amma ai abinci kuke ci tare har tay maka magana da yarenku, and what was she saying ina son nasani?
Ya daga kafadunshi cikin rashin son mata wani dogon bayani dan aganin shi batakai ba, sai yace i dont knw,nima bansan metace ba"..
Tace ba yarenku bane yoruba?
Yace ehhh, amma bance miki komi da komi ne nakeji ba. Kinga baabe mubar wann maganan kawai, wai meya faru ne meyene matsalar taki dakike son gayamin?..ko bazaki fadamin yanzu ba sai munyi wanka?...tun kafin ta amsa shi yajawo ta jikinshi ahnkli ya fara da rungumarta yana dan cukuikiyata tun bata son sake jikinta tay dariya dashi sosai harta fara biye mashi tafara dariyar sosai kamar ba ita ba..
Duk ta dauka bathroom zai dauketa cak suje suyi wankansu tsirara inda zata samu kyakkwan acccess da jikinshi cos she have been dying to touch him kuma tana son yasata taji kanta a matsayin ciiakkiyar mace ayau sabida tana son su samu wann connection din sex din a atsakaninsu she badly wants to feel him acikin jikinta kota halin kakane...
Saidai ta lura da shi sosai tana fara zarcewa sai taga ya tureta koya hade rai yace mata a'a baison hakan, yauma hakanan yay mata wayo ya jata sukaje swimming pool awaje, jikinshi sanye da guntun wando da singlet ita kuma tasaka swim suits sukayi ta wasan throw and catch da wani ball na tsawon lokaci acikin ruwan tare da wasu tsirarrun mutane aciki..
It was fun and romantic amma ba hakan taso aranta ba.
Harsai wajajen karfe biyu da rabi na dare kafin nan suka fito ta bakin ruwan suka zauna tare lokacin wajen yay shiru kusan kowana cikin room dinsa na bacci..
Nan ne adiaha taje ta dauko strong wine mai dan tsada snn ta bude ta zuba a cup ta fara bashi labarin familynta da yadda matsayin aure yake ata fannin iyayenta da zuriarta baki daya.
Asalin Adiaha yar garin calabar ce amma sunyi dukkan wata rayuwarsu ne acikin yarukan ibibios na cross river state nigeria.
mahaifin Adiaha yan biyune,sunan sa mr bassey yana da husaininsa wanda take cemai uncle udo, sai karamin su kaninsu wato uncle Akpan, babu mata dayawa acikin zuriarsu face wacce ta haife su wato mrs chidara.
Zuriar mahaifinta dana mahaifiyarta gabaki dayansu sunajin yaren juna sabida dukansu yarukan suna zamane a south east na nigeria under igbo land. Sukan ji yarensu na calabar snn sunajin yaren igbo sosai.
mahaifyarta mrs grace udofia is an efik woman wanda al'ada da addinin su na gargajiya ya shige jikinta sosai danharyau ita wa Allolinsu na tun kakankanin kawai take bautawa musammn ma daya kasance mijinta mr bassey shima dan kiyaye al'adan iyaye da kakanni ne.
Kamr kowani normal igbo family hakanan suma Suka gina babban zuriarsu, mr bassey wato mahafin adiaha ya zamo kamr shine babba kuma jagoran dukkan yan uwansa bayan mutuwar babansu, da mahafinsu ya rasu shine yasaka aka raba musu gado kowa yay familynsa daban.
Nan ne kuma babban iftilain rabuwan kai da jarabawar rayuwa ta fara afkuwa acikin familyn nasu musamman ma da mahafiyarsu mrs chidara ta turje ta zabi ta auri wani tsohon customer dinta a adamawa.
Shi musulmine dan bafulatani sunan shi alhaj Aliyu gadanga mai yourghut, soyayyarsu mai tsafta sukayi kafin nan sukayi aure bayan ta amshe addininshi na musulunci ta dawo ana kiranta da Hajiya hajara.
Akan wann abunda tay
Saida kowa ya girgiza duk dangi suka tsine mata kowa ya cire alakar dake tsakaninsa da ita
Babu irin Tsana da kyamata da yayanta basu nuna mata ba musammn ma mahaifin Adiaha wato mr baseey dan shi sosai yake kishi ma mahaifinsa da kuma al'adansu na gargajiya da uwarsa ta juya ma baya taje ta auri musulumi.
