tay wuf takwaye fuskar sadat din dede yasaka wuka kenan yana kkrin zai barka mata wandon cikin, dan kamar inbey wani abu da ita ba zai mutu haka yakeji ga hannunsa inda ta cakka masa na jini aikuwa taki nitsuwa sai fixge fixge take kamar me aljanu kowani saka wukar yay sai ya kwarzanata tun daga kan mararta ya dinga mata cut har kusa da kan cinyarta daf da inda vjayn yake
wai dole shi sai ya barka wandon ya cimma burinsa..
duk ihun datake baji yake ba zafin babban ciwon dayaji mata a saman cinya da wukar yasata takara firgicewa tana kai masa duka da yaguni aikuwa caraf sai ta karasa kwaye masa fuskan suna hade ido ta kara danna ihun sunansa..
tsoro yasaka yasake wukar yay maza ya tashi akanta inda ya fara yaga mata wando kuwa jininta ne kawai ya fara zuba, ussy baiyi wata wata ba yadda yazo da ruwan alluran da likita ya basu strick oder yace just 1 mil za ai musu tsoron ganin fuskar sadaat datay yay deciding gara su kasheta kawai yadda ya jawo 5mils din alluran da basu ma san na miye bane haka ya danna mata shi duka akan cinyarta
alluran na shiga jininta tafara bari tare da wani rin jan zuciyatta sama she immidietly went into panic attack tafara murkususu nan take jini ya ballo mata kamar na period sai ta suma, bata sake jin wani motsi ba dan har suka tattata inasu inasu suka fice agidan bata sani ba...
da kyar suka escaping cikin anguwar ussy ya balain kuluwa da sadaat akan zakewar da yay dole sai ya raping in nur.. tun a hanya suka dinga fada yana ce masa gashi kai bakayi ba kuma taga fuskanka
dama hajiya tace basai munyi musu wani abu ba inde bazai yuba tace muyi using alluran nan wai amma meyasa baka da hankline??
sadaat ya dinga rokon sa akan karde ya gaya hakan wa sanata farida kawai suce aikin ya tafi dede tunda suny molesting din layla snn sunyi allurar da aka basu wa nur. koda basuy raping ko daya acikin su ba burinsu na tada hatsaniya tareda girgiza mutuncin haseena zai cimmu
kan kace kobo sun bar garin Abuja saida suka kai akure sann suka bi local boat ya tsallaka da su boarder suka hadu da agent din sanata aka dauke su a helicopter akay da su qasar niger....
layla datagaji da gwada kirar da kyar tagane cewa ai anma katse connection dinne tun daga waje
atake ranta ya bata cewa koma yay akayi wanda yasan gidansu ciki dabaine ya shigo musu wann abun she was crying nd shaking profusely kafin can tay shahada ta danna code din bude kofar ta fito tana dingishi tsoro kamar zai kasheta amma dake bataji motsin kowa ba yasata tadaure ta isa har dakin tana lekowa kuwa taga nur akasa cikin jini wani cak taji duniyar ya tsaya mata cos she just asumed the worst has happen already.
tasan tunda taga nur kwance a sume cikin jini to babu tantama anketa mata haddi..
ihu take so tay amma dake tsaban zuciyarta yay rauni atake itama ta yanke jiki ta fadi awajen...
Abuja, 6:27AM
tungari bai gama washewa ba sai ga nan motar taimakon gaggawa na Asibitin Alliance wanda ke tsakiyar babban birnin tarayya.
Nur Firdaus da Layla haroun an kawosu dukansu unconscious, tareda malam liman dake famar kuka akansu acikin motar ambulance tun aciki kasa ma nur ledar jini dana ruwa agurguje motar ta shigo da karar siren da ya tada hankalin jama’ar dake asibitin.
Security ne tam a ciki da wajen asibitin musamman ma kofar icu na emergency
Shahararun yan jarida da jounalist da sanata farida bala ta turo sunkai goma sune rututu a waje anata fafatawa da su da polisawa wajen neman cikakken rohoto daga bakinsu gasunan birjik sun taho runduma guda tamkar ba asubahin Allah ba..
