tana fadawa jikinsa hade da kankameshi tana kuka"
Ta dade abakin kofa taji duk abinda anwar ya fada hakama maimu tunani take a zochiyyarta me hakan yake nufi mai maimu take shirin yine (no maimu bazata taba cutar da rayuwata da xochiyata ba nikadai nasan irin so da kaunar da takemini saidai wani abunne ya hadasu da Yaya anwar) jin kukan maimu yasa tayi saurin bude kofar daki tashiga"
Tayi ladamar shigarta tayi ladama matuka nan danan zuchiyyarta ta fara zafi girjinta ya fara bugawa hannu tasa ta danne saitin zuchiyyarta"
Juyawa nayi naga mai jannat tagani haka har yake shirin tayar mata da ziwonta nima sandarewa nayi a wajen ganin maimu nayi a rungome a jikin anwar shi kuma yasa hannu ya tallafu kanta ta baya sun shagala kallan juna babu ko kiftawa shi anwar yanayi mata kallan tsana Mara adadi ya tsani yarinyar kwata_ kwata ita kuma maimu tana yimasa kallan so da kaunane ta nanuna masa yadda tayi missing dinsa a baiyyane "...
Dago kai yayi ganin jannat lokaci daya kamarta da sauya idanunta sunyi jajawur kallonsa kawai take babu ko kiftawa gaba daya kwakwalwarta ta kunce ga yadda tasa hannu ta danne zuchiyyarta sauri yayi ya hankade maimu daka jikinsa da gudu ya nufi jannat amma kafin ya karasa ta sulale a wajan a sume...
Murmushi tayi dan dama haka takeso jannat tazo takanta ajikin anwar hakan kuma yayi mata dadi sabida tsabar farin ciki ta manta da jinin da yake zuba akan fuskarta saka makon bigewar da tayi sanda anwar ya hankadata
Hannu yasa ya dauketa cak ya durata akan duguwar sofa kana ya juyawa ya dauko gorar ruwa mai sanyi ya shiga zuba mata a gashin kanta amma ina ko motsi batayi ba nan hankalinshi ya tashi sosai sai a lokacin ya tuna Shifa doctor ne😂 a hankali yasa bakinsa cikin nata ya fara hura mata iska hade da danna mata kirjinta ya dau 5 minutes ahaka kafin taja wata duguwar a ajjiyar zuchiyya kana wasu hawaye masu zafi suka biyo ta kasan idonta"...
Sam ya manta da wata banza maimu a wajan ya dura kansa a saman girjinta yana jin bugun zuchiyyarta na tafiyya da sauri da Sauri tsoransa daya kar ciwonta ya tashi yana matukar tausayawa kanwar tashi kuma matarsa nan gaba...
Hawayene shima suka zubu daka idonsa suka sauka a gefen fuskarta a hankali ya bude baki yace "bazakisan yadda nakeson kiba baki da ruhin jiki da gangar jiki sunyi kadan wajan furtashi bazaki gane azabar dakike miniba ta hanyar zubar hawayenki pls beby karkimun haka kidaina wahalar da zuchiyyata ta hanyar zubar hawayenki wannan shine Abu mai muni a rayuwata ya karasa maganar yana riko hannayenta"...
Still idon ta na rufe tace " wannan wacce irin kaddarar ce take shirin fadamin nasani sonka shine a jalina jikina na bani akwai abinda keshirin faruwa dani da kuma rayuwata kasani kowacce kaddarace tazomin zan iyya karba da hannu bibbiyu amma bazan jure rashin kaba acikin rayuwata dana rabu dakai kwara na rasa rayuwata gaba daya na wuta takai karshan mgnar tana kuka..
Zuchiyya ta karye tunani ya tafi ja rumta ta kare 😭sosai anwar yake kuka jin abinda jannat tace shikansa yanajin bakon al,amari akansa yarasa meneneshi da kyar ya bude baki yace "no jannat kiyarda da sonda nake maki kisa aranki ninakine ke daya babu wata wallahi beby indai kikaga na juya maki baya saidai bana cikin hayyacina yakai karshan mgnar yana durgoshewa a wajan..
Itama sakkowa tayi daka kan kujerar ta dawo kusa dashi tace " wlh nayar! Nayarda da irin so da kaunar da kakemin Yaya zanyima uzuri a koda yaushe bazan taba ganin laifin kaba"...
