gobe komai dear"
Dan kwabe fuska tayi alamar shagwaba duk yanayin jikinta babu kwari sannan tace "haba Anuty nimcy do you know how long i miss him ta fada tana lumshe ida nunta"
Mummy ce ta karaso wajan tace "haba daughter daka farfadowa kuma sai rigima ki kwantar da hankalinki insha Allah gobe kafin kifarka yazo"
Tom shikenan mummy Allah ya kaimu
Ameen duka sukace kana kowa ya nemi wajan zama amma sam jannat takasa bacci ta matsu gari ya waye tayi tozali farin cikinta ko abin alfarinta Allah sarki ko yaya yakoma ohho ta fadi hakan tana kara rife idanta"
Misalin karfe 7:00 na safe jirginsu meera da Ashman ya sauka a harabar tashi da saukar jiragena Ameenu Kano bude ido nakeyi dan bantaba ganinsu ba wow abin na iyya furtawa kenan so cute sunyi macin na juna sosai tun daka nesa nake karewa meera kallo farace sosai sannan bata da jiki sanye take da abaya da walaha ka tantance asalinta zaifi kyau ka barta a balarabiyya sannan suna kama da jannat abinda ya ban Mamaki meera kanwar anwar ce ya akai suke kama da jannat koma nayi saurin rife baki "nace au jini daya fa" joyawa nayi dugune shi amma anwar ya fishi tsayi da dan kauri sannan anwar yafishi hasken fata Dan anwar irin fatar meera gareshi banda haka da cewa zanyi wannan anwar ne Italian suit ce ajikinsa mai fari da ja fuskarsa dauke da farin glass iyyakar kyau guy din yayi kyau sosai Ashman Abbakar rano kenan yayan jannat"
Karfe takwas dai_dai agogwan Aminu Kano teaching hospital ya nuna Wanda hakan tayi dai_dai farkawar jannat joyawa tayi taji ta ajikin mutum ta dauka mummy ce kara joyawa tayi still idanta a rife kanta taji anawa shafawa mutum dayane keson cire mata dankwali yana shafa gashin kanta...
Lulu eyes dinta ta fara budewa ahankali tar ta budesu akanshi yana zaune ya dora kanta akan cinyarsa sanye yake da yadi fari tas gashin kansa ya kwanta har wajan bayansa gashin sai kyalli yake...
Kura masa ido tayi eyes to eyes murmushi ya sakar mata kana ya kara shafa gashin kanta kana yace "good morning Rabin raina ya karfin jikinki kallansa ta karayi sannan ta maida kanta kan cinyarsa batace komai ba"
Murmushi yayi ya riko hannunta ya hade danashi waje daya yace "nasan nayi laifi ni yakamata ki fara gani lokacin da kika farka amma bana nan kinsani kullum a gunki nake kwana nake yini kwanciyyar baccine kawai yake kaini gida....
Still batayi magana ba leka fuskarta yayi yaga idunta a bude tar hannunta ya shiga yiwa tafiyyar tsutsa .....
Babu shiri ta dagashi tana dariya kallonsa tayi sosai shima kallonta yayi kana ya bude hannunsa babu musu ta fada jikinshi yasa hannunsa ya rifeta a girjinsa sannan ya saki ajjiyar zochiya yace " nayi kewarki harna rasa yadda xanyi da rashinki kece rayuwata jannat yafadi hakan yana kara matseta a kirjinsa"
Shuru tayi batace komai ba"
Yace kokin daina sosanane jannat"
Kallansa tayi sannan tace " you said so many things to make me happy, and try your best to make things work out okey for me. If i could describe your kindness, i would be describing an angel. If i should describe your love, i would be describing my whole hear. U are a gift anwar from Glorious God to me you are an angel! How could i say i don't luv u kawai ina tsoran rabuwata da kai bazan jore hakan ba"
Wani sanyi yaji yana ratsa dukkan wata gaba ta jikinsa sannan yace " meyasa kike tunanin ni anwar Muhammad rano zan guji jannat Abbakar rano har abada bazan iyya wannan danyen aikinba jannat kinzama jinin jikina rabuwa ta dake saidai wani ikon Allah kinsan komai mukaddarine daka Allah ki kwantar da hankalinki ban taba son wata 'Yar mace aduniyya bayan keba"
Tashi tayi daka jikinsa tace "yaya yunwa nakeji fa ta fada tana leka fuskarsa"
Dariyya yayi sosai sannan yace "gashi banzo da abinciba su mummy kuma sai dare zaso dawo"
Batajin kwarin jikin dan haka bata kara magana ba ta koma jikin fellow ta kwanta"
Eyyeeee haka kika iyya fushi da mijin naki?"
