Share this page
ke da riga da siket na atamfa, ɗinkin ya kama mata jiki kanta ba ɗankwali, sai gashin kanta da ta tufke. Shi dai Mustapha bai lura da cewa uban gidansa ya dawo ba, gaba ɗaya ya shagala da kallon T.V, Adamsy ne ya ɗauki remote ya kashe T.V. Da sauri Mustapha ya ɗaya d'aga kansa, sai a lokacin ya lura da Adamsy. Da sauri ya zubo ƙasa daga kan kujeran tare da cewa "Barka da dawowa yallaɓai." Fuska a tsuke ya ce "Me ka ke yayi anan? Nam ne wajen zamanka? Ko saboda bana nan tunda na tafi ka maida nan wajen zamanka? Kafin na wuce ban sanar da kai cewa da zaran ka kammala girki kabi ta ƙofar baya ka fice ba? Me ka shigo ka yi?" Haka ya ya jero masa waɗan nan tambayoyi, Mustapha ma sai da ya tsorata da ganin yanayin da ya gansa, dan bai taɓa ganinsa a irin wannan yanayi ba. "Tuba na ke yallaɓai ka yi haƙuri." "Wane haƙuri zaka zo ka keɓe da matata tana kwance kana kallonta." "Wallahi ni ba kallonta na ke ba, na kammala girki ne har zan bi ta kofar baya zan fita kamar yadda ka umarce ni to sai na tuna cewa Madam ta shigo ta ce idan na kammala na mata ɗan wake, bayan na kammala ɗan waken ne shi ne na zo dan nan sanar da ita na tarar tana barci dan kada na tayar da ita na aje mata." Ya ƙarasa maganar yana nuna Centre table da ke gaban Haumaira. "To me ka tsaya yi anan?" "Har zan tafi na ga ana wasan ƙwallon ƙafa shi..." Adamsy ya katse sa ta hanyar cewa "Shi ne ka zauna ko?" "Ka yi hakuri in sha Allah bazan sake ba. Kuma ko mintuna biyar ban yi da zama ba." Hanyar fita ya nuna masa da yatsarsa manuniya. Yana fita Adamsy ya zubawa Humaira idanu yana kallonta, barcinta ta ke yi hankali kwance Ɗaurta ya yi cak wanda hakan ya sa ta tsorata ta buɗe baki da niyyar yin ihu ya yi saurin saka bakinsa cikin nata tare da cafkar harshenta ya fara tsotsa, Zaro idanu ta yi tana kallonsa cikin mamaki tsawon mintuna biyar suka ɗauka a haka yana tsotson bakinta, sai da ya ji ƙafarsa na neman gaza ɗaukarsa ya zauna kan kujera tare da zaunar da ita a cinyarsa, still bakinsa na cikin nata Zuge mata zif ɗin rigarta ya yi tare da samar da rigar zuwa kasa, har lokacin bai daina shan bakinta ba. Ita kuma a zuciyarta ta ke cewa "Oh ni Humaira wannan wane irin mutum ne, daga dawowarsa ko zama ya huta bai yi ba ya fara takura mani, dan ma Allah ya sa kwana biyu na huta da baya nan. Ƙarar wayarsa ne ya sa ya zare bakinsa daga nata, ciro wayar ya yi daga aljihunsa ya ga Ummansa ne ke kira. Cikin sarƙewar murya ya ce, "Assalamu alaikum." Cire wayar ta yi daga kunnenta, ta duba lamabar da ta kira dan a tabbatar shi ne. "Wa'alaika salam, baka da lafiya ne na ji muryarka wani iri?" "Lafiya lau, Umma da ke yanzu na sauka gajiyar tafiya ne." "Shikenan idan ka huta gajiyar tafiya sai mu yi magana." "Okay" Daga nan ta katse kiran tare da saƙa abubuwa da yawa a cikin ranta. Tana ganin ya hankalinsa na kan waya ta tashi daga cinyarsa tare rufe zip din rigarta. "Sannu da zuwa." Ta faɗa tare da durƙusawa ce cikin girmamawa. Lumshe idanunsa ya yi tare da cewa "Me ya sa baki jin maganata?" Ya faɗa tare ɗan tsuke fuska. Narai-narai ta yi da dara-daran idanunta. "Me na yi?" "Kafin na wuce ban sanar da ke