Tun da tay auren suka raba jini da ita, ta tafi adamawa da mijinta su kuma anan calabar sukayi rantsuwar cewa ko mutuwa akace musu tay bazasuje bisonta ba snn duk sanda ta dawo garesu saisun kasheta.
Taurin kan datay ma al'ada da kuma fafatawar datayi da Allolinsu yasaka kowa ya dada tsanar ta a garin.
Wnn abu ya zame ma gidansu mummunan taΙo kuma babban abun kunya Fushin hakanne yasaka mr bassey ya kauracewa gidansa gabaki daya ya koma jeji da zama shikadai sabida aganin shi bazai iya zama acikin mutane da irin wann abun kunya da takaici duk inda yaje saidai yaji ana kafa misali da mahaifyarsa ba.
Tun bayan tafiyar mahafiyarsu shekaru aru aru yake zaune a jeji haryay makansa dan bukka snn haryau bai saka ranan dawowa gida ba saidan duk wanda yake son ganinshi yaje can ya sameshi.
Dan uwansa Mr uno shikam ya hkra har ya auri matarsa wata igbo woman mai suna mrs margaret suka haife yaya maza duk suna abuja suna aikin kwadago.
Shikuma mr akpan ya haifi yarsa Ekaete wanda tsirarsu da adiaha baifi shekara biyu ba sudin ma duk sun kammala karatunsu na universiry.
Adiaha itace babba agidansu, asalin sunanta shine "Adamma", amma ana ce mata adiaha ne sabida kalman Adiaha yana nufin yar farko.
Bayan ita iyayenta sun haifi yara biyu da Namiji mai suna Abasi da kuma mace mai suna Urua.
Su Dukansu kannentan har sunyi aurensu at a very young age amma haduwar Adiaha da Ahmed yasaka taki sam tay aure duk dama ba'a taba sanin hakanne dalilin dayasata taki aure ba.
Duk an dauka ko wani matsalane agareta hatta ciwon datayi da Ahmed ya tafi duk an dauka spirit ne suke tabata.
Nan adiaha tafara kurban giya tana bawa Ahmed labarin yadda Abubuwa suka kasance da kakarta mrs chidara ta kawo namiji musulmi tace zata aura.
Labarin Duk wani gwagwrmayr da akayi da elders da bokayen garinsu saida ta fayyace mishi tanayi tana shan giya cos is not easy for her datake fada mishi sirrin familynta.
Duk jikinshi sai yay sanyi sai yaji ma tafara bashi tausayi musmmn ma data fara ce masa itama tana son ta dawo addinin shi suyi auren cikin gaggawa saboda su koma garinsu atare tun kafin nan elders su mata auren dole kuma tasan idan mahafinta yaji wann zancen hala ma kasheta zaiyi mai gabaki daya dan da bakincikin mahaifyarsa yake zama acikin jeji in aka sake ce masa yarsa ta fari itama zata sake aikata irin hakan batasan ya zaiji aransa ba.
Ahmed yay iya bakin kkrin shi wajen convincing dinta dan karta canja addinintan amma haka taki mishi sam tace masa ra'ayinta ne snn inhar yana tare da ita zata iya yin komi.
Basu kammala karkare maganan bama sai bacci
Ya kwaceta sabida ta bugu da giyar sosai..
Hakanan ya daukota ya kawota room dinsa ya shimfidata akan gadon shisai ya koma kan kujera ya kwanta.
Kasa iya runtsawa yay tsabar yadda labarin adiaha ya rikitashi cos der is sooo much to loose gashi shibawai asalin sonta yakeyi aransa ba.
Aransa saiya fara jin mugun tausayinta wani tunani yay da har ya ya ke hukuncin zai tashi kawai ya tattara kayansa ya sake guduwa ya koma gida sai kuma ya tuna abunda tace mishi lokcin datake bashi labarin ta na cewa inhar bata aureshi ba tabbas zata kashe kanta saboda tana sonshi sosai.
