yakeyi ganin yana kokarin hade bakinsu waje daya yasa tayi saurin hanka deshi ta mike tsaye yana daka zaune yasa hannunsa ya jawota ta fado jikinsa sai lokacin yaga ashe ba maimuna bace kallonta yayi ido cikin ido da kyar ya bude baki yace "who are you" shuru tayi mai babu alamun zatayi mgna har lokacin kuma bai saketa ba ita tsoranta daya kar maimu tazo ta gansu a haka itama da kyar ta bude baki tace " kasake ne natafi gida i need to go" saurin numshe idanu yayi jiyake kansa na sarawa dan babu shakka ya tabajin irin muryar nan amma yanzo bazaice ga a inda yasan muryar ba kamar bazai mgna ba sai kuma yace "kigaya min wacece ke mekikazoyi gidanan sai kitafi" to sakeni nagaya ma kallonta yayi shima ya kwaikwayi irin muryarta hade da kwabe fuska yace "ni banyar daba fadi ahakan" mutsumutsu ta farayi a jikinsa daka karshe ta saki kukan bakin ciki wai yau ita anwar kecewa wacece ita yama manta da ita gaba daya hannu tasa ta tureshi amma ko motsi baiyi ba hannunsa ya juyo da fuskarta sannan yace "meye na kuka me nayi maki abu daya na sani idan baki gayamin wacece keba to anan zaki kwana kinji ko jin abinda ya fada yasa tace " am Jannat Abbakar rano" subuhanallah nan take yaji kansa yayi wata irin sarawa da karfi ya runtsa idonsa sannan ya bude yace "mekikazo yi gidannan?" Uhm am coming to say good bye to you tomorrow i leave this country" to meye damuwarmu da hakan kuma meyasa zakizo cikin wannan lokacin baki tsoro wani abu ya sameki ko to nagaya maki karki kara zuwa gidannan kinji ya fada yana dagata daka jikinsa Jannat dan tabe baki tayi irin ko ajinkita dinnan sannan ta gyara zama tace ina matar takane sai lokacin anwar yaji ciwon da zuciyarsa kemai ya dawo sabuwa fil kansane yaci gaba da sarawa kamar kullum kafin yayi mgna yaji anyi mgn...
To munafuka ubanme zakiban maitattce ta tashi da bazaki iya hakura ba saikinzu wajan mijina haba wane irin abune wannan ance baa sonki ba,a sonki dolene bariji ingaya maki ku uwarki tayi karya bareke bata karasa mgnar taji saukar mari a fuskarta kafin ta dago ankara zuba mata wani adayan barin sannan akace "maimu kinyi karya kedinme dake da mijinki bakwa gabana wlh kuma tuk rashin kunyarki kika tabu iyayena wlh saikin San kebanza ce banda hauka da dabbanci harni zaki kalli idona kizagi mamana banda banason fitina wlh da saikinga hauka a cikin gidanan kuma karki manta tabbasa ana iya raba masoya amma ba,a iya raba jini daya kinji ko wannan jini shike yawo a jikin Yaya anwar haryanzu dan haka saiki kuma wajan bokanki witch kawai"..
Ran maimu yayi matukar baci hannu ta daga daniyyar Marin Jannat anwar yayi saurin rige hannunta sannan yace " nifa banason shirme wannan bakuwace bamu Santa ba kamata yayi arabu lpa hasalima kasar zata bari gama daya gobe dan haka ki kiyayi ya fadi hakan yana sakin hannunta"...
Murmushin karfin hali ta saki sannan ta kuma wajan anwar ta makale jikinsa tayimai kiss a kumatu tace "am sorry hubby ban karawa kaji" bai ce komai ba ya huce dakinsa ya murza key ya kwanta Jannat kowa bakin cikin abinda maimu taiwa anwar yasa ta fice a gidanan batare da Sanin maimu ba itama maimu dakinta ta huce ta saki kukan bakin ciki sai joyi takeyi akan bed dinta ga ciwon da mararta ke mata matse kafa ta farayi tana nishi magani naga ta dauko tasha sannan taja fellow ta rungome asuba ta gari......
Ta gama shirinta tsaf kuwa nagidan ya fito danyi mata rakiya zuwa airport ita kadai ake jira ta fito amma shuru taki fitowa basusan dalili ba ...
