Share this page
fada yana yimata da dry... Turo baki tayi tace Allah Abba kabari banaso ni aure ba yanzo ba.. Hehehe Lallai kam da kuma da zayi maki shifa keda yayanki? Jitayi wani Abu ya caki zuciyarta wasu sabbin hawayen na kara zubu mata bazata taba manta yayanta acikin zuciyarta ba har abada har gaban abada Abdalah baza tace tana sonsa ko bata sonsa ba kawai dai yana da matsayi mai girma agunta jin shurun da tayi yasan cewa mgnar anwar da yayi matane murmushi yayi nan ya fara yimata nasiha mai ratsa zuciya haka yabawa Maman itama sukai shira sosai sannan sukai sai anjima.. Zaune take akan kujera suna yawa ita mamanata " mama pls kitai maka ki koma wajan boka mai babban suna Allah zan iyya rasa raina idan anwar mai kusan canba mama".... Daya bangaran Maman bushewa tayi da dariya tace ke dillah meye abin damuwa ko bai kilusance kiba akwai solution ai zanje a kulle bakin anwar akanki zan turo maki wani guy hadadde sai yadda kikai dashi shi kuma anwar yana tafin hannunmu kuma zan baki kwaya wacce zata hana daukan ciki wlh kika hado da gayannan saikin manta anwar abokin halkalar 'yar kawatane amrah da yake yarinyar gidan kantane da ita zama ki iyya zuwa can gidan kinji ko... Murna maimu ta shigayi dan ita mata gano illar abinda zatayi burinta ta cimma abinda takeso haka ta shiga yiwa mamanta gdy sannan tace ashirya komai gobe zatazo gidan amrah tun safe sai dare zata kira anwar ya maidota gida... *take note dear* _hattara ga iyayanmu mata daman ace kune tarbiyyarmu kone rashin tarbiyarmu idan zai kasance uwar da tahaifeka zatana duraka hanya irin wannan inaga ita 'yar kanta muji tsuran Allah 'Yar yar ajjiya Allah ya bamu Allah ka tsaremu da kariyarsa ameen_ Jin shuru madiha mata zoba yasa ta gaji da zama ta dau wayarta ta kira Abdallah vedio call yana dauka ta farayimai kukan shagwaba tana cewa "dr na yaushe zakazo Allah nagaji da rashinka ta fada tana langwabar da kai gefe daya... Dariya yayi mata sosai sannan yace " beby tun yanzo yaushe kikazone da har zaki nemi wani yazo?" Nida aa dan Allah ka gayamin kaji.. Shikenan idan kikayi wata 5 zanzo yanzo haka ina wajan anisha amma ta fita anguwa.. Haka ta dinga zubamai shagwaba Abdallah jiyayi kamar ya faso wayar yazo ya ganta dan bakaramin kyau tayi maiba sai yaganta kamar madiha sunanta ya kira yace "jannat jannat jannat saida ya kirata sau uku" jikin tane yayi sanyi dan bata tabaji ya kira sunanta haka ba itama ahankali ta amsa "naam dr na ta fada tana kafeshi da lumsassun idanunta".. Beby ina matukar sonki dan Allah yau ki gayamin kina sona pls ya fada yana shagwabe fuska Kafin tayi mgna madiha tace " waye yake cewa ki gayamiki kice kina sonsa?"..... *MORE COMMENTS* *MORE TYPING* *SHERE PLS* Nimcy luv*🤦‍♀KADDARAR MACE🤦‍♀* ~by~ ~nimcy luv~ 3⃣7⃣ *بسم الله الرحمن الرحيم* *____________________________________* *🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻 ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *____________________________________* ~wattapad~ ~nimcyl~ ~nimcy luv page on fbook~ _*kamar yadda na fada 5/1/2020 zan fara posting ASHE 'YAR BABATA CE tom lokaci yayifa kada kusake abaku labarin wannan littafin da yake da cakwakiyya acikinsa duk maison wannan littafin yayi maza ya saman ta wannan number 08119237616 kamar yadda na fada naira 100 kacal🙅glo kabiya Dan asaka acikin group din ngd sosai ❤❤*_ ✨✨✨✨ Sauri tayi ta kashe wayar kafin madiha ta karaso mikewa tayi daka kwance tana dry tace.. "Sister shine kika shanyani yunwa na zakulata ko ta fada tana kaimata duka".. Lahh afuwa sister wlh saida na dafa abincin fa ta fada tana ajiyye abincin hannunta akan carpet