Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
irin axabar da nake dandanawa ki yafe min " tana gama fada ta fadi kasa tana wani irin abu a dai-dai lokacin yayan Habi suka yi sallama "yanxu Sai da kika taho baba Inna lillahi wa Inna ilaihi rahi'un" Jujjuyata suka rika yi suka ga bata motsi cikin kuka suke wa Ammi magana. "daga gidan magani ta gudo Hajiya da yake yanzu ana yi mata dan kokari tun jiya take cewa sai taxo ta roke ki gafara dan Allah ki yafe mata Hajiya " suka karasa maganar suna kuka. Ita ma Ammi kukan take. "na yafe mata Allah ya yafe mana gaba daya" Daukanta suka yi suka tafi Dan Batta don yi mata suttura. Sai da Abban nauwar ya dawo take Fada masa abinda ya faru,mamaki yayi da tace ta yafewa Habi "yanxu sai ki yafe Mata duk irin cutarwar da tayi miki. Murmushi Ammi tayi "Menene don na yafe mata Allah yana tare da masu hakuri" Haka suka cigaba da rayuwa mai dadi cikin farin ciki da annashuwa. Lallai duk mai zalunci xai ga yadda Allah xai yi da shi tun a duniya domin Allah da kansa yace ya haramtawa kansa zalunci kuma ya sanya shi abin haramtawa a tsakanin mu, don duk Wanda ya cuci wani Allah bazai saurara masa ba bazai masa rahma ba, sai dai idan bawan Nasa ne ya yafe, don haka nake kira ga yan uwa mu nisanci zalunci da shirka ga Allah, duk abinda Allah bai bawa mutum ba babu wani malam ko boka da zai bashi don haka mu kiyaye. abinda na rubuta dai-dai Allah ka bamu ladan wanda nayi Kuskure Allah ya yafe mana, Allah yasa mutane su yi amfani da fadakarwar da ke cikin wannan littafi. *Alhamdulillah* Taku *jeeddahtulkhair😘* Sai kun sake ji na a sabon littafina. An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 29 of 29