Share this page
tafi basai wani abu ya shiga tsakaninku na aure ba,the marriage shud just be on paper like a name sabida kwanciyar hanklin famlynka,i am sure by then kafin contract din ya kare harka samu wata wacce kake asalin so din right?. A mamakance sosai Ahmed yace " _kini? mi, adehun igbeyawo?_ (What? Me,contract marriage?) Tun Kafin banji ya amsa a firgice cikin axalxala masa masifa da ihu yace "kamin shiru malam, _Ṣe o ya were? .. kini imọran aṣiwere ni banji yii?_ (kana hauka ne?..what stupid idea is this) Murya kasa kasa banji yace. _Aaa kini, shebi dats kini o fẹ?_ (Aaa, Ba abunda kake so bakenan?) Yafada dramatically sounding irin shebi dats wat u want right?. Ido a lumshe Ahmed yace but dats nonsense now...contract marriesh Ahhhh banjiiii _ure Egba asiwere mi ore_ (ure absolutely mad my friend) daga kafadu sama Banji yy snn yace okay oo nide na gaya maka nawa iya naxarin,dan nasan hakan ne xaifi maka sauki nide aganina..Cos now idan ma aka samu matar auren bafa sonta kakeyi ba,Ba xaka kulata ba,toh ba gara kayi na contrct wanda xaka san yarjejeniya bane a tsakaninku tana rayuwarta kana naka? "Yen yen yen yen malam kamin shiru kawai. Is marriage a joke to u? Dariyar mamaki ne ya kufce wa banji Cikin dariyar yace hmmm says by the person who want to get married in two weeks amma baida tsayayyen budurwan ayanxu. Tsaki mai tsayi Ahmed yaja cikin mita da bambami mai yawa kamar matar mamaci yanacewa _i'm daju dat gun ọfun ọrẹbinrin ti urs ti mu u_( I am sure dat long throat girlfriend of urs has intoxicated u).. Banji yace ahhhhhhhhh damilare Ahmed bello pls do not insult my swt girlfriend, errn aigara ni na ajiyeta kuma ina sonta snn auranta xanyi.. Cikin katsesa Ahmed yace shut up ure in lust jare, fuck u both. But Its okay sha ka aje wayarka kusa xan kiraka anjima idan nagama tunani And dont expect me to thank u for this stupid advice oo. _O ya were,look at u, Awon contract marriesh gang,mtsssss_ Har ya katse wayar banji bai dena dariyarsa ba. Bayan nan ya dade a xaune akan chair na dinning table din yana juya maganan banji acikin ransa,saidai ta duk inda ya bi da maganan sai yaji hakan bai masa ba, duk ya rasa meke masa dadi, yasan kuma idan ya nemi wani extra shawara daga wajen dayan abokinsu bankole abu dayane kawai xai gaya masa cos he is a party boy,yasan cemasa xaiyi ya shirya suje club yy wa wata cikin shege su haifi dan sukawo gida cos aganinsa a grand child is wat our parents want,and he cant do that ko dan for the sake of his mamy, dan duk iskancin shi dai bai taba aikata xina ba sabida iyayensa sun bashi ilimin addini sosai, mikewa yy jikinshi duk babu kwari snn ya fice daga sashen yana tafiya ahankli yana kallon agogon hannunsa, gun motarsa kirar Lexus ya nufa cikin kankanin lkcin ya bar cikin gidan nasu. tafiya yake ahankli akan titi har ya iso wani layi da ake saida manja,equshi, da busashen kifi wanda mafi akasarin mutanen wajen inyamurai ne,rage tukin yy sabida cunkuson jama'a, ya shiga murxa stiring motarsa ahankli yana dan satan kallon wata poster da akasa abakin wani shago na ogoja market Festival in calabar. Lokaci guda mind dinsa ta daka tsalle kwakwalarsa