Share this page
eh taga layla itama tasha mamakin ganinta tace ma nur aiko magana laylan ma bata mata ba. babu kalar magiya da rokon aysha da batay akan ta hadasu da laylan awaya ba aysha taki sam tace bazata iya tunkarar laylan acikin mutane taje ta tamata rashin kunya acikin mutane ba Hankli a mugun tashe nur ta katse wayar bata kalli lkci ba ta bude wadrob jikinta na rawa ta jawo bakin abaya tazura ajikinta akan rigar baccin ta yafa veil din ta rarumi kudi ta fita har bakin titi dakyar ta samu abun hawa ta shiga dan nemo layla cikin gaggawa....... DO WELL BY COMENTING AND SHARING PLEASE.... #SURAYYAHMS 08060712446 [09/04, 20:48] Anne-Aurora🦋: NUR FIRDAUS....31 tun da nur firdaus ta zauna cikin taxi din haka kawai gabanta ke faduwa don tunda take bata taba abinda ta yi yanxu ba gashi dai yau layla tasa fitowa cikin dare... wani irin shiru hanyar yay babu wulgawar ababen hawa duk a tsorace take dan harme jantan ma atsorace take dashi duk dama yacageta kudi dats time 3 of the initial amount da ake dauka saidai duk takaici da fushin data keji baikai yawan mamakin layla dayake tsatssfowa aranta ba. tarasa haryaushe layla tasamu caurage din zuwa wann mummun partyn abune wanda hanklinta yakasa daukarsa duk ta kasa nitsuwa dan har gani take kamar motar baya mata sauri.. lokci zuwa lkci take bude sakon ta duba location da aka turo mata, ana 1:30am na dare saura ta isa wani babban gida wanda duk da nisansa da cikin anguwa hakan baxai hanaka jin sautin kidan dake tashi a gidan daga nesa ba. tana biyan me motar agaggauce tashiga gate din kai tsaye ta karasa kofar da xai kai ta babban parlon da ake party din, mata ne da maxa a cakude ana ta rawa abun ba tsari, ga wani irin hayakin wiwi da shisha daya bule wajen saikay dagaske kafin nan kaga fuskan wanda ke gabanka, the place it's just disorganized sabida yara kanane da basu san ciwon kansu ba tun tana daga kofa tafara dube dube ko zataga laylah... daga nesa aysha ta hangota tay murmushi snn ta kashe masu fahad ido dukansu sukayi wani irin exchanging looks atsakaninsu. tun kafin nur ta hankara sai ga ayshan ta tunkarota tanata mata murmushi tace "hmm su nur kenan wato kema kinxo ko? nur ta mugun hade rai tace aysha please ina layla take? Aysha tace "Uhm" chilll, amma tun da bazaki kulani ba toh muje ciki kawai innuna miki ita, daga nan hannun nur din ta ja suka karasa inda ake asalin shagalin badalar nur ta tsaya cak cikim kaduwa ganin yan yara maza ne awajen suna shaye shaye sosaiiii aysha tace wait here kinga akwai maza dayawa aciki ni zanje kawai na dubo miki ita. aysha na wucewa nur tadan tsaya jin jikinta ma daukar zafi harta na kyarma with so much disgust na yadda take kallon mata da maza ke ta watsewarsu ga hayaki ko ta ina. duk bata saki jiki a gun ba, abun ka da wanda bai saba jin hayaniyar yasaka xuciyarta rauni, tunani ta dinga yi anya xata iya cigaba da tarayya da aysha kuwa dan batasan cewa she's this rough ba and this is soo wrong rayuwar da akeyi anan din sam bata dace da mace me mutunci ba. bata yi minti uku da tsayuwa ba kawai wani acikin guys din su fahad wanda aka gayyato ya taso ya dawo ta inda take ya tsaya yana kallonta yace Hi babe, how you doing..ko kallonsa Nur batayi ba bare harma ta kulashi dan ba karamin tafasa takeyi taciki ba. da wata kalar arrogance a voice nashi yace may I know your name?" tana juyowa da harara mezafi tace.."get lost" kallon banza da tsawar data masan saida yadan razana ya zuba mata ido da mugun mamakinta ayanayinsa. dede fitowar aysha kenan tare da layla wanda yasata ta nufe ta wajensu rai a mugun bace sauran gayun duka subita da kallo suna jiran ganin gudun ruwanta. idonta sosai ya tara ruwan hawaye tana isowa gabansu tana kallon dressing dim layla