kareshi.
Sukansu a yolan sun yi ikan bakin kkrinsu har sukayi shiru suka kyaleta da ra'ayinta sunamai mata fatan alheri akan abunda tasaka agaba..
Ranar tuesday din Adiaha da yamma alhaj aliyi yakaita wajen wani imam na babban masallaci ta karbi addinin musulunci abunta snn aka dan fara gaya mata abubuwan daya dace tafarayi a matsayinta na musulma.
Anan ma saida aka kara mata jan kunne akan karta karbi addinin sabida wani cikar burinta ko akan namiji duk Adiaha tace taji ta gani.
Sunan data zaba makanta shine "REEMA" and She goes by Miss REEMA BASSEY cos she wanted an anynomys name wanda kowa zai iya kiranta dashi batare da an kawo maganan canjin addini ba.
She was fine for a bit sabida wa'azi da nasiha da aka dinga mata akan sabuwar rayuwar data daukar makanta beyond all odds.
Ata fannin iyayenta kuwa Har sai Bayan kwana uku da tafiyarta yola snn iyayen nata suka dan samu cikakken nitsuwa da sassauci daga cikin bakincikin da suka shiga ciki..
Yau Ranar tuesday da sassafe kowa ya taho a shirye suka hada family meeting a tsakanin su yasu yasu suka yanke hukunci akan abunda zasuyi da lamarin adiaha
Mahaifinta mr bassey da yan uwansa na jini mr udo da mr effiong suka yanke hukunci zuwa yola.
Mahaifiyarta mrs grace ma tace itama dolene aje da ita ayi komi agabanta dan inna tsinewa ta tsine ma adiaha ido da ido dan ta huce takaicin bakin cikin data saka ta aciki yan kwanakin nan..tun anan iyayen nata suke cikin nadaman haihuwar ta da sukayi musmmn ma babanta mr baseey dayakejin kamr zucyarsa ta kusa bugawa sabida bakincikin rayuwa.
Basuda isashen kudin jirgi hakan yasa suka hada kudi suka sauka agarin jos daga nan suka dau shatar mota yakaisu har cikin garin yola inda sukayi isar dare wajajen karfe goma da rabi dan haka suka nemi hotel suka zauna da niyyar washe gari da sassafe zasuje gidan hajy hajara ayita ya kare.
Adiaha was kind of excited about her new religion identity danko bacci batay yau ba, she likes he new name very much, har ji take inama ace Ahmed was der lokacin data sauya komi nata,maybe haka da suna dayazaba mata dashine zata dinga amsawa. Saidai tabi raayin kanta ne sabida kallon zargin dataga hjy hajara da alhaj aliyu suke mata na tunanin ko duk akan ahmed taje wayann abubuwan da rayuwarta
She dont want them to go againts her shiyasa tajine ta nuna musu komi dan ra'ayin kanta takeyi badon ahmed ba, while deep down in her heart she just want to fit in perfect into ahmed's world a matsayin matarsa na har abada.
Mafarkin ta kenan, babban burin zuciyarta kenan, muradinta, da kuma farincikin ruhinta taganta atare da Ahmed suna wani rayuwa na daban mai bala'in dadi.
*Wanda basuyi saving contact dina ba suyi SURAYYAHMS 08060712446,then reply with saved thank u*
[5/28, 9:20 AM] SURAYYAHMS: *KISHIYAR ƘABILAH...14*
BY SURAYYAHMS.
Washe gari.
wajajen karfe biyar da rabi na asubahi iyayen Adiaha da uncles dinta suka farka a barci suka hau shirin zuwa muhallin mahaifyarsu hajya hajara (mrs chidara).
yanayi ne mai matukar wuyar dauƙa agaresu dan dukkansu sun farka ne da tunanin yaune zasuje su kalli fuskar mahaifyarsu bayan sun shafi shekaru sha bakwai batare da sunga junansu ba, dan a Lokacin da ta barsu a garin calabar ta dawo yola kwata kwata su Adiaha basufi shekaru 10 ba gashi duk sun cika shekaru asihirin da bakwai yanzu..
yau yadda kasan dutsi haka fuskan mahaifin adiaha ya kasance. Babu wata annuri Sam baison yin wata dogon magana bare kuma murmushi dan ayadda kasan kurma hakanan ya maida kansa dan bakincikin biyune ya hadu masa ayau acikin ransa yake masa ciwo da radadi bana wasa ba.