tace..... " maza beby sauko muci abinci ta fada tana karewa jannat kallo kamar taza ce wani abu sai tayi shuru dan tafara fahimtar Jannat ba koyaushe takeson mgna ba itama jannat ta gane madiha akwai abin takeson fada amma ta kasa murmushi tayi sannan ta dan daki kafadarta tace .... "Ke dillah wannan kallon fa ko akwai mganane ta fada tana Kai laumar abincin bakinta" kallonta madiha tayi sannnan takai abinci bakinta ido suka kara hadawa madiha ta saukar ta kanta kasa tana dry kana ta bude baki tace .... "Wlh beby ki gode Allah bakida wata damuwa aranki gashi Allah yayi maki baiwar kyau data ilimi duk Wanda ya kanki ba Lallai yace ke 'yar hausawa bace ga wani kwarjini da kike dashi ga bata karasa mgnar ba taji an ciko cokali da abinci andanna mata a baki dole tayi shuru ta fara cin abincin babu wanda ya kara mgna har suka kammala cin abincin madiha ta dauko lemo lacasaira ta bawa beby kallonta Jannat tayi ta kawar da kanta geba hartayi shuru sai kuma ta tayi mgna tana danna laptop dinta tace ..... " sister meye amfanin shan lemo mai gas?" Shuru madiha tayi kana tace "wlh beby bansa niba kawai dai yana yimin dadine shiyasa nake sha"... Uhmm shirme kenan mai makon dadi aja wahala idan zakisha kidaina sha gaban idona dan zan barar dashi ta fada tana kallon kwayar idon madiha dry abin yaso bata ganin madiha tayi kasa da kanta ala dole sauraran fadanta takeyi hannun tasa ta rike hanunta sannan tace ... " u know what dole kiyi hkr dani ina da fadin gsky sannan ni surutu bai daman ba amma inada son jama,a kinga shan wannan irin wadanan tarkacan bashi da amfani kihada lemo da kanki na gargajiya sai yafi amfani a jikinki kinji shiyasa koda yaushe dake cikin zuba ga yaylwan shan kankana da laimon aya da kuma mganin da Anuty meera ta bata tym din auranta haryau bai saketa ba kamar ma yanzo yake aiki daurewa kawai beby ta keyi akan abinda kedamunta shiyasa take yawan azumi shurun da madiha taji yasa ta daugo ta kanta sauri tayi ta kamo hannun jannat ganin tana kuka mara sauti a rikece madiha dake fadin... "Wayyo beby mai yasa meki dan Allah idan nice kiyi hkr kinji wlh banson naganki cikin wani hali jinki nake kamar 'yar uwata".. Murmushine ya subucewa beby jannat mgana takesonyi amma tari yaci karfin ta nan take ta manta bata dauko mganinta ba bakinta na karkarwa tarike madiha gam tace... " kada kidamu sister am very fny kawaidai kwarewa nayi dakin taimakan da ruwa ta fada tana sakin wani rikitaccen kuka nan jikinta ya fara rawa ta fara mimmike kafafuwa ahaka har madiha ta karaso jikinta duk na tsuma ta daugota ta bata ruwan mai sanyi haka tasha ruwan da yawa ta lafe jikin madiha tana rike kirjinta sosai madiha ta kankame beby a jikinta tana kuka itama dan madiha akwai tausayi minutes 5 yayi yawa sai saukar numfashinta taji alamun tayi bacci haka ta dorata kan bed tayi mata addu,ar samun saukin zuciya itama tabi bayanta ta kwanta dan bazata iya barin taba..... Abakin wani kofar gida take a tsaye gani nayi wata 'Yar lukutar matashiyar rayinya ta fito tana taunar cimgam tana kada key a hannunta sannan ta kalli maimu tace.... "Abokiyar harka shigo mana abokin naki yariga da yazo tun dazo ta fada tana komawa ciki da sauri maimu tabi bayanta sbd batasan kan gidan ba haka suke ta tafiyya amrah na gama maimu nabin bayanta har suka karaso parlour samari biyu suka gani a parlour daya siriri dayan kuma gamjeje kamar kirar samudawa haka yake amma kyakkyawane yanaji da kudi tunda suka shigo bai dago kai ya kallesu ba saidai amrah tace ... " muhuseen gafa maimu ta karaso yanzo gida ya rage naku danmu fita zamuyi nida yusuf.... Kallon maimu yayi yaganta babu laifi tayi amma baice mata komai ba ya kalli amrah yace ... "Allah yasa bata da duhun kai Dan banason shirme wlh".... Hhhhhhh kaifa Dan iskane wlh ita da ko namiji bata taba saniba Kaine farkon ragargazarta banza kawai"... Murmushi muhuseen yayi dan jiyayi hajiyar tasa harta motsa shidai mai sa,ane yana samun cikakkun enmata harya matsu amrah suglbar gidan dan yau zaiyi abinda ya kwana biyu baiba dan sha,awarsa tabi ta damesa kallon amrah yayi yace .... 