Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
yanayinta ya fara sauyawa Wanda ya saka tenya Kai tsaye aika sakon kiran masu duba lafiyar imebētis dan tabbatarda abinda yake damunta. #MAMUH HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_* Mamuhgee 34 *_ZUZEAM VENTURES_* 08144015291 Bononza bononza Assalamu alaikum yan uwa mata masu albarka Zuzeam ventures zatayi promo karshen wannan watan har zuwa cikin watan nan me kamawa insha allah -Da 5k kachal zaa baki kaza da ciccibi da gari da tsumi da gumba masu kyau da ingancin dazai sakaki dawowa ki qara harma ki kawo wani, -Da 10k zaa baki kaza full da ciccibi da gari da tsumi da gumba, wannan promo ne akan murnar cika shekara 10 cif da fara sanaa a online Dan haka duk wadda take bukatar shiga cikin wannan promo Dan samun wannan garabasa to tayi sauri kafin ta kare Kuma ku sani tsakani da Allah zaayi wannan promo komi me inganci ne Kyau sosai zaa baku tsakani da Allah Idan kinada 3k ma zaa baki ciccibi kawai sai gari da tsumi masu kyau da ingancin suma, Dan haka duk wadda take da bukata kofa a bude take Idan kinada Yan uwa da abokan arziki zaki iya tallata masu idan kin kawo mutun goma suka shiga na 10k kinada package din 5k Idan kin kawo mutun goma suka shiga na 5k kinada package din 3k. Zuzeam ventures 08144015291 ******* Wani irin Kyalli da daukan ido fatar Ayanah din ta qara Wanda ya saka kwata kwata ko bayin ba kowa ne tenya take Bari yana ganinta sbd bata kariya daga ido da Baki tareda mugun nufi dan haka hutun datake samu da zuwanta shimfidar namiji ya budeta harda bulbul tayi ta ciko sosai duk da batai Qiba ba Amma ta sauya, Babu abinda y rage daga kuncin dayake zuciya da rayuwarta dan kuwa har lokacin bata doguwar magana bare son hayaniya, Daga tenya sai sakinah ne kawai suke samun maganarta sai kuwa shi kansa me gayyar idan ta bude Baki ta gaidasa Wanda shima nutsuwa da kamun kanta ko a magana daban yake duk da babu macen da bata biyayya me girman gaske a gabansa amma a cikin tata girmamawa nutsuwa da sanyinta a bayyane yake, A ranar da masu dubata a daren gurinsa ta kwana inda shine da kansa ya fara tabbatarda sauyin datai dan kuwa komai nata cika da taushi fatarta ya qara sosai, Baisan yaya ake gane mace mai ciki ba dan haka Kai tsaye baisan menene sauyin daya samu daga gareta ba amma yaji yanason sauyin, Da daren ranar tenya ce da bayinta su sakinah suka kaita a mutumce da kulawa da bata kariya ta shige a sanyaye sbd haryanzu ta kasa sabawa da komai Dan bata Dena zubda hawayenta ba a duk lokacin da zai kusanceta, Yauma tana shiga da sanyinta yana fitowa wanke daga shi sai towel din daya sakata yin qasa da Kai tana kasa kallansa shi kuwa tako wa yayi ya zauna gaban mirror dinsa tareda miqa mata qaramin towels guda biyu daya sakata dole tako wa cikin sanyi ta miqa hannunta zata karba ya lallai zara Zaran yatsun hannunta farare tas da suka dauki hankalinsa daya sakasa dagowa a natse ya kalli fuskart. Itama a Karan farko ta dago idanuwanta masu Wani irin haske da nutsuwa ta kallesa take ta maida kanta qasa sbd bata dauka ita yake kalla ba da bazata taba dagowa ba dan tinda ta zama imebētinsa bata taba dagowa ta kallesa ba dan hakanne batasan cikakkun kamanninsaba sai Ayau din da kwarjinsa ya sakata kasa sake dagowa yanayin fuskanta bai sauyaba, Tafin hannunta ta Dora a