Batayi magana ba haka kawai tunda ta farfado bata fiye son magana ba illah harara data hurga masa"
Murmushi yayi kana yaje wajan kolar abincin da yasako ta a motarsa ya zuba nata farfeson kifi da yasha kayan lambo kana ya hada mata tea mai kauri sannan ya dauko ya dawo kan gadon ya zauna"
Juya masa baya tayi a dole wai ita haushi taji"
Hannu yasa ya riko tafin kafarta kiiiiiiii ya jawota har gabansa sannan "yace madam aje a wanke baki abinci yasauka"
Turo baki tayi gaba tace "na fasa ci na koshi"
Cak ya dauketa bai ajjiyeta ako inaba sai toilet sannan ya dauko brush ya fara wanke bata baki saida ya wanke mata bakin tas sannan ya riko hannunta har kan sofa....
Ya dau abincin ya dora mata akan cinya sannan ya dauko mataji acikin aljihunsa ya fara taje mata gashin kanta....
Ahankali ta fara cin abincin shikuma ya cigaba da gyara mata gashin kanta yana cikin nannade gashi yace mata kinsan me?"
Ta daga mai ya tsunta guda biyu ta hadeso kana ta murzaso alamar tanajin shi idan da samo ya saba sing language din jannat"
Murmushi yayi ya dora hannunsa akan kafadarta yace this week nakeso ayi bikinmu sai muhuce Singapore.......
Love you all my fans❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Comments dinku shi muke bukata pls
Taku har kullum
Nimcyluv
To be continue✍[1/13, 11:34 PM] Naeema: *🤦♀KADDARAR MACE🤦♀*
*NA*
*NAEEMERH SULAIMAN*
~story by nimcy luv❤~
~face book~
~nimcy luv page~
~WhatsApp group~
~kaddarar mace~
~wattpad~
~nimcyl~
*this page completely wholly goes to my lovely sisters my habbitie jannat and my aminiyyata Maimuna dahir yunus much kauna to you❤❤*
2⃣0⃣
Ajjiye abincin tayi kana tasa hannu a habarta tayi jugum almar tunani batasan meyasa Idan akayi maganar auranta da yaya anwar gabanta ke faduwa ba tayi iyya tunaninta amma ta gaza samun amsa Abu daya takeyi duk sanda take wannan tunanin shine addu'a...
Jin tayi shuru batayi maganaba yasa yadan matsa kafadarta hartayi kara sannan yace" beby jannat ko aurenane bakiso na lura danayi maki maganar aure sai mood jinki ya sauya i don't know why sometimes kike nuna rashin kulawa a gareni yana fadin hakan yana jan hannunta zuwa kan sofa....
Shuru tayi dan yawun bakinta ya bushe daka karshe ta dora kanta saman cinyar anwar tana hawaye na tausayawa rayuwarta...
Oh come on beby menai maki meye na kukan your tears means everything to me...
Da kyar tayi tear out ( fisgar) kallmar daka bakinta tace "kaidin shedane da irin son danake maka amma nakanji wani abu araina akan mgnar auran nan Wanda bansan komai neba jinake kamar wani abu zai faru da rayuwata kuma mai muni...
Zaiyi magana kenan yaga abin Mamaki a tsaye a gabansa...
Hhhh dariyya sosai meera tayiwa dan uwan nata kana tace " surprise surprise ta fadi hakan tana warewa dan uwan nata kuma yayanta hannu"
Babu musu yatashi da sauri ya shige jikin kanwar tasa kuma abin alfarinsa bashi da wacce ta fita sonda yake mata harya zarce na daddynsa wani sanyi yaratsa zuciyoyin duka su biyun joyi yake da ita cikin dakin suna yiwa juna dariyya saida suka gaji dan kansu sannan suka rabu...
