zama tonan silili bari nayi nan yatashi yana fita ga falon"
Tonan silili ko gsky ita ma ta mayar masa da amsarsa sannan ta juya kan jannat tace "ke kuma kamar kurma ana magana kinyi shuru"
Ayya Anuty wannan maganar aita manyace tayaya za'ai nasa baki bayan banmaji me kuke cewa bah tafada tana karasowa wajan Anuty tata"
Lalle auta kin girma irin wannan zaiyana haka"
Uhm Anuty na nayi missing naki sosai tafada tana kwanciyya akan cinyarta "
Auta nima nayi missing naki dalilin dayasa naxo gidanan kennan saidai danaxo nasameki kunashan soyyaya da yayannaki"
Soyyaya kuma da wa?
Anowar mana koba saurayin kibane
Uhm kawai tace mata dan bata da amsarta
Tambayarki nake fa
Aa wannan ba tambaya kike ba neman maganane tafada tana kwasa da gudu sai waje
Bata tsaya ko inaba sai falon mummy anowar tana zuwa ta fada jikinta tana maida numfashi
Aa daughter haryau bakya girmane kedawa haka?
Wlh mummy Anuty ce tabiyoni shine nayo nan
Tom shikenan bari na dauko maki abinci dannasan shikikazoci
Tom mummy na bari na danyi game a wayarki
Mummy batace mata komai ba tayi ta fiyyarta itama jannat bata kara magana ba tafara game dinta tana dariya kamar daka sama taji ance
Jannat i love you
Will you marriage me💍
I really love you with all my heart and soul pls don't say no jannat plss.....
😃😃😃😅😅😅tofa yau akeyinta gobe sai labari😌kobiyoni danjin yadda zata Kaya
_*tako har kullum nimcy luv❤*_
_waiting for my new page✍_
[1/13, 11:34 PM] Naeema: *typing📲*
*🤦♀KADDARAR MACE*🤦♀
*NA*
*NA'EEMERH SULAIMAN*
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*wattpad*
Nimcyl
*face book*
Na'eemerh sulaiman
*WhatsApp*
07051284590
*snap chart*
Nimcy luv
*Instagram*
Ni'eemerh _nimcy luv
Sulaimannieemerh@gmail.com
_this page completly ,wholly goes to my lovely sister real queen beby😍😍😍😍_
Page 🔟
Tayi saurin joyowa dan taga mai magana anowar tagani tsaye a gabanta ya harde hannayensa a kirji akayi sa'a suka hada ido ya kashe mata ido daya hade da daga mata gira🤨
Mamakine ya cika mata xochiya wato daman duk wannan rawar kan da yakeyi akanta akwai abinda yake nufi 🤔ai kowa koda zata amince saita bashi mamaki ta sunkoyar da kanta kamar bataji abinda yace ba
Ahankali yatako har gabanta sannan ya sunkoya daidai da tsayinta kana yace "nasan kinji mai nace jannat bazakisan tun lokacin dana fara sonkiba bazakisan wahalar dana sha akanki ba jannat bantaba tunanin zanso 'yar mace kamar haka ba nasan ba lalle kigane abinda nakeson cemaki ba abinda nakeso naji daka bakinki bai hoce naji kin amince da soyyayata ba ki amince zaki zama mata a gareni pls jannat karkice aa yakarasa maganar yana hade hannayensa alamar roko👏"
Kasa magana tayi saka makon wani abu daya tokare mata xochiya ta mike tsaye tafara ta fiya dan barin wajan
Jannat karkimin haka karki azaftar da xochiyata pls jannat ya kara fada yana lankwabar da kansa gefe
Ta kara tako biyu sannan tace " katuna"?