natse kan fatar bayansa wadda ta sakasa Lumshe idanuwansa ahankali sbd a Karan farko data fara Dora hannunta a jikinsa da kanta, Ita kanta saida hakan ya sakata rintse ido ahankali tukuna ta bude ta motsa ahankali tafara goge masa ruwan wankan jikinsa cikin sanyinta dayake saka yanda take goge masa ruwan basa wani yanayi me kashe jiki da dumi, Cigaba takeyi da goge masa jikin a tsananin sanyin jiki yana Jin dumin numfashinta na sauka a kan fatarsa Kai tsaye yana shiga jikinsa dan haka tana zuwa wuyansa hannunsa daya ya daga ya Dora Akan nata yana tsayar da ita batareda yace komai sukai shiru a hakan, Janyo hannunta yayi ta fado masa ahankali kafin ya zagayo da ita gabansa kan kafafunsa yana kallan fuskar dake qasa batareda tsammanin duka su biyun ba bakinsa ya bude cikin zallan mulkin dayake yawo a jikinsa yace ‘GHAZ’ Fadar sunan GHAZ a bakinsa da wani sautin muryan kakkarfan namiji ya sakata dagowa gabaki dayanta ciki nutsuwa ta sauke idanuwanta fes a kansa Wanda hakan ya saka idanuwansu shiga cikin na juna suna wa juna Wani irin kallan daya hanata Jin tsoro ko shakka shi kuma se Ayau kaf rayuwarsa Bayan mahaifiyarsa ya samu macen data iya kallan cikin idanuwansa batareda jikinta ya dauki kakkarwa da tsantsan tsoro ba sbd kwarjinsa da ikonsa. Numfashi me sanyi mara sauti ta sake tana kokarin sauke kanta ya tallafe fuskarta da hannunsa daya yana mannota jikinsa da hannun daya kirjinsu ya hade ya Lumshe ido ahankali ya sake bude su akanta, Karo na biyu ya sake jeho maganarsa da ambatar cikakken sunanta ‘IMEBETI AYANAH GHAZ meyasa kike riqe da matsayinki har tsawon wannan lokacin?’ Tambayarsa da bata buqatar amsa ta sakata sake kallansa wannan Karan mamakinta na dan bayyanuwa Wanda ya sakasa kallan cikin idanunwata sbd first time data nuna kowane irin reaction tinda take zuwa, Bude Baki tayi zatai maganar da batasan me zata fada ba itama bakinta ya huro masa wani mayen qamshin daya sakasa katse maganarta ta hanyar saka yatsarsa daya a bakinta ya lakato yawunta Kai tsaye ya kai bakinsa ya lashe dan Jin dandanon kamshin daya sakasa Jin koma menene a ciki yanason sa a bakinsa, Baiji taste din komai ba dan haka ya kalleta yana bude Baki yace ‘Menene wannan din shi a bakinki ina buqatansa’ Kasa kallansa tayi ta dan dauke idanuwanta ta bude Baki a natse tace ‘Tenya ce’ sai kuma tayi shiru tana kasa qarawa daga hakan Da mamaki ya kalleta sbd bai dauka zata iya fada ba kuma ta tsaya, Kamo fuskarta yayi da hannu biyu ya hade da tasa cikin wani irin sanyi da nutsuwa ba gaggawa ya hade bakinsa da nata yana zura harshensa cikin bakin ya tsotso bakin inda Sai a lokacin qamshin koma menene yake shigarsa yana basa wata lafiyayyar shaawa mai nutsuwa, Tsotsanta yakeyi yana riqe da fuskarta a natse tsawon mintina kafin ya saketa ahankali yana kallan yanda fatarta wuyanta zuwa kirjinta ke glowing, Hannuwansa biyu ya saka ya zame babbar kyabbar dake jikinta mara nauyi zuwa baya ta zame qasa, Black transparent net rigar bacci ce a jikinta da babu abinda baa gani na halittar kirjinta da suka qara Wani irin girma ya zubawa kirjin ido yana Jin numfashinsa na sauyawa cikin salo ahankali, Hannunsa daya ya zagayeta dashi ya mannota jikinsa kirjinsu ya hadu da kyau kafin ya saka dayan hannun ya Kama kirjinta daya dayaji sa kaman ya Kama wata auduga sbd taushi da