Saidai har yanzu ba a iyace musu komi game da abunda ke faruwa ba, Duk dama
malam liman ne daya farka ya kirawosu abun mamakin shine ba asan ya akayi labarin yaje kunnen yan jarida ba.
Wani hadimin likita ne ya fita da sauri yana danna wayarsa yana mai cewa please hury
Call the matron! they are Two teenage girls both unresponsive, both condition shows signs of intense sexual assault and trauma!, nan sashen Asibitin atake ya rikice ganinsu yara mata kyawawa cikin jini Kafin ayi wani minti biyar har an fara basu taimakon gaggawa.
gidajen jarida da sanata farida ta turo suka cika harabar asibitin. sai rahoto suke kkrin hadawa na karya kalma na farko shine yayan jajirtacyar ya gwawarmaya Mrs Haseena sharif Was it rape? "Could this be a setup from political oppositions?"..this may be a top Scandal involving children of ta renown activist of post-election party Full story loading. Be on ground!..
A gefe guda kuma, wayar Haseena yay kara tana farkawa a bacci ta tsinkayi kira daga hukuma....
..."Hajiya Haseena? We’re sorry to inform you that Nur Firdaus and Layla, have been brought into Alliance Hospital unconscious. Please come immediately."
Kafin ma kiran ya katse Haseena har ta runtoma kasa agigice tanamai furta na shiga uku Innalillahi wa inna ilaihi raji’un! Layla! Nur?Ya aka yi har hakan ya faru?!"
tsabar ta rude sanda tafice daga gida ta saka motarta agiya cikin sheka mugun gudu batama sani ba kirjinta kamar zai fashe take cewa na shiga uku! Na shiga uku...Lokacin da ta isa harabar asibitin aka rufe kofar taciki da jami’an tsaro sabida Yan jarida da suka fara kkrin zagaye ta da tambayoyi .mrs mrs... mrs ...mrs mrs haseena kota ina sunanta ake kira mrs haseena Shin gaskiya ne cewa yaynki suna shaye-shaye?shin waya musu wnn aiki
mrs haseena..
mrs Haseena ba ta ce uffan ba dan duhu duhu ma take gani. ranta na tafarfasa Kallonsu take kamar tacinye su dakyar security suka kaita ciki.
direct ta wuce ICU
likitan yana hangota yace "Let her in. She's the mother."
gwiwonta a kwabe ta shigo ciki Cikin dakin lokcin likitoci suna kokarin tseratar da rayuwar Nur Firdaus. wacce Har yanzu ta kasa motsi bare buɗe ido, computer yana nuna cewa zuciyarta na bugawa da karfi na wuce misali, Layla kuma tana kwance cikin tsamin jiki ta dan farka amma idanunta haryanxu a lumshe.
a tsandare Haseena takafesu da idanunta dake zubda ruwan hawaye numfashinta na sarkafewa tafarajin kamar zuciyarta za ta fashe.
"Ya Allah su waye suka min irin wannan abun?Me yasa?.... menayi...
nurses ne suka saurin riketa ganin zata yanki jiki ta fadi kasa..
dan wani irin yanayin tashin hankli me tsanani ta shiga tanata zubda hawaye tarasa mema zatayi guda daya.
awani safe waje nurse din ta ajeta inda take jin bayani abakin polisawa da malam liman da shima ake jinyarsa dansu sadat ba zallan allura suka mai ba sunji masa mummunan rauni akansa..
saukin abun shine babu wanda yakeda cikakken bayani akan abunda yafaru gabaki daya jira ake yaran su farka atambayesu kafin asaki wani official statement.
