anwar tana kuka ganin jini na sauka daka hannunsa, rungome juna sukayi ƙam.
Dariyya suka shege da ita gaba ɗayansu ɗayane yanzo ya sake fiscikuta, sauran 7 bakwai ɗin suka danne anwar duk da sun danneshi ƙokarin tashi yake, nan ya fara kai musu duka yana ƙoƙarin zuwa wajan jannat dake ƙwala masa kira wani ya ɗaga wata ƙatuwar wuƙa ya caka mata........
[3/18, 1:59 PM] Naeema: *🤦♀ƘADDARAR MACE🤦♀*
*RUBUTA LABARI*
*NA'EEMERH SULAIMAN*
*(NIMCY LUV)*
5⃣1⃣
🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*
*🌈🇰AINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
*masha allah! Masha allah! Masha allah! Allahamdulillah ala kulli halin, dukkan yabo da gdy ta tabbata ga allah ubangijin talikai, ina roƙan allah kasa wannan littafi na (ƙaddarar mace) ya zama izzina akanmu baki ɗaya, allah abinda na faɗa dai² allah kabani ladansa👏👏👏wanda nayi kuskure a ciki allah ka yafemin😥🙌, ninasan cewa dukkan wanda ya karanta book ɗinnan bazaiyi dana saniba, ina gdy sosai akan wanda sukaban gudunmawa, bazan manta daku ba masoyana*
_dan allah dan annbi dukkan wanda ya karanta littafin nan inason yayimin sharshin abinda ya fahimta ya kuma ɗau darasi akai🙏_
*👍👍jin jina ga kainuwa writers da littafin ya fito daka ƙungiyyar, jinjiga nimcy luv fans, tabbas naji daɗin ƙaunar da kuka nunawa book ɗina, jinjina ga masoyyan book ɗinnan🙏🙏🙏🙏🙌🙌🙏🙏*
Da wannan page ɗin na sauke book ɗin ƙaddarar mace, sai kunjini a sabon book ɗina (lamrat)✌✌✌
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨wani ihu anwar ya ƙwarara wanda ya firgitar dasu, da gudu yayi kan jannat yana zuwa yaga jini yana fita ta gefen cikinta, rigarta ya ɗaga hamdala yayi ga ubangiji agefen ciki bata shiga jikin taba, wanine ya ƙara ɗaga wuƙar zai caka mata hakan yayi dai² da saukar d.p.o shida yaransa, haka aka kamasu su duka akayi gaba dasu anan d.p.o ya gayawa barisster anwar abinda ya sani yanzo hakama da maimu zai tafi.
abinda bai saniba maimu tanajin ƴan sanda tayi saurin ɗaukan mayafinta da takalmi ko kuɗi bata ɗauka ba a haka tabar gidan, haka sukagama binciƙensu basu gantaba.
ɗaukanta yayi cak ya ɗorata akan bed, ya ɗauko kayan aiki ya gyara mata wajan, rungometa yayi tsam a jikinsa yana shafa kanta, a hankali yakai bakinsa saitin kunnanta yace.
"my wify much luv to u, a yau da kin rasa ranki tabbas nima bazaa saman da raiba, lallai na yarda ƙaddara babbar abace musamman *ƙaddarar mace* amma babu komai insha allah gobe zamu bar ƙasar yakai ƙarshan mgnar yana leƙa fuskarta.
hannunta ta zagayo dashi ta woyansa sannan ta goga hancinta akan nasa tace.
"nikam ko a yau na mutu zanta godewa ubangiji daya cikamin burina na zama matar yayana, kuma zanji dafi akan soyyayar dake tsakaninmu aka kasheni, kaga sharri ɗan akene kuma kanmeshi yakebi, dukkan yayi haƙuri tozaici ribar haƙurin, idan kace tukunyar wani bazata tafasa ba tako ko zafi bazatai ba, daman a rayuwa dukkan wanda kayarda dashi shine zai cuceka, wacce nabawa yarda da amana gashi itake neman raina, amma babu komai idan ban cuceta ba babu shakka allah zaisakamin, sannan ta juya ta saita bakinta kan nasa taci gaba dacewa son mijina kuma yanzo na fara sannan ta haɗe bakinsu tanayimai wani irin hurt kiss mai rikita lissafi.
zuwansu air port kenan don barin ƙasar baki ɗaya daman su abdallah tun daran suka ƙoma ƙasarsu makka, sun gama sallama da ƴan uwa da abokan arziki gaba ɗaya 11 dai² jirginsu ya ɗaga zuwa singapore.
ƙwanansu biyu da zuwa yaune na uku, a gaban madubi take, sai lailaya jikinta take da mai lotion, gashin kanta yasha gyara, wata farar riga tasa iyya gwiwwa taja gashin kanta ta ɗaure da ribbon turare babu kalan wanda bata saba iyyakar kyau tayishi bataji shigowar saba saiji tayi ya ɗagata sama yana joyi da ita, ƙanƙameshi tayi tana dry sannan yasamu waje ya zauna akan bed ita kuma ya ɗorata akan cinyarsa ya kalleta yace.