tsayuwansu qam take yawunsa ya fara tsinkewan daya sakasa sake Kama bakinta ya tsotsa yana fincike rigar jikinta ya jefar ya fara lasar fatar wuyanta zuwa kirjinta yana tada tsigar jikinta data fara Miqewa, Da yayiwa kirjinta wata irin kamu batasan lokacin data qanqame wuyansaba tana rintse ido da karfi shikuwa hakanne ya saka karfinsa sake kawowa dan haka dagata yayi ya zaunar da ita kan kafafun nasa suna fuskantar juna yana ya Kama gashinta ya cusa hancinsa ya shaqi kamshin daya kasa samu a gurin kowace macen daya sani dan kuwa kamshinta na jiki da gashi dana Baki daban yake daga abinda ya Saba shaqa,hakama dumin daya riga ya Kama jikinta ciki da waje shine kadai abinda fatarsa gangar jikinsa suke so a koyaushe dan kuwa cikakkiyar macen datake Kama zuciya da bawa namiji gamsuwa da nutsuwa itace Ka shiga jikinta kaji sa can ciki da dumi shine lafiyarta itama dan daya wa macen da namiji ke gamsuwa da ita fiyeda wata macen idan samu shine Namijin ya shiga mace yaji can cikinta da dumin dazai ratso sa har kwakwalwa bawai Ka shiga kaji sanyi ba, A koyaushe ya kusanceta dumin cikinta ne yake kokarin kashe masa shaawa da iya Jin kusantar kowace macen idan ba itaba dan da yawan matan hadda rashin samun cikakkiyar nutsuwa a gurinsu yake sakasa kwanciya da mata sabbi akai akai amma a yanzu yana samun abinda yake samar da nutsuwa da gamsuwa ga shaawa da buqatarsa. Akan couch din dasuke Zaunen ya ringa bin fatarta datai Laushi da wasu irin kisses da lasar data sakata sakar masa jikinta gabaki daya idanuwanta jajir suna cikowa da hawaye masu dumi, Yanda yakeso ya ringa Juyata kukanta na sake tsimar dashi ya samar musu da nutsuwa anan inda suke Wanda hakan yayi masa fiyeda yanda yakeso. ****su tenya dake kafar chambers din suna gadin fitowarta har akai kiran asubar farko shiru suna tsaye sanyin ratsowan asubar na ratsa su suna tsaye duk sun qame sbd tsananin sanyi kamar kilishin da aka shanya, Kira na biyu akai na asubar amma har lokacin shiru kuma idan wani Daren zata Kai bata fitoba haka zasu jira a gurin har sai ranar data fiton, A zuciyar tenya farin ciki ne da wahalar tsayuwa da sanyi suka tarar mata su kuwa Sauran bayin Ka dagowa har lokacin bazasu yiba ba daman nuna gajiya ko gazawa dan haka tsit kake ji, Abinda bai taba faruwa da kowace imebēti ba shine ya faru Ayau din dan kuwa saida gari ya fara haske tukuna suka samu fitowarta a kasalance take tafiyar bacci ne sosai a idonta. Suna barin bangaren HAILE na isowa sedai ko data shiga bacci yakeyi Wanda tasan batada ikon ko dogon motsin dazai tadasa amma zuciyarta na cikin mummunan halin da bazata iya riqe kanta ba matiqar da gaske ne imebētinsa da gaske ta wuce lokacinda kowace mace take dauka a tirakarsa, Juyawa tayi ta fice zuciyarta na Wani irin cizo kaman zata feso wuta dan kuwa kishinta batajin ko yayan daya Haifa bazata iya hallakawa Akan sultan din ba dan haka gabaki daya a yanzu tinaninta da hankalinta zai koma Akan imebētinsa ne da haryanzu bata taba ganinta ba. Ayanah tinda suka dawo a ranar kwance ta wuni cikin rashin kuzari da dumin jiki na alaman zazzabi kadan kadan dan haka babu hayaniya kwata kwata a bangaren sbd bata damar hutawa, Inda Allah ya taimaketa ranar ce karshen kwanakinta dan haka zata huta Sosai kafin satikan su dawo. Da daddare sosai tenya ta iso da masu duba Ayanah