Sosai suka kankame juna suna kuka mai cin rai da tsuma zochiyyar mai karatu nikaina na tausayawa masoyan nan guda biyu masu so da kaunar junansu idan kaga yadda suke kuka saika dauka wanine yarasu a cikin rano family...
Duk abinda suke tana tsaye akansu batace komai ba sai ruwan hawaye dake malala a idanunta bakomai yasata kuka ba sai masifar kishi da so da kaunar anwar da yake barazar tar watsa mata zuchiyya murmushi tayi kana tace "ni Maimuna idan harba zina akai aka haifeniba bazan taba bariko cikin farin ciki da kwanciyyar hankali ba this is my promise ta nagama fadin hakan tasa kai ta fice"...
Juya kujera yayi ahankali yace " Maimuna naji duk abinda kikace amma kisani ni Abdallah ba haka nakeba tabbas inason jannat sonda bazan iyya yiwa wata diyya mace ba bayan ita amma hakan bazaisa na kauce hanyaba kema ina baki shawarar ki ajjiyye sonda kike yiwa anarwa a gefe ki fuskanci rayuwarki ta gaba"...
Dr Abdallah wlh Allah kaji na rantse ma idan harkaga anyi auran jannat da anwar saidai bana raye taja tsaki mtwssss ta tashi ta ficemasa daka office "...
Yau yakasance alhamis ranar da za,a fara biki
Misalin karfe 4:00 akafara yiwa amarya make up wayyo Allah zokaga kyau iyya kar kyau jannat tayishi kayane red and black sunyi matukar yimata kyau red head aka saka mata takalmi red jaka red sai duguwar rigar jikinta wacce tayi matukar yi mata kyau ita kuma black idan baka san jannat ba kaganta cewa zakai balarabiyyace...
Bangaran ango anwar kuma abin baa cewa komai shigar da jannat tayi irinta yayi banbancin nasa na mazane shima takalminsa red sai hula red kayan jikinsa kuma black🤗
Dr Abdallah ne ya toru kan motarsa cikin gidansu anwar wow abinda zakace kenan danshima baa barshi a baya ba red din kayane a jikinsa sai black din talkami da red din hula iyyakar kyau yayishi abinka da jinsin larabawa ga farin glass din daya saka ya kara baiyanar masa da kyansa....
Kowa ya shirya maimu kadai ake jira duk kawayen amarya da abokanan ango irin shigar dr Abdallah sukai...
anwar yaja tsaki babu adadi daka karshe ya damki hannun jannat suka nufi mota daka bayansu sukaji ance "my jannat"..
Saurin joyawa jannat tayi dan tagane mai kiran nata maimu tagani tsaye tana yimata murmushi abin mamaki maimakon tasaka Kaya irin na kawayen amarya saita saka irin na jannat sak babu banbanci.......
~comment and vote and shere~
[1/13, 11:34 PM] Naeema: *🤦♀KADDARAR MACE🤦♀*
*NA*
*NA'EEMERH SULAIMAN*
~story by nimcy luv~
*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
Face book
Nimcy luv page
KADDARAR MACE GROUP CHAT
Wattpad nimcyl
*~respect your self before somebody to respect you~*
2⃣2⃣
Alamun fitowarta ta gani yasa ta fara wayar karya murmushi jannat tayi mata batace komai ba dan jikinta ya bata ba waya take ba amma azahiri bata nuna mata hakan ba (to me maimu take da wayata haka me zata dauka aciki haka taita tunani amma bata gane komai ba bawar Allah kenan🤗)
Sosai rano family suke shirye shiryen bikin 'Yar yan nasu saika rantse da Allah ba,a taba yin biki a family ba sai wannan karan gyara kowa beby jannat tashashi dan sosai Anuty ruky da meera ke gyara kanwar tasu ancewarsu basu da kamarta😂 Wanda bai san jannat ba idan ya ganta saika rantse ba itabace daman abinka da farar fata gaba daya attitude na jannat ya sauya ta zama so silent kamar wacce wani abun ke shirin faruwa da ita sam batason mgna idan ba mgnarce ta zame mata dole ba....
zirga zirga tashiga yi a palour ita kadai tarasa abinyi mummy ce ta shigo palour tace da ita "ke kuma lafiyyarki daya kina ta suntiri a palour?"
mummy bazaki ganeba ina cikin damuwa nayi kewar anwar sosai daman dalilin jannat nake ganinsa amma yanzo babu damar hakan wlh jinake kamar nayi hauka...
