amma i hardly do that. Haka dai na samu na isa lafiya, tun a hanya ina kallon Jewel nata kirana amma na kasa dauka saboda ina jin kamar a muryata zai fahimci halin da nake ciki, it breaks my heart to see yana kira ban dauka ba.
A office na aje kayana, na bude wani shelf na dauka abubuwan amfani sannan na zura lab coat dita na fito, ina fitowa naga Messenger MD yazo akan nazo yana kirana, wannan nasan bazan iya tsallakewa ba, haka na bishi inajin gabana yana wani irin faduwa inajin tsoron haduwa dashi nake all in all. A hankali na tura kofar bakina dauke da sallama na shiga ciki, yana jin muryata ya mike daga kan kujerarshi fuskarshi cike da damuwa yace
“Asmau are you ok? Ina wayrki?”
Saukar da idanuna nayi cikeda rashin jin dadi, he looks disturbed he was looking at me with so much tension a idanunshi. Kallona yayi yace
“Zauna Asmau”
Zama nayi babu wani kuzari a jikina sede kallonshi nake ina hasaso how possible will it be for this soul to be a womanizer, Aniya! Na fada cikin raina I doubt so much hakan bamai yiwuwa bane ba.
Gefena ya zauna yace
“Ina jinki me ya faru?”
Nafi mintina biyar ina hesitating na nuna masa ko kada nayi amma zuciyata ta nuna min gwara na fada amsa ayi shi lokaci daya once for all komai ta fanjama fanjamjam! Wayata na ciro daga lab coat pocket dina na bude message din na bashi, tunda ya karba na tsira mishi idona inga wanne yanayi fuskarshi zata yi, babu wani guilt se tashin hankali da mamaki, ban taba ganin yana stammering ba se a lokacin yace
“As….Ma’u….fr….om where?….ina kika samu wannan waye ya turo miki?”
Kuka na fara me daci saboda i can see his innocence a idanunshi, shiru yayi har seda na daina kukan yace
“Is ok, tell me”
Cikin sanyin jiki na bude baki na fara masa bayani tareda nuna masa yadda nayi ta kiran number ban samu ba. Ranshi yayi masifar baci yace
“Cara mia, idan ina neman mata ke zaki fara fahimta da tuni in any way possible na nuna miki, I’ve never done such wallahil azim, believe me”
Hawayena na share nace
“Ayya na sani Jewel i trust you”
Mun jima yana nuna min bashi bane and se naji hankalina ya kwanta naji nutsuwa tazo min, a haka ya kira wani friend dinsa akan a tracking number. Na fahimci no way ka nemi aure ba tareda yan bakin ciki sun shiga dansu watsa abin Amma Allah yafi su.
Ranar banyu aiki ba daga office dinshi kawai fivewa nayi na tafi gidan kyaftun se dare muka rabu. A kwana a tashi babu wuya wajen ubangiji kafin wani lokaci biki ya gaba to sosae banda shiri babu abinda nake.
Ina zaune a tsakar dakina a dutse mun gama waya dashi ranar ya tafi kwalam gaisuwar surikai, flour na debo cikin wata bowl na kwaba da ruwa yayi kamar batter sannan na cire kayana se wani short da half vest dana bari, dining mat na baza a kai na zauna sannan na fara shafawa ina murzar jikina, seda na gama na fitar da ita tas sannan dakko manja na mulke jikina tas na barshi dan jikina yayi absorbing da kyau shima na murje daga baya, na maida lallae wanda na kwaba da madarar turare me kamshi, seda ya bushe na murje sannan na daura kwababbiyar madara and i did same kafin na tafi bayi nayi wanka babu soso da warm water wanda aka zuba tarare a ciki. Gaba daya na kaure da kamshi me sanyu dama kwanakinnann tunda na fara wannan skin therapy din na kara haske jikina yayi laushi haka Adda tace nayi kafin a kaini gun asalin skin pamper din. Da wannan ruwan na wanka na shafe jikina da humra sannan na tsugunna a garwashi tareda lullube jikina da quilt.
1
AyshatuuuuTafiya ta tafi kamar cikin mafarki ranar da aka saka biki ta karato, shirye shirye ko ina yinshi ake dukda dai na rigada nayi making clear to everyone akan I’m not for a grand wedding, babu abinda nake bukata banda kowa ya tayani addua, wani mugun kallo Adda Sa’ada tayimin itada Anty Bintu ranar munje yiwa Anty Bintu yini.