#SURAYYAHMS
08060712446
[12/04, 20:34] Anne-Aurora🦋: *NUR FIRDAUS ...33*
_SURAYYAHMS_
its unedited shey u go understand the content????
after like 2 hours mrs Haseena tarafka tagumi tana zaune kiraye kirayen dake shigowa wayarta its almost every minutes wasu tana daukawa wasu kuma saidai taja tsaki, tadai bada strict oder na cewa karda kowa ya biyota asbiti dan jiknta already ya fata mata cewa akwai hannun makiyanta aciki dan inma barayi ne ai ba ita kadai bace
me kudi a arean su akwai ma wanda suka fita nesa ba kusa meyasa aka tsallake nasu aka far ma yayanta inba wani abu ake so a kulla mata ba
zuciyarta araunace cikin tafarfasa da lissafe lissafe tay tunanin possblities game da afkuwar lamarin sunkai dari azaune.
sai can Layla dake kwance ta buɗe idanunta ahnkli tanata kallon fan dake juyawa a sama a dakin hutu da aka ajiyeta,. tana bude ido taga Ita daya ne anan din nur kam da alama haryanxu tana cikin ICU.
Numfashinta taji yana fita da mugun nauyi fuskarta cike da raɗaɗin zafi mai saka tashin hankali banda ma nurse din sun gasata da hala bazata iya motsi ba..
dan runtse ido tay atake abubuwan da suka farun suka fara dawo mata akai wani irin kuka ta fashe da shi..
Haseena da ke zaune kusa tanajin muryan Layla tamiƙe a guje ta shigo snn tasaka key takulle kofar dakin ta ciki wai dan karma wani hukuma ya biyota ciki,muryanta na rawa rawa tace "Layla… Layla? bby Alhamdulillah! Kin farka, my baby."
Layla ta juyo da kyar cikin rauni ta fada jikn haseena tana kuka
Mummy…mummy
tawani kankameta sosai kodaga ji tasan layla ta mugun tsorata Haseena ta fara kukan itama takamo hannun yarta da sauri tana ƙoƙarin danne hawayentan tana cewa "Shhh its okay… babyna i am here, kiy shiru, ki kwanta. Kina buƙatar hutu yanzu. Muna asibiti ne lafiya zaki samu in sha Allah." cikin jan shessheka Layla ta
tace mummy yaa nur ta farka?wayyoo bana son yaa nur ta mutu ta barni mummy..acikin muryan lallami mrs haseena tace bamai mutuwa layla Karki sake irin wannan maganan kinji....just relax and tell mummy what happen, zaki iya?
kinga banason police suzo sukara rikita min ke da tambayoyi, pls autata tell mummy everything and i will do everyhing to protect you na miki alkwari..
layla bata yi kasa agwiwa ba kuwa tahau fadawa haseena cewa wasu maza ne guda biyu sukazo, daya na magana daya bayayi, suka dauketa suka kaita wani daki sun ta dukanta wai zasuyi raping inta sai ga yaa nur dinta tazo ta ceceta zasu gudu kenan cikin panic room sai kuma mutanen suka dauke yaa nur dinta ita kuma ta tsira.. data fito sai taga yaa nur acikin jini an yayyaga mata kaya anyi raping dinta
tun kafin layla ta gama rufe bai mrs haseena ta sulale kasa ta fashe da wani irin kuka me nauyi..
layla was busy describing yadda ta same nur firdaus wanda sosai hakan ya mugun tabawa mrs haseena zuciya dan koma minene tasan ita aka cuta kuma wnn abu zai zame mata babban kalubale a careerta har abada.
dakyar tay calming kanta ta rungumo laylan ajikinta ta dinga rarsshinta tana mai jaddada mata akan Karta furta hakan a gaban kowa Wannan magana sam ba zata fita anan ba.
