Share this page
it"..tarasa comand ya bata ko request.. haka ta rike jikinta na wani irin rawa tana kuka cikin rasa meke mata dadi tarike masa stiring da hannayenta bibbiyu, lkcin motar taji yana wani irin wainuwa dakansa kafin kace wani abu ya seta gun din yaran a kasa ta window ajere ajere ya bikan tayoyin su ya farfasa saida ya tabbata yay cripling dinsu sann ya jefar musu bindivar yaran ya amshi tukinsa a hannunta suka bar wajen.. kanta dake juyawa takife akan cinyarta har sukayi tafya me shegen nisa kafin can taji kamar yayi parking gefen titi tsaban ta jijjigu jitay numfashin ta ya tafi can sama, ya juyo yanata kallonta takife kanta tana jan sheshheka, cikin wata sigar lumshe ido da budewa yace.."i am listening"ya ji tay shiru wani irin muguwar kallo ya watsa mata nn ma yaga bata dago ba yana da hot temper dan haka ya sauka ya bude motarsa ya fito dasauri ya bude seat dinta yadago kanta yaga ashe har taja xucytane ta suma, mamaki ya cika shi ya dan wara idonta yaga idontan yay wani irin jaaa da hawaye taciki, idontan a lumshe ga lashes dinta kamar andasasu hancinta dogo kamar an xana mata, a hankali ya sauke idonsa kan karamin bakinta daya yay masa kala biyu pink nd black yau dan dauke kansa yayi sai kuma ya kwantar da ita akan seat din yanata tunanin yanda xai yi da ita ta farka sai can da sauri ya dagota jikinshi ya kai hannunsa dai dai hancinta kirjinsa na bugawa ya kwanto ahankli yakai soft bakinsa dai dai nata yasa hannu ya bude bakin nata ya dora nasa akai ya shiga hura mata iska, ya kusa five minutes yana haka kafin nan a hankali ta bude ido ta kallesa softness din bakinsa takeji akan nata sai kuma tamike xaune da sauri ta rike kanta dayake juyawa shidai kallonta kawae yake bece mata uffan ba. sauka yaga take son yi dagakan kujerar motar yarike ta yace "stay still..." atsorace Ta fashe da kuka cikin rudewa tana jujjuya kanta tace Where is this place, can you please take me home..dan Allah wallh my head is aching i want to go home ...tafara masa kuka sosai. wani uban harara yayi mata acikin duhun daren kamar tana kallonsa yace "Wani ya fito da ke yawon dare? Da kyar ta bude murya tana kallonsa da tuhuma muryartan na rawa tace "nace maka yawon dare na fito, yace toh menene? u sneak out of ur parents house at night, u got ur self in stupid unnesscry troble with boys...i am sure ur parent dint knw ure out haka ne? ..tana hawaye tana kuma kallonsa tace yes, they dont, But, Dont say things u knw nothing abt kaima ai yawonka fito waye sani agidanku?.. cikin katseta da mamakin tsiwartan yace ohhh you want to turn dis on me after saving ur god damn life, ta zuba masa ido ..ya hade rai girarsa na sama a dage yace 'go ahead, and thank me! ryt now... muryanta na rawa tace thank you for what?? after you accuse me of sneaking out of my parent house irin banida hanklin innan kenan ko.. ya lumshe ido kadan yace okay enuf..get out of my car ryt now. jikinta na rawa rawa ta sauka abunta ta kama hanyar titi tana tafiya tafara kuka sosai. Tsaki yaja ya fara binta abaya har ya cimmata a fusace ya fizgota if u dont tell me the truth i wll take you with me bazaki taba komawa gidanku ba har abada,suwaye wayancan yaran i wnt to knw who they are. tay kamar zata masa ihu dan ikon da yake nuna mata a muryan sa har yana so yafara razanata"tace i dont knw them. cikn zare mata ido yace i hate 'lies"..da har zata sharesa sai kuma ta hatsala da muryar kuka ta hau gaggaya masa komi daya faru bata boye masa komi ba, wani irin juya mata baya yayi da fuskarsa kamar ma be amice da ita ba wanda hakan ya kara bata haushi sosai.. koma mesa ta tsaya masa bayani oho wani haushin kanta ta fara ji aranta tace shidin wayene da zaina tuhumanta kaman wani ubanta haka cikin