Share this page
~story and writing by nimcyluv~ 2⃣6⃣ *بسم الله الرحمن الرحيم* ___________________________________ *🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻 ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation ___________________________________ *wasu suna cewa Karya nake ni tsuhuwar writer ce sbd yanayin writing dina baiyi kala dana first writer ce so i have nothing to say about this* ✨✨✨✨ Dariyya sukayi dukansu sunajin kamar su hadiye junansu sabida so da kauna jannat ce tayi shuru hade dayin tagumi kamar ba ita tayi wannan dariyyar ba... Murmushi yayi sannan ya cire hannunta ajikin fuskarta ta maida hanunsa yayi gurbin hanunta yace "menene habibaty?" Uhm habibie i think something bad gonna happen inajina ba daidai ba wlh ta karasa mgnar voice nata yana shaking" Kallonta yayi sosai kamar ba zai mgna ba sai kuma yyi mgna cikin cool voice nasa yace "habibaty why always your heart betray you is no good ki zauna kina bad think akan life dinmu pls habibaty ki daina wlh zuchiyata batayimin ddi ya fada yana kallon cikin eye ball dinta" Zan daina habibie amma in one condition.. Jikinsa ya mayar kan sofa din motar sannan yace "menene?" Promise me Promise! Which promise kuma?" Kuka ta farayi kamar ranta zai fita kukan yaci karfinta haryakai bazata iyya mgna ba anwar numshe idonsa yayi yana sauraran kukanta Wanda yake tafiyya da bugun xochiyyarsa yanajinta tana kukan amma baice mata uffan ba yasan idan tayi kukan zataji dadin zuchiyyarta jiyaye gudun zuchiyyarsa na karowa dan tabbas yaci gaba dajin kukanta zuchiyyarsa na iyya bugawa hanunsa ya dauko ya riko nata hannun ya dura akan satin zuchiyyarsa sannan ya bude baki da kyar yace "beby jannat kasheni kikesonyi da raina ashe kinason sa rayuwata cikin halaka bakison yadda nakejin zafin zuchiyyata akan wannan kukan nakiba?" Kokarin yin magana take amma takasa SBD yadda voice nata ke shaking kallonsa kawai take amma takasa cewa komai sai ruwan waye dake malala akan fuskarta anwar ya kula da hakan yana mai tausayin kanwar tasa kuma wefy dinshi ya rasa meke damunta any where sun kusa kasan cewa tare bazai taba bari hawayenta yagara zuba ba (ni kuwa nace anya adingayi ana tunawa da maimuna) baice mata komai ba yasa hannu ya jawuta jikinsa ya rungometa sosai a jikinsa yanamai jin so da kaunarta ahaka har suka karasa gida... Dariyya take kamar ranta zai fita ita kadaice a bedroom din nata in few minutes ta hade rai kamar ance mata ambassador ya mutu sai kuma ta kara shegewa ta wata dry kana ta bude baki tace "wait for me beby jannat am with you i most separate them i hate you i hate you more beby kin kwace komai nawa idan kinanan babu namijin dake ganina da gashi idan makarantane kowa jannat jannat idan fita mukai idon kowa na kanki am tied am tied about this rubbish beby jannat dole zan kawo karshan abin ni dake aga Wanda zai winner maimuna kenan ta fada tana karkada rubar zumar dake hanunta... Aunty ruky ce tsaye gabanta tana bata farar milk hade da wani abu wanda bansan sunan saba sannan ta kara dauko wata aba like gumba ta bata ta kara dauko zuba ta bata mamakine ya ishane yadda aketa dura mata mgani bayan beby jannat she still young i never forged her age idan ban manta ba she is 16 years old baa tunanin wannan abin zai mata illah nan gaba🤔... Murmushi Anuty ruky tayi sannan tace Anuty nimcy wannan kallon fa? Uhm nothing kawai nace dan banson yawan mgna Kefa daman nimcy kinfiyya miskilanci cewar Anuty ruky Hhh Ashe Na fada ina cigaba da typing dina.. Duk wani event da aka hada Na bikin angudanar daurin aure kawai ya rage wanda zaayishi gobe kwance take tarasa mafita sai juyi take akan bed ganin abinda take bazai kai mata ba yasa ta