uku cif, kwanansu biyu cif nigeria suka koma ƙasarsu mai albarka.
Hankalin maimu yatashi dan tunaninta da anwar zaayi auran, da ɗauniyya acikin su ukun dole ɗaya yabar duniyyar ita kaɗai tasan metake shiryawa.
zaune suke akan darning abdallah da daddyn anwar da abban jannat suna magana ƙasa² suna dariyya, sai jannat kusa da abdallah, mummy umma yaya faisal anty ruky anty meera yayar anwar khalil duk suna zaune akan darning dan tun yanzo sun fara shirye² biki, biki zaai nagani na faɗa wanda ba'a taɓa yinsa ba, Kowa yana zaune yana cin abinci jannat kowa kallansu kawai take ita kaɗai tasan meyake damunta, wayarta take dannawa tana chart da frnds ɗinta, sunata shurin biki musamman ita da madiha tace komai iri ɗaya zasuyi, dan itama tasamu wanda yake sonta da gsky shima ɗan ƙasar maƙƙane hakan yasa madiha tace itama asa sati uku banbancin laifenta dana jannat kaɗanne.
aunty ruky ce ta kalli jannat ta haɗe rai tace.
"oya beby maza jeki kiramin wancan yayan naki Shima yazo yaci abinci, mutum ya tsari miskilancin jaraba Haba"
Jannat ta kalli abdallah yayi mata alama da babu ruwansa kawai ta tashi tace, haka ta miƙe tana cono baki gaba, part ɗin maimu ta nufa rabonta dashi tun kafin ta tafi singapore, tana shiga babu kowa a parlorn haka kuma tara wanne ɗakine, kawai ta zaɓi wanda yayi mata ta tura kofar a hankali ta shiga da sallama, baa amsa bata ba can ta hangoshi ya faɗo daka kan bed idonsa a rufe ya dafe Ƙirjinsa da hannu jini yana zuba ta bakinsa, da sauri ta ƙwarara ihu haɗe da kiran sunansa yaya Anwar!.
[3/18, 1:56 PM] Naeema: *🤦♀ƘADDARAR MACE🤦♀*
*RUBUTA LABARI*
*NA'EEMERH SULAIMAN*
*(NIMCY LUV)*
4⃣8⃣
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*
*🌈🇰AINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
08119237616
@wattapad
Nimcyluv
Nimcy luv fans
Nimcy kainuwa novels
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤dedicated to you my fans, NIMCY LUV FANS ina matuƙar jinjina maku✌✌🙌inajin daɗin comments ɗinku tnx alot❤💋💋
SANARWA....
Masoya book ɗin (ashe ƴar babata ce)koyomin haƙuri zakujini shutu, inason na ƙarasa book ɗin ƙaddarar mace, reamain 5page, karku manta da sabon book ɗina (👯saudala👯)
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨tana ƙarasawa wajansa ta zube a ƙasa gaba ɗaya bata haiyyacinta,hannu tasa ta fara jijjigashi ganin babbu alamun numfashi yasa jannat fasa kuka tayi ƙansa ta faɗa ƙirjinsa tana kuka haɗe da riƙeshi tana mgn ta fitar hayyaci.
"aa yaya dan allah karkayimin haka, wlh kaine rayuwata kasani auran abdallah *ƙaddarata ce* dan allah karka muto kabarni ganinka kaɗai danake yana yayemin baƙin ciki ta faɗa ƙara cusa kanta a kirjinsa"
kukan da jannat ta fasane ya jawo hankalin maimu zuwa ɗakin anwar, tana zuwa taji jannat na mgnar tason anwar sab bataji mgnar auranta da abdallah ba, nan take ta fara huci idonta ya sauya kala tsanar jannat tadawo sabuwa fil a ranta, ko ganinta batasonyi, gaba ɗaya idonta ya rufe bata fatan taga kowacce mace da anwar sai ita ƙadai, gadan² tayi kan jannat tana zuwa tasa hannu ta fincikota a jikin anwar hannu tasa ta fara kifa mata mari babu ƙaƙƙautawa sannan tasa hannu ta shageƙeta iyyar wahala jannat tajita amma dokan bai dameta ba burinta ta ƙwace taje wajan yayanta, hannu jannat tasa ta murɗe na maimu aikaf ya ƙwala ihu tana yarfe hannun, da sauri jannat ta koma wajan anwar hannu tasa ta fara danna mai ƙirji ganin hakan mai mata ba tayi saurin haɗe bakinsu waje ɗaya tana huramai iskar bakin tana danna mai ƙirji da ɗaya hannun sai bata damo da jinin baƙinsa ba, tama manta da batun maimu a wajan, cikin ikon allah numfashinsa ya fara sauka a hankali ya buɗe ido ya zuba matasu babu ko ƙiftawa, tana ganin ya farka ta batasan lokacin data rungomeshi ba ta fara kuka, ido ya lumshe yanajin saukar hawayenta kamar dalma a zuciyyarsa, hannu yasa ya fara buga bayanta a hankali kasa ya ɗora bakinsa saitin kunnanta yace.
