su so suke har kafayat dinma ta tsaneta ta juya mata baya.
Looking sad and frustrated ta zauna a sashenta ita kadai ta rasa abunda yake mata dadi ga kishi dayake so ya fara damunta cos how can her husband took a full blown up girl ya ajeta a sashensa da dare bacin ba muharramnsa bace.
kowani juyi tay saita ja tsaki Wani zuciyar yanata ce mata taje ta dauko kafayat din amma kuma bata son tay loosing temper dinta dan sosai ranta ya baci.
Daga sashensa kuwa har tea mai dadi yy wa kafayat din da kanshi ya bata da cream biscuit taci yanamai janta da hira. Tun tana jin nauyi aranta harta sake tafara biye mashi suna dariya sosai, after a while tafara jin bacci ya rakata har extra room dake gidan ta shiga ta kwanta yay mata addua ya rufe mata kofarta snn ya koma dakinsa.
Around 1pm na dare hjy khadijatu ta kasa samun nitsuwa aranta hakanan ta fito ta zo site din domin ta dubasu.
Tana wucewa falonsa ta samu babu kowa taje bedroom dinsa ta samu harya kulleta ciki da keys alaman har yay bacci.
wani iri ta dingaji aranta sai can kafin ta samu nitsuwa wani tunani na daban ya zo mata snn ta wuce extra room dinsu direct ta bude kofar, ajiyar zuciya ta sauke ganin kafayat akwance tana kan baccinta hankli kwance. .ta dan jima a bakin kofar tana kallonta tare da jin tausayinta aranta. Ta juya kenan zata bar wajen taji motsin mutum tana daga kai sai taga mijinta ya fito daga shi sai kayan baccinsa alaman motsinta ne ya tadashi a bacci.
Suna Haɗe ido ta bata ranta sosai ..shima ya tsime baice mata komi ba ya wuce yaje ya duba kafayat din snn ya dawo ya sameta awajen tana tsaye.
Yace iya dami, Meya kawo ki nan? Havent i warn u to stay away frm dis girl? Meyene damuwanki da ita.
Ta dauke kanta murya ciki ciki tace "No matter wat u will say bazai canja
Gaskiya ba..i care about kafayat.she is like a doter to me amma In baka yarda ba shikenan.
Yaja tsaki aranshi sai ya fara zargin ko kishi da zargine yasata tazo dubasu amma bakomi ba dan haryanzu ganin munafuka yake mata akan lamarin kafayat kamr yadda su anty moju suka fada.
Tsaki kawai tay Tana barin wajen ya biyota har sashenta suka fara wani sabon musu acikin daren.
Yace sam zarginshi takeyi shiyasa tazo dubasu amma bawai danta damu da kafayat ba.
Ta kasa hakri tace masa
Dama inba halinka da kabila ba wani mutum mai hankline zai aje budurwan dansa wanda ma ba muharamnsa ba a sashensa bayan matarsa tana nan.
Data fadi hakan kuma sai yaji maganan nata yay masa zafi sosai saiya kasa hkri ya daga hannunsa ya wanka mata mari akan fusknta..
Ransa a mugun bace yace."haaaaaa, khadijat, U cannot disrespect like dis khadijat, u can be a hausa girl all u want amma karki sake ki kawomin raini cikin gidaana, i will not tolerate disrespect in my house..dama an sha fada min cewa kece kike koyawa dana damilare rashin jin magana ban yarda ba, but today uve finally shown ur true colours,my son cant be like you rara oti rara...
..so even anty moju was right about u, kece kika lalata min tarbiyan dana damilare, no wonder dat boy is soo disrespecful, i wll sure teach u both a lesson..yarinya baki sanni bane..dont try me ooo...
Jikin hjy khadija yafara kyarma hannunta dafe da kuncinta hawaye masu yawa na zubowa daga cikin idanunta sosai take huci..
Batace mai uffan ba har ya kammala surutunsa ya fice a dakin, yana fita ta sulale kasa ta fashe da kuka mai cin rai..