Yace me
Uhm tajoyo gabansa tace "the promise"
Which promise ya mayar mata da tambaya
OK idan katuna mayi magana taci gaba da tafiyya zatabar falon yayi saurin cewa natuna
Tayi saurin tsayawa tace "oyya ina sauraranka"
"Mummy nayi alkawarin bazan taba cewa jannat nada kyau ba hasalima matar da zan aura tafi jannat kyau"
Tayi tako daya zuwa biyu ta karaso gabansa har suna iyajin numfashin juna kana tace "good alokacin mai mummy tace ma"
Son i know one day you pay for your promise"
Tayi murmushi sannan tace Weldon brother ina tunanin yanxo kabawa kanka amsa no need nace wani abu kuma kana tasa kafa zata fita"
Saurin shangabanta yayi yace no baki gane menake nufi alokacin ba abinda nake nufi shine nace bazan taba cewa kina da kyau ba ma'ana bazan taba cewa da wata macan nada kyau bayan keba sannan nace matar sa zan aura saita fiki kyau kinga alokacin kina yarinta nasan idan kika girma kyanki zaifi haka wannan shine manufata ya karasa maganar yana kallon kwayar idonta"
Uhm Allah ya kyauta nikam yanxo bani da lokacin wannan surutun naka ta fada tana karasa ficewa a falon"
Jiyayi kamar yasa hannu aka yayita ihu sabida abinda yakeji a zochiyarsa game da ita wannan wane irin sone shikam bazai jure rashin jannat ba itace yaruwarsa idan babu ita shima babu shi nan take zochiyarsa ta karye"
Baisan ta karaso wajanba saiji yayi antabashi yayi saurin dago da kai ya kalleta Allah sarki uwa mai dadi"
Mummy tace son lpa kake kowa
Hannun mummy ya rike ya fara magana batare da ya shirya fadarsu ba
Mummy wlh Idan na rasa jannat nima bazan iya rayuwa ba INASONTA ............INASONTA
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤love you all my people karku manta comments dinku kawai make bukata shine zai taimakamin wajan rubutuna✍✍nagode sosai👏
_tako har kullum_
Nimcy ❤
*waiting for my new page✍*
*waiting my new page✍**typing📲*
*🤦♀KADDARAR MACE*🤦♀
*NA*
*NA'EEMERH SULAIMAN*
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*wattpad*
Nimcyl
*face book*
Na'eemerh sulaiman
*WhatsApp*
07051284590
*snap chart*
Nimcy luv
Sulaimannieemerh@gmail.com
_sadaukarwa ga dukkan masoyana aduk inda suke❤❤❤❤❤_
Page1⃣1⃣
Mummy tayi murmushi dan tasan zaa rina kana ta daidaita kanta tace "to banda abinka meye abin damuwa kuma"
Mummy dole na damo batace tana sona ba Allah mummy da gaske inason jannat ya karasa fada yana dora kansa a kafadar mummy"
Dariyace taso kwace mata ganin duk ya shagwabe ko kunyarta baijiba amma ta dake sannan tace " karka damo nasan jannat bazata goje kaba I know she love you too dan haka forget about this issue katashi kaci abinci haka taita lallaminsa harta samo ya hakura yaci abincin"
Aban garan jannat kowa abin ya tsaya mata a zochiyata tarasa maike damunta maganar anowar sai yawo take mata agunne joyi kawai take akan gadonta daka haka bacci yayi gaba da ita"
Tun daga wannan ranar suke wasan buya ita dashi indai tasan yana waje bata fitowa haka hakawai takejin wata kunyarsa da bata tabajiba ko wajan mummy ta daina zuwa duk sabida shi"
Yauma su biyune a falon anowar da mummyn jannat wacce yake cemata mama shira kawai suke amma hankalinsa yana kan dakin jannat ba sosai yakejin taba itama ta fiskanci hakan amma tayi banza dashi ana haka Maimuna tashigo falon dauke da sallma aka amsa bata nanfa idonta ya sauka kan anowar wani farin ciki taji yasauka a zochiyarta ta karasa Inda yake"
Aa yaya saukar yaushe kuma ta fada tana neman wajan zama"
Uhm 2days kenan yama yaramata da amsa"
Mummy tace Maimuna maza kirawomin jannat na manta bataci abinci ba"
Anowar yace haba mama yazaai abar mutum mai lafiya baici komai ba "
Son itafa tayi abinci nace taci kuma tace Aa basai a rabo da itaba
Aa mama gaskiya adaina barinta ta yunwa kinji mamana 😅
Mummy tayi murmushi harga Allah tanajin dadin yadda yake nuna kulawa da damuwa akan autar tata"
Tun kafin ta karaso yaji kamshin turaranta dan duk Inda yake saiya ganeshi "
Takaraso cikin nutsuwa ta zauna kusa da mummy tace "barka da hutawa mummy ya aikin gida"
Allahamdullilah mummy tace tana shafa kanta autar tata "bari na kawo maki abinci ko"
Yauwa mummy daman yunwa nakeji tafadi hakanne sbd mummy taji dadi amma sam bazata iya cin abinci ba"
Uhm yaya kaga yadda ka koma kowa wlh kagara kyau kamar bakai ba inji Maimuna
Ahankali ta dago kanta tana kallon Maimuna ita sam bata lura dashi ba kana ta maida kanta ga computer hannunta"
Mtwsss yafada ahankali wanda jannat ce kadai taji hakan banda maimuna sannan ya gyara zama baice komai ba"
Amma dai ba karatun kakeba hutawa kayi kawai a Singapore din takara tambayarsa?"
