Share this page
ke dan ta ji yana tambayarta ta ci abinci, har ta ke cewa idan bai ci ba to itama ba zata ci ba, kenan hakan na mufin sun saba cin abinci tare ne? Kar dai hasashen Amina ya kasance gaskiya. Kalli akwai sauran rina a kaba. Zama bai ganta ba dole sai ta binciko cewa wace ce wannan da ta ke zaune tare da Adamsy a gidan? Kuma me ya alaƙarsu da ita? Ba wnada zai iya bata wannan samar sai Direbansa, dan tare suke tafiya duk inda zai tafi, dole ta hanyarsa ne zata gano komai, shima ya san komai dan ta lura yanzu Adamsy yana mata ɓoye-ɓoye ba kaomai bane yanzu idan ta tamabaye shi kai tsaye zai samar da ita ba. Jinjina kai ta yi tare da cewa "Allah ya kaimu gobe, zan kira Amina ta tura mani lambar Direban nasa." Washe gari da misalin karfe goma na safiya suna zaune a dinnig room suna breakfast shi da Amina. Wayarsa t yi ringing, ya juya ya kalli wayar ya ga Abdallah ne ke kiransa, daga ya yi tare da masa sallama. Bayan Abdallah ya amsa sallamar ne ya ce, "Dama Maryam ce zata tafi Dubai sarin Kaya, shi ne na ce bari na maka magana ko zaka bari itama Humaira su tafi tare ta ɗan buɗe idanu." Dariya Adamsy ya yi tare da cewa "Haba Mallam gani kuma ne ye amfani na da ba zamu tafi tare ba? Ai ƙafata ƙafarta, yanzu na zame mata cingum. Bazan iya bari ta yi nisa da ni na tsawon kwanaki biyu ba, ka ma tuna mani yakamata mu tafi Honeymoon wasu ƙasashe. Bari na tamabaye ta mu ji wata ƙasa da wata ƙasa Yakamata mu tafi?" Katse kiran wayar ya yi tare da kallon Humaira ya ce, "My sugar wata ƙasa da wata ƙasa kike so mu tafi yawon cin amarci?" Kallonsa ta yi tare da sakin murmushi ta ce, "Ni su bansan sunayen kasashen ba, sau dai wanda na ke gani a TV Ina sha'awarsu." "Ki faɗe su in sha Allah na maku alkawarin zan kai ki, tunda har suna baki sha'awa." Murmushi ta yi tare da cewa "Ƙasar Indiya, da kuma Dubai, ina ganinsu a tv Kuma ina son na gansu." "Ina sha Allah zaki gansu. Bayan su fa ba wata ƙasar da kike sha'awar zuwa?" Girgiza kai ta yi ta ce: "Su kaɗai na ke so." "Kada ki damu nan da kwana biyu zamu tafi." Murna a wajen Humaira ba'a magana. Bayan sun kammala ne ta fita dan ta gaida Abbanta ta sa me shi yana haɗa kayansa, da mamaki ta kalle shi tare da cewa "Baba lafiya? Ina zaka tafi?" Murmushi ya yi tare da cewa "Ɗan akbarkar mijinki ne ta bani kuɗi naira miliyan goma wai na ja jari da su." Ta ke wasu ƙwallar farin ciki ne suka zubo mata. "Ki ƙara masa godiya, dan ba abinda zamu saka masa da shi sai addu'a. Ki masa biyyayya kada na ji ko da wasa kin saɓa masa ko kin ɓatavmasa rai, Allah ya yi maku albarka." "Ameen ta ce , Dama direban Adamsy na jiransa dan ya kai shi gida, yana gama haɗa kayan direban ya hangi ya gama ya zo ya dauki kakar kayan da kakar kuɗin ya saka a bayan motar. Shima ya shiga motar Humaira kukanta ne ya ƙaru dan yanzu bata san ranar da zata sake ganinsa ba. Hannu ya ke ɗaga mata har suka bar gidan. A guje ta riga cikin gudan,kai tsaye ɗakinta ta nufa dai-dai lokacin da Adamsy ke fitowa daga ɗakinsa. Cikin tashin hankali ya nufi ɗakinta yana kiran sunanta. "Humaira! Humaira!! Tura