An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
1-
💔 *BAƘAR ƘAUNA*💔
Gajeran labari
Na
Fatima Isa Manu
DR. TEEMAH ( SAHIBAR JAJIRTATTU )
*MARUBUCIYAR*
1.Da na sanin dana tafka
2.Ba’a ja dani
3.Ba zanbi zaɓin Abba ba
4.Dangin mutuwa
5.Ba kai nake so ba
6.Sana’ar dare
7.Soyayyar zamani
AND NOW
BAK’AR K’AUNA
*JAJIRTATTU WRITERS ASSOCIATION💪💪*
Masu neman littafin *BAƘAR ƘAUNA* daga farko tare da sauran littafina zaku iya following channel ɗi na dan samu👇https://whatsapp.com/channel/0029Vaf6CpQDuMRYD1FMD92T
*DIAMOND 💎 STAR ⭐*
*LADIES🧝♀️🧝♀️🧝♀️*
*(We stand together)*
🤝🤝🤝
*GARGAƊI*
Wannan littafin ƙagaggen labari ne, ban yarda wani ko wata ya sauya min shi ba ta kowace siga, sannan kuma ban amince a dauramin shi a youtube ba tare da izini na ba.
*BISMILLAHI RAHAMANIN RAHIM 🙏💫*
Sanye take cikin atamfa, ta saka jan hijab wanda kallo daya zaka masa ka san cewa ya gama ganin duniya, duba da yanda kan ya koɗe ya koma fari.
Kallon mutumin da yake gabanta tayi tana cewa. “ Nawa zaka biya ni?.”
Murmushi ya mata kafin ya ce. “ Kuɗi ba matsala bane muddin za ki yi aiki me kyau.”
“ Sai naji nawa za’a bani kafin zan yarda, idan naji ingancin kafin zan yi.”
“ Zan baki 5m.”
“ Yayi kaɗan.”
Da mamaki ya kalli yarinyar, yarinya karama da son kudi, amma sai ya ce. “ Iya shi zamu baki idan kin yarda muje idan baki yarda ba kuma shikenan.”
“ Ka ƙara wuta ban yarda ba.”
Juyawa yayi ya nufi motan, sauƙe glass aka yi, na cikin motar na cewa. “ Is she accepted?.”
“ No Sir, wai price din ya mata kadan.”
Ta cikin motan ya ƙarewa yarinyar kallo, yarinya ce ƙarama wacce shekararta ba zata wuce 17 haka ko 19 ba, amma tana da kyau kuma fara ce, sai dai kana ganin ta zaka rantse cewa ko yatsa ka sa mata a baki ba zata ciza ba, saboda innocent face ne da ita.
“ Give her 10m.”
“ Ok.” Kafin ya juya ya koma gurin ta yana cewa.
“ Zamu baki 10m, kuma shekara daya za kiyi a aikin.”
Ba tare da wani bata lokaci ba ta furta. “ Accepted.”
Nuni ya mata da motocin ya ce. “ Muje ko.”
Shiga gaba tayi yana biye da ita, motar tsakiya ta nufa wanda taga ya je gurin ɗazu ta buɗe ta shiga, juyawa tayi ta kalle wanda ke cikin motan wanda shi ma ita yake kallo.
Murmushi ta sakar masa tana kau da kai, taɓe baki yayi yana cigaba da danna waya, tada motan akayi suka bar gurin.
Ba tare da ya ganta ba ya furta. “ Za ki iya aikin kuwa? Dan naga kin yi karama sosai kuma ba wani jiki ne da ke ba, infact baki da hips da breast na ɗaukar hankali, kuma bakinki yayi karami sosai ko kiss bazai yi ba.” Ya ƙarashe maganar hankalinsa kwance.
Tun da ya fara har ya gama bakinta a sake yake tana kallon shi, cike da mamaki ta ce. “ Taya akayi ka gani da har kake cewa sunyi kaɗan?.”
“ Karya na faɗa ne?.” Ya tambaya yana dago kai ya zuba mata lulu eyes dinsa.
Gira ta ɗaga ta ce. “ Bance ba amma baka fadi dai-dai ba.”
Murmushin rainin hankali ya mata yana ɗauke kai ya ce. “ Da alama baki san aikin da zakiyi ba ko? Kawai kuɗin kike so?.”
“ Whatever, koma wani irin aiki ne zanyi kuma zan iya muddin ba kashe mutum bane.”
