Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
yake tace "Yaya da gaske?" Kallanta yai sannan yace "me kike shirin yi? Yanzun ma pretending din faduwa zakiyi dan in tare ki?" Kallansa tai tana dariya sannan ta matsa daga matsowar da tai tana cewa "wlh dazu faduwa nazo yi." Bai kalleta ba, ta jawo kwananta kusa kadan tana cewa "Yaya yaushe zamu? Yau? Gobe?" Tea yadan kurba sannan yace " yanda kika damu da Mahaifiyarki me yasa kike tsoro?" Har tayi shiru kamar bazata amsa ba kafin tace "a haka na taso, daga ni har Goggo bamu da daraja bare matsayi." Idanunsa na kanta yana dan nazari kafin yace "ki binciki mahaifinki, banaji akwai igiyar auranta akanshi." Jalila ta kalleshi tace " To yaya, ni tsoro nake karma su kara dauke Goggon." Kamar bazai tanka mata ba sai taji yace "sai ke ki dauketa kafinsu su dauke ta." Da sauri ta kalleshi tace "kamar ya?" Abincinsa ya cigaba da ci, yana gamawa ya mike yai toilet, shiru tai tana nazari kalamansa wanda bata fahimta ba sam......... ******* Inna ce ta kalli Mumy tace " waccen sokon yaje gun Jalilan?" Mumy tace "Inna wai dan Allah meyasa kike haka ne? Karfa ki manta mahaifin jikokinki ne." Tai dan tsaki tace "ni tambayarki nake yaje ko baije ba?" Tace "wai tayaya zaije gidan sirikansa yana namiji?" Inna tace " ta yaya zaije? Ki tashi ki sanar dashi in har shi ya kasa zuwa ya ja mata kunna ni zan yi abinda ya dace, tun kafin zance yakai gun matar Taura har yaje gunta" Mumy tace to ta mike ta sauko fuskarta a hade. ******* Zaliha zaune a cikin mota tana jiran Abba wanda ya fita siyo musu abu ya dawo, ta sa hannu ta dau wayarsa, ba security hakan yasa kawai ta bude ta shiga gallery tana kallan hotuna, ba wasu pictures bane a ciki yawanci na aikinsa ne, sai Matarsa da ta gani wace ta riga dama ta santa, sai Ameera data gani daga baya wace taga tsantsar kamar matarsa a fuskarta. Maza biyu ta gani sunsa kaya iri daya da alama basu ma san sanda aka musu hoton ba saboda kallon wani gun da sukeyi, dayan fuskarsa a hade ba alamar dariya da alama labarin ba burgeshi yai ba, dayan kuwa fuskarsa a sake take. Kurama wanda ya hade fuskar ido tai, waye wannan haka? Waye haka?????? Nace kece inaji kika koma haka😏 Ajiye wayar tai tare da kallan titi, ita ba tsarin soyayya a ranta ba kuma ta tunanin soyayya shine abunda ya dace da ita, abu daya ta sani a rayuwa ta ganta a katan gida a katuwar mota da waya mai masifar tsada, to komai ya biyo bayan wadannan..... #OneLuv💖 🗯 *JALILAH* 🗯 Written By : *AYUSHER MUHD* ✔ote me on Wattpad : *Ayusher Mohd* *HASKE WRITER'S ASSOCIATION* (_D home of expert and perfect writer's_💡) *36* Ameera ta kalli Aina’u tace “dan Allah kizo mu tafi tare.” Aina’u ta maida kanta ta kwanta kan gado tace “dan Allah kimin uzuri, kema kinsan bazan iya zama a gidan ku kamar da ba.” Ameera ta dan hade rai tace “kin san da haka me yasa ke da kike yar uwa har kika bari bare ta aureshi in har kinsan kina sanshi?” Aina’u ta mike ta zauna akan gado tace “Ameera ni kike so in kai kaina gunsa?” Tace “daga baya kenan, kema tun farko kinso rigima kinfi kowa sanin Halin Aunty Nana da yanda ta daura buri akanki, me