ƙofar ɗakin ya yi tare da cewa "Lafliya!?" Bata ce komai ba tana kwance a gadonta tana ta yi ruf da ciki . Ɗago ta yayi tare da cewa "Me ya saka ki kuka?" "Abbana ya tafi ya barni ni." Shiru ya yi yana kallonta , dan ya san tabbas ba za ta ji daɗin tafiyarsa ba, amma tafiyarsa shi ne dai-dai, dan ba zai yiwu a ce surukinsa da ya bashi auren 'yarsa ya aura ne zai dinga masa gadi ba, a ce ya dawo ya buɗe masa gate sannan idan zai fita ya tashi ya bauɗe masa gate wannan ma abin kunya ne a gare shi. Rarrashinta ya danga yi tare da mata alƙawarin zai dinga kaita lokaci-lokaci tana ganinsa. A hankali ta d'ago fuskarta tana kallonsa, janyota ya ya zuwa jikinsa tare da fidda harshensa yana lasar hawayen da ke kan fusakarta, haka ya cigaba da kasar hawayen har ta ya lashe kuskar tass. Yana rungume da ita har ya gama kasar hawayen, daga nan ya zira harshensa cikin bakinta tare da lalubo harshensa yana tsosa, kallon cikin idanunsa ta yi yadda ya fara janza launi zuwa ja, a zuciyarta tana mamakin wani irin mutum ne wannan da baya gajiya da abu guda. Wayarsa ce ta soma ruri daga cikin aljihunsa, bai kula ba ya cigaba da tsotson harshenta a hankali. Janye fuskarta ta yi tare da cewa "Kiranka a waya ake yi fa." Kallonta ya yi da jajayen idanunsa da suka canza launi dan jaraba, kafin ya ciro wayar ya yi picking. Tana samun ya sake ta ta gudu zuwa falo dan ta san da ba don kiran wayar nan ba bazai taɓa ƙyale ta ba sai damonsa ya kai ga harawa. Cikin sarƙewar murya har muryar na cracking ya yi sallama duk da baisan waye ba dan bai duba ba, amma ya yi tunanin cewa Abdallah ne. Jin yadda muryarsa ta canza ne ya sa gaban Umma ya faɗi, cikin fargaba ta ce, "Na shiga uku." "Umma lafiya mai ya faru?" "Babana me ka ke aikatawa?" "Umma wallahi ba abinda na ke aikatawa wanda ba dai-dai ba, ke ma kinsan halina sai dai ki bawa wani labarina." "Ya na ji muryarka haka?" "Barci na tashi shi ya sa." "Raina mani hankali zaka yi ne? Ni bansan muryar mai barci bane? Kasan me ka ke yi da ba zaka iya faɗa ba." Daga nan ta katse kiran wayar, mamaki ne ya kama shi dama akwai yadda za'a gane halin da mutum ke ciki ne a yanayin muryarsa? Ko don tana zarginsa ne? Kiran wayar Abdallah ne ya shigo wayarsa, ɗagawa ya yi da sauri ta re da cewa "Assalamu alaikum" Abdallah ya amsa da "Wa'alaika salam." "Ya ka ji murya ta?" "Normal, me ya faru?" "Umma ce ke zarigina wai muryata ta sauya." "Ban gane ba?" Adamsy ya bashi labarin yadda abun ya faru da abinda ya ke yi lakacin da Umma ta kira shi. Abdallah ya yi ta dariya har da riƙe ciki, wanda dariyar tasa ma ta so bawa Adamsy haushi. "Mutum bai da aiki sai jaraba." Idan kuwa da wannan harabar ta ka ne yadda Ummanka ke yawan kiranka a waya dole asirinka ya tonu, tunda kai ba hali ka keɓe da mace sai jarabarka ta motsa, karamar yarinya ka bi kana takura mata 'yar mutane. Ita kuma Umman ta ka gaskiya ta saka maka idanu da yawa har ta ke karantar yanayin da ka ke ciki, gaskiya bazan ɓoye maka ba da wannan harabar ta ka da wannan saka ido na Ummanka zai iya baka matsala asirinka ya