cewa
"Ma sha Allah"
Wayarsa ce ta fara ruri, kallon wayar ya yi ya ga Abdallah ne ke kiransa, ta shi ya yi ya nufi ɗakinsa dan dama yana buƙatar tattaunawa tare da shi.
Ɗaukar wayar ya yi gab da zai shiga ɗakinsa.
"Assalamu alaikum"
Daga can ɓangaren Abdallah ke kwance a saman gado, sai Maryam da ke zaune a gefensa.
"Wa'alaikumus salam, na Humaira ka sha ƙamari.
"
Ajiyar zuciya Adams ya sauke tare da cewa
"Ina jin tsoron ranar da Ummana zata gane ba yi aure ba tare da na sanar da ita ba. Bansan ya zata kalli lamarin ba."
"Komai zai zo d sauƙi kuma kada ka damu tunda, ja bi shawara ta zaka ga amfanin hakan."
"To abu na biyu kuma dangabe da yarinyar nan Humaira ne."
"Me ya sa me tane?"
"Ba abunda ya sa me tausai dai ina jin tsoron abinda zai sa ta me a dalilina."
"Kaga yakamata ja daina tunawa da abubuwan da suka faru da waɗancan matan, kana ganin cewa itama Humaira wani abun zai sa me ta, suma waɗancan ƙaddararsu ce haka kuma ba wanda ya isa ya sauya masu shi. Ni dai ina mai ƙara jaddada maka kada ka bari wani wanda ya ke da wata da kai ya san da zancen auren, akwai amfanin yin hakan."
"Amma gaskiya ban zan iya juriya da haƙuri cewa na cigaba da zama ba tare da na sanar da ita ba."
"Ba wai na ce kaada ka faɗa mata bane, a'a ina son ka bari zuwa nan gaba kaɗan, abinda ya sa na ce kada ka faɗa mata shine duk sirrin da ke cikin cikin ka sirri ne amma da zaran ya fito sunansa tonon asiri, to wannan auren sirrin na ka kada ka sanar da kowa tukunna. Da sannu zaka fahimci me na ke nufi."
"Shikenan"
",Kai kanka yanzu baka fara ganin sauyi ba?"
"Sauyin me?"
"A cikin mata guda bakwai da ka aura akwai wacce ka zauna da ita na cikakken mintuna biyar a inuwar ma'aurata?"
"Babu"
"Ita wannan ga shi a cikin kwana ɗaya har ka sha romon amarci ."
Nan dai ya cigaba da ƙoƙarin ya bashi Shawara akan rike auren nan ya barshi a matsayin sirri ba tare da sanin kowa ba.
Kamar kullum da yammacin ranar ma sai ga shi an kawo masu abinci daga restaurant. Kamar yadda kullum ake kawo masu sau uku a rana.
Bayan ya karɓi abincin ne ya ajiye da dinning table, dama an riga da an bawa sauran ma'aikatan gidan nasu kowa leda ɗaya.
Yana shirin shiga ɗakinsa ne sai ya ji ƙarar ƙararrawar ƙofa, komawa ya yi ya buɗe, inda ya ga Mustafa ne wato kuku da zai dinga masu girki.
Durƙusawa ya yi cikin girmamawa ya ce
"Ina wuni yallaɓai"
Cikin sakin fuska ya amsa masa da murmushi a fuskarsa.
"Barka da isowa Mustafa ya gajiya?"
"Alhamdulillah"
"Ga shi lokacin sallar magrib ta gabato, an gyara maka ɗakinka da ke can ɓangaren baƙi."
"Godiya nake yallaɓai"
"Badamuwa idan anyi sallar isha'i sai ka shigo muyi magana ko?"
Sallama ya masa ya nufi ɓangaren baƙi, wanda dama ya taɓa zama a gidan lokacin kafin Adamsy ya yi auren farko yana masa girki idan ya shigo Kaduna.
Komawa ɗakinsa ya yi dan ɗauro alwala tunda dama masallaci za tafi.