Ya rasa me zaiyi dan baison ya cutar da rayuwarta musammn ma dayasan idan har zata aureshi zata shiga babban matsala da iyayenta,he felt sumhow restless and guilty msmn datace mishi zata canja addininta tabishi bayan yasan intay hakan ta rabu da iyayenta kenan na har abada, duk damuwarsa shidai baison ace yarinyar tayi secrifising rayuwarta akanshi dayawa bayan shi yasan Bazai iya mata rabin hakan ba.
Deciding yay kawai ya fahimtar da ita washe gari akan su hakura kawai da juna inyaso zaije ya neme wani mafita amma bazai iya rabata da komi nata ba.
Washe gari da safe da kyar adiaha ta farka daga bacci idonta yay ja ta rike kanta dake mata ciwo sosai sabida giyar datasha..
Ya idar da sallah kena sai gatanan ta sauko kasa suka gaisa bai wani boye mata ba yafara kkrin fahimtar da ita akan su hakura da juna kawai taje ta aure wanda iyayenta suke so din dan baison ya rabata da kowa nata akan selfish interst dinsa na son ya aureta..
Aikuwa kamar da wasa Adiaha tayi fushi sosai da furucin nan nasa ta harzuka ta dauki kwalba ta fasa zata cakkashi a cikinta da kyar ya kwace ya hanata tanata mishi kuka.
Duk Ya rasa me zaiyi bayan ya rarrasheta saiya fita waje yaje ya kira abokinshi banji ya fara gaya masa abunda ake ciki dan ya sama masa mafita, anan kuma Ita ADIAHA duk ta dauka tsorata kawai Ahmed yay da labarin rikicin dake cikin familynta data bashi jiya shiyasa yake son yakara dumping inta.
She just concluded dat babu wanda ya isa ya hanata auren wanda take so a zuciyarta dan haka ta dauko wani tsohon simcard dinta acikin jaka ta saka awayarta snn ta kira lambar kakarta hajy hajara dake chan garin adamawa.
Duk sanda taga kirarsu daga gida tabbas tasan akwai babban matsala dan haka tana daukawa ta fara tambayarta damuwarta.
Kuka kawai Adiaha takeyi tana gaya mata cewa tana son ta auri Ahmed amma gashin nan har ya tsorata da rikicin familyn su yace ya hakura da ita.
Rarrashinta tay sosai dan dama ita abunda take so kenan wani jininta ya zamo yana tare da ita kuma Alhamdullhi sai gashi babbar jikarta ce ma takeso ta musulunta tay aure arewa.
Atleast she wll have sumone by herside now
Dan haka ta daura dammaran yaki snn ta kudiri goyawa adiaha baya akan kudirinta na auran Ahmed ta ce mata ta kwantar da hanklinta itace zata mata komi.
Ahmed da hanklinshi gabaki daya ya tashi yaje gefe yana kan waya da banji sai gata nan ta kawo masa wayar kakarta hjya hajara
Baima iya katse wayarsu da banjin ba dake nasu wayar a speaker yake sai ya fara gaisheta acikin mutuntawa, bayan yan tambayoyi masu yawa data mashi akan gidansu da aikinsa sanda taji kominshi zam zam she is now well impressed da background dinshi,wa'azi ta fara masa mai shiga jiki akan batun lamarinsa da adiaha.
nan take ta shiga gwada masa cewa haduwarsun ma ai babban alherine agaresa tunda har gashi tana son ta musulunta a sanadiyar aurensa datake so tayi .
Ta hada masa harda roko tanamai lallabashi cike da kafa masa misalai masu yawa akan kanta ta gwada masa cewa duk borin bogi iyayen adiaha zasuyi amma bazasu iya hana afkuwar komi ba.
Duk maganan nan da akeyi abokinsa banji yana jinsu shima.
Tsohuwar ta dinga rokonshi hartana hawaye akan karya yanke hukuncin rabuwa da jikarta akan matsalar familynsu
Ahmed ya nitsu duk ya rasa me zaice mata kanshi yaji tana mai zafi,
Nauyinta dayakeji aransa ne kawai yasaka ya iya amsata yace zaiyi tunani akan maganantan amma bawai dan yaso har ransa ba dan harga Allah yasone ya kyale musu yarsu ya kama gabansa dan baison ya jefa yar mutane acikin wani irin cakwakiyar rayuwa mai wuyan fassarawa...