tono." "To yanzu ya zan yi?" Duk yadda za'ayi ka dage akan magana ɗaya, na barci ne kawai ko da ba zata yarda ba kada ka canza magana. Ni ba wannan ba ya zancen tafiyar ta ku ne zuwa cin amarci? Wata ƙasa zaku tafi?" "Ta ce wai Dubai da Indiya ta ke son zuwa." "Duk ƙasashen nan ba wanda ta ke sha'awar zuwa sai can?" "Haka ta ce." "To ka zo muyi shirin da zamu yi idan ya so zuwa jibi dai mu tafi ko?" "Kaina zaka je ne?" "Ai dole na je tunda kai ma zaka je da matarka." "To ina kan hanyar zuwa in sha Allah." Daga nan ya katse kiran, dama Humaira tunda ta samu ya sake ta sai ta gudu zuwa falo, dan ya gajiyar da ita a daren jiya sannan da safen nan yana neman kara mata wata gajiyar. A falo ya sa me ta ya ce , "Bari na je in dawo in sha Allah zuwa jibi zamu tafi Dubai da kike son zuwan." Tsalle ta yi da murna ta ce, "Na gode sosai" Murmushi ya yi tare da cewa "Ba buƙatar godiya." Direbansa ya kira ya tadda mota, sabon mai gadin da aka kawo ya buade masu gate suka fice. A hanya ya kira Umma sau uku bata ɗaga ba,kuma wayar na gabanta, tana tunanin hanyar da zata bullowa lamarin. Ga kuma Amina ta ce bata da number Direbansa, ba yadda za'ayi ta tambayi Adamsy Lambar Direbansa. Haka ta dinga tufka da warwara yadda zata gano gaskiya ta dauki matakin da ya dace. Gani sau uku yana kiran Ummansa bata daga ba ya sa ya hakura har suka ƙarasa gidann Abdallah. *Daga alƙalamin*✍️ Zainab Abdullahi K.N.T (Maman Ihsan) 0906327995 Love you oll😍😘Follow the TASKAR MAMAN IHSAN channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029VaW2Ygg9xVJlgSoy2Q2V *ADAMSY* ~A new Blockbuster from~ Zainab Abdullahi K.N.T (Maman Ihsan) .https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v 💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️ (J.W.A) _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️ *GARGAƊI* Wannan littafin mallakar marubuciyarsa ce, dan haka a guji sarrafa mani shi ta kowace siga ba tare da izinina ba. Ban yarda a maida mani shi Audio ko a karanta mani shi a YouTube ba tare da izinina ba. *BISIMIILLAHI RAHMANI RAHEEM* 5️⃣8️⃣&5️⃣9️⃣ Ganin sau uku yana kira Ummansa bata ɗaga ba ya sa ya haƙura har suka ƙarasa gidan Abdallah. Horn Direbansa ya yi mai gadin gidan ya leƙo, ganin aminin mai gidan ne ya sa ya yi saurin buɗe masa gate. Bayan ya yi parking ne ya fito da sauri ya buɗewa Abdallah murfin bayan motar ya fito, ma'aikatan gidan suna ganinsa suka fara murna tare da zuwa gaishe sa har da mai gadin gidan. Cikin fara'a ya amsa masu tare da ɗebo kuɗi a aljihunsa ya basu kamar yadda suka saba. Washe baki suka fara yi dan dama sun san da zaran ya zo gidan mafi yawan lokuta sai ya basu kyautar kuɗi. Hakan ya sa suke murna da zuwansa. Direbansa na jiransa a mota ya fita zuwa cikin gidan, knocking ya yi Abdallah ya buɗe masa ƙofar. Yana ganinsa ya fara dariya tare da cewa "Ɗan gidan Ummansa ya ƙaraso." Share sa ya yi dan ya san cewa idan ya biye da sharri zai dinga masa, duk da haka kuwa bai ƙyale sa ba ya cigaba da cewa "Wallahi ina faɗa maka idan dai baka rage wannan karantar ta ka ba kullun kana