ta hau tuno masa wann ranar being the first day daya soma cin karo da kyakkwan fuskar yarinyar nan ADIAHA agarin calabar. Hanyar dake 61,Aguiyi ironsi street yabi ixuwa maitama district hospital inda yake da first casual appointment dinsa nayau ahankli yake tuki danhar ya isa bakin gate din asibitin tunanin abunda ya faru a wann ranar festival din yakeyi aransa Da kwakwalrsa.. After some few minutes ya kammala aje motar sa acikin parking space na hospital din, sauke ajiyar xuciya yy kafin nan ya sauko dauke da jakar laptop dinsa yana tafiyar sa mai aji kowani step dinsa acikin nitsuwa wanda ko kallo daya kamasa baxakace yana cikin wani damuwa ba. Direct ya haura sama private office dinsa dan shi babban consultant ne a asibitin yakan duba files din duk wani cases na marasa lpya daya shafi communicable diseases. After 20 minutes. Zaune yake akan kujeran haɗaɗɗen office ɗinsa wanda yake juyawa dashi ahankli ga wani sanyin a.c mai qauraye da qamshin turaren sa daake tashi ahankli yanamaai mamaye wajen, sosai office din nasa ya hadu, yana ɗauke da set ɗin 2 L shape cushions, table da kujerun xama na patient, sai gadon dubiya, fridge da doctors Cabinet. Daga gefensa kuma show glass shelf ne wanda yake shirye da Awards da frames ɗin hotuna insa da yake sanye da convocation gown as the best overall medical student in uni of ibadan,obafemi awolowo uni, ɗayan frame ɗin kuma duk honors dinsa na U.K da manchester ne he is also the best, sai ɗayan kuma da Labcoat da electronic microscope ayayin dayake gudanar da disease research a calabar national science laboratory.. Kallon hoton ya dinga yi yana tunowa da fuskar Adiaha tana masa murmushi..dafe kansa yy aransa yace ohh Allah!! Ni kode yarinyar nan ta mutu ne..haka kawai seta fadowa mutane arai? Knocking ƙofar aka yi wanda ya sashi katse tunaninsa,nurse ce ta nemi ixini kanta a sunkuye a ƙasa, hade rai yy bai amsa ba ya bude wani file ya fara rubutu sai can kmr after 3 mins snm ya bata izinin shigowa ciki,Da sallama a bakinta ta shigo ta gaishe sa bai amsa ba yace "what?..bakinta na dan rawa ss..sir..you have a call from..tun bata karashe ba ya datse ta cikin ixxa yace "where? Speak fast..kina wani abu kamar doluwa.. Da kyar ta hadiyi yawu cikin gaggawa snn tace "Dr hassan's hospital sir..its an emergency... They.. Ya kara datse ta "....Need my urgent attention? Tace "ohhh, yes sir!.. Daga nan bai kara kulata ba ya cigaba da abunda ke gabansa harta gaji da tsayuwarta ta bar wajen. Fitar ta keda wuya ya dau wayarsa ya wuce Dr hassan's private hospital dake iller cresent, no 5 katsina ala street cos is not far, duk dai acikin maitama din yake. Yana isa ya ci karo da dayan abokin nasu Doctor ibrahim bankole suna cemai Banky anan shi yake aiki he is a correct sugeorn shiyasa idonsa idon mata lolz. Ko wani gaisawa basuyi ba suka fara aikin daya ke gabansu, its a streanous job sai wajajen karfe biyu sann suka kammala suka fito yin sallah azahar suka ci abinci,dr banky yayi ta tsokanansa akan batun auren nan da ake matsa masa yy agidan su, yana yi yana bashi shawarar cewa kawai yadawo manemin mata kawai irinsa domin suji dadin rayuwar su regardless