Share this page
har fira sukan yi. Amma daga ranar da aka aura masa ita yake jin haushin ta. Maryam ba ta da masifa ko mugun hali, amma idan aka tsokane ta ba ta barin mutum. "Iskancin banza kawia." "Ina fatan dai ba da ni kake yi ba ko?" "Idan dake aka yi sai me? Ke da ke nake yi." "Wallahi ni kam ba ƴar iska ba ce." Ta fada cike da ɓacin rai. Daidai lokacin da ya yi horn maigadi ya wangale masa gate ɗin gidan. Parking ya yi tare da cewa. "Na ce waye ɗan iskan." "Ko ma waye ya san kansa." Ta fada tana ficewa daga motar. Da mamaki ya saki baki yana kallonta." "Lallai zan ci uban yarinyar nan." Da sauri ta nufi kofar da take tunanin nan ne kofar shiga falon. Tana murda handle ɗin kofar ta ji ta bude. Shiga ta yi bakinta ɗauke da sallama. Fada ta yi tana cewa. "Wannan wace irin rayuwa ne, ba 'yan kawo amarya na kowa, sannan wanda aka ce ango ya rufe ni da masifa sai baƙin tai yake yi a daren farko?" Da Karfi ya banko ƙofar yana cewa. "Na ce waye ɗan iskan?" Ba tare da Fargaba ba ta ce. "Na ce ni ba yar iska ba ce wallahi, ɗan iska ai shi ya san kansa." Kafin ta rufe baki ya ɗauke ta da mari, wanda sai da ta faɗi, ganin ya yo kanta zai dake ta ta ja baya, don idan ba ta kare kanta ba ta san za ta sha wahal ya saka ta yi kokarin ɗaukar wata yar tukunyar fulawa da ta gani a gefenta. Jifansa ta yi a goshi wanda tukunyar ta fashe a goshinsa sai ga jini na zuba. Tsaro ya kama ta ta fara kuka tana cewa. "Don Allah ka yi hakuri ban san yadda aka yi har..." Ƙasa ƙara sawa ta yi sakamakon ƙwallo da ita da ya yi, daka nan ya far dukanta, ganin zai illata ta ya saka ta yi karfin halin sake fuskar wata tukunyar fulawa ta jefa masa, sai dai cikin zafin nama ya goje tukunyar ta daki bango ta tarwatse, cikin sauri kafin ta yi wani yunkurin ya damƙowuyarta da hannunsa ya shaƙe ta, jin shaka tun kafin ta galabiat ta gantsara masa cizo a hannunsa, da ƙarfi ta datse masa fatar wanda har sai da jini ya fito. Tsabar zafin da ya ratsa shi ne ya saka ya sake wuyanta, jini ya gani ya sake yo wa kanta gadan-gadan, tana ganin haka ta mike ta bi wani corridor wanda ba ta san ko ina ba ne ta dai nufa ne. Kitchen ne tana shiga ta tsaya cak tana masa kallon banza ta ce. "Zai fi kyau a ce ka rabu da ni, ka yi harkar gabanka, idan ba haka ba wallahi sai sai mu yi kare jini biri jini da kai a gidan nan, don ni ba sakarya ba ce da zan zauna ka mayar da ni tamkar tabarmar zamanka ba ne. Hannu ya daga da niyyar kai mata mari ta kauce da sauri, ya sake kai wa a karo na biyu ya ta tare da hannunta da ya sha zanen jan lalle. Cikin azaba ta saki ƙara tare da kai hannu ta ɗauki toaster oven dake kan kitchen cabinet ta buga masa, sai dai kafin ya kau ce ya sa same shi a hannu. Daga nan kowa ba ya fara ba kokarin ka wa ɗan uwansa hari tare da ƙoƙarin kare kansa. Duk abun da ta rarumo z ta jefa masa wani ya kauce wani kuma ya same shi. Kasancewar ita ma jajirtacciyar mace ce ya saka ba ta gaji ba, duk da dukan da yake