Share this page
illa kwai ta shigo cikin falon, zama ta yi akan kujera tsere da zuwbawa Amina idanu. "Ina kwana Umma?" "Lafiya lau" Shiru ne ya biyo baya, inda Umma ta kalli Amina tare da cewa 'Gobe Adamsy zai zo garin nan, ina son ki saurare ni kuma ki yi biyayya ga duk wani umarnina, kamar yadda na na haife ki yakmata ace kin ɗauki halina amma ba haka ba, yakamata a ce duk abunda zan iya kema zaki iya idan na saka ki "Umma duk abunda zaki iya nima zan iya sai dai abu guda biyu da kika aikata ne bazan iya aikatawa ba." Kallonta Umma ta yi tare da cewa "Me ye su?" "Kisan kai, da kuma nakasa rayuwar ɗan Adam, kuma ina roƙon Allah kada ya bani taurin zuciyar da zan iya aikata haka." Murmushi Umma ta yi tare da cewa "Duk abunda na aikata shine dai-dai sun cancanci mutuwa ne, nasan dai bazai wuce a ce Saboda na kashe wasu kuma na nakasar wasu daga cikin matan da Adamsy ya aura ba ko?" "Wato ke ganin laifina kike yi ko?" "Umma ba wai ganin kaifinki nake yi ba, nima kaina bazan iya barin kowace mace ta raɓi Adamsy ba walkahi. Ko 'yar gidan waye ita, domin kuwa Adamsy nawa ne ni kaɗai ba wata macen da ta isa na haɗa miji da ita, sai dai hanyar da kike bi da hukuncin da kike ɗauka wajen raba sa da matayen ne sunyi tsauri da yawa. Ina laifin a ce an raba su kawai ta hanyar cire masa soyayyar kowace mace a zuciyarsa, yadda ba zai ji don kowace 'ya mace ba sai ni." "Na gwada yin hakan amma hakan bai samu ba, domin duk yadda na kai ga masa asiri wallahi sai dai na yi asarar kuɗina amma a banza, kinsan Ubansa ya shiryasa da magunguna ko na masa asiri mawuyaci ne kiga ya ya aiki a kansa, ko ya yi na kwanaki biyu ne sai abin ya wargaje, shima na gaji hakan ya sa kika ga na koma kan duk wacce zai aura na ke kashe aiki na haukata ko wani abu yadda ba yadda ba yadda za'ayi ya sake sha'awar zuwa gidansu. Kuma har yanzu ina nan akan baka ta duk macen da ta yi gigin aurensa sai na ga bayanta wallahi." "To madadin haka ki umarce shi da kada ta ƙara aure mana." "Idan na masa haka zai ga ban masa adalci ba, domin kuwa kullun maganarsa akan yana son ya samu haihuwa ya ga gidan jininsa, ke kuma ga shi kina da matsala ba zaki haihu ba, idan na hana shi zai saka ayar tambaya a kaina,kuma ni dukiya ne a gaba na so nake ya tara mana idan ta wulla daga ni sai ke." Ajiyar zuciya Amina ta suke tare da cewa "To yanzu ya kike so na yi?" "Da zaran ya dawo garin nan aka gama biki to ki to tabbatar ki ƙafarsa ƙafarki, dan na ga har yanzu ke sha sha sha ce ke" Nan dai ta gama mata huɗubar da zata mata sannan ta tashi ta tafi. Direbanta da ke jiranta a mota ya ja suka tafi. Tun safe Humaira ta tashi cikin sanyin jiki, kasancewar ta san cewa yau Adamsy zai bar garin. Tana tunanin yadda zata cigaba da zama a gidan ita kaɗai ba tare da Adamsy ba. Duk da cewar ba wani shaƙuwa da juna suka yi ba amma ko ya ya tana jin motsinsa a gidan kuma tana ganinsa. Amma yanzu idan ya tafi ba zata dinga jin motsin kowa ba, dan kiki ma bata sanin shigowarsa da