sanin yadda mahaifyr nur firdaus din wato haseena sharif ta iya tonon silili ma mutane a media..
Dan bakaramin aikinta bane ta shirya babban tv show guda ko ta hada rally dan ta tono mata asiri abune wanda tay ma mutane da yawa, hasalima hon farida bala duk hatsarintan nan bata wanijin tsoron abokiyar takararta kamar yadda take mugun shayin kaifin bakin mahaifyr nur firdaus dan kuwa itadin wata kalar jajirtaccyar social media Activist ce datake da ƙaifin harshe da zai iya raunata political ambition din kowa.
Zama tay a kan chair zucyarta a tafashe nan sadaat din yaje ya kawo mata ruwan sanyi ta sha zucyarta cike da takaicin kusan komi ma..bayan tay kurbi biyu ne snn ta juyo a takaice kallesa tace "sadaat Bamu fara dan mu bari ba,. dan haka we are going to pull tru with plan B wanda Inhar muka ci na nasara na buge hjy mariam kanem shehuri a zabe na dawo ministan abuja toh duk wann haukar kishin naka akaina zai kare dan gabaki daya rayuwarka zan canza makashi.
murmushin gefen baki yay snn yace "so whats the Plan B" duk abunda kikace nayi zanyi..
Mikewa tsaye tay shima ya bita tsayen ya tsaya daf daf bayanta kamar wanda zai mannu da ita wani yanayi namusmn ya shiga debarsu sabida gamusewar kamshin turarkan jikinsu dasuke shaka kusan atare.
numfashinta dake sauka ahankli kuma da zafi yakeji har ransa, acikin wata dakakkiyar murya tasaki wata shuumar murmushi, cikin ciza labba taja tsuka kasar wuyarta tace hmm ke karamar yar iskace haseena in wai harnine zakiyi playing mind games mtcheww nan ta juyo ta kallesa tace Ka gama plan dinka na kwashe Dukiyartan babban burina shine ka kwace wann katon tsadadden gidan nata na gwarimpa dan nasan bata da wani abu datake gadara da shi a duniya kamarsa"
A shashance sosai yana lullumshe ido ahnkli Yace jiya dai nace Mata tahaihu min, dan nasan wnn hanyarne kadai zamu iya kasheta cikin ruwan sanyi kinga kuwa inta mutu we get everything on a clean sheet.
Wani irin kallo ta masa kuma kana da tabbacin zata amince da wnn shirmen naka a wann shekaruntan saita haihu maka??? ..
juyo da ita dakyau yay Yanamai kallon Cikin idonta muryansa atausashe yace Bata taɓa kin aikata abunda nasaka ta ba, jaka ce, duk tunaninta son ta nakeyi kamar zan mutu shiyasa nace mu haihu
dariyar mugunta tay dan Yanayin yadda ya fada da asurerity yasa ta gyada kai snn tace very good, just make sure that happens. Dan koma yayane haseena bata da wani amfani araye kamata yay dama ta mutu tun kafin na hau kan kujeran mulkin nan if not kasan babu irin kazamr caccakata da bazatayi inhar na hau kujeran mulkin nan
snn inaso ka tsoratar min da karamar karuwan yartan nan laylah datake aiko maka dan ta maka sharri...Be like the man i raised, stealth and vicious, ka iya takunka. ba mind games take playing dani ba, toh Ka tabbata ka cusa ma yarta layla sexual phobia or any kind of depressing mental or sexual problem agidan, i want you to Abuse her, blackmail her, and then silenced her..amma kada ka kuskura haseena ta ganoka, ka fahimce ni?
doguwar yololon Sumar kanta ya warware yana shafawa yana mata irin jarabben kallo dake rikita mata yanayi baice komi ba ya gyada mata kao sai can snn ya jefo mata wata tambyr da batay tsammani ba, yace angama, toh "shikuma yasir din fa? Mummy kibani dama.. Cikin katsesa da rolling eyes tace sadat kafiye zafin kai nace kabarmin shi zanji dashi Kaide ka tabbata...bai barta takarasaba ya dora yatsansa akan labbanta da wani irin dan iskan murya yace "shushhh!!! wnn karon mune zamuyi nasara mummy sweet.,kafin ta saki numfashi taji dayan hannunshi yana yawo akan cinyarta yabi ya lumshe ido yana nishi nishi, cikin nishin yace "Ohh my god mummy i missss dis. yadda yay maganar numfashin sa duk akan fuskarta yasa tsikar jikinta ya mugun tashi duk sai taji setin kwakwarlta ta rikice. dan ita din wata iriyar harija ce na kure tunani.