Da misalin karfe takwas da rabi na dare tana kwance saman sallaya bayan ta idar da sallar isha'i. Turo ƙofar ya yi ya shigo bakinsa ɗauke da sallama.
"Assalamu alaikum"
Shigowa ya yi cikin ɗakin inda ya hange ta kwance bisa sallaya, durƙusawa ya yi ya janye hijabin da ya lulluɓe mata fuska, wanda hakan ya sa ta farka.
A hankali ta tashi zaune tana kallonsa, ganin yadda shima ya zuba mata idanu ne ya sa ta ɗan fara ja da baya, dan har yanzu akwai sauran tsoronsa a cikin zuciyarta, musamman ganin yadda ya zuba mata idanu wanda idan ta kalli idanunsa dai ta ji ya mata kwarjini da yawa .
"Barci kika fara tun yanzu?"
Sunkuyar da idanunta ƙasa ta yi ba tare da ta yi magana ba.
"Tashi mu je ki ci abinci."
"Na ƙoshi"
"Bana son gardama"
Tashi ta yi tsaye ya zare mata hijabin ya ajiye, hannunta ya riƙo cikin nasa wanda jin hakan ya sa ta fara ƙoƙarin zame hannunta daga nasa, amma bai bata damar hakan ba sai ma kare riƙe hannun nata da ya yi.
Falo suka nufa inda ta hangi wani matashin saurayi mai kimanin shekaru ashirin da biyar, yana zaune a saman Centre carpet.
Ido ya zuba masu yana kallonsa zuciyarsa cike da tambaya, shi dai ya san Amina ce kaɗai matar Adamsy wanna kuma fa, ko dai zaman dadiro suke yi ne da wannan yarinyar.
Kamar Adamsy ya san zancen da Mustapha ke yi a zuciyarsa, kamar daga sama Mustapha ya ji muryar Adamsy na cewa
"Matata ce."
Sunkuyar da kai kawai Mustapha ya yi cikin jin kunya dan ya ɗauka Adamsy ya ji zancensa ne.
Har suka ƙaraso suka zauna akan kujera bai daga kai ba, sai da ya ji muryar Adamsy na cewa
"Mustapha ina son ka saurare ni."
A hankali ya ɗago kansa tare da cewa
"To yallaɓai"
"Wannan ita ce matata kasan dai aikinka ba sai na faɗa maka ba, kasan yadda kake komai ba sai na faɗa maka ba, abu guda ne zan sanar da kai cewa wannan ita ce matar gidan, wajibi ne ka yi biyayya a gare ta ta hanyar bin ra'ayinta,duk abinda ta bada umarnin a girka shi zaka yi indai ba ita ce ta baka zaɓi ba."
Jinjina kai ya yi tare da cewa
"In sha Allah."
Maida dubansa zuwa ga Humaira ya yi tare da cewa
"Duk abunda kike buƙata shi zaki sanarwa ya girka maki, aikinsa ne ba kuma ba wani nau'in girki da bai iya ba tun daga na gargajiya har na zamani, bama iya na ƙasarmu Nigeria ba harda na ƙasashen waje ya iya."
Ita dai Humaira mamaki ne ya kamata,wai namiji ne ya iya girki haka, har Adamsy ya gama bayanin da zaiyi sannan ta ce
"To badamuwa."
.
Ta ƙarasa maganar tana hamma alamar bacci ta ke ji, Adamsy ya kalli Mustapha ya ce
"Zaka iya tafiya idan Allah ya kaimu gobe da safe zaka fara aiki."
Sallama ya masu ya tafi.
Adamsy ya kalli Humaira da ke ta yamma cak ya ɗaya d'aga ta ya nufi dinning area da ita.
Cewa ta yi ba zata ci abinci ba sai da ya lallaɓa ta ta ɗan ci kaɗan.
Tashi ta yi ta nufi hanyar ɗakinta, dai-dai lokacin da kiran abokinsa Sadik ya shigo wayar.
Ɗagawa ya yi tare da cewa
"Assalamu alaikum"
"Wa'alaikumus salam"
"Wato ka ji daɗin Kaduna ka mance da mutane ko?"