of the stress,yace masa with girls he wll enjoy his life better saidai ko kulashi ahmed din baiyi ba,dalilin hakan yasa ya karajin ma baxai taba iya gaya masa asalin damuwarsa akan maganan su kafayat ko Adiaha ba, haka nan yaja bakinsa yy shiru har suka koma bakin aikinsu.. As usual 5:30 na yamma suka kammala komi but by then Doc banky ya gama cika masa ciki da xancen yan mata, da abu dayane kawai xaice ya karu da shi,ganin doc banky dan shige shige ne kuma yasan kan yan mata yasaka acikin tadin nasu Ahmed yarinka kawo masa xancen contract marriage saidai da mamakinsa yaji banky na cewa ai babban kuskure ne yin contrct marriage yanxu sabida yawanci scammmer sunyi yawa aciki ba a samun mata masu cika alkwari,snn yace masa ba afiye cin sa'a akai ba, har yadan babbasa labarin yadda mata suke daukar advantage din auren suyi trapping din maxa su kwace arxikinsu da kwancyar hanklin famylin su,wasu kuwa har kashe maxan nasu suke dan su maye gurbin arxikinsu. Anan ma kan Ahmed ya dada kullewa sai imagining din abubuwan yakeyi akansa, dan yasan mata dayawa sun saka shi a target dinsu, da yuwar in yy contract marrige din nan shima xai iya xamowa scape goat a hannun wata. And his family too, ther are too desperate human beings,iya sukadai ma xasu iya sakawa yarinyar tayi betraying din contract dinsa tace tana son xama dashi na har abada And before he knows it saidai yaji anyi drugging dinsa har sunyi cikii an haihu bada son ransa ba, yasan daga xarar ya haihu da mace iyayensa baxasu taba amince mishi ya saketa na har abada ba....Ahhh another drama..tunda ya dau hanya babu abunda yakeyi sai calculations na rayuwarsa..dan daga yanayin bayanin Doc banky ya fahimce cewa yuwar contract marriage din nan agareshi akwai hatsari aciki sosai... As usual karfe shida saura ya dawo cikin gidan su,bangaren su ya nufa jin ko ina shiru yasa ya wuce side din dakin mamansa,nan ma yaga ko ina a kulle alaman haryanxu dai bata sauko ba, yaiyita sallama tanaji amma bata amsa shi ba Jikin shi a mugun sanyaye ya koma room dinsa. Tunda ya shiga dakin bai iya tabuka komi ba sai lissafe lissafe, washe gari da safe ma kusan the same thing me ya faru da shi, gashi yanata avoiding din mahaifin sa, ga nan mahaifiyarsa ma ta fara avoiding dinsa. Yaune ranar da ya soma fita aiki batare da yaji muryanta ba ko ta amsa gaisuwar sa ba, sai yaji kansa daban, baida sukuni a xucyrsa ko kadan. Kusan kwanaki biyar ya dauka ahaka duk ya rasa nitsuwarsa, yy kkri sosai wajen shiryawa da mahaifyrsa amma taki sam ta kulashi kullum dai magana daya take gaya masa nacewa inhar yasan darajarta yakawo matar aure. Gashi ya riga ya yanke aransa cewa baxai dau risk din yin auren contract din nan ba wanda hakan ne ya dawo masa da tsoffin options dinsa guda biyu dasuka rage masa wato chilhood gf dinsa kafayat buraimo da kuma wancan calabar girl din Adiaha. Yau juma'a da wuri ya dawo daga office sabida yana mutuwar son ya samu isashen bacci dan gobe sartuday xaije yay spending wknds dinsa awajen abokinsa Banji.. Althouhg he knws his annoying girlfriend wud be der amma bai damu ba dan yasan banji ne kadai yake da matured sense din da xai iya bashi shawara