A shuumnce tace sei akace ka dora min yatsa akan bakina?? What happen to ur lips ehhh... wani karuwar numfashi taja kirjinta ta bulloko kamar zata zukeshi da nishin da ta fetsar waje....
....sadaat ko de haseena ..wani cakumo lips dinta yay baibarta ta karasa ba ya wani irin jarabban cusa harshensa acikin nata bakin ya capke harshenta da karfin shauki yafara ma lips dinta wani irin shan da take taji kamar duk duniya ba ataba mata irin wann shan ba. Wani irin kankamesa tay jikinta har na ɓari jin yafara bin jikinta tsalla tsalla da wasu irin mahaukatan erotic romance suna nishi kamar zasu tada gidan.
ya kasa iya cire abunda yaga dazu tanayi da yasir a idonsa dan haka Tun a falon suna daga tsayen ya fara surfata da wani irin jarabban cin data rasa ina xata saka kanta yau dan duk tulin jarabartan nan kafafunta rawa rawa sukeyi kar kar kar har saida suka kasa tsayawa akasa dakansu
baikuwa kyaleta ba style iri iri harda wanda yasan bazata iya dauka a shekarunta ba saida yay da ita, bai dakata ba har saida yaga tabbas takusa galabaita da irin abubuwan dayake mata snn ya sarara suka hau bacci rungume da juna basuda farkawa ba sai daf an neman kusa da tsakar rana.
Wanka suka fada suna fitowa tasaka aka musu odern lafiyayyun abinci,
lokcin sadaat Bakaramin yunwa yakeji ba, ta nitsu tsafff tanata kallonsa da gefen idonta, a dakile cikin saka wasu arnayen kalolin mugunta akasar ranta, yana daukar spoon ya hau deban abincin zai kai bakinsa kenan tay wani wufff tay dialing number mahaifyar nur firdaus dim da sauri snn takwace spoon din hannunsa me dauke da abinci ta mikamai wayar tana wani irin harararsa,
yama kasa magana
tace "gashi prove to me u can blackmail that little slut, kace ma uwarta yarta tana shigar banza tana zuwa maka har daki inta fita kaikuma ka gaji kabar mata gidanta dan daga yanxu nakeson aikinmu ya fara akansu, kotanan ma zamu iya ruguza mata kwancyar hankali, I just want to see her reactions regading this inyaso zan gaya maka me zamuyi anan gaba.
Kamar wacce tamasa sihiri hakanan ya amshe wayar har jikinshi na rawa rawa yawani hade ransa kamar wanda tun da aka haifesa bai taba dariya ba ayayinda ya jefa wayar a kunne
Hakanan Wayar yayita ringing ba'a daga ba, karshe text kawai me zafi ya rubuta mata akan rashin tarbiyan yartan duk dama be tsaya wajen wani bambancesu ba sabida asalin so suke rikita kwakwarlwar haseen,tex di baida wani yawa amma wasu uwar sherrin daya zuzzuba aciki kaikace abun ya jima yana faruwa wanda kafin ma ya tura sakon sanda yamikawa uwargijiyarsa wayan ta duba ta karanta ta gamsu da abunda ya rubutan snn yatura yabi yakashe wayarsa suka cigaba da sha'aninsu dan dama inba shi yacita ba bata jin ta koshi da namiji sam sam..
kafin nan ata daya bangaren.............
coments and share for more Update on nur firdaus.. by
SURAYYAHMS 08060712446
[04/02, 19:25] Anne-Aurora🦋: *NUR FIRDAUS....9* _Arewabooks@surayyahms._
#2024/2025
suna tsaka da jin dadinsu saidai karar waya dake famar ruri agefensu gabaki daya yafara hanasu samun nitsuwa, jim kadan hon farida Bala tadan ture saadat ajikinta da bacin rai tamika hannu tajawo wayar wanda kallo daya tay masa taga 25 miss calls daga PAs dinta da agent na siyasarta a kano..
kirjinta taji ya dan buga amma tsaki taja tadauka da karfin hali takara a kunnenta cike da giggiwa kai tsaye tace wai meye haka ake ta takuramin da kira kamar hanjin mutum na dauka?..