Girgiza kai yayi bai kuma cewa komai ba, dai-dai lokacin da motar su ya shiga wani babban mansion mai matukar ɗaukar hankali, kyau da tsaruwa.
A parking lot suka tsaya aka buɗe musu k’ofa, duk da kauyanci na damunta amma ta danne dan kar ya ƙwale ta, hanyar da zai sada su da main parlon taga ya nufa da sauri tabi bayansa har tana k’ok’arin fadi.
A bakin kofan ya tsaya tana bayansa, hannu ya saka a jikin kofan yayi scanning kafin kofar ya bud’e ya shiga, ita ma tayi saurin shiga dan kar ya rufu.
Babban falo ne mai ɗauke da kujerun alfarma da kyau, ta ko’ina an cika da kaya masu tsada da kyau.
Muryansa taji yana cewa. “ Me sunan ki?.”
Ba tare da ta gan shi ba ta ce. “ Safeera.”
Tabe baki yayi ya nuna mata wani ɗaki dake upstairs ya ce. “ To ga can ɗakinki, akwai kaya a ciki ki samu kiyi wanka dan bana son datti ko kazanta, kafin zuwa gobe ki fara aiki.”
“ Ok.”
Har ya nufi ɗakinsa dake gefen nata ya juya ya kalle ta tare da cewa. “ Ina iyayen ki?.”
“ Bani da su.” Ta fad’a yayin da take k’ok’arin shiga nata ɗakin.
“ Kamar ya?.”
Juyawa tayi ta gan shi, gyara nutsuwarta ta yi kafin ta ce. “ Aiki zan maka na tafi, babu ruwanka da rayuwata ko iyayena ko dangi na, infact bani dasu, kuma kar ka ƙara tambayan su dan ba haka ba zamu samu matsala.”
“ Uhm.” Abun da ya faɗa kenan ya shiga ɗakinsa ya danna key.
Tura kofar tayi ta shiga dakin, babban daki ne wanda ya dauki gado da kujeru guda biyu da fridge, wardrobe, dressing mirror, toilet da dai sauran su, koman dakin fari da purple ne, ga wani katon hotonsa a manne a jikin bango.
Isa gurin hoton tayi ta tsaya tana ƙare masa kallo, dogon fuska ne dashi mai ɗauke da ƙasunba, ga dogon hancinsa da ƙaramin bakinsa pink, lulu brown eyes ne dashi, fari ne sosai, yana da gashi a kai wanda ya kwanta luf, yana tsaye a jikin mota aka ɗauki hoton jikinsa sanye da shadda blue mai babban riga, hannusa sanye da agogo rolex, yana rike da wayansa iphone 16.
Sai da ta gama kallon shi kaf kafin ta ɗauke kai tana nufan hanyar toilet, cire kayan jikinta tayi tana ajiyewa, kunce gashin kanta tayi ya zubo bayanta, tsayawa tayi ta kunna shower ruwa ya fara zubo mata yayin da hawaye ya shiga gangaro mata.
Jin ana ƙwanƙwasa kofa ne yasa ta tsayar da kukan nata tayi sauri ta watsa ruwa ta wanke kanta ta ɗaura towel ta fito.
Yana tsaye a tsakiyar dakin yana facing din toilet din, tana fitowa suka hada ido, karewa jikinta kallo yayi yana sauƙewa a kan gashinta wanda yake digar ruwa.
Muryanta yaji tana cewa. “ Lafiya?.”
Gyara nutsuwarsa yayi yana cewa. “ Nazo mu fara aikin ne.”
Cike da mamaki ta ce. “ Wai ni wani aiki ne zanyi ne da har kake kalle min jiki?.”
Kallon kin raina min hankali ya mata, sake cewa ta yi. “ Baka ban amsa ba.”
“ Dama baki sani ba kika zo? Kuma har kika zuba kudi dayawa?.”
“ Eh.”
Bai kuma ce mata komai ba ya fara nufan inda take gadan-gadan, matsawa ta fara yi tana hararan shi, fuzgo hannunta yayi da karfi ta fado kirjinsa, a razane ta furta. “ A’uzubillahi minan shaidanir rajim, me haka dalla malam ka sake ni.”
Wutan dakin ya kashe, duhu ya mamaye dakin, ihu ta kurma da karfi.
Babban gida ne mai dauke da apartment guda hudu, ta ko’ina security ne a tsaye da masu aiki kowa na harkar gabansa.
