ciki.”
Buge hannayensa din tayi tana cewa. “ Kai kake daukarsa aure, amma a nawa ganin wannan ba aure bane.”
“ Eh naji koma me zaki iya cewa amma ba yanzu ba hilis, mu wuce bangaren mu kafin mu koma gidanmu.”
Bud’e baki tayi da niyar yin magana suka ji ihun Bappa, kallon juna suka yi kafin da sauri Saif ya nufi kofa tana biyo shi suka fita da sauri.
Ihu Bappa yake zubawa tsakaninsa da Allah yana yiwo kan su, ganin karnuka ne yasa Safeera zurma ihu tana dalewa bayan Saif, Bappa kuma ya rungume shi.
Dariya Sageer yake yi yana dakatar da karen ganin ubangidan nasa ya fito, security’s da suke tsaye ya saka suka bayar da karnukan zuwa cell, kafin ya iso gurin su.
Dariya Saif yake kamar cikinsa zai fashe, duk sun wani mamaye shi ba damar ya d’aga k’afa.
Sageer ne ya taba Bappa yana cewa. “ Baba ka sauko mana.”
Har hawaye sai da Bappa yayi kafin ya saki Saif yana kallon Sageer ya ce. “ Aniyarka ta bika, baki mai bakin aniya, kai da ganin haske a rayuwarka ya k’are, makiri.” Ya karashe yana goge hawayen fuskarsa.
A hankali Safeera ta sauka daga bayan shi tana sunkuyar da kai, ta gefe Saif ya ganta yana dariya, Sageer na fadin. “ Bakinka bazai bini ba Wallahi.”
Duba hannunsa yayi yaga ba kudin, wani ihu ya kuma kurmawa yana cewa. “ Kudinaaaaaa.” Dariya Sageer ya masa yana cewa. “ Gashi nan.” Ya mika masa, da sauri ya karbe yana cewa. “ Muje ka bani ko wani mota ne ma ni zan tafi.”
Sageer ya ce. “ Ai Baba baka iya ba sai na koya maka.”
Hararan shi yayi yana cewa. “ Ni din nan da kake gani tsohon driver ne, ko wani irin mota na iya tuk’awa ba manual ba, ba Otho ba, kawai muje ka bani motana.” Da haka suka wuce Sageer na cigaba da neman tsokanan Bappa.
Juyowa yayi yana kallonta yana murmushi tare da cewa. “ Dama kina tsoro ne? Wait yaushe ma kika sauko daga bayana din?.”
Hararansa tayi tana dauke kai, nan ma murmushi yayi yana cewa. “ Muje ko?.”
“ Babu inda zanje.” Ta fada tana murkud’a baki.
Numfashi ya sauke ya ce. “ Muje ko wanka kiyi to sai kici abinci.”
“ Na fada maka babu inda zanje.”
Gyada kai yayi ya nuna part dinsa ya ce. “ Chan ne namu, chan kuma na Mom, wancan kuma na Mummy, wannan ne na Ummah.”
“ To ni ina ruwana da kake fadamin.”
“ Kawai ki sani ne, amma kiyi hakuri idan ya bata miki rai.”
“ Mtsww kamar da gaske.”
Dariyan lebe kawai ya yi ya juya ya nufi part dinsa, da ido tabi bayansa tana kau da kai, kafin ta bishi dan tsoron gidan take ji dama kawai fuzga ne da falli yasa ta ce bazata je ba.
Hannunsa ya daura a jikin kofar har yayi scanning kafin ya bud’e ya shiga, da sauri itama ta shiga tana fadin. “ Ko’ina da scanning kamar mara gaskiya, ko kuma ina dama kaga gaskiyar ai kun raba hanya.”
Juyawa yayi ya ganta ya ce. “ Magana kike yi ne?.”
“ A’a wak’a nake.” Ta fad’a a gajarce.
Daki ya nufa tana biye dashi, ya bud’e kofan kana suka shiga.
Tsayawa tayi daga bakin kofar tana kallon shi, gaban mirror ya nufa ya cire agogon hannunsa yana ajiye wayoyinsa, bakin jacket dinsa ya cire ya saura fari, kafin ya zauna a bakin gadon yana cire takalminsa, ya cire safa.