She was soo frusted da bacin ran Ahmed dana ubansa hade dana su anty mojushola da suka haddasa mata faruwar komi dake wakana tsakaninta da mijinta aynzu.
A fannin su Adiaha kuwa wajajen karfe goma aka kammala beauty peagent context cikin girmamawa tay handing over na crown dinta ma next canival beauty gueen saidai duk ankasa gane mata dake hanklinta ba sosai ne ajikinta ba.
Farewell Speech dinta was meaningless and short kowa sai magananta yakeyi awajen yau ko tsayawa tay signing sauran document na handing over ma next queen din batayi ba,nan da nan ta shiga changing room tay sauri ta sauya kayanta izuwa wani hadadden cleverage red gown mai fidda shape dan guntu dashi iya gwiwa inda malamalan cinyoyinta suke nunawa sosai..
Gaban rigar inda ya matse mata kan nonowarta ta gayyara snn ta fetsa turaren gashin dokinta ta dada gyarashi, ta kara shafa make up tay kyau sosai.
Jakarta ta dauka cikin sauri zata sulale ta fita saiga yar uwarta ekaete ta fito cikin tsareta acikin gaggawa.
Da mamaki take kallonta
Yadda duk ta tsorata Tace Adi? Where are u going bayan anata nemanki a stage kizo carnival manager na son ganinki cikin gaggawa.
Muryanta kasa kasa tace Ekaete pls, karki daga muryan kowa yaji am going out righ now, gaskiya bazan iya tsayawa ba, this visit is very important to me, i beg u in gods name karki fadawa kowa komi.
Ekaete tace not untill u tell me inda zakije, Adi meke damunki ne? tunda dazun na lura dake ure not urself Adiaha wat is going on can u pls tell me?.
Ta kalli idanun ekaete wanda tasan inhar bata fada mata ba bazata rufa mata asiri ba sann ta sauke ajiyar zuciya tace."okay .ekaete i have a visitor in town,zanje wajensa ne yanzu,just trust me, ..yanzu dan ina saurine da zan fada maki komi,hannunta ta riko a matse snn tace pls ekaete dan Allah ki rufamin asiri karki fadawa kowa cewa na fita wani waje i promise ina dawowa zan gaya miki komi da komi.
Motsin kafafun da sukaji awajen yasaka ekaete ta kasa magana sai suka bar maganan cikin sauri sukayi sallama Adiaha tabi ta kofar baya ta shiga cikin motar taxi ta bar wajen agaggauce.
Karfe 11 da rabi saura na dare ta isa transcop hotel, babban hotel ne na gani na fada sai wane da wane suke kamawa.
Saida akamata security check snn receptionist ya bukaci yaji appoitment dinta, sai ta bashi lamabr room din Ahmed da sunanta, wasu lambobi ya danna a bell phone ya saka a kunnenshi after like 3 min ya kammala magana da Ahmed inda yay confirming isowarta.
Yana sauke wayar a kunnenshi yace mata ta shiga kawai anbar mata kofar dakin a bude..
Godiya tay masa snn ta haura ta lifter yakaita hr floor din da room dinsan yake,tafiya take kirjinta na bugawa har takai bakin kofar dakinsan zuciyarsa bai dena bugawa da sauri da sauri ba.
Harsanda taji ta dan samu nitsuwa snn ta tura kofar ahankli ta shigo cikin hadadden room dinsan wanda ya bala'in gaurayewa da wani irin sanyin qamshin turaren sa mai mugun ratsa gangan jiki,lumshe idanuwanta tay abata jin yadda sanyin a.c dake gauraye da qamshin turaren yake kkrin mamaye jikinta yanamai saukar mata da wani irin kasala.
Ahankli ta bude idon snn ta hangoshi akwance yay shiru kamar marar lpy jikin shi sanye da wani irin hadadden white armless shirt da dark three qtr shot shikuma grey colour.
