Share this page
ba wani irin kallo tay ma simran din sama da kasa kafin nan tace hmmmm Hakane ko? ai shiyasa naga ure 35 years old and still single babu tsuntsun babu tarko, and pls ehhhn keep deceiving urself cewa ke kadaice mace ranar da javeed mufasa zai budi baki yace yana son mata guda billion irinki da wanda ma suka fiki komi da komi toh simran kisaka aranki koyaune ya furta za'a kawo masasu kala kala har gida kuma acikinsun sai wacce ya zaba. my dear ure so delusional wann ai maganan banza kikeyi simi btr get back in to ur senses, keda ko irin abokantaka nan na wasa kin kasa samu awajensa bare wata spcial relshp shine kike cikamin baki??? waikode javeed din ya taba kallonki ya ce yana sonki ne a mafrki ban sani ba...??? simran ta dago kanta rai abace zata amsa cikin katseta hajiya zuby ta hade rai tace i have had enuf of you simran ke fa ba karamar yarinya bace ynxu, snap out of this nonsense..ki tsaya ki saurareni kiji abunda alhaj mufasa ya fadamin dazu cos i want you to use this golden oppurtunity inde kina son javeed the easy way..dan na lura ke baki da ma kwakwalr da zakibi da javeed ta inda za kalleki a matsayin mace bare ma har kiyi zancen shigowa gidan nan. wani irin hade rai simran tayi ta zuba mata ido har ta same waje tazauna cikin nitsuwa tashiga zayyana mata cewa yau javeed zaije wajen kakarsa a kaduna kuma wann ne babbr damarsu na cusa maganan soyayyrta da shi awajen kakan wanda kowa yasan inhar hajya mammyn tasaka baki toh da akwai yuwar javeed ya amsa musu akan batun simran koda kuwa baiyaso sabida yana matukar daraja kakarsan sosai. tun da hjy zuby tafara maganan bakaramin nitsuwa simran tay tana saurarar hjy zubyn ba, nan take ta zayyana mata yadda takeso tayi na dada cusa kanta a rayuwar javeed mufasa tare da bata tabbacin cewa acikin shekaran nan za'a iya musu aure cos they wont let him exceed 42yrs din nan batare da wata ya mace arayuwarsa ba sosai siimran ta gamsu da wann bayanin dan haka batay wata wata ba ta mike ta shiga wanka tafara shirin zuwa kaduna, but as a typical slay queen wankan ma saida tay na 2hrs sann akazo aka zauna gaban madubi yin kwalliyar dayaci almost wani 2hrs din shima sabida body maintenance dinta is quiet high, atakaice de daga wanka zuwakan kimtsawa d saka kaya sai data ci awa biyar masu kyau aggagauce ta isa airport na lagos dan takama first class flight dinta while lkcin ana neman karfe biyu na rana. ata bangaren mrs haseena kuwa babu shiri ta tattara ta dawo Abuja dan ta gamu da mijinta sadaat wanda already uwargijiyarsa tagaya masa cewa ya kara bincikarta dan sunji kishin kishin akan batun mortgage na gidanta na gwarimpa.. shikansa dayaji zancen bai wani aminta dashi sosai ba sabida haseena bata taba nuna masa wani alamar bashi taci na banki akan gidan ba shide kallon mace me shegen wayo da kuma kudi yake mata... and besides kudi ko nawa yace mata yana so takan yi shige da fice ta bashi batare da ta tambayesa me zai dasu ba. but he need to knw inda daske ne haseena packaging kawai takeyi bata da wani arziki kamar yadda take nunawa dan karya cigaba da bata lkcinsa akanta. yau da wuri ya dawo shima domin ya samu wani dan karamin lkci da zai kara yin wani wasan kwaikwayon da ita dake yau babu yara gidan sai ya zama shiru sosai. mrs haseena ta fito daga wanka kenan daga ita sai guntun towel ta dan kwanta tana scrolling tik tok ta tsaya akan wata tsohuwar wakar justin biebier "baby' da aka dora akan wata cute baby girl jaririya fara sol tana kallon baby tana dan murmushi. sadaat yana shigowa ta bayanta ya tsaya kafin nan ta juya suka hade ido yay mrmushi ya karbi wayan wani bigewa yy yana kallon bbyn shima acikin wasa ya sai ya fara juya maganan ta dawo zallan na kishi ..hmmm dont tell me ure feeling this boys sweet