An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
AN HUTU
HAUSABООK.COM
YAYAN
BILKISU S. AHMED
Harafi Publlshers KaAure Ni
BILKISUHAMUHD
GODIYA
AISHA IBRAHIM
MRS YUSUF BICH DIRECTOR na S.S jihar sokoto
da AMINIYARTA MASU KAUNAN JUNA WATO
HAWA.U MRS T. HUSAINI COMMISIONER OF
POLICE NA JIHAR LEGOS
YABO
INA YABAWA YAR BAIWA
BILKISU DR MUSTAPIHA BUNZA
MRS SAHABI AHMAD BUNZA
UMMI SALMAN DA SALMA
TUKUICI
TUKUIČI NE GA MASOYANA A SOKOTO
KAMAR
HADIZA ADAMU GWARANYO
MRS ABDULLAIII YAKUBU
NNPC ABUJA.
ecura Legend ta dade (saye a kofar gidan da Aya zan na mahaifinsa ne, shima mai motar na
cikin motar zaune, mai gadi har ya gaji da
nkon get ya yı zuru yana kallon ikon Allah.
Sahabi Ahmad shi ne zaune cikin motarsa yana
rike da G.S.M din sa yana aikawa da mami text,
abunda ya dame shi shi ne awa biyu kenan ya aikawa
da mami text har sau biyar (No reply) tabbas kuma
wayarsa ta ba shi tabbacin cewa sokonsa ya isa gare
ta zuciyarsa ta Kulu kamar zai kuka me ke faruwa da
mami ne don Allah! Ya yi jira a bakin get kimanin
minti shidda babu dai bayani, ya yi aiyar zuciya ya
dagawa Idi mai gadi hannu ya tuka motarsa a hankali
ya shiga ya mayas da get ya rufe.
Hajiya mahaifiyarsu Sahabi na zaune a falo tana
faukar karatun ahalari wajen malamar ta malama
lami, ganin haka sai Sahabi ya wuce kai tsaye zuwa
kicina sami mai masu abinci yace akawo nai
abincinsa falon baki, yana zaune yana cin abinci yana
hararar wayarsa G.S.M shi dai jin dadinsa da
kwanciyar hankalinsa mami ta amsa text din sa, gab
da zai gama cin abinci malama lami ta shigo tare da
kaurara sallamar ta, ya amsa a mutunce, ta ce Baba
Sahabi ina yini ya ce lafiya lau malama ai ban yi
zaton kun gama karatun ba, shi yasa ban zo na
gaisheki ba, ta ce, "Kai haba babu komi ni na, saba
ka sani ba, shi yasa na zo mu gaisa, to ni na koma
gida", ya ce "To. to bari mana na zo na rage maki
hanya", ta ce, A'ah Baba zauna ka huta, kai da ka
4
dawo daga wajen aiki yanzu, ga Hajiya can ma ta се Kaninka Umar ya fiddo motar ta ya kai ni", ya сс "To, shikenan sai da safe malama".
Hajiya ta shigo falon a dai dai lokacin da ya daga
G.S.M din sa ya kira mami cikin muryar nan ta ta
mai tsinke lakka sannan mai raunana zuciya ta ce
Hello! Ya ce "Mami" cikin sheshckar murya da
sarkewa, ya yi kiran ta ce Na'am Ab kar" lokutta da
yawa takan kirasa da real sunansa Abubakar wani
lokaci kadan kadan take kiran sa Sahabi amma
kowannce ta kirasa yana so domin yana jin dadi.
ganin Hajiya ya mike tsam ya kutsa kai dakin bakl ya
mayas da kofar ya rufe don ya yi zance da mami
rabin ran sa cikin sirri, ita ko Hajiyar ta tsaya tana mamakin yadda Sahabi ke mutunta komi na mami bai
iya hada ta da kowa komi na mami daban ne a wajen
Sahabi, ta girgiza kai ta fita kawai abinta. Sahabi
cikin dai damuwa kamar yadda ya saba nuna mata ya
cc, mami na sha nemanki a layi ba service, kana na
aiko da text ba amsa why? Ta daga kafadu tamkar
yana ganin ta tace "haka nan", ya yi shiru alamun
damuwa can ya amsa ya ce, shin mami da gaske ko
kin matsu da ni kamar yadda na damu da ke?