Qamshin turaren taya jiyo ya juyo yaganta a tsaye alaman mamakin ganinsa ya daskarar da ita sosai ,cikin sanyin murya mai tafe da kyarma tace is that you Doctor? My love is dat u?
wani dadi yaji aransa datace haka suna kara hade ido ta taho da sauri ta taho ta fada jikin shi ta kankame sa wani ajiyan zuciya mai nauyi ya sauke sannan ya kankame ta shima yana shunshunata yana furta mata i missssss u acikin kunnenta sunfi 10 minute suna juyi cikin shaukin hakan xuciar su tana bugu da tsananin kewar da sukayi wa juna,.
Ahankli ya saketa kallon cikin idanunshi take hade da wata tsiga ta daban tana sake jin wani irin tarin kaunarsa Mara iyaka da misaltuwa
Ayayin da shikuma ya shagala wajen kallon yanayinta daya canza ta wanku sosai, ganan tsayayyun nonowarta wanda suka cike mata kirji tam suka harbo acikin dan fingilin rigar data saka gashi ta matse duk shape din jikinta na waje, ahankli ya dora hannunshi akan waist dinta yana kare mata kallo sosai,suman kanta dayaji gyara duk yabi bayan ta tayi kyau ji yake kamar mafarki yakeyi dayaganta ahaka.
Itama yanayin surar jikin san kawai take cigaba da kallo me cike da tsantsar haiba da kamala tattare da jarumta domin kallo daya Zaka masa ka tabbatar da hakan.
Take Ta tsinci kanta a matsayin wanda ta mance komi ta shagala acikin shaukin sanin cewa shidin cikakken namiji ne na bugawa ajarida wanda samun irinsu ke da wuya Sannan kuma abin bukata da muradin kowace cikakkiyar Mace me ji da kanta tako ina Ahmd ya hade iya haduwa bashida makusa.
...muryarsa a sarke ya fuxgo magana dakyar abakin sa yace Hey babe, Im so happy ure here, kinsaka naji dadi sosai na gode..
cikin murza hannun shi anata tace no need huhn
Kasan zan iya maka fiye da haka,i misses u alot Dr kasan dai kaine hasken rayuwata ko? Witou u i am soo lost.
Daga nan wani tsiririn kiss ta masa bazata saida ya daburce tace
"I love u soo much.."
"i regret not telling u this befor" ,"Did u love me too?"
Shiru yy Ya rasa mezai ce mata dan baison ya amsa ya mata karya, dan haka Da Wani irin sauri ya hade bakinsu guri daya yana xukota tana murmushi ta masa wani irin tsotsa na fitar hankali wanda shi ya hanashi kirkiro abinda yake son fada din..
Ganin kamar zatafi shi kwarewa yasa Ahnkli ya cirota ajikinshi ganin yanayinta dabai gane ba
Wani sororo yayi yana kallonta ido cikin ido suke kallon juna yana Lumshe mata rikitattun idanunshi da suka soma canza kala zuwa wani yanayi na daban ya sake rungumeta gam a kirjinsa kafin daga bisani ya sausauta rungumar dayayi mata ya dan makaleta ajikinsa yana shin shina wuyanta zuwa jikinta tana sauke wani irin numfashi tana kakkama shi can Ya fixgota Jikinsa cike da matsanancin shaukin sha'awarta ya rungumeta tsam tsam a fadadden kirjinsa yana rada mata magana cikin kunneta
Yace babe, Can u Spend the nite wth me here?i misss u soo much softy.
..Yakarasa fadar hkn yanamai hura mata iskan bakinsa a fuskarta wanda hakan yake haddasa mata wani irin gagarumin faduwar gaba wani lamoo tayi ajikinshi dan jinsa take yana mata yawo a dukkanin ilahirin sansar jikinta da ruhinta.