Bayan sun kammala wayar da hjya hajara nan Adiaha tace masa zata wuce gidansu sabida kakartan tace mata karta tay rashin kunya ko ta bijire ma iyayenta taje gidan ta lallamesu ta fada musu gaskiyar lamarinta da Ahmed dan suma su sani
Amma tace inhar basu amince ba toh ta nemeta awaya tasan mezatayi.
Da karfin gwiwar jin hakan adiaha ta koma gida da safen ko wanka bata tsaya tay ba.
Ahmed kuwa ya koma dakinsa ya kwanta snn ya cigaba da magana da abokinsa, saidai Da mamakinsa banji ma magana daya yake fada masa akan Adiaha, nan shima ya dinga cusa masa ra'ayi irin nasu na cewa lallai kawai ya amince ya aure adiaha cos all these tradional stuff is not a big deal.
Shidai Ransa bai wani kwanta akai ba musmmn ma da abun ya zamo na rikici amma duk da haka sanda abokinshi banji yasakashi akan ya amince musu kawai har dai yace zai yi kkri yaga taimaka ya auretan.
Da sassafen Adiaha ta isa anguwarsu ganin duk wanda ta gamu dashi ahanya sai yabita da wani irin kallon banza dana gurmin gulma wasu harsuna karkada kai irin tayi abun kunyan nan
Duk ta basar dasu sabida maganan kakarta ne kawai ayanzu acikin kwakwarta tanajin wani irin karfin gwaiwa atattre da ita, saidai tana shiga gidansu gabanta ya tsinke nan ta tarar da mahafiyarta azaune kallo daya zaka mata kasan ko bacci batayi ba.
Zuciyarta na dar dar ta karaso duk gabanta sai faduwa yakeyi amma bata daddara ba.
Tana isowa daf ta tsaya tana sose sosen gefen kunne ganin mahaifiyar tan na karkada kafa batace mata uffan ba yasaka ta hau gaisheta.
Bata amsata ba tsabar harzuka yasa ta rarumo wani katoton itace zata gwada mata akai nan adiaha ta balla aguje suka fara zaga cikin gidan atare.
Ran mahaifyata a matukar bace tafara zaginta kamar Allah ne ya aiko ta sabida bada karamin takaicinta ta kwana ba.
Babu kalar tsinuwa da Allah wadar da batayi wa adiaha ba, duk wani laifukan ta datay saida ta tuno mata tana zaginta dashi, duk ta birkice da bacin rai ta kasa iya controlling kanta ma bare ta saurare abunda adiahar zata fada maata.
Adiaha taci kuka tana rokon ta akan ta tsaya ta saurareta amma taki jinta sam, dan Aganinta kawai dagangan adiaha take musu hakan dan hala tafi damuwa ne da tazauna maza kala kala waje suna ciinta anyhow akan ta nitsu tayi aure shiyasa take zubar musu da mutuncinsu agari tana walakantasu.
Haka Ta dinga zaginta tana kirarta ashawo bata barta tay magana koda na minti biyar ba
Ita kuma adiaha tazo ne dama da niyyar gaya mata Abunda take ciki da Ahmed tunda dai basu taba saninshi ba, saidai irin over reaction din datasamu awajen mahafiyartan yasaka itama ta mugun harzuka tay fushi sosai idonta ya bushe ta fara amsata da tsagwaron rashin kunya musmman ma da mahafyartan ta tsiri kiranta da sunan karuwa tana ta mata gori akan zubar da cikin da tayayyi agabansu.
Yau Kusan cacan baki sukayi duk dama hakan bai taba faruwa a tsakanin su sabida gidansu gidan da ake respecting din babbane sosai
Sosai mrs grace tasha mamakin amsata da Adiaha tay cikin tsananin fushi da rashin kunya snn ta kara ficewa agidan tana kuka sosai tace mata baza aure wanda suke so din ba.