"shiiit pls beby, nida ba mutuwa nayi ba"
Jin ya ambaci mutuwa tayi saurin ɗago kanta tana kallonsa, gira ya ɗaga mata sannan yasa hannu ya shafi hawayen fuskarta yakai bakinsa murmushi ya saki ya kalleta yace.
"yes beby ko mutuwa nayi daman cewa zanyi a kamaki kece kika kasheni, hannunta ya kama yasa a saitin zuciyyarsa, ido ta zaro jin yadda take bugawa, kana ta sunkuyyar da kanta ƙasa.
Shuru yayi yawa anti tuky tayi murmushin jin daɗi daman haka takeso, meera tace.
"Anti kinji beby shuru fa konaje na duba?"
Abdallah ne yayi murmushi yace.
"su meera akwai son gulma, karkije ko ina rabu da ita nasan dai zata dawo ko"
dry meera tayi tace.
"kai yaya abdallah amma hakan ai ba dai² bane matarsa fa na gidan koma kaima kana nan sai kuma taje ta zauna"
girgiza kai abdallah yayi kana ya kalli daddy suka haɗa ido ya kuwa kiftamai idonsa, kallan meera abdallah yayi yace.
"ita kuma beby wacece agunsa ko ancemaki sai kuma yayi shuru dan ba'azo wajanba, kidaina mgna idan bakisan komai akai ba"
shikenan bro baran ƙaraba ta faɗa tana nazarin mgnarsa, abdallah yace daddy inasa ran zuwansu anisha acikin satinnan dan anan za'ayi bikin gaba ɗaya, zanje na doba masu hotel da zasu zauna kafin lokacin.
Haba abdallah kaima fa ka zama ɗan rano family yanzo ace kaf girman gidannan arasa inda su anisha zasu zauna sai sunje hotel, ƙarna ƙarajin hakan zansa a shirya masu part ɗaya kafin suzo, kaikuma kaje wajan anwar ko zauna tare, abdallah ya zaro ido yace.
"daddy anwar fa kace tab zuwa yanzo naje wajansa allah ne kaɗai yasan mezai faru wlh, ni tsoroma nakeji, gaba ɗaya wajan babu wanda baiyi dry ba hatta abban jannat wannan kenan.
*makkah* wani makeken picuture nagani an rubuta happy marieed life, namijin picture ɗindai naga abdallah ne, macan narasa gane wacce kamar jannat kamar madiha, anisha ce.
"abu abdallah nagama shirya komai, kawai kaida abban daugter muke jira mgnar jet ɗin da zamu bi"
Murmushi ibrham yayi sannan ya kamo hannun mata ya sumbata, kunsan larabawa, yace.
"na lura gaba ɗaya hankalinki ya koma wajan bikinnan bakya tunanin halin da zanshiga idan bakya kusa ko"
Kanta ta ɗora bisa kafaɗarsa sannan ta kalli idonsa ta lumshe ido itama kamar yadda yayi, tace.
"kadaina cewa haka mana, haba habibie nima zanyi miss nk, bayan haka tare zamu tafi fa meye n damuwa,"
Gani nayi ya ɗago kanta yana shirin haɗa face nasu, da sauri na bar wajan ganin manya nashirin yin abin kunya.
Kallonta anwar yayi, yanaji kamar ya rasa aMma bazai taɓa yin ƙasa a gwiwwa ba dole yasan abinyi, a hankali ya furta.