'Oyya go mekuke jira maza kutafi dan ni harkin birkitamin tunani".. Dry amrah tayi tana dokan kadarsa tace ainasan halinka ayidai ahankali wannan sabuwar hannuce haka kwanaki kakusa kashe wata yarinya ta fada tana jan hannun Yusuf suna ficewa... Muhuseen ne ya kalli maimu yace enmata zo mana itakam maimu duk da gabanta na faduwa amma hakan basaita farin cikin cimma burintaba itama yau zata zama cikakkiyar mace kamar sauran matan tako tayi ahankali ta isa inda yake kafin ta zauna ya jawota jikinsa ya cire mayafin dake jikinta kallonta yayi sosai kana yace .... Yauwa maimun nifa banason ragwanta kisaki jiki mu mure rayuwarmu ya fada yana shinshina wuyanta lafewa tayi a jikinsa tana safke numfashi a hankali dan sakon da yake mata ya fara isa jikinta maimakon tayi mai mgna sai kara cusa hannunta takeyi a kirjinsa tana shafashi shikam gaba daya ya firgita da lamarinta shafata yake kota ina fuskarta ya dago ya hade da bakinta ai maimu najin bakinsa cikin nata tasaki wani ihu Wanda nakasa gane na farin cikine kona wahala gaba daya muhuseen ya gama rikitata da salon iskancin ganin ya kusa zuwa daf daukanta yayi cak yayi bedroom da ita yana zuwa bai jira komai ba ya cire rigar cikinsa da komai ganin halittar da Allah yayi mai yasa jikin maimu ya fara rawa bakinta yana rawa ta fara mgn... Dan Allah muhuseen kayi hkr ban iyawa wlh kafi karfina shikam muhuseen bayaji baya gani burinsa yasamu nutsuwa duk girmansa baiji shayin fadawa kanta ba nikam inajin haushinta amma ganin girman muhuseen yasa na fara tausayawa ganin abinda yake shirin faruwa yasa nayi saurin barin dakin nayi parlour ina jiran sammani ina cikin typing naji maimu ta kwarara wani uban ihuuuu....... *MORE COMMENTS* *MORE TYPING* *PLS SHERE* NIMCY LUV[3/15, 2:24 PM] Naeema: *🤦‍♀KADDARAR MACE🤦‍♀* ~by~ ~nimcy luv~ 3⃣8⃣ *بسم الله الرحمن الرحيم* *____________________________________* *🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻 ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *____________________________________* W@tt@p@d Nimcyl ~the perfect reason why a seesaw was made for two persons? So that when u go down , there would always be someone special to lift u up again~ *my lovely sister princess Ayshat i don't know how to show my appreciation👏but i want to you know i luv u* ✨✨✨✨✨✨ Zabalura nayi tsaye ta reda biro da littafina na rubutu sauri nake naga muhseen ya fito Dan nashiga naga halin da maimu take ciki nakai wajan 30 minutes a parlour ina tunani naga fituwarsa yasha jallabiyya sai dry yakeyi kallonsa nayi inason nayi mgna amma na kasa shima kallona yayi ya tabe baki yace .... "Su nimcy iyayen kwakkwafi dillah malama bacemin da gani keda tarkacan rubutun naki jikina na tsuma SBD tsabar tsuransa dana keji na kwashi kayana nayi parlour da maimu take ciki ina zuwa dry ce takusa kamani amma danaga abin ya huce tunanina na zubawa sarautar Allah ido dan zuwa yanzo duk wata 'yar mace tausayi take bani Idan nakalli abinda akaiwa maimu sainaji aure ma gaba daya ya ficemin arai gata akwance ko motsi batayi gaba daya blood ya 6ata bed din hawaye duk ya bushe a face dinta banda numfashin da take fitarwa zakayi tunanin ta