Share this page
tashi tasaka kayan bacci ta kwanta.. Awani jeji suke suna kallon juna ta kalleshi tace "wai meke farowa dakai naga dukka canzamin " Bakomai kawai yace yana karayin gaba Cigaba tayi da biyoshi amma abin mamakin idan ta taho sai taga yayi mata nisa kiransa ta farayi tana kuka amma ina sam bayajinta haka taita kiransa har yabace da ganinta... Farkawa tayi tana salati hade dayin duk addu'ar datazo bakinta tana tunanin mafarkin da tayi sannu ahankali taji jikinta ya fara sanyi kirjinta yana dagawa zochiyarta na bugawa ahankali idonta ya fara rifewa .. Tun asuba ya tashi haka kawai yaji gabansa na fadowa harya gama shirinsa tsaf yana ta addu'a a zociyyarsa har 7:00 tayi sannan ya tashi ya Shiga bangaran mummynsa yayi mata sallama sannan ya koma wajan daddy shima yayi masa sallama..... tura kofar dakin yayi ahankali ya rife kofar ruf kana ya joyo ya kalleta yana tunani a zochiyarsa yana cewa "wannan wacce irin kwanciyya tayi da alama batai sallah ba ya fada yana karasawa gadon dan bubbaga gadon yayi amma mata farkaba ya kara hura mata iska a fuska still shiri nanfa gabansa ya fadi sosai dan yasan bata da nauyin bacci hannunta ya daga yaga yakoma nanfa ya fara jijjigata yana kiran sunanta nanma shuru ahankali yasa hannunshi ya taba saitin zochiyarta yaji bata bugawa innalillahi wainna ilaihir raji'un... _Ya salam i have nothing to say 👌just waiting my next page✍_ *tako har kullum* _nimcy luv_ ❤❤❤❤❤*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻 '''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}''' https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *🤦‍♀KADDARAR MACE🤦‍♀* *NA* *NA'EEMERH SULAIMAN* Page 1⃣5⃣ Wattpad Nimcyl Face book Nimcy luv page 07051284590 Sulaimannieemerh@gmail.com _*ahhayye yau akeyi gobe sai labari idan mune yau wata rana bamu bane wannan page din nakone Kainuwa writers association 🌈🌈🌈Allah ya tsare gabanko da bayanko Allah ya rabamu da sharrin makiyya ma hassada duniyya da lahiri rubutu yanzo muka fara koma basira Allah ne yabamu mu fadakar mu ilimantar muni shadantar wow am very happy about this my Allah help us👍👍👏*_ Duk inda kake tunanin tashin hankali anowar ya shigeshi few minute ya fita hayyacinsa addu'a kowa kawai yinta yakeyi bai san meyake cewa ba zama yayi a gabanta ya zuba mata ido sabida yadda kwakwalwarsa ta tsaya da komai shidai kallonta kawai yke kamar wanda yake jira ta farka daka bacci.... Turo kofar dakin akai sannan aka shigo yadda ta gansu abin yayi masifar daga mata hankali kara suwa tayi da sauri tana cewa " haba son har lokaci ya tafi kana nan wajan jannat " Kallonta kawai yakeyi batare da yace komai ba.... Jannat tashiga kwalawa kira tana tashinta itama shuru taji nan fa hankalinta ya tashi amma ta dake sabida ganin anowar a wajan duk wani binkice da mummy zatayi tayi hakan ya tabbatar mata jannat ta rigasu gidan gaskiya tashin hankali Wanda ba'a samasa rana duk kokarin mummy na boye tashin hankalinta amma ina abun yaci tira mutuwa ba'abar wasa bace batasan lokacin da tafasa kuka ba dukka gidan saida ya amsa sosai take kuka kamar ranta zai fita ta birkice ta fita hayyacinta kamar ba itaba..... Daddy yana daki ya jiyo ihun matarsa nuriyya wacce tace masa ta tafi wajan jannat hantsilowa yayi daka gadon har yana tuntube da gudu ya isa dakin jannat tare suka shiga da daddyn anowar da matarsa nauwal cirko cirko sukayi suna kallon yadda mummy ke kuka tana jijjiga jannat nan koma anowar yana kasa yayi zaman dirshan yana