yanke hukuncin da take ganin yayi mata wani shu,umin murmushi tayi sannan ta mike tsaye ni kuwa nace badai wani abin maimu zatayi ba Kwance take akan bed ta dade da fara bacci sbd gajiyya da tayi maimuce ta leko taga tana bacci murmushi tayi sannan tasa hannu ta rufu kofar dakin ta kulle da kwado🤔 joyawa nayi dan banga abinda ta karasa yiba sai juyowa nayi naga babu ita.. Tako yake cikin kasaita ya saka kayan baccinsa kirar England farare tas jiyaye bazai iyya bacci ba sai yaga farin cikinsa jannat turus yayi dayazo gab da dakin nata jiyayi ya fara jiri kafafunsa bazasu iyya daukanshi ba well kuma naga ya fara hawaye lokaci guda abinne yaban Mamaki ganin namiji kamar anwar Na kuka juyawa nayi naga mai yasashi hakan innalillahi Wa,inna ilaihir rajiun kawai na fada ganin yadda wuta keci cikin dakin jannat har baka iyya ganin kofar dakin sbd hayaki kafin nayi magana mukaji wata uwar kara adakin......... *~comment and shere~* ~wattpad nimcyl~ ~Kaddarar mace group~ ~face book nimcy luv page~ [1/13, 11:34 PM] Naeema: *🤦‍♀KADDARAR MACE🤦‍♀* *NA* *NA,EEMERH SULAIMAN* ~story and writing by nimcyluv~ 2⃣7⃣ *بسم الله الرحمن الرحيم* ___________________________________ *🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻 ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation ___________________________________ *wattpad* Nimcyl *kaddarar mace group my best group🤸‍♀* Nimcy luv page on face book *kwana biyu kunjini shuru kuyimin afuwa abubuwane sunyimin yawa 👏👏* ✨✨✨✨✨ Karasawa mukayi da gudu dan ganin abinda ke faruwa shikam anwar zama yayi kamar gunki motsi kasawa yayi sbd tunanin abinda yazo kansa... Mummy da Abu Ashman iyayen jannat Kennan sune suka karasu wajan hankali tashe Abu Ashman ke tambayar anwar amma Sam anwar kasa mgn yayi ganin bazai mgna ba yasa Abu Ashman rabuwa dashi.. Ruwa aka fara debuwa ana zubawa a wutar har aka samu ta lafa duk abinda ake anwar yana tsaye bakin kofa yana tunanin tayaya akai Jannat tasa kwado ta kulle kofar dashi bayan ita kuma tana ciki girgiza kansa yashigayi no bazai yiwuba idan zata rufe kofa aita ciki zata rufe kofar dole wanine yazo ya hadawa farin cikinsa wannan abin kuma ya tabbatar kasheta akesonyi (to nifa nace Barisster ya fara aikinsa🤣) amma a family wayakeson ganin bayan Jannat haka a iyya tunaninsa kuwa sonta yake tunani yake amma ya kasa samuwa kansa amsar abinda yakeso har aka bude kofar bai saniba saida mummy ta tabashi.. Anwar nimcy mummy Abu Ashman gaba daya suka shiga dakin hankali tashe dan basusan abinda ya sameta ba amma abin mamakin shine tana kwance akan bed nata tana bacci hankali kwance.. Hamdala mummy da Abu Ashman sukai lokaci daya sannan suka fita adakin anwar kuma matsawa yayi kusa da ita ya zauna akan bed dinta kallonta yayi sosai yaga tarame sannan tayi haske kyauta ya kara fituwa karara mamakin irin halittar da Allah yayi mata yake tab shikam ya rasa jannat matsayin matar aure ai kamar yarasa rayuwar sane gaba daya hannu yasa ya yayi bargon data rufe jikinta dashi Saurin runtse idonsa yayi nanfa xuchiyyarsa ta fara bugawa hankalinsa yaso fita daka jikinsa few minutes idonsa ya sauya kala saka makon ganin Jannat daka ita sai duguwar riga wacce ko rabin cinyarta bata rufe ba ata kaice wannan rigar da ita kwara babu komai najikinta ana gani hatta breast nata ana gani kasa tashinta yayi kawai yabi gefenta ya kwanta hade da numshe ido.. Joyi zatayi ga mamakinta sai taji mutum kusa da ita ta bude baki da zummar kurma ihuuuu yayi saurinsa hannunsa ya tushe mata baki sai a lukacin ta gane waye amma duk da haka gabanta faduwa yake tana mamakin abinda ya shigo dashi dakinta da wannan daren kallonta yayi ido cikin ido sannan ya kalli yadda girjinta