Dago da kai yayi yana cewa. “ Kiyi wanka kafin nayi ko tare zamuyi?.”
“ Kai da wa din? Idan zaka yi kayi ni ba yanzu zanyi ba.” Ta karashe tana dauke kai.
Bai ce komai ba ya mike yana cire riga da wandonsa, ya saura vest da boxer, saurin juyawa tayi tana guna-guni ta ce. “ Mutum a yisa ba kunya.”
“ Haka Allah yayi ni.” Ya fada yana shiga toilet.
Jin ya rufe kofar yasa ta juyo ta isa gurin gadon ta zauna, riga da wandon da ya cire ta tattare daga k’asa ta ajiye akan gado, takalmin kuma ta tashi ta kai inda taga sauran.
Hijabin jikinta ta cire tana jinta a takure, kafin ta koma ta zauna a bakin gadon tana jiran ya fito.
Ya dan dade a toilet kafin ya fito sanye da towel hannunsa rike da karamin towel yana goge gashin kansa, ido ta zuba masa tana kallon shi ko giftawa babu, har ya gama gogewa ya fara takowa inda take.
Dai-dai fuskarta ya rage tsayinsa yana hura mata iska a fuska, firgit tayi tana kallon shi, murmushi ya mata yana fadin. “ Kina ganin namijin duniya ko?.”
“ Waye din kenan, ai duk mata ne a dakin babu namiji.” Ta fada tana tashi tsaye.
Mayar da ita yayi ta zauna yana cewa. “ Idan na fahimce ki ni ba namiji bane kenan?.”
Gira ta d’aga masa, jinjina kai yayi yana shafa gemunsa ya watsa mata ruwan a fuska.
Da sauri ta goge ta ce. “ Ban yafe ba.”
Tabe baki yayi ya koma ya zauna a gaban mirror yana taje gashin kansa da sajensa, ya ce. “ Kije kiyi wanka zamu fita.”
“ Bazan yi ba.”
Bai ce komai ba ya ajiye kum din hannunsa ya mike, gyara daurin towel nasa yayi, kafin ta ankara ya saka hannu yana daukarta cak.
“ Malam ka sauke ni dalla, me hakan?.” Take fada tana bugunsa a kirji.
Bai direta ko’ina ba sai cikin Bath 🛀, rufe ido tayi jinta a cikin ruwa, da sauri ta mike tana kallon shi cike da haushi ta furta. “ Wai me hakan ne? Ka dame ni Wallahi, da bakin cikin aurenka zanji ko da wannan halin naka na tukura, ka kyale ni malam.”
Jikinsa sanyi yayi, hakan yasa ya ce. “ Kiyi hakuri bazan kuma ba, dama naga kamar hakan ne kulawa da nuna soyayya ka damu da mutum, amma tunda bakya so shikenan bazan kuma ba Allah baki hakuri.” Ya karashe ya juya zai fita.
Da sauri ta fita daga cikin bath din ta rungume shi ta baya..
*🥸🥸🧐🧐🫡🫡 SAFEERA KIN KWAFSA*
*DR TEEMERH✍🏼*
16-
💔 *BAƘAR ƘAUNA*💔
_Gajeran labari_
*Na*
*Fatima Isa Manu*
_DR. TEEMAH ( SAHIBAR JAJIRTATTU )_
Masu neman littafin *BAƘAR ƘAUNA* daga farko tare da sauran littafina zaku iya following channel ɗi na dan samu👇https://whatsapp.com/channel/0029Vaf6CpQDuMRYD1FMD92T
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*
*DIAMOND 💎 STAR ⭐*
*LADIES🧝♀️🧝♀️🧝♀️*
*(We stand together)*
🤝🤝🤝
*Page 16*
Jikinsa sanyi yayi, hakan yasa ya ce. “ Kiyi hakuri bazan kuma ba, dama naga kamar hakan ne kulawa da nuna soyayya ka damu da mutum, amma tunda bakya so shikenan bazan kuma ba Allah baki hakuri.” Ya karashe ya juya zai fita.
