifi daya ya kawoku duniya kike wulakantawa haka sabida kinga kinada kudi ke waye Momma”? Safeerah tai ihu tafashe da kuka sosai ta mugun zuciya tana jijiga Waleed dake kuka sosai a hannunta tana kallon Momma dake kallonta itama, Mama takara kama hannunta tajata Safeerah taki motsi sai kallon Momma take kaman zata rufeta da duka, Salma tawani taso tace “sabida solobiyon wawan ubanki kikema Momma rashin kunya ko toh bari kigani” sai kawai tayi wajen Baba takai kafanta zata haureshi wani yarda Waleed Safeerah tayi kaman zararra takai hannu tawani finciko kafan Salman, Salma ta taho a bare, jikake tass! Tass! Tasss! Ta dauramata maruka, Momma tamike ahaukace Salma na kurma wani ihu Mama ta taho zata shiga Momma ta fincike Safeerah ta daura mata mari jikake tass Safeera ta sunkuyar da kanta, Salma ta dunkule hannu tawani nushe bakinta sai jini batai wata wata ba ta naushi bakin Salma itama sai jini suakhau dambe sosai da Salma Momma nakaiwa Safeerah duka tako’ina, Mama tafashe da kuka ganin yanda ake dukan yarta Safeerah both Momma da Salma dudda itama Safeerah ta jigbi Salma, Mama tace “Safeerah ni kikema haka? Have you seen condition na mahaifinki”? Chak Safeerah ta tsaya, Momma ma ta tsaya, Salma na goge bakinta taci bugu tace “ke waye ke har kin isa kitaba Salma? Ke da you are the one datasa iyayenta a condition dasuke yau shine kike blaming wasu” Momma tace “think da bakiyi abinda kikayi ba da kuna gidanku yanzu haka a Kano, ke kika kawo bala’i kika lalata rayuwan iyayenki! Because of action naki mahaifinki ya makance not because of us, all I did is save you guys in return kunamun bauta, after everything I did to you Safeerah ni kikama rashin kunya yau, nida na biya kudin aikin da aka miki kika haifo wannan yaron mara galihu na sayamasa sutura da tufafi da ubansa yace bayaso ni kika zaga yau? Ni da na ceceku bayan kin jawowa iyayenki balai? Nida na aurar dake”? Safeerah is feeling so bad cus some magana batai karya ba is all her fault but dudda haka azuciye tace “kika aurama mashayi ni mara tarbiya daya kusan kasheni dai, mesa baki aurama yarki shi ba? Kin tsanemu you don’t want anything good for us? Auren zalunci kikamin” fizge Safeerah Mama tayi ta daka mata tsawa tace “Safeerah! Is this tarbiyan dana baki? Kinsan Dawa kike magana kuwa? Yayar mahaifiyarki ce! Itace first Botn sai Harira sai mahaifinki! Are you okay, kika kara magana zan tsinka miki mari anan, dauki Waleed kuwuce daki” Momma tace “wani dakin? Badai na gidana ba ko”? Mama da Baba dake numfashi sama sama suka kalleta banda Safeerah data duka tadauki Waleed dake kuka sosai tarike ajikinta tana goge hawaye gwanin ban tausayi, Momma tace “kidauki danki ki tattara kibar min gida this night inba hakaba wlh wlh saikunyi mamakin abinda zanmiki Safeerah! Yarinyar danama komi harda makaranta nizata zaga, wlh wlh bazata kwana cikin gidana ba, idan Safeerah ta kara kwana cikin gidana Shegiya uwata ta haifeni! Na rantse muku da Allah ita da danta sai sunbar gidana yau!”