Adiaha tana ficewa agidan abun duniya yabi ya ishe mrss grace dan haka ta sabi dankwalinta ta daura akanta snn ta fito ta dauki jakarta ta wuce direct wajen babban bokarsu na garin domin ta bashi go ahead akan cewa idan akazo taron festival dinsu na akpo ayau tana son Tay auren sadaka da yarta Adiaha wa former suitor dinta na jiya data dizga shi,snn basai an kawo wani sadaki ba, snn tana so ne ayi komine bayan a samu albarka da shaidar dukan ancesstors dinsu sabida ta gaji da ita .....
Contact 08060712446 SURAYYAHMS:*Wanda ba su yi saving number ta ba su yi sai su mini magana ni ma zan saving ta su* Reply with "saved" is enough.ππ»
[5/28, 9:20 AM] SURAYYAHMS: *KISHIYAR KABILAH...12.*
BY SURAYYAHMS.
MAMAN HAIDAR' APRODISIACS....
ALBISHIRUNKU MATAN AFRICA DA KEWAYE SHAHARARRAR MAISAIDA KAYAN MATAN WADDA KUKAFI SANI DA MAMAN HAIDAR TANA YIMAKU ALBISHIR DA CEWA ZAKU IYA SAMUN KAYANTA ADUK INDA KUKE AFADIN NIGERIA DA NIGAR KARKU MANTA MACE MAI GYARA BATA BORANCEππππππππππ08040448621
Akwai zafafan kayan mata masu kyau da arha cikin sauki zamu aika miki da kayanki cikin aminci da yardar Allah ba cuta ba cutarwa karku bari abaku labari
Muna kawo kalolin kaya kamar haka π₯π«π₯π«ππππ
1-Maganin sanyi
2-Maganin gyaran nono
3-Maganin hips
4-Akwai gumba kala kala
5-Maganin matsi masu ciko da gaba ki koma kamar budurwa
6-Kalolin garirrika masu bawa mace ni ima da jimawa yana aiki
7-Akwai tsumi sha yanxu magani yanzu
8-Akwai jigidar sirri kala kala
Sannan kuma muna dahuwa kamar haka π₯π«π₯π«ππππ
1-dahuwar kaza
2-yan shila
3-ciccibi
Dadai sauran su.Abubuwa dayawa gaskiya bazasu lissafu bah saboda lokaci maiso tabini PC don ganin Kalolin kayan da muke dasu 08040448621
Atsakanin Adiaha da mahaifiyarta mrs grace kowa yay hanyarshi ita ta wuce wajen priest dinsu mai jagorantar kungiyar akpo, Adiaha kuma ta shiga yawo agari cikin rasa wajen wanda zataje dan izuwa yanzu kusan kowa baison yay wnai mu'amala da ita sabida abunda tay na guduwa wajen consent taking na aurenta, kowani gida ka leka zaka samu ana Allah wadai da halinta sabida aganinsu rashin tarbiyane kawai yake damun Adiahar shiyasa take kunyatar da iyayenta sosai.
Tafiya take batare da tasan ina ta dosa ba, wajen sosai yay shiru, daidaikon mutane ne awaje suna hada hada dan Yau kusan duk inda ka ratsa shiri akeyi na hidimiman akpo festival wanda shine hidima na karshe da za'ayi kwata kwata a wann shakrar.
hidiman yau din is more of spritual events sabida rana ne da za'a fito domin ayi muamala na musammn tsakanin duniyar rayayyu da na mutattu.
A Al'adansu sun yarda cewa dodonin da zasuyi wasa a filin yau ba ordinary masquerade bane,wasu irin spirit ne da ruhi na iyaye da kuma magabatansu da kuma Allolinsu da suka shude tun zamanin kakanni.
Ko ina shiri akeyi domin tabbatar da yuwar wann hidima cikin nishadi kmr yadda aka saba wanda da misalin karfe sha biyu na rana suke farawa.
Tun fitowar Adiaha daga gidansu take tafiya cikin sanyin jiki da tunanin irin masifa da zagin cin mutuncin da mahaifyarta tay mata wanda hakan ne yasaka bata kara jin sha'awar komawa gidansun ba.