mai kyau mai inganci akan kafayat da Adiaha duk dama yasan aransa bayajin xai iya amincewa da kafayat amma kuma aransa he is sumhow attached to her don sun mugun dadewa tare kuma babu wata ya macen data sanshi ciki da waje kamr ita,and dats why he feel she just "can't" be his wife. Acan kasar ransa sam sam Bayason macen data gama sanin press button dinshi da duk wani launi na weaknesses dinsa. Shidai Yafison wanda tafi son shi,snn wanda xai iya controling dinta sosai both emotionally physically and mentally sabida sam baison wani rigima da rainin hankli daga wajen wata ya mace acikin hidiman rayuwarsa... Tun dawowarsa yake dakinsa banda sallaah babu abunda yake tashi yyi, yauma da wuri ya kashe wayarsa yy bacci sabida yasan inbaiyi ba dan aikan mahaifinsa xa'axo yafara kwala masa kira bayan yasan bai shirya haduwa da baban nasa aynxu ba. Surayyahms 08060712446 [5/28, 9:20 AM] SURAYYAHMS: *KISHIYAR KABILAH 4* BY SURAYYAHMS. ....washe gari Karfe bakwai da rabi na safiya Ahmed ya gama parking din motarsa a parking space na gidansu bayan ya dawo daga mrning workout awani nearby gym dake cikin anguwar su. Ahankli ya bude motar ya fito yanamai kallon motar dad dinsa dake parke a kofar babban sashen wanda ko ba a gaya masa ba yasan yana ciki, baibi tanan sashensa ba kawai ya nufi balconyn da xai sada sa da asalin kofar shiga babban falon gidan dan ya duba mahaifrysa dake kowani sartuday a main house take shan coffe,a can ciki yyi sallama ya shiga babban falon ya tarda Babban dadarsa wanda yake bi, wato sister xainab moturayo da danta sha'fiu dake bacci tana kwance akan doguwar cushion tana kan kallo,tana ganinsa ta mike xaune cikin mmkin ganinsa tace "Dami,.is dat u? Tun jiya naxo gidan nan da dare amma banganka ba i even tot ure out of town..Ba tare da ya kalleta sosai ba yabi ya share abunda take cewa din snn yace "sister senap..pls hv u seen mum?"tabishi da harara sama da kasa snn tace ohhh baxaka ma iya gaishe ni ba kana tambayar mum? _Dami se oya were?_ girarsa na sama a ɗage ciki ciki yace oya good morning toh"..mum fa? Tsaki tayi..tace Na hadiyeta, ko kulata ba baiyi ya daga kansa sama ya nufi stairs dan yayi sauri ya bar sashen, kallon sa ta dingayi tana dan karkada kai harya bace ma ganinta. Ahmed ya kama hanya kenan xai haura suka kusan cin karo da Dad dinsa nan take ya ja baya da sauri tare da dan ritsinawa har kasa yahau gaishesa. _baba owurọ_ Babu yabo bbu fallasa mahaifin nasa ya amsa snn yace "ina nemanka a falona ynxu, kar ka bata min lokaci ,tun bai amsa ba ya dada memeta masa kalmomin da yare yace _Maṣe fi akoko mi ṣòfò_ a ladabce yace _yes sir_ dad din nasa bai kulasa ba ya juya ya koma ixuwa falon sa nacan sama inda babu mai shiga sai ya bada ixini. Nan Atake Ahmed ya share wata irin xufa dake keto masa a goshinsa xirrrrrr yabi ya shafe kansa yana sauke ajiyan xuciya snn ya shiga haurawa saman a sanyaye kmr ba shi ba. Jin baida karfin gwiwa yasa yayy kwana ixuwa dayan bangaren, Dakin mahaifiyarsa ya nufa cikin gaggawa lkcin tana xaune agefen gadonta tana waya sabuwar mai aikinsu ta kawo mata fruits a faranti ta aje kenan xata fita,nan ma ta gaishe sa ko amsawa baiyi