"enmata na tashi muyi sallah kinji"
ita dai tasan tayi sallah hadda lafila da yake batason yiwa mijinta musu haka ta tashi ta zura hijab ɗinta, yajasu sallah raka biyu ya kama kanta yanayi mata tambayoyi irin na addinin musulunci, ya daɗe yana addu'a allah ya basu zama lpa sannan ya basu ƴarƴar masu albarka sannan suka shafa, jawota yayi ya cire mata hijab ɗinta ƙirjinta ya kalla yadda ya ciko lumshe idonsa yayi baice komai ba ya fara tauna nama abakinsa sannan ya kai bakinsa kan nata ya ɗora mata naman abaki faraci tayi tana lumshe ido haɗe da ɗora kanta a ƙirjinsa, haka yaita bata harta ƙoshi sannan yajata sukai brush, tun daka toilet ya saɓota akan kafaɗa har kan bed hannunsa yakai ya kashe hutar ɗakin, sannan ya fara shafa jikinta, itakam tsoro ya kamata sannan batason tsinuwar allah ya tabbata akanta, bakinsa yasa ya fara tsotsar jikinta harya gangaro cibiyyarta wanni irin daɗi jannat taci yana ratsa dukkan wata gaɓa ta jikinta, dawo da bakinsa yayi dai² ƙirjinta hannu yasa ya cire rigar yanayin arba da manyan brest ɗinta masu ƙyalli ai jikinsa har rawa yake baisan lokacin da yakai bakinsa kan nipples ɗinta ba, atare suka sauke ajjiyar zuciyya wani irin tsotsa yakewa brest ɗinta na fitar haiyyaci, ƙara banƙaromai ƙirjinta tayi ta ƙara danna kansa, hannunsa yasa yasa a pant ɗinta yaji yadda ruwan ni'ima yake zuba da sauri yakai bakinsa kan HQ ɗinta yana tsotsa atare suka fashe da kuka harshansa ya ƙara dannawa yana shan ruwan ni'ima ganin ruwan bazai ƙare ba yayi saurin yi mata runfa ya buɗe ƙafafun jininsa har rawa yake za'aje duniyyar daba ataɓa zuwa ba ganin zata fara kuka yayi saurin haɗe bakinsu sannan ya fara ƙwararo addu'ar saduwa da iyali yana ƙoƙarin shigarta nidai tausayi ya hanani tsayawa gani, asuba ta gari.
*bayan shekata ɗaya* abubuwa da yawa sun faro daka cike hadda haihuwar madiha inda ta haifi ƙyaƙƙyawan yaronta mai kama da abdallah sak, murna wajan abdallah ba'a magana yaro yaci sunan anwar inda ake cemasa yisham, hakama jannat ta haifi yaranta twins mace da namiji masu matuƙar kama da iyyansu, taci wahala wajan haihuwarsu, murna a family rano ba'a mgana masallatai anwar ya dinga bi yana saka ranar suna asha bidiri abun sai wanda ya gani, yara sukaci sunan madiha da abdallah inda ake kiransu da juniour da ikram, takanas abdallah yazo shida madiha sunyi ɓarnar kuɗi saida sukayi 1 week suka tafi,zumunci kam sai abinda yaƙaro tsakanim familys ɗin.
wata rana su anwar sunzo kano ya fara zaga asibitoci, sunzo dai² kan gadon wata mata wacce tazo haihuwa ciwon yayyon fisari ya kamata, harzasu huce sukaji ance .
"jannat da sauri"
anwar ne ya joya hannunsa ɗauke da ikram jannat ta rongome juniour kallan matar sukai sunsu suganeta amma sun ƙasa, kuka ta fashe dashi sannan ta durƙosa ƙasa tana kuka tana mgna.
"tabbas nina zama muguwa a gareku, idan ba yafe mini kukai ba bazan taɓajin daɗi ba, nasoki da sharrri amma sharri ya dawo kaina tunda ka sanda nasa akashe jannat rayuwa ta juyamin baya narasa badafa, nace gidanmu babu kowa sun tashi daman tun ina gidanka nasamu ciki wanda bansan kona waye ba, abinci ya gagareni balle wajan kwana,naje neman muhuseen akacemin ya ƙwana biyu da rasuwa, haka naita gantali har cikina ya tsufa naƙuda ta kamani a wani kango, nayini ina abu ɗaya da ƙyar na haihu da taimaƙon wata tsowa bansan inda kaina yake ba, ina farkawa na ganni a asibiti babu jaririn wannan tsohuwar ta gudu dashi, haka akace ciwon yayyon fitsari ya kamani, wahalar duniyya nasha ta, a asibitin bama samun abinci sai wanda ya tausaya yake babu, dan allah dan annabi koyafemin.
hawaye jannat ta goge tace ta yafe mata, shima anwar yace ya yafe mata, hakasuka bada kuɗi maiyawa dan akula da ita rayuwa kenan.
zaune suke akan bed hankali kwance sunka yaransu a gaba, anwar ya kamota zuwa jikinsa yace.
ina roƙon allah ya dauwamar da farin ciki a cikin rayuwarki matata, indai miji shike bawa matarsa aljanna ni anwar na baki tundaga yanzo, babu shakka kincika mace ta gari allah ya saka maki da rahamarsa, danne bakinsa tayi tace.
hakika allah shine abin gdy na gode da allah daya ban ƙwarzon namiji kuma jajirtacce akan iyalinsa, inasonka mijina fiye da sosai sannan ta haɗe bakinsu waje ɗaya..
*tammat bi hamdillah🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏*
haki
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 14 Chapter of 14