a
A nan fa ta yi shiru saboda yau haka ta wuni
tunanin matsalar aure shin an ya ko ya dace ta yi aurc
yanzu yadda taga ana ta samun tangarda ta fannin
auratayya ta yi ajiyar zuciya ta ce, Ab-kar don Allah
in ka sami hali ina son ganin ka bayan sallar issha'e",
gabansa ya bada dam, ya cc, Ba dai wani abu na yi ba
ko mami? Та се, "Кo kadan, ina dai son mu warware
2
wasu 'yan matsalolin ne", ya ce, Babu matsala ina naržuw a"
Su ka yi sallama ya rufe wayarsa, ya saka aljihu
ya nuli falon Hajiya. Ta shirya mai manyan tangaraye fauke da nau'en abinci kala biyu domin sanin kanta
ne duk cikin 'ya'yanta babu.mai son cin abinci irin Sahabi da Abba tun suna 'yan kanana don haka a
kullun komi na su na fannin abinci Hajiya bata wasa
tana bayas da mahainmanci. Ya bude tangaran na
farko Spring rolls ne nan da nan ya soma ci ya na
washe baki yayin da Hajiya ta rinka tsiyaya mai
kunun zaki mai kyan gaske, kayan kanshi suka rinka
yi mai dadl a makwaogoro, Hajiya ta ce, "Hala
dazun da mami ku ke waya?, ya yi murmushi ya ce,
"Ita ce Hajiya af na manta ta ce, tana gayasda ke", ta
amsa Na gode, ya dace ku shirya mana lokaci haka
nan, ko na huta da kullum zaman jiranka ka zo ka ci
abinci, ka ga sai naji da kannanka ya ce, "Ai zan
shawarci mami Hajiya kila ma yau.
Suka shiga zantattuka na game da iyali, inda
Hajiya ta shaida masa karshen watan nan take son za
su sokoto su wuce Kebbi wajen dangin mahaifinsu
Sahabi, akwai gaishe - gaishen rashin lafiya ga
gaisuwar mutuwa, da dibo dangi.
*** *** ***
Mallam Ahmad Shu'aib haifaffan Sokoto ne uwa
da uba. Ya yi ilmi mai zurifi domin nuna iya kiransa
mai mukamin likitan ilmi wato Dr. Shu'aib-ya dade
3
yana bada lecture a rikakkar makarantar nan irin ta
daga wane sai wane wato Kuru akwai zamanin da ya
zan mukaddashin shugaba a makarantar N.I.T "dake
zaune a hanyar Basawa cikin birnin Zaria aikin sa na
Rarshe shi ne ya rike shugabancin ma'aikatar nan ta
Kaduna wato N.1.Т.
A nan ne Allah ya yi ma Dr. Ahmad Shu'aib
rasuwa a sanadiyar hatsarin mota. Ya mutu ya bar
matarsa daya tilo mace mai kamar maza kwari ne
babu Hajiya Aishatau, sanin kowa ne mace mai suna
Aishatu Indo A'i sukan zamanto jarumai masu
gaskiya da rikon amana ga kamun kai da taurin rai a
dalilin taurin ran su ne ma har iyalansu su kan sha
wahalar rayuwa da su amma fa akwai kula ta hakika,
ga tsauri. To itama haka Aishar Dr. Ahmad ta
kasance masa, tana da tarin ilmi sosai na zamani da
na islam, ta yi nisa a fannin aikin lafiya yanzu haka
tana matsayin Senior metron ta asibitin nan nursing
home da ke Kaduna ko da mijinta ya rasu bata daina
aiki ba. Aisha ta haifawa Ahmad 'ya'ya takwas hudu
maza hudu mata. Hadiza itace babba sai Abubakar
shi ne ake kira Sahabi abun nufi Sahabin manzon
Allah sayidina Abubakar, na uku itace Sa'adiya
sannan sunan mahaifin Dr. wato Shu'aib sannan auta
Aisha. Hadiza da Sa'adiya sun yi aure kowacce da
'ya'yanta biyu Hadiza ta yi karatun likita a jami'ar
Amadu Bello da ke Zariya tana zaune da mijinta anan
Kaduna gaba daya 'ya'yanta 'yan mata ne sai Sa'adiya diyan ta mace. da namiji Accounting and
audit ta yi digiri kansa itama lecturing take yi a
kaduna polytecnic shi ma mijin ta Dr. Bauchi Senior
lecturer ne a polytecnic kaduna.