ta naniƙar 'yar yarinya ga kiran Ummanka akai-akai kuma da alama tana karantar yanyainka ko a waya ne to wallahi asirinka na gab da tonuwa." Ko kallonsa ma baiyi ba balle ya tanka masa, inda Abdallah ya cigaba da cewa, "Ga shi ko kamfani ka daina zuwa sai dai ƙasa manajanka ya dinga gudanar da komai, saboda baka da lokacin aiki sai lokacin..." Ƙasa ƙarasa maganar ya yi sakamakon ganin yadda Abdallah ya mike yana shirin fita. Da sauri ya tari gabansa tare da cewa, "To na bar maganar tunda baka so, in Sha Allah, amma idan ka dawo daga Dubai ka dinga zuwa kana ganin me ke faruwa a can." Dawowa ya yi ya zauna tare da cewa "Muyi maganar da ka kira ni saboda shi kawai ba wani abu daban ba." "To mu je mu yi shirye-shirye na tafiyar kawai ba wani bata lokaci." "Ina matar gidan ta ke ne, naga kamar kai kaɗai ne a gidan." "Eh ta tafi gidansu ne shi ya sa ka jita shiru." Jinjina kai yayi tare da cewa "Allah ya dawo da su Lafiya." "Ameen. Me zan kawo maka?" Girgiza kai kawai ya ya tare da cewa "Am okay" Dama Abdallah na cikin shirinsa dan haka fita kawai suka yi a tare, bai ɗauki key ɗin motarsa ba, dan ya san Adams da motarsa ya ke, kuma zasu kawo sa har gida. Ɓangaren Umma kuwa ta kasa samun sukuni sosai, dan haka ta yanke shawarar zuwa gidan Adams dan su yi shawara da Amina. Koda ta shiga ta tura ƙofar ba kowa a falon, dan haka ta nufi ɗakin Amina kai tsaye. Knocking ta yi lokacin Amina tana barci, jin Knocking ɗin ya yi yawa ne ya sa Amina farkawa tana mamakin waye zai shigo mata har cikin falonta kai tsaye, kuma kamar tana ganin ta rufe ƙofar ta yaya aka shigo ciki? Tashu ta yi cike da mamaki ta nufi hanyar ƙofar, buɗewa ta yi suka yi ido huɗu Umma. Mamaki ne ya kamata duk da tasan cewar Umma tana da key ɗin gidan tun fil azal kuma Umman ma ta yi tunanin wannan lokacin Amina na barci ne ya sa ta ɗauko key. Jinjina kai ta yi tana ta'be baki tare da cewa "Ba shakka, dama na yi tunanin kina nan kina barcin asara, kinyi sake ana maki sakiyar da ba ruwa." Cikin rashin gane kan zancen Umma ya dosa ta ce, "Umma wane irin sake na yi kuma?" "Ai dama tun farko sai da na ja maki kunne kan cewa kada ki yarda ki bar Adamsy ya koma Kaduna shi kaɗai. Matuƙar kika bari to hakan shi ne kuskure mafi muni da kika tafka a rayuwarki." "Umma dan Allah ki faɗa mani abinda ke faruwa, wallahi ban fahimci maganar ki ba." Murmushin takaici Umma ta yi tare da cewa, "Da sannu zaki fahimta." "Ki kira mani ma'akatan gidan nan gaba ɗayansu" "Lafiya kike son ganinsu?" Bata kuma cewa komai ba sai cika ta ke tana batsewa, mamaki ne ya cika Amina ta rasa abinda ya sa Umman ɓacin har haka. Kasancewar rigar barci ne a jikinta ya sa ta koma cikin ɗakin ta ɗauki dogon hijabi ta saka sannan ta fice. Umma ta zauna akan dogon kujera mai zaman mutum uku, tana jiran su ƙaraso. Bayan kamar mintuna biyar sai ga Amina ta shigo ciki, suna biye a bayanta. Zama tayi kan kujeran da ke fuskantar Umma. Sai ga ma'aikatan gidan sun shigo su huɗu. Mai gadi, Direba, mai share-share, da mai baiwa fulawa ruwa. Sallama suka yi Umma ta amsa masu, suka zauna