fitarsa, idan ba ya zo tambayarta ko akwai abinda ta ke buƙata ba. Ta yi zaune akan kujera ta yi tagumi sai ta ji an cire mata hannun, ɗaga kai ta yi ta kalle shi, tare da zuba masa ido. "Lafiya kuwa, tunanin me kike yi haka?" "Yanzu idan ka tafi ni kaɗai zan zauna a gidan nan?" "Ai ba mu kaɗai bane a gidan, ga ma'aikatan gidan nan." "To su ai suna waje ni kuma ina ciki. Ko zaka ce wa Mustapha Kuku ya ɗan dinga zama a nan ɓangaren ina jin mutsin..." Kasa ƙarasa maganar ta yi sakamakon ganin yadda fuskarsa ta sauya daga walwala zuwa akasin haka, ganin yadda ya bata rai ne ya sa ta ce, "Kayi haƙuri." Sannan ta sunkuyar da kanta ƙasa. "Akan me zaki ce wai ya dinga zama kina jin motsinsa, ta ya ya zaku kasance ku biyu a waje ɗaya ba muharraminki ba? To ban ce ba, amma zaki iya fita a harabar gidan kuna ɗan fira da mahaifinki, kuma ki tabbatar kin sanya hijabi idan zaki fita, saboda akwai sauran ma'aikatan da zasu iya ganinnki." Kai ta jinjina tare da cewa "To na gode." Murmushi ya yi tare da cewa "Yauwa Allah ya maki albarka." "Dan har ga Allah ji ya ke yi tana sake shiga ransa, dan tana da biyyayya, bata taɓa jayayya da maganarsa, ko me ya ce ta zauna, ba zata ce a'a ba. Bayan sallar isha'i ne duk ya haɗa kayansa da ya san zai buƙace su acan,duk ya shirya su. Sabuwar waya ya siyo mata infinix Note 40 series a kwalinta da sabuwar layi ya saka mata. Ɗaukar wayar ya yi ya nufi ɗakinta, inda ta ke zaune ta yi shiru da alamarta tunani ta ke yi, zama ya yi a gefenta wanda hakan ya sa ta juyo tana kallonsa. Wayar ya miƙa mata,ta amsa da hannu biyu,idanu ta zubawa wayar. "Ta ki ce, na saka maki komai zaki iya amfani da ita, zan dinga kiranki muna magana ko?" Murmushi ta yi cikin jin daɗi tare da cewa "Na gode Allah ya saka da alkhairi ya ƙara arziki." "Ba sai kin mani godiya ba duk abinda na maki wajibi ne a gare ni." Suna nan zaune yana ɗan hanta da fira daga uhm ba uhm uhm shine kawai abinda ta ke faɗa. Ya cigaba da nuna mata yadda zata yi amfani da wayar har ya buɗe mata what'sup saboda su dinga Chatt, da shi. Har ƙarfe goma sha ɗaya ta yi ya kalle ta tare da cewa "Gobe zan tafi da safe muje ɗakina ki tayani barci." Gabanta ne ya faɗi, kafin ta yi magana har ya karbi wayar ya ajiye tare da ɗaukarta kamar wata 'yar Baby. Kai tsaye ɗakinsa ya wuce da ita bai sure ta ko ina ba sai tsakiyar gadonsa. Duk da tsoro da ta ke yi bai hana ta sakin baki tana kallon ɗakinsa ba saboda kyau da haɗawa irin na ɗakin, dan dama yau ne karo na farko da ta shiga ɗakinsa. Tana cikin kalle-kalle bata ankare ba ta ji ya janyo ta jikinsa, bata wani damu ba tunda ta ga kwana biyun nan a tare suke kwana kuma bai sake yi mata komai ba tun bayan daren farko bai sake kusantarta, sanin hakan ya sa ta ɗan rage tsoron dan tana tunanin sai ta ya rungume ta su yi barci a haka nan. "Gobe zan tafi me zaki bani?" "Ai bana da komai da zan baka." "Kina da shi mana. Sai dai idan rowa zaki mani." "To me nake da shi da ina da shi ai bazan hana maka ba." "To