kamar ba layla ba suna isowa daf tun kan laylan ta budi baki taji saukar tasss tass akan fuskarta da wani irinkara da hucin fushi marin ya sauka a fuskar layla saida kusan kowa ya tsaya cak aka dawo kallon su awajen. kuka me kara layla ta fashe dashi tare da dafe kuncinta Nur ta kwace hannun laylan ana aysha tace lets go home..ryt now...baki da hankali. ganin duk an tsaya da rawa anata kallonsa yasa layla ta harzuka da wani irin fushi da rashin kunya ta fizge hannunta ana nur dayan hannunta na dafe da kuncnta tace "nikam kisake ni, let me go".. bazan je ba din. who are u to tell me wat do with my life, it is my choice to be here toh ina ruwanki dani ehhh a mugun fusace nur ta daga hannu zata kara wanka ma bakinta mari akaro na biyu nanne dukka gayun su kusan su bakwai suka taso, aysha ta capke hannun nur ta sauke mata shi kasa tafara cewa "haba nur waime hakane why are you embrassing her, waima toh meyene aciki intazo partyn nan wato duk kin daukemu yan iska kenan da mukazo irin gaku masu tarbiya a dan zafafe nur firdaus tace aysha kenan amma kin bani mamaki but i wont bother with you tonite amma kisani layla is my only sister, i raised her by myself, dan haka is my respnsblty to set her ryt nan ta juya tace ma laylan kee kuma ki wuce muje gida..ya isa haka laylah! kawai gayun suka fara kwashewa da dariya aka fara tsokanar layla ana ce mata kaji fa wai wuce muje gida kamar wata yarta hah hahahaha eyyyyya small girl ishhhhhhh kenan, mummys girl ahhh... kowa yafara dariyar shaqiyanci.. da wani irin fushi da matsanancin kuka layla ta fice awajen da gudu tana kuka nan Nur ta juya da sauri ta bita tun basu kai gate ba tafixgota, sede tun bata furta komi ba layla tatureta da karfi a hatsale ta fara mata ihu me kara cikin tsananin rashin kunya da tabara. "what is ur problem with me, cant i have fun yaa nur Kin takura ma rayuwata ..ure so selfish, ke kinajin dadi anaki rayuwar amma baki so ni naji dadin na rayuwar ure just selfish..its alwys about you, i knw ure happy to see me thrive under ur shadow..its my choice to be here, why cant u let me enjoy it, toh ina ruwanki dani ehh gashi kinzo kinsa anamin dariya.... da wani irin ihu take ma nur magana jikinta harna rawa rawa Abdul, fahad da sauran abokansa da suka gayyato nan suka fito wajen kowa sai cije lebe yake yana d'an murmushi ganin tension betwn sisters is spiking d night hawayen bacin rai dake idon nur har sun sauka akan fuskarta baja baja sai batace ma laylan komi ta dada damko hannunta tafara janta da karfin tsiya ta nufi bakin gate da ita tsabar fushi har jitake kamar kanta na juya mata. daf suna isa gate kenan suka samu wai an kulle, nur tay tay ta bude amma inaaaa saiga nan su fahad da sauran yaran gangs dinsu sun iso, kowannen su da taba a hannunsa yana busawa wasunsu suna daga wiwi wasu na shan giya suka zagayesu daga laylan har nur din lkcin gabaki daya saida suka mugun tsorata.. fahad ya hade rai yace party bombers ina kuke tunanin zakuje? haddake shugaban makaranciyar qur'ani toh kisani nan ba schl bane this is our party ai tunda kikazo nan saimunyi abunda mukaga dama dake.. Abdul yace yoyoyoyo our fresh meat dama ure fond of making headlines, tomorws headline too will be hot karki damu kuyi maza ku koma ciki the party is not over yet wani acikin gayun yana layi yace "ai to tunda mahadaccyar qur'ani ne sai muje akashe music din nan tadan mana karatu mu manna ma bakinta kudi koya kukace guys wani dan banzan dariya gayun suka kwashe dashi lokcin duk bari su nur sukeyi kamar zasu saki fitsari ajikinsu... duk da tsoron daya gama cikata haka ta maida layla bayanta tanamai kareta basu ce musu uffan ba kuma basu motsa wajen ba.. wani tsageran gayene acikin bakonsu fahad din yataho zai