shareta ya koma cikin motar dan yaga inda wayarta ya fadi dazun data tsaresa sai ya dauka ya aje, yana zuwa ya dauko wayar ya dawo dashi yamika mata yace unlock it, hawayenta tashare tabude masa wayar aikuwa chat dinta yana dede kan text message din da aka turo matan da hoton laylan da komi ya bude ya kalla.... yakara fixgota bada karfi ba amma yace come with me... gaba gaba suka kara sanda suka kai gaban wani waje mai dan tudu sann ya zauna ya daga idanuwansa masu sanyi ya dallara mata tanata kallonsa taga yamika mata hannunshi dacan kamarma bazata taba kulashi ba toh bata san sanda takama hannunshin ba ahnkli yajawota tazauna kusa daf dashi.. tarasa me takeji akansa dan bata taba sakewa da mutum hakanan ba sai shi yanzu xai bata haushi yanxu saikuma taga tana biye masa. dan shiru sukayi na wucen gadi kafin nan yace "so, what did u think dos boys want frm you?? da rashin kunyarkin nan kin taba musu wani abune? dan sunkyar dakai tay wani sabon hawayen taji yayanko mata ahnkli tace mishi i dont knw nifa babu wanda na sani a schl din sai kanwata da kawaye na..i just.. heard dat they are bad boys,And they rape girls.."yace really? dakyar tace mishi umm,ahnkli ya dago ya kalleta da taushin murya yace "toh sorry. ta kallesa da sauri dan batay tsammnin zai furta mata hakan ba,ganin tana kallonsa yasa yadan lumshe ido muryansa kasa kasa yace kinaji na? tana kallonsa tace eh,..yace "Dont ever put ur life in danger again, kanta ta sauke kasa again snn tace but i cannot leave my sister over der what if,..cikin katseta yace shushh, listen. ur sister isnt the target, u're..kiyi abunda nace miki kawai do not disobey me. tay shiru batace masa komi ba... ya amshi wayartan ya bude sakon ayshan ya ciro nasa wayar ya bude yay scanning din boyayyen lambar da wata application na military intelligence awayarsa aikuwa sai ga lambar aysha sata boye ya fito karara. yace who is aysha othman? itade tunda wayarta yashiga hannunsa takejin dar dar tambayarsan ya dawo da ita dan tsillin hawayenta tashare da mamaki ayanyinta tace she is my friend.. kai tsaye yace"I dont like her. i don't want u close to her ever... tana kallon cikin idonsa takasace masa komi sabida tadda taga yake mata magana da iko kamar wani babanta.. can ta turo masa baki gaba tace ."nide i want to go home".. yay shiru kamar be ji ba..muryanta na rawa takallesa taga yanata famar daddana mata wayarta batama san meyakeyi ba, hawaye take ya cika mata idon tace 'please.. its late.. inason insan ko sister na ta koma gida. saida ta fadi hakan snn yace "okay" nan yamike tsaye zai dan jawota tay sauri ta ja jiki dashi tay gaba ya kyabe bakinsa ahankli ya biyota abaya. tsayawa tay ya zo dakansa ya bude mata seat din gaba ta shiga ta zauna snn ya rufeta, sai da yadau like 5 more mins da wayarta awaje snn ya shigo ciki yana zama ya aje mata abunta ta dauka taga time kusan 4:30pm na asubah. lumshe idanunta tay ta jingina kanta da jikin kujera tay shiruu harya ya fara tukasu tsaban tarasa menene zcyarta yake sakawa tamanta shataf bata masa kwatancen gidan na su ba, tana cikin duniyar tunani dataji sanyin A.C ya gaurayu da wann shgn qamshin turaren nasa sai kawai ta bingira da bacci. ahnkli ya dinga tukasu time to time yakan juyo ya kalleta yana tuna yadda ta bashi labarin with all the honesty in her voice and eyes tun ba anan yasan ba karya take masa sam numfashinta datake saukewa a baccin is soo fragile and serene like her kind heart harji yake da wani abu ya sameta yau din nan da baisan ya zaiyi da ransa ba. badon yaso ba amma Dan dolensa ne kawai ya saka Security tracker dinsa a awayrta, he just cant risk it anymore ya lura kamar yarinyar tana da maqiya sosai.. even among her friends..duk da baida niyyar shiga