Ashman ne yayi gyaran murya dan yasan anwar mai kula dashi ba da babu mmaki shizai fara rungomewa Dan wannan abin a jininsu yake suna matukar jin ddin su rungome junansu babu babba babu yaro babu namiji babu mace duk haka suke...
Anwar ya juyo da saurinsa baisan sanda ya saki ihun dadi ba Dan akallah sun dau shekaru basuga junaba nanfa murna ta kama junnansu suka hugging na juna suna dariyya sannan anwar yace " babban yaya nayi missing naka har bansan yadda zan kwatantaba"
Ashman yayiwa anwar light kiss a kumato sannan yace "munacanne amma ruhinmu da tunaninmu yana wajanku babban mutum daman duk mazan gida haka suke cewa da anwar sbd shine ya dauko hali da karamci irin na kakansu abdulaziz"
Jannat kuwa tacika tayi fam ganin babu Wanda ya kulata gashi batajin kwarin jikinta da kuzari shiyasa Kotashi tagagara yi"
Meera ce ta kula da ita tace "beby jannat kece tayi saurin isa kusa da ita tana dariyya jannat ma dariyya take kana ta turu bakin gaba tace " bayan babu Wanda ya kulani a cikinku"
Ayya beby wlh bangan kiba kinsan SBD ke mukazo wannan hospital din banda haka mezai kawomu asibiti ta fadi hakan tana jawota jikinta"
Anwar ne yace meera karki karasamun matata asaketa haka"
Meera tayi dariya tace eyyye wato harta zama matarka duk wannan kiyyayar ta baya babu ita kenan"
Ga alama nan kingani ai tunda ace gani ya koriji ya fadi hakan yana jawo jannat jikinsa"
Ashman kallanta kawai yake yanzo little CE tazama haka kana ya bude baki yace "little kece haka"
Dariyya tayi batace komai ba ta taka ahankali ta isa ga yayan nata"
Hugging dinta yayi sosai hakanan jannat tanemi bakin cikinta tarasa ganinta a gaban babban Yayan nata kuma jigon rayuwarta"
Ashman yana rige da jannat yace"babban mutum haka little ta zama wlh saika tashi tsaye yarinya kamar aljana kaf rano family babu mai kyauta da kwarjininta duba kagani kamar ba jinya tayi ba"
Dariyya sukayi meera tace haba oga nidinfa kasan duk wanda yaga beby kamar ya gannine sukansu sunsan hakane da meera da jannat kamar harta baci"
Anwar yace malam saketa hakanan ka matsemin mata tanaji da kanta kwananta 5 amace jiya mukasamu ta farfado"
Daka bakin kofa sukaji ance to mai mata munji sarkin rashin kunya cewar daddynsa kenan"
Maman jannat abbu ashman daddyn anwar mummyn anwar sai Anuty ruky sai maimu da mamanta ana haka doctor ya shigo dauketa kayan aiki yayi musu sallam duk suka amsa masa"
Tana kwance taji kamar tasan mai wannan voice din amma ta share SBD batasan magana da hayaniyya yasa ta numshe idonta"
Doctor yace masha Allah jikin jannat yayi kyau sosai yanxo zan dubata ayimata sauran alurorinta daba a karasa mata ba sai abako sallama"
To nan kowa yashiga zare idon Dan yau za,asha drama Dan babu Wanda baisan jannat ba kin allura kamar ranta ba dakin yayi shuru ana tunanin yaya zaai jannat ta bari ayi mata allura tanaji tana kuma gani anwar kunshe dariyyarsa yake sbd yau za,asha drama"
Maimu tace tab doctor allura fa kace koda yake waccanma da ake mata dan bata cikin haiyyacin tane shiyasa yanzo kam zamusha kallo ta fadi hakan tana dariyya"