"Wane ni ai ba'a mance mutanen ƙswarai irinku."
"Haba Mallam kwana biyu ba slm waya shiru mai mutanen Kaduna suka baka ne ka mance da mu kake cikin farin ciki?"
"Ba komai"
"Ina wallahi akwai komai, nafa sanka farin sani, idan kana cikin farin ciki a maganarka na ke ganewa, haka ma idan akasin haka ne, ka faɗa mani me ya saka farin ciki ne ye sirrin?"
"Ba wani sirri kawai na zaɓi kullum na kasance cikin farin ciki da walwala ne dan ina ƙoƙarin mance abubuwan da suka faru dan..."
Dariyar Sadik ne ya katse masa maganar da ya ke yi, sai da ya yi dariya mai isarsa kafin ya ce,
"Daga jin maganarka ba gaskiya ka faɗa ba, dan baka iya karya ba da zaran kayi ta sai an gane, dan ba ɗabi'arka bace. Kuma iya sanina ba abinda kake ɓoye mani yanzu zaka fara."
"Ba wani abu da nake ɓoye maka ka yarda da ni."
"Shikenan tunda haka ka ce, dama na mance ban sanar da kai ba, ranar Asabar ɗaurin auren Jamil."
"Yanzu har auren ya zo nan da kwanaki huɗu sannan ka ke sanar da ni?"
"Afuwan wallahi na sha'afa ne abubuwa sun yi mani yawa."
"Ba damuwa zan shigo Katsina ɗaurin auren ko kwanaki biyu na yi na dawo."
Fira suka dinga yi har tsawon mintuna talatin daga bisani suka yi sallama ya katse kiran wayar.
Bayan ya gama shirinsa na kwanciya barci ne ya ji bazai iya kwanciya ba tare da ita ba, dan haka kai tsaye ya nufi ɗakinta. Koda ya shiga ɗakin har ta yi barci amma bata kashe hasken ɗakin ba.
Kai tsaye ya nufi gadon hannu ya kashe hasken ɗakin, janyota ya ya mata masauki da faffaɗan ƙirjinsa, wanda hakan ya sa ta farka, tana ganinsa ta saka masa kuka, cikin tashin hankali ya ce,
"Me ya faru?"
"Bakomai dan Allah ka yi hakuri wallahi akwai zafi har yanzu ban daina jin zafi ba ciwo ya ke Mani."
Daina kuka ki kwantar da hankalinki ba abunda zan maki, ɗaya sai kuka ta ke dan tsoronsa ne ya dawo mata, gani ya ke kamar abinda ya kawo shi kenan, ganin bata da niyyar daina kuka balle ta fahimce shi ya sa magana da ɗan karfi.
"Ko ki mani shiru ki daina wanna kuka ko kuma na maimaita abinda baki so na ga mai hanani, ko kukan jini zaki yi idan na yi niyya sai nayi dan haka idan har kina son na ƙyale ki gara ma ki yi shiru ki kwnata na ƙyale ki, idan kuma kika ƙi jin magana ta kika cigaba da kuka sai nasa ki yi mai dalili."
Ganin ba wasa a fuskarsa ya sa ta yi shiru ta daina kukan, dan ta san tabbas yanzu kukan nata ba dalili kada ya sa ta mai dalili kamar yadda ya faɗa.
Janyota ya yi ya kwnatar a jikinsa ya tofa masa addu'ar kwnaciya danna ya ja masu bargo ya yin da ya mata filo da ƙirjinsa.
Gabanta bai daina faɗuwa ba amma bai ce da ita komai ba dan ya lura a tsorace ta ke, ba jimawa barci ya ɗauke shi yayin da ita kuma ta kasa barci, zuciyarta cike da fargaba saboda sabon al'amari ne wanna a gare ta na kwanciya jikin mutum.
Ta jima kafin barci ya ɗauke ta.
Da asuba ya ya tashi ya nufi bathroom ya yo wanka tare da ɗauro alwala, gefen fuskarta ya shafa ta bad'e idanunta a hanakali. Murmushi ya sakar mata tare da cewa
"Ta shi lokacin sallah ya yi sarauniyar tsoro."