kai mata, ko ya rike hannun ya kwace abun da ta ɗauka za ta buga masa. Tsawon mintuna suna cikin wannan halin, ga jikinta jini na zuba a goshinsa, har ya fara ganin kiri, ita kanta ta gaji sosai karfin hali kawai take yi. Sai da suka gaji kowa ya jigata daga shi har ita kafin suka zube a wajen suna mayar da numfashi. Kowa ya gaji a cikinsu, ji kam har jure ke ɗibarsa, yana tunanin Maryam aljanu ne da ita yadda ta dage duk abinda ya fltati gabanta sai ta jefa masa ko ta buga masa, wanda ganin haka ke saka yana ja da baya ɗin gudun kada ta illata shi. Tsawon mintina fmgoma suna zHnd ka mayar da numfashi ba wanda ya iya ko motsin karki. Cikin karfin halin da ya ta taso masa ya mike tsaye ya fice daga kitchen ɗin yana rike da kansa dake fitar da jini ta goshinsa. Ita ma daƙyar ta iya tafiya ta nufi wani bedroom da take tuninin nan ne na ta, cikin ikon Allah tana shiga ta ga nan ne. Murza key ta yi ya rufe ta ciki, bathroom ta nufa ta cire Kayanta , ruwa mai zafi ta fada jikinta da shi, sannan ta fito ta sanya kayan barci ta kwanta, tana tuninin irin rayuwar da za su yi da Yaa Mansur a cikin gidan, don tabbas da ta akama matukar ba ta tsaya ta ƙwatarwa kanta ƴanci ba to ba za su daidaita ba, amma idan ya ga ita ma fa janwuya ce zai shafa mata lafiya, daga ta yi masa magana kawai sai ya hau zaginta ba za ta dauki rayuwar ƙasƙanci a gidan aurenta ba, dole sai ta jajirce domin rumgumar ƴancin rayuwar gidan aurenta _Sadik_ Bayan sun gama rugimar su da Mansur ya nufi gidansa, yana direbin sai huci yake yi saboda shi ma zafin zauciyar ne da shi, kamar ba Abbi Ummi suka haife shi ba, sam bai ɗauki sanyin halinsa ba, gara Mahmud da Zahrah su suna da sanyin hali, duk da Zahrah idan aka kure ta tana da kafiya da taurin kai, amma Mahmud sanyin halinsa ya yi yawa. Driving kawai yake yi yana huci domin abun da Mansur ɗin ya yi masa ya masa zafi, kawai don an aura masa ƙanwarsa shi ne zai masa wannan rashin mutuncin, har yana zuga kanwar akan ta yi masa wulakanci a gabansa. To ai ba son ta yake yi ba, ballantana ayi masa haka, don da son ransa ne ai ba zai ce zai aure ta ba, tun da ya san ba zaman lafiya da jituwa ga iyayensu. Da ace kowa zai yi ƙanwarsa haka ashe shi ma da ya yi wa Zanrah muguwar huduba da ka aura mata Hilal. Kwafa kawai ya yi ba tare da ya yi magana ba, Nadeeya ko duk ta damu , saboda Allah ya gani ko da aka ce an aura mata Sadik ta yi farin ciki a zuciyarta, ba ta nuna ba ne ganin iyayen na ta na bakun ciki da lamarin. Amma tabbas ita ya yi mata don tana son namiji kyakkyawa don dama yaran Ummi kaf kyawawan gaske ne su ita suka dauko kamanninta ne da su. Kyakkyawar bafulatana. Don Zahrah har ta so ta kere Ummi a kyawu, kuma dukkansu uku Mahmud, Sadik, Zahrah, duk wanda ya kalle su ya san jini ɗaya ne saboda suna kama da juna sosai har dai ita da Sadik ɗin. Horn Sadik ya yi a kofar gidansa, Maigadi ta leƙo ya ga shi ne ya bude masa gate. Yana gama parking kafin ya fito