"a taimakamin da ruwa mai sanyi madam"
batayi mgna ba ta tashi taje ta ɗauko rubar ruwa mai sanyi ta bashi, harara ya watsa mata tayi saurin ɗauke idonta, hannu yasa ya karbi Ruwan ya haɗa da hannunta, saurin kwacewa tayi garin haka ruwan ya sheƙo a jikinta,kallonta yayi sannan ya mayar da idonsa ya rufe, saurin tashi tayi dan barin wajan, shima yayi saurin riƙo hannunta ta faɗo ƙirjinsa kokawa suka shigayi da ita, Tayi nasarar Kwacewa, ta joya kenan zata bar ɗaki taji maimu ta buga mata wata ƙatuwar kwalaba akanta.
Abakin titi naga wata mata fuskarta duk ƙuraje tayi baƙiƙƙirin babu kyan gani, matsawa nayi don na mata sadaka da sauri jana baya ina salati ganin feener......[3*🤦♀ƘADDARAR MACE🤦♀*
*RUBUTA LABARI*
*NA'EEMERH SULAIMAN*
*(NIMCY LUV)*
4⃣9⃣
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*
*🌈🇰AINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
*dedicated to my lovers❤❤❤❤*
*NASIYYA*
*Muji tsoran kada son zuciyya yabarmu mu aikata zubuni,duniyya babu tabbas mutum akoda yaushe baya gujewa ƙaddararsa, mutsaya mu aikata aikin kwarai, mu kyautata bayanmu, ko ayi alfahari damu, ya allah ina roƙonka duk mutumin da zamana dashi ba alkairi bane, allah kayimin maganinsa kafini sanin daidai, allah ka haɗamu da mutane na ƙwarai masu sonmu da gsky👏👏👏👏👏👏👏astagafirullah wa'atubu ilai*
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨tangal tangal jannat ta farayi sabida ƙwalabar ta shigeta, jini ya fara zuba ta tsakiyyar kanta, luuuu tayi zata kifa ƙasa akayi sa'a ta faɗo jikin abdallah, da sauri ya tareta juyawa yayi ya kalli anwar da idonsa ya gamayin ja har wani rufeshi yake da mamaki abdallah ya ƙara dubansa kana yace.
"amma anwar saikace baka ɗaki ana shirin kashe au kashemin mata, koda bazaka aureta ba shiyasa kakeson kowa ya rasa?"
ganin anwar ya kafeshi da ido, sannan ya mayar ya rufeshi yasan babu lafiya, tunani abdallah yayi yace tomeke shirin faruwa dasu ne, gani yayi maimu ta ƙarayo inda jannat take da raguwar ƙwalabar data fasa mata, da sauri ya ƙarasa inda jannat take yayi saurin tare ta, ganin jini yana zuba sosai gashi ta kusa fita haiyyacinta, gashi bazata iyya zama ba kuma idan ya kwantar da ita zai ɗauko kayan aiki maimu zata ƙara yimata wani wani abu, ɗaukota yayi cak ya ajiyyeta akan sofa sannan ta cire ɗan ƙwalin kanta ya ɗaureta ajikin sofar inda bazata faɗo ba, sannan ya joya kan maimu ya kalleta yana shirin magana yaji anwar ya cillo mai wata farar takadda, ɗauka yayi ya duba yayi murmushi yace.
"tnx God kinji abinda mijinki yace, karnayi maki magana abarki da allah, su babu ruwan abdallah anan saiki masu waje mu duba ƴar mutane"
masifa take kamar zata haifar da kayan cikinta, wlh indai tana raye mazata bar beby da ranta ba kozatai yawu tsirara, anwar shine nata dan ita kaɗai aka yishi, kuma kuzuba ido koga abinda zai faru, nidaku shege kafasa".
Maganarta bata razana abdallah ba, abinda ya gani shine ya razanashi ya kuma firgitashi, joyawa nayi dan ganin abinda abdallah ya gani zare ido nayi waje ganin wanni zane adamtsanta kamar rubutun alkur'ani kamar wani abu saurin runtsa idonsa abdallah yayi yana astagafirullah a zuciyyarsa, wanne wacce irin neman duniyyace maimu takeyi gashi duk abinda takeyi bata samunsa ya salam.