Kallo daya zaka masa a karo na farko ka fahimce cewa yanacikin tukukin takaicin karya alkwarin daya daukar makansa na cewa bazai taka inda mahaifyarsa take ba har abada ,na biyu kuma takaicin yarsa Adiaha ce data watsa masa kasa acikin idanunsa data bari wnn mummunan tarihin ya memetu acikn zuri'ar su.
Kusan A zaune ya kwana cikin radadin zuci da tunanin yadda zaiyi ya jure wani asararar ta rasa babban yarsa kmr yadda yay asarar mahaifyarsa.
Yaso ace yasan yaron da yarsa Adiaha take hauka akai din nan dasai yaci alwashin babu abunda zai hanashi kashesa har lahira dan bayaji aransa kmar bakin cikin da suka sakamasa a zcyarsa mai goguwa ne har abada.
Karfe 5 saura Hjy hajara ta shigo guest room ta tashi adiaha dantayi sallahn fajr kamr yadda jiya aka fara koya mata.
Tana tsaye tana gyara mata har tay alwala snn tafara koya mata sallah harsai bayan ta idar ne ta koma bacci.
Ata fannin iyayen Ahmed kuwa cikin zumudi yau suka farka kowa yana dokin shirye shiryen komawa sabon gida, yaune wasunsu suka shirya zuwa siye siyen dan abunda baza'a rasa ba da shirin gagarumin walimar da sukace zasu haɗa dan su shashe snn su nuna murnansu.
Yau da wuri Kafayat ta farka daga bacci ta fito cikin gidan tabi ta gaishe da kowa yadda ta saba, itace ta shiryawa kowa breakfast dinsa nayau akaci akasha snn ta tsaftace gidan ta shirya zata fita kasuwa da niyyar inta fice din zata kai pictures din sashen Ahmed na mansion din wa home decorators and designer dinta dan susan irin kalolin da za'ayi mata amfani da shi in sukayi aure.
Aranta har ta gama amincewa tare da yanke hukuncin cewa itace matar Ahmed dan haka ta sallamar wakanta iko da shashen Ahmed din na sabon gidan gabaki daya.
Hakan ya saka takeji aranta kamar bazata yi sanya wajen yin tanadin kawata sashen nasu da kayan duniya ba.
Tunda tabar gidan a motarta tunanin datakeyi kenan, Agaban First city mornument bank (fcmb) tay parking motartan snn ta shiga ciki tay filling cash out form aka ciro mata kusan fiyeda rabi na kudin asusun bankin ta wanda take saka ran da shine zatayi saye sayen ta ta aje.
Duk wani lissafi da tsare tsare ta gamayi dan jiya ko runtsawa batayi ba.
Iya Videon sashin Ahmed dake wayarta data dauko shikadansa bazai kyaleta ta iya runtsawa, kowani part na sashen saida ta dauko videon sa, daki, palor, kitchen har bayin gida. Duk sanda ta bude videon ta kalla takanji kamar abunda zai faru na cigaba a rayuwarta gabaki daya take kallo.
Tayita kwana cikin shauki da tunanin kanta dana Ahmed suna soyewarsu acikin wann dankakkren sashen yafi sau tamanin Shiyasa take ganin kamr idan ta dada kawatawa shi da kayan alatu hala soyayyar tasu zaifi armashi.
Tun jiyan fuskarta yake cike da murmushi farin ciki sosai yake mamayeta sam ta kasa iya danne annurin dake zubowa akan kowani saukar murmushinta.
dan madaidaicin jakar kudin ne ahannunta ta fito dashi ta bude motar ta kenan zata shiga sai taji wayarta na ringing ta duba taga lambar ashe mahaifyarta ne.