ke dagawa yana komawa nan sigar jikinsa ta tashi hannunsa yasa saman gashinta kamar mene man wani sai cakuda mata gashi yake.. Bude baki tayi zatayi mgna nan yayi saurin hade bakinsu waje daya hurt kiss ya farayi mata zaro ido tayi waje jin abinda yake mata bata gama tunani ba taji hannunsa akan🙊nikam nace babu ruwana nan nafita nabar masu dakin.. Shirye shiryen daurin aure akeyi angwaye sunyi shigarsu ta light blue har ango anwar yasha babbar riga fadin kyan dayayi bazai misalantu ba sai shegi yakeyi burinsa a daura aure ya dauki amaryarsa da haryau yana tuna jiya da daddare .. Aban garan amaryar matun har baa mgna mai make up ta tsara mata make up daidai face nata itama ansa mata shadda light blue idan kayiwa Jannat kallon tsaf zakaga tanayi maka kama da 'yan shuwa sbd kyan da Allah yayi mata juyawar da zatayi tayi tuzali da farin cikinta dariyya ta farayi kamar yau ta fara ganibsa daka karshe kuma ta fara kuka da sauri ya karasu wajanta tare da sauran abokansa hannu yasa yafara goge mata hawayen fuskarta daka karshe ya durgusa yayi sama da ita ya fara juyi da ita kamar yadau 'Yar tsana.. Dr Abdallah yayi saurin fita awajan dan bayajin zai iyya jure abinda abokin nasa yakeyi har yau so da kaunar Jannat nan kwance acikin zuciyarsa yaude idan aka daura aure shikenan ta faru ta kare shima ya samu sukuni a ransa.. Ajiyyeta yayi yace "habibaty nizan huce daurin auranmu kinji ya fada yana leka fuskarta" Shikenan habibie jeka Allah ya tsare Ameen yace yana jan hancinta haka suka fita badan yasu sai yaji dama a daga daurin auran amma babu dama.. Fitarsu da 30 minutes tana cikin bedroom ita daya da cup a hunnunta zata zuba milk amma cup din ya subale kasa tare da madarar baya ta fari tana mgna tana cewa no i know its dreaming sai kuma ta fara tari idonta ya fara numshewa ahankali ta sulale kasa a sume kasa kunne nayi naji mai Jannat taji Nima zabura nayi jin maruki Na cewa AN DAURA AUREN ANWAR ABUBAKAR RANO DA MAIMUNA AMBASSADOR ~comment and shere~*🤦‍♀KADDARAR MACE🤦‍♀* *NA* *NA,EEMERH SULAIMAN* ~story and writing by nimcy luv~ 2⃣8⃣ *بسم الله الرحمن الرحيم* ___________________________________ *🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻 ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation ___________________________________ *wattpad* Nimcyl *kaddarar mace group* *Nimcy luv page on face book* *_my bloody real Queen i don't know how to show my appreciation .... But i want to you know i luv you❤jinjina ga group din komai mukaddarine soyyayar fari gruop Neeshar case group Rayuwar amatullah group Shatuu group ina godiyya ga dukkan members na wannan group din much luv_* ✨✨✨✨✨ Salatin duk da yazu bakina na din gayi ana cikin haka jannat ta zabura tayi waje da gudu gaba daya ta fita haiyyacin ta a haka harta isa harabar gidan tana gab da fita suka ci karo da daddyn anwar idanun nan nasa sunyi jajawur kallansa tayi kamar bata sanshi ba ta kara zabura zatayi waje cikin 'yan daurin aure daddy yayi saurin tare ta... "Haba daughter kinutsu kisan abinda kikeyi mana ba kya ganin halin da kike ciki duba kigani ko dan kwali babu akanki babu mayafi inasu ki kwantar da hankalinki muyi magana" Baya ta fara hade da girgiza kanta tana kuka maicin rai tace " kwantar da hankali kace fa daddy ashe kaima baka sona baka son farin cikina nina sani rayuwata ce tazu karshe Ashe daman mafarkin da nakeyi zai zama gsky dan Allah daddy kurabu dani na nemawa kaina mafita" tana karasa mgnar ta zabura tayi waje da gudu sai cikin 'yan daurin aure... Abdallah ne ya fara ganinta shima daka Ganshi kasan yana cikin tashin hankali sauri yayi ya nufi inda take tun karuwa kafin ya karasa harta isa wajen anwar da yake ta