kawunan ta duk andauka ko nitsuwa da nadamar abunda tay ne yasakata take wayann emotional dramas ne.
Haka kuwa Har aka rakota gidan da ake musu fattening din aka sallamata cikin iyayenta babu wanda ya fahimce komi datake ciki..
Dagata fannin gidan Alhaj bello jimada kuwa
Komi na tafiyane yadda yake gidan ya zamo boring sabida kowa sauraran ranar dawowar Ahmed yakeyi akota wani bangare .
Banda cin abinci da tsinannen gulma babu abunda kafayat takeyi agidan, harsai ta gaji da zaman shige da fice sann zakaga tay shiri ta fice kasuwa wajen business dinta kafin nan sai ta dawo da can yamma.
Fanninsu Anty mojushola kuwa bakaramin kullatar hajya khdijatu sukayi aransu ba musmamn ma da suka san da cewa aynzu dan uwansu alhaj bello yana musu kallon wanda basada gaskiya.
Sosai anty moju take baza mulkinta cikin hargagin borin kunya.
sune da laifin amma kuma sunfi kowa hatsala da yin tsananin fushi da nuna cewa suna gaba da kowa. Duk damuwarsu sudai sunfiso ace ita da sukayiwa laifin ita ta saukar da kanta ta zo hargidan ta basu hakuri.
Hajy khadijatu tana da saukin kan da zata iya yin musu hakan dan kokadan batason fitina kuma Allah baiyi ta da girman kai ba, saidai babban dadarta hajy maimunata ta dau zafi sosai akan marinta da mijinta yay, snn tay mata iyaka akan su anty moju tace mata sam bata amince mata dataje har gidansu snn ta basu wani hakuri ba musmmn ma akan gaskiyarta.
Haka suke zama haryau su anty moju shola basa amsa gaisuwarta basa ma son wani abu ya hadasu bare sumata magana dan gani suke ta gama da dan uwansu bello.
Hjy khadijatu bata wani jin dadin yanayin nasu sosai sabida fushin nasu yana bala'in girgiza mata duk wani nitsuwa da kwanciyar hanklin zaman aurenta ata fannin mijinta sabida shi mutum ne da baison amsar laifin yan uwansa acikin sauki ,ta lura da cewa borin kunyar tasu kadai ma yana raunana masa zuciyarsa sosai dan har gani yake kamar taurin kai kawai takeson nuna masa da girman kai irin tasu na matan hausawa shiyasa taki sakin fuskanta da su haryanzu.
.
Ata fannin Ahmed kuwa tun isarsa jos bai iyayin ma yayansa bayanin komi ba har saida ya huta sosai snn yaci abinci sann suka zauna suka fara tattaunawa.
Brother hamzat yana da few contacs dayayi contacting awajeje kala kala domin a abincika masa komi da komi game da rayuwar Adiaha dana iyayenta dan su tabbatar da kima da kuma darajarsu.
Daga can kasar waje ma har brother kazim ya biya kudi yay hiring private investigators yau ne aka kawo masa dukkan wasu bayanai akan familyn Adiaha, komi an tattaro musu acikin file including family background, education, Level of IQ, blood group, Heredity sickeness irinsu genetic diabetes, cancer, malformations, da blood diseases, mental illnesses,harda blood counts dinta.
Komi da komi saida sukasa aka binciko musu basu kyale koda kwayar zarra na information din su ba..ahakane suka san cikakken labarin abunda ya faru atsakanin kakarta hajy hajara ayayinda ta kawo miji daga yola da tace zata musulunta da irin rikicin da akayi
Private investigators will tell u evrything about ur clients life including time date where and when.
Hakan yasaka suka samu cikakken ilimi akan su batare da saninsu ba, Anan ne Ahmed ya jijji irin rayuwar da Adiaha tay abaya, duk sunayen samarukanta da yanayin yadda tay rayuwa da su, wanda yasaka ya dadaji aransa kamar kawai taimaka mata kawai zaiyi amma badon takai da ya aureta ba dan ya lura kmr bata da class sam sam.
