Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
hakama masu tsayu kusan guda biyar. Take dukkanin masu kasuwancin bayi suke mimmiqe daga Zaune dan nuna girmamawansu ga wakilin Sarkin bayi na Masarauta me alfarma. Babu bata lokaci kuwa ya fito tareda wasu daga cikin manyan askarawansu kafin mutane suka ringa gaidasa manyan yan kasuwa kuwa duk sun qaraso dan tarbansa dan haka a tareda Jamaa sosai manyan kasuwar ya kutso kasuwar yana amsa gaisuwar da tarin mutane da dama suke aiko masa. Rumfar farko ta bayi ya fara tsayawa ya karbi Shedan kasuwansu da lasisin su ya duba tukuna ya kalli bayin wainda ke a daddaure da sarka suma hadda hannuwansu duka a daure suke da sarka. A take ya diba guda dari ya siye aka zube musu danyar zinariya da azurfa sbd inda zasu koma basa buqatan kudin takarda sedai zinariya da azurfa, Tattara lasisin bayin akai Bayan an saka basu damar saka hannu daya bayan Dayan Ana wucewa dasu Ana zare sarkar su ana sakawa mota, Rumfa ta biyu turawan Rome ne dan haka bayinsu da tarin dalolin takarda aka siyesu Wanda suma take kowa ya sake saka hannu aka wuce dasu sbd saka hannun shine abinda yafi komai mahimmanci a zamowa bawan Masarautar BOYEM mai cikeda kaidoji daban daban. Rumfa ta hudu ce tasu kusrawa dan haka koda aka iso gurinsu suna a tsaye cikeda Wani irin farin cikin khams daya kasa boyuwa ya miqe tareda tsananin fatar yau burinsa ya cika sbd matiqar baa siye bayinsu duka ba to sun tabka babbar Asarar da kafin su farfado sai sun dauki shekaru dan kuwa duk abinda suke dashi da fiyeda rabin bayinsu sun siyar dan ciyar da kansu hanyar zuwa nan da kuma lasisin shigowa qasar dana kowane bawa da sukai ya cinye gabaki daya tattalin arzikinsu, Idan an siye bayinsu duka hakan ne zai basu cikakkiyar lasisin ringa kawo bayinsu BOYEM Wanda hakan ne burinsa daman Wanda arzikine zai bude musu kofa dan haka gabaki dayansu fatan sukeyi duka bayin a siyesu su samu wannan abinda suka jima suna buri. Tsayawa wakilin yayi daqyau Akan rumfar Bayan ya gama amsawa da gaisa wa dasu khams din wainda suka gabatar masa da wani lafiyayyan koshashen bawan dayake tamkar basa mude Akan koshi a matsayin kyauta ta musamman Wanda tinda suka dauko sa suka Kebe sa suna ciyar dashi da kyau da basa kulawa sbd hakan. Cikin Jinjinawa ya amsa da godia sedai ba shine abinda yake sakasa siyan bayin da matakan dasuke buqata basu kaiba. Matan dake cikin tarin bayinsu ya zubawa ido yana tantancewa daya bayan tsawon lokaci kafin ya juya gurin mazan suma ya fara tantance su yana duba abubuwan da sune ke saka su siya bawa. Tsananin yanda duka bayin suke nuna biyayya da tsoro ne matakin farko dayake saka Ka siya bawa, Sai jarumta da karfin Hali tareda jajircewa da bushewan zuciya da itace zata saka bawa yin bautarsa sai kuma Sauran abubuwan da sirrin masarautarsu ne da suke siyan bayi Akai. Hannu ya miqa a gefensa kan akwatin da ake biye dashi a bude ya saka hannu zai dauko lambar adadin bayin da zasu siya a rumfar taje kowa yayi tsit suna jiran ganin adadin, Kusrawa ma gabaki dayansu harbawa zuciyarsu keyi da tsallen fargaban adadin da wakilin zai dago Wanda basa tafar komawa da bawa ko daya dan haka idanuwansu kaman zasu feso waje haka suka zubawa hannunsa dazai fidda idanuwansu. #MAMUH #ROYALTY #BOYEM HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:46 