A Wani wajen shan coffe acikin kasuwarsu can inda suka saba haduwa da Ahmed taje ta zauna tay shiru,har sai bayan da ta dan samu nitsuwa aranta snn ta dau wayarta ta tura masa sako akan cewa tana bukatar ganinsa cikin gaggawa..
Daga can Abuja kuwa hanklin mahaifin Ahmed, Alhaj bello jimada yadan samu kwanciya ne musmmn da yake da tabbaci akan inda dansa yake aynzu, Saidai gidan nasane har iyanzu bata masa wani dadi sosai duba da yadda matarsa hjy khadijatu take yawan daure fuska dashi sosai akan batun makircin da yan uwansa suke mata ita da danta ahmed.
duk dama yasan sun zalunce ta amma shi so yake ta mance da komi ta yafe musu kai tsaye batare da sun nuna nadamarsu ko sun bata hkri ba, aganinshi ai anty moju matsayin uwa take awajenshi, snn tunda yana girmamata sosai, babu wani amfanin tuhumarta da dalilin tay musu laifi saidai ayi hkri da ita, hjy khdijatu taki sam ta amince da wann zance nashi na sonkai haka ma taki ta saki jikinta da su sam.
Kwanan biyu Duk saida ta dibi tasharsu ta watsar. Dan a Yanzu damuwarta baifi taga danta Ahmed ya dawo izuwa gareta ba dan ita haryanzu hanklinta bai wani kwanta da shirun san nan ba. Yawancin lokuta, idan tafara jin faduwar gaba mai tsanani akanshi bata jin sakat aranta, tay ta neman layinsa kenan amma haryau saidai tajishi akashe, gashi tunda kafayat ta koma son hira ata sashen baban san sai bata wani fiye wani janta ajikinta sosai ba,yawanci saidai ta zauna a dakinta ta kira babban dadarta hajy maimunatu suyi magana dan itace kawai aynzu take kwantar mata da hanklinta sosai.
Duk wani abunda take ciki agidan saida ta fadawa dadarta dan rashin Ahmed agidan na kwana biyu ya saka ta fahimce cewa itace kadai bare agidan mijinta saboda bambamcin da suke nuna mata na kabilanci.
Gashinan dai har marinta mijinta yay akan laifin da bata aikata masa ba amma Kwata kwata baiya son ya nuna mata afili cewa yan uwansa ne su kayi kuskure dari bisa dari saidai ya nuna kamr cewa ykmta ita tay hkri ta mance da komi kawai itace din zatay hakurin zama da su.
Har mamakin yadda suke nuna son kansu takeji aranta. They dont even care about her feelings musammn ma da makircinsu ya jawo mata mari da rashin mutunco awajen mijinta, sosai Ta lura da su, kai hatta kafayat tana da wnn dabi'ar tasu na son kansu dan duk sanda aka tashi fadin wani aibun danta Ahmed ko laifin sa sam ita bata tunowa da nata aibun saidai tayi shiru ko tay nadaman zuci.
Tasani sarai da cewa kafayat haryau tanakan zarginta aranta da tunanin hala ko itace take juyawa Ahmed kai ne akanta, kwana biyun nan shiyasa taja jikinta da ita agidan sosai.
Aranta tana zargin cewa son hira da Zama da kafayat takeyi kwana biyu a gefen mijinta bana lafiya bane saidan ta cusa mishi kai donta cimma burinta na tunxira shi domin ya aura mata Ahmed acikin gaggawa.
Ta rasa yadda zatay ta fahimtar da kafayat cewa dukansu basu da masaniya akan dalilin dayasa Ahmed yake kaucewa da yin jinkiri akan batun amsawa aurensun ba.
Sosai kafayat ta zanca mata, wani bin sai taga tana behaving ne kmr bata yarda da ita ba musammn ma dataga ta fara samun cikakken kulawa daga wajen mahaifin Ahmed din shikansa..
Shidin ma tunda yaga kafayat ta fara nuna masa yarda sosai da amincewarta agareshi shikenan saiya fara zargi da tunanin hala hjya khadijatun tana nuna mata bakin hali da warayya ne, aynzu dia kafayat nunawa take yi kamr da shi kawai tafi amincewa, ta fi saka hope dinta akanshi ne sabida aganinta koda za'a mata kabilanc shi ai bazai mata ba.