Jannat ta bude idonta ahankali danjin abinda Maimuna ta fada mutum ta gani tsaye agabanta yana zugo ruwan allura dago kai tayi ta wanne Mara kunyarnne yake shirin fasa mata jiki da karfe saidai me malaminsu ta gani sanye da farar riga ta likitoci teacher abdullahi amma yana teaching mai ya kawoshi aiki a asibiti irin wannan idan shi likitane to mai yakaishi makaran tarso kuyarwa wannan tambayoyin take aranta Wanda bata damai amsa bata wannan wanne irin BOKON AL,AMARI NE dole saita binciko gaskiyya"
Abdalah sarai ya gane jannat tun ranar da aka kawota sannan yasan tambayoyin dake kunshe cikin ranta shima kuma ya kudurce ransa bazai gaya mata wannan sirrin dashi kadai yasanshi ba sbd AL,KAWARI DA CIWO"
Ganin yana shirin kamo hannunta ya danna mata karfe yasa ta taka uban tsalle saigata a bayan daddyn anwar ta makaleshi ta baya tana huci tamkar wacce taga mala'ikan mutuwar ta😅"
Gaba daya dakin aka hau dariyya sudaman sunsan za'a rina babu yadda zaai
Ta bari yayi mata wannan allurar"
Anwar ne yace Abdallah kawo wannan injection din nayi mata dakaina nasan bazata bari kayi mata ba"
Nimcy kowa tunda akazo batace komai ba sai yanzo dataji yace zaima beby allura shin damashi likitane kuma iyya tunaninta ta dauka shi lawyer ne mai zaman kansa Wanda babu Wanda baisan shi ba a jahar Kano wajan iyya Shari,a shin menene gskyar wannan abun ta gaza gane komai amma dole zatayi bincike"
Itama jannat mamakine yacika zociyyarta shin daman Yayan nata likitane amma bata tabajiba kai bama itaba har sauran 'yan wajan tunanin dasukenan"
Ganin yana shirin cin mata yasa ta kwasa da gudu zata fice daka dakin nan fa maimu ta tare kofar dakin sai jannat ta joya tayi hanyar shiga toilet kafin ta karasa Ashman ya rigata isa ya tare kofar nanfa ta tsaya tana zare idanu😳kamar tayi sata anwar yayi murmushin cin nasara akanta dan haka ya fara dakowa izuwa gareta"
Ta tabbatar idan yazo babu makawa sai yayi mata Dan haka tafara tunanin mafita"
Dakin yayi shuru kowa yana kallan ikon Allah doctor Abdallah shima yana tsaye yana kallan abin mmki babu zato babu tsammani yaji jannat ta makalleshi ta baya tana kuka yayi saurin runtse idonsa kafin yace wani abu ya karajin tayi hugging dinsa ta gaba............
*shin menene yakawo doctor Abdallah makarantar su jannat bayan shidin likitane🤔tayaya anwar yazama doctor bayan duniyya ta shaida shidin lawyer ne🤷🤔kuna ganin zaai wannan allurara kuwa doctor Abdallah meye mako marsa da jannat ta hugging dinsa*
~Dan Allah vote and comments and shere~
To be continue✍
2⃣0⃣
*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
[1/13, 11:34 PM] Naeema: *🤦♀KADDARAR MACE🤦♀*
*NA*
*NA'EEMERH SULAIMAN*
~nimcy luv~
Face book
~nimcy luv page~
Wattpad
~nimcyl~
Kaddarar mace group chat
2⃣1⃣
*~Bani da burin bata muku rai my fans amma gsky zamu fara batawa daku akan comments din da baifi 2minute ka rubutashi ba kusani comments shine yake bamu karfin gwiwwa kuma wlh daka yau duk group din da basuyimin comments ba bazan kara turo mus novel dinava~*
✨✨✨✨✨✨✨
Dr Abdallah yayi saurin runtse idonsa yana tasbihi ga Allah yakasa ko motsi sbd rikon da tayimai ya bude idonsa ahankali ya zubawa jannat idonsa da ya koma ja soyyayar yarinyar kullum kara yawa take a zochiyyar kullum addu'a yake akan Allah ya cire masa sonta amma ina kullum karowa yake....