personal life inta amma kusan dole yazame masa ya kare mutuncinta dan yasan yarinyace batay wayon da zata fahince wasu abun ba. he is going to have a spy dat will be watching her movemnt kullum daga zarar tafice daga gidansu dan tanan ne kawai yakeji hanklinsa zai kwanta. Daga gidansun kuwa layla ta kasa bacci sai jeka ka dawo take agidan tana nadamar sakasu acikin wnn matsalar duk ta gama tsorata sosai da abunda zai iya biyo baya idanunta nakan agogo every time tana kuma kirar aysha akai akai har ayshan tazo ta dena kulata. sai dataga hudu ya wuce sann ta yanke hukuncin kawai zata canja kaya ta fita neman nur dan bakaramin guilt takeji aranta ba, ta haura sama kenan bada jimawa ba aka kira sallah kawai tay alwala tayi sallahn ta idar lokcin past five da hijabin sallahn ajikinta ta rarumo wayarta ta sauko kasa da sauri tana daf zata sauka waje kenan tajiyo motsin motar mrs haseena, tsayawa tay jikin flower da mugun tsoro aranta tanajin wani irin tsananin rudewa ta ciki dan batasan ma zata fara ce ma Mrs haseena ba tay nisa cikin tunanin abun cewar kenan saicaraf haseena ta hangota, da mamaki tace "Auta?? a mugun tsorace layla ta dago kai da muryan kuka tace "mummy" sai kuma ta sauya fuska da shagwaba ta taho da mugun gudu tazo ta rungume jikin mrs haseena tafara kuka sosai ..atake hanklin mrs haseenar ya fara tashi tafara tambayarta tana cewa cmon layla what is wrong?wani abu ya farune agidan me aka miki???? layla na kkrin budar baki zatay bayani kawai sai sukaji wata bakuwar sallama a bakin gate din gidan malam liman ne yaje ya bude ya shigo tare da wani hukumar polisawa su biyu.. cikin katse gaisuwar su Mrs haseena tace ahhhh ahhhh ahhhh meyafaru kuma? how can i help you officers ... police din ya matso kusa da ita yace sorry maam, bt we have come to question ur kids. a mugun zafafe mrs haseena tace what!?? akan me...abeg get out of my house bana son iskanci..my kids are good kids officer ..saidan in wani sharrin za'a laka min dayan police din yace ma'am please we have permission frm head office to ask them few question please. Da zafin kai hassena tace abt what? yace, We have information dat ur kids are involved in night party accident wanda ya jawo aka harbe yara bakwai a hannu da wasu civilians dukan su da karaya ajikinsu... cikin dafa kirji haseena tace hasbinallahu wa neemal wakeel and you think my children have sumting to do with party and shooting? ihun da ta musu yasaka har makota ake jin muryanta.. this must be the work of my dump enemies i am not going to let you drag my innocent girls into this nonsense baseless accusations.. "layla ko kinsan wani abu akai?? da sauri layla ta girgiza kai tace mummy nifa bansan komi ba ni sallah kawai nakeyi..sai kuma ta fashe da kuka sosai.. Haseena ta inda take shiga batanan take fita ba haka kawai zaa zo har gidana ana menan aci min mutunci dan anga mune zamu lashe kujera to wallah ba isa asaka yarana acikin wann makircin ba you officers u better leave my house kafin yau din nan ku rasa aikin ku..my child has already admited dat she dont knw anything ..dont let me file a case againts you for child abuse and emotional black mailing..she is just 15 uban me zata muku awajen party ehhhh dayan officer yace toh ina yayarta, ance mana su biyune.. malam liman ne ya tsoma baki yace haba officer, yarinyar data gama ciwo gasar qur'ani dana tarbiya wa Abuja kake tsamnin zaka ganta agidan party, yanxu haka zaka samu tana karatun qur'ani abaya kallon debar albarka da mrs haseena take musu tana kan latsa wayarta agaggauce yasaka polisawan kawai suka haqura suka yanke hukuncin katse bincikensun agidanta sai bai kara ce mata komi ba dan sun santa sarai yadda tadau zafin nan yanxu zata iya kulla musu sharri