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_* Mamuhgee 19 *JEWELRY JUNCTION* 08039440312 Ina macen datasan Yar kwalisa ce ko kuma wadda ke son zama cikakkiyar Yar kwalisa da zata kece Reni a cikin yan uwanta mata harma da maza ma, Ina macen dakeson ta shiga mutane a kalli wuyanta da hannuwanta a sake kalla batareda an tantance asalin gwal da diamond ne a jikinta ba ko kuwa me Kama dashi ne?? To tazo ga inda dukkanin wani burinta zai cika gameda son hakan, Mata Da Ado da Kwalliya Akasanku JEWELRY JUNCTION shago ne Na kayan Kawa Na Mata Manya DA Qanana, ✅duk wani nau'in design Na Sarka, 'Yankunne, Awarwaro, Zobe, Agoggo DA sauransu akwai su kala daban, daban. Sayen daya Ko sari👌 ✅Munda ready to wear Na Adire dana materials daga kan boubou gowns zuwa palazzo DA tops dinki Na zamani👌 ✅Idan ke ma'abociya son Kamshi ce munada turaruka kala daban daban masu Kamshi da rike jiki👌 ✅Gefen inner wears din Yara ma ba'a barmu a bayaba, bra tops, half vest,vest, boxers DA pants Duk akwai masu kyau da inganci😍 🛒Shagonmu na nan a kan tanki road, guiwa low-cost a cikin garin Sokoto. Muna tura kaya ko wace jiha cikin Aminci DA Amana In Sha Allah. WhatsApp 08039440312 Tiktok :@sokoto jewelry seller Instagram: jewelryjunction23 ************** Ahankali hannunsa ya fito daga akwatin Wanda yake dauke da lambar data saka Wani irin Ihun murnan daya saka rumfar gabaki daya girgiza sbd Ihun samudawan Kusra dayake tashi yana ratsa kunnuwan bayinsu dake sake shiga Hali na Godiyan Allah suma daya rabasu da kusra daga karshe dai sunga karshen wata kaddarar tasu mara dadi zasu su tarar da wadda basusan yaya zata kaya ba. Sai a lokacin Ayanah ta bude idanuwanta ahankali tana zubawa qasar gabanta idanuwanta da sukai jajir tana ji a zuciyarta kaddararta bata qare ba dan kuwa sai ranar da ranta yabar jikinta kaddarar rayuwarta kila zata qare. Lumshe idanuwanta tayi tana sake jin Ihun kusrawa na ratsa kunnuwanta zuwa zuciyarta dake Wani irin quntatar da batada mafita ko samun sauki. Take aka fara Jere dunqulallen zinariyar da sai an auna nauyin kowace kafin a Jereta Ana Kirga bayin tareda auna nauyin kowane sbd nauyinsu ne yake zabar musu farashinsu, Daya bayan daya aka fara aunasu tareda rubutu wa a lasisin kowannensu farashin da aka siyesa da nauyinsa kafin a dangwala hannunsa a matsayin to a zama cikakken bawan BOYEM har qarshen rayuwarka. Ana zuwa kan Ayanah hakanan kowa ya tsayar da idanuwansa akanta Ana jin Wani irin yanayi na tausayi da Jin nauyi har aka gama da kanta ta daga hannunta a hankali ta dangwali ruwan saka shedar ta Dora akan lasisinta ta daga kafarta ta tsallaka zuwa inda rayuwarta ta koma a yanzu kwata kwata tana fita daga hannun kusra. Zuhrah Ana zuwa kanta tana dangwala hannunta kasa sakawa tayi a lasisin da zai tabbatarda fitar ta daga hannun kusrawa Hawaye masu tsananin zafi suna gangarowa daga a idanuwanta sbd daga yau shikenan sun yadda da kaddarar data rabasu da rayuwarsu ta baya da yan uwansu, Daga yau sun rabu da dukkanin abinda zai iya sake hadasu da Abaas ko wata ran, Daga yau sun zama abinda aka saka kudi aka siya sannan daga yau ne zasu fara amsa asalin sunan zama bayi sbd a baya da Allah zai kubutar dasu daga hannun kusrawa zasu iya gudu wa su Gina sabuwar rayuwa amma daga yanxu da aka biya kudin su sun zama cikakkun bayin da har abada shikenan. Rawa