din sbd batason wasa da duk abinda zai taba lafiyar Ayanaah dan kuwa Ayau datakai har safe tirakar sultan labarin zai isa kunnen matansa harma da imebētis dinsa dan haka hakan zai iya zama hadari gareta sosai sbd kishin mata masu hadarin gaske ne zai rufeta tako Ina Wanda ta hakanne imebētis da dama suka rasa ransu Shiyasa duk yanda sultan keda imebētis da yawa kalilan ne a raye wainda suma kadan kadan kake Jin Ana cewa an wayi gari kawai sun mutu, Akwai Wani irin qalubale da hadari mai girman gaske a zama imebētin da zata samu ciki a masarautar BOYEM dan haka a yanzu indai zarginta ya tabbata ciki ne da Ayanaah tabbas zata bata kariya kota halin yaya saita Haifa abinda ya dauka bazata Bari kasheta a banza ba dan hakanne ta Nemo masu dubawar cikin dare sbd Hana maganar cikin fita. Koda masu dubawan suka shigo da Daren tenya ce a gaba su suna bayanta har zuwa Dayan lafiyayyan palon hutawar Ayanaah din suka zauna ita kuma ta kalli sakinah tace a fito da Ayanah din. #MAMUH HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_* Mamuhgee 35 *_ZUZEAM VENTURES_* 08144015291 Bononza bononza Assalamu alaikum yan uwa mata masu albarka Zuzeam ventures zatayi promo karshen wannan watan har zuwa cikin watan nan me kamawa insha allah -Da 5k kachal zaa baki kaza da ciccibi da gari da tsumi da gumba masu kyau da ingancin dazai sakaki dawowa ki qara harma ki kawo wani, -Da 10k zaa baki kaza full da ciccibi da gari da tsumi da gumba, wannan promo ne akan murnar cika shekara 10 cif da fara sanaa a online Dan haka duk wadda take bukatar shiga cikin wannan promo Dan samun wannan garabasa to tayi sauri kafin ta kare Kuma ku sani tsakani da Allah zaayi wannan promo komi me inganci ne Kyau sosai zaa baku tsakani da Allah Idan kinada 3k ma zaa baki ciccibi kawai sai gari da tsumi masu kyau da ingancin suma, Dan haka duk wadda take da bukata kofa a bude take Idan kinada Yan uwa da abokan arziki zaki iya tallata masu idan kin kawo mutun goma suka shiga na 10k kinada package din 5k Idan kin kawo mutun goma suka shiga na 5k kinada package din 3k. Zuzeam ventures 08144015291 ******* Sakinah dake tsaye kanta qasa zuciyarta na cikin yanayin dayake na sallar tsoro da fargaba harma da tashin hankalin abinda yake shirin faruwa dan kuwa har abada bazaso Ayanah ta dauki cikin sultan din BOYEM ba sbd mummunan hadarin da zata shiga harma ta iya rasa rayuwarta dan kuwa babu wata rai datake da mahimmanci a BOYEM Bayan ta asalin jinin BOYEM din, Ta ina ta yaya zata iya bawa Ayanah kariya tana matsayin baiwa Bayan tana ganin yanda imebētis ke qasqantarciyar mutuwa ta rashin mahimmanci kuma sun mutu kenan a banza a wofi babu me sake tinasu sai ‘yaya idan sun haifa, Wani irin nauyi kirjinta yayi lokacinda tenya tace ta korawo ayanah tanajin gabobin jikinta na sanyi idanuwanta na cikowa da hawayen fatar ba abinda ake tinanin bane, Dakin Ayanah din ta nufa ta taddata kwance ba bacci takeyiba amma idanuwanta a rufe suke tayi shiru lafe a lallausan gadon zuciyarta a narke da damuwan data zamar mata jiki, Zuba mata ido sakinah tayi tana qure kallanta akanta zuciyarta na sake shiga matsanancin tsoro da tausayi me karfin daya saka hawayen idonta fara gangarowa ta saka hannu ahankali ta shafe hawayen tana kallan sauyi sosai dayake bayyane a jikin Ayanaah din. Ayanaah din ce ta bude