ko suji sunansu na yawo a social media.. sallama suka mata akan zasu dawo in akwai bukatar hakan ta inda mrs Haseena take shiga banan take fita ba ta rakosu har gate tana zazzaga musu buhun bala'i mama hauwa da maman sa'id tsabar gulma koro koro suka fito waje tsegege daga ita sai mayafi ta tsaya tareda mama hauwa sunata kallo kuma sunajin me ake cewa.. kusan wuce juna motar javeed dana polisawan yay tun akan titi amma dake ahnkli yake tukin ko kallonsa basuyi ba suka bar anguwan.. maman sa'id tay sauri ta tsare haseena ita da mama hauwa nan tafara bawa haseena labari ai jiya anyi kame yara kanana yan makarantar su nur sunje sun hada party maza da mata sunata shaye shaye suna zina shine har aka harbe wasu.. maman seed cikin shan ciki tace hmm To wallahi ni na ji da kunne na tun jiya da dare aka fara case, kuma ance su 'yan makarantar nan ne na icice suka je party nan kuma faaa ana zargin an sha giya wiwi har da zina Kuma shine ace har ‘yayanki ciki?!" cikin gallaza mata harata mrs haseena tace Allah ya kiyaye, aniyar kowa yabishi.. mama hauwa tace uhum ni dai na ji wai akwai wata yarinya da akace ta bace ma bayan kowa ya watse Haseena da ta hade rai ta dafa kugu tace kai subhanallah Kuna jinmaganan karyan nan kamar ba ku da 'ya'ya. dan Allah Ku bar zancen gulman nan ya huta, Yaran nan fa kananane suna ribibin shirin gama makaranta dama kuma ai kowanne irin taro yanada tsautsayinsa nide Ban yarda da sharrin da ake yadawa ba snn bazan amince asauke sharrin banza akan y'ay'ana ba yawwa. "To ai shiyasa mukazo nan muna tambayarki dan inba rami toh me yakawo rami wai naga polisawa ne sunzo miki question har gida da sassafe... sunakan fetsawa mrs haseena habaici da baqar magana sai ganan motar javeed yay parking ata gaban su kadan, magana suke amma hanklinsu sosai ya koma kan motar duk inda kaga abu me masifar aji da tsada dole ne ka kalla Cikin wannan yanay suka komar da kallonsu kan motar Javeed Mufasa da ta tsaya a gefen layin gidan mrs haseena hasken fitilarsa ya kashe duk sai aka yi shiru nan take Da wata irin kasala Nur Firdaus ta farka daga baccin daya kwasheta koda ta bude ido mamakine ya cikata na yadda akay javeed yasan kofar gidansu.. tana daga kai da niyyar masa magana caraf sai ta hango taron mutanen dake a kofar gate dinsu koda taga mrs haseena atsaye da su maman saeid atake taji ta birkice gabaki daya zuciyanta ya hau buga kirjinta na dukan tara tara, ahnkli tasunkuyar dakai kamar mara lfya data kalli time a wayarta kawai sai idonta yafara fidda sabbin ruwan hawayen tausayin kanta dan ta riga tasan me zai biyo baya. Javeed ya gama kare masu mrs haseena kallo yaga suma nan din suke satar kallo duk da yasan ba lallai sugane waye a motar ba sabida tinted dinsa amma tuni jikinsa ya bashi sudin su wayene. juyowa yay kalleta ganin tafara kuka sosai da muryansa mai taushi yace you scared? bata amsa shi ba kawai tamasa innocent kallon ai bazai gane komi ba.. dan kyabe baki yay yace duk duniya za a iya taruwa ayi magana akanki amma ke ki tsaya kan gaskiyar ki kawai mana.. Ta girgiza kai a hankali hawaye na gangarowa daga gefen fuskarta bata ma sanda bakinta ya kufce cikin kuka me sanyi tace masa mummyna bazata fahimce ni ba, Nide dan Allah ka dan tsaya, Bazan iya fita yanxu ba, sungan ni a cikin mota da kai ynxu zasuce min wani abu da ba zan iya jurewa ba. Javeed ya tsaya yana kallonta can yasauke numfashinsa ahnkli ya matso kusa da wata iriryar salo na kwarjini da kwantar da hankali cikin kwayar idanunta yake kalla kafin nan yay calming voice nasa cikin lallami yace Dont worry, ki manta da su kawai ki fita da kwarin guiwa, u're a brave gal, rembr u fought seven boys to save ur own sister, u've taken risk againts ur ownself kuma nasan Wnan