Masallaci ya wuce yayin da ta tashi ta nufi bathroom.
Ba shi ya dawo ba sai ƙarfe bakwai saura kwata. Ganin tana barci ya sa ya koma ɗakinsa .
Da misalin karfe tara na safe ta yi wanka ta shirya cikin riga da siket na atamfa, mai da powder kawai ta shafa ko ɗan kwali bata ɗaura ba ta fito zuwa falo, yana zaune a kan kujera yana danne-danne a computer ƙamshin turarenta ne ya sa ya dago ya kalle ta, sunkuyar da kanta ta yi dan kwarjinin da ya ke mata, harta ƙarasa kusa da shi ta durƙusa tare da cewa
"Ina kwana ."
"Barka da tashi kin fito sarauniyar tsoro."
Ya ƙarasa maganar yana jan hannunta ya zaunar da ita kusa da shi, kuma yana sarrafa computer da ɗayan hannunsa.
Wayarsa ce ta soma ruri, ya duba ya ga Ummana ne sunan da ya bayyana.
Ɗagawa ya yi tare da cewa
"Barka da safiya Umana."
Daga can ɓangaren ta ce
"Yauwa Banana kq tashi lafiya?"
"Alhamdulillah . Na ji matarka ta ce wai aka zo ranar juma'a nan da kwana uku kenan ko?"
"Eh Umma Jamil ɗan yayan Baban abokaina zai yi aure, zan zo daurin auren."
"Wani abokinka Sadik ko wa?"
"Eh Umma shi, idan na zo juma'a zan koma ranar Lahadi."
"Kwana biyu kenan zaka yi"
"Eh Umma"
"Kwana biyu ai ya yi kaɗan yaushe aka gana biki ka zauna tare da matarka da kwanaki bata saka ka a idanu ba."
Gaban Humaira ne ya faɗi ta kalle shi da sauri, jin yana da wata matar, ta ke sai ta ji ba daɗi, ta rasa dalilin hakan.
"Umma ai monday ina da aiki shi ya sa zan yi kwana biyu."
"Ai kaine shugaba a wajen aikin ba matsala amma kam dole ka yi ko da sati guda ne ko kwanaki goma."
Bazai iya jayayya da ita ba dan haka ya yi shuru, yana kallon Humaira wanda itama tana jin
*ADAMSY*
~A new Blockbuster from~
Zainab Abdullahi K.N.T
(Maman Ihsan)
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
*GARGAƊI*
Wannan littafin mallakar marubuciyarsa ne, don haka a guji sarrafa mani shi ta kowa ce siga ba tare da izinina ba.
*👭GARKUWAR MATA👭*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa 💯muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA👭 ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci🌿🌿🌴🌴 Mussaman maganin gyaran Nono da mafi akasarin Mata suke da damuwa da matsalarsa, to shakuruminki 'Yar uwa muna da sahihin maganin gyaran nono da zai dawo miki da martabarki duk lalacewarsa muddin ki ka yi amfani da maganinmu za ki yi godiya, sannan muna sayar da maganin sanyi mai kyau wanda yake kassaara kowane irin sanyi na fili da 'boye, akwai supplement gangariya masu kyau irin wadanda ba su da matsala sai dai su gyara garkuwar jiki. Muna kuma sayar da turarukan wuta humra perfumes sabulan gyaran fata dilka kayan gyaran jiki na amare dahuwar kaza da ciccibi zuma gumba garin daka tsumi turaran tsuguno miski da duk nau'in abubuwan da suke kankaro da martabar duk wata 'Ya mace! GARKUWAR MATA 👭👭 fatan mu shine mu bada gudumuwa domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci*
*GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi💯
Nono💯
Sanyi💯
Karin kiba💯
girmar hips💯
Ni'ima💯
Sabulai💯
Humra💯
Turarukan wuta💯
Matsi💯
Miski💯
Dilka💯
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai😀 ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA👭 Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
08089965176
07084653262
Page3️⃣8️⃣&3️⃣9️⃣
Bazai iya jayayya da ita ba, dan haka ya yi shiru yana kallon Humiara wanda itama tana jin duk maganar Umman.