cewa ban yarda ki zauna tare da Mustapha ba, ko ba ce maki na yi wurin mahaifinki kawai na amince ma ki tafi ba? Ko wurinsa sai kin sanya hijabi saboda ma'ikatan gidan kowa zai iya ganink. Amma saboda ban isa ba kike zama tare da Mustapha da wannan shgar da kika yi ko ɗankwali baki ɗaura ba ko?" "Tunawa ta yi ita dai ko da ta shiga kitchen sanye ta ke da hijabi, daga nan ta zo ta kwanta, kuma ta san Mustapha baya shigowa falonta, daga ƙofar kitchen zai nufi dinning room daga nan ya fice, ita dai bata san dalilin da ya sa ya ga laifinta ba, ba zata iya musu ko jayayya da shi ba dan haka ta ce "Allah ya huci zuciyarka, ka yi haƙuri." Sai ya ji wani san yi a ranshi, dan yarinyar tana da biyyayya bai taɓa nuna mata ga abunda ya ke so ta ƙi yi masa ba. Ko da bata son abu indai yana so haka zata haƙura ta masa biyayya, nata taɓa bijire masa ba, saɓanin Amina. Shi ya sa ya ke sonta har cikin zuciyarsa. Idanunta suka sauka akan plate d'in da Mustapha ya ajiye mata tare da rufe sa da wani plate. Ƙarasawa ta buɗe plate din ta ga ɗan wake ne da yaji da mai, sai kabeji da tunatar sai dafaffen ƙwai guda biyu. Kallon Adamsy ta yi tare da cewa "Kai ka kawo mani?" Kai ya girgiza mata alamar a'a. Sai a lokacin ya fahimci cewa ashe ta dai bashi haƙuri ta amshi laifnita ne ba tare da ta aikata komai ba." "Kina nufin cewa ba ki san lokacin da ya shigo ba?" Kai ta girgiza tare da cewa "Yanzu na gani." "To ki zauna ki ci abincin ni bari na shiga na yi wanka." Daga nan ya nufi ɗaknsa, ita kuma ta nufi fridge ta ɗauko robar ruwa da kofi ta zo ta zauna ta fara ci. Tana zaune ta ga ya fito ya sauya kayan jikinsa, zama ya yi a saman kujera da ke fuskantarta. "Zan fita yanzu Abdallah ya kira ni wai baida lafiya." "Subhanallahi ya jikin nasa?" "To ya ce da sauƙi, sai na je zan gani." Maraice fuska ta yi tare da cewa "Dan Allah ka tafi da ni ." Ba musu ya ce ta shirya su tafi amma bari ya tafi masallaci ya dawo. Cikin farin ciki da jin daɗi ta tashi tare da ɗauke sauran ɗan waken da ta rage ta nufi kitcheen. Shi kuma masallaci ya nufa. Ko da ya dawo daga masallaci ya tarar ta shirya ta sauya kayan jikinta, ta na sanye da riga da zani na atamfa, lemon green yana da ratsin Orange colour a jiki, sai hijabin da ta saka shima orange colour . Wayarta ta riƙe a hannu, takalmin da jaka baƙi ne, ta yi kyau sosai. Fuskarta ba kwalliya powder kawai ta shafa. Makullin motarsa ya ɗauka dan baya buƙatar Direba. A tare suka jero har zuwa harabar gidan, Mahaifinta ta yi wa sallama ya buɗe mata gaban motar ta shiga, shima ya shiga ya zauna mazaunin Direban. Mallam Musa zuciyarsa cike da farin ciki, wai yau 'yarsa ce hankalinta kwance haka, lallai hausawa sun yi gaskiya da suka ce bayan wuya sai daɗi. Suna tafiya kan hanya ne ya kalle ta ya ce, "Ranar yaushe ne ma suka ya kawo Maryam ta wuni maki?" "Shekaran jiya ne fa" Yana ta hanyar da fira har suka isa gidan, bayan mai gadi ya wangakeasu gate ne ya shiga da motarsa. Parking ya yi tare da fitowa ya buɗewa Humaira itama ta fito. Kai tsaye suka nufi cikin gidan, ina suka tsaya suna knocking inda Maryam ta buɗe masu ƙofa. Da sallama suka shiga inda ya tarbe su