Waiwaye(abinda maimu bata sani ba shine, lokacin da mummy ɗinta taje wajan boka dan ayi mata zanen mallakan anwar, ya kafa mata sharaɗin cewa duk namijin data bari ya gani kafin anwar to har abada babu wani namijin da zai sota, sannan zata zama mai warin jaɓa, iya wannan zan gaya maki sauran sharaɗin kyani da kanki, wayyo duniyya kawai sukeso, son zuciyya ya rufe masu ido haka mummy ta kawo maimu akayi nata zanan ajikinta batare da tasan sharin da bokan ya gayawa mummy ba, to yanzo ga abdallah ya gani kome zai faro ohhhu)
*bayan sati biyu* abubuwa sun kankama na bikin jannat da abdallah, anisha da ibraham da sauran dangi sun sauka a nigeria a garin kano ta dabu tunmin giwa, madiha da ƙawayenta suma sun sauka da iyyanta da saurayinta domin tace babu inda zaai bikinta sai inda zaai na jannat.
Ya lalace ya fita haiyyacinsa haka anwar zaisa daddynsa da mummy da anti ruky ya dunga kuka, yasan muddin bai auri jannat ba tosu shirya jana idarsa a ranar bikin, haka zai shiga ɗaki ya kulle kansa yayi ta kuka babu ci babu sha, meerace ƙanwarsa zata sashi agaba itama tana kuka indai baici abinci ba itama bazata ciba, haka zai daure yaci badan yasu saidai mgnar meera don yasan masu ciki baa sonso da yunwa.
komai abdallah yayi to zaiwa anwar dan yace shine babban abokinsa a wannan bikin, yau ya kama zaai party tun safe aka fitar da amare daka gidan domin gyarasu, wajan wani make up aka kaisu faɗin haɗuwar wajan baa magana, nan da nan aka fara gyara amare karfe 9 dai² angama masu komai.
Tabarakallahu ahsanal kaliƙin abinda ba kina kawai ya iyya furtawa, don bayanin yadda amaran sukai kyai ɓata bakine, jannat na gango taci wata uwar duguwar riga gawond fara tas mai stone milk ayi mata ɗaurin ɗan kwali da wani abu mai tsone a gaba, hannunta riƙe da wata katuwar flower itama fara da blue ce, wayyo daman abinka damai saurin dariyya ko ina ta masu sai tayi murmushi hakan yabawa dimple ɗinta damar lubawa ako wanne tym, wasu enmata ne su goma cif suna biye da ita da kayansu iri ɗaga sun saka kaya fari da blue kalan flower hannun jannat kowacce tanaji da kanta wajan kyau da jan aji babu ƙarya sun birge, jinayi ana taɓoni da sauri na joya ganin twins ɗin anti ruky suna riƙe da rigar jannat ta baya faɗin kyawon yara ɓata bakine ɗaman abinka da farare tas, ga gashi hannunsu ɗauke da wata flower suna watsawa sama kai kana gani kasan biki ake na masu dashi babu ƙarya duk abinda sukai suna dashi.
madiha kam itama baa magana komai iri ɗayane dana jannat saidai colour kayanta black ne maimaƙon fari irinna jannat, dukkan abinda jannat kedashi itama tana dashi, ƙwayanta su 10 cif kayansu mai black and white kowacce tasha make up daman abinka da larabawa kai amare dai sunyi bbu ƙarya.
Ɓangaran abdallah shima ya shirya, wata ɗanyar gizna fara tas ya saka mai zannan ɗinki milk, gashin ƙansa yasha gyara wajan da akaiwa amare make up, ya ɗau farin glass ɗinsa mai shegen tsada ya saka lips ɗinsa sai sheƙi yake tsabar hutu, komai nasa farine turare kowa baa magana, shima abokansa su 9 ne anwar ne cikwan na goma, babu yadda baiyi ba ya fito a ɗaki yaƙi, ya zama kamar mahaukaci ya fita haiyyacin sa daddy yace kar wanda ya ƙara yimai mgna yaje yayi ta zama aure kam babu fashi.