washe baki har kunne.. Suna cikin gaisawa da abokinsa Mubarak ta karasu wajen saiji yayi an shaki wuyansa tana cewa" kacu ceni kacuci rayuwata yaya bani da sauran amfani a duniyya mai yasa kayimin hakan kasan cewa bani kakeso ba my maimu kakeso kodan man kiyyayar da kakemin tun ina yarinya yasa kayimin hakan ta hanyar cusamin sonka azuchiyata Lallai nayi kusku re dana yarda da Kai amatsayin wanda zai zame mini jigo na rayuwata nasani kuwacce mace akwai tata kaddarar ni soyyayar yaya na kuma dan uwana kuma Wanda ya tsaneni itace kaddara ta" taci gama da magana tana kuka tana girgi za anwar... A zafafe ya dinga kifa mata mari yasa hannu ya hankada ta again yasa kafa ya take ta yana cewa "banza mahaukaciyya dabba Ashe keda man haukan naki yakai haka ban saniba to bari kiji abinda ba kisani ba natsaneki bana sonki bana son kara saki a cikin kwayar idona kirabu dani na samu farin ciki acikin Rayuwar aure na".. Rarrafe ta farayi har ta isa inda yake kafarsa ta kama ta rike tace " pls yaya kayimin komai zan jure amma banda rabuwa da kai kasa bamin da sonka da kaunarka a zuchiyata idan babu kai cikin duniyyata yaya zanyi katu nafa nice Jannat kanwarka kuma 'yar uwarka kuma masoyyiyar ka pls Yaya i need you don't leave me alone yaya".. Wani sabon Marin ya sakar mata ya kara hankadata akayi sa,a ta fada jikin Abdallah "wlh wlh Allah kenan zan iyya kasheki kuma na kashe banza mahaukaciyya kawai mara tarbiyya banda hauka yaushema kika dainai min rashin kunya da harzan ce ina sonki inajin bin maza kikeyi duk mutumin da zai aureki ai bai karasa Mganar da yayi niyya ba yaji saukar mari a fuskarsa mamakine ya cikashi ganin daddynsa ne ya mareshi akan waccan karyar nan take yaji ya kara tsanarta a zuchiyyarsa.. " babu shakka ashe mune bamu iyya tarbiyya ba ku toni bazan yi maka shirme cikin taron jamaa ba na baka lokaci kadan kazu babban parlour ina jiranka.. Jannat kuwa abin duniyya yayi mata zafi zuchiyya ta baci mafarki ya tarwatse kuka takeson yi amma ta kasa sabida abubuwa sunyima zuciyarta yawa still tana jikin Abdallah shima da yakasa cewa komai sai wuci yake... Tako take dukkan jikinta yana shaking har ta karasu inda anwar yake tace "sorry my man meyasa zaka bata ranka akan wata banza can muje ka gyara jikinka ko ta fada tana riko hannunsa" Ihuuu ta farayi jin abinda maimu ta fada kukarin kwacewa take amma Abdallah ya matseta sosai a jikinsa data tabbatar bazai saketa ba sai ta fara tari nan take jini ya fara zuba ta bakinta kafin wani lokaci numfashin ta ya farayin sama da kasa nan ta sulale ajikin Abdallah a sumeeee... *kuyi hakuri da wannan pls* Comments and shere*🤦‍♀KADDARAR MACE🤦‍♀* ~story and writing by nimcy luv❤~ 2⃣9⃣ *بسم الله الرحمن الرحيم* ___________________________________ *🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻 ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation ___________________________________ *insha Allah wannan shine page dina Na karshe da zanturo groups dakashi bazan kara turawa ko wanne group ba daka kaddarar mace group said Kainuwa writers so duk mai son littafin nan saiya yimin mgna kafin na sauya layin chart gaba daya ngd sosai🙌👏* ~kaddarar mace fans~ 1. Fauziyya labaran 2. Ikkilima 3. Lawiyysat 4. Goledon girl 5. Teema 6. Khadijat 7. Aushat Hassan (Mimi) 8. Maryam 9. Maimuna 10. Beby Teema 11. Anwar 12. Fauza i dikko 13. Mom Mimi 14. Princess Ayshat 15. Jannat 16. Ayshat saleh haruna 17. Nernerh taheer 18. Khadijat Ermama 19. Nana Ayshat _iyyakar niban farko kenan my fans sauran kujira next page tnz alot luv u all_ ✨✨✨✨✨ ...Abdallah bai yiwa anwar mgna ba ya dauki Jannat yasa ta a mota sai asibitin sa.. parlour cike yake da a halin rano family suna sauraron