Yayunsa kuwa duk idonsu arufe yake akan son dan uwansu dan duk yadda yake nuna musu adiahar ce kawai ta matsa tana sonshi haka suma suke kallon abun a brain dinsu. Tun daga nan inda yake fassara musu ita ta rasa kima da darajarta na ya mace gabaki daya. Shirin auren nasu sai ya zamo kamar temakon ta kawai zasuyi amma bawai dan ta zame musu wani abu mai matukar muhimmaci ko daraja ba.
Har gara gara ma abokinshi banji idan sunyi waya yakan tuna masa da cewa Adiaha zata bukaci space a zcyarsa tare da kulawar sa sosai duba da cakwakiyar da ta jefa rayuwarta aciki sabida shi, amma yayunsa kam dukansu babu ruwansu da wann, sai abunda Ahmed yace musu yana so sukeyi, inda ma ace yau zaice musu ya fasa auren da babu fashi suma duka bayanshi kawai zasu bi dan sosai suke da dabiar nuna cewa nasu nasune na wani dan banza.
Bisaga yanayin yadda aka gaya musu ake aure a al'adar garinsu adiaha suka hau tsara kominsu dan su zamo ready dan Kirar kakar tata kawai suke jira domin suje yola suji me ake ciki kuma.
Ahmed ya mugun matsuwa akarkare komi dan yau yake cika sati guda awajen amma duk ya matsu yanason yaga angama ya koma Abuja bakin aikinsa.
Ata fannin Adiaha kuwa jiyan wani sabuwar dare ne agareta mai cike da tsananin firgici da dumbin damuwar rashin gani da kuma jin Ahmed koda awaya ne.
Tunda aka kaisu gidan kulawar taga kowa na bacinshi peacefully amma ita Sam ta kasa iyayin baccin dan daga ta runtsa kadan saita fara mafarkin cewa gatan nan da kayan aurenta amma sosai kayan yakeci da wuta sai kuma taga ta fada awani irin rijiya mai tsananin duhu da ban tsoro.
Hanklinta sosai ya tashi da irin wann mafarkin dan acikin daren kusan sau uku tay irin wann mummunan mafarkin kuma duk abu dayane yaketa maimaituwa
Batadai san ma'anarsa ba amma yanayin yadda take ganin kanta acikin ha'ulai acikin mafarkin yakan sakata jin tsananin fargaba da tsoro tare da nanikakkyar kokonto akan batun Auren nan nata da Ahmed.
Yadda taga rana jiya hakan yau ma taga dare
Da sassafe ne ta samu tadan runtsa kadan kafin lokcin tashinsu yay dan shiryasu.
Tana cikin baccin taji kamar ana tabata tana dan farkawa taga wata tsohuwar mata tana ce mata lokcin wankansu yay..da kyar adiaha ta sauka akan gadon tana share kan kumburarrun idanunta da suka haura sama tsabar bacci bai ishesu ba.
Tsohuwar matar ce tay mata jagora aka kaita har wani dakin wanka inda aka shirya wani tangamamen traditional sit bath bowl da kuma ruwan wankan dilka da akeyiwa amare. Towel din jikinta ta cire gabaki daya ta aje akan cliff hanger duk ta kasa iya daga idonta sama ganin yadda tsohuwar ta kure surar jikinta da kallo da wani irin yanayin kyabe baki da gulma a fuskarta.
Da kamr bazata ce mata komi ba harsanda ta jawo ta kusa snn ta dube ta sama da kasa da harshen yarensu acikin salon karin magana tana cewa "jikin mace tamkar rubber yake wanda indan aka jashi zai dawo dede amma ba tear tear rubber irin wann ba. Da Wani irin kallon rashin fahimta da jin haushi Adiaha tabi matar musmmn ganin yadda take jan fatar jikinta snn ta turo baki gaba tace i dont understand. What do u mean by dat?