Sama da kasa tay rolling idanunta bata amsa ba harsaida ta shiga motar ta zauna ta kulle har kusan zai yanke snn ta dauka ta saka a kunnenta tace "mum..Da harshen yare hjy fatihat ta tsareta da masifa tana cewa "hold it..i just saw an alert? Wai Ina zaki kai wann uban kudin tukuna?
Cikin runtse ido da budewa kafayat tace "mum bazan iya miki bayanin komi ayanzu ba..inason ..Tun bata karashe kalamn ba cikin tsareta hjy fatihat tace "shur up jare, koma miyene kke so da kudi bazaiyu ba kafayat..i will not allow u waste my hard earn money kinji mena ce miki?..kodan kinga komi nasaka sunanki ne akai zaki faramin barnan kudi? Haaaaa, Kafayat tace mum pls now, inada bayani akan hakan just trust me, hya fatihat tace
" _Rara oti rara_ haaaa kafayat, ni bazan taɓa yarda dake ba fa, and if u touch that money kafayat ahhhhh Ahhhhh consider urself a gunner cos i will soo deal with u errrrn?Idan na ci ubanki ma Wallah sai an kasa ganeki.cikin turo baki kafayat tace mum amma ko tambayana mezanyi dasu da bakiyi ba
Tace bazan tambaya ba, ke kin tambayeni kafin ki cire wnn uban kudi? "Harke kin isa ki kwashe min rabin kudina a banki? Toh wai Wani Gidan xaki siya ko Macca zakije? Kinci sa'a dana ga alert din nan bn turo maki police men an kamaki awajen ba,nasan kinsan zan iya cos dat money is mine karki bar sunanki da nasaka akai yana rudarki. Karki mance dukiyar ubanki yanacan hannun yayansa maza suna cin duniyarsu dashi u were left with nothing xcept the house dn haka duk wani kudi nawa ne
Kafayat kmr zatay kuka tace mum baki tsaya kinji mexan ce miki bafa haryanzu kede damuwarki shine kudi?
Tace eh,kuma bazanji ba, if u want me to trust you akan dukiyata yanzun nan kixo nasarawa state kisameni kawai, ina can wajen ALFAH Lamidi, infact huryy up now now ai dama shima yace yanason yaganki,yace min ur matter is a matter of emergency ooo, toh wayasan ma akan kudin nan ne dakika deba min yanzu..he said it seems like sumting bad is about to strike ur life, kafayat bazan fa kyaleki ki jawo ni cikin talauci bafa, what ever it is da kike kullawa da rayuwarki ya tsaya akanki ke kadai ooo karki yadda kijawo ni ciki..
kibar duk abunda kikeyi yanzu kizo nan kisameni.
Cikin rasa na cewa kafayat tace toh naji ina zuwa yanxu, hjy fatihat batace mata uffan ba ta katse wayar ajiyar zuciya kafayat ta sauke dan tasan inhar bata kyale maganan spending kudin nan taje nasarawa state ba mahaifyarta zata iya mata abunda batayi tsammaninsa ba
..daga nan ta juya kan motar bata tsaya ko ina ba tadauki hanyar nasarawa state dake baida wani nisa da garin abuja..
_Yola:_
7:30 am Iyayen Adiaha suka samu isowa babban gidan Alhaj aliyu wato mijin mahaifyarsu hjy hajarat(mrs chidara)
Ransu duka a dagule yake suka shigo ciki basu cewa kowa komi ba mai aiki takaisu babban falo inda suka samu har an shirya musu breakfast maiji da lpya na Abincin yare kmr irinsu _ekpang nkukwo_ _cocoyam_ da _banga soup da tuwo_ ..
jiyan cikin dare ta samu labarin cewa zasu taho yola gidantan yau daga bakin wani secrt spy dinta wanda agunsa ne take jin labarinsu tsawon lokcin nan batare da sanninsu ba.
Acikin yayanta duka babu wanda yay gaisuwa bare su zauna akan kujerar palonta duk suka ja can gefe suka tsaya atsaye kowa acikinsu ya hade hannu sun mugun daure fuskarsu kmr basu tabayin dariya arayuwar su ba,mahaifyar adiaha mrs grace itace ta daure ta gaishe ta, snn ta gaishe da alhaj aliyu da tuni ganin yanayinsu yasaka ya fita agidan domin yadan basu waje.