dan shiruuu tay tanamai saurarar abunda ake fadi ta daya bangaren saidai batace uffan ba, can takatse wayar ranta a mugun dagule tajawo wata arniyar silky throbe dan dede tarufe jikinta dashi, bayan nan atake take tasauka agadon ta dira kasa tanamai huci tare da daddana wayarta cikin tsananin tashin hankli da bacin rai cikin kuma sauri sauri, cewa take i knew dis will hapen.. hmm haseena sharrif kenan babban makira shegiya kariyar siyasa
sadaat dake kwance shataf yana kallonta a mamaknce yakasa gane mata cikin kyabe baki yace "mummy lfya kuwa? meya faru naga hankalinki ya tashi?..
farare sol din hannu kawai tadaga masa snn ta mugun hade rai a mugun dake ta kallesa snnn tace
"kai!!! ka tashi kawai kasaka kayanka ka fice min agidana dan baka da amfani kwata kwata, yoh amfanin me kakemin, ga can haseena a kano taje da tulin rundunar mutanenta tanata kkrin rushe min nawa siyasar acan tanamai tallata na abokiyar takarata da karyan data shirya wai live show bayan duk munsan makrci ne dan asamu kan talakawa thru her god damn emotional block buster programes,... haseenar nan shegiya ce azzaluma in aka toshe nan ta bullo tacan..see just get out kawai, i need to be alone right now zuciyata kamar zai fashe haka nakeji huuhhh huhhhhh.
kansa a mugun daure cikin rashin jindadin kananan maganganuntan yasauko kasa da guntun wandonsa ahannu baiko kalleta ba sabida wani irin harararsa takey da tsananin baqin cikinsa aranta, da har zai yi magana ta wurga masa wani kallo cikin dakamai tsawa tareda tsananin jin haushinshi tatsaresa,
"sadaat kafita kawai. banason nagaya maka wata maganar da harka mutu bazaka manta ba "meye amfanin auran dana maka da haseena ehh? gindinta kawai nace kaje kaci cant u keep her away from all this??? sam bakay amfani da brain dinka ba, da ace ka iya takunka da tuni ka iya daukemin hanklinta daga harkan siyasan nan haba da Allah sai kace ba namijin dana raineshi da hannuna ba?..
da wani irin zzafan frustration take masa maganan cikin masifa tana diri sosai duk
kaikake jawomin koma baya a harkan siyasata, sadaat u cause dis mtsss sam baka cika namiji ba, i gave one simple job to do.. marry dat bitch and screw her, amma haryanxu nadaman aura maka haseena sharif kawai nakeyi, dat evil slut haseena sharif is getting on my nerves.. toh wallh dukanku daga kai har ita baku san wuta ba saikun taka dani farida bala ake ja..
sosai ransa yay baqi kirin da yadda take nuna masa kamar bai taba mata kokri ba amma baice mata komi ba yagama saka kayansa zaifita tawani rikeshi tanamai balla masa wasu munanan harara
cike da takaici ta dau waya tawurga masa ajikinsa tana mai cewa bangane ina magana kamin shiru ga yar iskanka ko?
ransa a harde yace mummy ni club zanje
wani irin mari takai masa abazata "wato ma zakaje club kasha giya ni ka lalalata min komi ko, toh babu inda zaka, u will "fix dis.. ga waya nan ka kira dukka yan jaridun mu a kano kabasu kudi konawa ne sumin aiki mekyau awajen taron da haseena zatayi yanxu, sumata wasu irin munanan tambayoyin da zai jawo hanklin jama'a akan makricinta..
karbar wayar yay adan fixge baice mata komi ba yafita dashi yana kukkuni tabi bayansa da wani irin kallo mai zafi me tafe da takaici
...wani tukukin tsaki taja ta bude drawer ta dauko hodar cocaine ta zuba kadan akan table tare da zubewa agabansa ahankli ta fara shaka saida taji yaje har cikin kwakwarlta
******
Ata daya bangaren daga mallam Aminu kano intl Airpot kano da misalin karfe 8:00 am dede nasafe nan take filin jirgin ya cika da hayaniyar manya manyan yan jarida da masu watsa labarai
ayayinda da jirgi me dauke da tawagar jaijtacciyar yar gwagwarmarya Mrs. Haseena Sharif wacce takasance wata gwarxuwa kuma shahararriyar mai fafutukar kare hakkin jama'a ta bayyana a garin kano domin zantar da live show a wani shiri mai taken "ina Adalci Ga Mata da Yara??..