zaisa ki wani fito da zancen wai kinasan yaya?” Aina’u ta kafe ta da ido cikin rashin jin dadin kalamanta, Ameera ta mike tace “ in ba so kike zumuncinmu yai rauni ba ki cire wannan zancen, ki ajiye shi a cikin dakin nan, na rokeki da Allah.” Ta karasa maganar tare da shiga toilet. Aina’u ta bita da kallo tasan gaskiya ta fada mata amma duk da haka sai dataji zafinta. Komawa tai ta kwanta cikin takaici. Ameera na fitowa ta kalleta sannan ta bude kofa ta fita falo ba tare da ta mata magana ba. *********** Jalila tana zaune a falo tana kara tunanin kalaman Hassan, haka ta sauko tana girkin rana amma tana kara maimaita kalaman a ransa, me yake nufi? In ta dauketa ta kaita ina to? Batama san Ummy ta shigo kitchen din ba sai ji tai ta tabata. Kallanta tai da sauri tace “Ummy!” Ummy tai murmushi tace “tunanin me kike haka? Kin kunna fanfo yanata zuba?” Jalila ta kashe fanfon da sauri tana cewa “wlh ban kula ba sam.” Ummy ta karaso ta dau cabbage ta fara yankawa tana cewa “ Hassan ne?” Da sauri tace “ba shi bane.” Tace “Nice?” Jalila ta tsame hannunta tana cewa “ke kuma Ummy?” Tace “eh mana, kinsan dan Adam ajizine, to ko Sagir ne?” Tace “wlh ba kowa Ummy kawai abu nake tunani.” Tai murmushi tace “ to ki rage yawan tunani haka, in kin kasa fahimtar abu ki tambayi wanda ya saki a duhu ko kuma ki nemi wanda zai fahimceki.” Kai ta daga cikin jin dadi tace “nagode Ummy.” Sannan ta ce “ina zuwa.” Da gudu tabar kitchen din ta haw sama, tana hakki ta shiga cikinn dakin, yana kwance kamar me bacci ta shiga. Kai ya girgiza kawai ba tare da ya kalleta ba, dan yasan in ba ita ba waye zai banko mai kofa haka? Jalila ta isa kusa dashi tana hakki tace “Yaya!” Idanunsa a rufe sai dai yadan yi motsi da hannunsa daya yake kan goshinsa, ta kara gyarawa sannan tace “Yaya dan Allah me kake nufi? Naga ni ba gida ba, ba yan uwa ba, in na dauketa in kaita ina?” Ta karasa maganar tana hakki. Bai bude idanunsa ba yace “ni zaki tambaya?” Ta sa gwiwowinta a kasa sannan ta sunkuyo jikin gadon tace “ yaya tunda kai magana na tabbatar da abinda kake nufi,, shiyasa naketa tunani har Ummy ta bani amsa.” Yanzu kam jin an anbaci Ummy yasa ya bude idanunsa ya dan kalleta, yace “tace me?” “In tambayi wanda ya sani a duhu in har bangane ba.” Ya gyara kwanciyarsa tare da juya mata baya yace “ ni ai banine na saki a duhun ba.” Mikewa tai ta dawo ta bangaren daya juya tace “ Yaya kaine fa kace in dauketa kafin su dauketa.” Yace “sosai haka nace.” Ya fada yana kallanta. Tace “to ai shine ban gane ba.” Yace “baki gane ba ko kwakwalwarki bata aiki yanda ya kamata?” Baki tadan turo jin wannan bakar maganar, ya kalleta yace “na nawa kike ci a skul? Na tabbatar double number kike dauka.” Fuskarta a dan hade tace “double din ai kala kala ne, ni na farko farko nake dauka.” Yanzu ma bai san bakinsa ya dan murmusa ba, sai kallanta dayai yace “ what’s the difference?” Tace “ mai daukan double number akwai yan 10’s akwai 20’s akwai 30’s har 50’s ma akwai kaga kuwa ba daya bane.” Kai yadan jinjina kadan sannan ya sakala hannayensa tare da maida hankali kanta yace “ and?” Tace “ mene?” Yace “ u.” Shiru tai tana dan kumburo baki sannan ta mike tace “Yaya ni danazo magana daban ka canza ta zuwa wani.” Hannunsa yasa yadan bugi gefen sa wajen saitin cikinsa, kallansa tai sannan tace “in zauna?” Da ido ya mata alamar eh, nan ta zauna tana kallanshi, ganin yanda ya kafeta da ido ne yasa tai saurin dauke nata idanun. Hassan ya kalleta yace “ me yasa kika aureni? Bayan baki sanni ba?” Dagowa tai ta kalleshi, yanayin idanunta suka canza, yace “am sry let me change the question, me yasa kika bari aka miki auren dole? Last time da na tambayeki baki bani amsar da ya dace ba.” Jalila idanunta ne suka ciciko tana kallansa tana wani murmushin wanda kana gani kasan na damuwa ne ta dan rangwada kai gefe kadan tace “ ya zanyi? Bayan rayuwar mahaifiyata na hannunsu.” Yace “ kin taba ganin rayuwar wani a hannun wani dan Adam irinsa?” Bakinsa tasan rufe da labanta kafin ta kalleshi tanna share hawaye tace “she is too sick, wanda hakan ya tsoratani, sunce in ban aminceba bazasu taimaketa ba, how can i.......” Hawaye ya cigaba da zubo mata, idanu ya zuba mata kafin yace “sai yaushe ne zaki gama?” Ta kalleshi tana hawaye tace “mene?” Da kai ya mata alama da fuskarta. Ta share hawayenta tana cewa “ na gama.” Gani tai ya mike ya zauna, sannan ya sa kafafunsa ta daya bangaren ya saukar kasa kamar mai shirin sauka sannan yace “ sai a fara canza mata asibiti, inda suma bazasu ganta ba kafin ta samu lafiya cikake.” Da sauri ta kalleshi, tace “Yaya!” Cikin wani yanayi ta kira sunan wanda kana ji kasan kira ne na jin dadi da ba zata.” Mikewa yai tare da bude wardrobe, gaba daya ita kam ta kame a zaune tana mamakinsa, a yanda ta ganshi bata taba tunanin mutumin nan zai mata rana ba, ta dauka itace ake san ta taimakeshi batasan itace wacce za’a taimaka ba, sannan batasan zai ata rana a dan karamin zaman da sukai ba, sai gashi tana ganin side na halayensa kala kala, wanda ta tabbatar zaman taren da sukai, su kwana tare su tashi tare shine yasa ta fahimci hakan, lalai taga hallaci daga gunsa, da gun Ummy. Batasan tayi nisa a tunani ba sai jitai yace “sai yaushe zaki fadama Ummy?” Tace “ bansan in kara mata damuwa.......” Da sauri tai shiru tare da juya kai, takowa yai a hankali zuwa inda take, yasa hannu ya juyo da fuskarta yace “Damuwarta?” Yawo ta hadiya sannan ta mike da sauri ta matsa daga inda yake. Hannu yasa a gefen cikinta ya jawota yana kallanta da idanunsa wanda suka canza. Gabanta ne ya shiga faduwa, tana kallansa. Dayan hannun yasa ya juyo da fuskarta saitinsa yace “ tambayarki nake.” Jalila idanuna suka firfito tace “ hmm.” Saketa yai yana neman fita, da sauri tasha gabansa tace “Yaya Please!” Kallanta yai yace “ in bakyasan in tambayeta ki fadamin meke faruwa?” Jalila ta kalleshi tace “ wlh bansani ba nima, ranan nan ne na fita naji Abba nadan fada.” Yace “yace me?” Jalila tace “Yaya dan Allah.....” Cikin zafi yace “ bani hanya” Jikinta ne yai sanyi ta kalleshi sannan ta sanar dashi abinda ya faru, ta daura da cewa “Yaya dan Allah karka nuna ka sani, dan Allah.” Gani tai a hankali idanunsa sun rikede, a hankali tadan matsa baya kadan, tana tsoron kar