Wani irin jarabben kallo ta dago take binsa da shi ayayin da ta dora hannun ta akan kirjin sa tana wani irin shafo sa daga sama zuwa kasa tana mai xiriya, Tuni jikinshi ya mutu yanajin yadda dukan jijiyoyin jikin sa suke amo suna amsar sakonta, kowani jijiyar sa tana mimikewa tare da saukar masa wata muguwar jarababben sha'awar ta wanda kwata kwata baison tay nisa dan ba niyyarsa kenan yay amfani da ita ba dan bai taba zina da wata mace ba saidai suyi shirmen romance dinsu dan shi namiji ne da baison raina kansa.
Duk wani abunda yakeyi anan din is planned, tun ranar abokinshi banji yace masa kwakwalr mata duk daya ne, daga zarar ka taba jikinsu sun dan ji dadi toh shikenan, yace masa inhar yana son yay avoiding apology daga wajenta dolene kawai ya fito mata ahaka ata sigar romance din dats when she will be totally emotional and weak.
Shiyasa ya saki jikinshi yana biye mata suna romancing junan su sosai, yana son ya shagalar da ita dan baison ta samu karfin gwiwar tuhumarsa akan abunda ya mata abaya,
wani zautaccen yanayi ya shigar da su duka yana sucking din lips dinta kamr his life depend on it, itama ta danna ta hura ta matsa ta masa tsotsan lips dinsa kamr ta sami alawa, kamar wanda ake cire ranta haka ya dawo da ita jikinta ybi ya mutu murus se numfashinta dayake daukewa...
sanda ya kusa sumar da ita sann ya dan mirgina ya tureta ajikinshi ahankli yay maza ya tashi ya zauna abakin gadon dan baison abun nasu ya wuce gona da iri inda bazata iya controlling kanta ba dan shikam yasan ba da gaske yakeyi ba.
Jikinta na rawa sosai ta tashi jin koina ajikinta na matukar begensa,nan da nan ta biyosa zata kamoshi jikinta da wata muguwar shauki ya kara tureta ahankli yanamai cewa babe please stop it..its okay.
Yana furta hakan sai taji ta dawo hayyacinta da kyar, nan Ta mike ta zauna tana wani irin kallonsa kirjinta na tsananta bugawa sosai dan batay tunani mai yawa kafin ta sake mishi kantaba gashi har ma sha'awar ta ya motsa.
Nannauyar ajiyar zuciyace ya kufce mata ganin Ahmed na yunkurin tashi zai wuce toilet yasa ta diro gabanshi ta rikesa jikinta da muryanta na rawa rawa...
A raunane sosai take kallonshi tace why did u stop?
Idanunshi yy rolling zai bata attitude sai taji ranta ya fara baci a tsawace tace i said why did u stop?,....Doctor Ahmed ina magana pls answear me...ko kazo ne kawai dan ka kara yaudarata ka tafi garinki kamar na wancan lokcin? "Is it another research work?..
Zata kara budan baki azafafe cikin tsareta da mayun idanunshi mai narkarwa ahankli yace "no'...
Hannunta ya riko yanamai jona idanunshi acikin nata yace i come for u Adi...just for you..
Ya manna mata kiss a goshi cikin numfashinsa yanamai furta cewa im here just for u..believe me.
Jikinta sosai ya mutu jin harya jawota jikinshi ya rungumeta sosai suna daga tsaye..
Take taji brain dinta na disco acikin rudani sosai ta rasa mema zatace masa...
Tana dago kai zata masa magana kenan wayarta yafara ringing ya saketa ahankli taje ta dauko kirjinta na dukan tara tara dataga lambar mahaifiyarta ne.
Daga tsayen yana kallonta yace who is it?
Ko har kinmin rival ne?
Ahankli ta girgiza kai snn tace its my mum..
Girarsa na sama a dage da sigar yaudara yace "tell her ure spending the night with me"...ko bakiyi kewata bane?..
Batace komi ba tay blushing sosai, dan bai taba sake mata har haka ba saiyau shiyasa duk takejin kanta daban ..
Tasan dai tana daukar wayan nan mamanta zata rufeta ne da masifa so she cant give her any silly excuse..musmmn ma irin wanda yace tace din.