akan Centre carpet da ke tsakiya falon. Sake gaisar da Umma suka yi ta amsa masu sannan ta kalle su daya bayan ɗaya ta ce, "Direban Adamsy a cikinku?" Shiru suka yi kowa na tunanin me ya ke faruwa da ake neman lambarsa. Jin shiru ba wanda ya yi magana ne ya sa ta sake cewa, "Na ce duk cikinku ba wa da ya ke da lambarsa? Idan har akwai ku bani saƙo na ke son basa ne." Mai gadin gidan ne ya fara magana ya na cewa "Hajiya ni dai wallahi bana da lambarasa dan magana ma bata cika haɗa mu da shi ba sai gaisuwa kawai ke haɗa mu. Jinjina kai Umma ta yi tare da cewa "Zaka iya tafiya." Tashi ya nufi hanyar fita ya na godiya ya fice. Sai mai bawa fulawa ruwa ya ce Hajiya ni kam ban daɗe da zuwa nan gidan ba, dama abokina ke aikin zai tafi ƙauye aikin gona shine ya kawo ni madadinsa kafin ya dawo. Asali ma shekaran jiya na fara aikin." Shima bashi izinin tafiya ta yi ya tashi ya fice. Kallon mai share-share ta yi ta ce, "Kai kuma fa?" "Hajiya wallahi ni bana ma jituwa da shi, jininmu bai haɗu ba, ko magana ma ba yinta muke ba ballantana na samu lambarsa." " Ka tabbata ?" Jinjina kai yayi tare da cewa "Lallai haka abun ya ke." Sallamarsa ya yi ya tafi sannan ta maida dubanta ga Direban Amina ta ce, "Kai kan dai nasan ba zaka rasa lambarsa ba ko? Duk aikinku ɗaya ne." Jinjina kai ya yi tare da cewa "Tabbas ina da lambarsa." Har Umma ta fara murmushi tana jin daɗi, ta ke sai fara'a na fusakrta ya kau, jin Direban na cewa jiya aka sace masa waya. "Kana nufin yanzu baka da lamabar kenan?" "Wallahi da ina da ita amma yanzu ba bi wallahi." Tsuki ta yi tare da cewa "Dalla ta shi ka fita!" Jiki na rawa ya fita, Amina ta kalli Umma ta ca, "Dan Allah Umma me ke faruwa ne ?" "Komai ma ya faru." Mu muna nan sake da baki muna tunanin mutuwar mijinki, dan mu ci dukiyarsa tunda ba shi da magaji a she ya maida mu sha-sha-shai ne bamu sani ba. A takaice dai yana tare da wata mace a gidansa." A firgice ta mik'e tsaye "What!?" Murmushi Umma ta yi tare da cewa, "Ki kwantar da hankalinki." "Ta ya ya zan iya kwantar da hanakalina Umma, yanzu idan aure ya yi Shikenan na zama abar tausayi." Wani shu'umin murmushi Umma ta yi tare da cewa, "Su ne abun tausayi ba ke ba." "Umma wace ce ita?" "Sanin wace ce ita ba shi e mai mahimmanci ba, sanin alamar da ke tsakaninsu shi ne mai mahimmanci." "To Umma ta yaya zaki gano?" "Shi ne dalilin da ya sa na ke neman lamabar Direbansa,dan ya san duk abinda ke faruwa." "Umma ya aka yi kika gane?" "Ina yawan kiransa a waya ne dan na dinga sanin halin da ya ke ciki. Sau biyu na kira shi na farko na ji muryar mace da misalin karfe goma na dare, ta shigo ɗauki sa bayan mun gama waya shi a tunaninsa na kashe wayar ne ni kuma na na ji muryarta tana ce masa idan bai ci abinci ba itama ba zata ci ba. Na biyu kuma na kira sa daga jin muryarsa ma na san a cikin halin da ya ke ciki. Na bugu cikinsa na tamabaye shi amma fir ya ɓoye mani komai." Idanun Amina suka kaɗe daga fari zuwa ja ta fara kuma tana cewa "Shikenan Umma na shiga uku." "Baki shiga uku ba, ita ce dai ta shiga uku ba ke ba, dan hukuncin