Amina ameenu Abdallah
17. Ayshat Abia
18 teemah Queen
~to be continue✍~
✨✨✨✨✨
Murmushi yayi sannan yasa hannu ya cire hannunta acikin nasa kwabe fuska tayi alamun anyi mata laifi dariyace taso kwace mai amma ya dake ya karasa cire hannunsa sannan ya gyara mata gashin da ya zubu kan fuskarta Mamaki yake wannan wanne irin yawan gashine haka duk gyaran da za,ai mai saiya wargatse ikon Allah kawai yace ya kuma kan sofar yana picking call din da sauri dan yaga mai kiran...
"Hello one luv"
Dr yaushe zaka dawo Makkah nagaji da zamanka a Nigeria waikai bakasan ka isa aure bane dr time is not ur side ya kamata kasan mekake at list ko bakazu makka dan aure ba ai kazu dan ganina ko?"
Fuska ya shagwabe kamar yana gabanta sannan ya langwabar da wuya gefe yace " one luv Allah baki sona banda haka tayaya kamarni zaku auran wacce banaso kinsan bazan iyya kulawa da ita ba kuma gsky madiha tayimin karama a aure"
Anisha mahaifiyyar Abdallah sarai ta gane mai yake nufi dan tasan halin dr bayajin kunyar gaya mata komai tun yana yaro "gidanku dan nema wato dr kamai dani kakarka ko?"
No one luv amma tunda bani da kakar yazanyi dole na maida anisha na abokiyyar wasa na ya fada yana kwantawa akan sofa sai shagwaba yake zubawa kamar yaro"..
Dry tayi kana ta bude baki tace "eh Lallai dr niba wannan ba idan baka auri madiha ba wazaka aura ?"..
Joyawa yayi yaga tana baccinta hankalinta kwance kamar babu abinda yake damunsa sannan yace " she is beautiful and she have a good behavior"
Haka nan anisha taji tana sonji kowace wannan dan tana son mace mai hankali "dr nawa wace wannan haka?"..
" ismuhawa Jannat Abbakar rano wlh anisha inason ta dan dalilinta ya kawoni Nigeria tym din dana ganta ita kanta batasan wace ita ba anisha idan baki manta ba ana saura kwana1 Na koma England na baki labarin wata yarinya Karama nake cemaki amma bansan name dinta ba to itace dan wlh ba haka kurum nazu Nigeria ba kudin hospital dinma ko ganinsu banayi dan basama gabana cewa nke abayar dasu gamasu bukata yanzo haka muna asibiti da ita batajin dadi ya karasa mgnar kamar yayi kuka"...
Dr na nasan kai jarumine baka yadda aga damuwarka nika dai nake ganinta so kacigaba da addua idan rabunka ce ita Allah zai baka insha Allah amma ina ganin ya kamata gidansu susan da maganar ko?"...
One luv abubuwa sun farune da yawa akan yarinyar nan yakwashe komai ya gaya mata sannan yayi shuru yana maida numfashi kamar Yanzu abin ya faru"..
Anisha ce zatayi mgna sai yaga jannat tana mimmikewa tana rike cikinta hawaye yana zubu mata amma still bacci takeyi "one luv ina zuwa i will call u letter luv u ya fada yana kashe wayar"...
Tashi yaya da sauri ya karasa inda take magana takeyi amma idan baka kasa kunne ba ballai kaji mai take cewa ba sbd yadda muryarta ta dashe sannan a hankali take mgna daman ita mgna badamun ta tayi ba matsawa tayi dan yaji abinda take cewa " wayyo mummy cikina zan mutu wani Abu yanayimin yawo acikina mummy pls kitai makamin mummy na tana mgna hawaye yana zubu mata a ido".. Kayan aiki ya dauko ya fara dubata amma dole yayi mata scanning sbd ciwon cikin dubawa yayi yaga babu abinda zaiyi scanning din dashi da kuma allurar dazai mata tashi yayi da sauri ya nufi office dinsa inda yake ajjiye komai yana fita tana farkawa kuka takeyi sosai tana harharde kafafunta sbd yadda takejin wani abu nayi mata yawo ita bata tabajin saba"..