“Lallai ai se munyi bikin da a fadin nigeria se yayi wata guda yana ringing kunnen jamaa, a YouTube kam shi ne a saman search engine.”
Dariya nayi nace
“Kai haba Adda, we just need a bless full marriage ba wani abu ba”
Anty Bintu tace
“Aa fara kinsan dole zaayi kamu dolen dole ne, kuma Anty (Ummaah) zatayi yini. Me kike daukar kanki bazawara ko me?”
Dariya nayi jin abinda tace, Adda Sa’ada tayi caraf tace
“Dallah can, zawarawan yanzun kina kallon yadda suke grand wedding sannan ke kice ba haka ba, baki isa ba kinga I’ll talk to him myself”
Nidai dariya kawai nayi ina ganin kamar a mafarki abubuwan ke faruwa wai da gaske ni Asmau ni ce zanyi aure bayan shudewar shekarunnan. Bayan na rigada na cire tsamannin zuwan wannan ranar amma gashi dake Allah shi ne Allah I’ll be hitched soon. Dukkan shirye shiryen da suke ina jinsu nidai nawa dariya ne kawai nawa dan dama ba wani sani suke a ciki ba. Se yamma lis muka mawa Anty sallama, wasu kulle kullen cikin leather wasu rubber ko wanne da directives kan yadda zanyi amfani dashi ni dai har na kosa ma wallahi, dan na gaji da shaye shayen nan kamar wata ‘yar ganye. Seda na kai Adda gida kafin na wuce namu so lokacin da na isa already an idar da sallar maghrib ana kokarin yin isha, i was on my period so babu wata damuwa kawai shigewa ciki nayi na sheka wanka na fito parlor inda Ummaah ke zaune Abba yaje Kwalam shi da Inna Ade.+
“Asmau akwai event din da kike son kiyi ne?”
Ta tambayeni idanunta a kaina, girgiza kai na nayi nace
“Ummaah kawai dai zaayi normal traditional kamu, sede idan ke zakiyi wani abin?”
Itama kai ta girgiza tace
“Shi dinma is ok, Abbanku yace da kanshi zai kaiki kinga babu wani taro kenan”
Kaina na gyada ban kara cewa komai ba, se lumshe ido da nayi inajin irin wasu bakin yanayi suna dabaibaye ni. Gyaran murya Ummaah tayi hakan yasa na bude idona ina kallonta, itama dukkan hankalinta a kaina yake tace
“Gajen hakuri bashi da amfani, a cikin rayuwarki I’ve learnt a great lesson. Duk yadda ka kai ga son abu ya kasance indai Allah bai yadda ba hakan bazai faru ba. Na sani na cutar dake Asmau, i wasn’t a good mother actually ban kyauta ba, idanuna sun rufe na kasa lallashinki lokacin da kika fi bukatar hakan se kara miki matsaloli da nayi tayi. Ki yafe min dan akwai hisabi tsakanin da da uwarshi tunda kuwa mu din kamar care takers dinku ne da Allah ya bamu. I’m sorry fara”
Kaina na girgiza mata inajin raunin dake saukar min cikin zuciyata, rungumeta nayi nace
“Ummaah, maganar ta wuce ko a lahira bazaa tada ita ba, ke Ummaah tace fa wannan shi ne kulawar ki, baki zlince ne ba you just wanted me to do it. Ummaah Allah ya kara lafiya”
Hawaye a hankali ya dinga bin kuncina, sosae nayi kuka lokacin saboda nasan na kusa barin gidan na kusa tafiya na bar Ummaah, a lokacin ji nake kamar zanyi hauka, I don’t want to leave!