ya ji muryar Nadeeya na cewa. "Am sorry." Bai kalle ta ba ya ce. "Sorry for what?" "Wallahi ba za ka samu matsala da ni ba na yi maka alkawari." "Wannan kuma matsalar ki ce don idan ma zuga ki suka yi don ki yi Mani rashin mutunci, to daidai da zamaninki nake, don wallahi ba za ku ci riba da Ni ba sai dai ki sha bakar wahala, ko shi yayan na ki bai ci galaba a kaina ba, don haka duk wanda ya kwana lafiya shi ya so, ba ni na ce ina son ki ba ballantana a tsane ni don an aura mani ke." Dum gabanta ya faɗi, sau biyu kenan tana nuna baya son ta , ranar da ta je ɗakinsa bisa umarnin Papa akan ko zasu yi wani event ne, ya nuna ba auren soyayya suka yi ba me za su je yi wa event, ta ce baka so na ne, ya ce ke kina so na, tun da ya ce ta tafi za su yi magana yana aiki ta yi ta tsammanin jin sa amma shiru bai bi ta kanta ba. "Yaa Sadik." Shirin fita yake yi daga motar amma sau ya juyo ya lalle ta jin ta kira shi cikin sanyi. Bai amsa ba ta cigaba da cewa. "Ba ka yi hakurin ba ne?" "Ni ba ki yi Mani laifin komai ba Nadeeya." "Amma a dalilina aka yi maka haka." "Kada ki damu." Yana fadar haka ya fice daga cikin motar, ita ma fitowa ta yi ta bi bayansa. Bude kofar ya yi ya shiga da sallama, ita ma Sallamar ta yi, maida kofar ya yi ya rufe da key. "Ga ɗakinki can ki shiga ki kwanta." Ya yi maganar yana nuna mata ɗakin dake kusa da na shi, shiga ɗakinsa ya yi ba tare da ya kalli ko in da take ba ya yi shigewa ciki. Tsaye ya bar ta ta bi bayansa da kallo tana murmushi wanda har cikin zuciyarta take jin kaunarsa. Kuma ta yi alkawarin ba za ta nesanta kanta da shi ba. Bedroom da ya nuna mata ta shiga, nan ta ga komai na ta, kayan jinta ta cire ta shiga wanka, bayan ta fito ta shafa man shafawa da turare sai ta sanya riga da wando na barci. Tunanin Sadik ɗin ne a ranta, ta na murmushin ta ce. "Allah ya sa ya shigo kamar yadda kowane angon dake farin ciki zai kasance tare da matarsa a daren farko, ko da ba wani abu za su yi ba.' Ganin har karfe goma da rabi bai shigo ba ya saka ta tashi ta nufi kofar fita tana cewa. "Dole na sabar maka da kasancewa da ni domin kusanci da shakuwa ya shiga tsakanin mu, ko da ba ka so na, amma kuma ai kamar na zubar da ajina ne ko?" Komawa ta yi ta dauki wayarta ta kira wata ƙawarta mai suna Deejah, ita Deejah matar aure ce, Nadeeya ta yi mata bayanin komai , sannan ta dora da cewa. "Yana dakin sa ban ga alama zai shigo ba, ni kuma ba na son na nisanta kai na da shi. Idan na bi shi dakinsa ban zubar da ajina ba kuwa, shi ya kamata ya zo." Dariya Deejah ta yi kafin ta ce. "Ai ba zai taɓa zuwa ba, musamman da yadda komai ya kasance, ke za ki ha hankalinsa akan ki tun da kina son sa, kuma yana da saukin kai da alama tun da bai hantare ki ko ya yi maku wani abu ba, ko maganar banza, shawo kansa ba zai baki wahala ba turaren da na kawo maki ki shafa yanzu nan idan za ki je wajensa." Zaro idanu ta yi tana cewa. Turaren ba na komai ba ne ko, don wallahi tsoro nake