da zan yi mata sai ta fi na mataye shida da suka shiga gonarmu!" Karki manta ƙarin aurensa na farko da ya yi na sa an tura mata aljani wanda a duk lokacin da ta keɓe da Adamsy fuskar aljanin ne ta ke gani a kan fuskar Adamsy ta ke tsorata ta ke faɗuwa ƙasa sumammiya,dole auren ya rabu. Ko kin manta sauran matayen da ya yi yunƙurin aure daga wacce na makantar wacce na haukata dukkansu sun nakasa wata ma mutuwa ta yi saboda aikin ya mata ƙarfi, kar ki manta dukkansu ba wacce bata fuskanci hukuncina ba." "To ina ga ita wannan da ta ke zaune da shi suna rayuwa a gida ɗaya yana mu'almala da ita fa ? Ni kaɗai nasan irin mugun tanadin da zan mata, yadda laifinta ya fi na sauran matan haka hukuncin da zan mata sai ya fi na su muni." "Yanzu Umma haka Adams zai mani?" "Kwantar da hankalinki babu komai na san abinda zan yi akai, yanzu matsala daya ne na samu lambar Direban kuma ya tabbatar mani da cewa akwai mace a gidan zaki ga abinda zai biyu baya." "To shi kuma Adams fa ya bazai faɗa maki ba?" Murmushi ta yi tare da cewa "Ki barni da shi zan shirya masa gadar zare zai faɗa a ciki." Nan dai ta dinga shirya abinda zata yi kafin ta yi wa Amina sallama ta tafi. Ɓangaren Adamsy kuwa tunda suka tafi basu dawo ba sai dare. Duk sun kammala shirye-shiryen tafiya da zasu yi murna a wajen Humaira ba'a magana, ta so ta je ta ga Abbanta amma ya ce ta bari su dawo sai ta je ta gaishe sa. Washe gari ne daddare ana gobe zasu wuce ne ya kira Umma, inda ya ke sanar da ita cewa tafiya ta kama sa zuwa ƙasar Indiya. Daga nan zai tafi Dubai, Umma ta ke tambayarsa idan yawon shaƙatawa zai tafi su tafi da Amina mana. Nan ya sanar da ita cewa akwai aikin da zai tafi ya ya ne. Haka ta ƙyale shi amma ba wai dan ta yarda da maganar da ya mata ba. A safiyar ranar suka kama hanyar Abuja, Hotel suka sauka inda suka kama ɗakuna biyu, Adamsy da Humaira sai Abdallah da Maryam ɗinsa. Ordered abinci ya yu mata kafin ya fita dan dama akwai aikin da ya ke so ya gudanar kafin ya bar ƙasar. Humaira kaɗai ya bari a Hotel dan dama ta saba da zaman kaɗaici. Haka ta yi ta kallo da game a waya,da ta gaji ta yi barci, sai yamma ta farka bayan ta yi wanka ne ta gabatar da sallar magrib. Bata tas hi a saman sallayar ba sai da aka kira sallar isha'i ta gabatar. Abincin da aka kawo mata ne bisa umarnin mijinta ta buɗe ta danci kaɗan ta sha lemu ta kwanta. Bai dawo ba sai ƙarfe goma na dare, lokacin ta yi barci dan haka bai tayar da ita ba dan shima a gajiye ya ke, wanka ya yi ya sanya rigar barci ya kwanta. Janyo ta ya yi ya rungume a jikinsa a haka har barci ya ɗauke sa. Sam bata san ya dawo ba shi kuma baya son yau ya tashe ta dan ya lura ko da suka sauka a gajiye ta ke. Washe gari da jirginsu ya ɗaga zuwa ƙasar Dubai. Humaira kam tun wurin shiga jirgin ta dinga riƙe Adamsy, sam ta ƙi sakin jiki wai jiri ne ta ke jin kamar zai ɗauke ta har Abdallah na mata dariya. *Daga alƙalamin*✍️ Zainab Abdullahi K.N.T (Maman Ihsan) 09065327995 Love you oll😍😘 Follow the TASKAR MAMAN IHSAN channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029VaW2Ygg9xVJlgSoy2Q2V *ADAMSY* ~A new Blockbuster from~ Zainab Abdullahi K.N.T (Maman Ihsan) https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v 💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️ (J.W.A) _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️ *👭GARKUWAR MATA👭* *Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa 💯muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA👭 ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci🌿🌿🌴🌴 Mussaman maganin gyaran Nono da mafi akasarin Mata suke da damuwa da matsalarsa, to shakuruminki 'Yar uwa muna da sahihin maganin gyaran nono da zai dawo miki da martabarki duk lalacewarsa muddin ki ka yi amfani da maganinmu za ki yi godiya, sannan muna sayar da maganin sanyi mai kyau wanda yake kassaara kowane irin sanyi na fili da 'boye, akwai supplement gangariya masu kyau irin wadanda ba su da matsala sai dai su gyara garkuwar jiki. Muna kuma sayar da turarukan wuta humra perfumes sabulan gyaran fata dilka kayan gyaran jiki na amare dahuwar kaza da ciccibi zuma gumba garin daka tsumi turaran tsuguno miski da duk nau'in abubuwan da suke kankaro da martabar duk wata 'Ya mace! GARKUWAR MATA 👭👭 fatan mu shine mu bada gudumuwa domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci* *GA* *Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa* Rage tumbi💯 Nono💯 Sanyi💯 Karin kiba💯 girmar hips💯 Ni'ima💯 Sabulai💯 Humra💯 Turarukan wuta💯 Matsi💯 Miski💯 Dilka💯 Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai😀 ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki GARKUWAR MATA👭 Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI 08089965176 07084653262 *GARGAƊI* Wannan littafin mallakar marubuciyarsa ce, dan haka aguji sarrafa mani shi ta kowace siga ba tare da Izinina ba. Ko a maida mani shi Audio ko a karanta mani shi a YouTube ba tare da izinina ba. *BISIMIILLAHI RAHMANI RAHEEM* Page6️⃣0️⃣&6️⃣1️⃣ Humaira kam tun wurin shiga jirgin ta dinga riƙe Adamsy, sam ta ƙi sakin jiki wai jiri ta ke jin kamar zai ɗauke ta har Abdallah na mata dariya. Ɓangaren Inna Habi kuwa har yanzu hankalinta a tashe Duk inda ta san zata nemi Salma ta je amma ba Salma ba alamarta, hankan ya sa gaba ɗaya bata da kwanciyar hankali. Abinci ma bata iya ci, komai nata ya tsaya cak. Da Mallam Musa ya dawo ta ɗauka zai fita neman Salma ne, amma ga mamakinta, sai ta ga ko a jikinsa. Ta ga dai ya siyo masu kayan abinci, kuma idan ya fita ƙarfe tara na safe baya dawowa Sai karfe shida na yamma. Ita gaba ɗaya ta rame ta fita hayyacinta. Bayan sallar isha'i yana zaune a tabarma a tsakar gida, da Radio a gabansa yana sauraren labari. Inna Habi ce ta ƙaraso wajensa da sallama kamar wata mutumiyar kirki. "Assalamu alaikum" "Wa'alaiki salam" Ya amsa mata ba tare da ya kalle ta ba. Zama ta yi a gefen tabarma tare da cewa, "Mallam wai me ka ke nufi ne da maganar ɓatar yarinyar nan? Na ga ko ajikinka ba ka damu da ɓacewarta ba, ko da a ce ba kaine ubanta ba riƙonta ka ke ai ka shiga duk inda zaka shiga nemanta ballantana 'yar cikinka." "Sai yanzu kika san cewa

Chapter 16 of 19