Matar ta kyabe baki ta dubeta a tsaye tun daga kan nonowarta har izuwa kan cikinta, da cinyoyinta da kuma kasan mararta snn ta dafata ahankli cikin yanayin fada mata gaskiya tace .."Nne, My doter, ur body look loose,i bet u most have slept with so many men or have been married before? Why did u look older than ur age?
Adiaha tay mata wani irin kallon irin 'can pls mind ur own business?
Murmushi tsohuwar tay snn ta dafata ahankli tana cewa "Aure zakiyi yan mata ,jikinki shine zai dauki kashi 70% na duk wani wahalar zaman aurenki (ya akayi kina karaman yarinya mai kankantar shekaru amma jikin ki baida karfi sam sam) ta ja fatar adiaha ta sakeshi tana cewa "ur body lacks its elesticity, tace "my dear This your body will not last long ooo..irinku ne daga haihuwa daya jiki ya ragwabe tayay kenan zaku iya rike mazan zamanin nan?
Ayanayin damuwa sosai Adiaha ta kalle jikintan sosai, snn tace " i dont know, what shud i do maaa? Cikin sauke ajiyar zuciya Matar tace inde kinason jikinki ya dawo hayyacinshi dolene sai kin dauki lokaci anan kina shirya kanki batare da kin nemi namiji ba..
Muna da duk wani abunda zamuyi amfani dashi domin a gyara maki jikinki ciki da waje dats if u so wish.
Cikin sauke ajiyar zuciya da kokonto adiaha tace " ok, zanyi tunani akai.
Matar batace mata komi ba ta bata waje dan tasan irinsu daga angaya musu gaskiya zasu fara tunanin kudinsu ake so aci. But in her heart she really pitty adiaha.
Hankli kwance Adiaha ta shige cikin bahon ta zauna ruwan zafin na turarata sosai ayayin da tunani kala kala suka shiga dawo mata mind dinta, she is soo woried akan Ahmed, ta damu sosai akan batun yuwar cimma burinsu ayau, tunanin hakan bakaramin faduwar gaba da bugun zuciya yake saka mata ba, sai can snn ta soma tunani akan abubuwan da matar nan tafada mata akan jikinta dazu. Ita dai harynzu a brain dinta bata yarda da cewa jikintan nan bazai iya jure wahalar zaman aure ba, "aure is not about sex and sumbmission? Well, she had sex tun tana 15 years,tasan dai she is very good in bed izuwa yanzu, ta iya sex styles kala kala, dan datake karama kafin tagama scndry mazan da sukayi saurayi da budurwa da ita in suna sexing dintq wasu har suma sunayi ajikinta tsabar ta iya sosai. Saidai komi yana iya canzawa da shekaru, tasan dai datake karama sosai kafin ma taje tafara karatu a university maza dayawane suke kwadayin jikinta har takejin ko farinjini ne yay mata yawa. But during her university days tasha wahala dan sosai ta fahimce cewa ba hakan ba ne, kawai kowa rabonsa yake dauka ajikinta sabida batasan darajarshi ba, tunda ta fahimci hakan saita soma ganin salo salo na yaudara da walkanci kala kala daga wajen maza. Har ya kaiga maza sun gama raina mata hankli kowa yakanzo yayi manipulating dinta ne da kalman baki inya samu iya abunda yake so ajikinta sai ya rabu da ita koma yaci mata mutunci.
Not long bayan ta tuba da harkan biyewa maza ta gamu da doc Ahmed and she tot dat namiji irinshi nadaban wanda yazo daga wani waje zai iya sauya mata rayuwarta na har abada.
She is bruised, hurt, and used many times by men shiyasa kwata kwata bata da cikakken nitsuwa acikin zuciyarta game da irin namijin datake so arayuwarta, sau tarin yawa kawayenta suna gaya mata cewa itace da laifi da take nunawa maza cewa batasan darajar kanta ba,.