hannu bibbiyu, inda Haumaira ta ga Amatullah tana mata wasa. Bayan Maryam ta aje masu abun sha ne ta nufi ɗakin Abdallah. Ba jimawa sau ga su sun fito a tare. Ƙara sawa ya yi tare da miƙawa Abdallah hannu suka gaisa. "Mutanen Katsina barka da sauka." Murmushi Adamsy ya yi tare da cewa "Barka dai, dama kwana biyu baka da lafiya shi ne baka sanar da ni ba." Murmushi Abdallah yayi "Ai na ji sauƙi sosai." "Toh Alhamdulillah ." "Ya mutanen Katsina ya Umma da uwar gida Amina." "Alhamdulillah duk suna lafiya" "Ma sha Allah." Nan suka taɓa fira har lokacin sallar la'asar ta yi,mazan suka fita zuwa masallaci. Maryam ta ja Humaira zuwa bedroom ɗunta. Bayam sun shiga ne sai Humaira ta kwantar d Amatullah . Bayan sun idar da sallar ne Maryam ta ɗauki wani gora da zuma a ciki ta bawa Humaira ta ce "Ki shanye shi yanzu" Haka Humaira ta karɓa ba tare da musu ba ta shanye shi , sai kuma ta bata wani tsimi nan ma ta bata ta shanye shi tas. Sai da ta bata magunguna sun kai kala biyar ta sha sannan ta ja hannunta suka dawo falo, inda suka tarar da su Abdallah sun dawo daga masallaci. Nan suka cigaba da fira sai ƙarfe biyar suka baro gidan . Suna tafiya akan hanya ne kwatsam sai suka ga wani mahaukaci ya gifta ta gaban motarsa, ƙiris ya rage Adamsy ya kaɗe shi sai ya taka burki da sauri. Fitowa ya yi daga cikin motar inda ya samu wannan mutumin mai kama da mahaukci. "Baka dai ji ciwo ba ko?" Adamsy ya tamabaye mutumin cikin tausayawa. Ganin kamar mutumin na cikin wahala ya sa ya shi jin tausayinta. Kuɗi ya ciro masu yawa daga aljihunsa ya basa, mutumin yasa hannu biyu ya karɓa . Kallon kudin ya ke yana kallon Adamsy,shi dai Adamsy ya juya zai shiga motarsa ya ji muryar mutumin na cewa "Haƙiƙa rayuwarka tana cike da ƙalubale, Allah ne kawai ke kare ka. Ka cigaba da addu'a domin kana cikin wani hali Kai da Mahaifiyarka, domin addu'a zaka dage da shi wata har Allah ya sa Mahaifiyarka ta dawo cikin hankalinta, domin a halin yanzu bata san kanta ba tana cikin mawuyacin hali." Kallon mamaki Adamsy ya masa tare da cewa "Mahaifiyata fa bata cikin ko wane mawuyacin hali, domin ba daɗe da gama magana da ita a waya ba." Dariya mutumin ya yi tare da cewa "Wannan ba Mahaifiyarka bace zaluma ce kuma makira ce ba Allah a ranta." Wayarsa ce ta soma ringing, ya ciro wayar ya duba mai kiransa, sai ya juya bayansa dan magana da wannan mahaukacin amma ko sama ko ƙasa gabas da yamma kudu da Arewa ba alamarsa. Mamaki ne ya cika Adamsy to ina ya ke? Shiga cikin motarsa ya yi ba tare da ya ɗaga wayar ba. *Daga alƙalmin*✍️ Maman Ihsan 09065327995 Love you Oll😍😘 *ADAMSY* ~A new Blockbuster from~ Zainab Abdullahi K.N.T (Maman Ihsan) https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v 💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️ (J.W.A) _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️ *SADAUKARWA GA* _Jajirtattu Writer's association_ *TUKUICI NE GARE KA* Yusuf Gumel jajirtaccen marubuci gwanin fikira karamcinka gare mu ba zai faɗu ba Allah ya ƙarawa rayuwa albarka da kwanciyar hankali. *BISIMIILLAHI RAHMANI RAHEEM* Page5️⃣4️⃣&5️⃣5️⃣ Mamaki ne ya cika Adamsy, to ina ya ke? Shiga cikin