Wata mata ce a dakin take jeka kadawo, duk ta furgice ta rasa me ke mata dadi, ringing wayanta ya fara tayi sauri ta dauka.
Murmushi kawai tayi tana sauke wayan daga kunnenta, mayafi ta dauka da jakarta ta nufa hanyar fita a dakin, tana shirin fita taji an ce. “ Mom Saifullahi fa bai dawo gida ba.”
Bata juyo ba ta ce. “ Kinsan baya dare a waje kuma koman dare a gida yake kwana ko?.”
“ Eh mom amma…”
Hannu ta daga mata ta ce. “ Ki bar ni haka ya isa.” Daga haka ta fita daga gidan.
Shuru Radiya tayi kafin ta nufi part din Mummy.
DR TEEMERH ✍🏼
2-
💔 *BAƘAR ƘAUNA*💔
Gajeran labari
Na
Fatima Isa Manu
DR. TEEMAH ( SAHIBAR JAJIRTATTU )
*MARUBUCIYAR*
1.Da na sanin dana tafka
2.Ba’a ja dani
3.Ba zanbi zaɓin Abba ba
4.Dangin mutuwa
5.Ba kai nake so ba
6.Sana’ar dare
7.Soyayyar zamani
AND NOW
BAK’AR K’AUNA
*JAJIRTATTU WRITERS ASSOCIATION💪💪*
Masu neman littafin *BAƘAR ƘAUNA* daga farko tare da sauran littafina zaku iya following channel ɗi na dan samu👇https://whatsapp.com/channel/0029Vaf6CpQDuMRYD1FMD92T
*DIAMOND 💎 STAR ⭐*
*LADIES🧝♀️🧝♀️🧝♀️*
*(We stand together)*
🤝🤝🤝
*GARGAƊI*
Wannan littafin ƙagaggen labari ne, ban yarda wani ko wata ya sauya min shi ba ta kowace siga, sannan kuma ban amince a dauramin shi a youtube ba tare da izini na ba.
*BISMILLAHI RAHAMANIN RAHIM 🙏💫*
*Page 2*
Shuru Radiya ta yi kafin ta nufi part din Mummy.
Tana shiga ta same ta zaune tana waya, suna hada ido ta yi saurin kashewa tana cewa. “ Ke ko sallama babu kika shigo.”
Da mamaki ta ce. “ Mummy naga na saba shigowa ba sallama ne shi ya sa na shigo.”
“ To bana so ki fara sallama daga yau.” Ta fad’a a burkice.
Duk ranta a jagule ta juya ta fita daga bangaren, har tayi hanyar nasu part din ta juya ta nufi na Ummah.
Sai da ta ƙwanƙwasa ƙofan falon kafin ta shigo, fuskarta dauke da murmushi.
Wata farar mata ce ƙyaƙƙyawa zaune a kan three seater dake falon tana cin abinci, gaishe da ita Radiya tayi ta amsa mata fuska a sake tana cewa. “ Ya school Radiya?.”
“ Alhamdulillah Ummah.”
Hira suka dan taba kana ta tashi ta nufi bangaren ta.
“ Na hada ka da Allah ka barni ni na hakura da kudinka.” Safeera ta fada tana k’ok’arin kwace kanta daga rikon da Saifullahi ya mata.
Idanunsa a rufe ya ce. “ Uhm uhm bazan yi ba.” Ya karashe yana hada bakin su guri daya ya shiga sakar mata zazzafar kiss.
Nan ta fara gane ma’anar aikin da suka dauko ta ta musu, naushi ta fara kai masa ta ko’ina tana janye jikinta, cilli yayi da towel din jikinta ya shiga sarrafata yanda ransa yaso.
Duk yanda taso ta kwace kanta daga gare shi ta kasa, har sai da ya cimma nasaran kau da budurcinta.
Ajiyar zuciya ya shiga saukewa a hankali ya sauka daga kanta zuwa gefe, hannu ya kai ya kunna wutan dakin yana juyawa ya kalle ta.
Idanunta yana kallon sama ko digon hawaye babu, mamakin karfin halin yarinyar nan yayi, a ce wai ko ihu bata yi ba bare kuma tayi kuka, sannan kuma yaji ta ba second hand ba ‘ ko dai budurwa ce?’ Ya tambaye kansa.
Mai da idanunsa yayi zuwa kasanta, a tsorace ya ce. “ Na shiga uku, na kashe yar mutane.” Hannu ya kai zai taba ta.