Asalin dr Abdallah haifaffan garin makkane shi dayane tilo wajan iyyansa anisha itace mahaifiyyarsa sai kuma mahaifinsa ibraham Abdallah tun yana dan shekara biyar cim ya haddace alkur,ani mai girma ana alfahari da abdallah sbd kwazonsa idan yana mgn da turanci saika rantse rainon England ne hakama labarafci karatune ya kawo Abdallah Nigeria yasamu yabu da kuma nasarori da dama wajan mutane iyyansa sunyi sunyi ya dawo makka ya cigaba da aikinsa anan sannan a aura masa madiha wacce take bala'in sonsa amma yaki yace Nigeria tafimai zaina zuwa yana dubasu yanzo haka yana Aminu Kano teaching hospital da aiki abdallah farine sosai mai cikar zati dugune yana da dan kauri ga kasunba a gefen fuskarsa abdallah Sam baya son yawan mgn koda yaushe akwai murmushi akan fuskarsa wannan shine Abdallah ibraham Makkah....
Kokawa aka shigayi tsakanin jannat da anwar da tabbatar saiyayi mata allurar ta dage ta fasa uwar kara tare da kankame Abdallah hawaye majina suka taro waje daya fuskarta tayi jajawur duk ta fita haiyyacinta duk abinda take bai fasa yimata allurar ba yana yimata allurar ta zube akasa sumammiyya sbd sabar ranaza....
Ohh ni anwar wannan wacce irin mata Allah ya bani mai shegen tsuran allurar nan ya dauketa cak yasaka a kan bed din joyowa yayi yaga babu kowa a dakin saishi da jannat murmushi kawai yayi ya dauko ruwa mai sanyi ya shafa mata a fuska...
Tana zaune ita kadai a palour tayi ta gomi tana tunanin makomar rayuwarta tabbas idan tara sashi kamar ta rasa rayuwar tane wajan wa zata ta fadamai damuwarta wata zochiyar tata tace "ki fadawa mumy bakida kamarta itace mai sonki batason bakin cikinki dole zataso abinda kikeso tayi murmushin jin dadi ahankali ta tashi ta nufi bedroom din mumy...
Tura kofar dakin tayi tasamu mumy akwance akan bed tayi sallama ta shiga dakin ta zauna kusa da mumyn tata..
Ta kalleta tace daughter lpa dai?.
Kasa daurewa tayi tasaki kuka mai cin rai kuka take sosai hade da cewa " mumy na shiga uku xochiyata ta kusa fashewa akan son anwar mumy kin kusa rasani idan har narasa yaya anwar ta kara fada tana kankame mumy nan take kuma maimu ta fara tari har jini yana fitowa...
Ajjiyar xochiya tasaki jin ruwa mai sanyi a jikinta kana ta bude idonta ahankali anwar ta gani zaune kusa da ita yana tayi mata dry nanfa ta sauya fuska ta daman mai jiran kadan ganin yadda tayi da fuska yasan zata iyya kukan nata dan haka yace "beby ayimin afuwa nasan nayi laifi amma kinsan rayuwarki da lafiyyarki da kwanciyyar hankalinki yafimin komai nima da san raina nayi maki ba ayi hakuri gimbiyya ya fada yana rike gunne"..
Dry ta saki dan bazata iyya fushi da yayan nataba babu zato yaji ta kwaramai ruwan sanyin akansa nanfa jannat ta fara dry hard rike ciki hannu yakai zan cafko ta zillah hakanan ya hkr ya zuba mata idanu shikadai yasan meya keji game da ita da kyar ya bude baki yace " beby zonan kiji wata mgna mai dadi"
Makale ka fada tayi alamar bazatazo ba..
Lumshe ido yayi ahankali kana ya budeso tar akanta yace "beby jannat zaki kasheni da sonki wlh"
Da sauri ta nufeshi tace rifamin asiri waceni da zanyi kisa"..
Hannunta ya damka yace "wana kama"
Zaro idanu tayi hade da dafa kirji tace "bani ba"
Yadda tayi mgnar yabashi dry Dan haka yasa hannu ya lakace hancinta yace "matsuraciyya kawai ya fada tare da zura hannunsa a aljihu ya Ciro wani farin zobe na gwal karamine mai dan karamin dutse a tsakiyya iyyakar kyau zoben yyi kudi kowa basai kayi mgnaba yace " beby ban hanunki mugani"
Babu musu ta miga masa hannun ta ya dauko zoben ya durkusa a gabanta tare da riko hanunta yace"will u marriage me jannat Abbakar rano ya fada yana lankwabe kai abin tausayi..