hannunta keyi sosai a lokacinda ta daga hannun ta saka a lasisin dayake dauke da sunanta a matsayin baiwa ta lambar dake hannunta wadda akai musu da wuta harta warke ta zama kamar Zanen tattoo. Wucewa tayi ahankali ta isa inda Ayanah take tsaye hawayen ita sun qare mata basa iya fitowa sedai Idon yayi jajir. Sakinah ma gurinsu din ta tsaya a gefe Bayan an tantance ta a hakan har aka kammala komai aka biya dukiya me tarin yawa gurin siyansu cinikayya ta gama tabbatuwa aka zuba su a motar da basusan mecece ba amma kuma basuji tsoro ba sbd babu Sauran tsoron komai ya fice musu. Sai tsakar dare sosai aka gama cin kasuwar wadda iya ta bayin aka gama ci daga nan ne Sauran kasuwancin yaci gaba da gudana Wanda zaaita ci har safe har a wuni sbd sai kasuwar tayi kwana biyar tana ci, Motocin masarautar BOYEM dai a Daren suka daga zuwa cikin qasar wadda tafiya ce me tsayi ta kwana biyu kafin ma an isa cikin qasar kafin isa babban birnin kasar inda asalin masarautar take. Motocin na daga wa aka fara bukukuwan cin kasuwa da kide kiden al’adarsu dana taya wainda suka ci kasuwar bayi Murna. Tinda suka fara tafiya hannun Zuhrah yana cikin na Ayanah sun riqe juna shiru babu me iya ko dogon motsi sbd rayuwar kowa data gama mutuwa. Sakina ma tana Dayan gefen Ayanah wadda Ayanah ta miqa wa hannunta daya itama ta Kama suka riqe hannuwan juna su ukun suna jin dumin tafukan hannun juna. Tafiya me tsayin gaske akai kafin aka tsaya aka fiddo bayin gaba daya sukabi kayi aka rarraba musu abinci da ruwa kafin kafin masu lalura suka sauke suka huta tukuna aka sake daukan hanya. Tafiya me tsayi gaske sukai kusan kwana uku suna shiga garuruwa masu girma da Kyan gaske da abinda basuma San duniya na da shi ba kafin suka fara shigowa asalin babban birnin daular BOYEM Wanda a garesu ganinsa tamkar Aljannar duniya ce da ko a labarai basu taba Jin akwai irin wannan duniyar ba, Dukkanin abinda idanuwansu ke gani kansu ya kasa dauka sbd tsoro ma suka ji ya fara kamasu mai tsananin gaske take suka Ji duniya ma suke son Bari gabaki daya dan bazasu iya rayuwa a cikin irin wannan daular ba. Kai tsaye suna shigowa babban birnin qasar Wanda yake da wani irin tsari da tsaro tareda wata irin rayuwar da ni’imar iskar ma da kake shaqa jinsa zaka yi daban, Koina a birnin Ihun tsantsar dukiya da arziki yakeyi sbd kusan duka garin yana cike da masu sarauta da mulkin kasar, Manyan daular qasar gabaki dayanta suna cikin birnin, Duk inda Ka daga kai Ka kalla tambarin masarautar BOYEM ne Wanda hakan yake nuni da karfin mulkin masarautar tafi na gwamnatin qasar da zagayenta gabaki daya, Tsananin karfin iko da tsananin dukiya da arziki tareda rashin tsoro da asalin jarumta da ahalin BOYEM suke dashi tin kakanni da kakannin shekaru daruruwa ya saka sune suke juya qasar da duka kasashen zagayenta Wanda sune suka kirkira tareda kafa qasar gabaki dayanta Shiyasa kasar take da sunansu kuma haryanzu generation Bayan generation sune suke juya qasar kuma har gobe babu me irin tarin arzikinsu a qasar sbd koyaushe gaba suke sake yi ba baya ba dan hakanne ma kasancewanka jinin BOYEM a duniyar tasu ba qaramar sallama mutanen duniyar suke ganin Allah ya maka ba a zaman rayuwar duniyar dai sbd koda duk wani asalin jinin BOYEM koda zai fado duniya cikin zanin goyansa yanada arziki da dukiyar da harya bar duniya bazai gama