abinda anwar zaice kuwa ya halatta a wajan idan ka dauke jannat da take gadon asibiti "daddy kayimin afuwa amma tayaya zance inason beby Jannat har ayi wata maganar aure ni hasalima ban taba jin sonta a zuciyyata ba daddy" daddyn anwar ne yasa hannu ya wankeshi da mari sannnan yace "kana haukane son idan ba kaikace kana sonta ba ubankane yace zai hadaku to bari kaji na gaya maka auranka da Jannat babu fashi saidai idan mutuwa nayi dan wlh idan baka auri beby ba babu ni babu kai banza shasha wlh kaban Mamaki ta dalilinka baka isa ka bata mana zuri,a ba tashi ka ban waje" abban Jannat ne ya numfasa kana yace "yanzo daddyn anwar me kayi kenan ai ina ganin zamani ya wuce andaina yiwa yara auran dole ka tsaya ka fahimci son dukkan abinda yake fada yana da gsky ni bazanyi zargin komai ba amma kana ganin son kasan bayin kansa bane Allah shiyasan abinda ya shirya akan wannan abun so take it easy then do what is right not what is easy ya fada yana buga kafadar ganin nasa" daddyn anwar ne ya dago kansa da yake sara masa in few minutes idanunsa yayi wani irin ja mai kamar jini da kyar ya bude baki yace "am sorry Yaya ina tunanin ka manta wasiyyar papa Na rantse maka sai anyi auran nan saidai idan an kaita ya kasheta karewar tsana" murmushi abban Jannat yayi dan yasan halin kanin nasa sannan yace "Allah ya taimaka mu yan zuwa daurin aurene"..... *YADDA ABUN YA KASAN CE* Ana saura kwana daya daurin auran Jannat da anwar kuka sosai take mata tana kara kankame ta tana cewa " mami nina san cewa bazaki bar Rayuwar 'yarki guda daya tal a duniyya ta lalace ba dan tabbas idan bansamu anwar ba zan iyya kashe kaina natsani Na gansa da beby na tsaneta mami cewar maimuna " yi shuri habibatie yanzu akwai mafita duk da naje wanjan buka mai babban suna ya cikamini aiki Na bashi 1 million amma idan kinason a haukatata ita Jannat din fny kinsan kudi ba matsala ta bace" no mami kibarta da hankalin ta da nutsuwar ta yadda zata ganni nida anwar a duniyyar masoyya yadda bakin ciki zaiyi silan barin ta duniyya ta fada tana bushewa da dariyya hade da cewa kayi kuskuran tsana ta dakai anwar sannan kayi nasarar shiga Rayuwata ta hanyar soyyayarka da Allah ya duramin tun ina Karama amma komai yazu karshe zan shayar da kai kalar soyyayata yadda zaka manta da waccen shegiyyar wacce Allah ya baiwa kyau kamar aljana idan soyyayarta yasa kamanta dani babu shakka kalar soyyayata sai yasa ka manta da wacce ta haifeka bare beby Jannat ta karasa maganar tana dry" mami tayi dry tace so nayi maki bayanin komai nan maimu ta zauna sannan mami tace"wannan kwalli ki tabbatar kinsashi amma ranar daurin aure da safe sai ya shirya ya gama komai zai fita wajan daurin aure zaki sashi kije gunsa ki gayamai bukatarki sannan kice ko agun daurin aure sunanki zai fada kinji ko iyya wannan buka yace ya isheshi" ngd sosai mami nasan cewa da Alhaji yana nan bazai bari ba nagode Allah da yasa hakan ta faru baya kasar gaba daya ina sonki sosai mami ta fada tana yi mata kiss a kumatu" no habibatie is my responsibility then First night dinku ki tabbar kin bashi kulawar da bazai manta fake ba zanyi maki garin bayani anjima"... Wannan shine dalilin auran maimu da anwar inda agun daurin aure wajan dubban jama,a yace baisan wata Jannat a Rayuwar saba maimu yakeso kuma ita zai aura babu uban Wanda ya Isa ya hanashi lokacin da ya fadi wannan maganar abban Jannat sunkuyar da Kansa kasa yayi yana hawayen bakin ciki da irin tuzarci da akayiwa diyarsa ta cikinsa yana kuka hawayen tausayawa Rayuwar beby dan yasan abune mai wahala ta jure wannan kaddarar tata amma da yayi tunani anwar da Jannat Duke daya suke agunsa yace babu komai ya riga yasan hakan cewa maimu zai aura