Share this page
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels *📲typing* *KADDARAR MACE💅💅* *NI'EEMERH SULAIMAN* *NIMCY LUV❤* 0⃣➖1⃣ Ahankali enmatan suke tafiya cikin nutsuwa har sukai nisa babu wanda yayiwa dayansu magana .......... Ahankali maimuna ta dako kanta sannan taja numfashi kadan takalli wacce take kusa da ita tace.......my jannat kinga kwanci tashi gamu har mungama primary yanxo muna secondary JSS 1A wallahi duniyya na bani mamaki yanxo damun girma za'ace za'ayimana aure ......... Eyna magana kinyimin banza dani kinga matsalata dake shariyya mtwssss...... Jannat ta dako kanta ta kalli maimu sannan tayi rolling sexy eyes dinta tace am sorry my maimu eynajinki kwai ban fahimci abinda kike nufibane aure ne bakiso kome? Tafada hade da kafe maimu da sexy eyes dinta....... Maimu ta zumburo bakinta tare da kaiwa jannat duka tace allah my jannat ke 'yar rainin hankalice kinfa gane mai nake nufi...... ......ayya my maimu meye kuma.....ai bata karasa yin maganar bah taji anja wawan birki a gabansu......mtwsss taja tsaki dan tagane wanda yake cikin motar...... Murmushi maimu tayi hade da numshe ido tace masha allah..... .........Jannat kuwa kara jan tsaki tayi sannan tarike hannun maimu zasu huce motar sunxo daidai da motar saiji sukai an bude motar da karfi har ta daki jannat tafadi kasa........ Maimu tayi saurin dagata hade da kakkabe mata jikinta dan har kasa ta batamata uniform kiyi hakuri my jannat ta fada tare da kama kunanta........ Mtwss jannat ta kara jan tsaki ta kawar da kanta gefe tace kina eyya zuwa mutafi dan yanxo banida lokacin surutu...... Duk abinda suke ANNOWAR yana ganinsu ta cikin motar shi abinma dariya yabashi dan ganin yadda jannat take zare ido kuma ta hada rai sosai........ .................ya karayin dariya batare dah sunganshi ba sannan ya hada rai sosai kamar bai taba dariya ba kana ya zuro da kafarsa waje ya kai 5 minute a haka sannan ya fito gaba dayansa ......... ..........Mtwsss shima yaja tsaki hade da sakale hannayensa a kirjinsa ya numshe idonsa kana ya budesu tar akan jannat akayi sa'a kuwa suka hada ido ta murguda bakinta sannan ta kafeshi da LULU eye dinta....... ...........keeeeee!! Dan ubanki ni sa'ankine da zaki murgodan baki........? Ohhhhho saidai naje na tambayo..!!! ....yayi murshin yake wanda yafi kuka ciwo yakafeta da ido yana tunanin mai yasa yarinyarnan ta rainashi amma xanyi maganinta very soon..... .....!!!kana ya bude baki da kyar kamar wanda baya sun magana yace shiga mota mutafi.......!!!! !!!!........idan kuma ban shigaba sai akai yaya? ........annowar ya kalleta yace...am i ur mate ? ...ta kalleshi hade da daga kafadarta alamar wasanii ...... !!.......yadafe kansa dan yaga alamar yarinyar tana nemansa masa headache!!!!!!!! Ya kuma kallanta kana ya hada rai sosai sannan ya daka mata tsawa ......... .....!!!!!Wacce ta sata zabura zata gudu kenan yayi sauri ya cafke hannunta......... !!!....jannat ganin ya riketa babu damar guduwa yasata zumburo baki hade da kwabe fuska ta soma diddire kafa xatayi kuka........ ........!!!!baiyi ba yajata har wajan motar sannan ya dannata ciki ya rufo kufar ......... !!!!!.....ya kalli maimu wacce dunda suka fara dramarsu batayi magana ba tashagala da kallan annowar sam hankalinta baya jikinta......... !!!!!........A zochiyyarsa yace mayya kawai....... Mtwsss dallacan ke kuma idan baxaki shigoba xanyi tafiyyata stupid gril ......... Am sorry yaya annowar ban kula bane....... !!!......tashiga motar shima ya shiga kana yabawa motar key bai tsayaba sai a harabar makarantarsu....... Yayi parking a baiyi musu maganaba ya fara danna wayarsa....... .........Ganin haka yasa maimu fitowa tana jiran jannat ta fito su huce class dansun makara......... ........!!!!!!jin jannat bata fitaba yasashi daguwa da kansa yace keee kuma ubanme kike jira? ......ta kalleshi hade da dayin rolling sexy eyes dinta hade da kashe ido daya tace wasssssssh....... !!!!.....mtwsss yace meye? Waida kadauken!!!!!....... *am sorry kuyi hakuri da wannan👏👏👏👏👏* *jinjina ga wayanda suka bani goyan baya danna rubutu wannan littafi na KADDARAR MACE nagode sosai* *maimuna dahir yunus* *Sa'ad SD nagudu* *jannat* *official Sadeeq* Kuna da yawa nagode sosai👏👏👏👏 Tako har kullum *nimcy luv❤**📲typing* *🤦‍♀KADDARAR MACE🤦‍♀* *NI'EEMERH SULAIMAN* *NIMCY LUV❤* 0⃣➖2⃣ ✍ Yayi saurin daga hannu zai daketa ai kuwa ta xabura a guje bata tsaya ba sai a bakin class......... !!!!!........maimu tana ta kwala mata kira my jannat..........my jannat .....amma eyna sam bata jitaba...... .......!!!!!yayi murmushi gefen baki kana yasa wayansa a kunne....... !!!!.............hello abu annowar na kaisu makarantar kamar yadda kace......... ...........!!!!!!!! Yayi shuru yana sauraran wanda suke magana dashi......... !!!!!!!..........Annowar ya langwabar da kansa gefe hade da kwabe fuska alamar shagwaba kaikace wanda suke wayar dashi yana gabansa........!!!! !!!!!!..........kana yayi maganar kamar bayaso yace......!!! !!!!!.........haba abu annowar wa 'yannan yaran basu da kunya wlh..........!!!! !!!!........yakuma yinshuru yana sauraran wanda suke magana dashi.......!!!! !!!!!!.......annowar ya rike kunnansa guda daya yace please mana abu annowar......!!!! !!!!!!.........wlh am tied. I need to rest....!!! !!!!!......yakara yin shuru..... ......sannan yayi murmushi yace thanks alot my papa...... !!!!!!!!.......I luv you....kana yakashe wayar ya bawa motar hota.......!!!!!! *ASALIN LABARI✍✍* Alhaji Abdul'aziz asalin dan garin rano neshi xamane yakawo shi garin kano dun yana matashi kuma cikakken dan kasuwane babu wanda bai sanshiba a garin kano sunnansa yayi fice sosai *Alhaji abdul'aziz* yana da yara guda biyu kacal a duniyya dansa na farko shine *Muhammad* sannan *abubakar Sadeeq* tsiransu shekara biyu sun tasu cikin nunawa junnansu so da kauna kowa baya san kukan kowa hakan yana yiwa *alhaji abdul'aziz* dadi yana matukar son yaran nasa yana basu kulawa da gata sun taso cikin daula da ar'ziki basusan babu bah kuma hakan baisa tsanar talaka ba suna da ilimin addini dana zamani........!!!!!!!! !!!!!!!!!.................Sun kammala karatunsu dundaga primary zuwa university sunyi karatunsu bangaran business suna kula da dukiyyar mahaifinsu..........!!!!! !!!!!!!!!!!!!!!!!.......Ana haka allah yayiwa mahaifinsu rasuwa ......!!!!!! !!!!!!!!!!!.............sunyi kuka sosai har suka hakura suna cikin duba kayan da murgayin ya rasu ya bari sai Muhammad yaga wata ta kadda hannunsa yana rawa ya fara karanta wasiyya murgayin!!!!!!!.............. !!!!!!!!!!!!......... *Ni