Wajan dinner ya cika iyya cika ɓarnar kuɗi kawai ake babu ƙauƘau tawa manyan mutane a wajan kuwa baa mgana, dangi kowa sai murna yake, haƙa mc ya buƙaci amarya tazo wajan mijinta, babu musu jannat ta tasu tafiyya take ahankali kamar batason taka gasa yanayin tafiyyarta saika ɗauka rawa take kawai tsabar iyya tafiyyace jikinta gaba ɗaya joyawa yake, shikansa abdallah sai lokacin ya ƙare mata kallo tasbihi kawai yakewa allah daya bashi mata kamar jannat, ahankali take tako harta ƙarasu wajansa tana zuwa ta zube a gabansa ta rike kafafunsa ta fashe da kuka mai tsoba zuciyya shima haka kawai yaji ƙwalla ta zubu masa yayi saurin gogewa dan bayason ta gani.
Yau ya kasance ranar alhamis 12/3/2020 ɗumin jama'a zasu sheda aure mai matuƙar mamaki da al'ajabi, ko ina ka joya mutanene masu jidakai da kuma ilimi na addini dana zamani mayan mutane sunzo daka ƙasa daban daban harta ƴan singapore sunsu.
tun safe maimu ta fita babu wanda yasan inda taje amma kana ganinta kasan ba abin alkairi take shirin aikatawa ba, domin tunaninta jannat anwar zai aura hakan yasa kwata² bata samu sukuni ba saidai muce allah ya tsare jannat.
Kwance yake a ɗakinsa sai joyi yake yana kuka ya hargitsa ɗakinsa sai kace mahaukaci, yama kulle gidan hatta ɗakin dayake ciki ya kulle bayason sauraran maganar auran gaba ɗaya.
Maroƙine kamar yadda yayi na baya wajan shekara 5 da wani abu kenan wannan ba shine ya sanar.
*jama'a an shaida auran jannat abubakar rano da anwar muhammad rano akan saki 1million, sannan inason kuƙara shaida auran abdullahi ibraham makka da madiha yisham makka shima akan sadaki 1million*......../18, 1:58 PM] Naeema: *🤦♀ƘADDRAR MACE🤦♀*
*RUBUTA LABARI*
*NA'EEMERH SULAIMAN*
*(NIMCY LUV)*
5⃣0⃣
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*
*🌈🇰AINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨gaba ɗaya mutanan ɗaurin auran suka haɗa baki sukace.
"Allahu akbar, allah ubangiji ya bada zama lpa"
Abdallah kowa bakinsa yaƙi rufuwa dan daɗi ji yake kamar a mafarki wai shine yau allah ya amsa addu'arsa ya nuna masa ranar auransa, dukkan wanda baiyi imani da allah ba ya shiga uku, allah ka ƙara mana son annabi muhammad S.W.A ameen.
Shuru jannat tayi tana ganin abin kamar a farki wai ita allah ya nunawa wannan ranar data fidda rai da ita, tabba mai baya taɓa fitar da sammanin da rahmar ubangiji, yai gashi yayanta kuma ɗan uwanta kuma abokin faɗanta, wanda ada babu wanda ya tsana sama da ita, yau gashi ya zama mijinta shin farin ciki zatai ko kuka haka ta zauna tana ta tunani ita kaɗai, jitayi an taɓa kafaɗonta ance.
"tabbas allah babu yadda ba yayi akan bawansa beby, wannan ba lokacin tunani bane, yanzo rayuwarki zata fara a gidan mijinki, kada kiji tsoro ko shayin nuna soyyayarsa a gaban kowa, maza jeki ga mijin yanzon ke yafi buƙata sama da kowa jeki gareshi kifara samun ladan ubangiji sister, happy married life cewar madiha"
Juyowa tayi ta rungome madiha ta saki kukan da yaƙi fita tun ɗazo, magana takesonyi amma bakinta yana shaking.
Shiiiiit beby basai kince komai ba, nafiki jin abinda kikeji a yanzo, nasha wahala sosai akan abdallah dukkan abinda zance yanzo ya zama tarihi.
Tabbas ya zama tarihi yanzon abdallah ya zama jinin jikin madiha, come to me my wify, babu musu madiha ta ƙarasa ga mijinta tana zuwa ya ware hannayensa ta faɗa jikinsa tana dariyya, shima dry yyi yana ƙara matseta a jikinsa yace.
"yanzon babu wata damuwa ko, ya faɗa yana kallan jannat da take kawar da kai, shi dry ma tabashi sakin madiha yayi amma yana riƙe da hannunta yace.