kama hannun nur da karfin tsiya yajata ciki ta harzuka ta gallara masa wani uban cizo saida wajen yay jini yana mikewa ya yunkuro zai kai mata mari Allah yaso takau da fuskartta sai marin yasauka akan layla, wani irin mugun ihu me kara laylan ta sakar musu awajen.. amugun razane tafara cewa fahad dan Allah kuyi hakuri, pls leave us alone...wallhi mu bafa wajenku muka zo na, mu gida zamu tafi pls pls pls dan Allah nur batace komi ba tanata kallonsu tana kuma kkrin kare laylan abayanta hawaye na zubowa a idonta tana readyn wanda zaizo ta kai masa naushi a fuska sai inda karfinta ya kare ta raya aranta. kara zagayesu gayun sukayi dayan ya fara shafa hannun layla ahankali yana jan long fingers dinta tafara razanannen kuka ta dada kankamewa nur riga ta baya... Nur zata kai mai duka kenan wani yay wuf ya Jawota jikinsa da karfi ya shafa fuskarta lkci daya yashiga kkrin tura hannunsa rigar abayarta, Wani irin mari ta sauke masa ta fauce kwalban glass cup din dake rike a hannunsa ta buga masa akai da iya karfinta, nan gayun sukay wani kukan kura zasu mata daukar cak su shiga da ita daga ciki ihun da bata san daga ina tafarashi ba yazo mata tafara kai musu duka ta duk inda hannunta yakai... dede sun mata taruwar dangi suna kkrin daukarta kenan aka wani irin buga gate din da mugun karfi me razanarwa atake gayun suka saketa ta fadi akasa tana rolling akasa layla tay gudu tazo ta dagata sunata kuka tare nan sukay gudu sukaje suka boye kansu abayan wani mota dunkule da juna... kafin kace wani abu wasu mutane masu bakaken kaya da mask ajikinsu sun balle makullin gate din sunshigo ciki da hilux dinsu da bindigogi sai wani dau suka dallara haske a compound din.. sai ji kake ana Police, police, police, ga yan drugs, ga effcc, kan kace wani abu fahad da gangs dinsu sun bace awajen bat suka bi wani secret exit. polisawa suna kkrin kama mazan dake haye fence aysha tazo dagudu tace ma su nur su taso akwai hanyar da zasu bi ta baya ai babu bata lkci suka bi ayshan sukabi ta secret exit din suma sai gashi kuwa sun billa waje ta baya.. wani mota suka gani cike da mutanen da suka tsira aciki suna kaiwa motar aysha tay saurin tura layla ciki itama ta shiga ciki dagangan ta ture nur akasa tay gefe, kamar kiftawar ido motar ta tashi aguje tunma basu gama rufe kofa ba suka wuce suka bar nur awajen tanata kwallara ihun kirar sunan ayshan dana laylah cikin dimuwa. gadai wajen is safe and quiet amma daga nan kanajin hayaniyan hukumar dake guje guje da yara anata ihu ana guje guje tsoro ya cika zuciyar nur ta kama hanya kenan zata bar wajen sai taga wani mota acan cikin duhu yana dan haskata tana daga ido kuwa taga su fahad ne acike acikin wata jeep sun boye kansu suma suna jiran back up dinsu. ashe acikin baqin da suka gayyato partyn akwai yan drugs da yan yahooo shiyasa NDLEA suka hadu da police sukazo kame nur tana ganin sune tafara ja da baya baya kirjinta kamar zai faso waje bata sani ba ashe duk hakan shirin su da ayshane akan akawota nan yaran kam sun dage sai sun walakanta nur sun cimma burinsu akanta dan kawai suyi kaurin suna kuma dama ba wani tsoron hukumar sukeyi ba dan duk iyayensu masu kudi da power suna mugun daure musu gindi. acikin motarsu aysha kuwa layla sai kuka take tana nadamar zuwanta nan sai ihu take ma aysha akan meyasa suka tafi suka bar nur aysha tace mata ai akwai motar da zai kawo nur din gida duk dai layla ta daga hanklinta amma haka aysha ta kira wani gaye sukayi wayan karya agaban layla suka sata ta amince cewa nur is safe and coming wajajen 2:ocl suka kai layla gaban gidansu, aysha harda mata alkwarin cewa yanxu zasu koma su dubo nur kawai ita din ta shiga gida. jikin layla be taba bari irinna yau ba, dan kar malam liman yasan ta fita harta