"Shikenan Umma Allah ya kaimu rai da lafiya."
"Ameen"
Sallama ya mata tare da kashe kiran wayar. Computer ma da ke ajiye a gabansa yana aiki da ita rufe ta ya yi ya ture ta gefe.
Yana tunanin idan ya tafi Humaira ya zai barta a cikin gidan ita kaɗai, kuma da dukkan alamu bata saba zama ita kaɗai ba a gida.
"Zan yi tafiya nan da kwanaki uku, zan tafi Katsina wajen ɗaurin aure."
Kai kawai ta jinjina masa ba tare da ta yi magana ba, ranta a cunkushe ya ke dan haka sai ta yi shiru.
"Baki ce komai ba"
Cikin sanyin muryarta ta ce,
"Allah ya kare ka ya dawo da kai lafiya"
Har cikin ransa ya ji daɗin addu'ar da ta masa.
"Kwana nawa zaka yi?"
"A yanzu ba na ce ba, sai yadda hali ta yi, na so na yi kwana biyu na dawo amma Umma ba zata bari ba ta ce sai na yi sati ɗaya."
"Dama kana da mata?"
Kallonta ya yi yana nazartar yanayinta, wani abu ya ke hangowa a cikin ƙwayar idanunta wanda ya kasa gane ko me ye.
"Ina da mata kuma matar tawa 'yar uwata ce, 'yar yar maihaifiyata ce."
Jinjina kai ta yi tare da cewa
"Ina gaishe ta."
Murmushi kawai ya yi ba tare da ya yi magana ba.
"Da na so ne na sallami mahaifinki yau daga aikin..."
Da sauri ta kalle shi tare da cewa
"Ya maka laifi ne?"
Bai ce da ita komai ba inda ta cigaba da cewa
"Idan ma ya maka laifi ka yi haƙuri kada ka sallame shi, wannan gadin da ya ke maka da shi ya dogara, na shi da wata hanya kuma ga inna Habi da Salma, duka shi ke ɗaukar nauyinsu ka tausaya masa kada ya shiga damuwa."
Ta ƙarasa maganar idanunta cike da ƙwalla.
"Ba wai ina nufin na sallame shi bane, gani na yi bai dace a ce yana gadi a gidan surukinsa mijin 'yarsa ba. Kada ki damu zan bashi jari da zai samu ya tsaya da ƙafarsa.
Washe gari tun ƙarfe shida na yamma ake ruwan sama mai ƙarfi, dai-dai lokacin da Adamsy ya dawo gidan.
Har aka yi sallar isha'i ruwa bai ɗauke ba, dan haka bai fita zuwa masallaci ba a gida ya yi sallar.
Bayan Mustapha Kuku ya gama girki ya kaiwa dukkan ma'aikatan gidan na su bayan ya aje wa masu gidan.
Bayan Humaira ta idar da sallar isha'i ne sai ta tashi ta nufi bathroom dan yin wanka.
Bayan ta fito ne ta shirya cikin kayan barci wata ƙaramar rigar barci ne iya gwiwarta ta tsaya mata, ta feshe jikinta da turare mai daɗin ƙamshi.
Jin ya turo ƙofar ya shigo ne ya sa ya yi saurin janyo hijabinta ta saka, dan tana jin kunyar ya ganta a haka, koda ya shigo yana sanye da wando three quarter da farar singileti, dai-dai lokacin da ta ke saka hijabi, yasan me ta ke nufi sarai amma bai damu ba.
"Sannu da dawowa."
"Yauwa sannu, sallah zaki yi na ga kina saka hijabi?"
"A'a kwanciya zan yi."
"Tun yanzu, baki ci abuncin ba."
"Na ƙoshi kwanciya zan yi."
"Me kika ci?"
"Da yamman nan ba ci snacks da lemun kwali"
"To mu je mu yi fira"
Tura baki ta yi tare da cewa
"Barci nake ji."