Da sauri ta fita daga cikin bath din ta rungume shi ta baya, wani sanyi yaji a ransa, yayi da ta furta. “ Ka daina bani hakuri, ina ga tamkar gazawa ne idan ka bani hakuri, duk da ni ne da laifi amma kai kake bani hakuri, tabbas nayi wawta.” Sai tayi shuru kafin ta bata rai ta ce. “ Ai kuma naga kai ka min laifi, tun da kai kamin fya…”
Saurin toshe mata baki yayi yana zare mata ido, sunkuyar da kai tayi dan irin kwarjinin da ya mata, gyaran murya yayi ya ce. “ Ki dena, kina sake zuba mana zunubi.”
Turo baki ta yi ta ce. “ Zunubi ai ma kanka ne, ni babu abun da nayi Allah ma shaida ne.”
“ Lallai haka fa, to da ni da ke waye yafi daukewa wani hankali? Ni na dauka abun k’anana ne sai da nagani a bayyane nayi mamaki, shiyasa da nayi testing sai kawai nayi trusted dan kar a rigani.” Ya fada yana lakutan kumatunta.
Kamar ta nitse dan kunya hakan yasa ta ce. “ To kaje idan nayi wankan zan fito.”
“ Why not na taya ki.”
Bud’e kofar tayi ta turasa waje ta rufe, jinginuwa tayi a jikin kofar tana sauke numfashi, ta furta. “ Wai ni ne da aure yau? Duk wahalan da nasha a rayuwa, duk gorin da aka min sai gashi ni ce yau da auran attajiri kuma kyakkyawan mai kudi.”
Muryansa taji ya ce. “ Akwai komai a gaban mirror, duk sabo ne kiyi amfani dashi.”
Murmushi kawai tayi tana cire kayan jikinta wanda ya jike, gaban mirror ta nufa tana Allah yasa akwai shaving cream, ai kuwa akwai nan ta samu tayi shaving tun daga sama har k’asa, gashin kanta ta wanke da shampoo and conditioner na mega growth wanda ta gani, kafin ta nutsu tayi wanka me kyau, dan rabon ta da wanka me kyau ya dade, towel pink ta gani a rataye sai dai gajere ne duka-duka bazai wuce gwiwa ba, daurawa tayi ta dauko karami na goge kai fari ta nade a kanta ta fito.
Ido suka had’a yana zaune a bakin gado da jallabiya dark brown, ya zuba mata ido tun daga kan k’afarta yana bi da kallo, gashin kafarta ne ya dauke masa hankali ganin yanda suka kwanta, wani yawu ya hadiye yana cigaba da kallonta har zuwa bob’s nata wanda ya ciko, duk da ta daura towel amma hakan bai hana sun dan tashi ta sama ba.
Ya zubawa gurin ido yana kallo, inda idon nasa yake kallo tabi, da sauri ta kunce towel din kanta tana rufe kirjinta, nan gashin kanta ya zubo wanda yasha wanki, gashin nata ya bi da ido kafin yayi sauri ya jawo pilon gefensa yana daurawa akan cinyarsa, murmushi ya kwakulo ya ce.
“ Kin fito.”
Ita ma murmushi ta masa tana jin dar-dar ta ce. “ Eh, ina kayan da zan saka?.”
“ Dama shi zamu je na siyo, amma yanzu zaki iya saka jallabiyana idan muka dawo sai ki canja ko?.”
Gyada masa kai kawai tayi tana takowa a hankali ta zauna a bakin gadon ta gefensa kad’an, kafin ta ce. “ Ka tashi ka bani na saka.”
“ Uhm ki bud’e wardrobe din can akwai ko wanne ki dauka kawai.” Ya fada yana sake rike filon me kyau.
Da mamaki ta dago kai ta kalle shi, ido suka hada da sauri ta ce. “ Me ya samu idonka? Ciwo yake yi ne?.” Ta fada tana tashi tazo gabansa da sauri, towel din da ta rufe samanta dashi ya fadi kirjinta ya bankaro kamar zasu shige masa ido.