Turo kofar akayi ahankali aka shigo Jannat ce ta dumi kofar dan ita a zatunta a gida take sai taga sabanin haka tako take tana cin cimgam sannan tana jujjuya hannunta da yake da key tasha make up Jannat kallonta takeyi harta karasu inda take sannan taja idonta ta rufe sbd batason ganinta ko kadan gani take bata da laifi anwar shine mai laifi tunda shiya aureta mgna taji daka samanta "hhhhhhh sannufa aike yanzu kuka kullah da hospital indai bazaki cire son mijina a zuciyarki ba ta fada tana karayin wata dariyar"..
Shuru tayi bata kula taba dan ita yanzu ta kanta takeyi maimuna gani tayi beby bazata kula taba yasa tasa hannun ta jawota kasa ta fado daka kangado sannan tasa hannun ta wanketa da mari take Jannat ta fara ganin dishi dishi ta Dade baayi mata irin wannan dokan ba arayuwarta sai Wanda anwar yayi mata maimuna ita tazama ta biyu kasa kuka tayi amma nan take idonta ya sauya kala yayi jajawur dago kaitayi ahankali ta kalli maimuna sannan tace " my maimu menai maki pls kin auri mutumin dana fiso arayuwata akanki ya tuzartani kuma cikin mutane amma banyi maki komai ba bance maki komai ba saini zakizu har asibiti kice zaki dakeni why?"..
Hahahah laillai yarinya kinyi kuskure tunda nake a duniyya babu wacce na tsana kuma naji banason bude ido naganta face kee "..
Kallonta beby Jannat tayi dauke da Mamaki akan fuskarta a hankali ta tashi tsaye rike da cikinta sannan ta matso daf da maimuna tace " wannan ai ba abin Mamaki bane haka Allah yake ikonsa ni kuma dunda nake dake burina bai huce Na bude ido Na kanki ba soyyayarki araina daka Allah take banta ba kinki araina ba kinga komai Na Allah a tsare yake dan kinkini a tunani na ba wani Abu bane so take it easy"...
Bura uba nizaki nunawa iskancin banza yarinya mu iskanci babu Wanda bamu san kalarsa ba ta karasa mganar tana yaga rigar dake jikin jannat ganin haukan da take shirin yimata yasa Jannat tasa hannu ta kifawa maimuna mari afuska zafin Marin yasa maimuna karasa cire rigar jikin Jannat tana cewa "shegiyya Yar iska daman iskanci ya kawoki nan kuma wlh keda anwar har abada ganinsa ma sai yayi maki wahala"...
Ita kuwa Jannat abin duniyyane yayi mata zafi ga ciwon cikin dake damunta ga rashin anwar ga kuma yaga mata Riga da maimuna tayi ta barta taka ita sai vest ajikinta tasan cewa batasa brazia babu zatu taka rajin hannun maimu tana kokarin yaga mata vest din jikinta takai hannu jikin vest din abdalla na shigowa......
Pls shere
~more comments~
~more page~
Wattpad
Nimcyl
Kaddarar mace fans 1
Kaddarar mace fans 2*🤦♀KADDARAR MACE🤦♀*
~by~
~nimcy luv❤~
3⃣1⃣
*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION🌈*
_wattapad_
~nimcyl~
_Kaddarar mace fans 2 coming soon iyya makaranta Kaddarar mace sabanin fans 1 kuwa da kuwa luv you all my fans_
*tallah* *tallah*
*Ina kuke masoya karatun Hausa novels ga dama ta samu domin kuwa kanwar ku 'yar uwar ku ta zo maku da sabon Salon rubutu na zama ni Wanda zata fitar a 1 /1/2020 tare da 'yan uwan ta a cikin zafafa Sha biyar na kainuwa writters insha'allah ga mai son littafin zai biya 200 naira only sunan littafin 'YAN MATAN AMARYA WANDA *MARUBUCIYAR NAN WATAN UMMU HAFEEZ ZATA* *NISHADANTAR* *DAKU A CIKIN SA*
*KAR KU BARI* *ABAKU LABARI,* *KARKU MANTA DA* *SUNAN SHI*. *'YAN MATAN AMARYA*
*MAISON A SANYA SHI A CIKIN INDA ZAI KARANTA LITTAFIN*
👇🏻
*08168116419*
*A wannan number zaku turo Kati ko ta hanyar bank @ AISHA AHMAD,JAIZ BANK*
0002997355
*Sai kayi screen shot dinshi ka turo a wancan number dake sama.*
*Daku muke alfahri masoyan mu a duk inda kuke.🤝🏼❤*
✨✨✨✨✨
Tsayawa yayi bakin kofar ya jingina a bayan kofar ya harde hannayensa ya zuba masu idanu yanason yaga karshan iskancinta..