shikenan" Ita a ƙuruciyarta bata gane me ya ke nufi ba,shi ya sa ta ce masa haka. Janyota ya yi tare da rungume ta a jikinsa, ta buɗe baki da niyyar yin magana ne ya yi saurin saka bakinsa cikin nata tare da lalubo harshenta ya cafke ya fara tsotsa kamar ya samu sweet. Bakinsa na cikin nata ya fara sura hannayensa cikin rigarta yana shafar fatar jikinta,wani yamma ta ji a jikinta wanda ya sa ta gantsarewa wanda hakan ya sa ta turo ƙrirjinta ya gogi nasa kirjinta ke ya fara zaucewa tare da fita hayyacinsa, cikin sauƙi ya raba ta da rigar jikinta wanda hakan ya sa ta yi tsoronta tsananta, shima cire kayansa ya yi fatar jikinsa na haɗuwa da ta ta ya fara sakin nishi, albarkatun ƙirjinta ya shiga sarrafawa yana tsotson ƙirjinta tare da wasa da ɗaya ɗayan kuma na a bakinsa yana tsotsa. A hankali ya yi ƙasa da harshensa zuwa kwarmin jibiyarta, zame pant d'in jikinta ya yi tare da maida ta ƙasansa,hakan ya sa ta fara yunƙurin ture shi ta yi, sakar mata gaba ɗaya nauyinsa ya yi sannan ya zare bakinsa cikin nata , ya mata raɗa a kunne ya ce, "Please ki barni na samu nutsuwa bazan iya jurewa ba, ki bani 10 minutes ba zaki ji zafi ba kin ji?" Gyaɗa masa kai kawai ta yi ta kasa magana. Bayan ya gama magana ne ya maida bakinsa cikin nata tare da shafa booms dinta. Duk yadda ta kai ga kokarin ƙwatar kanta kasawa ta yi, dan da zaran ya ga tana yunƙurin hakan zai sakar mata dukkan nauyin jikinsa. Dan haka ta fawwalawa Allah komai ta barshi ya yi ta yadda ya ke so da ita, har sai da ta ji yana karanto addu'ar saduwa da iyali kafin ta yi wani yunƙuri tuni ya nufi hanyar da ya kwana biyu yana mararin shiga, zafin da ta ji ne ya sa buɗe baki da niyyar yin ihu wanda hakan ya sa ya yi saurin saka bakinsa cikin nata, Dan gudun ihunta. Sai dai bata ji zafi sosai kamar daren farko ba. Shi kuma ya riga ya gama gigicewa akanta, sai sambatu ya ke mata wanda ita kanta ba ta iya fahimtar mai ya ke cewa ba. Sai wani gurnani ta ke jin yana fitarwa kamar ba shi ba. Kusan awa biyu ya ɗauka yana abu guda kafin ya saurara mata, zuwa lokacin har ta fara gajiyawa tana zubar da ƙwalla ba tare da sautin kukanta ya fita ba. Mirginawa ya yi gefe tare da rungume ta yana cewa "Na gode sosai, Allah ya maki albarka ya bamu 'ya'ya masu albarka." Shafa gefen fuskarta ya yi sai ya ji sanyin hawaye, alamar ta ta yi kuka. "Baby ki yi haƙuri na saka ki kuka ko?" Tura baki ta yi tare da cewa "Ai ka ka ce mani ba zaka mani da zafi ba, kuma ka ce mintuna goma yanzu fa ka fi awa ɗaya." "An sorry yau ma kin ji zafi ne?" Sai ya tamabaye ta kamar bai san komai ba, bayan kuma ya san dole hakan zata faru, saboda yau ma jinta ya yi a tsuke kamar bai taɓa shigarta ba. Ya ma ga juriyarta yau da bata dinga masa ihu ba. "Ban san cewa ba kin ji zafi ba tunda ba farko bane, amma ina sha Allah ba zaki sake ji ba. Kin ji ciwo ne?" Kai ta ɗaga masa alamar eh "To bari na duba na gani sosai ne ciwon ko kaɗan." Da sauri ta ture shi tare da jan bargo ta rufe jikinta. Dariya ya