Uhm daughter kenan yanzo idan nagane baki da burin daya huce kiga anwar ko?"
Eh wlh mummy pls kitai makamin wlh i can't sleep with out him mummy wlh ni yadace anwar ya aura ba wacce ba tayi mgnar tana jan tsaki mtwss...
Daughter kwantar da hankalinki akwai solution zaki iyya ganinsa a night dinan kawo kunnanki kiji..
Maimu ta miga kunnanta kana ta saki ihuuu hade da rungume mummy gsky mummy bani da kamarki nasan daman zakiso abinda nakeso..
Banda abinki wane zaiso rayuwar tilon 'yarsa ta lalace ai sai wawa Wanda baisan abinda yake ba zauna yanzo in dauko maki yadin zumar dana hada maki ki shanye🤔
Zaune suke su biyu a office din suna shirya event din da zasuyi abikin inda aka hada bridal shower ranar alhamin sai kuma dinner ranar asabar sai kuma walima inda za,ai Wa,azi da safe ranar jumaa da night din ranar za,ai dinner na Barisster zallah inda kowa zaisa kayan lawyer ne lahadi kuma ayi daurin aure cewar dr Abdallah kenan...
Amma Abdallah duk wannan basuyi yawaba kowa ya kamata a rage wasu ko?"
Oh come on brother mene abin yawa duk da alkairi akeso amma ya kamata duniyya ta shaida bikin Barisster anwar Muhammad rano da jannat Abbakar rano inda kowa zaiyi alfahari da bikin yakai mgnar yana dariyya barkwanci..
anwar yace tom shikenan amma kaida ka dauko wannan tillin abun kaizaka zama jagora babu ruwana aciki ya fada yana migewa tsaye...
Hhhhhh eh naji babu komai zanyi kuma banason kwandala taka har kayan sawarku ma nina dau nauyinsu kaji ko ya karasa maganar suna hugging na juna kana sukayi sallama ya tafi gida..
Yau kam ya dau niyyar ko za,ayime sai yaga farin cikinsa haka kawai dan mugunta awani ce bazai gara haduwa da itama yaja tsaki yana tashi zaune wayarsa ya dauko ya kira meera yace mata "hello sister pls turomin jannat yanzo"
Jannat kuma Yaya?
Haka nace ko bakiji ba na maimaita maki
Idan wani abun kakeso ka gayamin na kawo maka yanzo
Ke yaushe na zama abokin wasanki ban saniba zakiyi abinda nace ko saina bata maki rai kuma Allah yasa ki gayawa mummy kiga yadda xanyi dake bai jira abinda zatace ba ya kashe wayar..
Tana kwance a bedroom ta zurfafa tunani Wanda kwana biyunnan bata da abinyi saishi tarasa ta kamaimai abinda ke damunta saita tattara komai ta basshi a matsayin rashin ganin ruhinta kuma farin cikinta kuma abin alfaharinta anwar..
Turo kofar akai kana aka shigo dakin Anuty meerace ta dade tsaye a kanta bata sani ba harsai da ta tabata tace"beby wai kwana biyunnan meke damun kine ko jikinne ?"
Wlh Anuty bansan meke damuna ba kawai inajin wani abu zai faru a rayuwata kuma mai muni ..
Ayya beby kidaina wannan tunani babu abinda zai faru sai alheri maza tashi kije Yaya na kiranki yace yana palour sama"..
To tace kana ta mige tsaye ta dau dan kwalin duguwar rigarta tayi rolling kanta dashi sannan ta fita daka dakin...
Kwance ta sameshi akan duguwar sofa ya rufe idonsa kome yake tunani ohhho..
Kefensa tabi itama ta kwanta hade da dora kanta akan kirjinsa tanajin bugun zochiyarsa(waya sani ko wanance haduwar karshe ita dashi😂)..