Jannat taga shiguwarsa amma sab maimu mata gani ba kokarinta ta cire mata vest din jikinta ganin zatayi nasarar cire mata vest din ga dr na kallon duk wani joyi da beby takeyi kuma gama daya yanayinsa ya sauya idonsa yayi ja sabida bacin rai hakan yasa Jannat ta sakarwa maimu cizo a hannu zafin cizon yasa maimu sakin kara tana cewa "wlh baki isaba mayya kawai ai hubby yayi gsky da yace maki mayya kuma wlh baki isa kitaba jikina na rabu da keba ta fadi hakan tana kaiwa Jannat doka" jannat kowa raguwar karfinta tasa ta rugu da guda tayi wajan Abdallah tana zuwa ta fada jikinsa tana sakin wani marayan kuka..
Dr abdallah saurin rufe idonsa yayi don babu abinda ya tsana irin kukanta hannu yasa yana bubbuga bayan ta yana jijjigata sannan yace "pls beby stop cry i don't like to see sad just stay happiness this is what i want ok" shuru tayi tana sauke ajjiyar zuciya amma still tana jikinsa maimakon ta sakeshi saima kara shigewa jikinsa take ita daman can haka take indai ranta yabaci tafiso tajita jikin mummy ko Abba ko anwar to yanzo babu kuwa a wajan sai Dr Abdallah dole tasa taje gunsa kota samu saukin abinda takeji a zociyarta...
Karasuwa tayi kusa dasu tace" wonderful shall never end kace beby is ur prostitute daman nasan wannan rawar kan da kake ba abanza ba Ashe kaima kana kwasar rabunka" ran Abdallah ya baci sosai huci ya farayi Wanda yasa maimu tsorata Jannat ya janye daka cikinsa a hankali sannan ya matsa daf da ita yace..
"Masha Allah beby takai macen da har za,a gani kuma a yabata watafa saida taimakon bukaye ni bawani dugun surutu zanyi dake ba Abu daya zan gaya maki ko ubanki ambassador karya yake ya taba beby gaban iduna na rabu dashi bare shashan mijin naki kuma wlh ki kuka da kanki idan anwar ya dawo hayyacinsa banza karya dallah ficemin a waje ya fada yana daka mata tsawa"
Beby kuwa jikintane ya fara karkarwa sbd sanyin da ya fara ratsa jikinta nan da nan jikinta ya dauki zafi koda maimu tazo hucewa ta bangaje ta yasa beby jannat yin baya luuuu zata fadi dr yayi saurin tare ta fada jikinsa..
Ganin bazata iyya tafiya ba yasa abdallah yin astaga firullah ya dauketa cak kamar 'yar tsana yasa kan gado tai makon gaggawa ya fara yima ta aka samu zafin zazzabin ya fara raguwa kallonta yayi yace "beby dazo naji kina cikinki inane yake maki ciwon?"..
Itama kallonsa tayi taga yayi mata kwarjini baza ta iyya yimai karya ba Abdallah yana da wata irin baiwa komai girman mutum yana shakkar Abdallah sbd kwarjininsa da cikar zatin Abdalah yafi anwar haske sosai da kuma kib sumar Kansa da take kwance har wajan bayansa bakikkirin sai sheki take dauke kai tayi daka kallonsa ta fara wasa da 'yan yatsun ta..
Gyaran murya yayi Wanda yasa ta daguwa ta zuba masa shanyeyyun idanun nata kamarme jin bacci shima kallon ta yayi ido cikin ido sannan yayi murmushi yace " meye na satar kallo na kifito fili ki kalleni sanranki beby"
Lahh Ashe kana da irin abina ?
Kallonta ya karayi kamar bazai mgna ba sai kuma yace "mekenan?"..
Joya fuskarta tayi sannan tayi murmushi nantake dimples din suka lum sannan tasa hannu ta taba..
Dry yayi yace "Kwarai saidai nawa yafi naki kyau ko"
Dan taba baki tayi tace "kawaidai iri dayane sabanin irin na sister meera da t
Yake guda daya"..