dawo ta katanga ta dire ta sauka ahankli ta wuce cikin gidan luckly enuf for her mrs haseena yau ma bata kwana agidan ba.. ata fannin nur kuwa tunda taga gayun ne duka amotarsu sun takuro aciki kamar sardine suna famr haskata tay shahada tadubi gabar hanyane tarr agabanta ta wani falfala da uban gudu bata ma ganin gabnta dai tamike kan hanyar dataga motar da su aysha suka shiga yabi ta dinga gudu ba tsayawa. ganin har tafara gudu wasu gayun suka sauko suka fara binta su kusan hudu sauran kuma suka juya da mota sukabi titi da niyyar shawo gabanta Dan bakaramin abubuwan sharri dana walakanci suka shirya yau zasu mata ba. tana lura da motarsu a titin tabar kan hanya tabi jeji jeji inda tasan mota bazai iyabi ba da iya karfinta take rabza gudun suna biye da ita can sai sauran ma suka parker motar sukabi sauran cikin jeji duka su bakwai din suna hunting inta har saida suka yi nisa sosai taji ta fara kasa ci gaba da gudun. tana haki ta fara ihu jikinta na rawa tana cewa "Help plsss...." duk ta galaibata amma bata hakura da gudun ba, ta mugun tsorata dataji har sun kusa su kamota sai kukan fitan rai takeyi can sai taga titi daga nesa kamar wacce aka kara mata mai akafarta taruga aguje tana layi tay kan titin da mugun gudu bata ko lura da zuwan mota ba saida akay mummunan jan birki agabanta sann ta dawo hayyacinta. wani irin tsit tayi ganin wata baqar motace ta tsaya agabanta me shegen kyau ayanayin mugun rudewa ta dan bubbuga gaban motar tana haki tace pls pls help me pleasse. atake javeed yaji ya daskare yanata kallon ta tacikin tinted sai yana ganin kamar karyane ba nur dinshi bane gizonta kawai yake gani, haka taci ihun neman taimako baiko sauke glass dinshi ba, adan mamaknce ya daga hannunsa ya dubi time a agogonsa yaga 2.40 am na dare He just cant believ dis.. jikinta na wani irin rawa tana kuka ganin me motar beko sauke glass dinsa bare ya kulata da sauri ta juya xata bar wajen tana daga kafarta ji kawai tay an fincikota, ihu ta fasa dai dai lkcn da su fahad dukansu suka gewayeta daya acikin su ya karaso da gun dik suna haki suka tsareta ta ko ina javeed na zaune a mota yanata kallon ikon Allah... nur tafara sabon kuka yaron daya rike gun din yafara mata ihu me razanarwa yana kkrin kwaco hannunta tana tuburewa lkcin ko ina a jikinta na rawa rawa ta fashe da kuka a tsorace tace Don Allah ku kyaleni.. atsawace fahad yace mu kyaleki bayan uban gudun da kika samu dan ubanki yau saikinyi yaren garinku cewa dayay dan ubanki yasa ta hatsala basuyi zato ba ta dalla ma fahad din mari... azuciye tace ba ubana na ba sai dai naka uban get away from me, menayi muku, what did u guys want frm me??? mamakin karfin halin ta yasaka yaran kusan haukacewa mutum na farko daya harzuka ya kawo hannunsa zai cakumota ya wanka mata mari yaji an rike hannun nasa ta baya tsabar abuge suke da kwaya basuma san yaushe javeed din ya fito ba, wai dan rike hannun yaron dayay ya murda saida ya karya masa hannun kabas ji kawai sukai yaron yasaka ihu me kara yana furta wayyo Allahna hannuna... yaran suka tsaya suna kallon javeed sukaga shima su yake kallo dan sosai yasha mamaki dayaga ma yarane yan kanana da basu mallaki hanklin kansu ba. kamar wata gunki haka nur ta daga ido da kyarrr akangare tanata kallon fuskar javeed duk atunaninta ko dai imagining dinsa kawai takeyi. tsagaren cikinsu wanda yazo da gun din ya daga gun din wai zai nuna javeed din dashi, aidashi da gun din javeed ya hadasu ya wanka musu wata gigitaccen marin da saida yaji jiri ya kwashesa atake ya yar da bindigan babu shiri. kan kace wani abu javeed ya fidda guns harbiyu daga gefen aljihunsa yana cirewa within scnds cikeda kwarewa kai tsaye ya harbe hannun yaro dayazo da gun din wanda atake dukansu sauran