cinyewaba, Yanada power me karfin gaske sbd ko dan shekara biyu jinin BOYEM zai iya yanke maka hukuncin da zai iya rabaka da duniya kuma Ka tafi kenan matiqar kayi laifin daya sa yace bayason sake ganinka, Hakama yanada gata da suna sbd duniya zata sansa koina kuma Ayi shakkarsa. Abu daya ne yake qaranci a zuriar BOYEM tin asali Wanda suke ganin shine kadai abinda zai iya kawo rauni a wani bangaren duk da hakan sun tsaya cak akan hakan shima kuma Allah na dafa musu waton shine yawan ‘yaya maza Wanda tin daga kakannin kakanninsu ne, Kowane zamani kowane generation yanada wuya duk namijin dake zuriyar BOYEM ya wuce samun yaya maza biyu ko uku, Mutum hudu ne kaf suka taba haihuwan yaya maza biyar da shida sai me takawas a tarin zuriyar tasu datafi hada zuriar sama da dubban dububuwan da har abada baa iya kirqe zuriarsu sedai wainda sukai mulkinsu kuma suma Mutum hudun tin a farkon karnin dasuka dade da gabata ne dan duka zuriar kowa yayi mulkinsa ya gama yabar duniyar yayansu ma sun hau sunyi sun tafi hakama jikokinsu duka sunyi sun tafi harma da tattaba kunne haka haka sarautar take tafiya, Masarautar BOYEM sune suka kafata da karfinsu da jininsu da zufansu da dukiyarsu harta kafu ta zama masarautar da kowa ke shakka yake tsoro ba masu kudi ba,ba talakawa ba hakama ba Sauran masu mulki ba kowa yana shakkarta da tsoronta sbd tsaurin hukuncin da rashin shamakinta a komai kuma hakan ya saka babu Wanda ya taba mulkar BOYEM Wanda ba asalin jininta ba kuma har abada bazasu taba barin Wanda ba jininta ba ya hau mulkinta matiqar ba Allah ya kaddaro hakan ba dan hakanne duk wani Sarkin da yayi mulkin BOYEM yana ‘yaya masu tsananin yawa sbd sunada IMEBĒTI wainda suke kiransu ARKI wato kuyangin da ake kai musu suke kwana dasu suna hayayyafar musu zuriar da suke alfaharin sunada ita fiyeda kowane ahali. *******tin daga babban lafiyayyan titin dayake tsakiyar gari da zai dauki hanyar zuwa masarautar checking points masu tsananin karfi da tsaro na wasu irin kakin askarawa da bindigogin da kowace kalar babu da wasu irin sharp wuqaqe dake soke jikin kowane jami’i,weapons dai gasunan Kala Kala marasa Kyan gani Wanda kasan Ana Dora daya akan jikinka to sai maqabarta direct kabari. Bayan tsaro Wani irin tsari ne da kowane Taku daya yake nuni da ba qaramin guri ne Ka zo ba, Gine gine ne masu tsananin tsayi da kyau da daukan ido da gigitarwa kaman zasu fado a Kanka sbd har wani jiri suke sakawa suna haske ido kaman zinariyar ce da gaske a jikinsu kaman yanda tarihi yake fada akan masarautar. Duka duka checking points uku suka wuce suka isa daular bayin dake kafin isa asalin makekiyar kofar datake kaman gida guda ta shiga masarautar. Daular bayi ake kiran babbar bangaren da aka Gina me girman gaske na horar da bayi sama da dubban miliyoyi Wanda kuma a cikin daular bayin bangare guda lafiyayyan gidan Sarkin bayi ne Wanda masarauta ta tanadar masa estate guda a daular bayin inda gidansa a cikin estate din yafi kowanne girma da tsari da tarin dukiya kafin Sauran na dukanin Sauran ma’ikatan dasuka shafi kula da dukkanin harkar bayi kowa da iyalansa da yayansa da iyalan yayansa dan haka daular bayin duniya ce guda mai zaman kanta datake cike da tsaro da tsari tareda daula tamkar wani babban shugaban wata qasar ne a nan, Acan nesa da estate na gidajen babban bangaren kula da