mutune zama nayi nci gaba da typing dina Dan banajin zan iya tai maka mata ganinayi tana mutsi da hanunta nadan juya na kalleta akaci sa,a muka hada idanu Mamaki abin yaban ganin tana kuka sosai kuma tana kara mammatse kafafuwanta tana rike ciki hade da numshe idanuwa kafin nayi magna na tsinkayi mgnarta cikin kunnena... Wayyo Allah dadi meyasa banyi tunanin zuwa gareka ba muhuseen kabiyamin bukatata gsky dukkan mace da bata wannan harkar bata mure rayuwar taba kana ina muhseen wlh ina mukatar ka jinake kamar bamuyi komai ba wayyo Allah pls kazo karna rasa raina kafiyemin komai nawa kafiyemin mummy tunda bata ban abinda kaban ba wayyo kainake jira muhseen ta fada tana daga kakafunta sama dan tunaninta yana kusa da ita mikewa naga tayi ras kamar babu abinda akai mata tashiga toilet wajan 5 minutes naga tayi ta fitu abin Mamaki ya ban nace anya maimu ta iya wankan tsarki kuwa banson yawan mgna Dan haka naja bakina na kulle naci gaba ta rubutana hankali kwance riga da siket na atamfa naga tasa sun matseta sosai sanan ta dan fesa turare ta dau karamin mayafinta ta yafashi ta fito parlour wajan muhseen tana zuwa ta fada kan cinyarsa kallonta yayi yana dry yace ... "Gsky maimu na dade banga mace mai jaraba irinki ba dazu fa wajan 2 hours ina kanki amma ko ajikinki alhalin kina budurwa bawai wacce ta saba ba this is wonderful ya fada yana daga rigarta".. Muhseen kenan baza gane ba na dade ina jiran wannan ranar da bansa meta wajan mijina ba gashi sama taka nasa meta a wajanka itama ta fada tana karasa cire rigar jikinta".. "Maimu inason ki manta da wani mijinki kizo mu mure rayuwar jin dadi zan baki kalolin jin ddi da ban taba bawa wata Yar mace ba sannan zan rabu da dukkan enmatana kedin kin isheni ya karasa mgnar yana 6alle brezia din jikinta".. Kallonsa maimu tayi tace karka damu gwarzona kaidin na dabanne ta fada tana lasar nipple dinsa tana shafashi san ranta zuwa yanzo dukkan su biyun babu Wanda zai iya mgn a cikinsu muhseen joyata yayi yana murzata ta koina shima nipple dinta ya laluba ya fara tsotsa ataice basu hkr da juna ba saida suka kara murewa anan parlour.... Kwance yake jikinta yana ta zuba mata shagwaba kamar wani karamin yaro " allah anisha bazaki gane sonda nakema Jannat ba yanzo haka watan ta5 da zuwa Singapore wlh nagaji da rashinta jet zanbi naje Singapore sati mai zuwa bana iya jurewa ya fada yana langwabar dakai jikin mahaifiyar tasa.. Hancinsa taja tace "nikam Abdallah ka rainani wlh bayan baka taba hadani da ita a wayaba saidai naji kuna vedio call da ita kodai mummunace shiyasa baa son naganta ko?".. Wlh anisha beby kyakkyawace dan idan kika ganta zakiyi tunanin balarabiyyace irinmu ga hankali da nutsuwa da sanin ya kamata"... Murmushi anisha tayi dan harga Allah Jannat ta gama birgeta ganin idan ta biye masa saiya cikata da surutun Jannat batare daya gaji ba yasa taja hanunsa zuwa kan draining table ta hada masa tea mai kauri ta bashi yasha amma Sam Abdallah yace baison wannan ba daman ta fara rage sonsa dunda tadaina feeding nasa dry anisha tayi tace ... Allah ya shiryaminkai Dr na Sam baka girma shidai baice komai ba saifaman zuba shagwaba da yakeyi a haka tabashi tea din abaki wani yasha wani ya dura mata abaki har ya kare sannan ya mike yayi hanyar bedroom dinsa Dan yau da huri zai fita SBD Friday ce tana zaune a parlour sama taji kamshin turarensa juyowa tayi ta Ganshi cikin wata arniyyar shadda gizna light blue iyakar kyau yayi gashin kansa sai gyalli yakeyi Wanda ya sakko har keyarsa ya saka hula fara tas mai zanen blue sai takallimin kafarssa baki ganinsa tayi yana kukawa da babbar rigar ya kasa sata tashi