suma suka zube kasa a mugun tsorace.. masu shirin gudu da sukaji wani irin tsawa da javeed yay atake suka saka gwiwonsu akasa suna rawan dari. cikin zare musu ido yace wani acikinsu yana yin tari akai zai harbesa ya kashe banza...ai atake kwayar ta warware jikin su yay la'asar saida ya kare musu kallo fuskarsa a dore snn yace now get up and lie down flat, ur hands on ur head ...suna kan tahowa yana kai musu duka da naushi dan dama acikin sojojin ma MPs irinsu javeed mufasa bakaramin mugaye bane dan sune suke hukunta yan uwansu sojoji insunyi lefi.. He is very strong, vicious, and ruthless bazaka taba sanin haka ba face har sai wani abu ya hadaku kan kace kobo su shidan sun shimfida kansu akan titi flat akasa hannunsu akai na bakwai din ne daya harbe hannunsa ya rike wajen sai kuka yakeyi kamar dan akuya yana juye juye. yana sakasu kwanciya yajuyo kan nur firdaus wani irin fixgota yyi daidai fuskarsa yana huci atake idanunsu ya sarkafe cikin na juna da wata iryar mahaukaciyar shauki hawayenta dake kan sauka na neman yay melting dinshi amma haka ya tsime yace ke kuma Me ya fito da ke cikin dare nan? sai sann ta dawo cikin duniya jin gamshin turarensa mai dadin kamshi na neman ya cikata ganin wai jiran amsa yake bakinta na rawa tace"i came to look...uhmm its my sister..na fito..na fito wajen layla ne and and....sai kawai ta fara hawaye sabida yadda yake binta da wata muguwar kallon tuhuma dan bazata iya daure ma wnn wutar kishin dake yawo a kwayar idanunsan ba. ...daga sama har kasa yake kan kallonta yace "Shine aka biyo ki xa ayi maki me knn? kigaya min gaskiya are u with them?are they ur friends?wyann din suwaye snn meye hadinki da su.. kamar wani kanin mahaifinta haka ya zake yanamai tuhumarta da ruwan disppointmnt a muryansa.. sabbin Hawaye ne ya shiga bin kuncinta ta kasa cewa komai dan ta lura kamar ba gane furucin da zata furta masa zaiyi yanxun ba saketa yay ya koma kan yaran yafara sauke musu fushin sa akansu dan mutum na farko akan layi da ya taka kafarsa da karfi sai kabas ya karyashi yaron yasaka ihu yana birgima a tsawace yace ku kuma suwaye kanann yan iska ko, daga ina kuka fito..me hadin ku da ita?? wasunsu already sun fara fitsari ajikinsu suka fara bashi chorus answr wann yace shaye shaye sukeyi,wani yace party sukeyi..wani yace yar makarantarsu ce javeed yaja tsaki ya isa gaban motarsa ya ciro wata hand glove yasaka hannunsa ya koma kan yaron daya harba ya bankaresa yasaka laser knive ya ciro bullet dinsa yasaka aljihunsa tsabar azaba yaron atake ya suma. ga wanda aka karya mai kafafu sai ihu yakeyi yana birgima... bazan iya fasalta kalar tsoron dayaran suka ji ba dan wasunsu har fitsari suka sake ajikinsu..sai haquri suke bada javeed amma yay kamar baya wajen cos how dare them touch his hearty bindigar yaron ya dauka akasa tukun yabisu da naushi kowannensu yay ball dashi gefe ya gigita musu hanjin cikinsu snn ya jerasu yabisu ya daddana musu bullet daddaya kowa a hannunsa ya musu anko cos is a serious crime to touch his girl. ahakan wai dansu yara ne yaketa kkrin sasauta musu azaba, dan wanda ya taba mai nur firdaus msmn ma agaban idonsa saidai yaga kansa a mace baya numfashi. nur dake kallon abun kamar a mafarki tuni tazube kasa ta wani irin kankame jikinta kowani harbi javeed yay sai taji takara birkicewa sai rawa rawa jikinta yake tanajin matsanancin tsoro na dada rufeta kamar zata hadiye ranta tamutu haka ta dingaji dan tsaban azaban tsoron data keji na lullumeta tako ta ina. suna ihun azaba javeed yay threatning dinsu da kalmar kisa wa,yace musu duk inda zasu shiga saiya tsamo su, snn duk wanda yasake shiga harkan nur firdaus bazai harbesa a hannu next time ba saidai akai. a haka ma wanda basu amsashi akan lokaci ba