Usman da umar suna matakin karshe a jami'ar
fodiyo da ke Sokoto sai Hafsat ta na sakandire
antrudu a Danbo international kaduna yayin da
Aisha take yin primary a Dambo din.
Dr. Ahmad ya ga auren Sa'adiya da na Hadiza
hakan nan ya san 'ya'yan Hadiza amma Sa'adiya
kamal kadai ya sani bai san Hanifa ba.
Sai shi madugu uban tafiyar wato Abubakar
Sadiq Sahabi. A jami'ar Amadu Bello ya karanci
injiniya (petro chemical) yana karewa ya yi hidimar
kasa sai Dr. Ahmad ya tura sa Canada ya biya masa
ya yi digiri na biyu zuwa na uku a fanni daban daban
sannan ya dawo. Dr. Ahmad ya samar mai aiki a
Kaduna Refinary in da ya ke har zuwa yau.
Hajiya Aisha a matsayinta na matar aure kuma
uwar 'ya'ya da yawa sannan kuma mai kula da
lafiyar al'uma ta zama abar koyi sannan kuma abun
tutuya ga sauran mata macece mai iya bada tarbiya ta
hori diyanta da son junansu da tsananin kaunar
kansu, babu yadda za'ai Karami ya kawo ma babba
raini, suna girmama junansu kamar zasu hurawa
junan su rai. A koda yaushe suna shawartar junan' su
har sai sun tabbata abunda suka kudurawa ransu ya
zan dai dai amma kuma an hore su da adana sirrinsu
azuci ba komi suke iya yin shawara akan sa ba misali
kamar Hadiza da matsalolin dangin mijinta bata iya
sanarwa a gida gudun kada ta kulla gaba tsakanin su,
ta kan yi shawarar ne da mijinta kawai, kamar
5
lokacin da suka kulla Kauna ita da shi bata amince ta
i snawara da kowa ba a gidansu don tsoron kada a
canza mata shawara, wannan kenan. Sun sani
kyakyawar tarbiyar dayaita Allah komi rintsi komi
wahala komi dadi suna tare da Allah ako ina suke
wannan shi ne jigon su a komi sun yi imani da hakan,
saboda ko da cikin matsala dayan su ya kasance da
wuya su yawaita yawan magana sai dai yawan addu'a
har sai sun ga komi ya yi dai- dai.
Duk da hajiya Aisha ta yi nisa wajen aikin asibiti
amma wannan bai hanata zama ta shiryawa iyalinta
abinci mai kyau ba haka nan duk 'ya'yanta 'yan mata
tun suna shekara biyar take soma shiga da su kicin,
tun daga kan mijinta har zuwa kan 'ya'yanta ta
sangarta su ba sa iya cin abincin sayarwa bai birgesu
sun fi jin dadin wanda za'a shirya mai rai da motsi a
gida babu ma kamar mai gidan da runbu Sahabi, ko
bata shiga don mijinta da Sahabi to a yau babu
mijinta na ta amma don Sahabi dole take kula da
komi tamkar kullum.
