Share this page
masu tayani murnar fara rubuta novel a karo na farko jinjina ga family nah bazan manta dasu ba nagodewa kowa allah yabar kauna* _tako har kullum_ _nimcy luv❤_ *waiting for my next page✍*[1/13, 11:34 PM] Naeema: *📲typing* *🤦‍♀ KADDARAR MACE🤦‍♀* *nimcy luv* 0⃣➖4⃣ *pls yaya kataimakeni zata kasheni jannat ta fada hade da rike annowar.......!!!!!!!!!!! !!!!!!!!...... annowar ya kasa magana sai dai numfashi da yake saukewa akai akai ........ !!!!!!!!!!!!!.....ya fara bubbuga bayanta hade da shafa kanta da kyar ya fisgi maganar daka bakinsa yace........!!!!!!!!!!!! !!!!!!!......sorry pretty daman idan suna shiri haka yake cemata .....kiyi hakuri barata kara dokankiba yaci gaba da rarrashinta har ta daina kukan amma tana jikinsa ta makalkaleshi tace.......!!!!" "!!!!!!!!!!!..........pls yaya kaini gida baran zauna har a tashi ba dan allah bro.....!!!!!!!!!!" "!!!!!!!!...........yace gida kikeson tafiya ? Tayi saurin daga mai kai ...... Yace to goge hawayen Tace to yaya ..........yayi murmushi sannan yaja hancinta yace Good gril Feena kowa dunda annowar ya mareta ta dau niyyar ramawa ko ba yauba dan haka yanzoma tana tsaye sai cije baki takeyi tsabar masifa........!!!!!!!!!" "!!!!!!!!!!!................. shi kowa annowar bai kara bi ta kanta ba ya dau dan kwalin da hijabin jannat ya daura mata suka shiga mota suka tafi......!!!!!!!" '!!!!!............. daret part din mumyn annowar ya huce da ita ......!!!!!!" Suna isa ta kwace hannunta tayi jikin mumyn annowar tace.......my mumy nayi missing dinki 2 days ....... Mumy tayi murmushi tace daughter nima nayi missing dinki ta fada tana kunce dan kwalin kan jannat tace...... .......Daughter kanki yayi datti muje na wanke miki .... Jannat tace haba mumy kuma agaban yaya zakice kaina yayi datti salan yacemin kazama ta fada tana turo baki gaba....... "!!!!!............... Annowar yayi murmushi yace ... ..... toda kedin mece idan ba kazama ba babu abinda kika iya sai kwadayi ya fada yana kashe mata ido daya....... ...... jannat kowa daman jira kadan take ta fara kuka tana diddire kafa tace mumy kin ganshi ko ..... ...!!!!!!" Mumy tayi murmushi tace rabu dashi duk abinsa bai zaitaba auran kyakkayawa kamar kiba.......!!!!" "................ Annowar ya zubawa jannat ido yana so ya gano muninta amma ya kasa..... ( nima sai alokacin na karewa jannat kallo nace masha allah nayi saurin dauke kaina dan karta koreni daka dakin) Annowar yace ..... .....!!!!!!!"" Haba mumy kema wasa kike ita din har wani kyau gareta tab nina auri mace kamar jannat ai bazan ya fewa kaina ba tab gaskiya ni mumy kingama dani wallahi nadau alkwarin bazan taba cewa jannat nada kyauba.......!!!!!!!" "!!!!!........ mumy tayi murnushi tace haka kace? Yace ! E mumy haka na fada da capital letter Mumy tace son keep it in your mind i know one day yoy pay for your promise .....!!!!!!" Annowar yace tab wallahi never ever nace wannan zabiyyar kauyen nada kyau...... Ai jannat najin haka ta barke da kuka wiwi daka karshema fadawa jikinsa tayi tana cizonsa yana karewa yana dariya da yaga abin bana karewa bane kawai saiya riketa tsam a kirjinsa nanfa suka hau kokawa dole saita kwace shi kuma yaki cikata daka karshe sai jiyaye numfashin ta yana sauka a hankali alamar tayi bacci yayi dariya hade gyara mata kwanciyya a kirjinsa _kuyi hakuri da wannan kwana biyu kunjini shuru hakan ya farone bisa wasu matsaloli amma yanxo komai yayi daidai ina alfahari da ku akoda yaushe👌😇👏👏👏_ Tako har kullum Nimcy luv❤ *whatsapp number* 07051284590 *waiting for my next page✍* [1/13, 11:34 PM] Naeema: *typing📲* *🤦‍♀KADDARAR