bashine farkon yakinki da duniya ba." kallonsa tay cikin ido a shaukance tana jin kamar duk duniya shine kawai ya dan fahimceta, batace masa komi ba ta saka hannu tafara share hawayenta Ahankali tabude kofar motar Veil dinta ya makale a bayan kujera bata lura ba tafita waje da sanyin jiki suman kanta ne ya wani irin kwantawa akan gadon bayanta da wani irin nauyin zuciya ta rufe masa motar snn tajuyo tanamai kallon lumsashun idonsa.. he is so damn cute sai yanxu ta kara kare ma fuskansa kallo sosai. sihirtaccn ajiyan zcya tay da sanyin murya tace masa "thank you...dan kadan yabude idon ahankli yay kamr be jita ba da wata sexy voice nashi me kashe jiki yce 'what did you say?? yan yatsunta take fidgeting tare dadan shagwabe masa fuska tace 'Thank you, for everything...murmushinsa me tsada da baifiye yi wa kowa ba ya mata snn ta juya sai anan ya lura da veil dinta dayaga tafara tafiya da sumanta abude Haseena da tuni ta soma jin jiri jiri tana ganin nur ta fito a motar wani babu ko dankwali wani irin kunya ya gumeta ta dan lumshe ido tana kokarin boye fushinta. ranta amugun bace ta juya da fushi cikin sauri ta shiga gidan ba tare da cewa kowa komai ba su layla na biye da ita Su Maman Sa’id abun nema ya samu ai take suka tsaya kallon juna ita da mama hauwa tace dubi dubi yar gwal din ta fito yawon tada saurayi ko veil din ma bata yafa yau ba... mama hauwa tace "Ni fa dama tunda farko nace muku akwai wata babban matsala agidan haseena dan haka kawai polisawa bazasu zo neman yaranta da asuba ba. Javeed ya tsaya daga cikin motar Yanata kallon Nur tana tafiya ahankli harta karasa bakin gate dinsun taji wayarta na ringing da wata private number akan screen tana daukawa taji muryan sa yana cewa 'wait for me der". cak ta tsaya batace uffan ba sai gashinan ya taho ya kawo mata veil din hannunta mika zata amsa hannunsu ya dan gogi juna wani uban zafi yaji jikinta yayi, tana karba kanta na kallon kasa tawuce cikin gidan da sauri kuma cikin sanyin jiki.. wani irin shewa su maman saeed suka buga dede lokacin javeed ya juya ya koma cikin motarsa yazauna aransa yanajin kamar yabita ciki sede yasan bazai taba iyawa ba after like 5 mins bayan iyayen gulma sun bar wajen javeed ya sauko kasa ya bude booth dinsa na baya ya dauko wani jaka yakoma motar ya bude jakar yahauciro Bunch bunch na new dollar note yanemi envelope sama da kasa a motar bai samu ba ya tuna riga biyune ajikinsa akwai irin farin inner shirt din nan hakan ya cire T shirt dinsa kafin nan ya cire inner rigar cikin ya shimfida akan seat ya zuba dolla notes din nan kusan guda biyar aciki, akan note guda daya ya cire pen dinsa ya rubuta mata "get drugs" ajiki yay wrppig dinsu dakyau acikin white shirt din. kafin nan ya mayar da na saman ya fito ya kwankwasa gate sai ga malam liman ya fito suka gaisa cikin dattijantaka yace masa ga aika ya bawa nur firdaus amma zai kirata zatazo ta amsa dakanta basai yakai mata ciki yanxu ba. Dattijan takan da javeed din yay masa maganan dashi ne ya saka malam liman bai masa musu ba dan sosai shima yke son nur dan haka baya zarginta da komi kawai saiya karba ya aje a dakinsa. mrs Haseena tana shiga gidan ta tsaya a falo tana na huci me zafi Layla kuwa na tsaye da hawaye dan aranta tasan itace ta jawo ma nur firdaus haka sede yadda taga hasseena na tafasa tasan cewa dolene ta fidda kanta tay denying komi if posble ta nuna cewa bata san da zancen partyn ba kwata kwata ...... aikuwa Nur tana shigowa gidan Mrs haseena ta tareta da buhun barkwanon masifa dama acike take da ita tam, yai taki sam tabarta tay bayani kawai tafara sheka mata ruwan zagi da kalamai na zargi ta inda take shiga bata nan take fita ba kawai nur saita sunkuyar dakanta tayi shiru tana famar zubda