Tura mata chocolate din dake hannunsa yayi cikin bakinta kana ce "pls kinayin shuru da bakinki mana"
Dariyace ta kusa kama jannat sabida duk abinda suke tana ganinsu ta cikin computer din hannunta ana haka mummy takawo abincin tabawa jannat hade da zuwa da lemon kankana ta ajjiyemata ta joya cikin daki"
Ta ajjiye computer hanunta taja abincin gabanta ta somaci kuskusne yaji kayan lambo da hanta citake cikin kwanciyar hankali "
Tashi yayi ya koma kusa da ita ya zauna ajjiye cukalin kenan shima ya dauka yafara cin abincin bata kulashi ba dan tasneman magana yakeyi haka suka cigaba da cin abincin idan yaci da cukalin itama saita dauka taci sam sunmanta da Maimuna awajan itama batace komai ba har suka karasa cin abincin ahaka"
Taci gaba da danna computer tanaji ya dora kansa a kafadarta"....
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤thanks our comments my guys❤
❤❤❤❤❤❤
❤❤❤❤❤
❤❤❤❤
❤❤❤
❤❤
❤
Tako nimcy luv
*waiting for my new page✍**🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*wattpad*
Nimcyl
*WhatsApp*
07051284590
*face book*
Na'eemerh sulaiman
Sulaimannieemerh @gmail.com
_sadaukarwa ga my lovely sisters Anuty fauza❤❤my Neeshar jay❤my abokiyyar fada Ummiey ontop❤my ameena first lady❤❤my sajida ❤❤my suraiyya❤❤da dukkan yan uwana na Kainuwa❤❤👏_
*📲typing*
*🤦♀KADDARAR MACE🤦♀*
*NA*
*NA'EEMERH SULAIMAN*
Page1⃣2⃣
Maimuna ganin anowar ya dorawa Jannat kansa a kafadarta yasa ta hade fuska tamkar bata taba dariya ba jitayi kamar ta fashe da kuka sabida tsabar bakinciki da kishi da yayi mata yawa a zochiyarta ❤amma ta dake bata bari angane hakanba ( ni kowa nace lalle maimu kin dorawa kanki abinda zaifi karfinki 🤔)
Jannat tayi murmushi dan ta lora da sauyin nata kana tace " 'yan mata yadai?"
Uhm nothing tace
"Owk Allah yasa hakan" ta fada tana mikewa tsaye tace "nikam zanshiga ciki ko zakizo mutafi ne?"
Aa kihuta lafiya my Jannat
"OK tnx" ta fada tana barin wajan
Anowar kowa zama ya gyara dan bashi da niyyar tashi hakan yasa maimu dawowa kosa dashi ta fara magana kasa kasa ta hanyar cewa "yaya amma dai ka kosa kawo mana Anuty ko?"
Insha Allah yace kawai
Wow amma naji dadi wace haka?