voice like that? dan banyarda bbyn nan kike kallo ya saka murmushi ba, kafin ta budi baki tayi magana taga wai har ya harde ranshi a hnkli yace ..."hmm am jealous.. i dont get a baby, and my baby is gushng over another man's voice??? wani irin dakatawa tay tana kallonshi da mugun mamaki dan tunda suke dashi bai taba furta mata kalma irin hakan ba, .dariyarshi tayi abazata sabida wani bangare na zucyarta ya bala'in zautuwa irin sosai din nan cos she have been craving heaven nd earth for natural love daga wajen sadaat kuma dama ana gaya mata intaga ana kishi kishi akanta to ana asalin sontane. The feeling of him talking abt having a baby with her drives her so much crazy tana cikin dariyar tace .."c'omn its just cute baby and a music beside ni bance maka bazan haihu dakai ba. cewa nayi zanyi tunani akai cos is not easy sabida age factor, tana maganan Haka yay shiru ya zuba nata ido yakuma ya kulata can yahau cire kayan sa yaje yay wanka anjima kadan ya fito A hankali ya bud'e kofar batrum dai-dai lokacin data d'ago kai cikin sigan jan hankali yaga har yanzu bata cire dan iskar towel din dake jikintan ba kirjin shi dats so wet da ruwan wanka ta kalla nan take wani sautin washhhh ya kufce daga bakinta.. matsowa tayi tare da fad'awa jikinsa jin kalar rungumar da tama Masa mai zafi gabad'aya yaji ya fara d'aukewa nonuwanta ta fara gogo mishi murya kasa kasa yace "ashshh washh toh slow down mana mamaaaa, wani dariya ta fashe dashi ganin wai harya sauko yafara biye mata... ..dan d'agota yai sigar cikakkun yan iska tare da d'aura hannunsa saman faffadan kuk'unta yana dan shafawa da hannun shi mai balain qamshin turaren wnka wanda yashiga gamutsata yana wani irin shigewa cikin fatar jikinta suna dulmuya da zafin turirin jikintan a tare, d'aura bakinsa yai saman wuyanta wani i'rin rikitaccen kiss ya fara sauke mata ta ƙaƙƙameshi sosai tana Kara narke masa kamar mayya, kiss yake sauk'e Mata ta ko'ina jikinta ya fara mutuwa sosai, tallafo fuskanta yai nan ya daura bakinshi saman nata bude bakinta tayi cikin amsar tashi a hankali yazura harshensa ya fara sucking lips dinta kamar zai cinye shi wani irin rungumeshi tayi tana saukar da nishi mai uban zafi a hankali ya fara moving da ita har suka karasa bakin gadonta da wani irin 'bari 'bari na jaraba ayanayinsu kwantar da ita yai a hankali ya fara bin jikinta da wani irin rikitaccen salo na romance tare da cire towel din jikinsa a hankali ya zame bakinsa anata tare da daura bakinsa saman nipples dinta dasuka tattaso suka mimmike Haka ya ringa tsotsa mata kirjinta a hnkli yana cizawa a hankali ya fara bin lungu da sako na jikinta Yana lashewa sai da ya rikita ta sosai sannan ya kuma damkar manyan nononta yana lagud'awa d'ayar kuma yana tsotsa sosai kamar zai shanye nonon sai zukowa yake har wani shidewa take yi sosai take jin dadin murzar da yake mata sosai yana matsewa sai da yasha nonon ya lagudasu sosai kafin nan ya ware kafarta yafara shigarta da sauri t lumshe ldo ta daura hannunta acan saman nipples dinsa tana masa wasu dasu cikin sumbatu. yadda yake mata kamar zai cinyeta yasa ta wani irin sakar masa kanta sai yadda yay da ita, sai da yaga ta fara ficewa ahnkli ya fara amfani da wani salo yana jefo mata tambaya kala kala acikin kunnenta game da future plans dinta akan rayuwrsu saidai duk rikitaccen salonsa na sex dana yaudara kaf haseena tana hankalce kuma tana mugun sane da irin kalaman datake furtawa dan ita din kwarareiyar yar siyasa datasan wankan aje sirrinkanta komin shakuwarka da ita akwai abunda bata yarda ta fadeshi sam. sadaat tun daga yaga yay amfani da hakan baiji komi daga bakin ta sai kawai maganan ta fara fita masa arai kawai ya shashantar suka kwashi garar junansu, sukayi hirar gasar yarantan sama sama nan ma ya dad