yi tare da cewa "Wannan kunyar ta ki sai na cire maki ita da ƙarfi." Ta shi ya tare da ɗaukarta cak ya ce "Muje na maki wanka." Duk yadda ta so zame jikinta kasawa ta yi, dan haka bai sure ta a ko'ina ba sai bathroom. Wanka ya mata tare da ruwa mai zafi duk da nokewar a ta ke sanan ya bata umarnin ta yi wankan tsarki. Da misalin karfe bakwai na safe Abdallah ya zo gidan, dan yin sallama da Adamsy. Bayan sun yi breafast ne Adamsy ya fita dan yin sallama da Mallam Musa. Inda ta ke shaida masa cewa zai tafi Katsina ya masa addu'ar sauka lafiya. Nan ya bashi kyautar kuɗi kimanin Naira dubu ɗari biyu, wai ya yi cefenen gidansa kafin ya dawo. Da farko ƙin karɓar kudin ya yi sai da Adamsy ya ajiye masa ya tafi. Bayan ya gama shirinsa zai tafi ne Humaira ta fara masa kuka, daƙyar suka rarrashe ta shi da Abdallah har ta yi shiru. Abdallah ke shaida mata cewa gobe matarsa Maryam zata zo ta wuni a gidan kuma ga mahaifinta nan tana ganinsa. Direbansa yana zaune a mota yana jiransa, inda suka fita tare da Adamsy da Abdallah. Koda ya ce Humaira ta raka shi wajen mota kin fita ta yi. Nan ya yi sallama da sauran ma'ikatan gidan, tare da masu ihisani ya shiga mota suka fice daga gidan. *Daga alƙalanin*✍️ Zainab Abdullahi K.N.T (Maman Ihsan) 09065327995 Follow the TASKAR MAMAN IHSAN channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029VaW2Ygg9xVJlgSoy2Q2V *ADAMSY* ~A new Blockbuster from~ Zainab Abdullahi K.N.T (Maman Ihsan) *Duk wacce ta ke buƙatar karanta littafin ADAMSY kuyi following channel ɗina Zaki same shi daga farko* https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v 💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️ (J.W.A) _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️ Wannan littafin mallakar marubuciyarsa ne, dan haka a guji sarrafa mani shi ta kowace siga ba tare da izinina ba. *👭GARKUWAR MATA👭* *Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa 💯muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA👭 ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci🌿🌿🌴🌴 Mussaman maganin gyaran Nono da mafi akasarin Mata suke da damuwa da matsalarsa, to shakuruminki 'Yar uwa muna da sahihin maganin gyaran nono da zai dawo miki da martabarki duk lalacewarsa muddin ki ka yi amfani da maganinmu za ki yi godiya, sannan muna sayar da maganin sanyi mai kyau wanda yake kassaara kowane irin sanyi na fili da 'boye, akwai supplement gangariya masu kyau irin wadanda ba su da matsala sai dai su gyara garkuwar jiki. Muna kuma sayar da turarukan wuta humra perfumes sabulan gyaran fata dilka kayan gyaran jiki na amare dahuwar kaza da ciccibi zuma gumba garin daka tsumi turaran tsuguno miski da duk nau'in abubuwan da suke kankaro da martabar duk wata 'Ya mace! GARKUWAR MATA 👭👭 fatan mu shine mu bada gudumuwa domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci* *GA* *Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa* Rage tumbi💯 Nono💯 Sanyi💯 Karin kiba💯 girmar hips💯 Ni'ima💯 Sabulai💯 