itama din ai 'yarce garemu nan take aka daura auranta da anwar kan sadaki dubu ashirin cim.... *CIGABAN LABARI* Kwance take tana numfashi a hankali ta rame sosai sannan tayi Fari kyauta ya kara fituwa drip ne ahanunta sbd yanayin jikinta babu kwari haka Dr Abdallah ya zubawa beby idanu yajin soyyayar yarinyar a zuciyarsa sannan yana mai tausayawa Rayuwar ta "mtwss wlh anwar kaban Mamaki banyi tunanin zakayiwa beby haka ba yanzu duk abinda yasamu beby Kaine sila wlh kuma karya kake akan ka auri waccen shegiyyar kace zaka cigaba da wulakanta beby wlh karya ne ya karasa mgnar yana huci kamar anwar yana gabansa" bacci take amma ambatan anwar da abdalla yayi taji sunan har kwakwalwar ta zabura yaga tayi amma still idanuta a rufe yake surutai ta farayi"my maimu kincuce ni kin cuci rayuwata Allah shizai min sakayya sakanina dake meyasa tun farko baki gayamin kinason Yaya anwar ba wlh ni mai barmaki shice inasonki inason farin cikinki meyasa kikai min haka ta fada tana kukarin zurawa a guje still idanunta a rufe yake sai wasu hawaye da suke fituwa daka idanunta kasan cewa bana dadi bane"sauri Abdallah yayi ya karasa inda take yana kukarin kwantar da ita sbd da drip din da yake hanunta amma tace batasan wannan ba tuburan taki kwanciyya sai surutai takeyi ga gashin kanta ya wargatse komai nata ba daidai yakeba idan baka San taba zaka dauka mahaukaciyya ce saban kamu abdallah rasa yadda zaiyi yayi tausayin ta ya cikashi haka ya kara mikewa ya nufi inda take yasa hannu ya rikota kukarin kwacewa tayi amma ya matse ta sosai ajikinsa bakinsa yasa saitin kunanta yayi murya irinta anwar yace"beby yakikeso nayi da raina da sonki da yake bara zanar kaini lahira ko kuma da damuwar da yake raina ta tausayawa rayuwarki beby ki dauki kaddarar nasan kinada hakuri da kuma juriyya so komai ya faru da rayuwarki kaddarar ce " beby hannu tasa ta rumgome Abdallah za tunta anwar ne kara kankameshi tayi sannan tace" nasan cewa bazaka iyya rayuwa babu niba babu komai duk abinda ya faru na yafema burina ka kasance dani har abada bazan jure rashin kaba ta karasa mgnar tana kara shigewa jikin abdallah "murmushi yayi dan yasan bata haiyyacin ta hannu yasa ya tattara gashin kanta ya daureshi waje guda sannan ya dagata a jikinsa cak ya dauketa ya maida ta kan gadon ruwan allura ya hada ya zuba cikin drip din yasaka yasan cewa ko yasha giyyar wake bazata bari yayi mata allura ba cikin ikon Allah yana gama samata allurar bacci yayi awon gaba da ita joyawa yayi dan amsa kira caram yaji da riko hannunsa...... ~more commet~ ~more page~ _Dan Allah duk Wanda ya karata yayimin shere dinsa pls_*🤦‍♀KADDARAR MACE🤦‍♀* ~by~ ~nimcy luv❤~ 3⃣0⃣ *بسم الله الرحمن الرحيم* ___________________________________ *🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻 ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation ___________________________________ _ina masoya littafin kaddarar mace ga dama ta samu sabon littafina mai suna *ASHE 'YAR BABATA CE* zan fara shi 5/1/2020 gada kusake a barku a baya littafine da yake mgna akan wasu tiwns da aka dauke daya acikinsu sannan mahaifiyarsu batasan an dauketa ba wannan twins din sun hado a school daya bata san daya ba sannan daya ta tsani daya sannan suna San saurayi daya kai abindai sai Wanda ya karanta shizai fahimta domin samun wannan littafi kunai meni a wannan number *07051284590* or *08119237616* ngd_ *~kaddarar mace fans 2~* 1. Ashinaf saleh haruna 2. Husainat Salis 3. Hassana ameen 4. Maman Khairat 5. Khadiha 6. Ummi aliyu 7. Pretty Amatu 8. Ummusallam 9. Maman Zahra 10. Nusyn mama 11. Fatima Ibrahim 12. Munira Hussain 13. Zainab umar arzika 14. Zainab Bagudu 15. Maman Shaheeda 16.

Chapter 7 of 14