Anata bangaran try number Dr takeyi amma switch of ake cewa kuka ta farayi a hankaki har mumyn anwar ta shigo bata saniba saida tace "daughter kekadai ake jira karki rasa jirgin mana kinji daughter"jannat ce ta kalleta sannan tace " mummy Abdallah fa yacemin zaizo sbd shima gobe zaije wajansu anisha amma kalli abinda yayimin yasan bazaizo ba yacemin zaizo tafadi hakan tana fashewa da kuka sosai mummy taji tausayinta ta lura akwai soyyaya a tsakaninsu amma ita daughter batasan da hakanba sbd son anwar yananan kwance a zociyarta amma tasan da taje Singapore zata manta da komai kallonta tayi tace "daughter kiyimai uzuri bakisan meya hanashi zuwaba ko kinsan dr ne sai a hankali kiyi hkr mutafi kinji" batace komai ba tadau gyalen abayarta tayi rolling akanta tafita a dakin harabar gidan cike yake da rano family idan ka dauke anwar da sauran yayyenta maza da basa gasar fuskarta babu annuri tayi hanyar shiga mota dandama ita kadai ake jira tana kokarin shiga motar kenan taga motar Abdallah na shiguwa tsalle ta farayi tana murna gaba daya wajan suka samata dariya Abdallah fituwa yayi daka gidan baya yayi kyau har ba,a mgna farar suit ce ajikinsa idonsa manne da farin glass kashin kansa sai sheki yakeyi har wajan bayansa ga sajen gefen fuskarsa yasha gyara fuskarsa dauke da murmushi Wanda yasa dimple dinsa lumawa da gudu Jannat ta karasu ta fada jikinsa hakan yayi daidaiba da karasuwar anwar wajan..........
*kuy hakuri da wannan tunjiya nagama typing yara sukaimin deleted👏🙌*
Nimcy ❤*🤦♀KADDARAR MACE🤦♀*
~by~
~nimcy luv~
3⃣4⃣
*بسم الله الرحمن الرحيم*
___________________________________
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________
Wattapad
Nimcyl
08119236716
*do what is Right not what is easy*
✨✨✨✨✨
Dr sai murmushi yakeyi shima yayi astagafirullah ya rungometa baiji kunyar duk wayanda suke wajan ba Abba dadi yaji har cikin ransa ganin daughter zata samu wanda zai kula da ita dan ya fahimci Abdallah yarone mai kirki da hankali gashi baya boye dukkan abinda yakeso dan takanas ya tashi yaje gun Abba ya gayamai cewa shifa son Jannat yakeyi anisha ce taturo shi ya fada dan Susan da mgnar Abba yayi dariya yace.
"Dr namu karka damu kagayawa anisha anbaka Jannat halak malak indai tana sonka"
Dadine ya kama Abdallah yaje ya rungome Abba yana gdy babu adadi da yake shima Abba Kansa a waye yake ya rungome dr wannan kenan..
Kallonsa tayi tace "Dr na wlh harnaji wani iri nazata bazaka zuba ta fada tana makale kafadarsa"
Shima rike hannunta yayi yace "beby wlh marasa lpa gareni da kyar nasamu na fito tayaya zan yadda kitafi wata kasar bansaki a idona ba"
Ayya am sorry Dr idan naji kanashan wahalar aiki sai naci kamar na karanci doctor amma nariga nasama raina Barisster zanyi ta fada tana leka fuskarsa taga yadda zaidau mgnar amma bata gane komai ba sbd glass din fuskarsa hannu tasa ta cire glass din fuskarsa murmushi tayi sannan tace "u are look very beautiful dr na"
Kafin ya bata amsa anwar yazu wajan ransa bace sai huce yakeyi shikansa baisan abinda yasashi hakan ba Abdallah ne ya mikamai hannu dansu kaisa sarai anwar ya gane amma yayi burus dashi tamkar bai ganiba wajan abban Jannat ya huce yana zuwa ya lamgwabar dakai tare da wasu hawaye a fuskarsa Abba ne ya kalleshi yace "son lpa meke damunka haka naga duk karame kayi baki"
Kukan sane ya kara sauti ya rige hannun Abba yace "Abba bansan meke damuna ba jinake kamar nayi rashin wani abu a rayuwarta kullum da ciwon kai nake kwana ina yawun ganin wata yarinya cikin baccina narasa wacece ita Abba ya fada yana fadawa jikin Abba"
Hakuri Abba yashiga bashi tare da kwantar mai da hankali yace "insha Allah son zamu ta yaka da addua komai zai huce da yardar Allah" anwar ne ya goge hawayen fuskarsa babu yabo babu fallasa dago kansa yayi karaf suka hada ido da Jannat wace take makale da jikin Abdallah kanta yayo gadan gadan kuwa zuba musu idanu yayi suna jira suga ikon Allah ganin haka yasa Jannat yin baya Abdallah da makaleshi ta fara kuka tana cewa..