MACE🤦‍♀* *nimcy luv* 0⃣➖5⃣ Ayaune annowar zaiyi tafiyya zuwa singapor tsawan shekara biyar abin duniyya duk ya dameshi kwata kwata bayason tafiyyar dan gani yake idan ya tafi kamar zaa kwace masa jannat wannan shine kadai damuwarsa(ni kowa nace annowar kayi ahankali dai soyyayar yanzo bata da tabbas karkaxo kanayin san masowani wannan shine babban kuskuranmu a soyyaya) !!!!.........."haka ya gama shirinsa ya fito harabar gidansu yana jiran daddyn ashman dan shine zai kaishi airport ana haka daddy ya fito rike da hannun jannat tana zubamai surutun da ta sabayimai ......!!!!!!!" ......!!!!!!!!""annowar ya jiyo ya kalleta ita sam hankalinta baa wajansa yakeba yaja numfashi yace jannat zomana jannat ta juyo ta kalleshi sannan ta karasa inda yake tace yaya me akaima naga kayi kuka ta karasa maganar tana kwabe fuska!!!!!!........" !!!!!............."Annowar ya kasa magana kwai sai ya jawota jikinsa ya rungometa sosai yasa kuka jin yayan nata na kuka yasata yin kuka itama hade da kankameshi jiyayi yakasa jure kukanta hakan yasashi yin shuru yana saukar da numfashi da kyar yasamo ya fisko magana daka bakinsa yace....!!!!!!!!" !!!!........" idan na tafi zaki manta dani ko? ...jannat tayi rolling eyes dinta tace.... bayan mummy da daddy kaine na uku a wayanda bazan jure rashin ganinsu kusa dani bah ta karasa maganar hade da kafeshi da ido....... ...!!!!!!!!!!!!!!!!!" Annowar yayi mamakin abinda jannat ta fada wato duk rashin mutuncin da takemai ashe tana sonsa fiye da 'yan uwatan wonderful kana yace.....!!!!!!!!!!!!" !!!!........."yace jannat zan tafiyya zuwa singapor xuwa shekara biyar yasa hannunasa cikin aljihu ya ciro wani karamin zobe na azurfa sannan yace..... !!!.........""jannat kiyimin alkawarin har na dawo wannan zoben yana hannunki kiyimin alkawarin duk inda zaki kinasa hijabi harkasa kiyimin alkwarin zaki zama mace mai daraja da kuma kima a idon jamaa kiyimin alkwarin babu namijin da zaki kula harna dawo gida pls my jannat promise me ....... ..!!!!!" Jannat kowa da bata fahimci komai bah dunda ya fara magana tace..... i promise you yaya i will do anything to you i don like to you sad ur happiness is my happiness ta karasa maganar tana hawaye.......!!!!!""" ..!!!!!!!!!!" Annowar yayi saurin rungome Jannat shima yana hawaye yace..... Thank you jannat you make my ❤ happy my allah bless ur life.... ameen akace daka bayansa yayi saurin juyawa ashe daddyn ashman ne abinda annowar bai saniba dunda suka fara magana yana tsaye abayansu yana jinkomai...... Annowar yace daddy yaushe ka fito? Daddy yace ina zakasan na fito kana shirme da karamar yarinya ...........!!!!"annowar ya mike tsaye yace daddy mutafi ko naga lokaci ya kusa Daddy yace jannat koma gida zamu huce kinji ai jannat tace batasan wannan bah saita bi annowar nanfa ta fara kuka sosai annowar yace daddy muje da ita airport mn daddy yace ai shikenan nidai naga lokacin dazaki girma jannat .......!!!!!!!!" !!!!!!!....."haka suka shiga mota tana tayiwa annowar surutu har bacci ya dauketa ajikinsa *masha allah ina godiyya da soyyayar dakuke nunamin ina matu kar alfahari dako ina neman afuwarku kwana biyu kunjini shuru insha allah yanxo typing kullum✍* Whatsapp number 07051284590 Face book Na'eemerh sulaiman Istagram NI'EERMERH_ nimcy luv Sulaimannieemerh@gmail.com Tako har kullum Nimcy luv❤ *waiting for my new page ✍**typing📲* *🤦‍♀KADDARAR MACE*🤦‍♀ *NA* *NA'EEMERH SULAIMAN* *🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻 ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation Page 6⃣ Da kyar anowar ya lallashi zociyarsa akan