ta faɗa tana leƙa fuskar jannat taga bacci take hankali kwance.
Shima kallon jannat ɗin yayi kana ya joya ya kalli madiha yace.
"Jikinta kam bansan ya yake ba, gata nan dai tana bacci, ya faɗa yanayin hanyar fita waje"
blanket taja mata itama ta fita ta bar mata ɗakin, akan sofa ta tadda Abdallah yana shan coffee yana danna laptop ɗin jannat da yaga saƙon email ya shigo mata, bai duba ba ganin babu kyau ya shiga sabgar gabansa da Laptop ɗin, madiha ta zauna a sofar dake farcing nasa tace.
"Excuse me"
"Yerh! Inajinki ya akaine" cewar Abdallah
Kallonsa tayi kana ta dokar da kanta kasa tace.
"Daman cewa nayi, inason tafiyya gida cikin week ɗinnan tunda Holiday dinmu ya fara yanzo"
Still bai ɗago ba yace.
"Okey! To meye problem ɗin ai ticket kawai zaki nema na zuwa Makka ko?"
"Ehkam hakane nayi zaton tafiyyarmu zatayi ɗaya ne shiya na tambayarka"
Laptop ɗin hannunsa ya ajjiyye, sannan ya dubeta yace.
"Kuma fa kina da gsky, saidai ni bacan nayi ba, zani Nigeria daka nan Singapore din, ina babban abinda zanyi, amma zanne ma maki ticket na tafiyya shikenan"
Murmushi tayi kana tace.
"Eh shikenan zuwa jibi zan tafi insha Allah"
Ok Allah ya kaimu inji Abdallah
Ta gama wanka tsaf ta shirya cikin abaya blue colour da stone pink ajiki zai zabga gamshi takeyi, tayi rolling kanta da mayafin abayar, tazo fitowa taji Abdallah da madiha na shirar tafiyyarta gida shine ta koma dan bataso ta katse masu jin daɗin su wayarta ta ɗauko ta kunna data nan messages na Whatsapp suka fara shigowa, tashi tayi da dauka rubar ruwa mai sanyi kafin messages su gama shigowa, tana cikin duba taga anyi mata mgna da sabuwar number shiga tayi taga waye.
"Hi beby maimuna ke magana"
Murmushi jannat tayi danta gane wacce maimuna ce tunda akwai picture ɗinta a dp saita basar tace.
"Ina tunanin sallama ce ta dace da Musulmi ba yaran wasu ba, then bangane wacce maimuna bace"
Wajan 3minute da turawa saiga reply kamar haka.
"Hkane an sorry, maimuna matar anwar yayan Jannat"
Wani shegen murmushi Jannat kana ta turo mata haka.
"Owk! Any problems?"
Wani takaicine ya cika maimana sannan tyi mata reply tace.
"Daman hakuri zan baki akan abinda ya faru kiyi hakuri pls"
Mtwss jannat ta saki tsaki ita kaɗai kana tace.
"Ayyya ai bani zaki bamawa hakuri ba, shi Anwar yake kowa shi zaki bamawa hakuri, batun kinyi mini laifi kuma bai taso ba, kamar yadda kikayi maƙircinki kika karbi waya aguna kika ɗauki number Anwar sannan kika tura picture dinsa kinsan da abin ya daman dana ɗauki mataki akai, amma banyi ba ganin na yarda dake komai kece kikeban shawara akan anwar har kike cemin na Kula anwar nada kishi, amma bakiga haka ba muna zaman lpa da jin daɗi da kwanciyyar hankali kikai maƙircinki kika rabamu, aini maimuna kome sunanki wlh tsoransa nakeji dan haka stay away for me pls, sannan ta tura mata"
Sauka tayi daka online ɗin gaba ɗaya kana ta fito danji cikinta na bokatar abinci.
*Nigeria* komai ya coɗe anwar kullum cikin kuka take ya rame ya fita hayyacinsa ko abinci bayaci kullum haka yake kolle maimuna a gida ya kwana shi kuma awajan su daddynsa, shi burinsa a gayamai inda beby Jannat take yayi alƙawarin aranar sai anmaida auransu, hankalin Rano family ya tashi babu kamar meera take ganin shikenan yayanta ya zama mahaukaci, dan idan kaga anwar saika dauka bashi da hankalin, kullum cikin yimai addu'a sukeyi suna bashi hakuri da kyar ake samu yaci abinci, gidansa kowa sai yayi niyya yake zuwa.