ya mazge ta. Gani tai ya dau key din mota a zuciye yayi waje. Biyoshi tai da sauri, sai taga ya fita waje. Komawa tai kitchen gun Ummy tana cewa “Ummy yahkuri na dade.” Ummy tai murmushi tace “bakomai, dama kinyi zamanki, Hassan ne ya fita?” Tace Umm kawai dan batasan me zata ce ba daga nan...... #OneLuv💕 🗯 *JALILAH* 🗯 Written By : *AYUSHER MUHD* ✔ote me on Wattpad : *Ayusher Mohd* *HASKE WRITER'S ASSOCIATION* (_D home of expert and perfect writer's_💡) *36* Ameera ta kalli Aina’u tace “dan Allah kizo mu tafi tare.” Aina’u ta maida kanta ta kwanta kan gado tace “dan Allah kimin uzuri, kema kinsan bazan iya zama a gidan ku kamar da ba.” Ameera ta dan hade rai tace “kin san da haka me yasa ke da kike yar uwa har kika bari bare ta aureshi in har kinsan kina sanshi?” Aina’u ta mike ta zauna akan gado tace “Ameera ni kike so in kai kaina gunsa?” Tace “daga baya kenan, kema tun farko kinso rigima kinfi kowa sanin Halin Aunty Nana da yanda ta daura buri akanki, me zaisa ki wani fito da zancen wai kinasan yaya?” Aina’u ta kafe ta da ido cikin rashin jin dadin kalamanta, Ameera ta mike tace “ in ba so kike zumuncinmu yai rauni ba ki cire wannan zancen, ki ajiye shi a cikin dakin nan, na rokeki da Allah.” Ta karasa maganar tare da shiga toilet. Aina’u ta bita da kallo tasan gaskiya ta fada mata amma duk da haka sai dataji zafinta. Komawa tai ta kwanta cikin takaici. Ameera na fitowa ta kalleta sannan ta bude kofa ta fita falo ba tare da ta mata magana ba. *********** Jalila tana zaune a falo tana kara tunanin kalaman Hassan, haka ta sauko tana girkin rana amma tana kara maimaita kalaman a ransa, me yake nufi? In ta dauketa ta kaita ina to? Batama san Ummy ta shigo kitchen din ba sai ji tai ta tabata. Kallanta tai da sauri tace “Ummy!” Ummy tai murmushi tace “tunanin me kike haka? Kin kunna fanfo yanata zuba?” Jalila ta kashe fanfon da sauri tana cewa “wlh ban kula ba sam.” Ummy ta karaso ta dau cabbage ta fara yankawa tana cewa “ Hassan ne?” Da sauri tace “ba shi bane.” Tace “Nice?” Jalila ta tsame hannunta tana cewa “ke kuma Ummy?” Tace “eh mana, kinsan dan Adam ajizine, to ko Sagir ne?” Tace “wlh ba kowa Ummy kawai abu nake tunani.” Tai murmushi tace “ to ki rage yawan tunani haka, in kin kasa fahimtar abu ki tambayi wanda ya saki a duhu ko kuma ki nemi wanda zai fahimceki.” Kai ta daga cikin jin dadi tace “nagode Ummy.” Sannan ta ce “ina zuwa.” Da gudu tabar kitchen din ta haw sama, tana hakki ta shiga cikinn dakin, yana kwance kamar me bacci ta shiga. Kai ya girgiza kawai ba tare da ya kalleta ba, dan yasan in ba ita ba waye zai banko mai kofa haka? Jalila ta isa kusa dashi tana hakki tace “Yaya!” Idanunsa a rufe sai dai yadan yi motsi da hannunsa daya yake kan goshinsa, ta kara gyarawa sannan tace “Yaya dan Allah me kake nufi? Naga ni ba gida ba, ba yan uwa ba, in na dauketa in kaita ina?” Ta karasa maganar tana hakki. Bai bude idanunsa ba yace “ni zaki tambaya?” Ta sa gwiwowinta a kasa sannan ta sunkuyo jikin gadon tace “ yaya tunda kai magana na tabbatar da abinda kake nufi,, shiyasa naketa tunani har Ummy ta bani amsa.” Yanzu kam jin an anbaci