tafiyyar da zaiyi yabar jannat daddyn ashman yace "to son gadai tafiyya tazo ya kamata matsayinka na musulmi wanda ya yarda da allah ya kamata ka rige addininka da mutuncinka allah yayi maka albarka ya fada hade da shafa kan anowar" (idan mantaba daddyn ashman yayan abu anowar ne xomunci suke sosai duk abinda ake abu anowar yana gidansa babu ruwansa da batun tafiyar anowar singapoor zomunci kenan uhm nima nace allah ya kara hada kanmu nida aminiyyata MAIMUNA DAHIR YUNUS ameen) anowar yace "ameen daddy nima zanyi missing naku sosai ya karasa maganar hade da rungome daddy ya fara kuka shima daddy jiyayi zociyarsa zata karye dan haka yayi saurin kawar da kansa gefe yace "we missing you too son" Haka anowar ya shiga cikin jirgi yana dagawa daddy hannu shima daddy bai tafiba saida yaga tashin su anowar zuwa singapoor sannan ya koma cikin mota inda jannat take bacci abinta daddy ya joyo ya kalleta kana yayi murmushi yace "rigimammiyya kawai yabawa drive umarnin tafiyya WANNAN KENAN A hanakali take bude idonta da sukayi mata nauyi sakamokon kukun datayi ta bude baki ahankali ta fara addu'ar tashi daka bacci sannan ta tashi zaune hade da gyara gashim kanta ta suka zubo mata afuska tashiga toilet tayi wanka kana ta fito bakin madobi tana shafa mai lotion sannan ta dauko turare body spray ta dauko duguwar riga iya gwiwwa tasa ribbon ta hade gashin kanta ya sauko bayanta batayi wata make up a fuskar taba ta fito falo wajansu mummy tana isa ta zauna kan sofa kasan cewar falon babu kowa yasata kwanciyya hade da numshe idonta tana tunanin wani abun (ni kuwa nace jannat badai anowar ne yatafi yabarki da tunani ba) Tako ake cikin nutsuwa har aka kusa zuwa inda take amma bata sani ba ya dade akanta yana kallonta sannan yaja numfashi a hankali ganin kanwartasa ta zurfafa a tunani yasashi hura mata iska a fuska yaci gaba da kallonta jannat tayi joyi hade da bude idonta dan ganin abinda yake hura mata fuska saidai me abinda ta gani yayi matukar bata mamaki sosai ta kara murza idon tabbas shidinne yayanta faisal wanda rabonta dashi wajan shekara bakwai kenan tace "yaya faisal saukar yaushe kuma kaga yadda ka koma" faisal yayi murmushin jin dadi sannan yakai hannu yaja komatunta yace "kina can kina baccin rigima" kai yaya amma baka da kirki kokayi waya kace zaka dawo ko? Faisal yace "sister nayi missing nakune sosai shiyasa " jannat tace sannu da dawowa ya hanya? Allahamdullilah yace! Amma sister tunanin mekike haka inata magana shuru ko sabida anowar yayi tafiyyane? Jannat ta zumboro baki gama tace "haba yaya meye matsalata da tafiyyarsa kawai dai exam zamu farane (ni kowa nace allah yasa gaskiya kika gayamai) faisal yace "ah kice yarinya tazama big gril za'ayi exam ta shiga ss 1 ko? Jannat ta washe baki dan tanason ace mata big gril shiyasa suke shiri da yayannata faisal tace "imana yaya wallahi munayin chandy zaka siyamani waya nida my maimu" faisal yayi dariya yace karki damo indai wayace yanxoma nasiyo maki game keta our maimu jannat tace "da gaske yaya" yace da gaske nake mana tana gun mummy ma" jannat tasa ihun murna hade da yiwa yayannata light kiss a komatu sannan ta fice da sauri (wannan dalili shiyasa jannat mantawa da tafiyyar da anowar yayi) Yau yakasance asabar jannat da maimu suna falo a zaune maimu ta kalli jannat tace "my jannat zan iya tambayarki ? Jannat bata kalleta ba tace "if you like" zaki iya zama da mutumin da yakeson abinda kikeso" jannat taja tsaki tace wallahi maimu dadina dake shirme wannan wacce irin tambayace mara ma'ana! Maimu tayi murmushi ganin jannat bata gane abinda take nufiba sannan tace "ina nufin yanzo kiyi aure sai wata tace tana son mijinki yazakiyi?" Jannat hakanan taji gabanta ya fadi tayi saurin yin addu'ar neman tsari tayi shuru kamar bazatayi magana ba sannan tace "you are not serious maimu atunani na bai kamata kiyimin wannan tambayar nan ba amatsayinki na musulma kuma banda abinki kinsan KADDARAR MACE babu inda bata farowa zan bar hakan a matsayin KADDARATA" Jannat taci gaba da cewa "destiny lots of folks confuse of bad management with destiny. Destiny is no matter of change it's matter of choices. It not a thing to be waiting for it's a thing to be achieved. Our destiny change with our though!! Taka karasa maganar tana daukan wayar mummy dake kara alamar kira ya shigo tayi kamar bazata dauka ba ganin sabuwar number kuma ta nan kasarbace daka karshe ta dau wayar hade dayin sallama shuru akayi dakacan bangaran hello jannat takara cewa danjin shurun yayi yawa again shuru ya kumayi danjin wacce aka kira ba itace ta dauka ba zata kashe wayar kenan taji ance "karki kashemun waya jannat bakisan yadda nayi missing naki ba" to masoya goyan KADDARAR MACE kobiyoni danjin wane ya kira jannat har yayi missing dinta😃😃😃😃😃😃nifa nace toko malamin makarantarsu 🤔🤔🤔🤔🤔kobiyoni danjin ya maimu taji da amsar da jannat da bata👏 *ina godiyya agareku masoyana ina alfahari dako👏👏👏akoda yaushe shawarwarinku nake nema da comment nako* Whasapp 07051284590 face book Na'eemerh sulaiman Istgram Ni'eemerh _nimcy luv Sulaimannieeerh@gmail.com Tako har kullum Nimcy luv❤ _waiting for my new page ✍_ *typing📲* *🤦‍♀KADDARAR MACE*🤦‍♀ *NA* *NA'EEMERH SULAIMAN* *🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻 ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *wattpad* Nimcyl *Wasapp* 07051284590 *face book* Ni'eemerh sulaiman *istagram* NI'EEMERH_nimcy luv Sulaimannieemerh@gmail.com _wannan page din nasa daukar ga kungiyyar marubuta littafi Kainuwa writers association 👏👏👏tnx our advice 👌_ Page 7⃣ Jannat tayi rolling eyes dinta hade da dafa kirji dan batayi tsammanin shibane kana tace "yaya anowar" Anowar yayi murmushi karo na farko hade da rungone filo sanna yace "kinmanta dani ko Jannat? Uhm kawai tace danjin yadda soyyayar Yayan nata yadawo mata sabuwa ga mamakin anowar mai makon jannat tabashi amsa sai kawai tafara kuka sosai kamar ranta zaifita" Hankalin anowar yayi mugun tashin komai ya tsayamai cak yakasa magana sosai kukan jannat ketaba mai rai da kyar yasamo yayi magana yace "yace lafiya jannat menai maki dakayin magana zaki fara kuka ko maganatace bakiso"? Shuru tayi ta saita numfashinta sannan tace "pls yaya kadawo gida i need to see you pls yaya takarasa wani kukan" Anowar shuru yayi mata dan yasan koyace tayi shuru bazatai ba amma sam kukan badadi yake masa akunne ba saida tayi mai isarta kana tayi shuru. Anowar yace "haba hayatie wannan kukan duk nameye haka ki kwantar da hankalinki na kusa dawowa muyi zamanmu tare har abada bazan karayi maki nisaba kinjiko kinsan banson ganin hawayenki kinji beauty" Tayi murmushi a karo na farko sannan tace "yaya kadaina cewa zamo zauna har abada KADDARA na iya sauya komai saidai muyi fatan allah ya kawo wacce zamo iya cinyeta" Hakane jannat amma banson KADDARAR da zata rabani da farin cikina kuma ruhina" jannat tayi saurin cewa yaya farin cikinka kuma da ruhinka mekenan? Anowar yayi saurin gyara maganarsa danjin zaiyi sakin baki akan abinda bai shirya fadawa jannat yanxo ba sainan da wani lokaci baya iya control kansa idan yana tareda jannat kwata kwata yarinyar akwai shiga rai. Jin shuru yayi yawa yasa tace yaya ga maimu ko gaisa daman yanxo take