Humra💯 Turarukan wuta💯 Matsi💯 Miski💯 Dilka💯 Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai😀 ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki GARKUWAR MATA👭 Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI 08089965176 07084653262 *BISIMIILLAHI RAHAMANI RAHEEM* Page4️⃣2️⃣&4️⃣3️⃣ Nan ya yi sallama da sauran ma'ikatan gidan, tare da masu ihisani ya shiga mota suka fice daga gidan. Abdallah ma motarsa ya shiga ya bar gidan dan komawa gidansa. A can Katsina kuwa Amina tana jiran dawowarsa ya yin da ta ke ayyana yadda zasu k'arke da shi idan ta nuna zata bishi. Duk da ta gama shirin cewa ko ana ha maza ha mata sai ta bishi Kadauna. Girki kala-kala ta shirya masa dan tarbonsa amma duk da haka tana da abinda ta ke shiryawa a ƙasar zuciyarta, dan ta ci alwashin sai ta gara sa tunda ya san lagonsa. Tana zaune a falo ta ji karar horn ɗin motarsa, ta shi ya yi ta nufi wajen window ta ya ye labulen window dai-da lokacin da ya saka ƙafarsa ɗaya waje, Direbansa na riƙe da murfin motar, ya yin da sauran ma'aikatan gidan ke tasowa suna masa barka da zuwa. Kallonsa ta yi ta zuba masa ido,ganin yadda ya canza ya ƙara kyau da kuma kwarjini, cikar zati da haiba, ya fito cikin takunsa irin na lafiyayyun maza. Bayan ya gama gaisawa da ma'aikatan gidan ne ya nufi cikin gidan. Tura ƙofar ya yi tare da sallama. Dama tana tsaye bakin ƙofa tana jiran shigowarsa, yana shigowa ta rungume shi a jikinta, shima hannayensa biyu ya sa ya rungume ta tare da sumbatarta a goshi. "I miss you so much my happiness" Murmushi ya sakar mata tare da cewa "Miss you too" Hannunsa ta riƙe suka nufi cikin ɗakinsa. Ɗakin ya sha gyara dai ƙamshin turaren wuta ke tashi. "Zaka fara watsa ruwa ruwa ne ko sai ka ci abinci?" "Bari na fara yin wanka ko?" Taimaka masa ta yi wajen rage kayan jikinsa. A tare suka shiga banɗaki da ita ta taimaka masa ya yi wanka, ya fito sanye da bathrobe. Duk ita ta taya sa komai inda ya shirya cikin ƙananan kaya, wando 3 quater baƙi da farar riga Hannunsa ta janyo suka fito zuwa dinning area, shi dai kawai kallonta ya ke zuciyarsa cike da mamaki da tarin tambayoyi. Dan dai ya san wannan abun da ta ke masa da biyu, domin ɗabi'arta ce indai tana buƙatar wani abu daga gare shi ne ta ke masa hidima. Indai kuwa ba wai tana da buƙata ba to ba zata taɓa masa irin wannan hidimar ba. Ya riga da ya san halinta yana jira ne kawai ya ji da me zata zo. Bayan ya gama cin abincin ne ya dawo falo ya kishingiɗa saman kujera mai zaman mutum uku. Zama ta yi a gefensa tare da riƙe hannunsa ta ce, "Ya gajiyan aiki? Fatan ka ji daɗin zaman garin." Murmushi ya yi tare da cewa "Alhamdulillah, zaman garin kam ya mani daɗi sosai ba abunda zan ce sai dai na yi wa Allah godiya." "Yauwa ka ga tafiyarmu da kai ta tabbata kenan, tunda ka ji daɗin zaman wajen ai sai mu tafi tare, dan gaskiya hankalina bazai taɓa kwanciya ba bana tare da kai." "Hankalinki bazai taɓa kwanciya ba saboda baki yarda da ni ba ko me? Sanin kanki ne cewa bazan taɓa