motarsa ya yi ba tare da ya ɗaga wayar ba. Humiara ta kalle shi ta ce, "Ina wannan mahaukacin da ka kusa kaɗewa ya ke?" "Kema baki gansa ba?" Kai ta girgiza tare da cewa "Na ga kuna magana da shi, daga nan kuma hankalina ya dauke daga gare ku, ko da na ɗaga kaina kuma sai na ga kai kaɗai ne ban gansa ba." Shiru ya ya yana nazari ldan abun ya bashi mamaki matuƙa, yadda lokaci guda ta ɓace babu shi babu alamarsa ko sama ko ƙasa. Wayarsa ce ta sake ruri a karo na biyu, Abdallah ne ke kiransa, ɗagawa ya yi cikin sanyin murya ya ce, "Assalamu alaikum" Daga can ɓangaren Abdallah ya ce, "Wa'alaika salam kun isa lafiya?" "Bamu isa ba tukuna, muna hanya." "Kuna hanya?" "Eh" "Amma kun tsaya wani wuri ne ko?" "Ina cikin tuƙi ne tsautsayi ya gifta saura kaɗan na kaɗe wani mahaukaci." "Subhanallahi. Bai ji ciwo ba ko?" "Allah ya kare ba abunda ya sa me sa, sai dai yana mani wasu zantuttuka wanda hankali bazai ɗauka ba." "Kamar ya ban gane me ka ke son faɗa mani ba." "Wai cewa ya yi wai Ummata ba mahaifiyata ba ce, wai azzaluma ce kuma wai..." Bai ƙarasa maganar ba dan takaici ma abin ya ba shi, ɗorawa ya ya da cewa "Kai mu bar maganar kawai dama tunda na kalle shi na san ba hankali ne da shi ba. Dan haka maganar ma bata da amfani, bari mu ƙarasa guda ga lokacin sallar magrib ta yi." Jinjina kai ya yi tare da cewa "Allah ya kai ku gida lafiya." Daga nan suka yi sallama ya katse kiran wayar. Tada motar ya yi suka bar wajen. Dan dama ba yawan mutane a hanyar. Koda suka isa gida an fara kiraye-kirayen sallar magrib, dan haka suna zuwa gida alwala alwala Adamsy ya yi ya nufi masallaci. Itama alwalar ta yi ta gabatar da sallar. Sai da aka idar da sallar isha'i sannan ta tashi daga kan sallayar, bayan ta idar da sallar. Shima a bangarensa sai da ya yi sallar isha'i ya dawo gida, kamar yadda ya zame masa ɗabi'a. Haka ya ke tafiya a hankali zuciyarsa cike da tunanin wannan mutumin, babban abinda ya ɗaure masa kan shi ne, yadda a cikin daƙiƙa ɗaya ya nemi wannan mahaukacin ya rasa kamar walƙiya haka ya ɓace masa, tamabayar kansa ya ke yi waye wannan mahaukacin? Kuma me ya sa ya zo ya tsaya a gaban motarsa? Da dukkan alamu ya zo ya tsaya a gaban motarsa ne dan ya dakatar da shi. Haka ya nufi ɗakinsa zuciyarsa cike da tambayoyin da babu mai amsa masa su. Yadda ya saba zuwa ɗakin Humaira ya kira ta su ci abinci ma bai je ba, dan haka kawai ya ke jin kansa na masa wani nauyi. Wanka ya shiga ya yi a bathroom da ke cikin bedroom ɗinsa, ko da ya fito jallabiya kawai ya saka, yana son zuwa ɗakin Humaira amma kin kansa ya ke kamar ba nasa ba yadda ya ji ya masa nauyi sosai. Kwantawa kawai ya yi saman gadonsa tare da yin rigingine, idanunsa na kallon sama. Wani barci mai nauyi ya ke jin na neman ɗaukarsa, yana son ta shi daga kwanciyar amma ya kasa. A hankali ya lumshe idanunsa yana mai faɗin "Hasbunallahu wani'imal wakil" Kalmar da ya ke ta faɗin kenan har barci ya ɗauke sa ba tare da ya shirya yin barcin ba. Ɓangaren Humaira ma kuwa ji ta yi shiru-shiru bai dawo ba, dan ta saba a dai-dai wannan lokaci ne ya ke shigowa ta kira ta dan su ci abinci. Amma sai ta ji shiru ba shi ba alamar sa, tun ƙarfe