Na koma Dutse dan se na kara sati biyu kafin na dawo gaba daya, da kaina naje danshi baya gari yaje wani Workshop a ikeja. Kwana na biyu da dawowa ya dawo ina tsakiyar aiki a SCBU an kawo wani neonate me neonatal tetanus muna attending dinsa, wayata ta fara ringing, ko ban ciro ba nasan Jewel ne he got a unique ringing tone a wayata. Murmushin da nayi yasa Dr halima karbar folder daga hannuna tace
STORY CONTINUES BELOW
“Jeki you are excused”
Kaina na girgiza da sauri ina fadin
“Aa ma’am, fada zaiyi ai na bar aiki. I’ll tell him aiki nake”
Kanta Ta gyada tareda mika min folder na cigaba sede fiye da rabin hankalina baya jikina, kina kallona zaki san I’m super excited abin mamaki Allah Allah nake na gama na tafi. Crap muna gamawa kuma se ga wani admission din shikam sepsis ne babu yadda zanyi haka na gama dashi na jira suka kawo drugs dinsu nayi setting line kafin na koma gurin Metron naji ko akwai wani abu tace babu, sallama na mata bayan nace mata duk abinda ya tashi a kirani, tana dariya tace
“Jeki kede nasan wannan murmushi da ake na ganin oga ne”
Fuskata na rufe ina dariya a hankali cikeda kunya sannan na fita tareda ciro wayata na fara kiranshi
“Cara mia! Na dawo”
Har cikin raina sunan nan yake shigar min, inajin farin ciki whenever he calls me Cara mia, yana nuna min da gaske I’m his beloved.
“Jewel sannu da zuwa, ya hanya?”
“Ina OT ina jiranki”
Kaina na gyada kamar wata wawiya haka na tafi inata suppressing ihun da nake son nayi, kamar nayi flying naje na sameshi amma babu dama, kamar mutane sunsan me nake yiwa akai ta tsayar da ni ana min Allah ya sanya alkhairi wai dama sunata zargin hakan se gashi ya tabbata. Nidai nawa smiles ne kawai nawa dan bansan me zance ba.
Yana zaune bansan abinda yake yi a OT ba a wannan time din, most times idan zamu hadu zai ce min na sameshi a OT bansan wanne bond ke tsakanin su ba. Ina shiga OT was calm so straight inda nasan zan sameshi na wuce bayan na gama gaisawa da nurses din gurin sunata tsokanata da amarya nidai sede nayi murmushi inajin kunya tana kama ni. Seda nayi knocking softly kafin naji manly muryar shi yace
“Come In please”
Da murmushi na shiga yana zaune shi da Chief na zauna ina gaishesu, Chief yace min
“Ya gajiya? Jiya nan was hectic”
Kaina na gyada nace
“Gaskiya kam, it was Amma Alhamdulillah gajiya ta tafi”
Murmushi yayi yace
“Hakane”
Se ya mike ya mana sallama, zama ya gyara yace
“Cara murnar nan taki boyuwa fa, anya kuwa zaa dinga bari na ina zuwa assignment kuwa”
Dariya nayi nace
“I was just happy ka dawo lafiya”
Cikeda jin dadi yace
“Yeah i see, I’m so happy seeing you, babu ruwanki your face is glowing ki kalla duk na kode”
Dariya nayi nace
Babu wani fa
“Sadiq yace wai zai hada mana walima or not really walima something like luncheon, gashi kince ke baki san taro sosae I don’t want to disturb you”
Kaina na rausaayr gefe nace
“It’s ok, ai babu dadi nayi turning gayyata. Mun gode mishi”
Ajiyar zuciya ya sauke yana murmushi yace
“That simplicity of you makes me fall for you often.”
Fuskata na rufe inajin kamar I’m immersed in a cool water.
“Yace wai soyayyar tamu a nan OT ta fara so dole ya zama yayi mana something memorable”
Kallonshi nayi nace
STORY CONTINUES BELOW
“Da gaske anan ta fara”
Slamming system din dake gabanahi yayi tareda tsira min idonshi wanda yasa nayi saurin kawar da nawa gefe yace
“Of course my lady, a OT komai ya fara. I started liking your skills ranar da muka fara aiki dake, i dunno nayi ta cewa Dr halima ta kara mana booking aiki tare, i just feel safe working with you and bansan yadda akai your love unfreeze that froze heart of mine, yayi penetrating hakan. Baby I love you”
Da kyar na samu banyi shouting I love you too ba, saboda yadda naji ni on top of the cloud, wani sanyi na ratsa ni. Mun kusan hour muna hira sannan muka fito shi ya fita zuwa office dinshi ni kuma naje nayiwa Chief godiyar luncheon sannan na tafi.