iya aikata wani abu wanda zai saɓawa mahaliccina ba." "Na sani amma wallahi bazan ha bari ka tada kai kaɗai dole ka tafi da ni." Ta ƙarasa maganar cikin bada umarni. Kallon mamaki ya ke mata yadda ta ke faɗin magana kamar tana yi da na ƙasa da ita. "Dole fa kika ce?" "Eh haka na faɗa kuma haka ka ji." "Wai ke kika aje ni ko kuma ni ne na ajiye ki?" "Kai ka ajiye ni, amma ka sani ba baiwa ka ɗauko ba 'yantacciya ce ni, kuma matukar ka tsaya akan bakanka na cewa ba zaka tafi da ni ba wallahi zaka ga masifa da bala'i a cikin gidan nan, wallahi baka isa ba." Shiru ya yi yana kallonta ba tare da ya ce komai ba. "Kana mamaki ne? To ba zaka daina mamaki ba har sai ka ga abinda zan aikata " "Ban yi mamaki ba, domin duk macen da ta rasa tarbiyya ba abunda ba zata iya aikatawa ba." "Kenan ni ce mara tarbiyya? To ai gani na yi irin tarbiyar da kake da ita nima ita na ke da ita, dan uwar da ta raine ka nima ita ce ta raine Ni." Ransa ya matuƙar ɓaci dan idan ya ce zai biye mata to zai iya dukanta, da kalamanta sun yi masa muni. Komawa ya yi ɗakinsa ransa a ɓace ya turo ƙofar tare da murza key ya rufe. Gadonsa ya faɗa tare da zubawa saman ɗakin ido, ya lula duniyar tunani. Wayarsa ya lalubo tare da neman lamar Amina ya danna mata kira. Tana kwance a saman sofa a falo, wayarta da ke ajiye gefenta ya soma ruri. Dubawa ta yi ta ga lamba ce ba suna, dan haka ɗaga tare da sallama. Shiru ya yi yana jin zazzaƙar muryarta sai da tayi sallama sau biyu kafin ya amsa mata "Sarauniyar tsoro ya kike?" Dariya ta yi tare da cewa "Ina wuni?" "Lafiya lau Ya kike?" "Alhamdulillah" "Me kike yi ne yanzu?" "Bakomai" "Kin ci abinci?" "A'a ban ci komai ba." "Me kike jira ne? Ki tashi ki ci abinci har da nawa za ki ci." Dariya mai sauti ta yi wanda shi kansa sai da ya ji sautin dariyar a kunnensa. Haka ya dinga janta fira har ya mance ɓacin rai da ya ke ciki. Bayan sun gama magana ne ya kira Umma, itama suka gaisa inda ya shaida mata cewa zuwa yamma zai shigo ya gaishe ta. Amina kuwa tana zaune a falo inda ya barta, sai cika ta ke yi tana batsewa, a zuciyarta tana ayyana yadda zata yi maganinsa, dariya ta yi tare da cewa "Na san zaka zo gare ni idan bauƙatarka ta taso maka, na san ba zaka iya haƙurin rashi na ba, dama ranar da ka tafi Kaduna da buƙatata ka tafi nasan yanzu ma da ita ka dawo, na san ba zaman lafiya zaka kawo kanka cikin sauƙii, a nan ne zaka san mahimmancina anan zan gara ka." Haka ta dinga maganganu ita kaɗai, kafin ta tashi ta nufi ɗakinta. Da misalin ƙarfe biyar na yamma ne ya fito daga cikin gidan, inda ya samu Direbansa, ya basa umarnin ya kwaso tsarabar da suka zo dashi ya shiga da su cikin gidan. Amina da fitowarta daga ɗaki kenan ta ga ana shigo da kaya, ko gaisuwarsa bata amsa ba ta yi zamanta akan sofa, har ya dawo da sauran kayan sannan ya ya fice. Inda ya samu Adamsy a mota yana jiran dawowarsa. Umarni ya bashi da cewa su tafi gidan Ummansa. Horn ya danna mai gadi ya wangale masa gate suka fice daga cikin gidan. Nan