fahimtar cewa kamar akwai boyayyar tsanar da haseena take ma babban yarta nur firdaus wanda shikan sa bai san meye dalilinsa ba. suna zaune can da yamma aka kira sa awaya as usual yay mata karyan cewa zaije aiki dan ya jima dace mata yana aikin modeling ne wa wani kamfanin takalmin maza. jin hakan yasa itama ta shirya kawai tawuce quest house din uwargijiryta hjy mairam domin shiryawa wani taron saidai koda ta isa all she can think about is how to please sadat dan tanaso taga ta faranta masa ransa shima kamar yadda yake faranta mata nata da holistic sex duk a tunaninta tsabar son dayake matane ya saka yake kulawa da emotional and sexual life yau dinta haka ta wuni tanajin karin sonshi aranta har ta fara tunanin kawai zata yanke hukuncin zuwa taga likita taji ko haihuwa da sadaat awanna shekran nata zai yu cos he seems like a perfect husband to her, ga shi da hakuri gashi baya da takuri. fannin sadaat din kuwa yana barin gidan nata ya wuce wajen hajya farida bala, wacce jiransa kawai take dama yaje ya jiyo musu kanun labari yazo koda yace mata gafa yadda sukayi da haseena sai taji sam bata aminta da shirun haseenan ba, suna gama abunda zasuyi yau ko hutawa basuyi ba ta sakashi agaba suka wuce maiduguri acewarta tana da manyan malamai acan wanda zasu mata duba sugaya mata inda haseena ta dosa saboda tasan inhar bataci kujerar nan ba, abu biyu ne zai faru kode tasaka haseena ta tagayyara a idon duniya ko kuma in suka kyale haseenan zata iya tona musu asiri akamasu akaisu prison. shikansa saddat besan meyasa hjy farida bala tafi kowa damuwa da haseena ba, face saida yau ta zauna ta fayyace masa hatsarin da haseena take dashi. suna kan tafiya ta kalleshi tace sadaat hidimar siyasa kamar wasa da wuta ne a filin dambe, zaayita fafatawa amma fa bazaka san wani wuta bane zai fi konaka zagon kasa shine wasar da haseena tafi iyawa arayuwarta dan ko da ban hau kujerar nan ba haseena ba kyaleni zatay na bata musu siyasar su ba. kaga kuwa idan nagama da rywar haseena toh tamkar nagama da siyasar hajya mairam ne sabida haseena itace karfinsu, itace ido da bakin hjya mairam a kasar nan gabaki daya ita take sawa ajita lungu da sako... inhar yau mugunta da baqin cikina yasaka haseena ta mutu, snn aka shafe legacy dinta aduniyar yanar gizo toh cikin kalilan lokci zan iya saukar da mairam shehuri in hau kujeran nan na zauna daram dan ita din aikaramar yar iskace. haka nan sadaat ya dinga kallon bakinga tanata zuba shide ta baice mata komi ba da yamma lis suka isa garin medugurin sede asalin bokan da zasu gani yana da tarin muhimman baqi dan haka ta sha alwashin zama dansu jira nan da kwana biyar ayayin da ta umarce sadaat ya cigaba da bincikar lamarin gaskiya akan babban gidan hasena na gwarimpa da kuma arzikin da haseenan take yawan ma jama'a burga dashi. BARNAWA GRA. KADUNA STATE 9;AM the same day.... gabaki daya kan titin aka daddare aka bada hanya domin wucewr convoy din kerarrun motocin nan na BG javeed mufasa,wasu ma daukawa sukayi ko shugaban kasa ne ya kawo musu ziyara kaduna state abazata badon komi ba sabida ganin motar da ko gwamnan garinsu bai taba hawa irinsu ba. bisa layi jifafan suka iso cikin anguwar inda kai tsaye suka kai ga wata tamfasashyar gidan dabobbi da aka gewayeta da wani irin doguwar katanga da babban gate din bakin karfe me karfin tsiya motocin suna isowa automated gate din ya bude musu after quick security scan. bisa tsari kuma acikin tukin nitsuwa duka motocn sukayi parking kansu a babban harabar gidan me cike da scrty armed forces sun tsaya kyam suna shirin sarawa. cikin sauri aka bude ma javeed mufasa kofar motarsa wanda saida ya dau kusan minti uku kafin nan ya iya sauke kafafunsa akasa cikin nitsuwa da yanayinsa na sanyin kasaita ya sauko, nan da nan kaga kattin