Da sauri ta daga masa hannu ta furta. “ Kar hannunka ya taba jikina.”
Janye hannunsa yayi yana binta da kallo, lumshe ido tayi tana janyo bedsheet ta rufe jikinta, gagara gane yanayin sa yayi, magana yake so yayi amma ya gagara hada kalmomin, haka ya daure ya hadiye yawu mai kauri ya furta.
“ Ban…. san ke budurwa ba…. ce, Wallahi da na sani bazan taba kusantar ki ba….. kuma kiiiiii gane…. ba hali na bane….. ya zo da yanayi ne da tsautsayi…. ki yafe min na tubaaaaaa…. dan All….” Bai karasa ba ta katsai masa ta hanyar cewa.
“ Abun da kayi ba komai bane da wanda aka min, ko rabin shi bai kai ba, dan ni babu irin BAK’AR K’AUNAR da ban gani ba.” Ta karashe maganar idanunta a rufe ko hawaye babu.
Sanyi jikinsa yayi, janyo boxer din shi yayi ya saka yana saukowa daga kan gadon, toilet ya nufa minti kadan ya fito yazo zai dauke ta, bud’e manyan idanunta tayi wadan da suka yi ja ta zuba masa, da sauri yayi baya yana cewa. “ Uhm… dama sooooo nake…. na taya ki gyara… jikin.”
Harara ta balla masa tana tattaro bedsheet din da ta rufu dashi a hannu zuwa kirjinta, cikin karfin hali ta sauko da kafarta daga kan gadon ta zauna, binta da ido yake yana kallon ta, cizon labbanta tayi tana k’ok’arin mikewa, da sauri ya kamata ganin tana k’ok’arin fadi.
Damtsen hannunsa ta rike tana cije baki, gagara tsayiwa tayi sai take neman fadi, saurin daukar ta yayi ya nufi toilet, ruwan zafin daya hada ya dire ta a ciki yana janye bedsheet da ta rufu dashi.
Runtse ido tayi sosai wani tsiririn kwalla na gangaro mata, wajen washing machine ya nufa ya saka bedsheet din kafin ya dawo inda take yana cewa. “ Ban san dame dame ake hadawa ba, ruwa kawai na saka, idan kin sani ki fadamin sai na saka.”
Ko kula shi bata yi ba, sai ma saka hannu da tayi ta rufe kirjinta, numfashi ya sauke kafin ya dauko detol da yake gaban mirror ya bude ya zuba a ruwan.
“ Sannu.” Ya fad’a muryansa a raunane.
“ Hmmm.” Tayi tana sake runtse idanunta ta cije baki.
Ta dan dade a ruwan shi kuma yana tsaye ya gagara matsawa, can kasan makoshi ta ce. “ Ruwan yayi sanyi.”
Da sauri ya iso inda take yana kama ta, bud’e ido tayi tana kallon shi, idanunsu ya sarke cikin na juna, kasa daukewa yayi sai da ta janye nata.
Zubar da ruwan yayi ya hada wani ya sake zuba detol, kafin ya kama mata hannu ya zaunar da ita cikin ruwan, shi kuma ya koma gefe ya tsaya, kusan sau uku yana canja mata ruwa kafin ya tayata tsarkake jikinta, towel ya mika mata, karba tayi tana rufe jikinta dashi.
“ Za ki iya tafiya ko na kai ki?.”
“ Gurguwa ce ni din ko makahuwa?.”
“ Ko daya.” Ya fada jikinsa a sanyaye.
Bude mata kofan yayi ta fara takawa a hankali har ta nufi gurin gado, zama tayi tana dan lumshe ido, da ido ya bita kafin ya koma toilet din ya tsarkake jikinsa ya fito.
Kallo daya ta masa tana dauke kai, gurin wardrobe ya nufa, muryanta a taushe ta ce. “ Malam yaushe zaku mayar dani?.”
“ Ba Malam ba Saifullahi za ki ce.”
“ Koma me dai, yaushe zaka mayar da ni?.”
Mantar da ita yayi ya dauko bakin jallabiya da boxer da vest ya saka, gaban dressing mirror ya nufa ya shafa mai ya saka turare, duk tana bin shi da ido.
Hanyar fita yayi tayi saurin shan gabansa tana cewa. “ Magana fa nake maka ka mantar da ni, ka mayar dani inda ka dauko ni na fasa aikin.!!!”