tambayarka" anowar yace wace kuma haka? Jannat tace haba yaya maimu dince baka saniba ta maidamai da tambayarsa? Yace ok bata Maimu ta karbi waya hannu na rawa tace "hello yaya ykk" lafiya kawai yace dan baison dogwan zance haka kawai jininsa bai hado dana taba shegen kallo yayi mata yawa kamar Maiya" maimu ta kara cewa "yaushe zaka dawone "? Uhm bawa jannat wayar dan yagaji dajin muryarya tamikawa jannat wayar Jannat tace "yaya sai anjima zani makarantane"Mtwsss yaja tsaki haka kurum tafita aita kalleta wlh da inanan nizanna kaita" yace ok amma karkiyi kwalliyya kinga makaranta zaki ko" tom shikenan yaya sai anjima" ok bye hayatie i miss you bata bashi amsaba ta kashe wayarta. yau anowar yake shekara biyu daidai da tafiya Singapore abin duniyya duk yayimai zafi joyi kawai yakeyi akan tafkeken gadon nasa hankalinsa gaba daya yayi gida jannat kawai yakeson gani kamar anmintsine shi yatashi yafara shirin tafiyya gida dan rabun dayaji muryarta kusan shekara daya kenan yau kowa ya dauniyya a gida zai kwana Haka kawai takejinta cikin farinki yau tarasa menene dalili tana gaban mirror ta fito daka wanka tana shafa mai lotion tagama sannan ta dau siket da riga na leshi pink Clour sunyimata matukar kyau ajiki ta fesa turare da dau ribbon pink Clour shima tasa agashin kanta yazobo gadun bayanta bata daura dan kwaliba ta bude kofa tana kokarin fita taji tayi karo da mutum" 😅😅😅hahaha tab yau akeyinta gobe sai labari kowaye wannan kuma ohhho nidai kamar khaleel nagani yayanta🤔🤔🤔🤔koma dai waye kobiyo cigaban littafina na KADDARAR MACE🤦‍♀ _*waiting for my new page ✍*_*typing📲* *🤦‍♀KADDARAR MACE*🤦‍♀ *NA* *NA'EEMERH SULAIMAN* *🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻 ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *Wattpad* nimcyl *face book* Ni'eemerh sulaiman *WhatsApp* 07051284590 *Instagram* Ni'eemerh _nimcy luv Sulaimannieemerh @gmail.com _jinjina ta musamman👍👍👍agareku sisters dina bazan manta da koba Allah ya raya iyali ubangiji ya kara daukaka👏🤗anuty neeshe bana mantawa dake Aunty fauza kema haka kunbani gudunmawa ta musamman nagode sosai🤗👍❤❤❤_ *Jinjina a gareku gawaye na musamman* Maimuna dahir yunus Jannat Aisha Ibrahim Khadija yar mama Nana Aisha RUKAYYA sani major Zainab sunusi Meera make over Bro Auwal nuhu Sadeeq official SD Nagudu Sheikh Badaro sank Abbakar a one My special sister Real Queen Maryam tukuntawa Ina alfahari dako❤❤❤❤😍😍😍😍😍😍😍tnz our advice Page8⃣ Tayi saurin komawa baya tareda yin kara bata duba abinda ya bigetaba takoma saman gado ta zauna hade da lumshe ido tanamai jin zafin gunda ta bige Jitayi an rungumota ta baya hade shafa gashin kanta tayi saurin joyowa dantaga waye tana juyawa wanda tagani yayi matukar bata mamaki danko a mafarki batayi tunanin zata ganshi ba bare a ido biyu dan haka tasaki wata kara hade da sakale wuyanshi tace "yaya saukar yaushe kaxo haka bako sanarwa takarasa maganar tana kwabe fuska" Yayi murmushin jin dadi kana yace "yanxonan nadawo ko wajan daddy da mummy banjeba nashigo nan nake tambayarki mummy tace kina daki naxo shigowa shine kika kusa fasamin kai da katon kanki ya karasa maganar yana jan hancinta" Jannat tayi rolling eyes dinta hade da kwabe fuska kana tadaki kirjin anowar Tace "Allah yaya kabani tsoro wallahi" Anowar yayi dariya irintata yace "afuwa kinji hayatie" Toh wai maiyasa zaka shigomin daki bakasan yanxo na girmaba? Tab sugirma manya idan ana maganar girma pls kidainasa kanki aciki you still kwaila🤣😅 Habawa jannat mai jiran kadan nanfa tafara diddire kafafu tana murza idano zatayi kuka😭ita adole ancemata karama Anowar yazuba mata