kallonsu.... Mummy ke kuka tana cewa" wayyo Allah jannat karkimon haka kitashi nasan ba mutuwa kikai ba Allah ina sonki karkimon haka ta karasa fada tana matse jannat a kirjinta..... Daddy jiyayi jikinsa ya fara rawa sabida tsabar fargaba tunani yake aransa daman haka ake mutowa daman ana mutowa batare da cuta ba maganar kawai fitowa take ba tare da yasani ba dan hankalinsa shima ya fara gushewa ...... Mummy anowar kowa kuka take sosai kaikace ita kadai akaiwa mutowa banda kowa haka daddyn anowar shine mai joriya acikinsu salati kawai yaketa jerawa shine ya lura anowar baya cikin hayyacinsa dan duk abinda akeyi baya cewa komai kawai binsu yake da kallo fita yayi ya dauko ruwa mai sanyi ya kwaramai a kansa nan take yaja ajjiyar zochiya..... Shuru yayi yana tuna mai ya faro yaga dukkan iyyansu anan lafiya kowa jin mummy ta ambaci mutowa yasa ya zabura yaje ya fisgi jannat ahannun mummy yana dariya yana cewa "haba mama mutowa ana zaune lafiya nida jannat har abada muna tare har karshan rayuwata ita kanta mutowa zataji kunyar dauke jannat ina raye haba mama kidaina fadin hakan jannat ta wace nasan ko ita da kanta idan mutowar tazo zata hana farowar hakan yakai karshan maganar yana fashewa da kuka" Daddynsane yazo kosa dashi yace "son nasan ka yarda kaddara mai kyau ko Mara kyau kadau wannan amatsayin KIBIYYAR KADDAR (Neeshar jay) bani jannat yaxo zaayi mata sittira akaita... No daddy nayarda jannat ta muto amma daddy kabarta kawai babu inda zaa kaita na yarda wannan itace KADDARATA (sureyya) bai karasa fadin abinda zaice ba yaga hannuta yana motsi....... _wai har xochiyata tayi sanyi bayan tisho dana karar sabida ha waye na fargaba comments dinku kawai nakeso shine zaibani karfin gwiwwar cigaba da rubuta wannan littafin✍✍✍_ *❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤nagode da addu'oinku akaina Allah yabani lafiya cikin yarda da amincinsa 👏👏👏* Tako har kullum Nimcy luv *to be continue✍*`````````*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻 '''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}''' https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *🤦‍♀KADDARAR MACE🤦‍♀* *NA* *NA'EEMERH SULAIMAN* Page1⃣6⃣ Wattpad Nimcyl Face book ```Nimcy``` luv page 07051284590 Sulaimannieemerh@gmail.com ``` Anowar yayi saurin taba hannunta yana dariyya irin na fitar hayyaci yace "daddy bata mutoba wlh bata muto ba kagani fa hannunta yana motsi duba kagani ya fada yana dago hannunta" Daddyne yayi Hamdala a ransa yace "masha Allah mungode Allah amma son iya hannune yayi motsi dole aje asibiti" Bai karasa maganar ba yaga anowar ya sunkoci jannat a kafada yayi waje da ita harabar gidan kwata kwata ya manta da rigar dake cikinta ta bacci ce haka ya sata a mota shima ya shiga ya jata kamar zai tashi sama few minutes ya isa asibitin malam animu Kano yana isa waso nurse sukaxo da gudu tare da gadon marasa lpa kokarin fito da ita yake dan asata a gadon anan ya lura da rigar jikinta ta bacci ce gaba daya ana ganin jikinta yayi saurin runtse idonsa sabida wani abu da yakeji aransa ahaka ya cire rigarsa ta sama ya dagota a hankali ya jinginata a kefen kafadarsa ya saka mata rigar a hankali kana ya baso umarnin daukanta haka suka jata a gadon yana biye daso ... Yana tsaye aka shigar da ita dakin taimakon gaggawa hankalinsa duka yatashi ya kasa zaune ya kasa tsaye kaiwa da kawowa yake yana haka so mummy suka karaso wajan jiyayi andafashi ta baya joyo yayi ahanakali yana kallan daddy shuru yayi baice komai