Biki saura sati daya aka kawo lefe, imagine lefe na. Kuyi tunanin all those super dutch, super ABC, exclusives, laces, voiles, materials, shaddas,Abayas. Da na zauna gani kasa irgawa nayi saboda yawa tsada da kyau. Nayi godiya har seda yayi fushi. Bayan an nitsa se shirye shirye suka kara kankama kamar me na gaji likis. Ana saura kwana biyu a fara biki yazo gida akan zamuje zaayi visa ta tafiya honeymoon. Bakina kamar ya yage dan I remembered kamar wasa ya taba tambayata a duniya akwai famous gurin da nake son suwa? Bazaa rasa ba i had them da yawa. Ban kawo komai ba na zauna nace
“Ina son naje naga leaning tower of Pisa, italy. Colosseum of Rome, Italy. Twin towers of malaysia, the sphinx of egypt se the golden gate of San Francisco of USA”
Seda ya gama jina yace
“Duk ina kika sansu haka”
Nayi dariya nace
“I checked on wani littafi tun ina secondary school shi ne naji tun lokacin ina son naje”
Daga nan bamu kara maganar ba koda mukaje yin visas din karshe har Abuja mukaje na samu rakiyar Ikhrama, Baby da Raudha dinshi. Abin manya babu jimawa aka ciku ciku sede ta egypt ce bamu samu ba yace kilan ma zamuyi trans in indai hours din zai isa babu matsala.
Muna dawowa me kunshi na jirana akayi aka gama me gyaran jki tayi nata na karshe ta wuce, da daddare Adda Habiba mukaje salon da ita aka gama komai na dawo a matukar gajiye. Aure yakin mata i said. Da asuba bayan an idar da sallah ina zaune ko tashi akan sallayar banyi ba inata karatun qurani, zuciyata tayimin nauyi inajin wani irin yanayi wanda ni kadai da victims dinne zasuyi bayani amma banda su Shatutu. Na jima ina karatun naji wayata tayi ringing. Seda nakai aya kafin na katse na dauka jikina a sanyaye ganin Abba ne. Ina dauka yace na sameshi a dakinshi. Mikewa nayi bayan na damkawa Kyaftun wayar wadda tun jiya taxo itada Afeeyya se wani cikin dake jikinta, dake mutane sun fara zuwa sannan na fita, tunda na sameshi shi daya nasan abinda nake ta gudu shi ne zai faru wato nasihan auren nan da bana so, tunda Ummaah ta mini last week nafi awa uku ina kuka. Aikam nasha nasiha shiaysa a rayuwata ban taba mantawa da nasihar Abba Ummaah, metron dinsu kyaftun ba. Matar nan ta zaunar dani kafin na tafi ta nuna min yadda zan tafiyar da aure socially, financially, physically, psychologically, sexually and stuffs.
Inata kuka na fito daga dakin nashi saboda maganganun daya fada min tabbas na fahimci aure is not all what it seems to be, hakurinnan da saa ta cewa kayi ba a banza ba, ya nuna min wannan zaman is a boring zama wanda babu wata soyayya da zata kaika, the only thing shi ne mutuncin junanmu da wannan affection din, understanding junanmu da approach na zamantakewa shi ne komai. Same abinda ta cemin aure ba hakuri yake bukata ba juriya, uzuri, kawar da kai, tattali da daraja juna shi ne komai. Metron ta cemin aure shi ne gaskiya da gaskiya duk abinda kake boyewa se an ganshi, idan hali ne lokaci zaiyi da se halin ya fito kowa ya fahimta kuma hakane se bayan da naje na fahimci hakan.
Adda Maryam ta kalleni tace
“To ke kuma kukan me kike kamar zaa miki auren dole? Allah ya kyauta”
STORY CONTINUES BELOW
Ko kulata banyi ba na cigaba da kukana, ita rana irin haka ihu haka ta dinga yi har seda tasa nayi kuka amma see her saying this nonsense.
Tun twelve na tafi kwaliyya saboda karfe biyu ne luncheon din, nasan babu wani babban mutum da zai zo kuma ya jiramu shima seda ya nanatawa Adda Sa’ada da kyaftun akan hakan, muna zuwa aka kaini bridal room, ceo din da kanta ta yimin kwalliyar, lace dina na ranar was Milk with coffee touches so komai da nasa was coffee nayi kyau ni kaina na sani ban taba make up ko bikin kyaftun banyi ba, yanzun ma seea tayi counselling dina sosae kafin na samu kwarin gwiwa and naji dadin ganin kudin daya biya bai tafi a iska ba. Aka kakkashe ni da flashes after much canja style, unlooking styles and stuffs haka nan dai na jure aka gama.