Ummy yasa ya bude idanunsa ya dan kalleta, yace “tace me?” “In tambayi wanda ya sani a duhu in har bangane ba.” Ya gyara kwanciyarsa tare da juya mata baya yace “ ni ai banine na saki a duhun ba.” Mikewa tai ta dawo ta bangaren daya juya tace “ Yaya kaine fa kace in dauketa kafin su dauketa.” Yace “sosai haka nace.” Ya fada yana kallanta. Tace “to ai shine ban gane ba.” Yace “baki gane ba ko kwakwalwarki bata aiki yanda ya kamata?” Baki tadan turo jin wannan bakar maganar, ya kalleta yace “na nawa kike ci a skul? Na tabbatar double number kike dauka.” Fuskarta a dan hade tace “double din ai kala kala ne, ni na farko farko nake dauka.” Yanzu ma bai san bakinsa ya dan murmusa ba, sai kallanta dayai yace “ what’s the difference?” Tace “ mai daukan double number akwai yan 10’s akwai 20’s akwai 30’s har 50’s ma akwai kaga kuwa ba daya bane.” Kai yadan jinjina kadan sannan ya sakala hannayensa tare da maida hankali kanta yace “ and?” Tace “ mene?” Yace “ u.” Shiru tai tana dan kumburo baki sannan ta mike tace “Yaya ni danazo magana daban ka canza ta zuwa wani.” Hannunsa yasa yadan bugi gefen sa wajen saitin cikinsa, kallansa tai sannan tace “in zauna?” Da ido ya mata alamar eh, nan ta zauna tana kallanshi, ganin yanda ya kafeta da ido ne yasa tai saurin dauke nata idanun. Hassan ya kalleta yace “ me yasa kika aureni? Bayan baki sanni ba?” Dagowa tai ta kalleshi, yanayin idanunta suka canza, yace “am sry let me change the question, me yasa kika bari aka miki auren dole? Last time da na tambayeki baki bani amsar da ya dace ba.” Jalila idanunta ne suka ciciko tana kallansa tana wani murmushin wanda kana gani kasan na damuwa ne ta dan rangwada kai gefe kadan tace “ ya zanyi? Bayan rayuwar mahaifiyata na hannunsu.” Yace “ kin taba ganin rayuwar wani a hannun wani dan Adam irinsa?” Bakinsa tasan rufe da labanta kafin ta kalleshi tanna share hawaye tace “she is too sick, wanda hakan ya tsoratani, sunce in ban aminceba bazasu taimaketa ba, how can i.......” Hawaye ya cigaba da zubo mata, idanu ya zuba mata kafin yace “sai yaushe ne zaki gama?” Ta kalleshi tana hawaye tace “mene?” Da kai ya mata alama da fuskarta. Ta share hawayenta tana cewa “ na gama.” Gani tai ya mike ya zauna, sannan ya sa kafafunsa ta daya bangaren ya saukar kasa kamar mai shirin sauka sannan yace “ sai a fara canza mata asibiti, inda suma bazasu ganta ba kafin ta samu lafiya cikake.” Da sauri ta kalleshi, tace “Yaya!” Cikin wani yanayi ta kira sunan wanda kana ji kasan kira ne na jin dadi da ba zata.” Mikewa yai tare da bude wardrobe, gaba daya ita kam ta kame a zaune tana mamakinsa, a yanda ta ganshi bata taba tunanin mutumin nan zai mata rana ba, ta dauka itace ake san ta taimakeshi batasan itace wacce za’a taimaka ba, sannan batasan zai ata rana a dan karamin zaman da sukai ba, sai gashi tana ganin side na halayensa kala kala, wanda ta tabbatar zaman taren da sukai, su kwana tare su tashi tare shine yasa ta fahimci hakan, lalai taga hallaci daga gunsa, da gun Ummy. Batasan tayi nisa a tunani ba sai jitai yace “sai yaushe zaki fadama Ummy?” Tace “ bansan in kara mata