ba sakamakon wani Abu da yake tokare masa makogaro kallan daddyn yakeyi tamkar bai sansaba daka karshe ya fada jikin daddyn jannat din yana kuka kamar ransa zaifita.. Babu Wanda yace komai banda kukan anowar da yake tashi adan kankanin lokaci kamanninsa suka sauya idonsa yayi ja tamkar gauta sosai kukan anowar yake taba zochiyar daddyn jannat banda bubbuga bayansa babu abinda yake ahankali anowar ya fara saukar da numfashi na Wahala.... Dago anowar yayi daka jikinsa yana kallan yadda yayi face face da hawaye a fuskarsa kana yace " wannan kukan duk nameye haka Ashe kai bazaka iyya karbar kaddaraba banda abinka ai godewa Allah zakai dunda Allah yasa bata muto ba haka yayi tayimasa nasiha har yasamo sauki a zochiyarsa suna cikin haka doctors suka fito daka dakin jannat da sauri anowar yaje inda suke yace "doctor ya ake ciki ya jikin nata" Wanda aka kira da doctor ya danyi murmushi kana yace " kobiyoni office ya fadi hakan yana joyawa" Gaba daya suka bi bayan doctor din suna isa yayi masu izinin zama kana ya dau glass dinsa yasaka sannan ya budi daddyn anowar a zatausa shine mahaifin jannat sabida kamar da sukayi da ita yace " Alhaji munsamo damar dawo da numfashi jannat ta hanyar samata oxygen amma duk da hakan bata farfado ba but muna saran hakan very soon insha allah" Daddy yace "masha Allah amma doctor meye samo daughter haka?" Doctor yace "wato akwai wani Abu da yake farowa Idan mutum yashiga rudo ko shiga tashin hankali wanda baisan zai sameshi ba Wanda hakan yake jawo bugawar zochiya da kuma tsayiwar numfashi Wanda yake kawo matsala da zochiyar mutum wannan shine a takaice" Ikon Allah daddy ya fada tom yanxo doctor sai yaushe zata farfado kuma menene abinyi?" Gyara zama yayi kana ya joya ahankali yace " muna saran sainan da 7days zata iyya farkawa kuma solution din wannan problem nata shine a goji bata mata rai sbd idan ranta ya bace harshiga damuwa to koda yaushe zata iyya afkawa wannan ciwon nata yin hakan shine mafita" Daddy yace "insha Allah doctor zamu lura sosai mungode Allah yasaka da alkairi" Ameen doctor yace sannan ya kuma cewa zako iya zuwa ko ganta yanxo ankaita room 112 female sojical room" Daddyn jannat da tunda aka fara magana baice komai ba ya mike tsaye ya mikawa doctor hannu tare dayi masa godiya" Anowar ne ya fara fita sannan su mummy sai su daddy kwance suka sameta ansa mata oxygen kirjinta said dagawa yake duk rashin imaninka kaga jannat saika tau saya mata.... Daddy ne ya kalli anowar yace "jiya ko biyu na bari afalo sannan da safe ko biyo aka gani adakin jannat meya faro sakaninku?" _domin samin amsoshin da daddy yayiwa anowar shin jannat zata farka a 7days kamar yadda doctor ya fada yaya maimu zataji idan taji jannat babu lpa sai ku biyoni a cigaban littafina ✍✍✍karko manta comments dinku shine zai karamin karfin gwiwwa🤗👍_ ❤❤❤❤❤❤ Tako har kullum❤❤❤❤nimcy luv To be continue✍``````*🤦‍♀KADDARAR MACE🤦‍♀* *NA* *NA'EEMERH SULAIMAN* Face book Nimcy luv page Wattpad Nimcyl 1⃣7⃣ *_🌈KAINUWA ✍🏼 ASSOCIATION_*🤝 '''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}''' https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation Anwar ne ya dago jajayen idanunsa ya kalli mahaifin nasa kana ya sunkuyar dakai kasa yana tunani to mai mahaifin nasa yake nufi da wannan tambayar yana tunanin zai cutar da jannat ne yasan cewa duk ranar daya cuci rayuwarta Allah bazai yafe maiba yana cikin wannan tunaninne yaji maganar daddyn nasa.. "Uhm son tambayarka nake kayi shuru ko baka da amsane ?" No daddy ba haka bane kasan ciwo daka Allah yake kasan komai mugadda rine daka Allah nan ya shiga gaya masu duk abinda ya faru kawo rabuwarsu da daddare har zuwa wayewar gari lokacin da ya shiga dakinta" Daddyn anwar ne yaja numfashi yace "hakane son Allah yabata lpa yasa kaffarane" ameen duka 'yan dakin suka amsa masa" Zaune take a falo tana tunani yau kusan 2days bata nemeta ba anya lpa kowa 🤔wayan mamanta ta dauko tayi dailing number mummyn jannat ringing daya tayi akai picking.... Hello mamana anyini lpa?" Daga can barin aka amsa mata" Mama my jannat lpa kowa take najita shurune" Shuru tayi dan sauraran abunda Maman ke fada mata daga bisani kuma ta fashe da kuka mai tsuma zochiyar mai karatu kana tace "mama ganin zuwa asibitin" Kiran sallar magariba akeyi anyi anyi anwar ya tashi ya tafi gida amma tsam yagi acewarsa shifa anan zai kwana babu mai rabashi da jannat" Anuty ruky ce tace "Mtwsss kaikam wlh baka da kunya yanxo agaban namu kake cewa haka" Dan lankwasar dakai gefe yayi kana yace "madam kema fa ba'asan me kikeyiwa oga ba dan haka ki rabu dani na kula da matata" Ta suwa tayi zata dageshi yayi saurin yin tsalle ya koma bayan daddyn jannat hade sakale huyansa sannan yace "daddy kaganta ko" Daddy yayi dariya yace "rabu da ita tana tabaka saina rama maka katuwa da ita da 'Yar yanta amma zata shiga shirgin da ba nataba" Yauwa daddyna shiyasa bakeson ka sabida fadin gsky" Daddyn anwar ne yace "muda baa sanmu akai bula to" Duka 'yan wajan suka saka dariya kana kowa ya fara shirin tafiyya gida akabar mummyn anwar ita zata kwana da jannat da kyar aka lallabashi ya tafi gida... Sosai take kuka tana cewa "haba my jannat yazakimun haka nasan cewa duk abinda nake fada kina jina kitai Maka kodan kaunar danake maki kitashi mutafi gida nasan cewa bazaki mutu ki barni ba🤔takai karshan maganar hade jijjiga gadon da jannat ke kai.. Mummyce tace " maimu kekam bakya gajiyya dunda kikazo kike abu daya kiyi hakuri mana jannat zata tashi insha Allah " Murmushi tayi tace "Allah yasa" Turo kofar dakin yayi hade dayin sallama" Amsa masa sallamar akai kana aka bashi umarnin shigowa" Mummy antashi lpa yamai jiki kuma" Lpa lou son mai jiki da sauki ta fada tana shafa kansa" Tashi yayi ya koma kan gadon jannat sosai ya hau kan gadon yana kallanta cikin so da kauna da kuma tausayawa halin da take ciki hawayene suka mirgino daka idonsa yayi saurin gogewa sabida bayason mummy ta gani" Maimuce ta taso ta dawo kosa dashi sannan ta dora hannunta a kafadarsa tace"nasani dole ka damo da halin da jannat ke ciki dole ko makiyinta ya ganta ya tausaya mata amma kayi hakuri komai zaiyi daidai insha Allah" Baiyi mata maganaba illah kallonta da yayi kana ya mayar da kallonsa ga hannunta inda ta dura akan kafadarsa" Murmushi tayi kana ta dauke hanunta sannan ta koma wajan zamanta" Joyawa yayi ga jannat yayi murmushi ganin yadda fuskarta ta fadada da fara'a duk da kasan cewa bata da lpa addu'a ya shiga yimata yana shafa mata ajikinta daka bisani shima yabi gefenta ya kwanta sai saukar numfashinsa mummy taji" Ta gama hada komai sannan taje kan gadon ta fara tashinsa ahankali ya fara bude idonsa mummy ya gani tsaye akansa dan haka yayi addu'a ya tashi" Ni zanje gida kafin dare yayi na dawo dan haka ka kula da daughter kafin nadawo" To mummy saikin dawo Allah ya tsare" Ameen tace tana fita daka dakin daman maimu ta riga da ta tafi" Tashi yayi ya shiga toilet zai dauro alwala " Yana daka toilet din yaji na urar dakin ta fara kara alamun mara lafiyyar da na urar dake jikinsa fa ciwonsa yayi tsamari da gudu ya fito daka toilet din.... Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un kawai yake fada saka makon ganin yadda kirjin jannat ke dagawa wani ruwa yana fitowa ta bakinta.......... Masha allah nagode da comments dinko inajin dadin hakan Allah yabar kaina Taku har kullum Nimcy luv ✍to be continue```*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻 '''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}''' https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *🤦‍♀KADDARAR MACE🤦‍♀* *NA* *NA'EEMERH SULAIMAN* *Wattpad* Nimcyl *WhatsApp group chat* kAddarar mace nimcy *Face book* Nimcy luv page _assalamu alaikum makaranta wannan littafin da wannan dama xanyi amfanin wajan gaya muku lecture din da za'ayi akan gyara zaman aure da kuma bawa mata shawarwari na musamman wannan lecture din zai bawa mata dama wajan fadin abinda ke damunsu dan su samu mafita da yardar Allah babu Wanda aka daukewa wala budurwa wala matar aure sannan duk Wanda zai bamu matsala akan wannan abun bama bukatarsa 🤷‍♀🤷‍♀🤷‍♀muna godiyya da yadda aka bamu hadinkai dan banyi tunanin hakanma sannan ina godiyya👏👏da Kainuwa writers association mungode sosai_ 1⃣8⃣ Duk yadda kake tunanin tashin hankali anwar ya shigeshi kansa ya kulle ya rasa abinyi tsaye yake a gadon yana kallonta kamar besan taba ya kasa gaba ya kasa baya sannan na urar bata daina kara ba saima cigaba da takeyi gashi ya zuba mata idanu da alama baisan inda kansa yake ba ana cikin hakan doctors suka shigo da gudu dan jin yadda na urar mara lafiyya yadda take kara.... Anan doctors suka Shiga aikinsu ba tare da sun kula anwar ba shima anwar din yana tsaye ko mutsi ba yayi da tai makon Allah dana doctors suka shayo kanta komai ya daidaita kana suka fita sukabar babbansu aciki.... ahankali ya kalli anwar cikin tausayawa dan yasan zuwa yanxo baya gane komai kwakwalwarsa a tasaya da aiki sakamakon rudun da fargabar da yashiga ... Likitan joyawa yayi ya dauko ruwa mai sanyi ya zubawa anwar akansa cikin ikon Allah ya sauke ajjiyar zochiyya joyawa yayi ya kalli jannat ya tadawo nrml amma bata motsi nan take gabansa ya fadi tunaninsa mutuwa tayi fadowa yayi akan capet din dakin yayi zaman 'yan buri kuka ya fasa mai tsoma zuchiyya surutai yakeyi babu adadi gaba daya ya fita hayyacinsa idan mutum baisan shiba bazai taba cewa anwar neba .... Likitan kwallar tausayi ya goge kana ya matsa kusa dashi yace "kowa akwai tasa jarrabawar ka dauka wannan itace taka kamar komai wajan Allah kaci gaba da addu'a abokina" Anwar da guwa yayi ya kalleshi kana yace "itace farin cikina atare da itane rayuwata ta daidaita na zama mutum kamar kowa tayaya kake ganin zan jore rashinta look at her she already died doctor ya karasa fada yana kara fashewa da wani sabon kukan" Oh come on abokina waya cema ta rasu she still a life kuma wannan condition din data Shiga yana nuna alamun na sarane dan ina saran ayau zata iyya farkawa munyi binkice zochiyarta da dawo aiki shiyasa kaga tashiga halin data shiga yanxo ka kwantar da hankalinka pls" Anwar murmushi ne ya fadada a fuskarsa bai cewa likitan komai ba ya tashi ya nufi wajan jannat zama yayi kusa da ita ya kura mata idanu ta rame sosai sannan kyanta ya kara fitowa tayi haske hannunta ya riko ya sakale cikin nasa sannan yace "komai ya can zamani bana iyya komai idan babuke nasan kinajina kuma nasan cewa bazaki tafi ki barni ba am still your lover rabin raina ya