"ohhho audu yau kuma su beby kunyata akeji kome"
Turo baki gaba tayi sannan ta fara buga ƙafa zatai kuka, gaba ɗaya zuba mata ido sukai suna yimata dry madiha tace.
"aa nurul hayat dole tayi kuka tana ganin ta zama mrs anwar zakace mata beby"
Au hakane fa to ayimin haƙuri mrs anwar ɗauƙo mahafinki muje wani waje madiha kema kishirya ko fito ya faɗa yana ficewa waje.
A wani kango na hangi maimu ita da wasu maza daka gansu kasan ƴan fashine, na rasa mai suke cewa kalmarsu ta ƙarshe naji.
"hjy baki da matsalar komai inda zaki abinda mukeso, 11 dai² muna kan hanya"
Shegewa tayi da dry tace "kunyi kuskuran da babu tuba a cikinsa sai kunsan ni cikin uwata aka haifan, mgnar ƙuɗi baku da matsala, nizan huce haka sukayi sallama ta fita.
Wani mutum ne a mota yana tunanin mai ya kawo matar oga nan kuma, shidai yasan waƴanan mutanan mugwayene, bai fuskanci komai ba ya daiji ance 11 dai² kuma yasan mijinta tayi aure yau, something is wrong hear, dole yayi bincike a matsayinsa na d.p.o na ƴan sanda, zan kasance a gidan barrister anwar muhammad rano a 11 dai² sannan yaja motarsa yayi gaba.
Sun gama shir yawa sunyi kyau sosai amaran saidai wannan ƙaran babu make up a gidan sun saka kaya iri ɗaya babu banbanci a komai hatta mayafin jikinsu, fituwa sukai suka samu abdallah yana waya da anisha sai zuba shagwaɓa yake Jannat ce ta ƙwace wayar ta kara a kunnanta tace.
"assalamu alaiki our anisha jannat speaking"
Daka ɗaya ɓan garan aka amsa mata cikin jin daɗi, sannnan tace daugter ya akai?.
"our anisha daman nace kar akaiwa yaya abdallah matarsa yau sai nan da wata guda, tunda haryau bai girma ba, tazo sai zuba maki shagwaba yake"
Da sauri abdallah ya ƙwace wayar yama kashe gaba ɗaya yace.
"ehhh lallai banga wacce bata ƙauna taba saike, aida kice ƙwamma kice a raba abdallah da numfashin sa"
Aa nikam bazance haka ba babu wanda yasan gawar fari sai allah, idan allah yayi sai kaga ni bankai gobe ba, ba abdallah ba har madiha mganar ta shigesu, kuma atare gabansu ya Faɗi, madiha ce tace to wannan mgnar meya kawota kuma.
Hhhh lallai madiha wannan tsoro haka mutuwa kam ai dole ce ko yanzo ko anjima ko gobe, nidai a yanzo na mutu zantayiwa allah godiyya da allah ya nunamin aurene da farin ciki na kuma jigon rayuwata, tabbas allah shiyasan abinda yake ɓoye, ta faɗa tana kama hannun abdallah da madiha ta haɗe, sannan taci gaba da mgna naji daɗi matuƙa da kuka kasance masu bani farin ciki a rayuwata, ina rugwan allah ya dauwamar da farin ciki da kwanciyyar hankali acikin auranku allah ya bada zuri'a masu albarka allah yasa na samu takwara ya faɗa tana dry.
Gaba ɗaya jikinsu ya gama yin sanyi wannan mganar tata tayi kama da bai bada wasiyya, meke shirin faruwane gaba ɗaya ta sauya kamar ba jannat ba, murmushi yayi kawai yace.
"yayi madam mungode kuzo mu huce ko" yana gaba suna binshi a baya har sukazo part ɗin anwar da maimu babu wanda yayi mgna harsu isu maimu suka gani zaune da lemon tsami a hannunta tana sha sai kace wata mai ciki da murmushi a fuskarta tace.