ya kara karya musu dayan kafa wasu yay ball dasu cikin lokci kalilan ya maidasu abun tausayi sossaiiiii ko motsi basa iyayi sai kukan azaba da gurnanin zafiz da gun dinsum ahannun sa ya kara da gaba. yajuyo yana kallon nur firdaus wanda ita kanta amugun tsorace take dashi jikinta ma rawa har ya tsuguna agabanta yafara aikin kallonta daya saba sam bata iya cire jajayen idonta dake fidda hawaye anashi ba itama. saican cikin jan wata zazzafar numfashi yace "you??..wajen party? with boys??? really?... i am so disappointed. da wani irin fushi a muryansa yace Da na san daga inda kika fito knn da na bari sunyi fata fata da rayuwarki anan..cos why on earth will you..yana maganan nur ta fashe masa da wata iryar shagwabbaen kuka Daga haka ya fizgota tsaye dan baison jin kukan nata yatura gaba gaba da fushi a yanayinta tabar gun da sauri tana gudu tana kuka sosai, bin ta yyi da kallo wato ma bazata bashi hakuri ko ta rokesa ya kaita gida bako..tsayawa yay har yaga ta kusan kaiwa karshen titi sai yaga ta tsaya, wasu gayu ne subiyu ya hango tsaye gabanta duk da ba wani haske gun yake daba, atsorace ta juyo xata canxa wani direction wani ya sha gabanta, ashe sune back up din da su fahad din suka kira awaya dazun, jan hannunta yaga suna yi xuwa gun wani mota da alama tasuce abun ya bawa javeed mmki bana kadan ba, kafin ya ankare har sun isa gun motar da ita yana kuma iya jiyo ihunta daga inda yake duk da nisan wajen. da wani mahaukacin speed yataka motarsa kamar xai tashi sama kafin yaje gunsu har sun jefata a mota yay saurin isowa kusa har yay kusan cinkaro dasu suka razana suka tsaya...yana tsayawa kamar me iska yabude motarsan ya fito daya daga cikin samarin ma ya fito da shirin masa bala'in ya buge musu mota bai ko sauraresa ba ya bude backseat din motar yaga bakinta suka rufe da wani kyalle fixgota yyi daga motar izuwa waje duk samarin suka tsaya kmr dolaye sunafa kallonsa harya bude tasa motarsa ya jefata aciki. komawa yay wajensu tanata kallon yadda duka gayun suka tunkareshi yana kama mutum sai kaji ihu har ya karya masa hannu shifa daga yadan rike mutun da dan karfi sai taga ya karyashi kabas duk tarasa wani irin mugun karfine dashi.. harya ciro gun zai daddana musu harbi nur ta zuba masa ihu daga nan cikin motar tafara rokonsa tana cewa pls dont shoot dont shoot... ya juya yana kallonta ganin ta tsoratane fa sosai sai yadan dakata nan saigama motar hukuma na tunkarosu da speed ta wajen mayar da gun din yay aljihunsa ya ma gayun kallon she save ur life snn ya koma driver seat dinsa yashiga ya ja motar suka fara tafiya... banda kuka babu abunda takeyi shikm baice mata uffan ba sabida tambayoyi yake dashi me tarin yawa aransa akan wann daren wanda yake son tabashi amsarsa ayau din nan. tafiya yayi me nisa da ita suna daf zasu sha kwanan wata round abt motocin polisawa suka fara bibiyarsu da alaman yan uwansu sunje sunga abunda yama yaran ne suke nemansa. kawai ji tay ya miko hannunsa jikinta ya dallara mata seat belt kuma uffan bece mata dama inzeyi abunsa baya neman izini daga nan bata kara gane komi ba dan tun da suka fara guje guje da polisawan cikin garin abuja babu abunda takey sai kuka sai ambatan Allah. dan ta lura javeed is doing it for fun kawai de wasa da hanklinsu yakey abanza bawai guje musu yakey ba.. ahaka sanda suka kusan barin garin abuja snn ya jasu cikin wata hanyar da babu coal tar, kamar ance ta bude ido kuwa taga yazare gun din yaran nan yana kallon madubin mirrorsa da left eye dinsa. wani sabon kuka ta fashe masa dashi ya juyo ya kalleta suna hade ido yace mata "can you drive? da mugun sauri tace masa nooo, pls.. yace good, sai kuma taji ya damke hannunta ya dora akan stiring yace "kirike nagaji, just hold

Chapter 31 of 40