Sosai kafayat ta dage wajen kyautata ma mahaifin Ahmad, Kwana biyun nan ma tun kafin nan hjya khadijatu ta fito tsakr gida zata zo ta samu har kafayat tay masa komi na girki da arrangin kaya mostly saidai yazo yaci abinci ya tashi ya tafi batare da yanemi kowa ba.
Wani bin intayi nazari akan yanayin halayyar danta Ahmed a lokaci guda take fahimtar cewa ajinin mahaifin shi ya dauko wasu banzayen halayyar sa dayakewa yan mata.
They just love taking advantage of girls dan tunda kafayat ta soma zama ata wajenshi haka nan yake sakata tay masa wann tay masa wann kmr ya samu jaka.
Da abun nasu yabi ya isheta duk ta ibi kashinsu ta watsar agidan duk dama babban dadarta Maimunatu sam bata amince da irin wann dabi'ar na kafayat ba.
Ita tuntuni aranta ba son tarayyar Ahmed da kafayat takeyi ba dan gani take kamar Zata lalata masa rayuwarsa ne kawai dan bata da isashen tarbiya ajikinta.
A tunaninta a al'adance ma bai kamata kafayat din tazo tazauna musu a gida ba, wann dabia na rashin kamiya da wasu kabilu sukeyi sosai yake bata mamaki,saidai ayanzu tasan idan har yar ta turasa yar uwarta tay magana kowa zai juya maganan akanta ko ace ta zalunci kafayat din ko ace tana zargin mijinta wanda zai iyayin sanadiyar zaman aurenta datayi sama da shekara talatin dan tasan kiris yarbawan nan suke jira su tozarta mata yar uwa.
Transcop hotel
Calabar: 10 am.
Da safiyar yau din Ahmed da babban yayansu kazim aremu da kuma brother hamzat dimeji suka hada long video confrence call mai dan tsayi dan su tattauna akan batun auren sa da Adiaha.
Sunzo suji dalilinsa na aje batun aurensa da kafayat shikuma yay iya bakin kkrinsa wajen nuna musu cewa hanklinsa ne kawai bai gama kwantawa akanta ba amma bawai don baisonta aransa ba.
bai dai wani bude musu dalilansa sosai ba sai ya gaya musu cewa adiahan ma tafi sonshi dan har kashe kanta takeso tay dayace ya hakura kuma baison yay sanadiyar mutuwar yar mutane.
Duk da hakan Hanklin Brother Kazim aremu bai wani kwanta sosai da yaji cewa da akwai jinin inyamuranci ajikin Adiaha ba, cos normally they are this little skeptical particularly da igbo ppl sabida dukansu yare ne wanda basu wani yarda da junansu sosai ba.
Aransa yaso ace da duka iyayentan mutanen garin cross river, calabar ne. da hala bayanin nasu zaizo masa da sauki, shi duk tunanin shi yadda su aunty mojushola zasu dauki maganan ne, dan yasan basa kaunar hada jininsu da inyamurai sam sam.
Sosai suka tattauna akan hakan atsakaninsu Brother hamzat dimeji ne ya dan kwantar masa da hankli dayace masa ai mahaifin Adiaha wato mr bassey ba inyamuri bane asalin dan calabar din ne dan shi yaren calabar din yakeyi dake yaren mahafinsa ne.
Saidai uwarsace mrs chidara data kasance inyamura gaba da baya take inyamuranci, dan haka yana ganin kamr yaren adiaha bazai zame musu wani matsala ba Cos technically,duk yaren uba ake bi so za'a iya cewa Adiaha calabar girl ce not an igbo girl duk dama ansan yes tana da jininsun ajikinta sosai ta wajen kakannin ta mata.
Ahmed Bai wani bude musu abunda ake ciki da rikicin dangin Adiaha ba amma ya gaya musu cewa da akwai babban matsala wajen iyayenta sabida basu son yarsu ta canza Addini ko tay aure anan arewa. Snn ya gaya musu yadda sukayi da grand mum dinta hjy hajara da iya abinda
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 12 Chapter of 19