"nashiga uku dan Allah Dr karka bari ya dukeni wlh tsoru nakeji"
baice mata komai ba yasa hannunsa ya jawota daka bayansa ta dawo gabansa hakan yayi daidai da karasuwar anwar wajan hannu yasa ya fisgota ta fada jikinsa kallonta yakeyi sannan ya yace..
"Gayamin waceceke mekike tare da Abdallah kigayamin wacece ke ya fada yana daka mata tsawa duk ya fita haiyyacin sa jikinsa sai rawa yakeyi yana mgna idonsa yana zubar da kwalla"...
Itama Jannat kukan ta cigaba dayi batare da tace komai ba jikinta sai rawa yakeyi gashi anwar ya matseta a jikinsa bare ta kwace juyuwa tayi ta kalli dr taga ku ajikinsa ya jingina jikin farar motarsa ya harde hannayensa a kirji yana kallon ikon Allah yana dariya alamu tayimai da idanu yazo shima da idanun yayi mata alama akan babu ruwansa kallonsa tayi tana girgiza kai takuwa yayi ahankaki yazu inda suke ganin lokaci yana kurewa kallon anwar yayi yace..
" ita wannan din kanwar kace sunanta Jannat yanzo haka gasar zata bari zataje Singapore karatu gashi lokaci yana kure mana kar tarasa jirgi ya fada yana janye Jannat daka jikin anwar"
Shisam anwar yama manta da batun Singapore kwata kwata a ransa sai yanzo nan take yaji yanason komawa Singapore din joyawa yayi ba tare da yace komai ba yayi part dinsa sukuma suka shiga mota Jannat da Dr suna gidan baya a motarsa daman da driver yazo haka sukaja motar suka bar harabar gidan ...
Kuka takeyi sosai ta riki cewa Abdallah sai dukansa takeyi a kirji wai yana ganin anzu a gabansa anyi mata targade gashi Sam ta hana yaga hannunta wayo yayi matasa yace..
"beby nibansan kiyi targade ba amma idan gskene ban naduba nagani"...
Babu mutsu ta mikamai hannun kamar gske Abdallah ya shiga dubawa aikuwa nan take yaga Inda taji targadan kallonta yayi sosai yaga ta koma mai 'Yar shekara12 hannunsa yasa yaja daidai wajan aikuwa tasa wata irin kara tayo kansa gaba daya nan take fuskarta tayi ja kukanta ya karo yayi kamar ya rabu da ita sai kuma yayi tunanin idan bai gyara mata ba zai iyya jawo mata matsala motar da take gabansu ya kalla yaga tasu Abba ce tabbas idan yace zai gyara mata ahakan su Abba sai sunji kukanta kallonta yayi yaga yadda take numfashi ahankali tayi lamu a jikinsa hannun ya kara rukuwa aikuwa tayi sauri tashi shima yayi saurin rokata ganin zata batamai lokaci gashi sun kusa airport ya rufe idonsa yasa bakinsa ya hade bakinsu waje daya ya fara gyara mata hannun banda hawayen azaba babu abinda ke fita taka idonta gashi babu damar kuka Abdallah yasa mata bakinsa cikin nata ahaka harsai da gama mata gyara targadan bakin cikine ya kamata yasa tattaru yawon bakinta ta duramai abakinsa sannan tayi sauri ta cire bakinta tana yimai dry kallonta yayi ya daga mata gira hade da hadiye yawon data duramai kallon Mamaki tayimai tunaninta bazai iya shan yawon bakin taba kumawa tayi saman kirjinsa tayi labo tanajin wani iri game da Abdallah da kyar ta bude baki tace..
"Dr na kayi hkr kaji meyasa zakasha ta fada tana hawaye"
Shima kallon yayi da mamakin abinda ta fada amma baice mata komai ba ya tallafo fuskarta ya rufe idonsa yasa bakinsa a idonta ya fara tsutse hawayen fuskarta itama numshe idanu tayi mayafin abayartane ya fadi gashin kanta ya baiyana Abdallah saida yaga hawayenta babu ko daya sannan ya saketa ya dauko mayafinta yayi mata rolling dinsa akanta sannan ya kalleta yace..