Saidai kuma tana mugun son ta zauna tare da Ahmed since he said he came just for her dan tana da tarin tambayoyin datake so ta masa duba da bai taba cewa yana sonta baki da baki ba.
Aganinta zuwansan kamr wani dama ne na daban yake kkrin bata na nuna masa soyayyar data dade tana masa aranta.
Wayar yana kara ringing akaro na biyu Ahmed ya dan karaso kusa da ita ya zauna yana kallonta jiran ganin mezatayi ..
She just cant resist his charm Duk datasan mahaifyarta zata mata masifa dan haka wayar yana kara ringing sai tay offing dinsa mai gaba ki daya ta sakashi ajaka.
Jikinshi ta dawo ta rungumesa sosai snn tace im all urs, yace good girl..now lets go and play games outside..me kike son kici?...
Kafin nan ta amsa taji ya jawota kasa nan da nan suka dan kimtsa yakaita hotel premisses yayita kashe mata kudi duk abunda take so saiya siya mata, sanda yay make sure tasha wine ta bugu jikinta yy nauyi sann ya kinkimota suka dawo dakin yana dan kwantar da ita akan doguwar kujera ta fara bacci harda minshari.
Wanka ya shiga ya dan kimtsa jikinshi dan already karfe 2 na dare ya buga dare yay sosai daganan ya haura kan gadon shikadansa ya kwanta baijima ba shima bacci mai nauyi ya kwashesa.
SURAYYAHMS WAHTSAP
08060712446.....
[5/28, 9:20 AM] SURAYYAHMS: *KISHIYAR ƘABILAH... 9*
BY SURAYYAHMS..
THANK U ALL FOR THE WONDERFUL LOVE AND MOTIVATIONS. THE VIBE IS TIMELESS FANMILY!!
Tunda suka kwanta bacci a dakin hotel din sautin gurnanin kwartin Adiaha ne kawai yake tashi, kararshi marar dadi mai sauka kamar na sautin engine markade ya kuma bala'in cika atmosphere na ilahirin dakin wanda yasaka Ahmed yin bacci rabi da rabi sai juyi yakeyi akan gadonsa yana jefa tsakin takaici sabida bai saba ba kuma ya mugun tsanar mace mai karfin gurnanin gwarti.
Washe gari da safe Da kyar Ahmed ya farka a baccin daya kwashe sa da kyar, yana bude ido yaga lkcin har wajajen karfe bakwai saura duk jikinshi a muce sabida gajiya da kuma rashin kwantawa da wuri da jiya baiyi ba. Yana miƙewa zaune baiko kalle inda Adiaha take ba ya sauka akan gadon snn ya wuce bathrum direct ya kunna ruwa yay cikakken wanka snn ya fito ya shimfida prayer mat dinsa yahau yin sallah abunshi.
Bayan ya idarne ya juya yadan kalleta a nitse ganin Wani irin baccin datakeyi ta wangale cinyoyinta bakin ta a bude ya dafe kanshi ganin da alaman har wani sabuwar minshari ma takeyi dan ko alaman motsawa batasaka ranan yi ba.
Zama yay a nitse yana mai kafe bango da idanunshi da sukayi sanyi cikin tunanin irin yaudararun kalmomin da zai mata na maganan auren nn nasu dashi dan shikansa baison ya kara kwanaki dayawa anan garin ahaka dan baison wani abu mai suna zina ya shiga tsakaninsu tun yanzu..
So yake ta amince ma qudirinshi ayau din nan if dats possible sabida ya samu ya koma Abuja ga mahaifyarsa dan ya duba halin da take ciki, aransa yasan ynzu halama tay fushi dashi sosai, snn kuma yasan zata damu da rashin jin wayarsa a bude na kwana biyun sosai, wani lumshe idonsa yay kirjinsa na bugawa da tsananin damuwa akan hakan dan yasan baiya mata adalci a matsayinshi na danta datafi kauna a duniyarta.