*Bayan sati ɗaya* abubuwa marasa daɗi sun fara daka ciki kowa hadda kwanciyyar anwar akan gadon asibiti haryau yana can, madiha ma takoma gida hoto da kyar suka rabu da juna ita da jannat, a yaune jannat da Abdullah jirginsu zai sauka a Aminu Kano teaching hospital da misali 12 na safe.
Gaba ɗaya rano family an hado a filin tashi da saukar jirage ana jiran jirginsu jannat da Abdallah ya gayawa Abba komai 11:30 jirginsu ya sauka sun dauki 30minute kafin mazauna cikin jirgin su fara fitowa mutum biyar ne suka fito, sanye take da abaya baƙa wacce baƙi ta ya buɗe daka ƙasa, wando tasa aciki jes sai hilk shoe data sa idonta manne cikin farin glass tayi kyau sosai ta ƙara fari da ƙiba, amma haryau akwai ƙuruciyya a jikinta, wani ɗayan boyal ne a jikinsa kalar fatar jikinsa, sumar kansa tasha gyara ta kwanta har wajan wuyansa sai ƙyalli take, yasa ta kalli fari agugwan hanunsa shima farine idan kagansu zakayi zaton shuwa'araf ne sbd kyansu, Jannat da Abdallah munayi maku Barka da sauka...........
*Comments and shere*
Am sorry for my typing error👏👏
No editing
[3/18, 1:56 PM] Naeema: *🤦♀ƘADDARAR MACE🤦♀*
*Story writing*
*By*
*NIMCY LUV*
4⃣5⃣
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
@wattpad
Nimcyl
*Topic*
_Haƙika rayuwa abace mai sauki, amma a wajan wanda ya ɗauketa da sauƙin, kadamu da wanda ya damu dakai, ka nuna kulawa a wajan wanda yakeson nuna kulawa a wajanka, tabbas muna kuskure, munason zama da wanda baya sonmu, hakan kuma kuskure ne, Allah ka rabamu da sharrin maƙiyya ma hassada, Allah ka barmu da maso sonmu ameen👏_
*Ina mai baku haƙurn rashin posting ɗina na tsayin wani lokaci, abubuwane sosai yawa, karku manta koda yaushe ina tare daku, ina gdy da masu kirana, da kuma masoyimin messages tnz alot, much luv my guys💖💖💋*
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨ *23/2/2020* shine yayi dai-dai da dawowar jannat ƙasarta ta haihuwa, koda motar su dadday suka ɗauki jannat da Abdallah, babu inda suka nufa sai gida kowa yana murnar dawowar jannat gida huto, ita kam sam bata murna da dawowarsa, wani irin faɗuwar gaba takeyi wanda ta rasa dalilin yinsa, haka taci gaba da addu'a a cikin ranta har suka isa gida tana jikin abbanta tana sauke ajjiyar zuciyya akai², suna isa babu wanda ta kula direct part ɗinta ta nufa danyin wanka.
Ɓangaran Abdallah kowa an saukeshi a part ɗin anwar, wanka yayi ya saka kaya masu sauki, sabida yanayin garin akwai zafi babu laifi, turare ya shiga fesawa babu adadi, sannan ya gyara sumar kansa mai kyau da ƙyalli, zama yayi akan sofa ya shiga dane² a iPhone ɗinsa,Kira ya farayi wajan 2minutes aka ɗaga kiransa, cikin slow and cool voice ɗinsa yace.
"Assalamu alaiki my Anisha"
Murmushi Anisha tayi cikin jin daɗin Muryar tilon ɗanta guda ɗaya tace.
"Dr na, nayi Missed ɗinka har ba'a magana, wato ka nunamin beby Jannat ta fini matsayi ko?"
Langwabar dakai gefe ɗaya yayi, yanajin soyyayar Anisha na ratsa masa dukkan wata gaɓa ta jikinsa, ɗan kwabe fuska yayi tamkar yana gabanta yace.
"Haba ummita, kinsan yadda Abdallah yayi Missed naki kowa, u are the best mom my Anisha ya faɗa yana sakar mata shagwaba ta cikin wayar"
Anisha kam dry taci gaba dayi a hankali saida ta gaba Sannan tace.