ba tsabar yadda xucyrsa ke bugawa, a takure ya nemi gefenta ya xauna har ta gama amsa wayr tana kallonsa abunka da uwa data gansa a tsomare yana kame kame nan daman ta sauko tace "Ahmed lapya kuwa? Ya naganka haka, rusunawa yy har kasa ya dan marairaice mata yace "mammy don Allah na roke ki, nasan banaji, amma pls kiyi hakri ki raka ni gun Dad cewa yy wai yana kirana" tayi masa wani irin kallon takaici tace "saini ce xan raka ka kuma?tab Ashe ko baxa ka je ba. Wani irin kasala yaji jikinshi ya dirar mai, nan danan ya ciro handky ya share xufar fuskarsa baice mata komai ba ya mike gwanin ban tausayi ya fita daga dakin har yafita bata dena kallonsa ba ya nufi falon dad dinsa... Ajiyar xcya ya dinga saukewa taciki dan yasan halin baban sa da taurin kai inhar ya xantar da hukunci akan Abu toh ya xauna kenan, aransa yanata fargaban abunda xai je ya tarar, da kyar ya tattaro nitsuwarsa yy ta maxa ya fuske snn yy sallama, xaune ya tarda Dad din nasa yana shan black coffee dauke da remote din TV a hannun sa, yasan dad din nasa promax dinsa wajen nuna ixxa da kuma iya rashin mutunci dan haka a mugun ladabce ya xauna kasan carpet din dake tsakiyar falon ba tare da ya kallesa ba, sai can snm yace baba gani Dad din nasa ya ajiye kofin coffee dake hannunsa yace "ka gama playing din hide nd seek din naka dani ? Ahmed ya dan yi gyaran murya ba tare da ya shirya ba yace amm.. Dady wllh ba hka bane aiki ne daman yyi min yawa a hospital".. Cikin datsar numfashin sa Mahaifin nasa yace shut up jare,ka rufemin baki, am i ur mate? kansa a kasa yace _Ma binu sir_ Ahankli yace" Aahhhm sorry sir, baban nasa nayi masa wani irin kallo yace "stupid". Tura kofar da akai yasaka suka maida hanklinsu duka bakin kofar, Mahaifyrsa ce ta turo kofan falon ta shigo tana wani irin qamshin turare mai dadi saidai fuskanta duk ba asake ba da alamn takasa samun nitsuwa ne dan haka tabiyo sawun danta, sosai Ahmed yaji relieve dya ganinta ta,ko kallan sa batayi ba nemi gefen mai gidan nata ta xauna a cikin nitsuwa. A hankali Ahmed ya dan dago kai yana kallonsu ganin sun xubamai ido yyi yawa, wani irin hatsallen kallonsa ya ga babansa na yi, hkn yasa ya dukar da kansa sosai Prof bello ya girgixa kai ya sauke ajiyar xuciya mai sanyi snn yace my son,waime kake nufi da mu ne? Cos ive failed to understand u.. Yadda mahaifin nasa yy masa tambyar a nitse yasaka Ahmed shakewa taciki kasa cewa komai yyi har lkcin kansa na kasa,prof bello ya maida kallonsa ga TVn dake ta aiki a falon, sai can snn yace "shknn, dat clearly shows dat raina mu kawai kayi dama,irin ure now a professor and a doctor, and then _o ti dagba awọn iyẹ ati iwo_ ya kyabe baki "Ahmed Uve really grown some wings and horns, ka kasa sanin cewa ka girma, ure now 32 abi na 33 amma babu aure, kuma ko kunya bakaji, Oshey ooo, shame on u! Wani irin shiru wajen ya dauka snn baban nasa ya dada cewa its okay ni dama na riga na yanke shawara,tunda babu wacce kake so din mu xamu hada ka aure Da KAFAYAT yar ALHAJA IMAM BURAIMO, her father is a good muslim masha Allah, so in two weeks time xan je ayi magana agama kome, saika je kayi shawara da mind dinka nd bet me,no one will ever