damuwa.......” Da sauri tai shiru tare da juya kai, takowa yai a hankali zuwa inda take, yasa hannu ya juyo da fuskarta yace “Damuwarta?” Yawo ta hadiya sannan ta mike da sauri ta matsa daga inda yake. Hannu yasa a gefen cikinta ya jawota yana kallanta da idanunsa wanda suka canza. Gabanta ne ya shiga faduwa, tana kallansa. Dayan hannun yasa ya juyo da fuskarta saitinsa yace “ tambayarki nake.” Jalila idanuna suka firfito tace “ hmm.” Saketa yai yana neman fita, da sauri tasha gabansa tace “Yaya Please!” Kallanta yai yace “ in bakyasan in tambayeta ki fadamin meke faruwa?” Jalila ta kalleshi tace “ wlh bansani ba nima, ranan nan ne na fita naji Abba nadan fada.” Yace “yace me?” Jalila tace “Yaya dan Allah.....” Cikin zafi yace “ bani hanya” Jikinta ne yai sanyi ta kalleshi sannan ta sanar dashi abinda ya faru, ta daura da cewa “Yaya dan Allah karka nuna ka sani, dan Allah.” Gani tai a hankali idanunsa sun rikede, a hankali tadan matsa baya kadan, tana tsoron kar ya mazge ta. Gani tai ya dau key din mota a zuciye yayi waje. Biyoshi tai da sauri, sai taga ya fita waje. Komawa tai kitchen gun Ummy tana cewa “Ummy yahkuri na dade.” Ummy tai murmushi tace “bakomai, dama kinyi zamanki, Hassan ne ya fita?” Tace Umm kawai dan batasan me zata ce ba daga nan...... #OneLuv💕 🗯 *JALILAH* 🗯 Written By : *AYUSHER MUHD* ✔ote me on Wattpad : *Ayusher Mohd* *HASKE WRITER'S ASSOCIATION* (_D home of expert and perfect writer's_💡) " *Sending you smiles for every moment of your special day...Have a wonderful time and a very happy birthday!*" .......Phertyn Uwani😂 (El-Mustapha) *37* Haryasa key ya ta da motar sai ya kashe motar ya kwantar da kansa jikin kujera tare da rufe idanunsa. Idanunsa ya bude wanda yanzu ya kara kadawa yai jaa sosai, wayarsa ya dauko ya kira number Abba. Bayan sun gama yawo shi da ita yai parking din motarsa a gaban gidansu. Zaliha ta kira number yayarta a waya tace "Aunty mun dawo." Tace "to bari in fadamai ya fito." Hafiz ta kalla wanda ke faman hada takardu tace mai "Taura yana waje." Wasu takardun ya dauka ya fita, Taura na ganinshi ya kalleta yace "ki shiga ciki bari muyi magana." Tace "a'a ku gama magana ni ina jiranka anan, banasan rabuwa dakai yanzu." Taura yai murmushi sannan ya fita, tsayawa sukai da Hafiz suna tattauna wani abun. Ringing din waya ne yasa ta kalli inda ya ajiye wayarsa, Eldest Son abinda taga an rubuta kenan. Eldest? Tuno hoton maza biyun nan tai, ta tabbatar wanda ya maze din nan shine babban, murmushi naga tayi sliding ta daga wayar, a kunnenta ta kara. Hassan shiru yai kafin can yace "Abba?" Zaliha tadan sake murmushi tace "Bayanan." Gani nai Hassan ya bude kofar motar ya fita yace "waye" Gaban Zaliha ne ya fadi dan batasan ya akai ta tanka mai ba. Cikin tsawa yace "waye nace?" Bakinta ta shiga motsawa dan ta kasa magana, raban dataji tsawa ace ita akema har ta manta. Hassan cikin tsawa da karfin gaske yace " kin fadamin ke wacece ko sai nazo nan na fasa miki baki." Zaliha ta kalli inda Taura yake a rikice tace "Bari ba........" Yace "ina mai wayar?" Da sauri ta bude motar ta taho inda Taura yake jiki na rawa ta mika