"Allah ya shiryaminkai Abdallah kalli abinda kake saikace jariri"
Haba Anisha, aini ɗin harnafi jariri a gurin ki tunda baki da wanda ya fini, sai abbuna ibraham ko?"
Shirya sukayi sosai, tsakanin uwa da ɗa sai Allah, anan Abdallah ya gayamata cewa yau insha zaice wajan abban jannat dan asan abinyi shima yana buƙatar yasan daɗin aure kamar ko wanne namiji, ita dai dariya kawai takemai dan tasan halin Abdallah idan yana son abu sam bashi da kunya akai, haka suka gama shirar yayi mata sallama.
Kwance yake, akan gadon asibitin likita na duba masa drip ɗin daya sakamai yanzo, dan anwar baya iyacin komai sai ruwa da allurai da yakesha, ya rame sosai fuskarsa ta ƙara fari, simple ɗinsa ya ƙara bayyana, bashi da aiki sai tunanin bbynsa jannat koda yaushe acikin mafarkinta yake, saidai yau yanajinsa cikin farin ciki, jikinsa na masa akwai alkairi dan haka tun safe yake addu'a, har sadaka yasa ayimai, yana jin sa idan ya samu Jannat yafi kowanne namiji da dacen mace mai kyau hankali ilimi tunani kamar jannat, haka yayita tunanin Jannat a ransa har bacci yayi gaba dashi.
Safa da marwa take a parlour, baƙin cikin duniyya ya ishe ta, ta rasa yaya zatayi rabon ta da anwar wajan 1 week, ga soyyayar mijinta kullum ƙarowa take a ranta, musamman ƙwana biyun da tayi bata ganinsa, tayi baki ta rame kamar ba maimuna ambassador ba, ga wata jaraba data ƙara kullum cikin kuka take sbd bukatar ɗa namiji da akeyi bata da sukuni kwata², bata iyya cin komai sai ruwan tea, komai taci saita dawo dashi abu dai yayi mata yawa, wayarta ta ɗauka ta shiga kiran feena ko zata ɗaya bugu biyu tayi feena ta ɗauki wayar cikin sauri maimuna ta fara mgn.
"Wayyo feena, dan Allah ki taimakeni ina cikin wani hali".
A ɗaya ɓangaran feena ta gyara kwanciyyarta akan cinyar guy ɗin da suke tare kana tace.
"Shiiiiit clam down, me kikeso yanzo kuma ɗiyar ambassador?"
Numfashi maimu ta sauke sannan ta zauna kan sofa tace.
"Burina yanzu bai huce na jini kusa da namiji ba, wlh feena hakuri na ya gaza, kawai kiyimin boking wani guy ɗin i on mah way tana faɗin hakan ta katse wayar".
A gaban mirror take tana shafa lotion a jikinta, bayan ta gama ta ɗauko, abaya ami colour ta saka, sannan ta taje gashin kanta ta shafa mai akanta ya fara kyalli, ribbon ta ɗauka mulki colour ta daura akanta, Sannan ta feshe jikinta da turare kala², lipstick ta shafa a lips ɗinta, yunwace ta kamata yasa ta fita parlour babu ɗan kwali, kan darning ta nufa taga babu abinda zata iya ci, fruit ya haɗa wiz milk ta koma kan sofa ta farasha, kallo takeson yi sauya canel tayi zuwa Zee world, taga anayin film ɗin da tafiso King of heart da gangaa, sosai ta shagala da kallon saiji tayi an kwace cup ɗin hannunta ido ta ɗago a hankali, 2 eyes da Abdallah murmushi yayi mata ya nemi waje kusa da ita ya zauna cup ɗin ya akai baƙinsa yasha kaɗan, hannu ta miƙu mai da nufin ya bata, dry ya aƙarayi kana ya maida hannunsa baya, kallonsa tashiyi dan takasa cewa komai, shine yayi ƙuƙarin yin magana yace.
"Madam meye amfanin shan wannan a wajanki?"
Idonta ta juya masa sannan tace.