change my mind, _oya jade_ ka tashi ka bamu waje yenxu yenxu.. kasa ko da kwakkwaran Motsi Ahmed yyi daga inda yake a durkushe kamr wanda baiji me aka cemai ba dan komai nasa ya tsaya masa cak, da kyar ya shiga share xufar dake keto masa a fuska ya daga kai adan birkice maganan na dawomai akai one by one Muryansa na rawa rawa a dan rude yace Ahhhh baba,marriage ? kafayat ké? dad but dats too harsh now.. _pls baba ṣugbọn iyẹn jẹ lile, check it_.. Ayadda ahmed ya fidda maganan da dagon murya soo disrespecfully haka nan yaji Sauƙar wata mari akan fuskansa saida ilahirin wajen ya dada daukawa da wani irin shiru, rai abace baban nasa yace "shut up, niba shawara ko ra'ayinka naxo nema ba, _pa ẹnu rẹ_ see...the audacity! Mun baka isashen lokaci iya lokaci amma me kayi da shi? Me kake nufi da cewa dats too harsh,oya _setumo_ harshness? C'mn go on define harshnesh leme hear, Abunda ka kasa ne dolene mu muyi maka. Ahmed ya sauke hannun sa daga kan face dinshi fuskarsa kamr na wanda xaisaka musu kuka,ransa a dagule yace but "kilode ti kifayat baba? Wai Meyasa sai ita ne dan Allah..i want to make my own choicess. Mahaifiyarsa ce ta amshe maganan ta hanyar saka musu baki tanamai hararsa tace "and why not her, kowa de yasan kafayat buraimo budurwanka ce tun kuna yan kananan, Yarinyar nan tana matukar sonka, and she is ready to marry u at all cost amma haka nan kaki bada kai, Dago kai yy a mamaknce yana kallon Mum dinsa da ko kadan baiga alaman hkn ya wani dameta ba.. Baidai rusuna ba ya sauke muryansa kasa kasa yanamai cewa Dan Allah kuyi hakuri baba pls _laarin mi ati kafayat tun jẹ idiju_ in yafadi da yare saiya fadi da hausa dan gani yake kmr bajin shi ma sukeyi ba, yace na rantse btwn me and kafayat is still very complicated, haryau bamu dedeta kanmu akan maganan aure ba tukuna. Our relshp Is still very complicated. Baban nasa ya bisa da wani irin kallo snn yaja tsaki muryansa kasa yana cewa "Oshey mr complicasion..Look at me young man, i dont care, u hear? I said _Emi ko bikita_ ... Saukar dakansa yy sosai yafara rokonsa kamr ba shi ba,sai magiya yake da yaren su yana cewa Baba mi binu jọwọ dariji mi, mo mọ pe emi ko tọ,Baba dan Allah kayi hakuri kayafeni nasan inayi maka laifi. Baban nasa Bai ko kulashi ba kuwa sai can yace ka tashi ka bani waje. Ahmed ya dada susucewa Dan Allah kayi hakuri.. kayafe min _pls mo bébé fun idariji baba_ Shiru duka suka masa shima sai yy shiru sai can yaa kara matsowa yace Toh Please can u consider me and give me dat 2wks sir, in sha Allahu xan kawo mata kafin nan i promise i wont fail at that. Baba pls and pls _jọwọ ro mi ki o fun ọsẹ meji sir Emi ko kuna ni iyẹn ṣe ileri u._ "See young man, i am not giving u any ultimatum, na riga na yanke hukunci akanka period, nace kaji me nace maka kam? i said _wo ọdọmọkunrin, emi ko fun ọ ni akoko akoko igbẹkẹle.._ Shiru ahmed yy jin kansa na juyawa sosai, Auren sa in 2weeks time kuma waida da kafaya?,iya hakan da ya bijiro masa a xcyrsa ne suka shiga yawo masa atsakar kansa, ji yyi kmr ya saka ma iyayen nasa ihu cikin kuka, Muryar mahaifin nasa ya ji a tsakiyar kansa yana cewa kaje kawai ka fara shiri and have it in ur mind