. EPISODE 1️⃣7️⃣ Dudda jikin Baba was shaking baya ganin at all saida ya yunkuro yana kokarin tashi jin maganan da Momma tayi, Mama ta taho tana kamasa takalli Momma tace “dan Allah kiyakuri Momma, dan Allah, Safeerah yarinya ce, batada wayau, ba hankali batasan me duniya ba, yarinyar da ko Salma ta girmeta ina zaki biyema kalamanta dan Allah kiyakuri zan hukuntata namiki alkawari” Baba so yake yatashi yakasa cikin wani irin murya yana haki kaman mai asthma yace “Yaya Kubra kimin rai ina yar karaman yarinya ta zataje da daren nan da karamin yaro hannunta eh, kiyakuri kowani hukunci zaki mana kiyi amman banda koran Safeerah da Waleed ina zata”? Cikin ihu Momma tace “taje wajen karuwancin ta mana, koko taje ta nemo uban Waleed da ware haka nasan yana club yasha giya yayi tatil” tadaga murya sosai tace “I don’t want to count 5 na ga Safeerah da danta cikin gidana inba hakaba gardawa zan kira nasa su fitar da ita and zaku iya binta babu wanda nahana cikinku daman na dade da gajiya, ungrateful fool na taimakeku bayan Shegiyar yarinyar tajawo muku annoba yanzu tazo tana gayamin magana ke har kinada baki, One!” Momma tafara counting jikin Baba yafara rawa sosai, Mama da hankalinta yatashi ga Baba ya birkice ga Safeerah ana koranta tace “Mama Kubra kimin rai, kimana rai, wa muka sani agarin nan? Ina Safeerah zata da yaro da daddaren nan? Ko bakiyi dan halinta ba kiwa Allah kiji tausayin Waleed, ina yar yarinyar nan zataje ta kwana ga Waleed ta ina zata fara eh”? Momma da zuciyanta fess ganin sun rude ga Safeerah na kuka idanu sunyi ja tace “two” cikeda rashin imani, azuciye Safeerah takalli Mama tace “Mama kutashi mutafi!” Momma dake kallon Safeerah sosai ta kalli Mama dake gabanta tayi kneeling tace “kalli wacce kike rokonma arziki, kalleta Shegiya mai zuciyan banza da wofi saisa Abbati yakusan kasheki butulu kawai kaza maici ta goge baki” Mama ta taso cikeda bacinrai danyau Safeerah ta mugun bata mata rai bataga amfanin dan guntun zuciyan Safeerah ba, like yarinyar bata hango abinda şu manya ke hangowa all what Safeerah care about shine adena zagin mata iyaye akuma dena enslaving nasu, Mama tace “Safeerah muje ina eh? Are you okay do you know what is out there in the night”? Azuciye Safeerah tawuce kitchen batare data kula Mama ba, Momma ta kwashe da dariya tace “ku kalli yarku ooo” zani Safeerah ta dayko na goyon Waleed tafito falo kawai tasa hannu ta daukesa tana daga hijabi ta goyasa tsaf abayanta, takalli Mama dake binta da idanu cikeda mamaki idanunta sunyi jajir bakinta ya kumbura amugun zuciye akuma kufule tace “Mama sa hijabinki mu kama Baba mutafi” sangangan Mama ke kallonta mamaki yagama kasheta tace “you’re very stupid Safeerah, nace you’re very stupid Feerah, bantaba sanin girman banza ne dake babu wayau akanki ba sai yau, ina zamu? Can you see Babanki is sick is somet……..” Momma tai ihu tace “three”, fashewa da kuka Safeerah tayi dan she had enough ta duka wajen Baba tana kokarin kamasa ganin Mama taki supporting nata tace “ni bazan kara barinku anan gidan ana zaginku ana marinku ba, we are humans not animals, what gives her the right to me beating my sick father? Sai randa ta kashesa zaku bar mata gidanta? We are leaving gidanta for her, da mu kwana agidan nan gwara mu kwana a titi wlh” tawani kama Baba da duka karfinta ya mike sai kawai yayi luuuu a sume Mama ta tarosa da mahaukacin gudu tace “Innalillahi Wa Innailaihi Raji’un” Five! Salma tai shewa tace “time up yau zamuga karshen fitsararra” Momma tadaga wayanta takai kunne tace “kuzo gidana yanzun nan” while Mama na faman jijjiga Baba daya sume sukaji