Bude idonsa yayi tar akanta kana ya juyo da ita suna facing na juna sosai yaga ta karayi masa kyau a idonsa kuruciyyarta ta kara fitowa karara hakama yarintar ta da kyar yace "beby"
A small voice nata tayi amfani wacce bai taba jinta da itama sai yau tace "naam yayana"
Ashe daman zaki iyya kwanaki baki ganni ba daman baki damu dani ba kenan kinbarni da kewarki ko..
Tarasa abinda zatace ta dauka rashin ganinsa kesata kunci to gashi a gabanta amma bataji komai ya rago a zochiyyarta ba wannan wanne irin abunne data rasa abinyi kawai saita fashe da kuka mai cin rai..
Sosai hankalinsa ya tashi amma baiyi kukarin hanata kukan ba sabida tun shiguwarta yana lura da yanayinta sosai kukan ke tabamashi rai amma bai hanata ba yasan idan tayi zata samu sassaucin abinda ke damunta yana daka kwance ya jawota jikinsa ya rungometa sosai a kirjinsa kamar wani zai kwace masa ita haka taitayin kukanta babu tsagai tawa shi kuma yana rungome da ita yana shafa kanta dayasha gyara wajan su meera..
Gajiya yayi dajin kukan yace "menene"
Tana kukan tana magana "babu komai yaya kawai inajin xochiyata babu dadi bansan meke damuna ba"
Toyi shuru haka kukan ya isa bakisan yadda kike azabtar dani da wannan kukan naki ba beby dan Allah kidaina haka"..
Murmushi tayi tana tashi daka cikinsa tace "shikenan Yaya nadaina bankarawa"
Yauwa jeki ki kawonmin tea ki dawo muyi wata mgna kinji..
Tashi tayi ta fita tana dariyya..
Turo kofar yaji anyi tunaninsa itace ta dawo dan haka yace "shigo mana beby"
Dry tayi can Kasan magoshin ta kana tazo kusa dashi ta zauna"
Yana daka kwancen ya miga hannu ya jawota ta fada jikinsa😳🤦♀ gashinta kawai ya shafa yaji bana tabane sai yayi saurin bude idanu wacce yagani tayi matukar razanashi maimuce ta wani manne ajikinsa.......
~vote~
~comment~
~shere~*🤦♀KADDARAR MACE🤦♀*
*NA*
*NA'EEMERH SULAIMAN*
~story and writing by nimcy luv~
2⃣4⃣
*ina masoyya jannat yau zaa fara game dan haka ga tambayar da zan muku akan jannat team din jannat kawai nakeso suban amsa🤷♀*
_wacce magana jannat ta fada lokacin da maimu ta tambayeta hakamar haka (my jannat zaki iyya zama da mutumin da yakeson abinda kikafiso fiye da rayuwarki)
*amsar da jannat ta bata ita kawai nakeso zamuga Wanda zaici wanan game din all the best my fans*
✨✨✨✨✨
Kallonta kawai jannat tayi ta kawar da kanta gefe haka kawai takejin wani Abu idan ta kalli maimu shikam oga anwar ko kallan inda take baiyi ba yaja hannun jannat zuwa mota haka yasata a mota shima ya shiga akaja su suka tafi...
Shikam Dr Abdallah shi dry abinma yake bashi ya riga yasan sone ya rufe mata idanu har take wannan abun haka yaja motarsa tare da su maimu da sauran yan wajan suma suka bar wajan....
gyaran murya yayi kadan sannan yace "Maimuna wannan kwaliyya haka sai kace kece amaryar meye akasane yayi hakanne dan yaji daka bakinta ba dan yanason mgna da itaba"
Uhm dr Kennan just wait and see
Feena ce tayi murmushi tace "nidai nasan akwai mgna akasa tun time din da mukayi fada a school nida jannat nasan kina mutuwar son anwar yanzo kowa saidai hkr dan yayi maki nisa"
Abdallah yace yauwa feena Ashe kingane kema
Ba dole na gane ba nasan maimu farin sanina tasha zuwa wajan exam officer tace jannat tana satar amsa yayin jarabawa sbd jannat tayi fice a class dinmu duk exam ita ke daukan 1st position har aka kasa samun Wanda zai kamota nima nasha bakin ciki akan hakan dalilin dayasa kennan na daketa sosai lokacin da mukayi fada kinga kowa ninasan zaki iyya komai akan anwar"
Abdallah girgiza kai kawai yake dan mgnar feena ta dakeshi a zuchiyyarsa yace "yanzoma kenan bare ace ta mallaki anwar Allah kadai yasan abinda zatayi lallai Maimuna tacika muguwa amma ba komai zaiyi mganinta"
Maimunace tace "lallai feena ai bakiga komai ba kuma kinsan duk abinda zaki gayawa jannat akaina bazata taba yarda ba wlh nasan jannat kamar ruwan cikina da ina da ikon hana kaina abinda zanyi dana hakura amma I can't life without anwar ta karasa mgnar tana danna wayarta kirar iPhone 11 wacce anwar ya siyamusu ita da jannat"..