Haduwar mami da Sahabi da marece likis amma
yi sallar mangarib a lokacin. Sahabi na gidan. anti
Hadiza ma'ana diyarta ta fari 'yar kimanin shekara
hudu da kanwarta mami mai shekaru biyu da rabi
suka matsa mai sai ya kai su shan ice cream. To a yau
babu yadda zai yi domin yafi sati biyu yana sa masu
rai a kullum kuma aiki ne ke mai yawa, a son ransa
ya koma gidansu inda hajiyarsa take wato a Dawaki
road ya dauki wani sako da ya bada a nemo masa,
sannan ya doshi gidansa da ke sullubawa road ya
6
gabatas da wasu ayyuka cikin kunfutas sa wanda
yasan a kalla zai dauke shi fiyc da awa uku, to amma
baya. son ya bar wa'annan gimbiyoyin biyu cikin
kuke wato maama da mami ya mike ya Dauki mami
ya ce, "oya saka takalmi muje maama",, a mota
maama na tsaye tana waka, suka isa DIZZA harabar
ta haske da fitilu masu hasken gaske, kai kace muna
cikin yinin rana ne, sai matasa 'yan zamani ke ta
karakaina a wajen. A dai dai inda Sahabi ya aje
motarsa nan ne mami Abduljalal ta faka ta ta, Sahabi
na biye su maama na gaba suna tafiya gudu - gudu
hamzari - hamzari. Mami Abduljalal na zaune bisa
kujera tana jiran a sallami wasu cunkoson 'yan biki
da suka zo shan ice cream, jikinta a zahiri sanye take
da irin doguwar rigar nan jallabiya mai ruwan anta an
yi mata ado da 'yan kananan duwatsu tun daga sama
har kasa, ta yane kanta da gylen jallabiyar amma
Kasan jallabiyar siket ne da riga irin matsastsun nan,
Mami doguwa ce amma siririya fara sol 'yar kabilar
shuwa - arab, mahaifiyarta shuwa-arab ce,
mahaifinta kuma haifaffan Maiduguri, don haka mai
karatu na bar ka ka fassarawa kan ka irin kyau na
mami komi nata dai na innar ta ne, idannunta kawai
sun isa daukar hankali, mahaifinta sai da ya kai
matsayin M.D na Bank of the North kafin ya yi
ritaya.
A koda yaushe kunnen mami manne ya ke da
wani dan mitsitsin dan kunnen dayiman inda duk ta
juya yana sa kin wani haske mai kashe ido, a
hannunta kuwa ta zuba zabba uku na dayiman a
7
2
tsakiya sai zinari guda biyu, sannan tana yawan canza
'yan hannu wato bangus kenan a kullum ka ga mami
kai ka yi zaton jikar King Fahad ce na Saudiya.
Rungume a hannunta G.S.M ce da wani katon
novel na Barbara Taylor mai suna (To be the best.)
Sahabi ya karanci littatafan soyayya iri - iri а
lokacin yana turai amma bai taba ganin macen da aka
siffanta ba ta siffantu sosai kamar mami Abduljalal,
duk wani tunaninsa da addu'arsa yana ganin ta dace
akan mami, a lokaci guda itama mami ta so shi a
ranta ina ace, wannan gay din bai yi aure ba kila da ta
so shi har sun yi aure tare to amma ganin maama da
mami ranta ya bata ya yi aure har ma ga 'ya'yansa
nan. Tsayin lokaci Sahabi na tsaye ya mutu murus da
son mami yayin da ita kuma mami tana zaune a
kujera ta mutu mus da son Sahabi har bata son azo
kan ta don kada su rabu da Sahabi. Kowanne ya yi
nisa da tunanin dan uwansa can Sahabi ya hango
mami 'yar diyar Hadiza na kutsawa cikin mutane ya
yi sauri ya kwalla mata kira ya ce "MAMI" anan take
ta rugo zuwa gare sa tana dariya ya yin da mami Abduljalal itama ta yi zambur ta mike ta amsa
"Na'am" jama'a da yawa suka rinka yi masu dariya
ita ma ta ji nauyi da kunya ta dan rangwadar da kai
gefe guda tana murmushi, shi ma cikin murmushin ya
rinka bata hakuri ya ce, "please I'm sorry, ki yi
hakuri sunan ku ne ya zo daya", ta dube shi ido cikin
ido ta ce, kada ka damu ance suna linzami, sunan ne
ya zo daya", kawai sai suka dan shafa'a suka zubawa
junan su na tsayin lokaci mami ce ta soma komawa ta
8
a
1a
C
a
f
a
ka
a
ya
ce
in
ir
a
zauna, tunani ya rinka shigarsa yanzu idan har mimi
ta tafi bai san komi daga gare ta ba an ya ba zai shiga
ruda ni ba? Kuma ma shin kamar yarinya irin mami
ta raue tsayayyen miji a hannu? Gabansa ya fadı ras!