Sunkuyawa tayi tana kama habansa tana duba idon, ganin tana duba idon nasa amma shi hankalinsa baya wajen, hannunsa na rawa ya d’aga yana saukewa a saman kirjinta, a razane ta kalle shi tana k’ok’arin ja baya.
Fuzgota yayi da karfi ta fado jikinta, jikinsa har rawa ya fara hannunsa ya shiga bari, da sauri ya kunce towel da ta dauru dashi, ajiyar zuciya ya sauke lokacin da yayi arba da albarkatun kirjinta, hannu ta saka da sauri tana rufewa.
Jajayen idanunsa ya zuba mata murya a shake ya ce. “ Kin cika sosai Sweet pie.”
Saurin runtse ido tayi tana k’ok’arin tashi, da sauri ya mata rumfa yana kama bob’s dinta, buge hannunsa ta soma yi ya mantar da ita, cike da kwarewa da k’aguwa yake sarrafa breast nata, bakinsa ya daura akan daya wani nishi ya fitar ya cafke da sauri ya shiga tsotsa, ajiyar zuciya ta sauke tana bankarewa.
K’ara himma yayi ya fara kai hannu kasarta, da sauri ta rike tana girgiza masa kai, shima girgiza mata yayi yana kama hannun nata ya daura akan dick nasa wanda yake ta harbi, a razane ta warce hannunta tana janye jikinta da karfi, amma ko motsi bai yi ba.
Ganin tana son kawo masa error a lamarinsa ya saka ya kwanta ya sakar mata nauyinsa duka, kafarta ya bud’e yana saka yatsa a HQ nata, wani zulli tayi tana saka hannunta a cikin sumarsa ta fara hargitsawa, fingering nata ya fara yana nishi da sauri kamar wanda zai shide.
Rigarsa ya cire jiki na rawa yayi cilli da shi, da sauri ta yi baya lokacin da idonta ya sauka akan alhajinsa, kuka ta saka masa ta fara magiya tunawa da farkon da ya fara samunta a budurwa.
Tana baya yana binta, har sai da ta hade da jikin gado, hannu ta hada tana cewa. “ Dan Allah ka barni Yaya Saifullahi, na roke ka.”
“ Ki ga kefa ba sabuwa bace, Wallahi ba zafi kuma kadan kawai zanyi.” Da sidin baki haka har yayi nasara ya cinma burinsa, tamkar budurwa haka ta koma, duk da tayi kuka kuma taji zafi sai dai duk azabar bai kai na farko ba.
Bayan komai ya lafa ne har sun tsarkake jikinsu, tana kwance a kan gado ta rufu da bargo, yayin da shi kuma yana ta murmushi ya tsaya sanye da bakar jallabiya yana kallon ta.
Hararan shi tayi ta ce. “ Wallahi bazan bika ba, kaje ka dawo duk kayan da ka siyo za su min, ni na gaji.”
“ A mota fa kawai zaki zauna Sweet pie, ni zan shiga na siyo sai mu dawo kawai inaso naji kina kusa dani ne.” Ya fada cikin magiya da tausasa murya.
D’aga masa kafada tayi tana turo baki a shagwabe ta furta. “ Bacci nake ji, na gaji.”
Da sauri ya ce. “ Shikenan!!! Zanje me zan taho miki da shi?.”
“ Chocolate.” Ta fada tana rufe fuskarta da bargo.
K’ara mata AC yayi dan shi ba mai kaunar AC bane saboda Asthma din shi, kafin yazo yana janye bargon ya manna mata kiss a goshi ya ce. “ Sai na dawo.”
“ Allah ya tsare.”
“ Ameen.” Da haka ya fita.
Barin part nasa yayi a bude ya wuce gurin motarsa, Sageer tun saga nesa yaga yana ta murmushi, hakan yasa ya iso yana cewa. “ Ango kawo na tuk’a ka, dan yau yanda kake wannan murmushin kam.” Ya fada yana masa dariya.