maza atsaye anhau sara masa head of security guda biyu kacal suka bi bayansa har ciki cikin takun nitsuwa. duk dama gidan dabbobi ne amma da akwai babban ginin duplex babba aciki na hutawa. ana bude mai kofa Katafaren Parlour ne mai wani irin girma da tsari dayaji Lumtsattsun kujeru na royal chairs golden and red colour. labulaye da chandelliers suma golden colour sai baza qyalli suke snn Duk wani abu daya ƙawata Falon ya zamto shima golden nd red colour dinne da wasu irin royal tabarmai, manya manyan Airmores da incence burners kusan guda shida suna aikin bada Daddn Qamshin turarruka na alfarma da kuma iska mai sanyi wanda already sanyin ma yakama falon takoina sabida wata irin dukiyace ta musamman aka narkashi acikin wnn falon. Babu kowa acikin falon tasu ta farko wanda shine zai sadaka da babban falo na biyu wanda ya kasance falon zama ne kawai asha shayi Ratsa dogon Falon yayi securityn su duka biyu na biye a bayansa yanufi kofar da zai kaishi ainihin dakin hutawar kakansan na musamman, yana isa dede wajen wanda ke tsaron kofar yabude masa cikin sauri tare da sara mashi cikin girmamawa. cikin takunsa mai sanyi da aji ahankali yashige ciki nan ne securityn suka koma gefe suka tsaya daga kofa suna jiran lkcin fitowarsa..... wani irin shiru dakin ya dauka ayayinda tausashiyar muryan javeed din ya bayyana cikin sanyin sallama kai tsaye ya tarar da ita kwance, fara sol din tsohuwace data doshi 88yrs a duniya tana kwance akan wani makaken gado an jera mata wasu lallaussar manyan pillows ata bayanta. wata kwararriyar Likita ce a gefenta tanakan gwada mata hawan jini, ita kuwa tana ta radin addu’o’i a hankali. tun da javeed yay sallama ta dago ido ta kalle shi sai murmushi maras karfi ya bayyana a kan fuskarta sosai ahnkli muryanta na rawa sosai tace "ja...jjaveed?? da murya me cike da rauni ta kirashi ruwan idanuwanta suna cike da shaukin kaunarsa daya bayyana cikin idon nata alkci guda kamar an watsotsu ne daga wani waje. Javeed na tahowa ahnkli ya durkusa gefen gadon nata yana kallonta da tsananin tausayi ayanayinsa, nan suka gaisa sama sama snn likitan ta basu waje yana kallonta cikin ido yace "Hajiya Mammy, ya jikinki?" Ta numfasa a hankali tanata kallon shi da idonta masu cike da hikima. duk da tsufa ya mata yawa amma she looks extly like his father komi na su iri daya wani bin harda halayyarsu, yau zaka gansu kamar jajirtccu amma gobe zaka ga kamarma sunfi kowa aduniyan nan saurin dorawa kansu damuwa musamn akan rayuwarsa. tace "Na gode Allah dakazo nan wajena Javeed dama jiki na sam bayamin dadi amma dana ganka cikin koshin lafya sai naji dadi sosai. Javeed ya dan sauke ajiyar zuciya dan ba yason jin irin wadnan maganganun musamn da baijin kansa adede baiwani amsata ba ya tsime ya cigaba da kallonta duk dama ya san cewa kalmomin bkin Hajiya Mammy bana wasa ba ne. hira ta fara masa kala kala har dana shirme duk dama ta saba da miskilancinsa duk yawan maganan da zatayi da shi baiya ce mata komi sai in yaga dama. sai can data fara kawo magana akan nemanwa kansa wata kariya spritually cikin katseta yace "Hajiya Mammy ki daina damuwa da ni kawai na san abin da nake yi. ke dai ki samu lafya kinji.. Ta girgiza kai a hankali snn tace "Ba haka ba ne javeed ciwon nan be faramin ba saida nayita yin mafarkinka, kasan dai babu kyau fadin mafarki amma de yaci ace yanxu Ka rusuna daina dogaro da karfin dukiya da na makami kadai, ka nemi kariya daga wajen Allah." akwai malamai dana aminta dasu zasu iya maka adduoin kariya ya zauna kusa da ita yariko hannunta cikin nashi snn yace toh dama awajen waye nake neman kariya inba Allah ba?? dan jinjina kai tay Javeed ya kalleta suka hade idonunsu muryanta abar tausayi tace yau inna mutu bansan dawa zan barka a duniyan nan ba, dan bazan iya