hawaye. ji kawai take mrs haseena na cewa zaya iya disowning inta inde rayuwar bin maza tasako agaba dan Bazata taba amincewa ta jawo mata abun kunya ba agaban haseena layla ta nuna cewa ita bata san da maganan wani party ba ita kam ma bata da lafya tana gida tana kwance irin dai ta nuna aima bata san cewa nur din bata gidan ba. Da kuka me cin rai nur tawuce daki dan duk furucin layla yafi bata baqinciki, As usual laylan ce tazo daga baya tay kneeling agabanta ta dinga kuka har tana majina wai tana ba noor haquri... nur tay fushi sosai taki kulata zazzabin period ma yazo ya rufeta ranar tanata murkusu a daki sai can da yamma dataji dama dama sai taga text din javeed da private number akan taje ta amsa abu awajen me gadinsu mamaki ne kawai ya sakata daurewa ta fita waje aikuwa malam liman bai ja ba ya bata aikan da bata san meyene aciki ba dai ta saka a hijab dinta tazo dakisun dashi wann shegen qamshin turaren san ne ajikin rigar duk ya cikata sai taji kawai tana Allah Allah tabude abun tagani nan kuwa ta shiga warwarewa sai taga ashe ma kudi ne da note din daya rubuta akai tadau lokaci tanata kallon fine italic and bold hand writing dinsan dayay mata mugun kyau dan ita kudi bai dameta ba. motsin takun layla data fara ji yasata sauri tabude jakarta data dawo dashi daga KD ta juye bunch din dollars din aciki tare da wanda matar kawunsun ta bata ya zama tana da bunch bakwai kenan na Us dollars da bata san worth dinsu ba iyaka banbacinsu shine kowani tumin na javeed din yana da kauri sosai sann is made with special currency code kana gani kasan dai buga musu kudin nan dai akeyi danasu engine din. rigarsa dake baza qamshi kawai ta fitar tajefa akan gadonta dede wajen pillow inda take kwanciya dan babu tantama qamshin javeed yana saka mata kasala na musammn da kuma nitsuwa. cikin kwanakin gabaki daya Ko adnan baiya gane mata gashi case akatayi akansu fahad tasha mugun mamaki da har aka karkare bincike basu ambace sunanta ba bare su bada labarin abunda javeed ya musu, kawai tasan tsoro ne ya cika su but atleast she is now free frm them snn har abada in sha Allah bazata sake kula aysha ba, kusan saida layla tay kwana uku tana bibiyanta da magiya tana rokonta kafin nan ta sauko suka shirya kansu harma fiye da dacan mrs haseena kam dama satin nasu ne tunda masifarta ya raba polisawa da gidanta tacigaba da kai kawowa wajen uwargijiyata dan babban taron murna sukeso suyi bayan an sanar da jamaa nasararsu. ****** Dagata dayan fannin kuwa baifi jinyar kwana goma akayi a kasar gypts ba saiga Jikin alhaji Abubakar ciroma ya warware sosai saidai shida ahalinsa haryau basu dawo nigeria ba suna egypts din inda kullum ake masa check up na ciwon zucyarsa.. kullum yarsa razia na manne dashi yana kuma lura da furucin bakinta datake yawan yi akan nur firdaus game da ciwon nan nasa shide bai taba ce mata komi ba har sai ana washe gari za'a sallamesa su dawo nigeria sann ya zaunar da ita tare da iyayentan duka ya hau basu tarihin mahaifin nur firdaus frm the scratch, frm yadda iyayensu suka mutu suka barsu suna yara amma harouna ya zame musu uba da uwa, yace musu sanadiyar da shidin baiyi mugun arziki ya zama me kudi sosai kamarsu ba kenan sabida he was busy taking care of their lives raising them and shaping them into who they are today. yace musu secrifices din dan uwansa haroun ne ya kawosa matsayin daukaka da ayau suka gansa yake ciki, ya kuma gaya musu cewa Alhaj haroun din mutum ne me tsnanin tausayi da gaskiya kuma wnn gaskiyarsa ita ta kashe shi. ba labarin daya daga musu hankli face na babban filin gado da suke gadara dashi da gwamnati da wasu yan siyasa sukaso su kwace wanda case dinne yay sanadiyar karewar dan arzikin haroun wajen sharia

Chapter 32 of 40