takwas na dare ta ke jiran shigowarsa bai shigo ba har ƙarfe tara da rabi na dare. Dan haka sai ta kwanta itama. Can a cikin barcinsa ne ya yi mafarkin cewa ga wata mahaukaciya nan tana ta gudu a daji ita kaɗai, ko takalmi babu a ƙafarta ba takalma kayan jikinta duk sun yayyage. Tana gudu sosai ta zo wajen Adamsy ta ja masa hannu, gudu suka fara yi tare ya yinsa ya ga Umma tana binsu aguje da wuƙa a hannunta '. Gudu su ke yi sosai tana riƙe da hannunsa Ummansa kuma na binsu da wuƙa a hannunta, suna cikin gudun ne suka yi tuntuɓe suka faɗi a tare da wannan mahaukaciyar da Adamsy, amma duk da faɗuwar da ta yi bata sake hannun Adamsy ba, kafin su ta shi daga faɗuwar da su ka yi ne Umma ta iso ta tarar da su. Zuwanta ke da wuya ta cakawa wannan matar wuƙa a bayanta,wanda hakan ya sa matar ta kasa ta shi har Umma ta ja hannun Adamsy suka bar wajen suka barta kwance tana muƙawa Adamsy hannu ya zo amma ina Umma ta janye da da karfi. A firgice ya farka daga mafarkin da ya yi tare da furta kalmar "Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un" Duba agogo ya yi ƙarfe goma na dare dai-dai, wayarsa ce ta soma ringing dubawa ya ya ya ga Ummansa ce. Ɗagaw ya yi tare da cewa "Assalamu alaikum" "Wa'laiki Salam" "Babana lafiya ne ke ta kiranka a waya baka ɗagawa?" "Barci ne y ɗauke ni Umma." "Babana kai da baka barci da wuri shi ne ka yi barci yanzu? Na ji muryarka ya canza me ke damunka ne?" *Kuyi haƙuri da wannan ba yawa* *Masu turo mani saƙo suna tamabaya ta cewa wai littafin Adamsy na paid book ne ko free, to kamar yadda na yi littafin Inteesar haka shima Adamsy zai kasance. Wato book 1 free ne book 2 kuma paid book ne, da zaran na kammala book 1 idan zamu shiga book 2 za'a fara payment. Ban tsawwala ba arha ce yadda kowa zai iya iya biya raɓa-rana ne akan Naira ɗari uku ₦300 kacal. *Daga alƙalamin*✍️ Zainab Abdullahi K.N.T (Maman Ihsan) 09065327995 Love you oll😘😍*ADAMSY* ~A new Blockbuster from~ Zainab Abdullahi K.N.T (Maman Ihsan) https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v 💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️ (J.W.A) _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️ *GARGAƊI* Wannan littafin mallakar marubuciyarsa ce, dan haka a guji sarrafa mani shi ta kowace siga ba tare da izinina ba. Ban yarda a maida mani shi audio ko akaranta mani shi a YouTube ba tare da izinina ba. *JINJINA* Jinjina ta musamman gare ku zan yi masoyana, masu ƙaunar rubutuna, na yaba na gode da addu'arku gare ni, Allah ya bar ƙauna. I love you lodi-lodi😍😘🥰 *BISIMIILLAHI RAHMANI RAHEEM* 5️⃣6️⃣&6️⃣7️⃣ "Baabana kai da baka barci da wuri shi ne ka yi barci yanzu? Na ji muryarka ya canza ne me damunka ne?" Girgiza mai ya ya kamar tana ganinsa, sannan ya ce: "Ba komai Umma." "Ka tabbata." "Eh" Fira suka ɗan taɓa duk cewa duk ita ce mai maganar shi dai daga eh sai a'a, shi ne kawai abinda ya ke cewa. "To kawai ka sha magani kuwa?" "A'a ban sha ba." "To yakamataka ka sha magani." "To Mummy in sha Allah." "To sai da safe ka kula da kanka." "Okay" Kawai ya ce tare da ajiye wayar, shi a tunaninsa ya ya kashe wayar ashe bai kashe ba. Ita kuma tana sauraron ta ji mai