dogora da babanka ba musnm tunda yaje ya auro Zubaida tazo gidansa tana zama da wancan yarinyar me kama da dodon wasa a kauye, hmm Kai dai ka kula dan inaji ajiki na bazan jima ba kuma kana zagaye ne da mugayen mutane. Javeed ya kalli idanunta yana jin wani irin nauyi a zuciyarsa dan dagske take furta kalaman A karona farko a dogon lokaci sai yafarajin tsoron rasa ta itama. nan da nan ya sauke muryan sa kasa kasa batare da ya nuna alaman maganar ta shigesa ba. "Na yi miki alkawari zan kare kaina Hajiya Mammy", just get better..ya kara rage muryansa kasa 'i will stay with u today, snn zaki iya min surutunki har gaji..yana furta hakan ahnkli ya dora mata kiss asaman goshinta sann yace i dont want to lose you okay...??? murmushi me masifar sanyi ne ya kufce maga dan karamin hawayenta ya sauka dan ta jima rabon da javeed yay dogon magana da ita bare ma yace mata zai zauna da ita, abu kamar da wasa taga kuwa yay cancel din zuwansa makabartan ya zauna mata a dakin, haka ta dinga masa hira harda na dabbobinta, but kana ganinsa kasan he is very sick, he got no emotions in him yet, kawai ya zauna ne sabida yana matukar darajata amma bawai dan yana son yay hakan aransa ba. tafi awa uku tana masa hira amma baifi sau biyu zuwa uku ya amsata da cikakken sentense ba, wa ka zalika ko sau daya be yi dariya ba. baya kuma murmushi, sede yay ta kallon fuskrta yana mai tarairayarta cikin nuna mata so da kulawa kalmominta masu cike da hikima suna masu ci gaba da karade masa zuciya. hakanan ya zauna yana dan kulawa da ita ya lura zuwansa ya saka ta samu karin sabuwar karfin gwiwa akan alakarsu sosai dan javeed zai iya shafar shekara biyar bai leko kaduna ba inbawai ciwonsa ne ya tashi masa gadan gadan ya garzayo kabarin mamansa ba. Da yamma wajajen 3:30pm jirgi ya sauka da Dr simran othman her favrite car jam wato roll royce shine yaxo daukarta tare da body guard guda daya daga asalin gidan da hajya mammy take zama. tsadadden abaya ruwan toka me daukar ido yaji aikin duwatsu ne ajikinta kafafunta sanye da balenciaga espradile da golden chain side bag dinta na macqueen mai tsada. Idanuwanta ɗar suke acikin rectangular shades farare sol masu haske tafiya take bata kallon ko ina sai gabanta direct wajen motar ta nufa aka bude mata gidan baya ta shiga ta kame a owners coner ta cigaba da latsa tsadadden apple phone dake hannunta. dake ba asanar da ita cewa hjya mammyn tana can a gidan dabobinta na barnawa ba kai tsaye kawai ta nufi asalin gidanta dayake cikin Ali akilu road batare da tasa komi aranta ba, scrollng chats din take daga sama zuwa kasa fuskantan nan a tamke tana hissing, She doenst even look interested in what she is doing, latsa wayar kawai take kamar ansata dole sai tsaki datake fetsarwa waje tana babbasarwa a iska yanayinta cike da kasaita da jiji dakai. Acikin dumbin wajajen data saba zuwa har cikin ranta ta tsani zuwa kaduna gidan hajy mammy badon komi ba saidan sabida she is a very lazy person gashi Allah ya bata girman kai na fitina, Normally she is not cool with harkan talauci da duk wani abu daya shafi motsa jiki shiyasa ko tafasa ruwan zafi wnn shegiya bata iya ba sabida bata taba yi dakanta ba bare tasan ma ya akeyi. kai Ko a wajen aiki ne bata hada hanya da mutanen da basu kaita aji ba dan ita asalin rayuwar karya irinna celebrities take yi da tunanin dolene itace javeed mufasa zaizo ya aura. She is not dat polite to the people that are not as foturnate as her shiyasa ma bata da kawa na kusa da ita kud da kud ko guda daya.. Wani katafaren black gate ne mai tsawo da kyau aka bude musu ayayin da motar da ya daukota ya shige ciki izuwa gate na biyu wanda shi girmansa baikai na farkon ba. Babban mansion ne sosai dake dauke da albarkan shuke shuke da bishiyoyin dabino masu daukar