Uhm kijira lokaci kawai dan ina tunanin kinsan tama
Jitayi gabanta yayi muguwar fadowa nan take taji moot nata ya sauya kana ta miketsaye tafi ta batare da tace komai ba bayanta yabi da kallo kana yana tsaki "mtwsss stupid girl"
Yau yakasance babu makaranta dan haka tana dakinta tun safe sai yanxo da take kokarin fitowa falo sanye take da riga mara hannu sai wando three kwata ta gyara gashin kanta yayi matsifar kyau sosai kana ta dau ribbon black ta daure gashin dashi tana cikin shafa body spray taji ana bogun kofar dan hakan tayi tunanin mummy ce kawai tace "in"
Bode kofar akai ahankali sannan aka mayar aka rife yana kallon ikon Allah shirinta takeyi hankali kwance tana fesa turaran tana wakar Johnny drille ta wait for me ahankali takebin wakar cikin salo na gwanancewa haka yaci gaba da kallonta ya harde hannayensa a kirji
Jin shuru yayi yawa wanda ya shigo baiyi magana ba dan haka tayi saurin joyowa dan taga waye wayyo Allah jitayi kamar kasa ta tsage ta shiga sabida tsabar kunya nanfa ta fara doba inda zata buya ta daga kafa daniyyar shigewa toilet amma ina tako daya yayi ya cafkota 😆
Rolling eyes dinta tayi kana tace pls yaya bari nasaka hijabina mana ta karasa maganar kamar zatayi kuka
Kallonta yayi sosai kana yace "tom kiyi sauri"
Yana kallonta tasa hijabin har kasa mai hannu kana ta dawo kosa dashi ta zauna batace komai shiya gaji dayin shurun yace "Jannat sai yaushe zaki bawa zochiyarki daman fadin abinda ke cikinta Wlh nasan kina sona sosai amma wani dalili naki mara toshe ya hanaki fade dan Allah kice kina sona kozanji dadi a xochiyata" ya karasa maganar yana kallonta
Still shuru ta karayi batace komai
Ya salam meye hakan Jannat nasan matslarki kunya bazaki iya fada ba bawai sonane bakya yiba amma akwai solution kinajina ta daga kai alamar E good girl yanzo ki rife idonki sannan kija numfashi kadan tom zakiji magana tazo maki"
Ahankali ta rife idonta taja numfashi kadan kamar yadda yace"
Yana kokarin magana yaji tace " i luv you Yaya anowar I really really luv you i luv you with all my heart i am with you forever and ever and ever i luv you more & more & most
*Wow wonderful shall never end anya kowa Jannat ce mai fadin hakan tom bari dai mu jira cigaba*
_happy independence day 🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬_
Tako har kullum
Nimcy luv
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤comments dinko kawai make bokata shine jin dadina❤❤❤❤❤❤❤❤
_To be continue✍_*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*🤦♀KADDARAR MACE🤦♀*
*NA*
*NA'EEMERH SULEIMAN*
Page1⃣3⃣
_inajin dadin yadda koke ban shawara akan littafin KADDARAR MACE nagode sosai👏👏👏dan haka wannan shafin✍nakone masoya littafin KADDARAR MACE🤦♀_
Sulaimannieemerh@gmail.com
Wattpad
Nimcyl
07051284590
Shiru anowar yayi yakasa cewa komai sai kallonta kawai da yakeyi sabida baiyi tunanin hakan daka gareta ba jiyake kamar yayita ihuuuu dan dadi yama rasa takamaiman abinda zaiyi sabida tsabar dadi"
Jin shuru yayi yawa a dakin tayi tunanin ya fitane dan haka tafara bude idonta ahankali tar ta budeshi akansa yana durkushe bisa kafafunsa yana kallonta kallon juna soka Shiga yi eyes to eyes kowa yana hango so da kaunar da sokeyiwa junanso tamkar so hadiye juna so hota ita ta farayin kasa da idonta dan bazata jore kallan kwayar idonsa ba yayi saurin rige habarta yace "no pls karki haramtawa idanuwanmu kallon abinda sokafiso a duniyya zan iya jore komai amma banda rashinki kinzama jinin jikina kece farin cikina ina sonki fiye da rai da rayuwata ya karasa fada yana kallon cikin idonta"
Kasa magana tayi kawai saita fada jikinsa tana kuka sosai ya matseta a kirjinsa yana jin sonta yana kara shigarsa kokarin daidai ta kansa ya fara daka karshe ya fara rarrashinta yana share mata hawaye kana yace "idan kina son bacin raina bai hoce naga wannan hawayen naki ba pls kidaina yimin asararsa"
Pls yaya kayimin alkawarin zaka zauna dani zaka rayo dani har mutuwa da ajali karka joyan baya rashinka gareni babbar asarace waccen bazan iya jorewa ba dan allah kayimin alkawarin hakan ta fada tana rike hanunsa cikin nata"
ko ita kanta mutuwa zataji kunyar daukan ranki a kan idona banjin akwai abinda zai rabani dake kece farin cikina nidin nakine har abada"
No yaya karkace haka komai zakai katuna da KADDARA akoda yaushe tana iya samun dan adam cikar imanin mutum shine yadda da KADDARA kowacce irace amma ina rokan Allah kar yakaho KADDARAR da zata rabani da kai arayuwata bazan jore hakan ba".....