Tunanin mahaifiyarsan sosai ya ciƙe masa zuciyarsa da kwakwalsa wanda shi yake dada hura masa wutar jin tsananin son samun cikar burinsa akn adia cikin gaggawa kodan yay hanzarin komawa ga mahaifiyarsa.
Yana cikin wann tunanin Adiaha ta farka tana mai kiran sunan jesus acikin yanayin gigin barci da kuma bankararen miƙa..
Idonta a lumshe Tana yar murmushi ta hau tattaba gefe da gefe koda ma zataji shi Jin kanta akan kujerar itakadai shiyay mugun bata mamaki sai kuma tay tunanin hala ko giyar datasha ne jiya ya jefata awajen sai ta kalli kan gadon taga da alaman kmr shikadai ya kwanta awajen batare da ita ba sai tay shiru dai batace komi ba.
Kallo daya yy mata da gefen idonsa yanamai sauke boyayyar ajiyar zuciya cikin sanyin muryansa mai taushi da dadi sosai yace "hey, u re awake? Da kyar ta bude idonta sosai ta kalle shi cikin gigin baccin sosai tace "gud morning babe".
Ya kyabe bakinsa yace
"Yan mata kenan, kin shayu dayawa jiya fa..are u sure bazaki kara komawa baccin nan kidan huta ba kuwa?.. ba acikin hayyacinta sosai ba ta gyada mai kai da can har zata koma ta kwanta sai hannunta ya danna kan wayarta by mistake sai ya kunnu dakanshi sai zutt zuuttt vibrations na shigowar sakonnin ya firgitar da ita.
Lokci guda taji gigin baccin ya watse ta mike zaune tanamai tunowa da cewa mahaifyarta ta nemeta jiya da daddare bata daga ba.
Bude wayar tay da pin taga 15 text messages atake taji zuciyarta ya tsinke rigip,saidai duk ba wann ne yafi damunta ba tana kallon yadda lkci ya tafi saida taji gabanta ya dada tsinkewa, tay kamr a mafarki taga wai har karfe bakwai da rabi ya wuce harma ana neman 8 saura, dafe kirjinta da yake bugawa kamar zai fito ya fado kasa ya tarwaste tay, nan da nan ta hau saka kayanta ajikinta agaggauce.
Yanayin yadda ta daka tsalle ta sauko kasa daga kan kujerar tanamai saka takalminta zata bar dakin agaggauce yasaka Ahmed ya miƙe tsaye yanabinta da kallon mamaki..
Takai hannu zata dau jakarta kenan ya amshe jakar ya rike yana kallon idonta yanamai binta da wani yaudararren harara, fuskansa ba asake ba yace "wait, wai ina zakije haka kike sauri tun bamu gama gaisawa ba and u knw i wnt to talk u about sumting ryt?bana ce miki wajenki nazo ba?
Ahankli Ta lumshe ido ahankli snn tace yes i knw, im sorry doctor i have to rush home, my mumy..tun bata karasa ba ya wani harde ransa ya miƙa mata jakarta a fusace ya dangwala mata ahannun ta yace "just take ur bag,ya isa haka i dont want to hear it"..
yadda yay maganan da wani irin arrogant and dissapointing attitude yasa jikinta yay mugun sanyi sai kuma taji wani iri sosai...
Ajiyar zuciya mai nauyi ta sauƙe snn ta matso kusa dashi zata rungumosa ta fara lallaba shi nn ya tsime ya dan tureta ajikinshi ya matsa gefe ayanayin fushi.
Binshi tay cikin lagwame masa wuya da saukar ta kuma muryanta kasa kasa, Muryanta kmr na wanda zatai masa kuka tace "doc Ahmed pls now, karkay fushi mana kayi hkri, i was just carried away, ina sone na isa gida cikin gaggawa yanzu..my mum is angry with me am sure, wai jiya baka na kalla ta kikkirani awaya ba?im sure she is mad at me..dats why i hv to rush home now
Yy rolling idanunshi yana mata wni irin kallo da daurarren fuska, murya ciki ciki yace "toh shikenan, jeki mana. Nagode da kika nuna min cewa fushin mamakin yafi fushin nawa maman.