Karasuwa yayi kusa da ita ya zauna sannan ya kama hannunta yasa cikin nasa ya hadesu waje guda yace " beby nasani dukkan mumini yana yadda da Kaddarar mai kyau ko mara kyau beby kidubi girman Allah karkisa wani Abu aranki Wanda zaizo ya warga tsamaki Rayuwar ki maikyau kuma kada ki riki anwar a zuciyarki bayin kansa bane yanzo haka addu,arki yake bukata bawai fushinki ba kinji beby" shuru tayi tana sauraran Abdalah dan ita harga Allah ta daukeshine matsayin su faisal da ashaman yayyinta kenan jin tayi shuru yasa yadan matsa hannunta take cikin nashi..
Dan kwabe fuska tayi sannan ta rike cikinta Abdallah kallon yadda ta shagwabe fuska yayi yakai dubansa ga cikin yace "menene?"..
Langwabar dakai tayi akan kafadarsa sannan tace " yunwa takeji".
Dariyya yayi yace afuwa na manta yanzu gashi na kira mummy tace na kula dake bazasu iyya zuwa suga halin da kike ciki ba amma gayamin abinda zakici..
Ya mutsa fuska tayi sannan "tace tea kawai ya isa" idan wannane babu damuwa akwai a office dina bari naje na hado maki tashi yayi zai fita itama ta tashi kyar kallonta yace "ina zaki kekuma?".. Murguda baki tayi tace hakanan saikace wata mayya abar mutum shikadai binka xanyi" kallonta yayi yasan tamanta shigar jikinta gashi gashin kata ya zubu har bayanta yanayin fatar jikinta subul subul babu tabo ko guda murmushi yayi yace "look at your self beby" sai lukacin ta kalli kanta sauri tayi ta fada toilet shikuma ya fita...
_bayan kwana uku da daurin aure_
Mummy da Abba sunyanke hukuncin maida Jannat makaranta sannan ya gargadi beby akan kada tasake ta amince akan abinda daddyn anwar zai gaya mata akan auranta da anwar kinji ko daughter bawai munason rabaki da dan uwanki bane aa munason kimarki da mutun cinki koda zaki auri dan uwanki saiya dawo hayyacin sa yanzo dole kiyi nisa daganin sa..
Dago kai tayi idonta cike da hawaye tace "Abba insha Allah zanyi abinda kakeso ngd sosai Allah ya kara tsahun rai" ameen daughter maza jeki kwanta Allah yayi maki albarka "ameen Abba"
Kwance take akan bed tana jiran fituwarsa a toilet tayi wajan 30 minutes daka haka har bacci ya fara daukanta cikin baccin taji ana tashinta bude ido tayi taganshi zaune kusa da ita yayi shigar baccinsa sai zabga gamshi yake tashi tayi zaune tace "hubby nayi ta jiranka shuru ta fada tana shigewa jikinsa"..
rungometa yayi yace " maiyasa kikeson taba jikina maimu ya fadi haka yana hura mata iska akunne"..
Hubby karka manta nifa matarkace ko tunda nazo gidanan ko kiss baka taba yimin ba bare kaban hakkina ta fada tana kallonsa..
Murmushi yayi sannan yakai bakinsa saitin nata zaiyi kissing dinta komai ya tuna sai yasa hannu ya hanka data baya....
Nimcy ce❤[1/13, 11:34 PM] Naeema: *🤦♀KADDARAR MACE🤦♀*
~by~
~nimcy luv❤~
3⃣2⃣
*بسم الله الرحمن الرحيم*
___________________________________
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________
_wattapad_
_nimcyl_
~nimcy luv page on facebook~
_kaddarar mace 1_
_kaddarar mace 2_
*~respect ur self before somebody to respect u~*
✨✨✨✨✨
Tasuwa tayi daka inda ya hanka data ta fara hawaye tana mgn"hubby Allah shiya duramin sonka bawai niba karka manta ni mantar kace idanka wulakantani sai Allah ya tambayeka"jikin sane yayi sanyi jin ta ambaci Allah hakan yasa yataso daka inda yake ya karasu wajanta kura mata idanu yayi sannan ya lumshe idonsa kamarme jin bacci da kyar ya bude baki yayi mgna yace "meye na kuka kuma?"
To bakai bane nibansan menai maka ba ta fada tana turo baki gaba" uhm tom shikenan kiyi hkr ban karawa yanzo kije dakinki kikwanta yanzo kaina ciwo yakemin gobe ma hado kinji ya fada yana rike hannunta suna yin bakin kofa"..
Zuciyarta tayi zafi ranta yayi baki ga kuma wani irin feelings nasa da takeji hakuri kawai takeyi dashi" kallonta yayi yace akwai wata matsalane naga idonki yayi ja?"...