Cilla masa key din yayi ya cafke, shi kuma ya shiga baya Sageer ya shiga gurin driver, da mota uku suka fita kuma duk da plate number *BAR.SSS*.
*MUMMY POV*
Suna fita motar Mummy na shigowa, ganin Saif ne ya fita yasa tayi parking da wuri tana daukar wayanta.
Wani number ta kira bugu daya aka dauka, kafin ayi magana tayi saurin cewa. “ Ku kai masa hari yanzun nan fitarsa, amma fa da security’s dinsa ya fita, sannan duk abunda zai je ya dawo kar ku kira sunana.”
Ta cikin wayan aka ce. “ To Hajjaju, yanzu kuwa za’a kai sa barzak’u.”
“ Sai naji labari mai dadi.”
Daga haka ta kashe ta fito daga motar, bangaren Dad ta nufa tana juya key a hannu, tana shiga ta same shi zaune da jarida a hannu yana karantawa.
Daga ido yayi ya ganta kafin ya sauke, kusa da shi ta zauna tana fadin. “ Alhaji ina wunin mu.”
“ Lafiya.” Ya fada a takaice.
Tabe baki tayi ta tashi zata fita, dakatar da ita yayi ta hanyar cewa. “ Dazu na daurawa Saifullahi Aure.”
A firgice ta juyo tana cewa. “ Kutumar uba, aure?.”
Tsayawa kallonta Dad yayi har ta gama kafin ya ce. “ Ki fita daga nan, babu fatan alkhairi sai kurma ashar kamar jikar manguzawa.”
Kamar zata tashi sama ta fice fuuuu.
*MOM POV*
Tana shigowa da motarta taga wucewar Mummy rai a bace, dariya ta mata tana saukowa daga cikin motar, part din Dad taje tana rankwada.
Cike da kissa ta shigo da sallama, amsawa yayi ya dago kai ya ganta.
Murmushi ta masa tana fadin. “ Alhaji nawa na kaina, ina wuni ya aikin.”
“ Alhamdulillah.” Ya fada yana toshe hanci dan wani wari take sosai.
Da mamaki ta gan shi tana cewa. “ Lafiya naga kana toshe hanci?.”
“ Wani naji shiyasa.”
Tabe baki tayi tana cewa. “ Nikam zan wuce sai da safe.”
Sai da ta isa bakin kofa ya ce. “ Na daurawa Saifullahi Aure dazu.”
Maganar da ya gigitar da kwakwalwarta kenan, amma sai ta kafse ta juyo ta ce. “ Masha Allah, ina matar take?.”
“ Ina ga tana bangaren shi.” Gyada kai Mom tayi ta nufi bangaren Saif kamar zata fure.
Tana shiga tayi sa’a ba’a rufe ba, kallon falon tayi kafin ta nufi d’aki na dama ta kwankwasa.
Cikin bacci taji kamar ana kwankwasa kofa, a hankali ta bud’e gajiyayyun idanunta tana tashi, wajen wardrobe ta nufa ta bud’e, jallabiya maroon ta dauko ta saka, sosai ya mata yawa tsayin, gashin kanta ta kama dan bata da hulan da zata rufe.
Kofan ta nufa ta bud’e, ido biyu suka yi da Mom wacce ta dan razana da kyau din Safeera, yamutse fuska Mom tayi ta ce. “ Ke ce kenan matar.”
Gira daya Safeera ta daga mata ta ce. “ Ni ce.”
“ Naga alama ai.”
Murmushin yak’e ta kwakulo ta ce. “ Ina wuni?.”
“ Ban buk’ata ba.”
Da mamaki Safeera ta tsaya kallon ta, gyara tsayuwa Mom tayi ta ce. “ To bari kiji, idan kinzo da niyar haihuwa ne to ki janye, dan ko kin haifa sai na kashe, sannan ki fadawa shi bokan naki cewa ni nafi karfin ku, yarinya karama da Aure, waya sani ko kin gama yawo karuwancinki kafin kika zo kika aure shi.” Ta nuna mata yatsa ta ce. “ Na gargade ki da haihuwa a gidan nan.” Ta juya zata fita.