Layla ta kalli mamantan da hawaye tace mummy amma me zamuce idan ‘yan sanda ko jaridu suka tambaya, Haseena ta dan lumshe idonta, sannan ta furta a hankali, tace Zamu ce wasu barayi ne suka kutsa cikin gidana Sun kwace wayoyin ku, sun buge ku. Komai da yafaru, amma ba kalman rape ba. Mu bar komai acikin gida, idan ba haka ba layla rayuwar ku ce zata lalace gaba ɗaya nikuma na shiga uku kenan a hannun maqiya na.."
cikin gamsuwa Layla tadan gyada kai snn ta juya kanta zuciyarta cike da ƙunci..
waya haseena ta daga ta rubuta wani text jim kadan tamiƙe tsaye ta dan gyara gyalenta snn tace layla ki daure nasan baki jin dadi amma Ni da ke zamu koma gida yanzun nan. bana son zaman mu anan mutane zasu ta zuwa suna yada karya akanku. in yaso daga baya kawai Zan turo ambulance na musamman da nurses da Zaa dawo gida da nur firdaus daga baya for now zance ma hukuma family doctor ne zaina kula daku—babu wanda zai san meyafaru da ita anam ke Kuma Layla na fi buƙatar ki riƙe wannan sirri kamar ranki.
Layla ta gyada kai cikin kwantar da murya tana ji kamar duniya ta tashi bisa kafadarta.
Ata waje kuwa ’yan jaridar da sanata farida ta debo sune har yanzu suna ta ƙoƙarin samun ƙarin bayani jami’an tsaro suna masu hana su shiga.
within few minutes Haseena ta sa aka zo da wata mota aka fitar da Layla a wheelchair ta baya Har ta shige mota ba wanda ya gansu.
isarsu gidan ke da wuya ta samu ana kkrin karkkare police examination sai ji take ana cewa wai ba a samu koda finger prints na mutanen ba yau ji take kamar zata hadiye ranta ta mutu dan haushi.
in few minutes the house was cleared of all investigations
bata nemi kowa ba sai Doctor surayya data zo agggauce ta amshi ragamar kula da layla
tabbas taga an jijii mata ciwo amma babu wani deep penetrations sai bruise dan haka magunguna da ruwan zafi ake jinyarta da su agida ana bata magugunan kumburi dana kashe zafi..
Rade raden labarin kakeji amma babu wani tabbaci akai sanata farida kuwa tana tsaye dan duk ta shirya tarkonta datake so taga ta daurasu akai wann satin.
so take taga ta dai-dai-ta wa mrs haseena hankali
Yadda zaka san abun ya taba haseena ko wajen hidiman siyasa yau bata tuna ba, tana zaune tana lisasfi da kiraye kiraye agida na ganin ta shawo kan wnn matsalar dan tuni jikinta ya bata cewa akwai matsala ta wani waje.
ata daya fannin kuwa tunda safe labarin abunda ya afku ya isa kunnen Adnan dake can maiduguri tunda yaji cewa nur dinshi tana ICU sai yakasa zanne yakasa tsaye
baijira an sanar da nasarar mamansan bama ya kamo hanyar aiport saidai matsalar weather yasaka jirgin su delay bai iso Abuja ba sai wajajen 10;30 na safiya, Kai tsaye ya wuce asibitin bai ci sa'ar samun shiga ciki ba sabida jikin nur yay tsanani likitoci sun tsaya akanta ana bata temakon gaggawa.
fadin tashin hanklin da Adnan ya shiga bazai misaltu ba dan awajen ya zauna yana kuka kamar maraya he feel soo helpless musamn ma da babu wani bayani daga bakin polisawa.
sai kawai aka ce musu barayi ne.
**********
after 72hrs.
Abubuwa dayawa sun faru ciki kuwa har da zuwan mahaifyar Mrs haseena da ake ce ma DIDI all the way daga yola, kana ganin matar kamar an tsaga kara haka suke kama da laylah, tun da tazo gidan Dr surayya ta dan samu sararin sakar mata jinyar laylan, aka fara kkrin shirya yadda za'a je asibiti a fito da nur firdaus da already mrs haseena tagaya musu cewa anyi raping inta amma kuma anan ta gargadesu akan bata son maganan ya fita waje.
