Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
Baban Salim kayakuri kazauna please do it for me” zama Dady yayi Anty Asabe tazo kujeran Salim tazauna gefensa tareda basa side hug tace “Son” dago jajayen idanunsa yayi yakalleta baima iya magana ba, murya kasa kasa just the 3 of them zasu iya ji tace “look at your Mom kalli Ammin ka” tanuna Ammi da kanta ke kasa tasa hannu a fuska kana gani kasan she is crying Mama Kulu na shafa mata baya, kasa kallon Ammi Salim yayi Anty Asabe tace “Ammin ka is crying, mahaifinka is all raged up duk sabida kai, naji ka auri Safeerah I support you I am not angry about it but sabida iyayenka ka yarda ka auri Nanah Khadija” lumshe idanu yayi yabudesu yakalli Aunt dinshi murya kasa kasa but still they could hear him yan dakin yace “Aunt I care about my parents! They think I don’t but I do wlh sosai, they’re the most important mutane in my life, I hate seeing Ammi na in pains because of me or actions dina but Aunt” yadanyi shiru kafin ya sassauta murya yace “da in lalata rayuwan Nanah Khadijah in dauki hakkinta bayan nasan bana sonta ko kadan bana kuma kaunarta gwara Ammi da Dad suyita fushi dani but I WILL NOT MARRY NANAH KHADIJAH!” “Zan tsinemaka!” Dady yamike ahaukace kaman zararre Ammi tadago kanta dasauri jin kalman da Dady ya mabata Dady yazo wajen baiyi wata wata ba jikake tassss! Ya daurama Salim mari ya fizgosa Salim yataso kawai Dady yashiga dukansa ta ko’ina Ammi tafashe da kuka sosai ganin yanda Dady ke dukan Salim, Baffa na kama Dady Dad na cewa “wlh saina hallaka yaron nan, saina hallakasa” Anty Asabe tace “Ibrahim menene haka!” Zuwa mazan zasuyi dan kama Daddy Salim dako gezau baiyiba yadaga musu hannu yace “please ku barsa nobody should intervene” tsayawa sukayi, Dady yace “you think ina mahaifinka i will not crack you ko, I will beat you and beat you harsai kace ka yarda zaka auri Nanah” Dady dukan Salim yake tako’ina da hannu ganin hannunsa yasoma zafi Jikin Salim kaman karfe yasa ya shiga juye juye ya yi wajen tv yazarı wayan wuta yadawo yafara dukansa dashi yace “kace ka yarda zaka auri Nanah kona jimaka ciwo” ko gezau Salim beyi ba kaman ba waya Dady ke laftamai ba, yanda Ammi ke kuka zaka tausaya mata cus Dady keeps beating konannen hannunsa wanda time to time kemai ciwo, itama Layla kuka tafara duk ana rokon Dad without intervening but yaki dena dukansa, yarda wayan Dady yayi yana haki sosai kaman zuciyansa zata fito shike duka amman yamafi wanda yake duka jin jiki, yajuya kaman mahaukaci yatafi kitchen sai gasa yafito da kwalban non alcoholic wine mai sanyi daga fridge yazo yadaga zai buga masa dawani irin sauri Ammi tashiga gaban Salim takama yaron tasaka sa abayanta da kyau tafashe da kuka sosai tace “karka kashemin d’ana Ibrahim, dukan ya isa! Haba! Enough please!” Tsayawa chak Dady yayi yana kallon Ammi dake kuka yace “kin batamin yaro yanzu ina hukuntasa kin shiga gabana ki tashi” cikin kuka tace “are you still not seeing this boy is just like you? Kace sai yayi Auren nan dole yace bazaiyiba you are not giving up, he is not giving up either, the Salim that I know saidai ka kashesa he won’t give in to your request, I won’t stand here na barka ka kashesa cus bazai taba giving in ba, Salim is just like you Ibrahim” Ammi tafashe da kuka sosai tana kallon Dad dake rike da kwalba yana huci kirjinsa kaman zai fita, ahankali Auwal yashiga gaban Ammi shima ya kalli Dady anatse yace “Dady please calm down, kaya kuri kaji Dad” yakai hannunsa ya karbi Kwalban yamikama Layla ta amsa da gudu, anatse yace “Daddy tunda matsalan nan takici taki cinyewa this wedding don’t have to get cancelled kaji kunya bayan ka gayyaci mutane, I will marry Nanah Dady!” Kowa na dakin kallon Auwal yayi hatta shi Salim, strictly Salim yace “don’t ruin yourself just because kanaso ka kawo karshen this issue Auwal” kallon