ji . Kada ku damu ba na komai ba ne ki shafa Kadan. Nan ta ba ta shawarwari sannan suka yi sallama ta katse wayar. Turan ta duba a cikin handbag ɗin ta ta shafa. Fita ta yi bisa shawarwarin da Deejah ta bata, knocking ta yi a bakin kofar dakinsa. Har ya kwanta don karfe goma sha daya ne Yanzu. Kwanciyarsa kenan ya ji knocking, mamaki ya kama shi me kuma ya kawo ta. Hasken ɗakin ya kunna sannan ya mike, sanye yake da farar singileti da wando 3-quarter. Bude dakin ya yi ya zuba mata manyan idanunsa. Ba ta ce komai ba ta shigo kanta a ƙasa b ta yadda ta kalle shi ba. "Lafiya dai ko?" Ya tambaye ta yana kallonta. "Yunwa nake ji." "Ba ki ci abinda ba ne?" "Ban ci komai ba." "Yanzu dare ya yi ba in da zan samu abinci, za ki iya shan fresh milk?" "Eh zan iya." Okay ya faɗa ya nufi fridge dake bedroom nasa. Zama ta yi a bakin gadon ko da ya kawo mata shi cikin kofi karba ta yi tana masa godiya. Ga ƙamshin turaren dake jikinta ya fara kai masa ziyara, don yanayinsa ya fara sauyawa. Shanye wa ta yi tas sannan ya tamabaye ta ko ya karo mata ne, ta ce a'a. "Tashi kije ɗakinki ki kwanta." Don ya matsu ta tafi saboda kamshin tutaren ya fara tasiri a gare shi. "Ni ba zan iya kwana ni kadai ba tsoro nake ji." Tsoro kuma , a guda ke da wa kike kwana, muna haduwa dukkan mu ba tare da Maryam, wata ran har d su Kausar da Nabeela." Shiru ya yi kafin ya ce. "Yanzu ya za'ayi?" "Ni dai ba zan iya kwanciya ba tare da kowa a kusa da ni ba, ko za ka sami wacce zata taya ni kwana?" "A ina a wannan daren?" Shiru ya yi kafin ya yi magana a kasalance ya ce . "Za ki iya kwana a ɗakin nan?" "Eh zan iya." "Okay bisimillah zo ki kwanta." Ya yi maganar yana zuba mata lulun idanunsa. A hankali ta kwanta a saman gadon tana jan bargo ta rufe jikinta da shi. Shi ma kwanciya ya yi ya kashe hasken ɗakin. Kasancewar suna kwance a gado daya ne turaren ya kara tasiri akansa, wani feeling yaje taso masa, ita kam duk ba ta san meke faruwa ba, don ta ɗauka turaren gamagarin turere ne, ba ta san amfaninsa ba. "Nadeeya." Ya kira sunanta kamar mai yin raɗa. Amsawa ta yi cikin sanyin murya. "Za ki iya zaman aure da ni?" "Eh zan iya ai ina son ka kai ne baka so na." "Da gaske kike yi?" "Eh kai ma kana so na?" Bai bata amsa ba ya janyo ta jikinsa yana cewa. "Wannan turaren da?" Ya yi magana yana shinshinar wuyanta. Dakyar ta yi karfin halin cewa "Ƙawata ce ta bani." Matse ta ya yi a jikinsa tare da shaƙar kamshin turaren jikinta. Tsoro da fargaba suka cika mata zuciya musamman da an ta ji hannunsa na yawo a cikin rigar barcinta. Bata aknkare ba ta ji ya ba fara kissing dinta. Lokaci daya ya rikice mata kamar ba shi ba, komai zafi-xafi yake yinsa. Tana ji tana gani ya raba ta da kayan barcinta ya shiga sarrafa ta yadda yake so. Tsoro da fargaba duk sun cika ta ganin dai kissing lips ɗin ta yake yi ga hannayensa dake ta shafar jikinta ta ko ina , ya shafa nan ya tsotsa can. Gabansa jikinsa har rawa yake yi, tsoron yanyainsa ya