cikinsu babu wanda yakai Dr surayya baqin ciki da takaicin jin wann maganan shiyasa tun jiyan take samun contact da likitan dake kula da nur firdaus tana masa tambayoyi hoping ace mata ba haka zancen yake ba amma inaaa su kansu basusan cewa aiki yakema sanata farida bala ba.
he had already filed his fake reports na cewa is a rape case wanda ya saka Zargin layla ya dada zamowa gaskiya a idonsu mrs Haseena
dukansu basu so jin haka ba amma ya suka iya da qaddarar Allah, kakarsu Didi tace kawai adawo da nur in gida sumata jinya a boye dan itace tafi bukatar sirri tunda likitan yace yaune ma suke tsammanin farkwanta
nan da nan mrs haseena ta fara shirya hakan da mutanenta dan ita sam batason wani abunda zai taba mata mutuncinta da kuma siyasarta.
Nur bata tashi yin wani kwakkwarn motsi ba sai wajajen karfe hudu da rabi na yammncin washe gari da abun ya faru dasu
tafarka awahale sabida Wani mugun zazzafar zazzabin daya lullubeta tun jiya cikin dare, da kyar ta iya bude kumburarun idanunta, jikinta yy lagwas dan har wani kyarman sanyi sanyi takeyi babu abunda take sai maida nishi qasa qasa alaman zazzabin ya shigeta sosai kuma yagama nakasa mata gabobin jiki....
banda karar enginan computer icu da aka lankaya mata babu abunda takeji, Ta ɗan motsa hannu tana jin radadin jikinta sosai tana ɗaga kai taga Adnan ne kawai a gefenta yana zaune akan kujera ya kife kansa a kusa da ita ahnkli ta kare masa kallo ajikinsa akwai alamun rauni da kuma gajiya wanda ya kasance alama na jin nauyin zcya dagacikin ruɗani akan abunda ya faru.
idanunta dake hawaye masu zafi ne suka sauka akansa ta rike jikinta tsam kuma ahnkli yatsunta suka danmike zuwa gareshi ayayin da Zuciyarta take tsanantawa da bugu da kuma tambayoyi masu yawa datake tana neman amsarsa.
ahnkli yatsunta ya tabashi kankace wani abu yafarka firgit suna hade idanunsu waje guda hawayensa ya sauko kamar ankunna su, budan bki yy yana shirin magana cikin katsesa da tsananin rudani tace "Adnan... me ya faru dani?dan shiru yay hawayensa nabin kuncinsa yana mai kallonta dan maganan nata ya fito masa ne kamarna wacce take cikin tsananin radadin gushewar hankli
ahnkli Adnan ya miƙe ya zauna daf kusa da ita cikin idanunsa na dauke da matsancin damuwa da kuma yunƙurin kare sirri, zafi da kishin da ba zai iya bayyana mata ba a fili ba.
har saida ya sauke ajiyar numfashi snn ya kalle ta da muryan lallami yace "habibty Kiyi haƙuri, i am so sorry i was not there for you Nur. na barki acikin matsala mai girma ba zan taba iya yafe makaina wann abun ba..baby its all my fault. i shud have protected u. sai kuma yafashe mata da kuka sosai.
hawayenta taji yana dada gangarowa cikin idanuwanta tana jin ƙarfin zuciyarta yana dada raguwa...
rabonta dataga Adnan yay kuka irin haka tun suna yara yan kanana sosai, ita kanta batasa sanda tariko hannun sa cikin sassaitashi ba, muryanta na fitowa da rauni sosai tace adn.. adnan.. pls stop, its not you fault. bakay min komi ba, kadena kuka pls ure hurting me with ur tears.
Da kyar ya danne zucyarsa ya dago ya kalleta idanunsu sunyi wani irin jaaaa ahnkli tace mishi "Layla? Tana wane hali ?"