"Meaning"
Girgiza kai Abdallah yayi yace " af ni Abdallah babu ruwana, iya kacina nayiwa yarinya allura idan tana ciwon cikinta"
Wata kunyace ta kama jannat ita sai yanzo ta gane abinda yake nufi, basarwa tayi tace.
"Dr ya our Anisha kuwa nasan kunyi waya ko?"
Hannunta ya riko ya danƙa mata yace "Madam rike abinki ki shanye maza nagani hakan nada kyau, our Anisha tana gaidaki, yanzo zani Company na dawo, inason magana da Abba ne"
Owk saika dawo, Allah ya kiyaye hanya.
Dry yayi yaga ribbon ɗin kanta ya kusa faɗuwa baice mata komai ba yasa hannu ya janyota gabansa, Sannan yasa hannun ya tattara gashin kanta ya daure shi da ribbon ɗin, kana ya zuba mata idonsa masu rikita enmata yaja hancinta yace.
"My girl, ki kula da kanki kinji bye ya faɗa yana fice".
Kofar ɗakin ta murɗa jin babu alamar kowa a ɗakin, gaba ɗaya batasu zuwa hospital ɗin ba dole akai mata, kofar ta tura a hankali ta shiga kwance ta sameshi idonsa a rufe ta tabbatar ba bacci yake ba dan tasan halinsa, cikin sanyin murya tayi sallama da sauri anwar ya buɗe ido..........✍
08119237616
Shera family💖💖
[3/18, 1:56 PM] Naeema: *🤦♀ƘADDARAR MACE🤦♀*
*RUBUTA LABARI*
*NA'EEMERH SULAIMAN*
*(NIMCY LUV)*
4⃣6⃣
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*
*🌈🇰AINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
*dedicated to you my new writer, who is she?*
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨ koda ya buɗe ido yaji babu wanda yayi mgn, yaja
idonsa ya rofeshi yana cigaba dajin bugun zuciyyarsa.
Itakam jannat tunda tashiga taga yayan nata tarasa nutsuwarta,gaba ɗaya hankalinta ya tashi,hannu tasa ta danne saitin zuciyyarta,sannan ta rufe idonta tana sauraron abinda zuciyyarta ke faɗa mata.
"no! Jannata aƙwai sauran lokaci,kada ki bada kanki a wajan wanda ya tsaneki,tabbas ya kamata kinunamai baya gabanki,kinunamai da da da yanzo aƙwai banbanci, abinda ziciyyarta ke gaya mata kenan"
Murmushin jin daɗi tayi, sannan tayi addu'ar neman tsari wajan Allah,nutsuwarta ta gyara sannan ya buɗe baki kamar bataso tayi sallama cikin cool voice nata mai daɗi.
Yana daka ƙwancen amma tuntuni zuciyyarsa ta gaba bashi wacce ta shigo ɗakin, ya basarne dan karya zubda girmansa wajan yarinyar, idonsa ya buɗe a hankali ya zuba a akanta,wani farin ciki yaji wanda ya dade bai jishi ba,ya shagala da kallonta a tym ɗin da bama tasan yanayi ba, hankalinta nakan wayarta tana duba messages na email ɗinta, cigaba yayi da kallonta, atamface a jikinta super mai fatan farace tas da zannan blue, anyi mata ɗinƙi siket da riga, tayi ɗaurinta na zamani ta zubu da gashin kanta baya,ta shafa pink lipstic, ohud mood ta fesa mai ɗauƙan hankalin maza, musamman yayanta anwar.
Tunda ta zauna bata ƙara ɗago kaiba, wayan hannunta kawai take dannawa,gaba ɗaya hankalinta baya jikinta that why tace da abba bazata zoba allah ya bashi lpa kawai basai taje ba, bataji motsin saba sai kansa da taji ya ɗora mata a kafaɗa, haɗe rai tayi kamar bata taɓa dariya ba, banza tayi dashi batace komai ba,jin bazatayi mgna ba yasa anwar sa hannunsa guda biyun ya saƙalo ƙugunta, ɗan tsaki ta saka a hanƙali sannan yayi tear out na mgnar tace.
"malam mene hakan? pls,ko nayi maka kama da ƴar iska haba"
Eyeee! Nima bance ba amma kam yau zakisan kin kira Anwar da ɗan iska,nima tantirin ɗan iskane kuma zan gwada maki naki iskancin, ya faɗa yana matse ƙugunta haɗe da shinshina wuyanta.