Dauriya tay irin na mata snn tafara gaishe da yaran nata tyi musu tayin abincin karyawa duk dama bawanda yace mata tak bare chas.
Kallo daya zaka musu kasan cewa Kowannen su yay kewarta aransa amma haryau ji suke kmr bazu taɓa iya yafe mata laifinta data aikata musu na ficewa acikinsu ba.
Duk wani shan qamshi da daure fuskarsu dake ita uwace agaresu saida tasaka suka zauna saidai kowa yaki kallon abincin nata bare kuma suce zasu ruwa.
Mahaifin Adiaha na zama rai abace yahau kallonta da wani irin yanayi dan zuciyarsa na kuna sosai, out of suffocated feeling yace "mrs hajara,.ta dago ta kalleshi suka hade ido atake idanunshi yay ja yanami tara ruwa yace "where is my doter? I want to see my doter ryt now bana son bata lokaci dan abunda ya kawoni nan garin kenan.
Atake Sauran yan uwansan ma duka suka mara masa baya suna masu kallonta da fushi fushi da daurewar fuska ayanayinsu kowama tambaya daya yake mata na cewa afito musu da adiaha.
Bata tanka su ba saida ta lura da yanayin kowannensu na tsananin damuwa snn ta miƙe acikin nitsuwa tawuce dakin da adiahar take.
Bacci take famanyi taji kamar ana tattabata, da kyar ma ta bude idonta tana dagowa ta kalle grand ma dinta saita mike zaune tanamai goge idanunta acikin yanayin sauke hamma tace
Gud morning grand ma.
Irin kallon datay mata da sassanyar jiki yasata fahimtar cewa da akwai matsala. Tace get up dear".. Atake taji baccin ya watseka.
Tashi zaune tay snn ta riko hannun kakar nata da murya mai sanyi tanacewa "meya faru?
Ajiyar zuciya kakar nata ta sauƙe sann tay mata murmushi irin tasu na manya mai boye damuwa..cikin nitsuwa tace "my dear, iyayenki ne sukazo suna son kallonki. Caraf Adiaha ta sake hannunta snn ta miƙe tsaye a mugun razane batare da tasan tay hakan ba, muryan ta na rawa rawa haryana shakewa tace "my..m.my parents?. Bata amsa ta ba ta kureta da ido snn ta gyada kai tace "kiyi hakuri, nine na gayyace su.
Hannu adiaha ta saka akai tare da fashewa da wani irin ragwababben kuka mai cike da firgici
Tace "Grand ma why now? "Meyasa zaki kirasu "mesa zaki gaya musu ina nan..meyene kike tunani ? Tace Shine abunda ya dace".
Cikin katse ta Adiaha tace no, Tunda har ke da kika haifesu basu fahimceki ba aganinki zasu fahimce ni ne? i am really scared bazasu barni na aure Ahmed ba, inajin tsoro sosai, ni ban shirya fuskantarsu ba grand ma bikonu,kema kinsan My father and mother will join hands to kill me today, ewooo,my own don finish today,.. chaiii i'm finished, ta cigaba da kuka tana cewa But grand ma why now. Why why Pls meyasa kikay min haka Tafada hawayenta na zubowa kasa kamr ruwa duk ta rude ta birkice da wani irin azaban tsoro mai kada hanjin ciki.
Wani irin rawa jikinta ya farayi shikadansa tafara jeka ka dawo cikin tashin hankli, kanta a mugun dore yake dan batasan yadda zata fuskance su ba, me zatace musu?
Tana cikin wnn zullumin taji an riko hannunta cikin sanyin yanayi tare da zaunar da ita akan gadon ganin ta mugun razana jikinta na rawa rawa nan hjy hajarar ta saka mata fuskar lallabi sosai snn tace "karki damu my dear, im older and wiser than dukanku, nasan menakeyi, ki yarda dani Wann ne miki lokacin daya kamata ki gaya musu komi da bakinki, decisions dinsu akanki doesnt matter sabida mune zamu dauki nauyinki yanzu,saidai kisani, iyayenki ba abun wasanki bane domin sune silar duk wani rufin asirin dake rayuwar ki, rayuwa babu yarda da albarkan su sam sam baida sauki kuma bazai miki dadi ba, nan gaba i assure u indan akan namijine ure bound to feel alone and unhappy..