Feena tace wlh indai ina raye baki isa ki cuci rayuwar jannat ba koda da mukayi fada sharrin shai danne bawai sontane bana yiba...
Hhhh ko we will see
Haka suka dungayin mgna har suka karasa holl din..
Munif da munaifane agaban amarya da ango sai anwar da jannat da suke manne jikin juna tamkar su tsaga jikinsu su hade waje daya tako suke hankali Abdallah da maimu na bayansu sai kuma feena da abokin anwar kamis haka suka dinga shiga ahankali har suka shiga babban holl din suna Shiga dj ya sakar masu wakar wait for me ta johnny drille holl din yayi shuru sai sautin wakar kadai ketashi...
Sunxo tsakiyyar holl din inda yayi daidai da zuwar wakar baitin Darling promise you wait for me maimu tayi saurin matsawa gaba kadan tasa kafa da daki ta kallimin jannat mai tsini...
Cikin rashin sa,a tayi looo zata fadi kasa sbd sosai takalmin ya karkace tana daf da zuwa kasa anwar yayi saurin nannade babbar rigarsa yasa hannunsa ya daga ta sak a wannan lokacinne itama feena tasa kafa ta daki takallimin maimu nan maimu ta fasa wata uwar kara ta fadi kasa saurin daga kai tayi daka waye yayi mata wannan rashin mutuncin acikin jama,a amma bata kowa ba kwallar takaicice ta cikamata ido ganin babu Wanda ya kulata haka ta tashi da kyar..
ahankali yake tako da ita harsuka isa mazauninsu jannat yafara saukewa sannan yaja kujerarsa daf da ita shima ya zauna..
Beby jannat wanne irin turare kikasane dubi daukanki danayi gaba daya ya cikan hanci da kamshi gsky karki karasa irin wannan turaran sai a gidana kinji ko ya karasa mgnar yana matsa hannunta...
lallai ogan kishi tom shikenan angama bankara sawa kaji my man ta fada tana kashe masa ido daya...
Ah lallai yarinyar nan u still 16 years fa yauwa wai yaya akai kikaso faduwa kikaso bani kunyawa a gaban jama,a.
Langwabar dakai gefe tayi tace "wallahi my man bansani ba kawai dai jikina yana ban wanine ya daki takalmina bai sani ba amma komai ya wuce koma waye na yafe masa..
Yauwa rabin raina shiyasa nakesonki sbd hakurinki wlh! ana haka dj ya bukaci amarya da ango sufito filin rawa anwarne ya fara tashi sai jannat tabi bayansa tako suke ahankali hannunsu sakale cikin na juna suna isa aka samusu wakar on the low jannat ce ta rige hannunsa suka shiga takawa ahankali sosai suke rawa abin sha,awa...
Suna cikin rawane feena ta karaso ita da kamis suka fara yiwa amare liki jannat ce tasaki hannun anwar suka fara takawa ita da feena ana haka maimu ta karasu itama alokacin anwar hankalinsa yana kan kamis da yake masa shagiyyanci ta karosu daf dashi daka kasa yaga kaya sak irin na jannat yayi tunanin itace mika hannun tayi zata kama na anwar kafin hannunta ya karasa kan na anwar Abdallah yayi saurin karasawa yaja hannunta ta fada jikinsa....