live show ne da ake iya watsawa kai tsaye a gidan kowanne talabijin afadin nigeria daga bakin mai ita, wanda Taron ya karkatane a kan batun cin zarafin jinsi musmn na mata (GBV) akan wani sabon al'amari mai tayar da hankali dayake faruwa a kano state kai tsaye
yanxu lokaci ne na ganganmin yaqin siyasa dan haka mrs haseena shareef ta jajirce sosai wajen fidda salo salo na makircin siyasa tare da ganin tasamu shigar da sunan uwar dakinta hajiya mariam kanem shehuri me neman kujerar takarar ministan jinkai nakasa gabaki daya a xukatan talakawa batare da ta nuna a haka a fili ba.
tunkafin jirginsu daya taho dasu daga abuja yasauka a kano tuni manyan jami'ai data gayyata daga hukumomin kare haqqin dan adam kamarsu amnesty, Unicef, kano state ministry of women children and disabled, Citad, NHRC, IRC da kuma UNFPA ta kano duk suka hallaro.
saukowar mrs haseena sharif kadai ma abun kallo ne dan atsakanin kyaun sura da iya daukar wanka tare da confidence din dake tafe da mrs haseena bansan mezance yafi daukar hankalin jama'a ba.
dake hukamar human right na America ne ta dau nauyin shirin yasa tataho har garin kano da english wear wato peach versace suits dinta daya wani irin mata masifar kyau kai bazakace takai maka shekaru arba'ain da shida a duniya ba. saukarta ke da wuya kenan jami'ai tare da yan jaridu kala kala suka yanyaneta kowa na kkrin tofa iyakan albarkacin bakinsa akan shirin da tazo zantarwa wanda abune wanda basu sabayi a kano sosai ba.
Cikin nutsuwa amma da takaici Mrs Haseena sheriff ta fara jawabi tana cewa "kowa ya kwantar da hanklinsa, Yau mun zo nan ne domin tattauna wani abin da nasan zai girgiza zukatan al'umma. munsami labari cewa Yarinya 'yar shekara 13 mai suna Ummi ta fuskanci abin da babu wata yarinya da ya kamata ta fuskanta a rayuwarta. Wannan yarinyar an zalunce ta, an karya mata zuciya, kuma mafi muni, mahaifinta ne ya aikata wannan abin kunya...dani da mabiyana zamuyi iya bqin kkrinmu domin muga mun ceto ummi daga wann ukubar.
tambya ake jefa mata kota ina amma Mrs. Haseena bata kula ba ta cigaba da magana da karfi da kuma karfin zuciya Mun taho kano ne don tattauna yadda za mu dakatar da irin wannan zalunci a cikin al'umma. Ba zamu yarda wannan abin kunya ya zama ruwan dare ga mata ba.
sauran manyan mata mabiyanta da suke gudanar da aikin social activist din tare nan suka fara mata amshi in atare suna daga muryoyi.
wanda zuwansun sosai ya mugun daukar hankalin jama'a kai tsaye ita da tawagarta da jamian suka kama hanya zuwa wani anguwa dake cikin wata karamar hukuma a kano inda akaje har gidansu ummin aka fito da ita sarari snn aka fara fitar da bayanai kai tsaye daga bakinta, tare gabatar da shaidun abin da Ummi ta fuskanta live da kuma yadda za a dauki mataki kan mahaifinta daya mata fyaden shima wanda yanzu haka yana hannun hukuma...
Duk abunda akeyi kai tsaye ake nunasa agidan talabijin honourable farida bala ta gama kilewa da kwaya tana kan kallon haseena a tv tana kan dura mata ashariya manya manya.
misalin karfe 2 na rana Daga gidansu ummi aka wuce Dakin taron dake ministry of women children and disable na kano state wanda yana cike da jajirtaccun 'yan jarida, kowannensu dauke da littattafan rubutu, na'urorin daukar sauti, da kyamarori, suna jiran su tambayi Mrs. Haseena Sharif tambayoyi masu zafi. A gefenta, Ummi na zaune cikin nutsuwa amma da tsoro, tana makale da hannun Mrs. Haseena lkcin ko kanta bata iya dagawa
Bayan Mrs. Haseena ta kammala jawabin ta na farko mai karfi, nan take wani sanannen dan jarida mai suna Ibrahim Yusuf ya fara magana cikin muryar tambaya wanda daga ganinsa kasan shima hayansa akayi yace "ranki dade Mrs. hasena Sharif, kina bayyana wannan lamarin ne a matsayin fafutukar kare hakkin yara, ko kuwa wani kokari ne don inganta yakin neman zaben shugabar ki, Hajiya Mariam Kanem Shehuri, wanda ke neman kujerar ministar Abuja?"