"aa kaga su amare, amarya jannat bakya laifi kokin kashe uwar gidan anwar fa"
Babu wanda ya kulata suka tsaya a bakin ƙofar anwar suna bugawa yanaji yayi shuru yayi zaton maimu ce, bugawa suka ƙarayi wannan karan da karfi a zuciyya ya tasu yaka kwanciyyar da yayi yana ayyana irin dukan da zai mata yana ɓuɗewa yayi turus ganin abdallah da madiha sai kuma wata a bayansu hannunsa abdallah ya kamata suka shiga ciki suma matan suka bisu suna shiga idon anwar ya sauka akan jannat gaban sana yake faɗuwa yayi saurin astaga firullah dan ya kalli matar wani abdallah ne yace.
"anwar yau alƙawarin allah ga cika, mafari anwar ya cika muradin anwar ya cika, baƙin cikin anwar ya yaye, kukan anwar ya ƙare, anwar ya zama angon jannat na gaban abada"
A sakarce anwar yakebin abdallah da kallo na rashin fahimta, kada kayi sammanin zan auri mace n da kake matuƙar so a duniyya komai son da nake mata zan iyya hƙr na sadauƙar maka, tabba nazu daka singapore da niyya auran jannat, inda abban jannat yaban hƙr akan babu wanda jannat zata aura saikai, domin zasu cika wasiyyar mahaifinsu, nasha wahala iyyakar wahala nashiga addua allah ya zaɓamin abinda yafi alƙairi inda anisha nima ta cigaba da yimin addau cikin ikon allah nadaina jin son jannat na aure kullum cikin mafarkin madiha nake har sonta ya ratsa dukkan wata gaɓa ta jinin jikina, kishi ya rufe maka ido da zaka fuskanta da kanka niba jannat zan aura ba yanzo finally anwar and jannat are marriaed maza jeki ga mijinki jannat nasan yana buƙatar ki kema kina buƙatarsa daka haka yaja hannun madiha suka fice.
Takawa take sannu a ahankali harta isa inda yake kallon juna suke babu ko kiftawa kawai saiji tayi ya jawota jikinsa ya fashe da kuka mai tsoma zuciyya kamar ƙaramin yaro, jin yana kuka itama ta fasje da kuka ta ƙara shigewa jikinsa, saida ya kukanta ya tsananta sannan ya dakata da nasa hannu yasa ya ɗagota sannan ya tallafe haɓarta bakinsa yakai dai² idonta sannan ya fito da harshansa yana lashe dukkan wani hawaye na fuskarta sannan ya tsotse idon tas, lumshe idonta Tayi ya lafe a jikinsa tanajin soyyayar mijinta na ratsa dukkan wata gaɓa ta jikinta, tasbihi take ga allah daya bata gwarzon namiji kuma jajirtacce akan ra'ayinsa.
dukkan abinda zan faɗa akan farin cikin da yake ciki, yamike ras tamƙar babu abinda ya dameshi yasha wata uwar gizna sai zanga ƙamshi yake ko kunya baiji ba ya shigo gida yana murna kowa ya tsokaneshi sai yaitayin shagwaɓa yana gayawa abbban jannat kamar zaiyi kuka jannat kuwa da ƙyar aka ɗauketa a wajansa badan yaso ba.
Misalin goma da rabi aka kai amarya ɗakinta wanda anwar ya gina da ƙuɗinsa faɗin tsarin gidan ɓata bakine duk inda kasan gida na alfarma to yakai, ayi masu wa'azi sosai jikinsu duk yayi sanyi jannat sai kuka take shikam dry yake mata yace yau zata shiga hannun maza.
Sunyi salla suna zaune yana bata kaza da lemo a baki da kwanta a jikinsa sai shagwaba take wani abunma idan bai mata ba kawai saita saka kuka tana dukansa a ƙirji, turo kofar sukaji anyi dukkansu suka mike tsaye ganin wasu mutane sukai sunkai wajansu goma, kowanne fuska a ɗaure, anwar ne yayi ƙarfin halin cewa.
ko kuma lpa me kuke buƙata zaku shigowa mutane gida, babban cikinsu ne ya dakamai tsaya nan da nan jikin jannat ya fara ɓari tayi saurin komawa bayan anwar ta rungomeshi ta fara kuka, dallah malam kaci kani da tambaya ba komai mukazo nema ba sai rai, yana faɗin hakan yasa hannu ta tamƙo jannat take bayansa tana kuka, wuƙa ya ɗaga zai saka mata anwar yayi saurin saka hannu wuƙar ta sauka a hannunsa ƙara jannat ta saki tayi kan
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 13 Chapter of 14