"Beby dan Allah kikama kanki kinji kisa karatunki a ranki karki sake kiyi kawayen banza sannan inason ki kwantar da hankalinki kodan cimma burinki na Barisster inajin idan naje wajansu anisha zan biyo naganki kafin kizu hutun karshan shekara kuma kuna karasawa ki kirani da sabuwar number da zaki sauya kinji beby ya fada yana lngwabar dakai ajikin kafadarta"..
" karka damo dr na zanyi dukkan abinda kace ni damuwata shine zanyi rashinka na wasu watanni kafin kazo pls kana zuwa duk bayan 5 month kaji"
Haka suka dinga shira abin sha,awa har suka karasu airport suna zuwa aka fara kiransu dansun ja lokaci a gida dukkan rano family suka fito daka motarsu ana sallama da autar family Jannat binsu tayi daya bayan daya tana hugging dinsu har tazu kan Abdallah shima taje kunsa a hankali tasa hannu ta rungomeshi shima rongometa yayi bakinta tasa daidai saitin kunnan sa ta huramai iska a kunnan sannan tayimai mgna a hankali tace..
"Zanyi kewarka Abdallah kamayemin gurbin dana rasa rashinka babar illane tana gama fadin haka tasakeshi tayi hanyar shiga cikin jirgi tana dagama rano family hannu harta shige ciki tasamu waje ta zauna tana sauke ajjiyar zuciya jitayi ana bada umarnin saka belt jirgi zaitashi addua ta fara da haka nirginsu ya daga muhado a Singapore.......
Yau tun safe ta dau niyyar duk abinda anwar zaiyi saiya bata hakkinta gateman dinsu ta kira ta rubutamai sunan wata kwaya da takesa mutum jin feelings in 5minutes tace mai yayi maza ya kawo mata kuma kuda wasa ya gayawa wani abinda ya siyomata saiya bar aikinsa Allah sarki Malam habu jikinsa na tsuba ya karbi takaddar yace..
" insha Allah Hjy babu wanda zan gayawa"
Kallonsa tayi sannan ta tabe baki tace..
"Ohho maka kuma"
da misalin karfe tara na dare ta hada lemon kankana ta saka kwayar aciki ta juya lemon sosai sannan ta tashi tashiga dakinsa ta zauna kusansa tace..
"Hubby gashi ka daure kasha naga Sam bakaci abinci ba dan Allah karkace aa pls"
Anwar bayason mgna Sam kwana biyunnan idan ya kwanta ya dinga mafarki da wata yarinya kenan wai yana Binta yana kuka ita kuma tana gudu tana dariya da haka hartai mai nisa kallonta yayi baice komai ba ya amshi lemon yakai bakinsa abin Mamaki kokadan bai rage lemon ba tas ya shanyeshi sannan ta karbi cup din tayi waje abinta bedroom dinta tashige da sauri ta fada toilet tayi wanka ta fito tanayi tana bushewa da dry yau rana tace nima zan shiga duniyyar ma,aurata zanji abinda akeji (ni kowa nace anya maimu bakiyi kuskure ba kiduba shekarunki ki dubi na anwar ga kuma karfin kwayar da kika samai) towel ne ajikin tana cikin shafa mai ajikinta taji an banko kofar dakin anshgo kuma an murza key kallonsa tayi taga jijiyoyin kansa sun tashi idonsa ya kankace kuma yayi ja jikinsa sai rawa yakeyi kokarin saka rigarta takeyi ai gadan gadan yayo kanta.....