bayin yake Wanda shima a tsare yake a tsaftace tamkar wata lafiyayyan jamiar karatu sbd komai nasu a tsare yake, Uniform ne dasu masu kyau da qarko coffee brown Wanda kowane bawan a tashin farko Kala biyar biyar ake bawa kowa kafin kuma lokaci lokaci Ana sauya musu sabbi sbd tsantsar tsaftar da BOYEM take dashi Akan mulkinta. Akwai bangare daban kuma daga nesa Wanda yake da girman dayafi koina sbd tarin manyan dabbobin daji masu mahaukacin girma da koshi sbd zakunan su da da misos jinsu naman jikinsu har wata irin rawa yakeyi sbd qoshi tareda samun cikakkiyar kulawa, Mahaukatan wild animals ba kadan suke dasu ba wainda suka samu mahaukacin training da zama savage Wanda suma kansu sarautar suke bugawa sbd hatta dabbar masarautar BOYEM din Taku ne dasu sbd training, Tsananin tsaro da tsarin yanda aka killace su wani abu ne me girma na daban dan kusan kilometers ne a tsakaninsu da inda Sauran bangarotan suke. A dayan bangaren dayake kusa da dabbobin bangaren hora bayi ne masu laifi da basu azaba dan haka daular bayin take da bangarora manya manya daban daban. Isowan Sarkin bayi tareda sabbin bayin daya siyo din ya saka aka bude babbar kofar da bangaren bayin Ana jiran saukowansu daga mota daya bayan daya bayan anyi parking motocin kenan. #MAMUH HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_* Mamuhgee 20 *JEWELRY JUNCTION* 08039440312 Ina macen datasan Yar kwalisa ce ko kuma wadda ke son zama cikakkiyar Yar kwalisa da zata kece Reni a cikin yan uwanta mata harma da maza ma, Ina macen dakeson ta shiga mutane a kalli wuyanta da hannuwanta a sake kalla batareda an tantance asalin gwal da diamond ne a jikinta ba ko kuwa me Kama dashi ne?? To tazo ga inda dukkanin wani burinta zai cika gameda son hakan, Mata Da Ado da Kwalliya Akasanku JEWELRY JUNCTION shago ne Na kayan Kawa Na Mata Manya DA Qanana, ✅duk wani nau'in design Na Sarka, 'Yankunne, Awarwaro, Zobe, Agoggo DA sauransu akwai su kala daban, daban. Sayen daya Ko sari👌 ✅Munda ready to wear Na Adire dana materials daga kan boubou gowns zuwa palazzo DA tops dinki Na zamani👌 ✅Idan ke ma'abociya son Kamshi ce munada turaruka kala daban daban masu Kamshi da rike jiki👌 ✅Gefen inner wears din Yara ma ba'a barmu a bayaba, bra tops, half vest,vest, boxers DA pants Duk akwai masu kyau da inganci😍 🛒Shagonmu na nan a kan tanki road, guiwa low-cost a cikin garin Sokoto. Muna tura kaya ko wace jiha cikin Aminci DA Amana In Sha Allah. WhatsApp 08039440312 Tiktok :@sokoto jewelry seller Instagram: jewelryjunction23 ******** Ayanah na saukowa kanta a qasa yake sai data sauke ajiyan zuciya kafin ta dago ahankali tana bude idanuwanta da sukai Zurfi sosai ta kalli fadin harabar inda tarin motocin masu girma suke babu adadi masu yawan gaske, Akan wadda suka fito ta dawo da idanuwanta ta tsayar tana kalla jikinta na Wani irin sanyin da babu tinanin komai a cikin kwakwalwanta lokacin dan haka ta tsayar da idanuwanta Akan Zuhrah dake saukowa a sanyaye itama babu Sauran tinanin kanta ko ‘daya daya rage musu. Hannu Ayanah din ta daga zata miqawa Zuhrah sakina dake kusa da ita tayi saurin riqeta ahankali tareda dan girgiza mata kai batareda ta juyo ta kalleta ba sbd a dokar bauta baa yan uwantaka a nata sanin duk da kusan kowace nahiya da yanda suke nasu dokar. Gefen Ayanah din Zuhrah ta tsaya Sauran suka qarasa fitowa