ana bude gate wasu maza na shigowa guda biyar dasauri Mama ta ijiye Baba ta taho kawai takama hannun Safeerah taboyeta abayanta tana kallon mazan dasuka shigo dakin yan shaye shaye Momma tace “idan yarki batabar gidan nan ba wlh saina bawa yaran nan ita sun gamamin da ita ke kuma ba inda zaki zauna ki kula da mijinki dan kinsan babu wanda zai muku wahala” hankalin Mama na atashe tace “kimana rai Mama Kubra, ina Safeerah zata, ke Safeerah bata hakuri” cikeda rigima da taurin kai tace “ko wuka za’a samin a wuya bazan bata hakuri ba” make kanta Mama tayi tafashe da kuka tace “Safeerah ni kikema haka iyyee ni”Momma tace “kucimin uban yarinyar nan in bata fita ba” dasauri Mama takama Safeerah dake kuka gam abayanta tace “zata fita” tafito da ita waje mazan na biyosu tayi kofar gida da ita takalli yarinyar sai tace “mesa kikemin haka Safeerah? Yau kin batamin rai i will not forgive you easily”? Cikin kuka tana shesheka da zuciya tace “Wlh wlh Mama saina cireku daga gidan nan, bazan taba yadena Matar nan ba she’s very wicked” shiru Mama tayi tana kallonta tace “yanzu ina zaki? I can’t live Babanki haka baida lpy, kinada kawa a hostel na school dinku ne?” Girgiza mata kai tayi alamun a’a sai Mama tace “toh ina zaki dakiketa fada yarinyar sai shegen zuciya irin na su mutanen farko”? Shiru Safeerah tayi tana shesheka sai chan tace “zanje company danake IT akwai masallaci zan shiga na kwana awajen, Mama don’t worry babu abinda zai sameni just take care of Baba, Allah zai bani yanda zanyi, I will arrange something mukoma Kano” Mama tai shiru tana kallonta kaman ta rungumeta taita kuka, saita warware zaninta tamika mata 2k tace “kije Allah ya tsareminke babu abinda zai sameki, Allah ya kareku keda Waleed, kafin gobe Babanki ya farfado zamu lallaba Momma kidawo” girgizama Mama kai tayi tace “Wlh bazan dawo ba Mama nagaya muku, kuma kuma saikunbar gidan nan” hannuwanta Mama takama saita shiga dukan hannuwan bada wani zafi ba tace “taurin kanki da zuciyanki yayi yawa fa Safeerah kina mace, mehaka iyye kalli matsalan dakika sake sakamu ciki again” “Malama ana nemanki ciki”gardawan suka tsaya kan Mama, daya cikinsu ya kalli Safeerah yace “bar unguwan nan” goge fuska Mama tayi tajuya takoma ciki Safeerah tajuya dasauri tashiga tafiya kirjinta bugawa yake sosai, tanayi tana share hawaye today is one of the saddest day of her life, take cewa company su inda just jiyan nan tafara aiki how sure is she ma za’a barta ta shiga ciki? Jijjiga Waleed dake kuka abayanta tadinga yi harta fita tahau keke zuwa junction ta tare mota tashiga sannan Waleed yayi shiru kaman yayi bacci . Around 8:30 tasauka bakin junction tashiga takawa da kafa tana addu’a Allah sa abarta ta shiga, Allah daurata kan koma waye ke gadin, hartakai company wani dattijon security ne ke gadi ya tsareta agaban gate yana ganinta ya ganeta yace “Hajiya me kike nema? Me kikazo nema”? Ahankali tana saita muryanta daya koma kaman ta kamu da mura sabida kuka tace “na manta da key na a office namu dan Allah inaso na shiga na dauko” kallonta yayi ga goyo dayagani abayanta yace “can I see baby dake bayanki”? Gyadamai kai tayi ta juya ta daga hijabinta sama tace “d’ana ne” Waleed ya kalla dake bacci yana kara haskasa da touchlight yace “okay zaki iya shiga” yabude mata gate tawuce ciki yabita