dat ure getting weded, ka fahimta? Oya o kan lọ ki o mura ararẹ ni o ni ọkan ninu rẹ pe o ti fẹ, so i think we re done here,sai ka tashi ka bamu waje. Dago kansa yyi da sauri ya kara marairaice murya yana kallon iyayen nasa yace mammy, dad,Dan Allah dan darajar Annabi muhammad S A W kuyi hakri, yabi baban shi da maraitaccen kallo dan yasan shine mai taurin kan,yau yare kawai yake son yin masa dan ma yanajin shi da kyau da kyau yace " _baba pls Mo bẹ ọ ni orukọ Allah ati ọlá ti woli muhammad S. A.W,_ don Allah kayi hkuri bba wllh ni duk ban shirya auranta ba,amma na maka alkawarin nn da sati biyun kacal xan gabato maku da matar da xan aura plss baba na consider me, nasan ina maku laifi" ya karashe mgnr kmr xai yi kuka. a mugun tsawace baban nasa yace Damilare did u want me to slap u?.. ya yunkura cikin masifa da bori Damili ni o fẹ ki n lu ọ? Ahmed Ya girgixa kai, baban na masa mugun kallo yace "ka raina ma kan ka hankali ba mu ba. common get out my frnd. Juyawa yyi da sauri yana kallon Mum dinsa da fuskar tausayi sosai, idonsa ya kada yyi jajur cikin rawan murya ya fara mata mgna mamy don Allah ki sa baki...." hararar dabai kai har ranta ba ta watsa masa tace "Da kenan amma ba ynxu ba,i have warned u several times Ahmed amma bakaji toh ni me xan maka ynxu? dafe kansa yyi xuciyarsa na tafarfasa,ya kasa cewa komi sai yy shiru, goge xufar Fuskarsa yyi da handky a nutse yana kallon babn nasa ya cigaba da magana yanata neman a bashi sati biyun dai..karshe tsawa babn nasa ya daka masa yace "Enough Malam, tashi ka ban waje" daga nan Ahmed bai kuma cewa komai ba ya mike da kyar ya juya yanami cewa _ma binu sir_ i am really sorry sirr, daga nan ya fice daga falon yana tafiya kamr ruwa ya kwaso su dan duk duniya babu wanda yake iya ganin daman sa akansa kaman mahaifin sa.. Tun ficewarsa a falon Hjiya khadijatu cikin hikima da lallami ta rinƙa lallashin xuciyar mijinta akan maganan Ahmed dan sosai tasan yadda yake son yayan sa sosai, shikansa baida ra'ayin yin ma Ahmed auren da bai so amma ta fahimce kamar takurawar daga can family house dinsu dama su haka suke da son suga sune suke controlling rayuwar kowa. Sun dai tsayawa kowa a wuya sunce saidai a aurar da Ahmed kamar akwai wani abunda auren xai kara musu, itadai lallabar mijinta ta dingayi cikin nuna mishi ruwan madarar soyayya sai wani narke mata yake dan dama asalinshi dan son soyayya ne sosai, yanama daya daga cikin dalilin dayasaka ya aureto bayan mutuwar matarsa,Alhaj bello jimada yadan girma sosai dan akalla dai xai iya kaiwa 65yr ko abunda yafi haka,bayan mutuwar matarsa ta farko he felt he is timeless,sai ya farajin kamr yana bukatr a younger beautiful fulani woman wanda xata dai aure shi,wanda ta iya daukar wanka kuma kullum tana cikin qamshi mai dadi wanda xaina rage tsufarsa da ita. After some hours Karfe goma da rabi ya wuce hjya khadija ta shigo dakin Ahmed, lkcin yana kwance ya kafa ma bango ido da ganinsa kasan abun duniya ne ya ishesa, har ta karaso ta xauna gefensa tana kallonsa bai sani ba, sai can datay gyaran murya snn ya mike xaune fuskarsa a marairace sosai yace mamy na wai dan Allah Da ke ake shirin

Chapter 3 of 19