"No babu komai kawai ciwo yakemin shiyasa".
Light kiss yayi mata a kunne sannan yace mata good night ya rufe kofar dakin nasa maimu hanyar dakinta tayi jitayi anwar kamar da gayya yayi mata kiss din sbd wani irin feelings daya tasu mata ga tsigar jikinta yadda take tashi haka taja kafarta tayi bedroom dinta tana zuwa ta fada saman bed ta fara mimmike kafafuwa tana mammatsesu juyi kawai takeyi jitake kamar tayi hauka surutai ta farayi " wlh baka isa ba anwar kayi kadan yadda ka aureni dole kabani hakkina ina da wanda zai saukema wannan taurin kaidin wayyo mummy zan mutu meyasa kikaban wadannan tarkacan kayan maganin gashi yanzo zasu illatani tuna lukacin da anwar yayi mata kiss tayi nanfa sambatu yaci uwar nada da haka har bacci ya dauketa asuba ta gari.....
Salati tayi tana dauke da adduar tashi daka bacci kamar haka "Allahamdu lillahil lazi ahyana ba,adama amatana wailaihir nushuu" ahankali ta zuru kafafunta daga bed din ta daure gashin kanta tashiga wanka toilet 10 minutes ta fito dauke da alwala mai location ta dauko ta shafa ajikinta ta dau body spray ta fesa a jikinta abaya ta dauko mai red and black ta saka ajikinta prayer mat ta shinfida tasaka hijab dinta har kasa ta farayin sallar lafila kamar yadda ta saba dan tun karfe 4:30 take tashi tayi sallah sai takoma bacci idar da sallah tayi sannan ta fara addu,a kamar kullum har ta idar ta dauke abin sallar ta cire hijab din ta gyara dakin tsab sai kamshi yake mayafin abayar ta dauko tayi rolling dashi akanta kyan da tayi ba,a mgna duk da bawata kwalliyya tayi ba parlour ta karaso ta tarar dasu akan dirning da murmushi akan face dinta ta karasa wajan Abba ta rungumeshi tace "Abba na katashi lpa?".
Lpa kalau daughter Yaya kika tashi
Lpa lau Abba na ta fada tana jan kujera mummy Ce ta kalleta tace ni kuma laifin mai nayi daman samu arzikin hugging din ba"..
Tashi tayi tana dry tace " am sorry mama Na wlh natashi da yunwane ta fada tana hugging dinta"..
Karki damu kanki ai bakya laifi autata Allah yayi maki albarka
Ameen mama na"
Tea tasha kadan sanan taci farfesun kifin da mama tayi mata shima bada yawa ba sannan ta mige tace Abba zan Shiga mugaisa dasu Daddy da mummy
OK kigaidasu kinji daughter cewar mamanta
Yauwa mama na dr yace wajan 11:00 zaizu ya kara duba jikina shima yana sarar kaiwa anishi ziyara Makkah mamace tayi murmushi tace a kice babban mutum zai koma mahaifarsa koh nan take Jannat taji gabanta ya fadi saita daure tace "eh mama na amma zai dawo amma banjin zai dawo yasaman a lokacin"...
OK Allah ya kawoshi lpa mazajeki kidawo kinga lokaci ya jah ko
OK mama ta fada tana ficewa daret bangararsu daddyn anwar tayi tana zuwa da iske mummy a parlour ita daya tayi tagumi murmushi Jannat tayi sannan ta tafi ahankali yadda bazata jiba ta fada jikinta ajjiyar zuciya mummy ta sauke sannan tasa hannu ta jawo Beby jikinta tace " beby nayi kewarki harna gaji nadauka son ya rabamu dake"
Haba mummy Yaya ya isa ya rabu pls mummy Na kiyi shuru kinji kimanta da komai kamar yadda Na manta ta fada tana goge mata hawayen fuskarta"
Shikenan beby zanyi hakuri amma nasan kema abune mai wahala kimanta abinda yayanki yayi maki inamai kara baki hakuri kiyi hakuri kiya femai duk abinda yake bayin kansa bane kinga Daddy baya kula son ko gaisheshi yayi baya amsawa gaba daya ya rame ya fita hayyacinsa kamar ba anwar ba"..
Ayya mummy it was density happened wlh namanta komai ni karatuma zan koma kinji mummy" shikenan beby Allah yayi maki albarka
Ameen mummy nizan koma" kai beby tun yanzo?"..