da kallo yana tunani, rayuwa sai ahankali mutane are fighting one battle or the other, ba yaune farko da zakaga wani ma’aikaci yadawo company ya kwana ba, people are facing problem, from face nata yaga alamun mari ga kumburin baki harda dan jini idanu sunyi jajir hawaye ma basu gama bushewa ba, maybe mijinta yamata duka tazo nan ta kwana kafin gobe ta nemi option, if he can help her by letting her sleep why not, she’s just lucky shine on post da abokin aikinsa ne da bazata shiga ba. Wucewa reception tayi tabude kofa ahankali akwai wuta awajen tawuce kofar mosque tabude ahankali ta shiga ta taba bango ta kukkunna wuta tashiga masallacin tawuce bangaren mata shima ta kunna wuta tashiga daga hijabinta ta kwanto Waleed dake bacci sosai ta rungumeshi a jikinta ta zare zanin ta shinfida awajen sannan ta kwantar dashi ahankali tana sauke ijiyan zuciya tana kallonsa hawaye na cika idanunta yanzu zuciyanta ke kara breaking sabida Waleed, wat is she gonna do yanzu? Ta ina zata fara? Yaya zatayi da Waleed? Sai kawai ta rushe da kuka tana yaushe bakinta cus Waleed na ji zai farka. Wuraren 8 yayi parking motarsa a compound dinsu yayi shiruu batare daya kashe motan ba ya lumshe idanu kawai, yakai sama da 20mins ahaka sai kawai yabude idanunsa yadan gyara zamansa yasa hannu yadauki wata iPad dake dayan seat na gaban motan kawai yayi logging in portal na company su yashiga CCTV to be honest baimasan mesa yayi ba wlh, yayi accessing all feeds na cameras din department by department yake dubawa, alamun mutum yagani a reception da sauri yayi clicking on camera mutum yagani da dogon hijabi tana tafiya ahankali tawuce masallaci babu camera a masallaci so baiga wayeba, bangaren details na ma’aikatansa ya shiga yadauki number security gate yakira yakai wayan kunnensa ringing daya aka daga akace “Sir” kai tsaye yace “wacece tazo company mu this night? Kunmasan da mutum aciki?” Dasauri mutumin yace “Sir banine a gate ba I will resume post by 10:00PM Sir amman bari naje na tambayesa Abdullahi ne” anatse yace “okay, no need to hang up” dasauri da gudu yafito waje daganan waya Salim yaji yace “Kai Abdullahi Oga yakira wai waye yazo office da daddare haka?” Dasauri mutumin yace “wannan sabuwar zuwan ce yar IT kaman she’s having problem ne she looks like wacce akama duka saisa I let her in maybe she’s not safe” katse wayan yayi yawani yi mahaukacin reverse yabar gidan, tafiyan 20mins normally ke kaisa company daga gidansu but yau 13mins yakaisa budemai gate sukayi duk sunyi mamakin ganinsa karasawa yayi yay parking wajen da ake parking ya sauko yana sanye da manyan kaya yadi milk anyi dinkin jumper yana zuba uban kamshi, anatse yawuce wajen kofa yashiga yayi hanyar mosque yabude kofan slippers dinta yagani abakin kofa, daga wajen yanajin kukan yaro da kuma kukan babba duka atare, gently yabude kofan mosque din batare daya bari yayi kara ba yashiga tafiya ahankali towards kofar side din mata yakai daidai kofan ya tsaya jimm yana sauraron yanda take kuka da yanda yaron ke kuka shima hannu yakai asanyaye yabude kofan karan bude kofa yasa Safeerah tadago kanta afirgice tajuyo takalli kofan while Waleed ya tsala ihu yashige jikinta yana kuka yana kallon mutumin shima da idanun bacci da yunwa cus baici abincin dare ba, bayan hannunta takai ta share