zai ce." Humaira ce ta turo ƙofar ta shigo, bakinta ɗauke da sallama. Umma da ke kokarin kashe wayar jin muryar mace ya sa ta fasa kashe wayar, sai kuma ta ji muryar Adamsy ya ce: "Wa'alaiki salam" Gaban Umma ne ke faɗuwa dan jin murayar mace tare da Adamsy a wannan dare. Bata ƙara tsinkewa ba sai da ta ji muryarsa a karo na biyu yana cewa "Baby kinga ban shigo ba ko?" "Eh na jika shiru shi ya sa na yi tunanin anya lafiya kuwa?" "Bana jin daɗi ne, ke kince abincin kuwa?" Kai ta girgiza masa tare da cewa "A'a" "To ki je ki ci dan Ni yau bana jin zan iya cin wani abinci." "Nima bazan ci ba tunda ba zaka ci ba." "Kada ki mani haka, ta shi mu tafi to." Ra shi ya yi tare da riƙo hannunta cikin nasa, suka fita. Ko da Umma ta ji ƙarar ƙofar ta san cewa sun fita, zuciyarta sai tafarfasa ta ke yi, wato Adamsy ya ajiye mace a gidansa ne ko kuma wace ce wannan?" Kashe wayar ta yi dan ta san cewa basu tare da wayar dan ta ji fitarsu Wani irin dariya ta kece da shi tare da cewa "Anzo dai-dai wajen" Koda suka isa dinning area a saman cinyarsa ya zaunar da ita, da kansa ya dinga bata a baki har sai da ta koshi. Ɗaukarta ya yi cak ya nufi ɗakinsa da ita, kai tsaye bathroom ya nufa da ita a hannunsa. "Bari na yi maki wanka ko?" Sannan ya dire ta tare da sakar masu ruwa, ko kayan jikinta bai cire mata ba shima da jallabiya a jikinsa. Sai daga baya ya cire mata kayan jikinta, jallabiyar jikinsa ma ya cire. Bayan sun kammala ne ya ya ɗauko ta cak sai tsakiyar gadonsa, ya dire ta tare da jan bargo ya rufe ta, shima haurawa saman gadon ya yi ya shige cikin bargon. Ganin take-takensa ta san ba barinta zai yi ta yi barci ba,dan haka ta ce, "Kai fa ka ce mani baka jin daɗin jikinka" "Haka ne, amma a yanzu na wartsake ji na na ke yi garau." Kafin ta yi magana ne ya cafke bakinta ya fara tsatsa, hakan ya sa ta yi shiru ta zubawa ikon Allah idanu. Sai da ya ɗauki mintuna biyar yana shan bakinta ƙafin ya zare bakinsa daga nata, idanunta ne suka sauka akan sandar girmansa yadda ta miƙe samɓal kamar an dasa itace. Gabanta ne ya faɗi ganin yadda ta ƙara girma jijiyoyinta suka tashi, tunani da fargaba ne suka cika mata zuciya dan har yanzu tana jin zafin sex sai dai ba sosai ba. Hannunta ya kamo ya damƙa mata sandar girmansa a ciki, da sauri zata janye hannunta dai ya riƙe hannun nata ya matse yadda ya ji ta riƙe masa sandar girmansa da kyau hakan ya sa shi sakin ajiyar zuciya. Ɗaga idanunta ta yi tana kallonsa wanda shima ita ya ke kallo, da sauri da rufe idanunta daga kallonsa, dan ba zata iya jure kallon cikin idanunsa ba, saboda kwarjininsa ya mata yawa. Yatsarsa ya sa ya fara shafa laɓɓanta da su. Sannan ya ɗora bakinsa saman nata tare da yana lasar laɓɓanta na ƙasa, ji ya ke kamar yana lasar sweet. Ƙoƙarin cire hannunsa daga sandar girmansa ta yi wanda hakan ya sa ta ɗan motsa, tsayayyun breast ɗinra suna gogar kwantaccen gashin ƙirjinsa, wani gwauron numfashi ya sauke . Lumshe idanunsa ya yi tare da cire harshensa daga lips ɗinta, sai ya fara tafiya da harshensa zuwa wuyanta yana lasar fatar jikinta a hankali, yanayin yadda ya ke mata tafiya da harshensa a jikinta ne ya sa ta fara jin wani