Ki yi a can sai na ɗaukoki na kawo ki ɗaki.
Ta buɗe baki da niyyar zata yi magana ne ta kalli cikin idanunsa, sai ta kasa ta sunkuyar da kanta ƙasa. Hannunta ya ja suka nufi falo .
Ya zauna saman kujera mai zaman mutum uku, itama ya zaunar da ita kusa da shi.
Yana danne-danne a laptop ga kofin coffee nan yana sha kaɗan-kaɗan.
Har ya gama sha ya ajiye idanunsa na kan laptop ɗin, ita kuma sai hamma ta ke yi ga barci na damunta har lokacin ruwan sama ake yi .
Zare mata hijabin jikinta ya yi tare da aje shi gefe.
"Daga yau na haramta naki zama da hijabi a cikin gidan nan, matukar ba sallah zaki yi ba, ki kuma akwai wani namiji a cikin gidan, amma matuƙar daga ni sai ke ne kada na sake ganinki da hijabi, mijinki ne ni ba wani ba bana buƙatar wannan kunya ta ki."
Ɗora hannayenta ta yi a ƙirjinta kasancewar gaban rigar mai gidan breast ne.
Fatar jikinsa ne ya gogi tata fatar wanda hakan ya saka shi jin wani zirrrrr tun daga tsakiyar kansa har tafin ƙafarsa, tsigar jikinsa ne suka tashi.
Kamar saƙago ya tsaya ba tare da ya iya yin koda motsin kirki ba.
Hankali ya tattaro kuzarinsa ya janyo ta jikinsa tare da rungume ta kamar wani zai ƙwace masa ita.
Jingina bayansa ya yi da jikin kujera sannan ya zaunar da ita saman cinyarsa tare da rungume ta a jinkinsa, tsawon mintuna goma suka ɗauka a haka yana shaƙar ƙamshin turaren da ke jikinta.
Ita kuma jikinta sai kyarma ta ke yi tsoro ne ya cika mata zuciya, ɗago da ita ya yi ya zuba mata idanunsa da suka rikiɗe zuwa ja, ƙaramin bakinta ya zubawa ido, a hankali ya kai bakinsa saman nata ya fara tsotson laɓɓanta da harshenta, ita kuwa rintse idanunta ta yi saboda tsaninin tsoro, ƙirjinta na bugawa.
Cusa hannunsa ya yi cikin gashin kanta tare da bazasu, harkikacin kuma yana shan bakinta, ɗaya hannun yana shafa sassan jikinta gaba ɗaya
Ƙara rikicewa ya yi ya zame bakinsa daga kan nata, ciki. Ƙwarewa ya kai bakinsa zuwa wuyanta yana tsotsa tare dago nata sajensa a fuskarta, jikinsa sai kakkarwa ya ke yi kamar mazari.
Duk da ruwan saman da ke tsugawa ga sanyin AC amma Adamsy sai zufa ya ke yi,a hanakali ya zuwa hannunsa ta ƙasar rigar barcinta tare da shafa cinyoginta har zuwa cibiyarta, a hankali ya yi sama da hannunsa zuwa ƙirjinta, jin ya kai hannu a saman bobs ɗinta gabata ya tsananta faɗuwa.
Cikin dabara ya zare rigar barcin daga jikinta, lasar jikinta ya ke yi kuma hannunsa na yawo a sassan jikinta, hankali ya ɓalle bata ɗinta sannan ya kai hannunsa saman booms ɗinta ya shiga sarrafa su .
Zame three quarter da ke jikinsa ya yi tare da kwanciya ya ɗaukike ta ya ɗaura a saman jikinta.
Yana sarrafa ta yana shan bakinta.
Sarrafa ta ya ke yi sonransa, ba abinda ya ke sai fitar da numfashinsa.
Yana ƙoƙarin cire mata pant ɗin jikinta ne ta sakar masa kuka, wanda hakan ya sa ya dawo cikin hayyacinsa, sakinta ya yi ta miƙa ta nufi ɗakinta, binta ya yi da kallo da jajayen idanunsa cikin kasala ya fara tafiya kamar wani ɗan tatata.