Amma an ce faduwar gaba asarar namiji! Yana
rungume da mami sannan yana rike da hannun
maama ya matsa kusa da mami Abduljalal ya fanyi
gyaran murya ya ce, "Ranki shi dade don Allah ko
akwai credit a wayarki ki ban aro ina son zan yi ma
maman yaran nan waya nan da nan kishi ya sauka a
zuciyar mami, wai ma don rainin wayo da wayarta
zai baiwa matarsa hakuri akan ya dade bai dawo gida
ba bayan tare da 'ya'yanta ya ke", sai kawai ta sha
bula ta cc "Babu credit" anan ne kuma maama ta yi
caraf ta ce "Uncle wayar mamanmu ta lalace tana
wajen gyara itama da ta Babanmu take anfani"
Sahabi ya dan sha mur maama ta 6ata mai lamari
anan take ya canza shawara ya ce, okey! Okey!! Haka
ne, ba ni don Allah mami ina da card cikin mota zan
saka maki ina son na yi ma hajiya ta domin zata ga
ban je cin dina da wuri ba yau", ya dan langabewa
mami kai, ita ko tuni mami dadl ya lullube ta da ta
gano su maama ba 'ya'yansa ba ne lalle single ne
kenan, yarinyar ta kira sa uncle wato kawunta sannan
ta yi zan cen maman ta da Babanta, lalle shi kanin
iyayonta nc.
Mami Abduljalal ta yi murmushi ta mika masa
wayar ta ya bata ajiya yaran ya nufi cikin motar sa,
ya bude wayar mami ya gano lambar wayar ya zuba
cikin tashi wayar sannan ya soma dan binciken text
9
din da aka aiko mata ya soma cin karo da na kawayc
Kawaye kawaye can na saurayi gabansa ya fadl dam!
Amma ya tsaya haka nan tabbas ya san bai yi dai dai
ba ya ga sirrin ta sai dai kuma ya zaku ya san
matsayinsa.
Ya cimmata har ta gama cinikin ta ta sayi na ta ta
zuba a ledar kamfanin sannan ta sai ma su maama
kowannce roba uku uku ta yi ma kowacce ta ta
ledar, ya dubi mami tsakiyar ido ya sakar mata da
annurin kauna tare da cikakkar fara'a ya ce, "Amma
na goda, nawa ne bill din ku gaba daya? Ta ce, haba
kada ka damu ko babu komi (Name sake) dina na
saya mawa, yayi godiya kwarai suka nufi motocinsu.
Mami ta soma tafiya, Sahabi na biye da ita a
baya, har sai da ta yi kwanar shiga anguwar su wato
Sultan Road, sannan Sahabi ya matsa mata hon ita
ma ta matso mashi alamun yin bankwana.
Duk kwadayin mami a rannan cokali uku tasha
na ice cream ta baiwa Rannata sauran.