*gsky comments ya farayin kasa ineman barar comments dannaga Isar taku tatashi😂😂😂nidai akallah inason mutum 30 a group dinan suce wani abu👏*
Nimcy❤[1/13, 11:34 PM] Naeema: *🤦♀KADDARAR MACE🤦♀*
~by~
~nimcy luv~
3⃣5⃣
**بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
Wattapad
Nimcyl
KADDARAR mace fans
Ashe Yar babata ce fans
~*kamar yadda na gaya masu zan fara littafin Ashe Yar babata ce 5/1/2020 to yanzo haka anbude group din har anfarasa mutane dukkan wanda yakeson kafin littafin yayi nisa sai yayimin mgna ta wannan number 08119237616 wannan littafin nakudine zan gwada naga iya gudun ruwanku dukkan members dina na kaddarar mace zasu biya 100 kacal ta layin glo wanda ba dan group bane kuma 200 kacal ngd ina matukar alfahari daku❤❤*~
✨✨✨✨✨
Tana ganin yana tunkarota jikinta ya fara tsuma ta farayin baya shima kara biyota yakeyi har suka kaikarshan bangon ya tsura mata idanu itakam kasa kallonsa tayi ta runtsa idonta tana sakin numfashi sama sama gashi kanta yaja ya fisgota zuwa kan gado kukawar kwace kanta takeyi amma ta kasa joyo da ita yayi ya hade face dinsu waje daya kafin tayi aune ya hade bakinsu waje daya hurt kiss ya farayi mata a gaggauce nan take jikin maimuna ya fara tsuma dukkan jikinta ya amsa wani irin feelings ne ya taso mata abinda maimuna ta manta lokacin da ta hada lemon cup biyu ta hada taje dauko cukali anan tayi sabani tadau wanda baya da kwayar maganin ta kaiwa anwar yasha ita kuma ta dawo ta dau mai kwayar tasha wannan shine kuskuranta itama kiss ta farayimai kamar yadda yayi mata bakinta tasa cikin nata ta lalubu harshansa ta fara tsutsa tana sakin wani irin numfashi gaba daya ta fita haiyacinta ta fara manta kanta anwar ne ya kafeta da idanunsa da suka gama yin ja bakinsa ya zare cikin nata da sauri ta kamo kan ta fara kuka tana cewa...
"Pls hubby karkayimin haka ka tausayin kaduba halin danake ciki wlh idan kabarni yanzo zan iya mutowa ta karasa mgnar tana kara hade bakinsu".... Mamakin rashin kunyarta yakeyi haka nan yakeji idan ya biyewa maimu kamar yaci amanar watane wani lokacin yana tausaya mata idan ya duba irin son da takeyimai sai yaji kamar ya saurareta amma yana zuwa gunta zaiji gabansa na faduwa yanzoma hakane bazai taba iyayi mata abinda takeso ba hasalima shi bai tabajin sha,awarta ba yanzo ma tashi yayi zai fita ta tashi da gudu ta makaleshi tana kuka mai tsuma zuciya mai kula tama ya hankadeta ta fadi kasa yayi ficewarsa ransa bace...
Kuka takeyi maicin rai tana bukanta ajikin gadon dakin surutu takeyi kamar ma haukaciya gaba daya ta fita haiyacinta ahaka tana surutun har bacci ya dauketa asuba ta gari...
Ban garan anwar kuwa yana zuwa dakinsa shima ya fashe da kuka kamar karamin yaro yanajin zuciyarsa babu dadi gaba daya yawan tunanin wata yarinya da yakeyi shiyafi damunsa daka karshe ya Mike ya shiga toilet yayi wanka ya daura alwala ya gabatar da lafila babu adadi yana ta addu,a Allah ya yayemai abinda ke damunsa tashi yayi yasaka kayan bacci ya feshe jikinsa da turare kala daban daban ya taje kansa ruwan tea naga ya hada ya matsa lemon tsami aciki yasha dan zuwa yanzo magani yadaina aiki a jikinsa yana gamawa ya kwanta yana joyi yana numfashi daka haka har bacci yayi gaba dashi asuba ta gari....
Misalin karfe7 na safe ta fito cikin shigarta abin sha,awa idan kaganta bazakace tana da damuwaba ta saka abaya fara tas mai duwatsu jajaye tayi rolling da mayafin abayar ta dau Jakarta ja mai hannu da littatafan ta a hannu sbd jakar yayi mata karami tana kokarin fitowa tayi karo da wani abu nan tasaki wata kara taja baya da Sauri..........