Idan kinsan kin gaya musu gaskiyarki yanzu komi zaizo miki da dan sauki anan gaba, amma idan kika musu taurin kai ki tuna suma fa suna da hakki akanki na ci da shayarwa da rainonki da sukayi tun kina ciki har kikai iyanzu, bijire musu ba abunyi bane ko kadan, koda bazaki samu albarkansu ba,karkiyi abunda zai jawo miki fushinsu na har abada.
Ta kara riko hannunta tace "my dear ke jina ne fa i want the best for you bana son raywarki ya lalace shiyasa ma na dauko ki, but Idan kikay aureb nan batare da sannin iyayenki ba ni bazanji dadi ba dan na tabbata da cewa auren nan bazai tabayin albarka ba. Dont u know dat fushin Iyaye tamkar makamashi ne ga fushin ubangiji akan bawarsa? Yau Idan suka furta wani mummunan kalma akan aurenki zai iya binki har abada sabida haka make ur choices wisely .god wont purnish u if u are being fair to them..yadda zaki musu adalcin shine kije ki fuskance su kisanar dasu halinda kikeciki..any decision u take is for ureslf sabida rayuwarki ne.
Tunda kakar nata tasoma mata wnn maganan kuka marar sauti takeyi jin zuciyarta na fat fat kamr zai ballo waje dan tsananin fargaba daya lullubeshi.
Tasan duk abunda grand ma tafada gaskiya ne saidai ra riga tasan da cewa iyayenta bamasu brain din fahimtar hakan bane ,zatayi ne dai don kawai tanason aurenta da Ahmed karya samu tangarda daga sharrin mugun bakin iyaye.
Saida maganan ya kammala shiga jikinta da brain dinta snn ta share hawayenta tacewa grand ma din akan taje tace musu tana fitowa yanzu.
Batay mata musu ba ta tashi ta fice a dakin dan tasan hala adiaha tana son ta taro karfin gwiwar fuskantarsu ne.
Tanayin sallama afalon tagansu a tsaye sun mimmike alaman fushi da kaguwa.. tun ma kafin su jefo mata tanbaya tace musu Adiaha tana fitowa yanzu
Sai ta kama hanya ta fice waje domin kirawo mijinta dan tasan zasu iya jawo musu hayaniya mai yawa agidan ynxu, anan tabarsu atsaye dukansu kowa ya kau dakansa suna jiran ganin fitowar yarsu.
After like 3 min saiga nan footsteps dinta nan na karatowa ta cikin palon
Tafiya take kirjinta na bugawa da tsananin sauri duk ta rikice ta ciki da tunanin abunda zataje ta tarar aciki.
Tana isowa bakin kofar ta tsaya ta kasa gaba ta kasa bata, ahankli ta dan Lumshe idanunta snn taja wata doguwa kuma nannauyar numfashi snn ta fuske ta karaso ciki jikinta a mugun sanyaye..
Tana yn sallama a palon duka suka juyo suka kureta da idanunwasu..
Sabon Hijabin datayi sallah ne ajikinta purple colour bakaramin kyau yay mata ba..
Tana tahowa kusa iyayen nata tare da kawunanta duka suka tsandare a tsaye acikin tsananin mamakin ganin shigarta na saka hijabi.
Jiri jirine ya so ya kwashe mahaifin nata dan uwansa uncle uno ya rikosa atake. Yanacewa "Control urself brother..
Adiaha ta rusuna kan gwiwarta agabansu, tana yin hakan hawaye masu dumi suka fara zubowa daga cikin idanuwanta, muryanta na rawa ta budi baki zata gaishe su kenan mahaifyarta mrs grace ta daka wani irin tsalle ta cakumota ta wanka mata wani irin balamin mari mai tattare da tsananin fushi.