karsa maganar yana hawaye" Doctor murmushi yayi sosai har dimple dinsa soka luma kana yace "to shugaban masoyya ai taji duk abinda kace saika rabu da ita haka ko" Dariyya anwar yayi yace "malam kaga banasan gulma katafican wajan aikinka" Ahh daka fadin gsky tom shikenan ni nayi nan " Ato dadai ya fima ya fadi maganar yana kallan jannat abin Mamaki yagani Wanda tunda ta fara ciwo bai gani ba kara joyawa yayi dan ya tabbatar hawaye ya gani suna fita daka idanunta babu adadi... Ohh my heartbeat meye abin kuka very soon zaki samo lpy kuma zamo kasance a tare ya fadi hakan yana goge mata hawaye... Murmushi yaga tayi annurin fuskarta ya baiyana" "Dariyya yayi shima kana yace farin cikinki shine nawa zan sadaukar da komai akanki koda rainane" Bata rai yaga tayi alamun bataji dadin mgnarsa ta karshe ba" Riko hannunta yayi yace "haba mene abin bacin rai ki kwantar da hankalinki ni dake mutu karaba insha Allah" Nan dai anwar ya bata lokaci yana shira da jannat atunaninsa tanajin abinda yake cewa haka yayita surutu shikadai sam baiji shuguwarsu ba saida daddy yasa hannu ya tabashi... Daddy yaushe kuka shigo?" Tun dazo mana mun jira kugama shirar amma naga babu alamun hakan kana ta surutu da wacce batasan kanayi ba".. Aa daddy wlh tanajin komai har dariyya takeyi fa kuma inaji a jikina yau zata farka" Ato masha Allah haka mukeso Allah ya bata lpy" Ameen mummy ta amsa tana karasa shigowa sannan tace son ya kamata kayi shirin tafiyya kaga lokaci yaja" Nanfa anwar yace shi sam babu inda zaije salan ta farga bana nan lallai mummy " Aikowa baka isaba cewar daddy wazaa bari agidan shikadai nike nanfa da tausayi gsky kama taso mutafi"... Dariyya akayi duka mummyn anwar da Maman jannat da kuma maimu da mahaifiyyarta da kuma daddyn jannat haka suka dinga yi masu dariyya😀😀 Daman faisal ya koma wajan aikinsa khaleel kuma yana Dubai karo karatu fanin business Ashman da meerah kowa duna chana daman shine ya aureta idan bako manta ba meerah kanwar anwarce Ashman kuma yayan jannat ne sai Anuty ruky yayar jannat ce idan take auran dan ambasado sunansa najeeb suna da yara biyu kacal munaifa da munif twins ne wannan kenan Misalin 11:30 mummy ta dawo daka wajan doctor karbu result na kwajin da akayi mata yau da safe abin Mamaki ta gani Wanda ya hanata karasowa... Nima nimcyluv joyawa Nayi dannaga mai mummy takee kallo haka jannat Nagani zaune ta jingina da jikin bangu... Da Sauri na karasa wajan inayi mata sannu dan mummy kasa zuwa wajanta tayi... Bude ido tayi ahankali sannan tace Anuty nimcy ina yaya anwar i need to see him...... Abinda muke jira yaxo ina masoyya wannan littafin kuzo kutayanu murna jannat tasamu lafiyya 🥰🥰🥰💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃yaya anwar zaiji idan gaya jannat tasamu lpa meye makomar maimu yanxo zuwa gobe suwaye zasu dawo daka cikin wayanda basa gari? We don't just entertain and educated , but we also touch the hearts of the readers To be continue✍ ❤❤❤❤❤❤❤❤nimcy luv*🤦‍♀KADDARAR MACE🤦‍♀* *NA* *NA'EEMERH SULAIMAN* _face book_ _nimcy luv page_ _WhatsApp group chat_ _Kaddarar mace group_ _wattpad_ _nimcyl_ *_We don't just entertain and educated , but we also touch the hearts of the readers_* *_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻 '''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}''' https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation 1⃣9⃣ Yanzo jannat anwar yana gida kuma you already let because night ya riga yayi but mubarwa

Chapter 4 of 14