idanu sai alokacin yagano girman data kara sosai kyauta ya fito ta fara zama budurwa ba kamar kwailar daya ambata ba tayi tsayi daidai misali shekarunta sha bakwai amma sosai yayi mamakin girmanta takara hankali da nutsuwa ba kamar yadda ya santa abaya ba yakamata ya fadawa jannat abinda ke ransa kafin ya koma Singapore kukan jannat ne yadawo dashi daka tannin da yake " Yayi saurin mikewa yataka inda take yasa hannu ya rikota sosai yace "banda abinki kuma meye na kuka dan nace maki kwaila naga ai bakarya nayiba yakarasa maganar yana kallon idonta" Baiyi auniba yajita rufeshi da duka sosai nanfa yafaraja baya tana biyoshi har yakai bakin gadon tana dukansa dayaga abin ba sauki sai yayi saurin jawota ta fada kirjinsa🙈duk da haka bataba hakura ba taci gaba daya kushinsa kara matseta yayi a kirjinsa hartayi 'yar kara tayi saurin cewa "wayyo yaya" Shima kallonta kawai yake baiyi maganaba haka sukaci gaba da kallon juna eyes to eyes" Jannat ce tayi saurin bude baki zatayi magana amma anowar yaki bata dama ta hanyar........... _maizai faro nangaba me anowar yayiwa jannat hartakasa magana😍😍😍💋❤mezai faro idan maimu tasan anowar yadawo🤦‍♀🤦‍♀kobiyoni acigaban littafin KADDARAR MACE_ ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤tako har kullum❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ Nimcy luv [1/13, 11:34 PM] Naeema: *typing📲* *🤦‍♀KADDARAR MACE*🤦‍♀ *NA* *NA'EEMERH SULAIMAN* *🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻 ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *wattpad* Nimcyl *WhatsApp* 07051284590 *Instagram* Ni'eemerh_nimcy luv *Snap chat* Nimcy luv Sulaimannieemerh @gmail.com _Sadaukarwa tamusamman ga masoyya littafin KADDARAR MACE_ Page9⃣ Ta hanyar danne mata lips dinta da danya tsantsa guda daya haka kawai ta tsinci kanta da kallar kwayar idan anowar shima din oil eyes dinta yake kallo yana hango soyyaryarsa karara a idonta Wanda ita kanta batasan da itaba yasan cewa bazaisha wahala wajan amincewar jannat akan kudirinsa na aurantaba" Itace tafara janye idonta dan tafarajin kunyarsa batare da wani abuba sauri yayi yadawo da fuskarta dan bayaso yayi missing kallon nan" Jannat ta kwabe fuska tace "wai yaya wannan kallon nan duk nameye haka?" Anowar yayi murmushi hade da shafa kanshi dan besan mezai cemata ba yayi kokarin juya maganar ta hanyar cewa "yau sister saura shekara nawa kiyi chandy"? Uhm one year tace tana sauka daka gadon dan tafara gajiyya" Anowar yace "meye hakan" Tace mekuma nayi? Daman haka kike fita babuko dan kwali bare hijabi ya karasa maganar yana bude wajan kayanta ya dauko wani katon hijabi ya mika mata" Saurin kallonshi tayi tace haba yaya wannan hijabin yayimin yawafa Anowar yayi kicin kicin da fuska tamkar baitaba dariya ba yace "cewa nayi kikarba kisako" To bari nasauya wani tunda wannan yayimin yawa Uhm yace ya jawota gabaya zuwa gabanshi yasamata hijabin ya rike mata hannu suka fita" Afalo suka tarar da Anuty Rukayya tanacin abinci anowar yace "ah Anuty saukar yaushe kuma ya karasa maganar yana zama kusa da ita" Tayaya zakusan nazo nidaman nasan wannnan fadan naku karshe soyyaya zaizama Anowar ya juya yana kallon idon jannat yaga ya tadau maganar amma baiganiba sakamakon juyarda kanta gefe da tayi sannan yace "ayya Anuty damancan din ai soyyayace ba fada ba tamu salan soyyayar Kennan yanxo ai saidai maganar aure duk maganar da yake hankalinsa yana kan jannat" Ita kowa oganniyyar ko ajikinta dan bata dauki maganarsu da wani amfani ba🤷‍♀ Ato kudai kuka sani da zakuyi auranma da kun rufawa kanku asiri" To naga abin yafara

Chapter 2 of 14