idanuwanta masu haske ahankali kan sakinar sbd taji shigowanta hakama tanajin idanuwanta akanta dan haka a sanyaye ta bude ido ta saukewa sakinar batareda tace komai ba. Itama sakinar qasa tayi da kanta sbd bazata iya cigaba da kallan Ayanaah ba zata iya fasa kukan dayake cizon zuciyarta, Numfashi mara sauti ta sauke ahankali tareda bude Baki a natse da sanyi ta sanar da ita kiran tenya. Tana fada ta juya ahankali ta fice daga dakin sbd kallan da Ayanah ke mata na karaya da rayuwa koyaushe. Sai datai mintina biyu a kwancen tana kallan kofar da sakinah ta fice kafin ta tashi Zaune a hankali tareda ziro kafafunta qasa ta miqe tsaye slippers masu taushi a kafarta ta nufo kofar ta fito sanye da doguwar rigar qasar me kyau black kanta rufe da qaramin Gyale me hade da niqap din dayake da adon sarka me rawa ta zinari sbd tasan da zaa kawo masu dubata sbd zazzabinta amma bata San abinda zasuyi Bayan hakan ba kuma doka ce me karfin gaske babu namijin dazai iya ganin fuskarta tinda ta zama imebētin sultan me BOYEM gaba daya. Ko data sako Kai a palon Qamshinta ne ya fara cike palon kafin fitowanta data saka likitocin biyu dauke kansu gaba daya daga kallan hanyar datake tahowar, Tenya ce take kallanta su sakinah ma gabaki dayansu ficewa sukai kansu a qasa zuwa kitchen ayyukansu, Sakinah hankalinta gabaki daya kwata kwata yana kan abinda zai faru a palon tana tsananta adduar Allah yasa Ayanah bata dauke da jinin boyem a cikinta, Cikin nutsuwa likitocin suka nutsu suka gudanar da bincikensu Akan Ayanah wadda dukkanin tambayoyinsu ta amsa a sanyaye. Bayan dan lokaci suna bincike da bin harbawan jijiyanta suka bar bangaren dan tafiya da sample dinta da zaa auna dan tabbatarwa kafin bude baki ga fadar kowane irin sakamako ne. Ayanah bata buqatan sanin menene yake damunta sbd ba damuwanta bane ta rayu ko sabanin hakan, Tenya kuwa Miqewa tayi itama ta fice ta aika aka saka mata ido sosai a cikin sirrin dan tsaro da kiyayewa batason kowa ma yasan da duk abinda zaa fada. Jiran wuni guda tenya tayi tana jiran sakamakon Wanda ya hanata dukannin sukuni da nutsuwan zuciya hankalinta na kan koma menene, Daga qarshe tenya da kanta ta isa bangaren lafiyyyar clinic din dake cikin masarautar, Sai dare ta isa batareda barin kowa yasan da inda ta nufo din ba sbd tasan sosai akwai Idon HAILE Akan duk wani motsinta da abinda ya shafi Ayanah. Ko data iso Kai tsaye babban likitan ne da kansa ne ya zauna suna fuskantar juna ya sauke Numfashi ya koro mata bayani Kai tsaye ciki ne da Ayanaah qarami. Ajiyan zuciya da Numfashi mai karfi tenya ta sauke tareda kallan likitan Wanda ta ciro silan danyan zinari ta ajiye gabansa matsayin tukuicin zancen sa ta miqe ta juya ta fice tana Jin yanayi na farin ciki da samun nutsuwa dan Kuwa adduarta a yanzu zata sauya zuwa Allah yasa wannan Karan haihuwan LEUL BOYEM ne tazo mai albarka dazai zamo abin alharinta da uwarsa dan kuwa shine karshen baqin ciki da haukar da zata Kama HAILE dan samun namiji a gurin wata macen da ba ita ba yana nufin zarewanta. Koda tenya ta isa babu Wanda ta sanarwa da maganar cikin imebēti Ayanaah sbd fitar zancen cikin tamkar miqa rayuwar Ayanah ce ga halaka dan haka ta zabi tayi shiru ta Hana kowa sanin cikin saiya bayyana. Sakinah Jin shiru kwana daya kwana biyu harma kwanaki babu sakon labarin samun ciki ga Ayanaah