fuskanta da sauri jikinta har rawa yake ta yunkura tamike tasa hannu tadauki zanin goyon dasauri tana rike Waleed dake kuka ajikinta ta taho wajen kofan inda yake tsaye kanta akasa muryanta dukya hargitse tace “dan Allah kuyakuri na zo nan bada izini……” “who beat you!?” Ya tambayeta tone nasa na nuna bacinrai sosai, tana jijjiga Waleed dayaki dena kuka yana kallon Salim dake kallonsu kaman ya sansa daga wani waje, yace “who slapped you and smacked your lips? Who did you fight with”? Yasake tambaya adan zafafe da saida gabanta yafadi sosai, murya chan kasa tace “bakowa!” Waleed ya kalla dake kuka sosai yana kallonsa kaman yasansa ga idanun bacci, ahankali Salim yamika hannunsa biyu dawani irin sauri taji Waleed yatafi wajensa daga hannunta hakan yasa tadago kanta da sauri cikin muryanta dake nuna kuka tace “kai Waleed” daidai Salim yana karasa kai hannunsa jikin Waleed hakan yasa tasaki Waleed din, gently Salim yadaukesa Waleed yawani shige jikinsa ya kwantar da kansa akirjinsa yana rage sautin kukan Salim yashafa bayansa ahankali yadan jijijgasa yace “stop crying uhmm! It’s okay!” Lamo Waleed yayi batare daya sake kuka ba ko ihu, kallo daya yama yaron yagane danta ne yana yanayi da ita, kallonta yayi yanda take wasa da yatsunta kanta akasa yace “is it his father that beat you?” Girgixamai kai tayi da sauri tace “a’a mun rabu” shiruuu yayi yana kallonta dagokai Waleed yayi yakalli Salim idanunsa na cikowa da hawaye sai yafara jiniyan kuka again dasauri Safeerah ta dago kanta takallesu tadan matso dab da shi tamika masa hannu tace “kawosa na goyasa mutafi, rigima zaita maka” kaman badashi tai magana ba cikeda kulawa ya kalli Waleed kaman wanda ya fahimci yaron yace “are you hungry? Kanajin yunwa?” Gyadamai kai Waleed yayi dasauri yace “yun’aaaaa” juyawa dashi Salim yayi yafara tafiya dasauri Safeerah tabisu gabanta na faduwa yayi waje, motansa yabude yashiga dasauri Safeerah tazo ta inda suke ta glass din Window tai knocking sauke glass din kasa Salim yayi strictly yace “zaki shiga ko mutafi mu barki”? Hawaye yaga sun cika idanunta gabanta na faduwa but still tace “ni kabani yaro na mutafi!”. EPISODE 1️⃣8️⃣ Kaman badashi tai magana ba kunna motan taga yayi abinsa ya danna wajen glass na window yadhiga rufewa ganin yana kokarin reverse ga danta acikin mota da sauri ta zagayo ta gaban motan tabude ta shiga ta zauna tana kallon yanda ya zaunar da Waleed ajikinsa ya rungumesa yaja motan da hannu daya, is the way Waleed yayi lamo ajikinsa ke bata mamaki kaman ba Waleed ba, da gudu yake tuki gaban wani super market na yara yayi parking ya kashe motan batare daya kalleta ba yace “wani abinci yakeci?” Kin magana Safeerah tayi ita ya bata danta yaki ganin taki magana sai kawai yabude motan yafice rike da Waleed ya shiga ciki, yana shiga wani juice yafara budewa na yara yasa masa abaki tass Waleed ya shanye yana wani irin kallonsa irin kallon for the first time wani wanda ba Baba da Mama da Ummy ba yabasa abun dadi sai kawai yama Salim wani heart melting smile tsaresa da idanu Salim yayi shida baya murmushi sosai samin kansa yayi da sakinma Waleed full smile Waleed ya washe baki yana nunama Salim cheese balls, daukan masa cheese balls yayi yabude yabasa ya karba yafara ci sannan Salim yakalli matan dake wajen yace “I

Chapter 8 of 15