Asalin Adiaha irin matan nan ne masu sanyin zuciya,helpless,hopeless and self critizing, gani take kamar kowace mace ta fita sa'a shiyasa duk sanda akazo mata da kalaman soyayya na yaudara take saurin amsarsu da wurwuri dan itama so take tay rayuwa mai dadi irin na sauran yan mata. Bata tacewa bare kuma tantacewa.
Idan taga kawayenta nayi wa maza yanga sai taga kamar sunfiye nuna isa ne da rayuwar karya ita kuma aganinta saukar da kai wa namiji shine hanyar da zaisaka yaji yana sonka. Haryau a haka take daukar karatun maza. Wanda suke gaya mata gaskiyar kuma gani take kamar basusan me sukeyi ba. Deirs nothing wrong in being soft and kind, inta fadi hakan sai taji kawayenta suna ce mata not to men of this generation.
Yes,koda ace ma wani bin kawayen nata sunada gaskiya wajen cewa wasu mazan mugaye ne mayaudara ne amma batajin kamar doctor Ahmed dinta yana cikin irin wayann mazan da ake fassarasu
Tun haduwatta da shi shine kadai namijin da bai nemeta akan gadon shi ba, hatta romance din sai a wann karon daya dawone taga ya bata fuska har yana taba jikinta. Tasha jin labarin cewa only real men who loves u truly sune sukeda self control kmr doc Ahmed din. Shiyasa kowani rana takejin tana karason shi dan shine kadai ya fito daban acikin dukkan majazan datayi mu'amala dasu arayuwarta izuwa yanzu.
Gani take kamar asalin sonta yakeyi,shiyasa bayason taba jikinta a araha kamr sauran maza, dan babu wani namijin da zai ganta full mace tsayayya har ya iya danne sha'awa da kwadayinsa akanta sai shi،.
Idanuwanta a lumshe take wann tunanin ayayin da soyayyar Ahmed uake dada ninkuwa acikin ranta adede wnn lkcin motsin datajine yasata dago kai ta kalle wasu mata subiyu sun shigo.
Dayar matar tace
Adiaha Kiyi sauri ki taho ki shirya lokcin cin abincinki yay.
A ladabce ta amsa mata sann ta sauko kasa, ta dauraye jikinta tay asalin wanka snn ta daura towel dinta ta wuce wani killataccen daki.
Tasaka hannu zata jawo wani towel din kenan taji anbiyo bayanta a sadade gabanta ne yay mugun fadi ta juya sai taga wata mata sanye da mayafi akanta ta shigo.
Lokci guda taji kirjinta na bugawa matar na karasowa kusa taganeta da wani irin shauki suka rungume junansu sosai dan saura kiris ya rage tay ihu tace grand ma, matarce tay maza wajen toshe mata baki.
Hawaye taf idonta ta riko kakar nata hanmunta na rawa sosai tace 'grand ma har yaushe kika iso?
Murya kasa kasa tace
Jiya naxo cikin dare jikata.
Tace Ahmed ne ya kiraki ko? I know he will ai na fada maki yanasona sosai, Grandma i almst tot dat hala bazaki xo nan ba ,komi ma baxai faru dani ba,pls help me i just cant losse Ahmed..
Kakar tata tace shushhhh snn ta ciro wasu kaya nadaban ta mika mata tace" banda lkcin yin maganan anan kiy marmaza ki saka wyann kayan ajikinki, naxo nan ne a matsayin masu kawo muku abinci..huryy up befor thy notice us Muyi mubar nan our flight is in 30 min
Da mamaki Adiaha take kallonta tafara shiri cikin kankanin lokci suka sace jiki suka bar gidan suka kama hanyar airpot atare Isarsu keda wuya suka samo baifi saura minti 5 jirginsu ya tashi ba.
Duk farinciki ya mamaye adiaha batama tunanin komi aranta alkcin harsanda jirginsu ya tashi snn ta juyo ta kalle garinsun zatay ma kasarsun bankwana sai kuma taji wani irin aranta jin kamar rayuwarta gabaki daya ta budawa wuta ta konashi. Ahankli komi ya shiga dawo mata kanta tafara tuna cewa "hala fa shikenan dagayau din nan bazata kara dawowa nan garin ba nahar abada..the tot of loosing all her family strike her badly, sai taji jikinta ya mutu murus da jimamin rasa su. Tun daga nn tay shiruuuu tanajin grand ma tana ta mata bayani akan yadda sukayi dasu Ahmed.