abdul'aziz na barmuku wannan wasiyya akan na eysa daku eyna bukatar idan kunyi aure allah ya azurtaku da yara ku hada su aure wannan shine burina allah kasa kucikamin burina daga mahaifinku abdul'aziz allah yayi muku albarka ameen* !!!!!!!!!...........Muhammad ya gama karanta wasiyyar yana kuka sannan ya dago da kansa ya kalli abubakar yace insha allah sai muncikawa papa burinsa!!!!!!!!!!!!.......... ...........!!!!!!!!!!!!suka cigaba da rayuwa tare da mahaifiyarsu *hajjo* .........!!!!!!!!!! Ahaka suka samo enmata kyawawa suka aura inda Muhammad ya auri nauwal abubakar kuma ya auri nuriyya gidansu daya kowa part dinsa daban matan naso suna san sujanansu sosai ga hadin kai komai naso a hade yake babu banbanci .........!!!!!!!!!!! !!!!!!!!...........Lokaci daya allah ya azurtaso da yara maza inda Muhammad aka haifa masa da kyakkyawa aka samasa suna *annowar* dun daga lokacin ake kiran Muhammad da da suna *Abu Annowar*!!!!!!!!!!!!........ ............haka abubakar allah yabashi da wanda yayo kamarsa sak aka samasa suna *abdul'aziz* ana kiransa da *ashman* haka sunan abubakar ya koma *Abu Ashman* !!!!!!!!!!!!!.......Haka rayuwa taci gaba suna kula da yaransu inda *Muhammad* da *nauwal* suke da yara biyu kacal a duniyya *Annowar* da *Meerah* !!!!!! *Abubakar* da *nureeya* kuma suke da yara biyar *ashma* da *Khadeeja* ana cema khady da *faisal* da *khaleel* da kuma 'yar autarsu *jannat* suna matukar kaunarta !!!!!!!!!!!!..........yaran suna sun taso da san junnansu babu banbanci a tskaninsu!!!!!!!!!!!! ..........saidai kuma babu jituwa tsakanin jannat da annowar kullum cikin rigima suke ita jannat gata da tsukana ship kuma annowar bashi da hakuri kwatakwata ...............!!!!! !!!!!!!!!!!.......amma kuma duk wannan rigimar idan akace annowar babu lpa jannat da dinga kuka kennan wani lokacinma part dinsu take komawa da zama shima annowar haka abun yake akan jannat abin yana bawa iyyayansu mamaki sosai!!!!!!!!!!!!........ ...........!!!!!!!! Fada kowa arana idan basuyi sau biyar ba basajin dadi haka 'yan uwansa xasitayi musu dariya wani lokacin idan yata kuramata haka xata fita tayi gidansu *maimu* maimu sa'ar jannat ce tare suka taso tun suna yara *mahaifin maimu senator ne* idan kaga maimu da jannat saika rantse gidansu daya sabida shakuwa yanxo sungama primary sunshiga secondary JSS 1A haka sunyi saukar al'kurani mai girma suna da nutsuwa sosai idan sukai abu saika rantse manyane su ............!!!!!!!!!!!!! !!!!!!!!!...........yauma kamar kullum suka shirya abu ashman yace sujira direva ya kaisu amma sukaki abu annowar yana kallan fitowarsu har sukai nisa................!!!!!!!!! *CIGABAN LABARI* Am sorry my people kuyi hakuri da wannan eynajin dadin yadda kuke bani shawara nagode sosai allah yabar zumunchi Bazan manta dako bah Sa'ad SD nagudu Maimuna dahir yunus Ayshat ibrahim Sadeeq official abdullahi sanior kwankwasiyya Real queen Kuna dayawa nagode sosai *jinjinaga family dina👨‍👩‍👦‍👦👨‍👩‍👧‍👧👩‍👩‍👦* *shera family* _*waiting for my new page*_*📲typing* *🤦‍♀KADDARAR MACE🤦‍♀* *NI'EEMERH SULAIMAN* *NIMCY LUV❤* 0⃣➖3⃣ *CIGABAN LABARI✍* Annowar bai tsayaba sai a harabar gidansu yana isa yayi falon momuyn annowar ........!!!!!!!! !!!!!!!!!!!!!.............ya shiga ciki bakinsa dauke da