Girgiza kai jannat tayi hawaye na shirin zobu mata tayi saurin shanye hawayen, jin saƙonsa ya fara shigarta sannan batason yin abin kunya a hankali ta furta.
"niban son salan isƙanci, bazaka lalatawa my dr niba,kaje can wajan matarka ka ƙaraci jarabarka"
Wayyo allah muryar jannat daya daɗe baijiba sai yaji kamar anƙara mata zaƙi da garɗi da sanyi mgna,in few minutes yaji wata kasala ta saukar masa, gaba ɗaya sha'awarsa ta shekaro masu yawa ta taso mai jiyake duk abinda beby zatace bazai iyya haƙura ba saiya rage zafi da ita, a kasalance yace.
"beby maganar mata kam bakiyi karya ba, dan ina da ita saidai nata haƙƙin daban naki daban, kuma wallahi kika ƙarayimin mgnar wani banzan dr anan saina ɓallaki kuma na ɓalla banza"
Tunda suka fara magana bata kallesa ba, amma wannan mgnar tasa ta ɗago ta zubamai shanyayyon idonta wanda iɗan kagansu zakayi zaton bacci takeji, wahayen da take ɓuyewane suka fara zuba batare da tasani ba, ta hango zallar soyyayarta a idon yayanta kuma jigwan rayuwarta farin cikinta kuma walwalarta duk yana wajan yayanta anwar, kafin tayi magana taji harshansa a fuskarta hawayen ya fara shanyewa yayin da nasa hawayen ya fara zuba sosai, yanajin iɗan bai samu jannat ba kamar ya rasa ransane, ƙoƙarin ƙwace fuskarta take amma ya hanata,ganin tanason fin ƙarfinsa gashi bashi da wank ƙwari a jiƙinsa yasa ya tattaro ƙarfinsa waje guda ya jawota ya rungometa atare suka sauke ajjiyar zuciyya, duƙan girjinsa ta fara tana kuka, bai hanata ba saida tayi ta gaji sannan yakai bakinsa saitin kunnanta, harshansa ya zura a kunnanta ya fara lasa a hankali yana lumshe ido sannan ya gangaro zuwa wuyanta ya fara lasa yana ƙara ƙanƙameta, kuka ta fara sosai tana duƙansa tana allah ya isa bata yafe ba shikenan yayi mata iskanci tashiga uku ta lalace, ɗagota yayi muryarsa can ƙasan maƙoshi yace.
"beby nikikema allah ya isa Cab, yaukam zakiga ƙarshan iskanci wlh, ya faɗa yana haɗe bakinsu waje ɗaya,wani irin hurt kiss anwar keyiwa jannat,itakam bakin ciki da takaici ya hana jannat ƙwace kanta,wani irin haushinsa takeji ashe daman yaya anwar ɗan iskane bata saniba,akuwa bazata iya zama da ɗan iskaba kuma tana zuwa gida saita gayawa mummyn anwar abinda yayi mata, mata gama tunani ba taji hannunsa yana yawo a cibiyarta,ido ta zaro waje dan abin ya fara bata tsoro,harshansa ya fito dashi ya saka matashi a baki yayi mata alamar ta tsotsa, haɗe rai jannat tayi, alama yayi mata idan batayi ba zataga abinda zai mata,harara ta gallamasa,kafin tayi aune taji hannunsa a saman brest ɗinta wani irin shock da bata taɓa jiba taji a dukkan jikinta,batason lokacin data faɗa faffaɗan ƙirjinsa haɗe da sakin ajjiyar zuciyya saurin kama harshansa tayi tana tsotsa wanda ita kanta batasan tayi hakan ba, wani irin ihun daɗi anwar ya ƙwarara yama manta a hospital yake.