suka nufi gidan Umma inda ta nuna masa jin daɗi na dawowarsa, itama tsarabrta ya bata. Suna cikin fira ne kiran Sadik ya shigo cikin wayarsa, bayan ya d'aga kiran wayar ne Sadik ke cewa. "Adams ka na ina ne yanzu?" "Ina gidan Ummana." "To zaka biyo ta nan ne ko na zo na sa me ka?" "Haba Mallam daga zuwa na, ai ka bari na huta zuwa gobe sai na zo ko?" "To ni bari na zo na sa me ka a ina ka ke?" "Wai dole sai yau ne?" "Eh akwai tsare-tsare da nake so mu yi shawara da kai ne." "To ina gidan Umma zan biyo in sha Allah." Sallama suka yi ya katse kiran wayar, fira suka yi kaɗan sannan ya mata sallama ya fice . Daga nan unguwar su Sadik suka biya, inda ya samu wasu daga cikin abokansa suna ta tsara yadda zasu yi, sun yi matuƙar mamaki ganin yadda ya canza, ramar da ya yi duk ya cike, da ka ganshi kasan hankalinsa a kwance ya ke baya da wata damuwa saɓanin a baya. Nan suka dinga tsokanarsa ta hanyar cewa ko ya yi kyau me ye sirrin, Wai ya yi kyau ko ya samu wata ce a can. Nan ya nuna masu cewa shi ba wacce ya samu, kawai ya cirewa kansa damuwa ne, dan na ga yana neman ya masa illah. Nan suka cigaba da tsokanarsa ya barwa Sadik saƙo ya bawa ango,kuɗi ne masu yawa. Lokacin da ya fito daga gidan, kafin ya ƙarasa wajen motarsa ne yaji sautin muryarta tana ƙwala masa kira, da sauri ya juyo dai-dai lokacin da ta ƙaraso gaba shi, faɗawa jikinsa ta yi tare da rungume sa ta saki wani marayan kuka. *Daga alƙalamin*✍️ Zainab Abdullahi K.N.T (Maman Ihsan) 09065327995 *ADAMSY* ~A new Blockbuster from~ Zainab Abdullahi K.N.T (Maman Ihsan) Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/G71cfIobTnG3W5wekkrGtv *👭GARKUWAR MATA👭* *Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa 💯muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA👭 ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci🌿🌿🌴🌴 Mussaman maganin gyaran Nono da mafi akasarin Mata suke da damuwa da matsalarsa, to shakuruminki 'Yar uwa muna da sahihin maganin gyaran nono da zai dawo miki da martabarki duk lalacewarsa muddin ki ka yi amfani da maganinmu za ki yi godiya, sannan muna sayar da maganin sanyi mai kyau wanda yake kassaara kowane irin sanyi na fili da 'boye, akwai supplement gangariya masu kyau irin wadanda ba su da matsala sai dai su gyara garkuwar jiki. Muna kuma sayar da turarukan wuta humra perfumes sabulan gyaran fata dilka kayan gyaran jiki na amare dahuwar kaza da ciccibi zuma gumba garin daka tsumi turaran tsuguno miski da duk nau'in abubuwan da suke kankaro da martabar duk wata 'Ya mace! GARKUWAR MATA 👭👭 fatan mu shine mu bada gudumuwa domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci* *GA* *Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa* Rage tumbi💯 Nono💯 Sanyi💯 Karin kiba💯 girmar hips💯 Ni'ima💯 Sabulai💯 Humra💯 Turarukan wuta💯 Matsi💯 Miski💯 Dilka💯 Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai😀 ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki GARKUWAR MATA👭 Tana maraba da masu siyan daya

Chapter 12 of 19