Murmushi kawai yayi dan zuwa yanxo bazai iya magana ba sabida jin dadi kama hanunta yayi soka fita falo dan nuna mata abinda ya kawoshi dakinta zaunar da ita yayi akan sofa shima ya zauna kana yace "our maimu idan kinzabi wayar mikowa my heartbeat tata"
Wayyo Allah bakin ciki ta kaici da kishi soka tasowa maimu amma ta danne bazaka taba gani a face nata ba bare kayi tunanin wani abun kana tayi murmushi ta mikowa jannat wayar hanunta iPhone 11 wacce ta shigo yanxo White colour ita koma tata black colour jannat ta karba hadi da joya wayar a hanunta tace wannan fa my maimu? Maimuna bata iya magana ba sai tayi mata alama da hannu cewa anowar ne yabaso kyauta sosai jannat taji dadin wayar kana ta joya wajansa tace " mungode sosai yaya Allah ya kara arziki mai amfani Allah yabaka damar samun halaliyyarka ya rabaka da haramun ta fada tana kissing komatunsa"
Sosai yaji dadin adu'arta sai yaga ta kara kima da mutunci a idonsa sannan yayi murmushi yace ameen my heartbeat ya fada yana jan hancinta "
Take note dear ( kisani yin adu'a da godiyya ga mijinki ko saurayinki yana kara masa kaunarki da ganin kimarki amma yanxo mata sun lalace waso idan akayi maso abu mai makon sununa jin dadinsu amma saikaga an raina abun kaikace ajiyya aka basu ya kamata mu canza hali munayin abinda ya kamata ba Wanda bai dace ba )
Joyi kawai takeyi a akan gado zochiyarta tayi mata baki komai nata ya tsaya idanta ya rife bata ganin ko jin komai sai soyyayar anowar wacce take ganin tayi mata nisa idan ta tuna cewa bazata taba samunsa ba saitaji wani hawaye yana biyo kuncinta wata zochiyar tace " karki ci amanar so da kaunar da jannat kemiki ta maidake tamakar 'Yar uwa ta jini tana maki so tsakaninta da Allah dan haka ki hakora da anowar" wata zochiyar tace " no impossible bazan jore ganin jannat da anowar ba dole zanyi wani abu wanda zai dawomin da anowar cikin duniyyata tayi murmushi jin dadi kana ta mirgina kefe tace I luv you so much my life kana bacci ya dauketa mai ciketa mafarkin anowar.......
Yau ya kasan ranar kammala jarabawarsu ta barin makaranta dukkan dalibai sai farin ciki sukeyi sosai zaune suke a harabar makarantar tako yake ahankali harya isa gareso yace "jannat zo mana" murgoda baki tayi kana ta mike taje inda yake sona kallon juna face to face yace "sannufa yau zakibar makaranta bamu kara maganaba tun dramar da mukayi dake kona jss 1 kinki gayamin shekaronki ko koda yake wannan bashine matsala taba inason mukulla zomuncine inaso kiban address na gidanko kinji?"