Gidansu mami babban gida ne sama da kasa
dakauna bila adadi sannan daga can gefe an yi wani
sassan domin maza wa'anda kan zo daga gida
maiduguri. lyayan Mami Abduljalal da iyalan tsantsa
'yan boko ne irin 'yan bokon zamanin nan ma'ana an
sakarwa 'ya'ya tarbiyarsu da rayuwarsu duk tana
hannun su an basu cikakken enci wanda ya zaır
gurbatace. Ma wuyaci ne Hajiya iyana ta yi wata
daya cur zaune da iyalanta daga yau, tana waccan
Rasar sai ka ji gobe ace tana waccan jihar har - kar
kasuwancin ta, kudi kam ba mu san wanda iyana ke
10
son ta yi ba, ita kadaice wajen M.D Abduljalal sai
'ya'yansu shidda mata hudu maza biyu mami ce
babba sai Hawwa Sa'adat, Hasan da Husaina sai auta
Sagir.
'Abduljalal da iyana sun yi yawo cikin kasar nan
da dama ta fannin aiki amma kusan rayuwarsu a
kaduna suka fi yin ta, tana rikon kannan ta da kannan
mijinta maza da mata don haka a kullum gidansu cike
ya ke da jama'a. mami Abduljalal, ta kare karatunta a
jami'ar Abuja ta karanci fannin turanci ne zallah
yanzu shekaraunta ashirin da biyu cif, mahaifinta ya
samar mata aiki a Schoolarship board anan Kaduna
yau wata uku kenan da soma aikin ta suka hadu da
Sahabi.
Ko da ta dawo gida ta aje motar ta a harabar
gidansu ta wurgama daya daga cikin samarin gidan
'yan makullanta ta ce, don Allah an jima ka yi man
fakin din ta a runfa" ya ce, ba za ki sake fita ba ne? ta
duba agogo ta ce, "yau zan yi bacci da wuri gobe
akwai daliban da za mu yi ma intabiyu a ofis yanzu
ko tara da rabi ta yi", ya ce "Aminiyarki ko yanzu ta
koma gida ta so ganin ki sosai, ta ce komi dare ki je
tana son ganinki, maryam Bishir ba", mami ta jefar
da hannu gefe daya ta ce, "manta da maryam don
Allah akwai abunda ke gaba na", ta kutsa kai cikin
babban falon da su kan yi dandali mata da samari ana
sharholiya sai akai asuba suna kallon tasoshin
Kasashen turai babu mai kallonsu balle ya ce masu
don me? Ta dan zauna jim ta sha ice cream cokali
uku ta baiwa kannan ta sauran ta mike ta haye sama
11
Σ
zuwa dasinta, ta zauna bakin gado ta yi tagumi tana
turin irin tsayi da kyan tsari na Sahabi, dogo ne
sosai har rankwafa ya keyi fadin kirjinsa yasa ake
ganin kamar Katon namiji ne amma kuma dan siriri
he idan ya tube, irin mazan da akc kira mai kashı
daya zaki, haskensa kadaran kadaham babu mamaki
ko anga 'ya'ya san sun yi fari domin yana yaro fari
ne sol, bai faye manyan ido ba amma akwai dogon
hanci, da baki mai fadī da siraran la66a, akwai
majinar gwamna a kasan hancinsa dalilin kenan idan
yasa tabarau ya kan fita daba da sauran matasa shigar
kayansa akodayaushe shirt da wando sai ko kaftan da
wando Abubakar Sahabi kenan.
Mami ta janye kafafunta cikin takalmanta ta yi
luw da idanunta lalle ta san ta yi samari kala kala da
'yan arzikI da 'ya'yan banza taso wa'anda ta so ta bar
su a lokacin da ta ga dama, amma fa Sahabi kila
daban ya ke a zuciyar ta da sauran maza, na farko dai
ta san zai yi tsoron Allah sannan da gani ya ilimintu
da ilmin zamani, haka nan ta san zai iya nunawa
mace so, tabbas irin dai namijin da take jira, ada har
ta hakura da auren Safiyan dan tsohon ministan sufira
amma a Karshe dole tasa aka warware baikon saboda
bai da abubuwan da take son ta samu jikin mijinta.