Cikin harshen yarensu tafara ihu tana zaginta da kowani irin kalma daya fito daga bakinta ayayinda uncles din nata suka hau tayata.
Tamkar zasu daga gidan haka suka taru mata akai kowa na daka mata na tsawa suna masu tambayarta abunda yasaka tay musu haka
Kuka kawai takeyi bata iya amsa kowa ba sabida level of fushinta dataga sunzo dashi. They are all blinded by anger, tasani dama dolene abunda tay ta kuntata musu dan haka bataga laifinsu na haura mata ayanzu ba
"Uve betrayed and disgraced us,kinci amanar mu Allah sai ya tsine miki. Nay nadaman haihuwar yarinya irinki..
Danasan abunda zan haifa kenan dana zubar da cikinki tuntuni, ure a wasted child..a curse to my family. I regret giving birth u..
Adiaha ta runtse idonta sosai cikin kuka sosai tanajin abunda mahaifyarta take ta fada cikin tsananin fushi
Dukkan wani hayaniyar da akeyi awajen mahaifinta bai motsa ba sabida zuciyarsa data kusa bugawa dan baisan me zai soma cemata dan ya huce fushin dake ransa ba.
[5/28, 9:20 AM] SURAYYAHMS: Hijabin daya gani ajikinta shine ya bala'in daga masa hankli, Yatsar Hannunshi daya daga yana nuna ta dashine ya soma rawa rawa, ya budi baki zai mata magana kenan jiri ya debesa sai daram ya fadi kasa yana kiran sunanta acikin wani irin yanayin baqinciki, a mugun razane Adiaha tayo kanshi tana kuka sosai tana mai ambatar sunansa da yanayin tsorata tanamai bashi hkri. Jijjiga shi ta dingayi har saida ya dawo dede Yana dan dawowa hayyacinshi ya turera akasa saida tay tumbul a rikirkice. Muryan sa mai tsananin bacin rai taji yana cewa "i am not ur father..i am not ur father. Shame on u..Yafara nashi maganan yana zage zage tun daga kan mahaifyarsan har ita yana cewa sun cuce rayuwarshi. Yafara cewa bazai taba yafe mata akan yaudara da karyan datay masa na cewa ta hakura da yaron nan ba.
Cikin yanayin fidda kalamomin tsinuwa
"Yace mata "a yadda ta yaudareshi ta gudu itama anan gaba sai an mata yaudarar dayafi wann ciwo da saka bakinciki.
Yace mata she is the worst of all of them, harma gara mahaifyarsa bata yaudaresu da karya ba. Ya kara cewa "Inde shi ya haifeta toh yay cursing dinta da samun baqinciki da koma baya acikin rayuwarta.
Adiaha ta mike tsaye a daburce jikinta na rawa rawa da mugun sauri ta fado gabansa ta kama kafafunsa tana ta kuka tanamai bashi hakuri akan ya yafe mata karyay mata wayann mugayen bakin.
Duk yadda ta kasance abun tausayi awajen baisaka kowa yaji tausayinta aransa ba.
Sosai taji ta tsorata da mugayen baki da iyayenta sukayi mata Yadda ta tamke kafafunsa ya tokareta dashi saida ta isa bakin kofa ,shigowar Alhaj aliyu da hajiy hajara kenan suka rirriketa.
Kukan fitar rai takeyi tana memeta kalaman da iyayenta suka fada akanta "mahaifinta yay mata fatan bakinciki da yaudara, mahaifyarta kuwa tay mata Allah ya isa. Kanta kamr zai hura wuta haka takeji tsabar yay zafi.
Haka suka rikota suka shigo da ita falon alhaj aliyu ya zaunar da ita agefensa yanamai rarrashinta ganin duk ta rikice cikin kuka.
Hjy hajarar da yayanta sune suke haura ma juna. Cikin fushi tace musu meyesa bazasu bi adiahan ahankli domin suji ta bakinta ba?
Cikin masifa tace dabiarku na hukunci cikin fushi yasaka adiaha ta dawo haka, ta bijire tay taurin kai snn ta yaudare ku ne sabida tasan bazaku taɓa ku saurareta ba. If she is bad child then u must be a bad parents.