sallama.........!!!!!! !!!!!!!!!!!.....Abu annowar yana kan sofa (kujera) ya amsa mai sallamar cikin so da kaunar dan nasa.......!!!!!!!!!!!!! .......!!!!!!!!!"Annowar ya isah ga mahaifinsa ya zauna kusa dashi ya dura kansa akafadar mahaifinsa yaja numfashi!!!!!!!!!!!!!!!!!..............."son yane daka zuwa kuma sai a sauken kafadar tawa meyasa baka girma ya fada yana shafa kan annowar"!!!!!!!!!!!!!!....... "......Annowar yadan kwabe fuska alamar shagwaba hade da riko hannun abu annowar yace..........."!!!!!!!!!!! "!!!!!!!.............haba abu annowar idan banji dimin jikin kaba nawa zanji ya fada yana langwabar da kai gefe.........!!!!!!!!!!!!!!!!" "!!!!!!!!!..................Abu annowar yayi murmushinsu na manya sannan ya shafa kan annowar yace......!!!!!!!!!!" !!!!!!!!!!!.............."Son banda abinka ina kamanta da Abu ashman yayi maganar yana kallan jaridar hannunsa.........!!!!!!!!!" !!!!!!!!.....Annowar yayi murmushi yace.....!!!!!!!!" ......!!!!!!!!!!au hakane pha....... !!!!!!!!........ Abu annowar yace....... ...!!!!!!!!!!good boy Annowar ya mike tsaye hade da cewa....... I luv you papa yayi masa light kiss a kumatu sannan yayi hanyar bedroom dinsa yana dariya...........!!!!!!!!!!" !!!!!!!!.............Abu annowar yace....... Son baka da dama.........!!!!!!!!!!!!" "!!!!!!!!!!!!..............yana isa bedroom yayi hanyar toilet ya dan watsa ruwa kana ya fito ya zauna akan sofa ya lumshe ido yana tunanin jannat da take yimasa rashin kunya ............!!!!!!!!!!!!!!!!!" "!!!!!!!!!!...........ya karayin murmushi akaro na biyu ya fada a hankali yace.........!!!!!!!!" "!!!!!!!!!!................zanyi maganinta sai kuma yaja tsaki sabida ya tuno da maimu data tsiramasa ido.............!!!!!!!!!!" "!!!!!!!!!!!..............yace!!! WITCH ......!!!!!!!!!!!! Ya kara mirgenawa gefe yace........!!!!!!!!!!!!!!" "!!!!!!!!!...................Wannan yarinya ina ga ta hada dangi da mayu yarinya karama ta iya jarabar kallo MTWSSS .............!!!!!!!!!!" .............!!!!!!!!!!" Kana ya tashi ya fita falo dan cikinsa na bukatar abinci ya tafi kan dinning.........!!!!!!!!!" "!!!!!!!!!!!...........zaici abincin kennan mumyn annowar tashigo hade da cewa son karka kuskura kaci abin abincin nan........!!!!!!!!!!" "!!!!!!!!!!!!!............Annowar ya kalli mumy yace Why? .........!!!!!!!!!!!!!!!"Tace abincin daughter ne !!! ........!!!!!!!" Sai kuma akace babu wanda zaici sai ita ya fada yana kai abincin bakinsa ...........!!!!!!!!!!" "!!!!!!!!!!!!...........mumy tace tab........!!!!!!!!!!!!!!!!" "!!!!!!!!!!......yace meye? .........!!!!!!!!!"kyankyaso acikin abinci .......!!!!!!!!" !!!!!!!!!!........"ai bata gama fadaba yayi toilet da gudu yana kakarin amai ......!!!!!!!!!!!!" "!!!!!!!!!................mumy kowa sabida dariya harda rike ciki tana cewa.........!!!!!!!!!!!!!!!!!!!" !!!!!!!!!!......." Son............son.........son......amma sam baibi ta kanta ba.........!!!!!!!!!" Aban garan su jannat kowa suna shiga class din zasu zauna sai teacher yace........!!!!!!!!!!!!!!!!!" !!!!!!!!!!...........kuuuuu sunsan dasu yake dan haka suka tsaya suna kallansa.........!!!!!!!!!!" !!!!!!!!...........yayi shuru kamar ba zai magana sai kuma yace!!!!!!!!....... ..........!!!!!!!!!!Kneeling down !!!!!......... .........!!!!!!Jannat