Adnan ya ɗan yi shiru kafin nan ya kalli cikin idanunta sede kafin ya furta wani abu sai ga nan likita da wata nurse da su mrs Haseena sun iso cikin ɗakin a sirrance har lkcin adnan na zaune daf da ita akan gadon
mrs Haseena tana hade idanunta da nur firdaus taji wani irin baqin ciki da rauni ya dada gumeta
zamewa kusa da gadon tay ta tsaya
snn tace "Nur," are you okay? Zaki iya tafiya?
i want to take you home. akaro na farko kenan da nur taga mrs haseena na hawayen tausayi dominta.
itako Allah Allah take su ware ta gaya mata cewa Sadaat ne ya aikata masu wnn aiki ba wani ba
jikinta na rawa cikin matsanncin rauni ta riketa ahnkli tace mummy Me ya faru da ni?....i am going to be okay? i dont feel well at all.
Haseena ta ɗan haɗiye hawayenta a idanunta tana neman ta sauƙa kanta tarasa ta inda zata gayawa nur cewa she is raped
kawai sai tace mata kartay wani magana har sai sunje gida
munafikin likitan ne ya katsesu cikin lallami yakalle nur firdaus dats looking so confused snn yace "Kin sha wahala mamana, amma alhamdullhi yanxu kin fita daga cikin haɗarin in sha Allah Zaki ji sauƙi."after 2 weeks or more zamu sake miki wasu gwaji kinji????
Anan Adnan ya miƙe yana so ya fuskanci ƙarin bayanai daga wajen likitan amma idanun Haseena suka katse shi. Ta ba shi alamar cewa ba zai yi kyau a bayyana ma nur komai yanzu ba.
likitan yace karki damu "Muna tare da ke, Nur." Nur Firdaus tayi shiru cikin ƙoƙarin fahimtar abin da ke faruwa tagane kamar ana boye mata wani abu,danko daga yanayin mrs haseena Zuciyarta yafara bata cewa da akwai wani ƙarin damuwa.
daga nan babu wanda ya sake wani magana har aka shirya nur da duk wani abunda take bukata snn aka fara kkrin fitar da ita asibitin a sace.
ganin Adnan yana tare dasu yasaka ta barsa da nurse din wani agent dinsu suka kai
Nur har cikin motarsu da suka boyeshi ta baya ita kuma ta ja gefe da likitan domin jin tabbacin bayani akan yanayin nur.
cike da alhini yake gaya mata cewa duk wani alamu sun nuna cewa anyiwa yatta fyade amma suna kan gudanar da wasu yan gwaje gwaje hala zai taimaka wajen sanin waye ya aikata mata wann abun.
koda yake bayanin kamar wuta yake kunnawa a kan kirjin mrs haseena.
sede yadda likitan ya kwarance wajen iya tausasa lafazi da nuna mata cewa yana tare da ita wajen rufe maganan 100/100 yasaka taji dan dama dama batasan duk biyansa kudi akayi domin ya dorata akan wann mtsayin ba.
bayan ta karbi file din fake report din daya hada sukayi sallama suka kama hanyar gida, adnan ne ya zauna kusa da nur din dukansu idanunsu cike da rauni sunyi shiru kamar wanda aka ciyosu acaca. tun ahanya mrs Haseena tayi ƙoƙarin shanye abu amma ina wani bangare na zcyarta yana kokarin ɗaura lefi ma qaddarar daya afku wa Nur wajen karya mata nasarorin da ta cimma a rayuwarta.
adnan yaki sam ya wuce gida tunda aka dawo da nur gidansu yake makale da ita kowa na jin tausayinta
amma cikinsu babu wanda ya gaya mata abunda ake ciki, agidan daga ita sai adnan ne basu san cewa wai report yanuna anyi raping inta ba. ita kuma so take tagayawa mummynta cewa sadaat is the culprit amma bataso ta furta haka acikin mutane dan tasan da wuyane haseena ta iya daukar maganan a zcyarta.