saka ta yin kuka da farga. Duk da cewa bakinta na cikin nasa amma yana jin hawayenta ya zore bakinsa c in kin nata, ya yi magana murya kamar mai maye ya ce. "Ba kin ce ki a so na ba?" "Eh." "To daina kuka ki bar ni na samu nutsuwa da ke, idan ba haka ba akwai matsala." "To don Allah ka yi Mani a hankali tsoro nake ji." "Okay." Kayan jikinsa ya cire wanda hakan ya sake daga mata hankali dai dai ba ta jin za ta iya masa gardama "Thank you." Ya fada yana sake haɗa bakinsu waje daya hannayensa daya na kan krjinta yana wasa da dukiyar fulaninata, ɗayar hannunsa yana shafa gashin kanta. Tana ji tana gani ya buɗa kafarta, ya shiga tsakiya yana karanta addu'ar saduwa da iyali. Ƙara ta saki tare da fashewa da kuka, duk da a hankali yake bin ta, bai riga ya shige ta duka lokaci guda ba, wani kukan ta saki lokacin da ya shige ta duka. Kuka take yi tana kiran sunan Yaa Mansur ya zo ya taimake ta. Sai da ya dauka mintuna hamsin a kanta sannan y saurara mata, zuwa lokacin muryarta har ta dakushe saboda kuka. Daukarta ya yi ya kai ta bathroom ya haɗa zuwan zafi, zai taimaka mata ta ce zata iya ya fita kawai. Ba musu ya yi mata sannu ya fita. Shifdar gadon ya canza ya jira fitowarta, yadda take tafiya ya kalla yana yi mata sannu. Ba ta kalle shi ba, ta zauna bakin gadon tana daure da towel. Shiga ya yi shi ma don yin wanka, yana shiga ta shige bargon ta kwanta. Lumshe idanu ta yi kamar mai barci. Ko da ya fito ya saka kaya ya ɗauka barcin take yi. Don haka ya ja masu bargo ya rufe su. Sam bai taba tunanin wannan daren za ta zo ba tsakanin sa da Nadeeya, shi kansa ya rasa dalilin da ya saka ya kasa rike kansa a daren nan. Barci ya ɗauke su kusan a tare kowa da abinda ke zuciyarsa. _Faisal_ Tun da suka bar Tafarki Family bayan ya dauko matarsa Kausar, ba wanda ya yi wa wani magana tsakanin shi da ita. Har suka karasa gidan ba wanda ya yi wa wani magana, kowa ransa a ɓaci yake. Suna shiga ta nufi wani bedroom ta ga ba na ta bane, sai ta duba dayan ta ga nata ne sai ta shiga tare da banko kofar da karfi wanda sai da Faisal ya kalli kofar. "Mahaukaciya." Ya fada yana nufar bedroom ɗin sa ransa a ɓace, don ya san zamansa da kausar akwai matsala, ya san yaran Aunty Laila ba tarbiyya ne da su ba. A haka kowanne cikinsu ya kwanta dakinsa cike da bakin ciki. _Mahmud_ Bayan Papa ya bashi umarnin ya rike hannunsa Nabeela su tafi, suna fita ta fisge hannunta tare da cewa. "Wallahi ka sake taɓa Ni sai na yi maka rashin mutunci ." Bai ce mata komai ba, ya shiga mota yana zaman jiranta, tsabar wulakanci sai da ta shafe mintuna goma kafin ta shiga ya ja motar suka bar gidan. Suna hanya sai faman masifa take yi tana zage-zage, bai tanka mata ba, har suka isa gidan ya yi parking. Da Fitowa ya ya yi ita ma ta fito ta bi bayansa. Suka shiga tai masa wani banzan kallo sannan ta kalli ko ina ta ce. "Ina ɗakina?" Da hannu ya nuna mata yana cewa . "Ga shi can." "Yunwa nake ji kuma kaza zan ci, na ga a farkon