Ahankali tace kayi hakuri sir abdullahi hakan bazai samoba sabida an riga anyimini miji jiyayi yana neman faduwa amma ya daidaiba Kansas yace "shikenan jannat nagode sosai kinsan ance Matar mutun kabarinsa wani baya auran Matar wani inai maki fatan alkairi a rayuwarki ya fada yana barin wajan sosai taji tausayinsa ya kamata amma babu yadda zatayi dole yayi hakori.....
Shira sukeyi sosai yana kara gaya mata yadda take a zochiyarsa abinma har mazai misaltuba dariya tayi sosai kana tace " nikam nidakai bansan wanda yafi son wani ba" yace ko zatayi magana taji ya hade bakinsu waje daya..............
Tofa anowar da sauri haka nida babu ruwana aciki😅😅😅😅😅😅😅😅kaida maimu
Tako har kullum
*_nimcy luv_*
*✍waiting for my next page**🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*🤦♀KADDARRA MACE🤦♀*
*NA*
*NA'EEMER SULAIMAN*
Page 1⃣4⃣
Wattpad
Nimcyl
Face book
Nimcy luv page
07051284590
Sulaimannieemerh@gmail.com
_This page i dedicated it to my lovely sisters ikilima and lawiyysat and my special friend bride to be ummey ameenu❤💃💃💃much luv to you_
*📲typing*
Zaro ido waje tayi jin abinda yake mata ta dago kai ta kafeshi da idonta murmushi yayi yasa tafin hannunsa ya rife mata ido shima ya lumshe idonsa yaci gaba da abinda yake...
Sunkai 10 minute ahaka kana ya saketa ya cigaba da kallonta sannan yace "wannan shine cikar kauna my heartbeat ya karasa fada yana kanne mata ido daya😉"
Murmushi tayi tadan daki kirjinsa tace "ni Allah banso"
Yayi dariya sosai kana ya kwaikwayi voice nata yace "to ni koma inaso sai yaya"
Nan fa ta shagwabe fuska zatayi kuka😢
Ah oh ni 'yarsu kekam kuka bayayi maki woya tom shikenan ban karawa ya fada yana rike kunnansa"
Dariya tayi tace "babu komai an yafema tun kafin kayi laifin"
Tnx alot rabin raina au namanta ban gaya maki ba
Tayi saurin cewa
mefa
Uhm meye na saurin tambaya kuma daman gobe zan koma Singapore ne shiyasa naxo muyi sallama nabar komai wajan Daddy kafin na dawo za'asa ranar auranmu ina dawowa sai ayi biki.....
Dan bata rai tayi tace "wai wannan komawar dolene wallahi bansan rabuwa dakai jinake idan katafi kamar bazamu kara samun farin cikiba pls rabin raina karka tafi ta fada tana dora kanta a cinyarsa"
Shuru yayi dan yasan daman dole sai tayi wannan rigimar kallanta yayi yace "ah haba dai mekike cewa haka koma pls kidaina banso kuma banda abinki meye amfanin wayar dana siya maki zamuyi waya sannan zan bude maki WhatsApp zamuna magana karkisa damuwa aranki babu mai rabamu sai wani ikon allah.....
Murmushi tayi dan taji dadin maganarsa kana tace " allah ubangiji ya kaika lafiya cikin yarda da aminci yabaka ikon yin abinda katafi yi"
ameen ya allah nagode sosai allah yayi maki albarka ya kareminke daka idon makiyya......"
Ameen tace kana tace "karife idonka da ganin matan Singapore banson ko wacce mace ta kalleminkai"
Habawa ina dake wazan kallah yanxo dai tashi kije ki kwanta kinga dare yayi nima 7:30 zabar gida kinji ko
Mikewa tsaye tayi tace "good night ta karasa fada tana kissing kumatunsa"
Owk night rabin raina i luv you
I know tace tana shigewa bedroom dinta
Dariya yayi yana fice daka part din......
Wanka tayi ta shafa lotion kana ta fesa turare ta shin fida abin sallah ta fara sallah ta dade tana addu'oi sannan ta
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 3 Chapter of 14