Zuba mata lulu eyes dinsa yayi yana kallon ta, gefe yabi zai wuce ta sha gaban shi tana ware hannu cike da haushi da masifa ta soma cewa. “ Babu inda zaka je fa sai ka mayar dani.”
“ Ki matsamin daga hanya na wuce.”
“ Bazan matsa ba.”
“ Kina buk’atar a maimaita aikin dazu ko?.”
Shuru ta masa taki matsawa, bai ce mata komai ba ya matsar da hannnuta ya bud’e kofa zai fita yaji muryanta. “ Dan girman Allah ku mayar dani akwai marasa lafiyan da nake kula da su.”
“ Kin manta aikin 1year za kiyi ne?.”
Hadiye yawu tayi kafin ta furta. “ Na hakura da aikin.” Girgiza kai yayi ya fita a dakin.
Komawa bakin gado tayi ta zauna, komai ya jagule mata, dafe kai tayi a hankali ta furta. “ Ya zanyi?.” Tunawa da abubbuwan da suka faru da ita a bayan tayi, lokaci daya ta girgiza kai ta furta. “ A’a bazai yu ba.”..
*DR TEEMERH✍🏼*
3-
💔 *BAƘAR ƘAUNA*💔
Gajeran labari
Na
Fatima Isa Manu
DR. TEEMAH ( SAHIBAR JAJIRTATTU )
*MARUBUCIYAR*
1.Da na sanin dana tafka
2.Ba’a ja dani
3.Ba zanbi zaɓin Abba ba
4.Dangin mutuwa
5.Ba kai nake so ba
6.Sana’ar dare
7.Soyayyar zamani
AND NOW
BAK’AR K’AUNA
*JAJIRTATTU WRITERS ASSOCIATION💪💪*
Masu neman littafin *BAƘAR ƘAUNA* daga farko tare da sauran littafina zaku iya following channel ɗi na dan samu👇https://whatsapp.com/channel/0029Vaf6CpQDuMRYD1FMD92T
*DIAMOND 💎 STAR ⭐*
*LADIES🧝♀️🧝♀️🧝♀️*
*(We stand together)*
🤝🤝🤝
*GARGAƊI*
Wannan littafin ƙagaggen labari ne, ban yarda wani ko wata ya sauya min shi ba ta kowace siga, sannan kuma ban amince a dauramin shi a youtube ba tare da izini na ba.
*BISMILLAHI RAHAMANIN RAHIM 🙏💫*
*Page 3*
Komawa bakin gado tayi ta zauna, komai ya jagule mata, dafe kai tayi a hankali ta furta. “ Ya zanyi?.” Tunawa da abubbuwan da suka faru da ita a bayan tayi, lokaci daya ta girgiza kai ta furta. “ A’a bazai yu ba, a wancan lokacin kaddara ce ta zo inda nake, amma a wannan karan ni nazo inda take, idan har ban yarda ya bani kudin ba taya zan gyara abubbuwan da na rasa a baya? Duk azaban da zan sha dole na daure na yarda har shekara daya tun da ni na amince.”
Duk da irin ciwon da take ji a kasanta hakan bai hana ta tashi ba, gurin da taga ya bud’e ya dauki kayan sawa ta nufa, tana tafiya tana dan dingishi.
Tsayawa tayi tana kallon kayan wardrobe din, wani doguwar riga ta dauko na shan iska milk colour, yana da dogon hannu kuma yana da dan kauri kadan.
Cire towel din jikinta tayi ta saka rigar, gaban mirror ta nufa ta saka turare, gashin kanta ta kama a tsakiya, kana ta nufi kofa.
Wutan ko’ina na gidan a kashe, baka ganin komai sai duhu, a hankali ta soma takawa tana bin jikin bango har ta sauka downstairs, hasken da ya fito daga lungun ne yasa ta gane kitchen ne, soma tafiya tayi tana bin jikin bango, hannunta ne ya danna wani abu, nan da nan wutan falon ya kunnu.
Bin falon tayi da kallo, idanunta yana sauka akan agogon dake manne a jikin bango, 6:34pm ya nuna.
Hanyar kitchen ta nufa tana dingishi, a bakin kofan ta tsaya tana kallon komai, tun daga kan cokali har kayan abinci komai akwai.