tayi tana murmushi ta karbi babbar Rigar ta saka masa ita kanta anisha tsayawa tayi tana kallonsa saida ya gaji da kallon yace my anisha ya dai... Abdallah anya ba mganin baki zan baka ba?".... Dry Abdallah yayi sosai hadda rike ciki kana ya rige kafadar mahaifiyar tasa yace "my anisha babu abinda baki zaimu kedai kawai kicigaba da addua ya fada hayela yi mata light kiss a kumabutu yayi mata sai anjima sannan ya sauko daka kan matattalar benen cikin nutsuwa harya fice wajan mutocin gidan yaje ya dauki wata kamar mota black ya shiga yayi addua kana yajata ya fice a gida daret masallaci ya nufa nantake ya nufi wajan wasu tsufaffi ya fara raba masu sadaka kamar yadda ya saba saida ya karar da kudin aljihunsa tas sannan ya nufi cikin masallacin yadau kur,ani ya fara karantawa cikin nutsuwa kafin tym din sallah yayi abdallah ibraham makka kenan...... Tafiya suke cikin jan hankalin mai kallonsu tafiya sukeyi kamar basa sonyin tafiyyar duk da saurin da sukeyi dan gaba dayansu sungaji gawata yunwa da sukeji madiha ce tayi karfin halin bude baki tace ... " beby dan Allah kiyi sauri mugarasa wlh yunwa nakeji sosai ta fada yana karbar hand bag din jannat mai ruwan light blue kara kallonta nayi wani shegen suwiss less ne a jikinta mai kalar light blue anyi mata dinkin siket da riga tayi daurin zamani ta saka mayafi fari tas mai mai zanan blue sai zuba gamshi take tayi kyau sosai har baa mgna idan kaganta bazaka taba tunanin tana da damuwa ba sai Wanda yake tareda ita yasani itama madiha black din shaddace a jikinta tasaka mayafi ja da Jakarta ja itama bata kwaliyya tayi kyau sosai tifuwarsu daka lectures kenan Dan sunkusa fara exam din karshan shekara kallonta Jannat tayi tace... "Afuwa sister wlh iyyakar tafiyana kenan saidai idan zaki goyani daman nagaji itakam Jannat har zuciyarta tayi mgnar goyan kafin madiha ta bata amsa sun karasu cafeteria din makarantar kujeru suka nema kusa da juna suka zauna madiha ce taba da umarnin kalan abincin da sukeso suna zaune zaman jira sukaji anyi masu sallama so dukkansu suna da ilimi dan haka basu ja aji wajan amsa sallamar ba kujera yaja ya zauna kana yace .... " twins sannunku sunana tupic ina zaune a Nigeria ne a garin kano dan Allah inason yin mgna dake Jannat idan babu damuwa"... Bata dago ba bare tasan Wanda yake mgnar hannu ta dagamai alamar ya dakata sannan taci gama da danna wayar hannunta uhm daman Jannat baidai class ba dajin kai Jannat Abbakar rano kenan.... Zaune suke a parlour maimu nakan sofa karama shi kuma anwar yana kan duguwar sofa yana bacci kamar an sikareshi ya farka yana baida numfashi tasuwa tayi tace ... "Hubby lpa meke damunka ?"... Kallonta yayi da jajayen idanunsa yace mata wacece Jannat ina Jannat take............. *MORE COMMENTS* *MORE PAGE PLS SHERE* NIMCY🤕 [3/15, 2:24 PM] Naeema: *🤦‍♀KADDARAR MACE🤦‍♀* ~by~ ~nimcy luv~ 3⃣9⃣ *بسم الله الرحمن الرحيم* *____________________________________* *🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻 ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation @wattapad Nimcyl 08119237616 *NASIYHAR MAKU* HAKIKA MUTUM RAHAMANE HAKIKA ALLAH DA KANSA YANA KARRAMA BAWANSA MUJI TSORAN ALLAH KADA MUTSANI WANI KO WATA AKAN WANI DALILI NA DABAN WANNAN KUKURENE MUNSANI CEWA BABU WANDA BASHI DA AIBU ANAN GIDAN DUNIYYA KADA MUYIWA JUNANMU MUMMUNAN ZATU MU WANKE ZUCIYOYINMU AKODA YAUSHE MUZAMA JARUMAI MUZAMA MASU SADAUKARWA A KOMENENE TABBAS ALLAH ZAI BAMU LADAN HAKAN ALLAH YASA MUJI KUMA MU GYARA🙌🙌 _*just think before you decide luv you all my guys musamman that Girl❤💋*_ ✨✨✨✨✨✨ Ido ta zaru waje hade da dafe girji jin abinda yake fada jin tayi