*Kuyi haƙuri da wannan bani da charge*
*Maman Ihsan ce*✍️
09065327995
*ADAMSY*
~A new Blockbuster from~
Zainab Abdullahi K.N.T
(Maman Ihsan)
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/G71cfIobTnG3W5wekkrGtv
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
*GARGAƊI*
Wannan littafin mallakar marubuciyarsa ne, dan haka a guji sarrafa mani shi ta kowace siga ba tare da izinna ba.
*👭GARKUWAR MATA👭*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa 💯muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA👭 ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci🌿🌿🌴🌴 Mussaman maganin gyaran Nono da mafi akasarin Mata suke da damuwa da matsalarsa, to shakuruminki 'Yar uwa muna da sahihin maganin gyaran nono da zai dawo miki da martabarki duk lalacewarsa muddin ki ka yi amfani da maganinmu za ki yi godiya, sannan muna sayar da maganin sanyi mai kyau wanda yake kassaara kowane irin sanyi na fili da 'boye, akwai supplement gangariya masu kyau irin wadanda ba su da matsala sai dai su gyara garkuwar jiki. Muna kuma sayar da turarukan wuta humra perfumes sabulan gyaran fata dilka kayan gyaran jiki na amare dahuwar kaza da ciccibi zuma gumba garin daka tsumi turaran tsuguno miski da duk nau'in abubuwan da suke kankaro da martabar duk wata 'Ya mace! GARKUWAR MATA 👭👭 fatan mu shine mu bada gudumuwa domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci*
*GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi💯
Nono💯
Sanyi💯
Karin kiba💯
girmar hips💯
Ni'ima💯
Sabulai💯
Humra💯
Turarukan wuta💯
Matsi💯
Miski💯
Dilka💯
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai😀 ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA👭 Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
08089965176
07084653262
*BISIMIILLAHI RAHAMANI RAHEEM*
Page4️⃣0️⃣&4️⃣1️⃣
Yana ƙoƙarin cire mata pant ɗin jikinta ne ta sakar masa kuka, wanda hakan yasa ya dawo cikin hankalinsa, sakinta ya yi ta miƙa ta nufi ɗakinta, binta ya yi da kallo da jajayen idanunsa cikin kasala ya fara tafiya kamar wani ɗan tatata.
Ɗakinsa ya nufa inda ya faɗa cikin bedroom, kansa ya sakarwa ruwa .
Bayan ya gama watsa ruwan ne ya fito inda ya shirya cikin wasu fararen kayan barci riga da wando. Wani magani ya ɓalla ya sha, sannan ya bayar gado, addu'ar kwanciya barci ya yi sannan ya kwanta.
A bangaren Humaira kuwa ai tunda ta shige ɗaki ta murzawa ƙofar key, sannan ta zare key ɗin ta riƙe da ƙarfi kamar wani zai ƙwace key ɗin a hannunta.
Gabanta dai faɗuwa yake yi har wannan lokacin, hayewa ta yi saman gadon tare da jan bargo ta ƙududune kanta ciki .
Hasken ɗakin ma bata kashe ba saboda gani ta ke yi kamar yana tare da ita, tunawa data yi da abubuwan da ya dinga mata, musamman yadda ya ke tsoron bakinta ne ya saka ta ture baki tare da saka hannu tana goge bakinta.
Ta ɗan jima kafin barci ya yi awon gaba da ita.
Sai ƙarfe huɗun asuba suka farka kusan lokaci guda, kowannensu wanka ya yi sannan ya ɗauro alwala.
Amina ce zaune a dinnig area tana breakfast sassafe sai ga Umma ta zo gidan Amina.
Ƙarar ƙarar rawar ƙofa ta ji tana mamaki waye haka da sassafe nan. Tashi ta yi ta nufi hanyar ƙofar ta buɗe.
Ganin Umma ta yi tsaye a bakin ƙofar.
"Umma ke ce da sassafen nan?"
Bata ranka mata ba
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 11 Chapter of 19