Har tagaji tau shiru adiha Bata amsa ba,dan tunda ta aje kanta akan kujera take kukan zuci, she remain sobby and emotional har suka iso garin yola da kakarta.
Wani hadadden anguwa aka kaisu na masu shi.
Gidan alhaji Aliyun babbane dake shidin babban dan kasuwa ne.
Yaransa duk sun girma sunyi nasu gidajen har jikokinsa wasu sunyi aure, matarsa ta fada masa komi akan batun lamarin Adiaha shiyasa bai damu da kawota da tay ba. Tun isowarsu gidan Adiaha takejin kanta daban duk taji kmr ta rasa nitsuwarta, duk damuwar rabuwa da gida sai ya rufeta ta rasa wani irin tunani guda daya zatayi.
Da kyar ta iya cin abinci tay wanka ta fara bacci saboda dama jiyan bawai baccin ta samu ba. Yanayin Adiahan ne yasaka kakartan ta nemi abata lkci ta dawo hayyacinta dan tasan akwai wuya da rudani acikin wann lamarin nan nata.
Ita kanta shaidace ba abu mai sauki bane rabuwa da iyaye da yan uwa, ba abu mai sauki bane rabuwa da rayuwar daka taso aciki tun kana dan karami. Tasan Dolene tadan bawa Adiaha dama don ta samu space din da zatay tunani mai dan tsawo akan lamarim rayuwarta.
Ya kasance duk wani kalar hukuncin da zata yanke akan rayuwarta ya zamo nata ne ba abisa tursasawar kowa ba.
Daga can gidan fattening kuwa anjira aga fitowar Adiaha amma sai shiru.
Dake sunada client dayawa sai basu damu ba sundauka tana daukar lokcinta me wajen shiryawa, hatta waccan tsohuwar data dan bata shawara tay tsammanin cewa Adiaha zata yi tunani mai kyau tasaka a daga aurenta dan abata cikakken lokacin da zata kimtsa jikinta amma sai shiru.
Har wajajen karfe sha daya na rana da basu ganta ba yasa akaje dakin aka duba sai akaga bata nan, dudduba ta sukayi agidan kafin suka aika gidan iyayenta inda atake hanklin kowa ya tashi aka fara neman Adiaha..
Iyayenta da kawunanta kowa ya bazama gari lungu da sako suna nemanta amma sai shiru. Mahaifinta yace xaiy filing complain wa hukuma mahaifyarta tace masa a'a, su jira ta cika 24hrs.
Hakanan sukayi wunin su acikin rashin nitsuwa da kwanciyar hankli sai can karfe 7 na dare suka kama hanya zasu kai complaint ahanyar sune wani dan aika ya taresu da wasika wanda basusan daga ina ya fito ba.
Dan uwan Mahaifin nata wato mr uno shine ya bude takardan yahau karanta musu da karfi takarda ne mai dauke da kalaman datazo musu a matsayin kalma mafi muni da saka tukukin bakinciki da dukansu suka fahimce cewa sakon daga wajen mahaifyarsu ya fito.
Tasani sarai zasu nemi yarsu Adiaha, snn tabbas iyayen Adiaha suna da cikakkem right susan irin rayuwar da yarsu ta zaba ma kanta shiyasa yau batayi niyyar boye musu komi ba. Koda bazasu amince ba sudin iyayenta ne, komin lalacewar lamarin tasan sune sukafi kowa iko da ita asama da uban kowa tunda sune suka haifeta.
Babu amfanin boye musu abunda ake ciki game da rayuwar yarsu
Dan haka bata ragar musu duk wani bayanin da ake ciki ba. Dukan wata gaskiya da basu sani na saida ta fallasa musu snn ta gaya musu cewa Adiaha tana wajenta a yola..if they care to talk about it, su zo har yola asasanta.