Gurin fridge ta nufa ta bud’e, duk wani kayan sha akwai a ciki, yoghurt ta dauka ta bud’e, kafawa tayi a baki ta fara sha, har da lumshe ido dan rabonta da abinci tun jiya, sai da ta shanye tas kafin ta ajiye roban tana sauke numfashi.
“ Allah na tuba, amma dole ce tasa nake aikata ba dai-dai ba, Allah ka yafe min akan abun da nayi da wanda nake kan yi.”
“ Ameen idan da gaske kike.”
Da sauri ta juya jin muryansa a bayanta, yana tsaye a jikin kofa hannunsa rike da leda baki, fuskarsa a tsuke babu alamun murmushi.
Hararan shi tayi tana juyawa, kallon kayan jikinta yayi kafin ya ce. “ Da wani kananan nonuwan naki.”
Ba tare da ta juyo ba ta furta. “ A haka dai kake ihu har ka gamsu.”
Sakin baki yayi yana kallon ta, kamar ba ita tayi maganar ba, kafin ya girgiza kai ya ce. “ Illan ka dauko karuwa kenan.”
Juyowa tayi tana kallon shi, cikin ido ta ce. “ Me yasa da ka dauko ta baka mayar da ita ba.”
“ Ke wai baki da manners ne?.”
“ Lokacin da ake rabawa bana nan, amma tun da kai ka samu sai ka tsammin ai ko.”
Galala yayi yana kallon ta, ita ma kallon shi take fuska babu annuri.
“ Ke wai baki da manya ne?.”
“ Tsinto ni akayi.”
Rasa ya zeyi da ita yayi, hakan yasa ya juya zai tafi yaji ta ce. “ Umm nace ba, yaushe zaka bani kudin?.”
“ Sai kin gama aikin kaf.”
“ Idan na mutu kafin na gama fa?.”
“ Sai nayi miki sadaka da su.”
“ Ok.” Ta fada tana fita daga kitchen din ta bi bayansa, ba tare da kawo komai ba ta ce. “ Nikam baka da iyaye ne?.”
Cak ya tsaya da tafiya ya rike kansa da yaji ya sara masa, juyi yaji duniyar ya fara masa, yasar da ledan hannunsa yayi ya saka hannu biyu yana damke kansa din da yaji yana son fadi, hajijjiya ne ya fara dibar shi.
Da mamaki take kallon shi, ganin yana k’ok’arin fadi ne yasa ta saka hannunta duka biyu tana tokare shi, muryansa a wani iri ya furta. “ Inna’illahi wa’inna illahi raji’un!!!.”
Da mamaki ta ce. “ Lafiya?.”
Shuru ya mata bai ce komai ba sai sake damke kansa da yake yi, gashi ya mata nauyi a hannu, rasa ya zata yi tayi, a hankali ta fara k’ok’arin zaunar da shi dan hannunta bazai iya daukarsa ba.
“ Malam hannuna fa zaka karya min.” Ta fada a kufule tana zaunar da shi ta jingina shi da jikin step, tashi zata yi ya kama hannunta ya furta. “ Ki zauna dani.”
“ Kamar ya? Nifa Malam ka fara takura min billahil lazi, haba dan Allah nifa kwata kwata banyi tunanin zina zanzo na aikata ba, da Wallahi bazan zo ba, dana gwammace na zauna a cikin wahalan da nake da BAKAR KAUNAR da ake nunamin, duk shekarun da suka wuce banyi zina ba sai yanzu, wani wahala ne ban sha ba, duk tanadin da nayi ka rushe su, ka mayar dani tamkar karuwar gida, ka dauko ni kawai dan kayi zina dani ka biya ni, tirr da wani arzikin ma Wallahi, mutum iya mutum amma….” Maganar ne ya katsai lokacin da ta lura yana shirin fadiwa hawaye na bin fuskarsa.
Da sauri ta rike shi ta durkusa tana cewa. “ Kai!!! Kai!!! Ka mayar dani idan yaso sai ka mutum, kar kasa naje prison.” Tana yi tana girgiza shi.
Wayansa ne ya soma ringing, hannu tasa cikin aljuhunsa tana ciro wayan, sunan dake gaban screen din ta gani an rubuta da Sageer Boy, ba tare da wani dogon zance ba ta daga wayan.
Ta cikin wayan aka ce. “ Sir baka fito ba har yanzu, dare yana yi.”
“ Dan Allah ka shigo ya suma fa.” Ta fada tana yasar da wayan ta cigaba
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 1 Chapter of 17