layin nan ba nisa akwai mai gasashshen kaza ja je ka siyo Mani." Banza ya yi mata ya nufi kofar dakinsa. Da sauri ta tari gabansa tare da cewa. "Mahmud magana nake yi maka, don ba zan iya laƙaba maka kalmar Yaya ba. Wallahi wa billahillazi idan ba ka siyo Mani kaza ba ai ba za ka taba rintsawa a cikin gidan nan ba. Idan kuka kana ganin ƙarya ne bisimillah." Baya son tashin hankali ne ya saka ya fita ya siyo mata kazar, har ya dawo tana falon sai dai ta zauna . Yana miƙa mata ta fisga ta wuce dakinta rana murguda masa baki. Wanka ya yi ya yi alwala ya kwanta. Sai da ya raba dare yana Sallah kafin karfe uku ya yi shirin kwanciya barci. Da karfi aka buga kofar kamar za'a ɓalle ta. "Waye?" Ya fada yana nufar kofar?" "Uwar da ka ajiye ce." Tsaye ya ganta ta rike kugu tana jijjiga. Barcin da bai samu ya runtsa ba kenan, don yana idar da sallar daren kenan zai kwanta ta buga masa ƙofar. Masifa da bala'i ta fara yi masa idan ya shiga dakin ta dinga buga kofar yadda ba zai iya barci ba. Har kafe biyar ne asuba ba ta bar shi y runtsa ba, alwala ya yi ya nufi masallaci don yin sallar asuba. Sai karfe bakwai ya dawo gidan, yana dawowa ya ya shiga kitchen don zai tafi aiki. Ruwan tea ya dafa ya zuba a flak ƙwai ya soya ya ɗauko kayan ya ajiye a falo saman Centre Carpet. Ɗakinsa ya shiga ya yi wanka ya shirya cikin bakin Suit, ya sa Black cover shoe sai kamshi yake yi . Fitowa ya yi don yin breakfast. Nan ya tarar da Nabeela tana kallon kayan da ya jera na breakfast. _Mansur_ Ko da ya tashi da asuba ya tayar da ita suka yi sallah, ta koma barci akan gado , shi kuma bayan ya dawo masallaci ya shiga ya shirya mata breakfast, ya kai har bedroom ya ajiye mata a kan tebur. Baya son tashin ta daga barci don haka ya ajiye mata takarda da lambar wayarsa ya ce ta kira shi idan ta tashi. Barin gidan ya yi yana tunanin halin da ɗan uwansa yake ciki, don ya san Aunty Laila ba za ta bar Nabeela ta bari Mahmud ya kwana lafiya ba. So yayje yi ya je ya ga ya ɗan uwansa yake ciki. Mahmud na zaune a kan Centre Carpet dake tsakiyar falon, tea ya haɗa a cup yana sauraren zai je aiki, ga soyayyen ƙwai da ya zuba a plate sai ya debi yankakken bread biyu. "Au ni ma yunwar nake ji ki ka kawo Mani abinda zan ci ne?" Bai ce komai ba ya ɗauki wani cup ya haɗa mata shayi, ya zuba Milo ya tura mata plantain da ƙwai ɗin da ya soya. Ɗaukar kofin tea ɗin ta yi ta masa wani kallo sannan ta ɗauki kofin shatin ta wasa masa a jiki. Kallonta ya yi da idanunsa da suka rikeɗe zuwa ja ba. Daidai lokacin aka yi knocking, kafin su yi wata magana Sadik ya tura kofar ya shigo. Kallon Yayan nasa ya yi ya ga yadda ruwan shayin ke ɗiga tun daga fuskarsa har zuwa jikinsa. Ransa ya ɓaci zuciyarsa har tafarfasa take yi ya karaso wajen, Ganin yanayin Sadik ya firgita Nabeela, don ta san shi baya daukar raini. Cikin ɗakiya ta ce "Kai kuma uban wa ya ce ka shigo wa mutane ba izini da safiyar nan?" "Ubanki ne?" "Wallahi ba dai ni ba." Ganin