Wani darene agaresu mai cike da girgizarwa da tashin hankli hade da takaici da tsananin bakinci, yau sau uku mahaifyar Adiaha tana suma ana tada ta.
iyayen ta mazan kuwa yadda kasan anmusu wani mutuwa data girgiza su hakanan suka dulmuye kansu duka cikin duhun jimami da fushi mai tsanani.
Cikinsu duka babu wanda ya samu runtsawa acikin daren har izuwa washe gari
Dukansu sun taru a tsakar gidan amma an rasa mai karfin gwiwar yanke wani hukunci acikinsu dan sun riga sunci alwashin cewa bazasu taɓa taka inda mahafiyarsu take ba har su mutu.
A Fannin gidan Alhaj bello jimada kuwa yaune suka farka da kyakkwan labari daga wajen babban dansa kazim bello jimada, inda ya sanar dasu cewa komi ya kammala sufara shiri domin komawa sabuwar luxury mansion dinsu na family a anguwar garki.
Murna da farinciki awajen Alhaj bello jimada yau bazai iya fassaruwa ba,...
Wann din shine babban burinsa na rayuwa tun safe da dansa ya sanar dashi cewa komi ya kammala zasu iya komawa acikin satin nan yaji kamar yahau sama yay rawa tsabar murna
Yau kamar zai zuba ruwa akasa yasha, duk yadda hajiy khadijatu taki saida ya jawota sukayi rawar farincikin hakan atare, he is soo happy, yoruba music and jazz all over the house kamar ana party, kafayat sai murna takeyi tana rawa tana tafi fiyeda kowa aganin ta da ita za'a shiga sabuwar gidan nan a matsayin ta na amaryan Ahmed damilare jimada,.
Atake ya kira yan uwansa su anty mojushola ya gaya musu news din da dansa kazim yay breaking masa yau da safe. Daga can ma murnan sukeyi sosai duk dama badasu za'a koma can ba, amma bazaka iya tantance dumbin farincikin da suka shiga ciki da familyn dan uwansu zai bunkasa ya kasance awaje guda ba.
They family are finnally going to live together as one, shima dan uwansu zai kasance mai alfahari da gidansa sa zuriarsa tun kafin nan ya mutu yabar duniya.
Wann labari na sabuwar gida shine yadan dedeta komi tsakanin su hjya khadijatu da su anty mojushola aka bar gaba agefe aka dawo ana murna atare.
Atake kafayat da anty ramatou suka kawo shawarar cewa ahada babban taro na waliman murnan komwa babban gida as a whole family of jimada.
Ranar kalar adduar da brother kazim yasha bazai kayyadu ba dan hatta mahaifyarsa saida su anty moju suka tuno dan kawai su kara sakawa hajya khadijatu jin kishi aranta amma itakam batama san sunayi ba.
She is genuinly happy da yaran kishiyarta shiyasa suma suke respecting dinta sosai suna bata gata irin na uwa dan bata taba nuna musu bambamci ko muzanta wa ba. Adacan ma kanwarsu zainab moturayo itace mai matsala amma tun da tay aure shikenan ta mance da duk wani bakin hali.
Dukansu sunsan They lived as one family sabida kokarin hajya khadijatu ne wajen iya hakuri, kau da kai da dauriya da halayyar kowannensu dan tay fama dasu amma tay juriya harsaida kowa ya fahimceta acikin yawan shekarun nan.
Yau na musamman aka tada zumunci aka dawo ana raha ana hira kamar basune sukayi fada last week ba, Agidan alhaj jimada yau akayi abinci aka ci akasha akayi addu'oi..
Wani bidirin murnan ma bai tashi ba saida sukayi zuga akaje duka ganin gidan a anguwar garki,
Sosai aka kyafe gidan aka masa fari da ash din fenti dake kalar gate din gidan ash colour .