_kuyi hakuri da wannan pls_
More comments
More page
Nimcy luv
[1/13, 11:34 PM] Naeema: *🤦♀KADDARAR MACE🤦♀*
~by~
~nimcy luv~
3⃣6⃣
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
*~A happy new year ! Grant that i may bring no tear to any eye when this new year in time shall end let it be said i"ve played the friend, have lived and loved and labored here, and made of it a happy year🤟by nimcy luv~*
_something is over he doesn't means ur life is over🤷♀🙅_
✨✨✨✨✨✨
Dagowa tayi taga menene sai tayi karo da wata yarinya siririya dan Jannat tafita diri amma batun kyau bazata tantance wacce tafi kyau ba ita da yarinya sanye take cikin black din abaya itama tayi rolling kanta da mahaifin yadda zaka fasilta Jannat haka zaka fasilta yarinya hatta shekarunsu zaizo daya amma Jannat ta fita tsayi da kauri kadan itama yarinyar dago kanta tayi sannan tayiwa Jannat murmushi nan take dimple dinta ya loma jannat ce tayi saurin kai hannu ta taba dimple din tace "lah irin nawa kingani ta fada tana yimata murmushi"... Itama yarinya taba na jannat tayi tabbas dimple ne irin nata nan take suka rumgome juna suna murnar ganin irin abinsu ajiki kowannansu abinka da rayinta haka sukai ta shirmansu saida suka gaji sannan yarinyar ta bude baki tace " sunana madiha daka garin makka kwanana biyu da zuwa karatu Singapore ta fada cikin harshan larabci"....jannat ta kalleta tayi murmushi sannan tace "wow nice name am jannat Abbakar rano from Nigeria kano state ta fada tana mika mata hannu"....
Kallon Mamaki madiha tayi mata sannan tace " stop joking me sister "..
Kallon gefe jannat tayi mata dan har miskilancin ya motsa kamar bazatayi mgnaba sai kuma tace " meyasa zan maki wasa am teling u the true"..
Uhm Lallai wonderful shall never end cewar madiha "yanzo ina zaki haka?"
Shuru tayi tana latsa wayar hannunta danyin kira jin shurun yayi yawa yasa madiha sa hannu ta kwace wayar tana dry nan suka shiga zagaye wajan abin sha,awa idan baka sansu ba zaka iya cewa twins ne gajiya jannat tayi dan bata saba irin wannan ba tsayawa tayi tana Kallon madiha da taga bata da alamar tsayawa tayi sauri taje wajanta ta kamo hannunta suka nufi class din da zasuyi lecture duk da jannat batasan bangaran da madiha ke karan taba suna shiga malamin na shiguwa da yake gaba dayansu sabbin dalibai ne hakan tasa malamin ya gaba tar da kansa "sunana yusuf bello " haka suka dinga gabatar da kansu daya bayan daya har akazo kansu jannat madiha ta tashi ta gabatar da kanta jannat kuwa gyara zama tayi babu alamun zata tashi kuwa ita yake kallo wani namijine mai suna khalil ya kalleta zai mgna kenan yaga ta daga mai hannu alamun yayi shuru mamakine ya cika Khalil ya kai tasan mgna zai tunda kanta akasa yake ko malamin bata kallah ba migewa yaga tayi sannan ta gyara murya cikin cool voice tace "am sorry for my lite introduce am jannat Abbakar rano" class dinne yadauki ihuu dan kaf class din babu wanda jannat da madiha basu birgeshi ba shikam Malam Yusuf tunda ta tashi ya kafeta da idanu kamar zan cinyeta sarai jannat taga hakan amma tayi burus kamar batasan anyi ruwansa ba ita ranta nema ya baci bataji muryar ogan taba wato *abdallah"* ...
Sungama lectures dinsu na ranar agajiye jannat ta dawo gida ashe dakin tama yana kallon na madiha jannat Ce tace " sis bari nashiga na watsa ruwa nayi sallah ko ta karasa mgnar tana sakin hannun madiha"..
Dan shagwabe fuska madiha tayi sannan tace "pls beby kijirani nima na shirya sai muci abinci tare"..
Uhm tom shikenan am waiting for u madam..
Jannat na shiga dakinta ta ajjiye hand bag dinta inda ake ajiyesu sauri tayi ta fada toilet tayi wanka ta dauro alwala ta shinfida prayer mat tayi sallah tana ta addua sbd mafarkin da take yawanyi wai wani mutum yana biyota yana kuka haka ta idar ta mike ta dauko wando tree guater tasaka sannan ta dau riga blue mara hannu ta saka ta daure kanta da ribbon blue ta hau kan gado tayi kwanciyar rigingine taja wayar ta yi Darling number abbanta buga daya ya dauka shagwabe fusk tayi kamar tana gabashi kana tasaki kuka...
Hankalin abbane ya tashi daga can bangaran yace " daughter lpa meya faru pls kidaina"
Wayyo Abba Allah ban iya zama tsuro nakeji gashi bana ganinku takai karshan mgnar tana kankame follow hannunta.....
Ajiyar zuciya Abba yasaki kana yace "yi hkr daughter kinji haba autar mummy wannan shine gatan Ki kowa haka yake karatunsa idan aure akai maki ai dole kiyi hkr ko ya
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 9 Chapter of 14