*~comments and vote and shere~*
*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation*🤦♀KADDARAR MACE🤦♀*
*NA*
*NA,EEMERH SULAIMAN*
~story and writing by nimcy luv~
2⃣5⃣
*بسم الله الرحمن الرحيم*
___________________________________
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________
*sorry for my late post my fans🤟*
~you are the only one that i luv in my ❤this page dedicated to you my man~
✨✨✨✨
Maimu ta dago kai rai bace taga waye wannan Abdallah tagani rike da 2 hands dinta yana lallausar murmushi masifa zataimai amma takasa Abdallah she is a good man ta fada a zochiyyarta still tana kallanshi tana murgoda baki....
Dariyya ya karayi hade da cewa "ohhh come on beby why a you looking me like dat do i like your husband to be ya fada yana dariyyar kasan zochiyya"
Bakin cikine ya cika mata heart wani hawayen bakin ciki ya zubu mata a face nata Abdallah ya iyya rainin sense gashi sai wani over acting yake still kallanshi tayi sannan tace "no at all u will never look my husband and my husband Better than u ta fada tana murguda baki"
Saida Abdallah yayi dry mai isharshi sannan ya daga hannunta ya jawota daf dashi kana ya zagaye hannunsa a hips dinta tana...
Mtwssss malam revome your hands for my body ta fada voice nata yana shaking"
Uhm ashe fa jiki na taba ko ya fada yana kara matseta ya cigaba da dancing da ita duk he is not good dancer
Pls Abdallah leave me alone
Why are you talking to me like that you know am your future husband..
Ya salam Abdallah yana shirin wargatsamin plan dina ohhh God help me murmushi tayi masa sannan tace pls i need to sit
Hhhhh no keep standing cewar sa...
Feena dry take harda rige ciki dan duk abinda sukeyi tanaji ta earpiece din da Abdallah ya makala mata a jikinta kafin so shigo daka garshe wayanta ta dauko kirar iPhone ta fara vedio..
Anwar dago kai yayi sai yaci karo da beby gabansa dan haka he can't imaging what happened between i and her kallon jannat yayi yace "beby you a good dancer you know"
No am not cewarta koka kataba ganina ina rawa
Hhh sanda zakiyi ina ina yamai da mata a answer..
Kafara ko?
Ana haka bodigat din anwar suka karaso a jet dinsa na Singapore daman acan yasa pilot ya ajjiyeshi...
Tab na fada a zuchiyyata Allah kadai yasan yawan kudin da anwar yake dashi i know anwar richer than daddy mc ne ya bada umarni ango yayiwa amaryarsa liki dan a auna irin son da yake mata nanfa anwar ya kwalawa Abdallah kira yace dallah Malam kaje kana biyewa wacce local gal din dry Abdallah yayi yace kuma kasan "she is bad gal fa i want to tell you something about her"
No keep it in your mind i don't like it i hite her already give me the money cewar anwar
OK sir😎
Atakaice sai wajan 12 aka bar dinner kowa ya kama gabansa anwar yaja matarsa sai gida Abdallah da feena suka shige akabar maimu acan danshi Abdallah tun a wajan ya manta da ita bakin ciki ya isheta kamar tayi hauka babu komai beby one day one time the dat is coming soon
Tun amota ta cire head din kanta dan ta gaji sosai ta karshe bacci ya fara dibanta anwar ne ya kalleta yace "beby ya dai?"
Am tied wlh cewarta
Ayya sorry few minutes mun isa gida kinji" sauri tayi ta tashi sannan ta fara dry hadda rike ciki gajiya yayi da dry yace "yace nifa na shiga uku ashe na debo ruwan dafa kaina tunda na aure adolescent"
Kasan me cewar beby? Ina zansan me nida ba akuya ba just fell free to tell me what happened" clapping face dinshi tayi sannan tace "my sugar haka kake rawa kamar Wanda akewa injection ta fada tana karayin wata dariyar kamar zata fita haiyya cinta...
Shima clapping face dinta yayi sannan ya dora hancinsa saman nata itama bakinta saitin nasa sosai suke shakar numfashin juna sannan yace " habibaty da wannan rawar ba kwara ayimin injection ba🤣..........
*_we don't just entertain and educated ,but we also touch the heart of the readers_*
Kuyi hakuri da wannan am not feeling well i luv you all my people❤❤❤❤[1/13, 11:34 PM] Naeema: *🤦♀KADDARAR MACE🤦♀*
*NA*
*NA,EEMERH SULAIMAN*
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 6 Chapter of 14