mai wayar. Yana ganin sunan Hassan gabansa ya fadi, kallanta yai cikin takaici yace "Meyasa kika dagamin waya?" Tace "bansani ba nima...." Matsawa yai daga gun sannan ya kara wayar a kunnensa yace "Hassan!" "Hassan? How can u call my name as if ba abinda ke faruwa" Abba yace "Ya akai? Ina wani meeting ne Secretary gun ce ta dauka." Hassan fuskarsa ta kara hadewa yace " Wacece wannan? Abba me kakeyi a garin Abuja? Ba dai......" Kasa karasawa yai saboda kansa da yaji yamai nauyi, Abba a rikice yace "Hassan? Hassan jikin ne?" Idanunsa ya runtse cikin takaici yace " Abba ko ka manta wacece Ummy a gareka? Ta yaya zaka yi mata haka?" Abba a rikice yace "Hassan ba haka bane ka tsaya kaji." Cikin takaici yace " Wallahi Wallahi Abba in dai ina numfashi a doron kasa bazan taba bari ka tozarta Ummy ba, sannan kayi gaggawar gayawa wannan yarinyar dan na tabbatar muryar yarinya naji, wallahi in har bata shiga hankalinta ba har cikin gidan ubanta zanzo in lahantata, in yaso a kamani." Ya kashe wayar cikin takaici sannan ya saki wayar kasa cikin wani irin bakin ciki ya saki wani irin kara tare da tsugunnawa. Jalila da Ummy dake kitchen suka fito da gudu saboda karar da sukaji, da sauri Ummy ta karasa kusa dashi tace "Hassan! Menene?" Idanunsa na runtse bashi koma da alamar dagawa, Ummy ta kalli Jalila a rikice wacce itama gaba daya hankalinta ya tashi, tace "Jalila kira Sageer a daki." Da gudu a juya, bata kwankwasa kofar ba saboda rikicewar da tai itama ta bude kofar. Yana kwance daga shi sai singlet da gajerar wando, yana ganinta ya mike zaune da sauri, juyawa baya tai da sauri tace "Uncle kazo, yaya....." Ai yanajin tace yaya ya sauko da sauri ya zari goduwar riga ta fito, shima ya fito bai ma karasa sa kaya ba sai a falon. Yasan nanan a tsugunne duk yanda Ummy tai ta dagashi yaki, Sageer na zuwa ya dagashi da kyar, kallan Ummy Hassan yai idanun sa jawur kai kace garwashi. Ummy batasan hawaye na zubo mata ba tace "Hassan lafiya?" Idanunya rufe kawai dan takaici, wato ita tana nan ta dauka mijinta na aiki ashe mata yake bi? Tun yaushe ya fara? Badai zina yake ba? Sageer ya kalleta yace "Ummy akaishi daki." Ta matsa tana share hawayenta, hannunsa ya zare daga jikin Sageer sannan yace "take care of Ummy zan karasa da kaina." Sageer ya kalleshi har yai gaba, Jalila tabi bayansa da sauri. Ummy kam jingina tai da motarsa tana share hawaye, Sageer yace "Ummy muje ciki." Kallansa tai tace "Sageer kaji karar da ya saki? Bai tabayin irin haka ba, ina murna ya fara samun sauki, Sageer meke shirin faruwa?" Sageer yai shiru tausayin Yaya da Ummy ya hanashi cewa komai, ta share hawayenta sannan tace " Sageer kaje gun Dr kajii ko da matsala." Sageer yace "To Ummy, amma muje ciki ki zauna tukun na." Hassan na shiga ya zauna a kasa jikin gado ya jinginar da kansa a jikin gado. Jalila ta tsaya a bayansa ta rasa ta ina zata fara mai magana, ta dade a tsaye dan tayi wajen minti ashirin kafin ta juya jiki a sanyaye, hannu yasa ya riko hannu ya riko hannunta ta baya. Juyowa tai da sauri tana kallansa, haka suka tsaya hannunsa na rike da nata ba kuma wanda

Chapter 16 of 38