Kasa mgna tayi sbd
Farin ciki saita Shiga daga masa kanta hade dayin hawaye Wanda ta kasa gane na farin cikine ko bakin ciki haka ya zura mata zoben a hannunta sai shegi yakeyi...
Sosai takeyin tarin jinin wanda yasa mumy rikece "no daughter pls kedaya nakeda ke kina tunanin zan zuba ido rayuwarki ta lalace nayimi miki alkwarin dole ki auri anwar dan haka ki kwantar da hankalinki..
Dry tashigayi tana rungunme mumy tace " u are the best mumy"
Dr Abdallah joyi kawai yake akan bed dinsa yarasa meke da munsa Ashe ya rinyar da yake matuwarsu itace wacce amininsa keso shikam yaga ta Kansa meke shirin faruwa da shine wannan wanne irin sone haka da yaga tunanin bazai kaimaiba ya tashi ya dauro alwala ya fara gabatar da lafila bbu adadi yana rogan Allah akan zabin ubangiji....
Zaune suke a palour su biyu "yaya ni aganina abar aurannan next week idan Allah ya kaimu"
Alhj Abbakar yace shikenan daddyn anwar Allah ya kaimu next week din amma bana son ka wahalar da kanka nizanyi komai na maganar auran sadaki shine kadai naka"
Daddyn anwar zaiyi mgna amma ya kasa sbd kwarjinin da Yayan nasa yayi masa shiyasa ake cewa anwar shiyayo shida ashman ya bude baki yace "to yaya Allah ya saka da alkairi su koma Allah ya tabbatar da farin ciki a cikin auransu"
Daddy yace ameen sai kaje ka fara shiri tundaka yanzo..
MAFARIN KADDARAR......
Tana kwance akan sofa ta dakin mumy dan yanzo bata kwana a dakinta sbd oga anwar cewar mumy a fara yi mata gyaran jiki mazai kara ganin taba saida biki..
Karasuwa tayi ta zaune hade da cewa amarya ba kya laifi ko kin kashe Dan masu gida..
Ashe!! bandai kashe dinba da kinga yadda ake kwallo da amarya cewar jannat"
Maimu tayi murmushi tace "af wayanki fa zaki aramun na kira friends dinmu na gaya masu bikin naki dan tawa babu kudi..
Wlh kamar kinsan dazo my man yasamin kudi a wayar ta fada tana miga mata wayar tace bari naje gun mummy yanzo zan dawo..
Maimu ta bita da kallon banza a zochiyyarta tana cewa wani Abu sauri tayi ta dau wayar ta shiga xender ta turo picture din anwar wajan kala 10 saikuma ta turo na anwar da jannat subiyu daka nan tashiga contact ta dau number anwar din tana murmushin cin nasara...
~vote~
~comments~
~shere~
*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
[1/13, 11:34 PM] Naeema: *🤦♀KADDARAR MACE🤦♀*
*NA*
*NA,EEMERH SULAIMAN*
~story and writing by nimcy luv~
2⃣3⃣
*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*~This gape completely wholly goes to my lovely sis Anuty fauza 'yar amana and sister Neeshar jay and ameena first lady Dr habib😂~*
*team jannat*
Deejat
Jannat
Salna
Ummugulsun
Maman Khairat
Aisha Hassan
Hauwa bello
Nauwal
Ikkilima
Lawiyysat
*team anwar*
Ameena first lady
Zainab Shattima
Neeshar jay
*team Dr Abdallah*
Nana ayshat
*team maimu*
Nimcy luv
Kafin mufara game kowa muna jiransa ya zabi team nasa wasu sun zaba wasu basu zaba ba munajira my people
✨✨✨✨✨
Anwar saurin tashi yayi ya hankadata baya tare da daka mata tsawa yace "waike wacce irin dabbar yarinyace mara hankali da tarbiyya wlh indai ina waje kika kara zuwa saina babballaki banza kawai tashi kibani waje mtwssss"
Maimu mikewa tsaye tayi kana ta matso kusa dashi har suna shagar numfashin juna kana ta bude baki tace "Yaya anwar wai mai nayi maka kane haka wannan tsanar duk tamece kasan yadda nayi missing dinka a matsayinka na babban brother ta fadi maganar
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 5 Chapter of 14