Wlh mummy akwai abinda zanyine shiyasa amma anjima zan dawo
Tom shikenan kigaida mamanki "owk zataji insha Allah"
Cikin takon ta na kasaita ta Shiga parlour bakinta dauke da salama jitayi an amsa mata cikin cool voice dago kaitayi taga daga inda aka amsa mata murmushi tayi ta karasa wajansa ahankali tana zuwa ta shige cikinsa tace "ur wlcm bro na kuma dr na kazo lpa"
Murmushi yayi yaga yadda tashigemai jiki kamar wata mage so shima baidamu ba dan yasaba da gaisuwar larabawa hancinta yaja yace "beby waike bakya girmane jiba yadda kika shigemin jiki daka zuwanki wlh halinku daya da madiha ya fada shima yadan hugging nata"..
Dan kwabe fuska tayi sannan ta daki kirjinsa ni kadaina hadani da budurwarka".. Baki yasaki yana mamaki inda tasan budurwar sace to kudai aljanu gareta dry yayi yace " dagani tu yunwa nakeji maza dauko min abinci kinji ko babu musu ta dagashi taje kan darning ta hadomai farfesun kayan ciki da kuma jalop din kuskus Wanda yaji kayan labo sai gorar ruwa faro da laimon abarba Wanda yaji kayan kamshi haka duk ta hado ta kawu masa sakkuwa yayi daka kan sofa din ya zauna kan carfet itama waje tanema kusa dashi ta zauna abincin ta bude ta zubamai a pilet hannu yasa ya fara cin abincin zaikai bakinsa kenan tayi maza tasa bakinta kan cukalin tacinye abincin kai kallonta yayi ya girgiza kai tashi tayi zata gudu yayi saurin rikota yace "ai kuma baki isa ba tunda kika faracin abinci to tare zamu karasa kuma banason musu oyya sit " babu musu ta zauna nanma shigewa jikinsa tayi dan haka halinta yake indai taji mutum kusanta to saita shige jikinsa haka ya fara bata abinci idan ya bata shima saiya ci har suka gama a takaice Dr Abdallah bai bar gidanba sai wajan 2...
Zaune take ita kadai haka kawai taji tanson ganin anwar tashi tayi ahankali ta fita a gidansu tym wajan 8 Na dare haka tayi part dinsa tana shiga taga parlour taganshi duhu ganin bata ganin abinda yake parlour yasa ta lalubi sofa ta zauna ita daya tofa zamanta keda wahala ta farajin kukan mage nan take cikinta ya fara bari dan tun tana yarinya batason mage to shima anwar haka yake yanajin kukan ya zabura ya mike zaune kurnani magen takeyi kuma tana kara matsuwa kusa dasu ai Jannat kuka tafarayi jikinta na tsuma shima jin ana kuka kusa dashi yasa ya lalubata wacce yaji kukan nata ya janyota ya kankame gaba dayansu ajjiyar zuciya suka sauke jin magen kusa dasu yasa suka kankame juna suna kwarara ihuu......
Nimcy luv❤
[1/13, 11:34 PM] Naeema: *🤦♀KADDARAR MACE🤦♀*
~by~
~nimcy luv~
3⃣3⃣
*بسم الله الرحمن الرحيم*
___________________________________
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________
~Wattapad~
~Nimcyl~
~Kaddarar mace fans~
~Ashe Yar babata Ce fans coming soon~
*_Ashe Yar babata ce labarine akan wasu twins da ake dauke daya abar guda daya sannan mahaifiyyarsu batasan andauketa ba twins din suna haduwa a makaranta har sufara son saurayi daya danjin wannan labarin kanemeni akan number wayata dan saka a group din littafi kamar yadda kuka Sani nayi kaddarar mace free wannan kuma na kudine akan 200 kacal👌alayin glo members na kaddarar mace kuma akan farashi mai sauki 100 kacal ina gdy saina jiku_*
✨✨✨✨✨
Ihuu suke kwararawa sosai hakan baisa sun saki juna ba saima kara kankame juna da sukai tare da sauke numfashi gaba dayansu basa cikin hayyacinsu lokaci daya suka daina jin kukan magen a lokacinne kuma hutar parlour ta kawo har lokacin anwar baisan Jannat ce ya rungome ba saidai ya tsinci kansa cikin farin ciki a lokacin komai na zociyarsa ya tafi nauyin da kansa kemai ya rago kokarin kwace kanta take amma ya hanata sai kara kankameta
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 8 Chapter of 14