hankali makeken tsakar gidan na dauke katon parking space gabaki daya gidan anfentashi ne da derset sand nd grizzly brown colour making the whole mansion looks very elegant nd reserved. babu wani abu na jin dadin rayuwa da babu shi agidan dan kai tsaye ma bazakace gidan tsohuwa yar shekara 88yrs bane awajen tsabar haduwarsa. Shi cikinshi babu wani tarkacen kayan alatu grizzy brown sleek morden furnitures ne kawai aka kawata ko wani daki da falor dashi babu wani hayaniyar tarkace, kalar da akayi amfani dashi na grizzy brown yasaka sashen ya zama yanada high sense of tranguility nd relaxation. motar yana tsayawa still saida dr simran ta dau tsawon mintina biyar tana baza shan qamshi snn ta hakura ta sauko kallo isasshe batay wa tsakar gidan ba ta saka kai izuwa hadadden sashen data saba zama idan sunzo kadunan da hjy zuby.. tana shiga tun a falo ta fara cire kayan jikinta tana yardawa nan kasa ayayin da take cat walking like a goddess cos she think she has the perfect curvy body dan haka batajin shayin komi. Kai tsaye ta shiga cikin part din dake cikin babban main mansion din, private Apartment ne mai dauke da private parlour nasa, sai fankacecen princess theme bed room da walk in closet inda ke lode da kayan sawa na designers kala kala masu dan karan tsada da kyau wanda ake ajiyewa sabida baki. Daga nan akwai small passage da zai mika ka wajen wanka wanda shima tamkar daki ne mai zaman kansa, Tana isowa wajen tasa hannu ta wafce clean pink towel ta dora akan kirjinta ta fada wajen wanka sai kace ba itace ta bata awanni tana wankada kwlliya a lagos ba.. cikin sanyin taku ta fada cikin hadadden ruwan wanka tanamai sauke ajiyar zuciya jin an hada matashi so warm nd relaxing daidai yadda jikinta yake muradi... nan ma Sai da ta kusa hour guda cikin bathroom babu abinda take sai Wake wake daga karshe dai ta hakura ta fito daure dawani sabon towel din sai kuma daya datake goge kanta dashi.. gabaki daya hjy zuby tasaka angaya ma maaikatan gidan cewa simran zatazo dan haka tana fitowa ta tarar da mai aiki tsaye wanda tana jin fitowarta kirjinta ya hau bugawa da sauri daga kai tay suka hade ido tay saurin kawar da nata snn ta sunkuyar dakanta cikin ladabi ta ce" Ure welcome back maam".. Da wani irin yanayin kyaliya ta wuceta kmr bataji taba dan kaf nuna musu takeyi kamar itace matar javeed mufasa and she is an important part of the mufasas kasar wuya ta ja tsaki A kasaitance tadan lumshe idanuwanta slightly tana tunanin kayan daya dace ta saka dan tasan hajy mamy ya gargajiya ce jininsu tuntuni bai wani hadu ba. gashi ta tsane duka maids din gidan dan maids suna irritating dinta dan kuwa sosai takejin kyamar su arayuwanta.... da kakkausar murya marar sanyi da dadinji tacema maid din ta matso kusa ta fara tayata shiryawa Da sauri maid ta matso kusa ta fara aikinta na kimtsata tanayi tana kafa mata dokoki akan karta taɓa mata nan kar ta tabamata can oil ta shafa mata a jikinta daga sama har zuwa kasa tayi mata light nd cheek make up ta fetsa mata turarrukan ta data saba shafawa masu tsada da dadin qamshi sai da ta gama sann tadauko mata doguwar riga na atampa amma haka fiiir taki sakawa wai yana mata nauyi.. karshe dai wata figgyr Dior gown iya gwiwa ta saka with small skiny short daga ciki ta sakale kafafunta cikin fenty sleepers mai laushi ta dau wani shararar veil tadan yafashi akanta wanda takejinshi kamr an mata dole. Bayan mai aiki ta kammmala aikinta cikin sauri ta fice sai can da kamar mintina arbain sann Dr simran othman din ta samu fitowa kamar bazata taka kasa ba take tafya tana isowa katafaren falonsu taga dayar maid dinsu a tsaye dauke da chemonille tea set a hannunta.. 'Gud evening maam" maid din ta fadi vry politely Da miskilallen kallon banza tabita

Chapter 16 of 40