72hours din nan na cikawa dede maganin ya gama jika acikin jininta, yamma nayi bayan kakarsu didi ta mata wanka da ruwan zafi nan take noor tafara experiencing din jiri, sacewar jiki, tanajin jikinta na tsami tsami cikin ta yana bloating ga wani irin kakkarfan emotional instability datakeji yana gumeta
abubuwan da suka farun sai dawo mata sukeyi akai,..Banda ma Adnan yay taurin kai ya kwana agidan da basu san wazai na kwantar mata da hankali ba gabaki daya she is emotionally unstable.
washe gari da sassafe nur ta farka da zazzbi me tsanani har bata iya magana.
haj mairam ce ta kira tace ma adnan din marmaza ya taho gida yazo ya sameta shida mrs Haseena.
she just cant believe that jiya anyi hidimar murnan nasararta amma babu danta datakeji dashi snn babu mrs Haseena datake kara mata karfin iko a idanun mata.
Dakyar Adnan ya iya rabuwa da Nur tare da mata alkwarin zaije ya dawo yanxun nan
within few minutes shida mrs Haseena suka iso gidansu kai tsaye ya isa wajen babansa a sashen sa dan shima jiyan ne yazo nigeria domin taya matarsa murnan samun matsayi.
ita kuma mrs hasena ta iso private falon hajy mairam kanta a sunkuye zuciyarta cike da rudani da tsoron faɗin gaskiya sanin cewa komi zai iya rushe mata dan da wuyane ahalin mairam su amince da batun auren adnan da nur muddin sukaji labarin cewa an mata fyade.
koda ta shiga falon Hajya Mariam samun ta tay azaune cikin wata shiga na doguwar rigar atamfa anmata aiki tana baza ƙyalli da wani hadadden mayafinta a gefenta tana faman motsa beads tana tasbihi.
suna hade ido tace
"Zauna, Haseena."
Haseena ta zauna da sanyin jiki nan suka gaisa snn Hajya Mariam din ta dube ta da idanu masu nauyi:
tace "Na ji duk labarin abunda ya afku Daga asibiti harma daga jami’an sirri na, haseena Karki manta da cewa ni ina tsaka da yakin siyasa ce har yanxu, kuma kece tawa acikin Wannan labarin, idan kika bari damuwar yayanki ya fita da gaske, ba ke kadai zai shafa ba, ni ma zai lalata min tasirin kujerata!"
Haseena ta dan lumshe ido tana ƙoƙarin hadiyar rauni
tace Wallahi hajiya ina kan yin iya bakin kokarina. dama kuma nur firdaus ce ta samu yar matsala amma Na fitar da ita ba tare da kowa ya sani ba sede da akwai ’yan jarida kalilan dana lura kamar suna bibiyan mu da wata sharri.
"To da su din zamu fara!" Hajya Mariam ta katse ta da murya mai dan ƙarfi.
yanxu Zan aika da mutane na. Zasu bada other na media ‘wipe out’ na wannan labarin daga ko’ina. harda ma wanda za a daga nan gaba. nan da kwana uku Sai mu fitar da official statement cewa barayi ne suka kutsa gidanki suka bugi ‘ya’yanki, amma yanzu suna cikin kulawar family doctor.
kai a sunkuye Haseena tace toh "Shikenan, hakan yayi rankishi dade." nan Ta miƙe tsaye da alamn zata wuce hajy mairam ta kalleta da wani irin ido tace
Ni zan gayawa Adnan cewa anma yarki fyade, dan yasan da cewa maganan aure tsakaninsu babu shi
..nasan zai min rikici amma kibarni dashi ni zan iya dashi Amma wallahi haseena idan har wannan labari ya fito…I will not forgive you Haseena. You will ruin everything for us kuma wallh bazan taba yafeki miki ba!"
cikin sauke numfashi mai nauyi mrs hasina ta gyada kai tace Ba zai fito ba rankishi dade in sha Allah."
A gefe aide ɗin Hajya Mariam ta gama rubuta bayanan da za a aika da su wajen agent harda statemnt din da zasu watsa agidan jarida na cewa an kutsa gidan mrs haseena da daddare. Barayi sun bugi yara biyu da suka
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 34 Chapter of 40