Suka dawo kanta tamkar an sosa musu abunda ke musu kaikayi suka fara tuno mata nata laifin itama,mahaifin adiahar shi yace mata" uwar data bi namiji ta canja addini ta tafi ta bar yayanta itace har zata kirasu bad parents? Uncle uno yace "ure a bad mother too so how did u expect us to be a good parent..mr effiong yace "kece kika jawo mana dukkn calamity dake faruwa a familynmu and god will judge u.
Taja tsaki batace musu uffan ba..
Mijinta Alhaj aliyune yay kkri ya sassaita situation din bayan kura ya lafa kowa ya fidda masifar dake ranshi snn suka zauna aka taso adiaha agaba aka fara magana ta hankli.
She was finally given a chance to explain herself out. Anan ne suke jin zancen cewa Ahmed din ma bayarbe ne wanda iya hakan ma kawai saida ya dadayi jawo musu ciwo aransu bana wasa ba.
Koda tace ta amshi Musulunci iyayenta basuga wani laifinta har can can ba dan aganinsu laifin kakarta ne itace kawai ta juya musu kan yarsu har ta canza addini.
Alhaj Aliyu yace yay bincike akan familyn Ahmed kuma ya gane cewa basuda matsala.
They are well to do, educated and well known familynsu daga zuria mai kyaune.
Mahaifiyar Adiaha tun anan ta fara fahimtar matsalar da yarta ta jefa kanta aciki..
Sai tafarayiwa Adiaha tambaya akan alakarta da yaron sabida aranta tasan Adiaha must be the one tripping on him, she just LOST in lust, Bata san me take kkrin saka kanta aciki ba.
Iya bakin kkrinsu sunyi dan su sakata ta dawo hayyacinta tafasa auren Ahmed tabisu sukoma gida ko da bazata sauya addini ba amma hakanan Adiaha tace musu sam bazata iya rabuwa da Ahmed ba.
She boldy told them inhar suka saka tabisu tabar Ahmed anan toh su tabbata zasuyi asarar ranta dan kuwa tabbas ta koma gida zata kashe kanta dan bazata rayu babu ahmed ba
Mahaifyarta sai hawaye takeyi masu sanyi Cikin jimamin tausayin yarta aranta tace ohh god ooo, my poor doter Adiaha big trouble await u..oh god pls! Sai kafa kafafunta take dan Aranta Ta riga tasan Adiaha ta gina tubalin rayuwarta ne acikin imagination dinta najin cewa zata aure namiji kamar Ahmed wanda is almost perfect nd faultless da tunanin zata samu rayuwa mai kyau da kuma kwanciyar hankli na har abada, a tunaninta shine she wll have a perfect life and family with him tunda dai babu abunda ya rasa, snn shi din mijin nunawa sa'a ne.
Gani take kmr Aurenta Ahmed shine zai bata new life,new identity, new peace and new financial security plus new family and new parents.
Wann tunanin ne ya sa ta iya sadaukar da kominta acikin sauki dan tunanintan ya riga ya bata cewa zata samu abunda yafishi awajen Ahmed.
Tattaunawar tasu sam bata kare acikin dadin rai ba, dan koda komi ya fito fili..duk saida suka fahimce inda Adiaha ta dosa, da alaman babu wanda zai iya sauya mata ra'ayinta dan sosai tay imani da cewa auren Ahmed shine zai canza mata rayuwarta na har abada.
Uncles dinta ne sukayi Allah wadarar da ita suka kama hanyarsu sukayi waje suna masu raba hanyarsu da ita na har abada, mahaifinta ya jadadda mata cewa sun cireta a zuriarsu, yace ko mutuwa yay karta sake ta zo kan gawarsa ya tsine mata taje gata ga sabon rayuwarta. Shima Ya tashi ya fita.
Mahaifiyarta ce ta zauna wajen ta dinga zubda hawaye dan sosai tausayin adiaha ya rufeta ya kuma kashe mata
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 15 Chapter of 19