kafin aka Dora su a hanya Ana wucewa dasu kansu duk kaf a qasa sbd duniyar da suka samu kansu wata abace da Allah bai taba nuna musu ko a mafarki ba, Kaf dinsu kusan qalilan ne suka fito na gidajen alfarma ba da rufin asiri me girma, Sunga daula iri iri me daukan hankali da iyalinsa duniya me rikitarwa amma kuma a nan inda suke gani yanxu ya wanke tinani da kwakwalwansu tas babu Sauran abinda ya rage sbd sun gama tabbatarda sunzo inda babu kamarsa a duniyarsu da idanuwansu suka gani hakama babu ranar komawansu ga iyalai ko qasa ko kuma taba ganin Wanda ma idanuwanka suka taba gani har abada dan hakanne kowane bawa a cikinsu jikinsa yake a sake sun gama saddaqarwa su yanzu basu din bane tace bayin BOYEM kuma da wannan sunan zasu mutu subar duniya. Wata doguwar hanya aka wuce dasu me tsayin gaske wadda ta rabasu kwata kwata da harabar gurin inda bazasu sake ganinta ba zuwa babbar doguwar kofar shiga bangarensu me girman gaske. Daya bayan daya aka fara shiga dasu dakin da ake fara shiga kafin wucewa ciki, Daki ne babba Wanda yake tamkar office da cameras a ciki da tarin computers da wasu abubuwan da duka dai basu taba gani ba a rayuwarsu, Daya bayan daya ake shiga dasu Ana yiwa kowa hoto tareda Id card dayake dauke da sunan kowa da hotonsa tareda uniforms da Sauran abubuwan amfaninsa. Wuni akai Ana wannan aikin nasu har aka kwana anayi saida aka kwana biyu Ana wannan aikin nasu kafin aka gama yiwa kowa, Duk Wanda akaiwa shine kadai yake wucewa ciki Wanda baayiwa yana waje saida suka kwana a waje kuma kusan a tsaye, Su Ayanah ne kusan na karshe sunji jiki sun galabaita sosai har basa iya tsayuwa daidai a rankwafe suke tafiya, Suna shiga suma a kwai jakadiyar Sarkin bayi ta mata dake ciki itace kai tsaye ta basu nasu dakin, Cikin saar da basu zata ba aka basu daki daya su uku tareda wasu Mutum uku din sbd duk daki Mutum shida ne. Koda suka isa dakin akwai Mutum uku dake dakin daman wainda daman sun jima sosai a BOYEM din. Basa nan suna gurin aikinsu da aka raba musu dan haka kai tsaye umarnin da jakadiyar bayin ta basu kowa ke kokarin cika wa Banda Ayanah data jingina jikin bangon dakin nasu Bayan ta shigo ta silale qasa tana rufe idanuwanta dake tsananin radadi quncin dake soya jini da gangar jikinta tana jin zuciyarta na Wani irin zafi da ciwon baqin cikin rayuwa me girman gaske dan batasan tayaya zata fara sabuwan rayuwar data samesu ba ta har abada babu Iyayenta da Nurat da Abaas ba a cikinta, Batasan tayaya zata rayun bama sbd zuciyarta ta mutu gangar jikinta ne kawai ranta rage, Zuhrah ma dawowa tayi gefen Ayanah din ta zauna ahankali tana kwantar da kanta a gefen kafadar Ayanah din tareda saka hannunta cikin nata suka sarkafe ahankali bata ce komaiba ta rufe ido hawaye masu dumi suka gangaro mata suna sauka a kan hannuwansu dake sarqe. Bude idanuwa Ayanah tayi ahankali ta kalli hawayen yanda suke gangara a fatar Bayan hannunta ta Lumshe ido ta bude tareda Dora hannunta daya Akan fuskan zuhrah ta Shafa ahankali tareda juyowa kadan tayi sumbaci tsakiyar kanta da babu dankwali sun zama tamkar mahaukata ta sauke ajiyan zuciya tareda bude baki ahankali tace ‘Zuhrah hįyįwetēni bemulu,ye’īne aleem zuhrah(Zuhrah my whole life, zuhrah my world) Allah ya hanani dandana rabuwa dake, Ina rokon Allah ya dauki rayuwata kafin kaddarar da zata rabani dake tazo..’ Tsananta gudu hawayen Zuhrah sukai ta sake shigewa jikin Ayanah din tana fidda kuka Mara sauti tareda girgiza kai tana cewa ‘Ayanah idan babu ke wlh zan kashe kaina na biku duka bazan iya rayuwa a duniya ni kadai babu ku dukanku ba, Na Roki Allah kaman yanda yabarmu muka rayu a tare zuwa yanzu ya raya mu a tare mu mutu tare mubar duniyar tare.’ Girgiza Kai Ayanah tayi idanuwanta na qara yin jajir tace ‘Abaas…’ sai ta kasa cigaba da magana ta rufe idanuwanta tareda sauke Numfashi me zafi. Sun jima a hakan tsawon lokaci kafin sakinah da itama tana rabe a gefe ta taimaka musu suka miqe kafin suyi wani motsi aka fara buga wata qararrawa me karfi ta kiran kowa da anfada musu maanarta tin kafin a basu daki dan haka a sanyaye babu me iya miqewa tsaye daidai suka fito. Kusan su Dari harda qari ne bayi mata sababbi da aka kawo yau din dan haka iya su dinne a bangaren yanzu sbd tsofin bayin basa nan duka suna gurin aiki dan haka suna fitowa a wani babban guri me fadin gaske dayake shafe da tiles fari qal da hanyar wucewan ruwa da famfuna babu adadi da hanyar wucewan ruwa Wanda yake nuna alama da gurin wanki ne, A ciki gabaki daya aka turasu daya bayan daya aka saka kowace su ta tube Kayan jikinta aka sakar musu ruwa daga samansu batareda sunsan ta inda ruwan ke fitowa ba, Ruwa sosai ne yake sauka akansu inda wata irin dauda take jiqa a jikinsu me yawan gaske tana gangara qasa take tiles din gurin ya sauya Kala haka ganin farinsa ko kadan ruwan daudar jikinsu ne kawai ke kwarara a qasa, Wani irin qarni da tsami tareda wari ne sosai ya gauraye gurin take Wanda ya saka maaikatan mata sake ja baya suna nesa dasu dan duk bawan da aka kawo BOYEM sai an tsaftace sa sosai tin asali dan haka kowane bawa dake BOYEM ya samu Kansa a irin yanayin, Umarni daga cikin lasifikar dake hannun jakadiyar ne ya shiga kunnuwansu cewan kowa ya Shafa abinda aka basa su wanke jikinsu sosai sosai. Maaikatan da zasu tsaftace su ne suka fara shigowa daya bayan daya dauke da trays masu girma suna Jeruwa har suka gama shigowa kusan su goma sha biyar kafin jakadiyar ta shigo daga karshe. Layi aka fara jansu daya bayan daya, Ta farkon da aka fara da ita shaving cream aka shafe musu jikinsu dasu inda yake da gashi kafin aka dauki lafiyayyan almakashi aka Kama gashinta kai tsaye aka yankesa sosai aka bar Wanda tsayinsa bai wuce tsayin rabin biro ba. Haka aka fara yi musu daya bayan daya Ana fesa Musu wani abu a cikin gashin Wanda take yake kashe dukkanin qwari ko qwarqwata idan akwai a ciki. Haka aka ringa musu daya bayan har aka zo kansu Ayanah wainda idanuwansu suke a rufe zuciyar kowannensu na qarasa macewa tana barin gangar jikinsu. Kama gashin Ayanah akai me tsananin tsayi take aka yankesa duk da akwai wainda suka fita tsayin gashin da yawa tinda su kusan a qasashensu babu mara gashin daman suna rage tsayin gashi yayan sarautarsu ne kadai basa rage gashi sosai sbd cikon al’ada ne ga dukkanin jinin sarauta, Na Zuhrah ma dayake da tsayin dayafi na Ayanah haka aka yankesa Wanda ya sakata sauke ajiyan zuciya sbd shi Kansa gashin a yanzu tamkar azaba ce a garesu. Mintina qalilan aka sake sakar musu ruwa masu yawa sosai aka sake wankesu sosai a karo na biyu kafin aka sako musu ruwan sabulu me kumfa sosai shima anan wankan sosai aka sakasu sukai tareda wanke kansu Wanda wasu

Chapter 6 of 28