Dan gyaran murya Safeera tayi ta ce. “ Uhmm, Kee!! Yama sunanki.”
Da sauri Mom ta juya tana kallon ta fuska dauke da mamaki, takowa tayi inda Mom take tana fadin. “ Bansan ke wacece ba, amma daga gani ke din ba mutuniyar arziki bace… ni babu boka babu malam da Allah na dogara, amma ke inaso kije ki fadawa bokan naki cewa wannan ba saniyar tatsa ba ce, dai-dai nake da ko wace yar iska.”
Wani yawu Mom ta hadiye ta ce. “ Ke har yar gidan uban wa da ina magana kina magana?.”
Hannu Safeera ta saka tana rufe baki tana mata dariya ta ce. “ Laaa, ashe ni ba yar uban kowa bace, sai dai kash gashi ina sa’in sa da yar uban wani.”
Wanka mata mari Mom tayi wanda ya sauk’a akan idanun Saif da shigowarsa kenan hannunsa rike da ledoji manya, lokaci daya ya sake ya furta. “ Safeera…
*Yawwa to Wallahi idan kunyi comments mu saita😂 dan ni karamin aikina ne na gudu battt🥸*
*DR TEEMERH✍🏼*
17-
💔 *BAƘAR ƘAUNA*💔
_Gajeran labari_
*Na*
*Fatima Isa Manu*
_DR. TEEMAH ( SAHIBAR JAJIRTATTU )_
Masu neman littafin *BAƘAR ƘAUNA* daga farko tare da sauran littafina zaku iya following channel ɗi na dan samu👇https://whatsapp.com/channel/0029Vaf6CpQDuMRYD1FMD92T
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*
*DIAMOND 💎 STAR ⭐*
*LADIES🧝♀️🧝♀️🧝♀️*
*(We stand together)*
🤝🤝🤝
*Page 17*
Wanka mata mari Mom tayi wanda ya sauk’a akan idanun Saif da shigowarsa kenan hannunsa rike da ledoji manya, lokaci daya ya sake ya furta. “ Safeera.” Yana nufo inda suke da sauri.
Kukan munafurci ta fashe da shi tana dafe kuncinta, rai a bace Saif ya dubi Mom yake fadin. “ A wani dalili za ki maramin mata? Me ta miki da za ki daga hannu a fuskarta? Wa ma ya baki izinin shigowa nan?.”
Mom ta nuna kanta da hannu ta ce. “ Ma ni kake fadawa haka Saif? Akan wannan kwailar kake gayamin magana?.”
“ Dan Allah ga hanya ki fita tun kafin ayi abun da ba kyau, dan akan Matata komai zan iya yiwa mutum.”
Jijjiga kai Mom tayi ta ga Safeera kafin ta nufi hanyar fita daga falon tana ayyana kalan abun da zata mata.
Kamata yayi ya zaunar yana fadin. “ Kiyi hakuri dan Allah, hakan bazai sake faruwa ba.” Ya fada yana goge mata hawayen da ta kwakulo dan dole.
Kamar wacce tayi kuka sosai ta fara magana tana shishek’a. “ Babu fa abun da na mata…. kawai daga zuwanta ta fara zagina… shi.. shi ne nace ki zauna na kawo miki ruwa, shi ne kawai ta marw ni.” Ta fashe da kuka sosai tana fadawa a kirjinsa.
Rarrashinta yake yana bata baki, duk ya rude da kukan da take yi wanda babu hawayen kirki, da sidin goshi kafin Safeera tayi shuru tana turo baki ita a dole an bata mata rai.
“ Sorry please, gidanmu na saka a zuba su furnitures ne amma da zarar an gaba zamu koma kinji, yanzu kiyi hakuri zan yi wa Dad magana ya mata fada, sorry Sweet pie.” Ya fada yana kama kunne.
Murmushi ta yi tana cewa. “ Ya wuce, kasan dama idan aka fara manyanta haka ne sai hakuri da mutane.”
Rungume ta yayi tsam a kirjinsa yana kara jin sonta na shigarsa, dan jim tayi kafin ta dago kai ta kalle shi ta ce. “ Bayan ni akwai wacce kuka taba yin mu’amala da ita?.”