tai saurin dago kai tace Meaning? ..........!!!!!!!!!!!!!!!yace abinda kikaji.......!!!!!!!!!! !!!!!!!!!.............Jannat tace We are sorry sir .........!!!!!!!!!! "!!!!!!!!!!!!!........... ya dago kai akaro na farko yace.......!!!!!!!!!!! "!!!!!!...........No argument..........!!!!!!!!!!" "!!!!!!!!!!!............har ya gama abinda zaiyi bai musu magana ba sai da zai fita a class din ya gansu danshi yama manta dasu yace................!!!!!!!!!!!!" !!!!!!!........karku kara ......!!!!!!" "!!!!............maimu tace okey sir thank you.......!!!!!!!!!!!" "!!!!!!!...........Jannat kuwa batai magana ba sabida ita daman magana bata da meta ba..........!!!!!!!!!! "!!!!!!.........ya kalleta yace....... ........... what is ur name? .......!!!!!!!!" tace jannat ata kaice .......... .....!!!!!!!!!!!!!!" Jannat wa? Jannat Abubakar Rano ta fada tana kawar da kanta gefe dan tagaji da magana .......!!!!! ..........!!!!!!!!!!!!!!!!!" How old are you ? Ya kara jefa mata wata tambayar........!!!!!!!!!!!!" !!!!!!!.............35 tace ata kaice......!!! ............ Am i your mate? ........tayi shuru batace komai ba ............ ya kara cewa dake nake...... !!!!...........Am 12 years old..... .....Yayi murmushi yace kutashi kuje....... ..........!!!!" Jannat tayi saurin tashi tafice daka class din dama lokacin break yayi........!!!!!!!" "!!!!!!!!!!!........taje wajan wata kujera ta zauna nesa da dalibai ....... !!!!!!!!!.......... maimu ta biyo bayanta tace ...... My jannat idan miskilancinki yatashi babu dama.........!!!!!!!!!!! ...........Jannat tayi tsaki ina chocolate din dana baki ajjiya?........ !!!!!!!!!!!!! Maimu tayi dariya tace ai nashanye ................ ...!!!!!!!! WHAT jannat ta fada tana fito da ido waje....... !!!!!!..... Please my maimu kibani i know you are joking baki shaba ........ Maimu tace ban shaba amma baran baki ba ......Jannat ta tashi ta bita suka fara za gaye wajan RASHIN SANI yasa jannat bige wata a kusa da ita...........!!!!!!!!!!!!! "!!!!!!!!!!........... ta Tsaya ta kalli wacce ta bige tace am sorry sister bankula ba ........!!!!!!!!!!!!!!!!" "!!!!!!!!!............. ai bata karasa maganar da za taiba taji wasu a zababbun mari a fuskarta tayi saurin fasa kuka tana dukan wacce ta mareta ...........!!!!!!!!!!! !!!!!!!.......... Tunda daga bakin gate yaji gabansa na faduwa yayi saurin yin parking ya fito daga motar.........!!!!!!!!!!!!!!!!!! ........!!!!!!!!!Ya fara takawa inda ya jiyo haya niyya saidai yana zuwa yaga wata katuwar yarinya akan jannat tana dukanta harta fasa mata baki...........!!!!!!!!!!!!!!" "!!!!!!!!!!!!.............Da sauri yaka rasa ya dakawa yarinyar tsawa hade da kifa mata mari Hade da cewa ........!!!!!!!!!!!! "!!!!!!!!...............fool and idiot stupid girl ya fada yana kara mata wani marin .......... "!!!!!!!!!!!!.........Jannat kuwa dunda taji muryarsa tayi saurin tashi ta nufeshi tana zuwa........!!!!!!!!!" "!!!!!!.........ta fada jikinsa hade da fasa wani gigitaccen kuka tada da kankame annowar ......... *masha allah ina godiya da dukka adduo'inku akaina na gode sosai👏👏👏👏👏 ina tayaku murna sallah babba allah ya maimai tamana Ameen* _saka makon wasu dalilai yasa ndaina typing kullum sai sati sati_ *jinjina gamasu bani shawara jinjjina ga

Chapter 1 of 14