Salim Auwal yayi yay murmushi yace “Yaya I don’t have any girlfriend, Dady nata fada dakai akan wacce bakaso, I can marry her idan she wants to tunda Dad yadage he wants her as his daughter Inlaw, I know for now banason Nana but ni my heart is not like naka da na Dad, ko banson mutum I can leave with him idan the person is good jininmu yahadu I can fall for him daga baya, ba shikenan ba problem solved Dad, please karka kara dukan mini Yayana!” Ran Salim baci yayi ganin Auwal is just doing this for him yafizgo Auwal yana kokarin yima yaron magana Dady yace “Auwal you will marry Nanah Khadijah” dasauri Salim yakalli Dady, Auwal yayi dan murmushi yace “okay Dad toh kufita please kowa yatafi Yaya let’s go up” kawai yaja hannun Salim sukai sama Layla ta bisu while d rest na fita daga dakin Dady yana cewa gidansu Nanah zasu yanzu daganan. Suka shiga dakinsa yace “bari na dauko first aid box Dady yajiji maka ciwo, he also hit ur injured hand so bad” yajuya zai fita kama hannunsa Salim yayi ya fizgosa, tsawa yadaka masa sosai yace “why did you get involve eh? Why did you do that for me? Are you trying to ruin your life”? Ransa yabaci sosai, ahankali Auwal yayi murmushi mai dan ciwo yace “the way bazaka taba yarda ka auri Nanah ba Dad bazai taba giving up ba Yaya! I can’t watch you getting abused a hannun Dad da girmanka!” Cikin fushi yace “I can handle that, what I can not handle is naga life naka getting ruin, you don’t love Nanah why will you marry her”? Ahankali yace “sabida my heart is softer than naka dana Dad! I know you! Idan bakason abu bakaso even in the next 100yrs but ni bahaka nake ba! I might not love her now but zan iya na sota nan gaba!” Shiru Salim yayi yana lumshe idanu yarasa yanda zaima Auwal bayani baya fahimta saiya juyo yakallesa yace “Auwal kasan cewa that girl likes me ka aurota tazo gidan nan and she is looking or still inlove with me how would you feel?” Dariya Auwal yayi yace “Yaya abinda kake tsoro kenan? Nifa Yaya banda bakin kishi like you!Besides” yakai hannunsa yakama hannun Salim ahankali yace “Yaya I know the kind of person you’re and I trust you with my life, ko Nanah tashigo gidan nan bazata taba samin face daga wajenka ba, and bazamu taba barinta taba Safeerah trouble ba! Yaya ni ba yaro bane I know everything, just trust me and let me do this please kamin addu’a kaji Yaya now let’s get you treated” buge hannunsa Salim yayi yace “kace you’re not like me, Auwal kafini ma taurin kai, just know that I don’t support this decision just think it through foolish boy!” Yawuce su yafita daga dakin itama Layla ta kallesa tace “me kakeyi haka Ya Auwal?” Ahankali yace “you got better option? Da kece ni I know you will do same, I just want wutan ta mutu Yaya karya auri wacce bayaso Dady kuma karya ji kunyan duniya that is all, family na nakeji not Nana ko family ta” hararansa Layla tayi tace “you’re worse than Daddy and Ya Salim wlh, why are the men in my family so stubborn God abeg!” Tai ihu cikeda takaici tajuya tafita fuuu, Auwal yasami waje ahankali ya zauna yana tunani was his decision rash and impulsive? Faduwa gabansa yahau yi yace “why am I even getting all worked up maybe Nanah ma bazata yarda ta aure ni ba tahakura” shiru yayi ahankali yace “I hope that happens cus she is the only person dazata iya kashe maganan nan tunda Dady na sonta, I hope she says ta hakura tunda batasamu wanda takeso ba” yana maganan yamike and just dump maganan a wajen yafito daga dakin shima yafice abinsa. DUM DUM DUMMM!!! MEKUKE GANI ZAI FARU??? SUBSCRIBE AND JOIN PAID TELEGRAM GOUP WITH JUST 1K ONLY KINDLY PAY INTO 6353995766 M SHAKUR WORLD MONIEPOINT OR 7032934950 AISHAT MUHAMMAD OPAY OR 0895672695 AISHAT MUHAMMAD GT BANK SEND EVIDENCE NA PAYMENT TO wa.me/+2347012181461 THANK YOUUUU❤️🥰 An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 15 of 15