Da kanshi yazo daukata shikadai cikin motar da sanyi da kamshi kawai ke tashi a ciki, yana cikin wani lafiyayyen yadi, milk aikinshi coffee same as mine, nice fara shi baki ne so milk din yayi aiki a fatarshi sosae, yayi kyau babu karya, i was mesmerized by the lovely look in his eyes, yana kallona kamar bai taba ganina ba seda Adda tace
“Ina nan fa”
Dariya yayi yace
“Ke ‘yar sa ido ce fa”
Bata rai tayi dama sun saba fadansu shi da ita kamar ba surukai ba. Seda na shiga aka kakkashe mana flashes kafin yaja suma suka shiga motarsu suka bi bayanmu. A cool music was playing
It’s the way she fill my senses,
Its perfume thet she wears
I feel I’m loosing my defenses,
To the color of her hair
And every little of her is right,
Just thinking about her takes me through the night.
Every time we meet the picture is complete ,
Every time we touch the feeling is too much,
She’s all i need to fall in love with again,
I knew it from the very start ,
She’s the puzzle of my heart!
It was cool, one thing da muke dashi in common shi ne son wakokin west life. Har mukaje gurin sannan yayi waya akan mun iso, kallona yayi na lumshe ido se kawai ya fara min hotuna yace
“Cara mia!”
Dagowa nayi na kalleshi kamar me tsoron kallon nashi se kuma na kara maida idanuna kasa, kafin ya kara magana akai knocking hakan yasa yayi wining glass din kasa se lokacin naga motoci da yawa kusan talatin sunyi parking, Adda Sa’ada ce da Uncle Mamman mijinta, suka gaisa dan ina tunanin first time da suka hadu kenan, se Maman Raudha da mijinta shima. tare muka fito ina jin wani irin bakon yanayi, yana mamaye jikina, Adda Sa’ada da uncle mamman a gaba se Maman Raudha Anty Zainab da mijinta Uncle Labaran a bayan mu. Na tuna lokacinda na tambaya kyaftun yadda ango da amarya ke tafiyarsu tayu dariya tace idan time yayi babu me koya min, I’ll do it unconsciously and here I’m doing it.
Wani soft music ke tashi cikin gurin, decoration din yayi kyau kana kallo kasan medics zasui aure dan harda stethoscope da syringes a decoration din. Anyi hoto kafin muka shiga. A table of four kowanne couples ne, se namu acan sama yayi kyau kamar ba gobe. Kowa ya mike mutanen duka basu fi sixty ba, tare muka zauna babu wanda yazo yimin hoto saboda anyi hiring photographer dan haka mc direct ya fara aikinshi. Dr. Hannafi shi yayi opening prayers, kyaftun da tazo da Lamin ta bada tarihi na, wani friend dinsa Dr Imran ya bada nashi. Halfway mukaje muka gaggaisa da mutane akai mana hoto har na gaji, kawayena sunmin kara, su Amina Aminu, rayhana, Nadia, Dr fadima, da wasu kukma and abin dadin kowacce da mijinta. Harda friends dina nurses na shekoni dana potuskum inda nayi service se sisters dina, a nashi bangaren manyan medical doctors abokanshi wajen goma kowanne da matarshi suka zo, se cousins dinsa.
Chief shi ya bada tarihin soyayyar mu, wai shi ya hada daga mika scarpel next shi ne, Dr Shahada I’m waiting for you in the OT, mukai ta dariya sannan muna dan hira dukda nawa gyada kai ne but trust me, photographer baiyi missing capturing moments din da mukai dariya ba ko kallon juna haka. Daga karshe akai closing da addua bayan Adda Sa’ada ta bamu marital advices ita kuma Maman Raudha addua tayi. Muka mike dan sallama da guest dinmu anan wani soft music
Just a smile and d rain is gone
Can hardly believe it , yeah
There’s an angel standing next to me reaching for my hand
Just a smile and theres no going back
But there’s an angel calling me reaching for my hand
Yes, I’ll be ok because this time is real!
I lay my love on you, it’s all i wanna do
Every time I breathe I feel brand new
You open up my heart, show me how you love and walk right through.
I believe it’s ok, cuz this time it’s real!
I lay may love on you , is only i wanna do
Every time I breathe I feel brand new.
Har gida ya maida ni lokacin ana laasar ina shiga aka rikeni mukai pictures sannan na tafi nayi sallah. Ranar gaba daya bamuyi waya sosae ba kowa yana ta bakinsa. Washegari kamu ne, lace dina yellow ne not wannan lousy yellow. Yolk yellow gaba daya zaren da akai designs a jiki black ne me kyau. Munje kwaliyya da nasa aka min ado da accessories bakake se naga i was breathtaking nafi jiya kyau. Maman Raudha ta dinga daukata tana turawa doctor shi kuma yana exclaiming.