Ta yi bacci sama sama can ta farka tunanin
Sahabi ya sake dawo mata lalle ada ba so ta yi ba
shirme ne da safe tunanin ne dai da zullumi ke manne
da ita, har ta je ofis komi cikin sanyin jiki take
aiwataswa. A wannan rana 'yan gidansu sun ga canji
amma tunda ba rashin lafiya take yi ba babu wanda
12
ya kula, la asar sakaliya ne ta yanke shawarar ta
koma Dizza gidan ice cream ko Allah yasa ta yi sa'a
shi ma ya dawo don ya duba ta, amma tunda ta isa
harabar ta rinka wurga ido ko zata ga motarsa Accura
legend mai ruwan bula mai haske tun daga nan ta
sare rashin ganin ko mai shigen motarsa, ta shiga a
yau ma babu wani cinkoso, don haka ta sai ma
Kannan maryam don ta rage radadin zuciyarta amma
abun haushi ta samu an ce maryam ta nufi Bauchi
yau da azuhur.
Sai da akai kwana uku sannan mami ta soma
neman hanyar da zata manta da Sahabi. Amma shi ko
can a wajen Sahabi ya fi mami kidima amma ya jure
ya kI sanarwa da 'yan uwansa, sai da ya yi shirin
bacci ya nemi shawara a wajen sarki Allah, ya yi
alwala mai kyau ya gabatas da karatun alqur'an
tamkar yadda ya saba, sannan ya zauna bakin
gadonsa ya karanto sabbi sau daya tak, ya tofa dai dai
inda zai sa kan sa bisa filo ya rokI Allah ya nuna mai
alhairin mami, ko sharrinta. Haka ya rinka yi har
tsawon kwana uku, tun ranar da ya dora idonsa akan
ta, wannan istahara ce in gagtatta ga duk mutum da
ya dayayyta Allah.
Sahabi ya yi farin ciki da yadda ya rinka ganinsa
da mami a mafarki amma zakwadI da foki sai ya dan
ja mai birki ya rinka ganin ko son da ya ke wa mami
ne mai yawa har shi yasa ya ke ganin komi a mafarki,
sai kawai ya nufi wajen mallam Adamu na anguwan
sarki wajensa ya ke karin karatu duk asabat da lahadi
kuma aminin mahaifinsu ne. ya gaya mai komi,
13
소
C.
sannan yace, ya ka gani a mafarkin? Sahabi ya ce, A
ranar farko na ganni da mami a wani katon gida ta
rabe ni ma na rabe sai yara kanana ke ta wasa a
gidan, a rana ta biyu, mami na kwance a gado mai
kyau ni ina ta fama da wasu yara, amma ban san
yaran ko na wane ne ba, sai a daren jiya na ganni ina
sauka a wani bene har na zo matakalar karshe sai
mami ta miko man wani yaro".
Mallam Adamu ya yi shiru yana nazari sannan ya
ce, To Sahabi kamar dai kullun yadda na sha ga ya
maka al'amarin ubangiji babu wanda ya san gaibu,
idan ma mun ce ga abunda zai kasance an jima
wallahi mun yi karya saboda shi ubangiji mai canza
al'amuransa ne a ko wane lokaci, shi ne anfanin
yawaita addu'a, kaga idan sharri ya zo za'a iya mai
da shi alhairi. Tabbas istahararka an nuna mayuwaci
ne ba'a yi aurenku da ita ba amma kuma abun tsoron
shi ne renon kananan yara abu ne mai wuya balle ga
namiji gaskiya ganin karamin yaro a istahara yana
nuna mana fitinu saboda yara kanana fitina gare su,
amma ba lalle ba ne ace za'a sami fitinu a tsakanin
zamanka da mami, ta yiwu ko da 'yan uwanta zaka
rinka rigima ko ita ta yi da na
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 1 Chapter of 13