*AGURGUJE*
*BAYAN WATA BIYAR DA DAWOWAR JANNAT DAKA MAKARANTA* abu uwa da yawa sun faro daka ciki har komawar jannat makaranta sbd hutunsu ya ƙare,amma abba yace babu inda zata koma sai wani lokacin jannat baƙaramin kuka tayi ba dan gani take kamar anwar yaja mata, ansa ranar bikin jannat da abdallah wata biyu kacal, inda anwar yace kozai rasa numfashinsa babu wanda ya isa ya auri jannat saishi.
maimu kam hankalinta ya tashi domin a tunaninta anwar jannat zai aura,ta ɗauƙi niyyar babu macen da data isa ta auri anwar muddin tana yare.
yau ya kama asabar iyakar kwaliyya jannat da abdallah sunsha shi anatayi masu free-weeding pictures sai kaya suke sauyawa, sun gyara zaa yi masu wani kenan anwar na zuwa wajan....
more comments
[3/18, 1:56 PM] Naeema: *🤦♀ƘADDARAR MACE🤦♀*
*RUBUTA LABARI*
*NA'EEMERH SULAIMAN*
*(NIMCY lUV)*
4⃣7⃣
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*
*🌈🇰AINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
*ƙaddarar mace remain six page✌✌just waiting for my new novel (👯saudala👯)*
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨Anwar yana zuwa ya damki wuyan abdallah, sai huci yake idonsa yayi ja sosai gaba ɗaya baya cikin haiyyacinsa sosai ya sheƙe abdallah few minutes idon abdallah ya fito waje sannan yayi ja, jannat jikinta har rawa yake dan gani take yayanta ya gama kashe mata husband to be ɗinta hankalinta ya gama tashi da gudu ta ƙaraso wajan da anwar yaja abdallah, tana zuwa ta shiga tsakiyyarsu tana kuka, shikam dariya ma abin yabawa abdallah dan yasan zafin kishine yasashi yin hakan, shikam ya ɗaura ɗamarar auran jannat babu fashi, hannu jannat tasa a girjin anwar tana turashi baya tana mgna ta fitar hayyaci.
Haba yaya anwar meyasa kakemin haka, kaine kasani baƙin ciki da tashi hankali kasani cikin damuwa, koda yaushe bani da aiki sai kuka da tunaninka, hatta zuwana karatu singapore kaine sanadi sabida banaso ina ganin ina shiga damuwa, kaina taƙakcema hatta ciwon zuciyyar da nake dashi *kaine sanadi* yaya.
da sauri abdallah ya joyu ya kalleta yana mamaki yadda akai Tasan tana da ciwon zuciyya, shidai yasan bai taɓa gaya mata ba, but ya akai tasani.
Hannu tasa ta cire hannun anwar daka wuyan dr abdallah tace.
nasan kana mamakin ya akai nasani, karka manta jannat nada kaifin tunani da kuma kwazo wajan bincikar abinda bata sani ba, nasha tambayarka nace meke damuna haka sai kace babu komai kawai cutace hakane, hakan baisa na yarda ba ganin indai na yawaita tunani ko kuka girjina yana ciwo harna fara aman jini, abinda abdallah ya manta nima a karatu ɓangaran nake karanta, wata rana muna cikin karatu lecure mu yana yimana bayani akan cutar damuwa inda yace "tabbas idan damuwa tayiwa mutum yawa shine yake haifar da ciwon zuciyya, yawan tunani yawan kuka ciwon ƙirji aman jini shine alamomi namai ciwon zuciyya" tunda ka ranar nagane cewa ni jannat abbakar rano ina da ciwon zuciyya kuma na tabbatar yaya anwar kaine sanadi ba wani ba, hakan baisa na damu ba nasan cewa *ƙaddara tace* sannan nasa hakan shine *ƙaddarar mace* nayi tunanin *son rai* yasa maimu aikata abinda ta aikata, hakan da kaimu baisa na damu ba daman tun ina yarinya ba sona kake ma babu wahalar da bansha ba a gunka.
Zuciyyata bushe hankali yabar gangar jiki ƙwaƙwalwa ta cushe idanuwa sun rufe rai ya ɓaci haka anwar ya taho gadan² kan jannat yazo daf da ita yana shirin kifa mata mari yaji abdallah ya riƙe hannun, murmushi abdallah yayi yace.
"lallai da ace ni zaka ɗaga hannu ka daka ko kallanka bazan ba, amma ƙarya kake ka daki matata kuma farin cikina a gaban idona na ƙyaleka never"
ai abdallah kamar tun zura anwar yayi musamman da yaji abdallah yace wai matata yana yaje ya daki kirjin abdallah yace.