..did U knw dat my mum is also not happy with me dat i left her just to come over here and see you.? fushin mum dinki is more importnt than mine ko? Wowwww, Okay thnks..nima bari na koma Abuja wajen mahaifyta kawai.
Yana fadin hakan sai kuma taji gabaki daya ta rude musmmn ma dataga harya isa gaban wardrobe yana kkrin jawo trolly dinshi jikinta har na rawa ta rikoshi ajikiinta tafara bashi hkri with all her might sai shan qamshi da basar da ita yakeyi ya harde ransa sosai yanamai dada daga mata hanklinta sosai.
Lallamin duniyan nan tay masa amma duk ya basar ta rasa meke mata dadi gashi tana cikin matsatsin sauri, karfe shida da rabi na safyar yau din yakamata za'a shiryata dan karfe bakwai ne suitor dinta zai zo gashi har karfe takwas ya wuce bata ma je gidan ba tana nan tana fama da rokon ahmed daya mugun bata ransa.
He alwys love taking advantage of her weakness na mugun son shi datakeyi shiyasa ya zamo soo comfortable wajen aikata mata duk wani abunda yaga dama dan yasan dolene zata bishi snn ta lallameshi.
Saida tay kmr zata masa kuka kafin nan Da kyar ya kyaleta ta wuce gida tare da masa alkwarin zasu hadu awajen next event suyi magana anjima da yamma.
Tafiyarta keda wuya ya kimtsa kansa ya fita yaje yaci abinci ya koshi snn ya samu wajen shan iska mai sanyi inda babu wani hayaniyan surutu ya kira abokinsa oyebanji suka fara shirya maganan da zaije ya gayawa brother hamzat dimeji a office ayau game da zancen auren ahmd da adiaha.
Ahmed yana son lallai yayanshi hamzat dimeji shine zai shige masa gaba akan auren nan dan yasan da wuyane ya shawo kan mahaifinsa acikin sauki musmmn ma da ba kafayat din tasu zai aura ba.
A fannin hajya khadijatu kuwa yau haka ta kwana tana kuka bata samu wani runtsawa ba sabida bakincikin marinta da mijinta yyi. Tunanin duniyan nan tay amma bata samu wani mafita ba. Duk danta Ahmed ya gama daureta da jijiyan jikinta, aynzu dai tasan babu ta inda zata iya bullo ma mijinta ya fahimceta cikin sauki musmmn ma data lura da cewa kamr zugin da su anty moju suka masa wnn karon yay mummunan tasiri a brain dinshi.
Ranta a mugun bace yake da danta Ahmed danta nemesa a waya sau babu adadi amma kirar baije ba, dacan har taci alwashi bazata kara nemansa ba,aranta tace ko ya dawo ma bazata kulashi ba, amma wani bangaren zcyarta kuma acike yake da damuwar son tasan inda Ahmed din yake takuma ji lpyarsa.
Da kyar tay sallah tay wanka snn ta dan samu nitsuwa ajikinta, coffe kawai tasha tana zaune saita soma tunowa da shawarwarin da mahafiyarsu take yawan basu tun dacan kafin Allah ya amshi ranta na cewa idan ransu ya baci kar su sake su bari hanklinsu yana gushewa.
Dacan taso ta fita aharkan mijinta kodan ya wahala ya gane kuskusren dayay na marinta akan maganan da baizamo gaskiya ba.
Daga baya kuma sai taga kmr sharesa da yin shirun shine zai iya sakawa munafukai irinsu anty moju su karacin galaba akan aurenta da salon makircnsu.
Zama tay tana tunanin yadda zata bullowa sha'anin mijinta da yan uwansa. Tasan dai kishinta sukeyi tuntuni.
Amma batay tsammanin zasu riƙe abun har sukaishi wann matsayin ba. She have lived with them for more than 30
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 9 Chapter of 19