Komi na gidan is brand new, babban gidan sama ne mai shashe sashe har
Gida takwas aciki
Babban bungalo dake gaba wanda shi zaka fara gani daga bakin gate shine bangaren iyayen nasu,sashuna biyune da babban falo da wani sashe na daban mai kyau da aka gina naa baki self contain ne.
Dayan duplex flat din kuma na Anty adizat ne da yaranta, dayan kuma na anty nurat da brothe hamzat shima da yaransu sai wanda yake baya na Ahmed ne.
Kowani bangare akwai 3 bedroom da isashhen falo mai dinning area da full rectangular size kitchen da bathrums
..wajajen parking motocin su kuwa guda biyu ne gari guda.
Sai akayi katon family lobby a main house akasa snooker table da blue pond swimming pool dan madaidaci.
gidan is perfect and amazing, kafayat tay imagining din yadda aurenta zai kasance one in town idan aka kawo ta wann hadadden sabuwar gidan a matsayin amarya. She have been imagining yadda itama zata baza mulkinta agidan inta haifowa ahmed yayn sa. The whole stuff is going to be fun and everlasting.
She is over excited, Tun komawarsu gidan ta kira mahafiyarta ta shafa mata labarin irin kyaun gidan da girmansa da kudin da brothr kazim ua kashe wajen furnishing musu gidan da kayan alatu na zamani.
The whole weeek suka fara tunanin shirin welcoming party and walima na komawa gidan duka atare.
Alhaj bello jimada yace yana sone akoma gidan ranar asabar dats in 5dys time. Ahaka akabar maganan kowa ya fara yar shirinsa na komawa sabon gida. Duk dama an siye musu komi amma still wasunsu sanda sukaje shpping domin su kara fayyace komi nasu.
Alhaj bello yana cikin tsananin farinciki da babban dansa kazim tun ranar da ya gaya musu wann maganan basa wuni basuyi waya ya saka masa albarka ba.
Brother kazim daya fadawa Ahmed irin murnan da iyayensu suke ciki shikansa yasha mamaki ya kuma ji dadin hakan aransa sosai duk dama baison zama tare da family house, but yasan inhar ya fito ya furta hakan yayunsa hala bazasuji dadi ba shiyasa ya danne abun aranshi kawai yabiye musu aka sha shagali.
Suna kan jiran kirar kakat adiaha, yau kwana biyu kenan da zuwansa jos amma basu kirashi ba tukuna,in some part of his heart yanason ace anfasa yin auren nan amma kuma tunanin halinda adiahan zata shige cikine yake bala'in kashe masa jikinsa sosai.
Ata fannin su Adiahan kuwa kwana biyun gabaki saya a sukurkuce kwakwanrta sa tunaninta yake musmmn ma da grand ma dinta ta gaya mata cewa tagayawa iyayenta komi tun ranar amma haryanzu basuce komi ba tukuna..
Sam batajin sauki acikin ranta, tay ta tunani akan iyayenta amma kuma son datakey wa Ahmed
Yafi rinjaye yay nisa sosai acikin zuciyarta.
Grand ma dinta ne take yawan bata shawara akan rayuwarta.
Wani bin kuma alhj aliyu mijin grand ma dintan yakan zaunar da ita yay mata nasiha mai shiga jikiu akan zancen canza addini datace zatayi.
Yace mata karta yadda tace sabida namiji ne zata canza addininta no matter what. Sabida in har tay hakan, babu shakka zatazo tay nadama marar amfani.
Snn batun iyayenta yace mata duk rintsi duk tsiya kartay sa insa dasu saidai tayita basu hakuri harsu huce inhar ta amince cewa bazata iya hakura da abunda yake cikin zuciyarta ba.
Acikin kwanaki biyun nan sosai suka soma fahimtar kamar itace take son Ahmed din sosai amma bakamar yadda shi yakesonta ba.
Har tausayi take basu sabida duk yadda suka bullo mata sai ta zille, bata son kwata kwata ace mata ahmed baisonta, daga an fada sai tafara kawo dalilai tana
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 14 Chapter of 19