ya sakata Jin dan sassaucin abinda take ji na tsoro da tashin hankali ta dan kwantar da hankalinta duk da kullum sake sauyawa Ayanah ke yi alaman mace me ciki yana sake bayyana gareta batareda itama tasan cikin ne yake dauke dashi ba. A haka satikan hutunta suka cika aka fara shirin fara zuwanta tiraka sedai wannan Karan tenya bata bada umarnin anyi mata shiri me karfi ba Wanda hakan ya tado tsoron sakinah sedai kuma indai har cikin ne da Ayanah dole Ayau zasu sani kuka kowa ma dake masarautar zai gane dan bazata qara zuwa ba, A al’adance duk macen data samu cikin sultan matiqar an tabbatar tenya ce takeda ikon sanar masa idan takai mace kwanan karshe shi kuma daga wannan ranar zai sallamota ne ta hanyar alamar rashin bata tukuicin kwanciya Wanda hakan na nufin ya gama da ita kenan shikenan kota haihu kawai matsayinta dayane ta haifar masa jininsa, To wannan alamar ce take sakawa kowa dake masarautar yake sanin mace ta samu ciki sai kuma Bayan lokaci nai dan tsayi kafin a fara shirin zabar masa wasu imebēti din, Tenya duk wani shiri na nutsuwa da qamshi me sanyi na bankwana da tirakar sultan shi tayiwa Ayanah tanajin damuwan sanin cikin da zuwa yanzu kowa zaiyi, Karfe goma sha Dayan dare suka iso tirakar tasa wadda kowannensu ya tsaya cak inda shine gurin tsayuwarsu, Silan zinari dayake da adon hoton tafin kafar jariri a jiki tenya ta bude hannun Ayanah ta saka mata batareda cewa komaiba, Wucewa ciki Ayanah tayi batareda ta bude hannunta ba bare tasan sakon menene amma dai sanin yawancin sakon masarautar da alama a silan zinari suke Aikasa dan haka a sanyaye ta isa dakin Wanda yayi sanyi sosai qamshin sa datai sati uku bata shaqa ba yayi shiga hancinta yana ratsa kanta cikin sanyi ta dan Lumshe idanuwanta t bude a natse kafin ta fara Takawa da sanyinta sautin karar sarkar kafarta dayake daban dana matansa yana tashi a kowane takunta yana shiga kunnensa da sautin yakewa dadi, Isowa tayi har inda yake Zaune sanye da Riga da wando masu dan kauri farare qal d suka sakasa komawa tamkar matashin saurayi, Kanta na qasa ta zube qasa ta miqa masa gaisuwanta da muryanta da babu hayaniya a cikinta ko kadan, Amsa gaisuwar yayi yana kasa dauke idanuwansa daga kanta dan kuwa zuwa yanzu ya gama yadda da koma menene Ayanah na basa nutsuwa da sukuni fiyeda kowa dan kuwa ko yayansa baida Wanda zaice gashinan shine yafi so ko ji a zuciya, Bayan kujeran mulkin BOYEM yanajin a yanzu ne ya sake samun abinda bazai taba iya bawa wani ko barin yafita hannunsa dan Hak……. Bai qarasa abinda yake zuciyarsa ba ta dago hannuwanta biyu sama kadan ta bude masa su sakon na bayyana kan idanuwansa kanta na qasa. Qurawa tafin hannun nata ido yayi batareda y kyafta ba dan kuwa wani abin da bai taba ji ba yaji ya soki kirjinsa yana ratsawa na asalin girgiza da mamaki, Bai taba mamakin samun ciki ga mace dayake kwana da ita ba sai kan Ayanah GHAZ wadda ya dauke idanuwansa daga tafin hannun nata ya maida Akan fuskarta data dago ahankali itama Jin shiru idanuwansu suka shiga cikin na juna ya tsareta tsaf da idanuwansa yana kasa motsawa, Duk hadarin dayake cikin samun cikinsa Reno da haihuwansa ya sani Shiyasa sai kakkarfan tsarin Allah suke labari, HAILE batada imani ko tausayi ko kadan Akan kishi da tsananin cika burin duk abinda take so amman bai taba damuwa ba dan itace macen da ikonta yakai tayi duk abinda take so dan itace uwargida kuma mace mafi daraja a BOYEM kasancewanta matarsa kuma bazai taba goge hakan ba amma kuma bayajin Ayanaah GHAZ zata iya wannan rayuwar hadarin, Hannunsa ya miqa ahankali Akan tafin hannunta ya dauki silan ya damqe a tafin hannunsa ya bude Baki cikin nutsuwa sosai yace ‘Ina tayaki Murnar daukan jinin BOYEM, Ina maraba da duk abinda zaki Haifa Ayanah Ghaz.’ Zuru tayiwa idanuwanta akansa sbd kasa fahimtar abinda yake nufi ta kuma kasa bude Baki ta tambaya sedai ta samu kanta a tsananin son fahimtar me hakan ke nufi sbd Wani irin nauyin da kirjinta yayi Abinda ya fada mata shine abinda ake fadawa kowace macen amma ganin irin dauke wutar datai ya sakasa Dora mata da cewa ‘Ina fatan cikin dayake jikinki ya zamo na cikar burina dana qasata gabaki daya’ #MAMUH HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_* Mamuhgee 36 *_ZUZEAM VENTURES_* 08144015291 Bononza bononza Assalamu alaikum yan uwa mata masu albarka Zuzeam ventures zatayi promo karshen wannan watan har zuwa cikin watan nan me kamawa insha allah -Da 5k kachal zaa baki kaza da ciccibi da gari da tsumi da gumba masu kyau da ingancin dazai sakaki dawowa ki qara harma ki kawo wani, -Da 10k zaa baki kaza full da ciccibi da gari da tsumi da gumba, wannan promo ne akan murnar cika shekara 10 cif da fara sanaa a online Dan haka duk wadda take bukatar shiga cikin wannan promo Dan samun wannan garabasa to tayi sauri kafin ta kare Kuma ku sani tsakani da Allah zaayi wannan promo komi me inganci ne Kyau sosai zaa baku tsakani da Allah Idan kinada 3k ma zaa baki ciccibi kawai sai gari da tsumi masu kyau da ingancin suma, Dan haka duk wadda take da bukata kofa a bude take Idan kinada Yan uwa da abokan arziki zaki iya tallata masu idan kin kawo mutun goma suka shiga na 10k kinada package din 5k Idan kin kawo mutun goma suka shiga na 5k kinada package din 3k. Zuzeam ventures 08144015291 ******* Wani irin jiri ne ya dibeta me karfin gaske daya sakasa tarota jikinsa yana rungumeta sosai a cikin jikinsa Wanda a yake yaji yana Jin tamkar karfin Mararta datai tudu. Ajiyan zuciya ya sauke yana miqa hannunsa ahankali cikin rigarta zuwa mararta da taurinta ya tokaresa ya shafi cikin a Karan farko kenan rayuwarsa daya shafi cikin tsatsonsa, Lumshe ido yayi tareda jan wani Numfashi mai dumi ya bude ido tamkar yana buge a kanta, Jajir idanuwanta sukai zuciyarta na wata irin harbawan datake nunawa har a kirjinta ya zubawa kirjin ido, Wasu irin hawaye masu tsananin Zafin gaske ne suka gangaro daga idonta suka sauka Akan fatar hannunsa yana kallo bai motsa ba baice komaiba sai kawai yaji sautin kukanta mai tsananin ratsa zuciya ya fasu ta qamqamesa tana kukan jikinta har wata rawa yakeyi tana cusa kanta a kirjinsa. Bai motsa ba baice komaiba kukan ne kadai sautin dayake tashi a dakin Wanda ya sakasa tinani Kala daban daban sautin kukan na ratsa kunnuwansa zuwa cikin kansa da babu komai a cikinsa yanzu Bayan na saiya tabbatarda ta Haifa jininsa koda bazai zo da rai ba saiya kuma mata Wani cikin amma tabbas yanason jininta a cikin yayansa. Kuka sosai tayi a jikinsa har karfinta ya qare tayi lahu dukkanin tinaninta ya toshe babu komai a cikin Kanta empty yake tas, A wannan daren babu abinda ya shiga tsakaninsu a Karan farko haka

Chapter 13 of 28