Kallon ta yayi yana fadin. “ Me ya kawo tambayar nan?.”
“ Inaso na sani ne kawai, dan kasan bansan kai wane ne ba, kuma naga plate number ka *BAR SSS* kenan Barrister Saifullahi to me ma’anar S biyun?.”
Murmushi ya mata ya ce. “ Saifullahi Safwan Saifullahi.”
“ Uhm, kai barrister ne?.” Ta kuma tambaya tana zuba masa ido.
Girgiza mata kai ya yi ya ce. “ Lawyer ne, kawai ina amfani da Barrister din ne.”
“ Ok na gane, ina sauraranka bayan ni akwai wacce alak’a irin haka ya taba shiga tsakanin ku?.”
Ba tare da fargaban komai ba ya ce. “ Akwai sunanta Jannah.”
“ Tana ina kuma?.”
“ Bansan inda take ba, dan yanzu kusan wata shida ko bakwai rabona da ita, kuma ban san inda ta nufa ba har yau.” Ya karashe ya juyo yana kallon cikin idonta yana son karantar yanayin da take ciki.
Hankalinta ya rabu gida biyu, tunawa da Inna tayi inda take ce mata. < Yau zai yi wata bakwai ko takwas rabona da ita>…. < Sunanta Jannah>.
Wani yawu mai kauri ta hadiye tana kallon Saif ta furta. “ Bayan ita fa?.”
“ Babu wata kuma.”
Shuru tayi, tunawa da zamanta da tayi a 20 houses tayi, lokacin da take magana da kawarta. < Ni ma Bappa na ne zai min auren dole shi ne na gudu nazo gurin saurayina>…. … < Ya koreni bayan munyi mu’amala da shi>… < Yau watan mu zai yi biyar rabona da shi har da iyayena>… < Na zabi rayuwar takaici ne kawai>.
Ganin kamar bata hankalinta ne yasa ya tabata, a firgice ta juyo tana kallon shi, idanunta ya dan ciko da kwalla ga tsoron da taji lokaci daya ya kama ta.
Da mamaki ya ce. “ Akwai wani abu ne? Me ya same ki?.”
Girgiza masa kai tayi kafin ta mike tsaye tana fadin. “ Inason zan je 20 houses.”
Mikewa ya yi yana fadin. “ Ba zaiyu ki fita ba ai, yau fa aka daura mana aure, kuma me zakije yi a wannan gidan?.”
Girgiza masa kai tayi ta ce. “ Dan Allah kar ka hanani zuwa, akwai abun da nakeson yi ne na roke ka?.” Ta hade hannayen ta kamar zata yi kuka.
Shuru ya yi kafin ya zaunar da ita ya ce. “ Ki kwantar da hankalinki kinji, zan barki kije ko ince zamu je tare amma ba yau ba.”
“ Yau ne karo na farko da na nemi alfarma a gurinka, dan Allah fa.”
Iska ya furzar kafin ya ce. “ Shikenan tashi ki shirya sai muje.” Bai gama rufe baki ba ta mike da sauri, ta nufi daki.
Da ido yabi bayanta kafin ya tattare kayakin da ya siyo mata ya nufi dakin.
Ciro mata jan abaya yayi da mayafinsa ya bata ta saka, bra da pant da underwear duk ya ciro mata ya mika mata, dauka tayi zata nufi toilet ya ce. “ A nan din bazaki iya shiryawa bane?.”
Sunkuyar da kai tayi tana kallon yatsunta, tabe baki yayi ya ce. “ Sai kiyi sauri it almost 5 o’clock.” Gyada masa kai tayi ta nufi toilet, sauri-sauri tayi ta shirya, abayan ya mata kyau sosai tayi roiling din veil din ta fito.
Murmushi ya sakar mata ya ce. “ Kinyi kyau.”
“ Nagode.” Tashi yayi suka fito tana biye dashi a baya.
Gurin parking lot suka nufa Sageer yayi sauri ya taso, bud’e musu baya yayi
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 6 Chapter of 17