shuru babu amsa yasa shi cewa ..... "Where is my jannat, am talking to you, where is my beby?".... Runtsa idonta tayi da karfi tana sauraran bugun zuciyyarta tana jin wani kunci da bakin ciki ya ziyarci zuciyyarta tabbas kaddara ce mafi muni da girma a gareta rabuwa da anwar tabbas shine farin cikinta dan dukkan iskan cinta bata iyya rabuwa da anwar what should i do? Ta tambayi zuciyyarta lokacin da wasu hawayen bakin ciki na zubu mata duk da cewa ta raba jannat da anwar ashe haryau tana ransa marin da taji ya dauke ta dashi ya katse mata tunaninta ta kalleshi da sauri tace.... " hubby nifa ka mara, menai maka haka?"... Kee! Wlh zanci ubanki, konayi kama da sa,anki tell me?"... Maimu ganin abin na girma yasa ta faki idonsa sbd ya juya baya ta sami wata jijiya daidai saitin huyansa ta danna da karfi sai ga anwar ya sulale wajan a sume dry ta bushe da ita tana cewa... "Kayi kuskure tuna Jannat a rayuwarka kaida ita saidai a lahira na tsaneta kamar yadda na tsani mutuwa ta wlh idan ka matsa ni mai iya 6atar da ita acikin duniyyar gaba daya ce kuwa ya huta hahahahaha tabbas ni mai nasarace a Rayuwar bani da matsalar komai hannun tasa ta dauki wayarsa tashiga yin message cikin sauri sannan tashiga contact tayi select ta turo message sannan tayi delete a gurguje ta debo ruwa ta watsa mai a fuska ajiyyar zuciyya ya sauke a hankali yana bude idonsa dan tuna wani Abu amma ya gagara tuna komai kallonsa tayi sannan tace... " hubby daman naga har lokacin sallar isha,i yayi baka tashi ba shine nace bari na tasheka".... "Kee! Owk ngd, you can go"... Zaune suke kan darning suna cin abinci mummy ta kalli daddy tace... " daddyn anwar waike baka damuwa da halin da danka yake cikine ya kamata anema mai magani dan wannan abun nasa yayi yawa yanzo ga zaman kadaici daya tsura saikai ta magana baisan mekake cewa ba walahi nagaji da wannan abin nasa ta fada tana share kwallar daya zubu mata.... Ajjiye spoon din hanunsa yayi yace.. "Tabbas abin nima na damuna da nadauki zafi dashi amma ganin bashi da laifi yasa na farayi mai magani kullum ina bashi yana sha idan ya fito sallah saidai koni bayayin magana dani sosai wani lokacinma kamar bai sanni ba abindai sai addu,a"... Numfashi ta sauke sannan ta kalleshi tace.... " babu komai daddyn anwar amma hakika maimuna ta zalin cemu ta wargatsa mana farin cikinmu a rayuwa amma akwai allah ta fada tana zubar da kwalla"..... Sakkowa yake daka cikin jirgin hankali kwance cikin nutsuwa da izza kananan kayane a jikinsa sanye yake da hula baka wacce tazo mai har kunne ya saka rigar sanyi fara tas har gwiwwa ya manna glass Fari a kwayar idonsa da jaka dake bayansa yanayin garin akwai sanyi ba laifi koda ya karasa sakkowa murmushine ya subuce mai dan yau komai ya kare zaiga farin cikinsa kuma abin alfaharinsa wato Jannat Abbakar rano harya dauko waya zai kirata sai kuma ya mayar yana cewa .... "Let give her a beautiful surprise, wata karamar mota yaje driver din ya budemai ya shiga cikin 5minutes ya isa makarantar dake babu nisa tsakinta da airport baisha wahalar gane inda take zaune ba koda ya isa ya tarar bata nan dakin ya shiga ya zauna dlsaman sofa yana numshe idanu jin wani farin ciki na ziyartar zuciyarsa wannan kenan... A gurguje suka fito daka cafeteria suka nufi hanyar gida dan bakaramar gajiyya sukai ba shira sukeyi madiha na cewa yau a dakin Jannat zata huta kafin bacci Jannat nayi mata dariya ahaka har suka karaso dakin Jannat suka nufa inda gaba dayansu suka shiga da sallama ji sukayi an amsa masu cikin cool voice madiha ce ta kalli jannat dan sarai ta gane mai voice din itama kallonta tayi

Chapter 10 of 14