A compound din gida akai niyyar yin kamun amma ina bazai yiwu ba saboda baki dole se hall aka kama muka tafi. Anmin kara daga friends din Ummaah, nawa yan kwalam, yan uwan Ummaah, friends dina, yan potuskum, ya shekoni musamman my hearty nurses, yan shatuuu kingdom, Maman Mamaa da zeenert group da group din da shatuuu bata ciki amma labarina ya isa garesu sunyi kokari sosae. Naji dadi haka wata yayar babanshi ta kama ni aka min naira spray sannan se picture session aka tashi lafiya.
I was super tired kamar zan fadi haka naji da muka dawo so ranar da wurwuri nayi bacci shima seda na masa text dan kada ya kira. Friday ce washegari ranar da bazamu taba mantawa da ita ba cikin rayuwar mu daga ni har shi, ranar da Allah ya cika mana burin mu muka zama officially mata da miji, na zama Mrs Abbas Kwaccido.
Amina Aminu na daura min zani, Dr fadima ta miko wayata, ganin sunan seda naji wata faduwar gaba ta ziyarce ni babu wanda ya kula dani haka na dauki wayar, cikin sanyin murya nayi masa sallama, da kyar naji amsawar da yayai saboda yadda background din ke cike da hayaniya alamun basu bar wajen daurin auren ba. Kamar whisper haka ya sanar min ni yanzun tashi ce, he’s completely mine also, yana mana fatan alkhairi. Wani farin ciki ne ya mamaye ni, instead naji tsoro se naji wani irin safety yayi clouding dina tamkar shield aka rufe ni dashi. Kafin na sauke wayar gidan ya dauki buda alamar zancen ya iso, sadakina da gold ya biya. Adda tasa nayi sujudus shukr sannan nayi sallah rakaa biyu lokacin angwaye suka iso. Suka gaishesu hotunan kadan akai saboda yana sauri ya shirya baifi 3 hours ya rage flight dinmu ya tashi ba. So nima yana tafiya aka sake murje ni da taurarruka, dura wancan sha wancan haka har aka gama nayi wanka aka min turare sannan na shirya cikin wata farar soft abaya, free ce kamar zubun bubu, anyi mata ado da wasu flowers da palse masu kyau. Komai fari nasa. Tunda akace yazo na fara kuka har da Ummaah a kukan balle Asiya. Inna ta saka ni ciki bayan munyi sallama da Abba. Inaji driver yaja muka tafi har lokacin kuka nake, ko rarrashina baiyi ba hakan ya kara tunzura ni, seda driver yayi parking sannan ya matso kusa dani ya shafa bayana bayan yayi hugging dina yace1
“It’s ok, stop crying. You’re safe!”
Dif kukan ya dauke, yanayi bazai fadu ba amma that’s the first closest body contact we had, shima kanshi seda yaji a jikinshi. Tare muka fito bayan ya goge min fuska, akai screening da weighing hand luggage dinmu muka tafi.
You got that smile
That only heavens can make,
I pray to God everyday that you keep that smile.
You’re my dreams
There’s no a thing i won’t do,
I’ll give my life all for you,
Cux you’re my dreams.
And baby, everything that I’ve is yours,
You’ll never go cold or hungry,
I’ll be there when you’re insecure,
Let you know that you always lovely,
Bcux you’re d only thing i got right now.
Apologies
1
AyshatuuuuI’ll love you o my darling
I’ll always be by your side
And I’ll give you all i have
Cux you give me peace and joy
Tunda muka boarding jirgin baccin gajiya ya fara dauka ta, ni ce jikin window shi kuma a gefena. Ganin yadda nake ta lumshe idona yasa ya daura min kaina akan kafadarshi, hakan da yayi min ba karamin dadi naji ba, se bacci ya dauke ni so peaceful dukda ban samu na ware kafata ba amma wannan body contact din is so loving. Daga karshe kaina cinyar shi ya mayar min hakan yasa na kara sakin jikina, idanunshi gaba daya suna kan fuskata ni ban masan yana kallon ba all i know I’m cuddled. Hannunsa yasa yana shafa hancina zuwa lips
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 16 Chapter of 18