yadda gefen fuskar Yayansa ya yi ja lokacin da ya goge fuskarsa alamar tea ɗin da zafi. Sadik ya ɗaga hannu a fusace zai kai wa Nabeela mari, Mahmud ya yi saurin mikewa tare da rike masa hannu. "Yaya kana kallo wannan yarinyar na yi maka wannan cin kashin za ka ƙyale ta?" "Ai da ka bar shi ya mare ni, wallahi sai ya yi nadama." "Haka aka koya maki rashin tarbiyya?" "Kana mamaki ne?" Murmushin takaici Sadik ya yi kafin ya ce "Ban yi mamaki ba, domin idan ba ki aikata haka ba, ai ba ki amsa sunan Laila ta haife ki ba?" "Sunan mahaifiyar tawa kake kira gatsai?" "Ko za ki ki rama ne?" Ya yi maganar yana ƙoƙarin kwace rikon da Yaa Mahmud ya yi masa. Wayarsa ce ta yi ruri, ya kalli Mahmud ya ce . "Sake ni na amsa waya." Jin haka ya saka Mahmud ya sake shi. Ciro wayar ya yi ya duba mai kira, True caller ta nuna masa sunan Nadeeya Adam Tafarki. Hakan ya sa ya gane ita ce don bai da number ta. Haka kawia sai ya tsinci kansa da jin farin ciki da nishaɗi. Yana daukan wayar ta saka masa kukan shagwaɓa. "Haba Baby kukan ya isa haka mana kada kanki ya yi ciwo, kuka tun jiya har yau, ki yi hakuri na tuba ba zab sake wahalar dake ba kin ji baby?" Nabeela ta kalle shi tana mamakin da wa yake magana, ta dai san tare aka yi masu huduba da Nadeeya to me ta aikata haka, ganin yadda Sadik ya koma wani iri ya tashi hankali jin kukanta ya sa ta gane mai afkuwa ta afku." "Kin ga ki kwantar hankalin ki daina kuka, yanzu ki daure ki sake shiga ruwan zafi, magani na nan na ajiye maki da tare da breakfast, ba zan dade ba zan dawo." Mumrmushi ya yi ya kashe kiran wayar. Nabeela mamaki da takaici ya cika ta. Muryar Mahmud ya ji yana cewa " Bari na sake shirya wa sai mu fita tare." Mahmud na nufar bedroom ɗin sa Sadik ya mike rai a ɓace ganin ya tunkaro Nabeela ya sa ta ruga a guje ta shiga bedroom ta rufo kofar. Don ta san yanzu ba Mahmud da zai dakatar da shi kuma ta lura da ɓacin ran dake fuskarsa. Fita ya yi harabar gidan ya shiga motarsa yana zaman jiran Yayan nasa ya fito. _Aunty Laila_ Cike da tashin hankali ta nufi ɓangaren Mummy, don tana da tabbacin Umma na can yanzu . Ganin yanda ta shigo ne ya saka Umma ta mike da sauri. Mummy dake kwance ba lafiya da ido ta bi ta. "Laila laflya me yake faruwa?" Umma ta yi tambayar cike da damuwa. "Komai ma ya faru, yanzu ƴarki Nabeela sai da ta bamu matsala ta wargaza mana shiri duk jan kunnen Da aka yi mata?" "Me ta yi?" "Ta bawa wannan mara mutunci kanta mana." "No hakan ba zai faru ba, yaushe suka samu fahimta da wani abu zai shiga tsakaninsu?" "Nabeela ta kira ni wai Sadik ya je wajen Mahmud ta kara shi a waya, sai lallaɓa ta yake yi yana ce mata ta shiga ruwan zafi ya ajiye mata magani." "Idan kuwa haka ne tabbas Nadeeya ta cuce mu ta wargaza komai, kai ba zai yiwa ba." "Tun da kina kokwanto zan je gidan yau ɗin nan, sai na saka ta ta kwanra na duba ta kafin mu yanke mata hukunci, duk da na ga baki yarda ba." Ƙarar mota suka ji ta

Chapter 38 of 39