yammmm a jikinta, lokacin da ta ji harshensa akan tsayayyun breast ɗinta ta fara sauke wani marayan ajiyar zuciya, ɗora harshensa ya yi akan kan nipple ɗinta ta fara fidda numfashi, a hankali ya ke tsotson nipples ɗinta yana wasa da harshensa akai, Tsintar kanta ta yi da sanya hannunta tana tautsa gashin kansa. Ya cigaba da tsotson dayan ɗayan nipple ɗinta yana murza ɗaya. Lokaci guda ta fara jin kamar numfashinta zai shiɗe, lissafin da ke cikin kwakwalwarta suka nemi ƙwace mata. Haka ya cigaba da zautar da Humaira da salonsa, mai gigita mace. A hankali ya yi ƙasa da kansa har zuwa ramin cibiyarta, ya fara wasa da harshensa a wajen, a hanakali ta ke shafa kasar mararta, jinkinta duk ya sake. A hankali ya yi ƙasa da kansa zuwa mararta, harshensa ya zira bayan ya bude mata ƙafa, a hankali ya fara tsotson ƙasanta cikin salonsa mai gigita ta, wani abu ta ji ji tun daga kanta har zuwa tafin ƙafarta. Wani abu ta ke ji wanda bata taɓa jinsa ba a rayuwarta, shi kuwa nutsa harshensa ya yi ciki tare da tsohon wajen yana lasar ruwar mai yaƙi da ke fitowa daga ƙasanta. Lokaci ɗaya ya gigita Humaira ta fita daga hayyacinta sai ihu ta ke masa. Ita kanta sai wani shauƙi ta ke ji tana masifar jin daɗin abinda ya ke mata sosai, sai wani irin zillewa ta yi tana ƙanƙame kansa, ganin yadda ta ke yi ya saya ƙara kaimi wajen yi mata abinda ya ke yi. Kuma hannayensa na kan breast ɗinta yana sarrafa su. Shima kansa ya gigice ga sandar girmansa sai Harbin iska ta ke ta kumbura sosai. Daga shi har ita sun gama gigicewa basa cikin hayyacinsu, ba abunda ka ke ji a ɗakin sai sautin numfashinsu. Zare bakinsa ya yi daga ƙasanta ya maida bakinsa yana kissing ɗinta da sauri-sauri. Buɗe ƙafarta ya yi ya karanto addu'ar saduwa da iyali sannan ya shige ta. Ajiyar zuciya suka sauke a tare, ta ke ya fara mata suratai da sambatunsa mai haɗe da gurnani, yana godiya yana saka mata albarka. Fiye da awa ɗaya suka ɗauka suna abu guda, wannan daren ya zama dare na musamman a wajen Humaira, dan Adamsy ya jiyar da ita daɗin da bata taɓa jinsa ba a rayuwarta, ya shayar da ita zumar soyayyarsa. Bayan ya samu nutsuwa ne ya kwanta a jikinta yana maida numfashi. Kafin ya mirgina gefe tare da rungumo ta a jikinsa, kissing goshinta ta yi tare da cewa: "Allah ya yi maki albarka" Murmushi kawai ta yi dan ya gajiyar da ita da yawa. Sai dai dukkansu sun jiyar da junansu daɗi na musamman. Zuba mata idanu ya ya yana kallonta, dan ta kasance ita din ta dabam daban ce a cikin mata. Ya godewa Allah da ya azurtashi da samunta a matsayin macen aure. Ga ta ƙaramar yarinya duk da ƙarancin shekarunta amma ta ke gigita tunaninsa ta birkita masa lissafi. Ɗaukarta ya yi suka nufi bathroom don yin wanka. Ɓangaren Umma kuwa tunda ta ji muryar Humaira a waya ta kasa barci, zuciyarta cike da saƙe-saƙe. Ta ƙalla wannan ta kwance wancan haka ta dinga yi, dan fa kada a ce wata ce ya ajiye a gidansa, ko ya ke so ya aure ta. Sai dai kuma ta san waye Adamsy ta san abunda zai iya aikatawa da wanda bazai iya ba. Ta san cewa shi ba fasiƙi bane ko mazinaci, amma kuma me mace ke yi a gidansa a wannan daren? Tabbas a cikin gidan ta

Chapter 15 of 19