" a gidan ubanka ta zama matarka, wallahi indai kaga wani ya auri jannat saidai bana numfashi, da wani ya aureta ƙwara na kasheta nima na kashe kaina kaga hakan yafi, ashe abdallah zaka iya son abinda nakeso"
girgiza kai dr abdallah yayi kana yace.
" aa malam, kaifa ba sonta kake ba tunda ranar auranku kace baka sonta koma haka ba, so ni kuma naga ina raayinta saina fasa auranta na barwa wanda baya sonta, wannan kuskure ne babba, kuma kajira ka gani auran jannat babbu fashi tunda allah ya zaɓa mata miji nagari kuma ɗan uwa mai nuna kishin soyyyarta a ko'ina ya faɗa yana dariyya yaja hannun jannat suka bar wajan.
zama anwar yayi a ƙasa duk da farin yadin da yake jikinsa, tabbas yasan yayi Kuskure amma ya kamata ayimai uzuri shi duk wannan abun baison tym ɗin daya aikatasu ba, yasan cewa jannat tana yarinya yashiga hakƙinta, amma abinda jannat bata sani ba a lokacin duk abinda yayi sonta shiya jamata, tun tana zanin goyu allah ya ɗoramai son ƴar uwarsa kuma ƙanwarsa, tana da shekara biyar ya fara tsanar kansa meyasa zaiso wannan yarinyar mai kyau kamar aljana dan yasan tana girma akwai cakwakiyyar akanta duk namijin daya kalleta bazaiso ya ɗauke kansa ba sabida kyanta shi kuma yana da mugun kishi, sannan ya tsani ya ganta da maimu dan bayason yarinyar gashi tun sona yara ta fara shisshigemai dalilin dayasa kenan ya fara shiga rayuwar jannat koda yaushe yake hanata fita arana idan basuyi faɗa sau biyar ba toba jannat da anwar bane, konace ba zuri'ar alhj abdul'aziz rano bace, shin tayaya zai fahimtar da jannat dukkan abinda yayi mata sonta shine sanadi ba, abinda kuma yayi bayin kansa bane, ya salam ni anwar naga takaina ina zan samu mafita da wannan tunanin ya tashi jin kansa na saramai rabonsa da abinci tun jiyya part ɗinsa na maimu ya nufa wanda rabonsa dashi yama manta lokacin tun sanda ya kulleta ƙwaɗo ya bar gidan, key yasa ya ɓuɗe gidan akan kujera ya hangota tana shan lemon tsami ido ya zaro waje yana tunanin meye haɗinta da lemon tsami kuma, baki ta taɓe yazo zai huceta baiji motinta ba saiji yayi ta faɗa girjinsa tana kuka mai tsoma zuciyya, tsayawa yayi ƙiƙam ko motsi baiyi ba, kuka take sosai tana ƙara rirriƙeshi magana take ta fitar haiyyaci tana cewa.
"dan allah dan annabi my shuger kayimin rai wallahi mutuwa zanyi idan banjika a jikina ba, ka daure ko sau ɗaya kabani hakƙina, kaji tsoran allah dunda ka aureni baka sauke haƙƙin allah a kaina ba, (hhhh ya aureki koki aureshi maimu) kafin yayi wani yun ƙuri yaji hannunta a wandonsa, ido ya ƙara zarowa waje, ya zuba mata sun tsayawa yayi yaga gudun ruwanta, amma yayi alƙawarin babu wata macen data isa taga tsaricinsa sai beby jannat itace burinsa kuma muradinsa ba wata ba, yasan koda zaiyi magana bazai iya ba, dan haka kallanta yayi sannan yayi mata alama data cire hannunta amma taki jin tana shirin babban abu yayi saurin kifa mata mari Sannan ya ɗaga mata hannun gargaɗi, amma duk da hakan ƙara yunƙuri kamoshi take hankaɗata baya yayi sannan yayi hucewarsa abinsa.
Kwanci tashi babu wahala auran jannat da abdallah saura sati uku, yau masu kawo lefe suka sauka daka kasar makka, kayane nagani na faɗa masu matuƙar tsada, kaf kaya babu na ƙasa dana 100k akwatuna sonkai wajan ashirin hadda key ɗin mota a ciki sabuwa dal wannan kyautace daka wajan ibraham kit ɗin make kowa gasunan kala² ansaka biki sati
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 12 Chapter of 14