Mrs. Haseena ta gyara zaman ta da murmushi sannan ta dubeshi da fuskar dake nuna karfin hali. tace " kusaurara, zan yi magana a sarari. Wannan batu na Ummi ba ya da alaka da kowanne irin tsari na siyasa. Batun kare yara daga zalunci da cin zarafi wajibi ne da ya wuce kowanne tsarin siyasa. Ko da kuwa ba ni tare da Hajiya Mariam Kanem Shehuri, zan tsaya tsayin daka don ganin an yi wa Ummi adalci."
Wata yar jaridar rataye da id card ansaka suna Fatima ajiki tadaga hannu tana tambaya cikin muryar zargi.. "hajiya haseena Amma akwai wata tambaya mai mahimmanci, nace, Me ya sa sai yanzu ne aka fara watsa wannan maganar kai tsaye, alhali irin wannan cin zarafi ya dade yana faruwa? Shin kin yi shiru ne har sai lokacin ya dace don amfanin yakin neman zabe?"
Mrs. Haseena ta yi ajiyar zuciya,sannan ta ce cikin natsuwa
"malama, wannan abu ya shafi zuciyar kowa. Babu lokacin da ya fi dacewa don nuna gaskiya da neman adalci. Ba zan iya zura ido na ga yara kamar Ummi suna fuskantar irin wannan zalunci ba. Lokacinmu ne yanzu don mu tashi tsaye."
nan wani babban dan jarida frm no where ya bullo mai suna Ahmed yayi magana cikin harshe mai zafi da karsashi kai tsaye ya miqe abainar jama'a yahau cewa "Amma gaskiya akwai babban shakku ga gudurinku Shin kina ganin idan ba Hajiya Mariam ce ke takara ba, har yanzu ke zaki dage kan wannan al'amari haka? Kila kawai kuna amfani da halin Ummi ne don cimma burin siyasarku."
Mrs. Haseena ta dube shi kai tsaye tana dan murmushi mai nuna jarumta tareda nuna fahimtar inda ya dosa
tariga ta goge a wajen iya toshe caccaka da kuma farmaki daga yan jaridun dake aiki wa makiyanta, tana kan murmushin tace dan jarida kenan shin da gaske kake kayi mamakin irin wannan zargi?? Ummi ba wata alamar siyasa ba ce, ita fa mutum ce, yarinya ce da aka zalunta. Wannan batun ya shafi rayuwarta, ba wani yakin neman zabe ba. Zan yi kowane irin aiki don tabbatar da cewa ta sami adalci, ba tare da la’akari da wanda ya tsaya tare da ni ko wanda ya saba da ni ba."
Sai kuma 'yan jaridar suka fara magana da juna wajen ya fara rikicewa nan Mrs. Haseena tamike tsaye ta rike hannun Ummi dakarfi tanamai nunawa al'umma..
"ummi is a symbol of justice to all mothers, sisters, and the society, a woman derseve to be protected..give her the freedom, her right as a women count.. dan haka Idan kun gama tambayar ku game da siyasa, ku tambayi Ummi yadda take ji aranta yanxu Saboda ita ce wannan labarin ke da shi baku ba..
wani irin tsiiiit wajen yayi ayayinda Ummi ta kalli dakin da ruwan idanuwanta da suka cika da hawaye, tana juyawa wurin Mrs. Haseena don samun kwarin gwiwa idonta acike da hawaye yana sauka ahankli tace
"madam Dan Allah nide Kutaimakamini....
Wannan kalami ya sa wani shiru ya mamaye dakin sosaiii yanamai barin tunani mai zurfi ga duk wanda ke wurin.......
SHARE PLEASEEES
SHARE UR COMENTS
AND VIEWS VIA COMENT SECTION
JAXAKALLH KHAIRAN
SURAYYAHMS 08060712446
[05/02, 20:39] Anne-Aurora🦋: *"NUR FIRDAUS..."10*
_Arewabooks@surayyahms_
Abuja.
Dagata dayan bangaren daga cikin karamin falo na gidansu abokiyar nur firdaus wato jadidah bangon talabijin ne ya haskaka fuskar Mrs. Haseena Sharif yayin datake fuskantar tarin caccaka da tambayoyi masu zafi daga 'yan jarida...yarta Layla dake zaune a kan kujera take taje tajawo hanklin dadarta nur firdaus izuwa kan tvn, Suduka biyu suka kalli juna cikin jin mamakin abin da suke gani na live show da mahaifyarsu take zantarwa akan yar yarinya karama wanda hakan yay musu kama da tozarta asirin wnn yarinya wa duk duniya dan abune me zafi da nauyi amma akeyinsa a bayyane
Layla ta kyabe baki ta danna kumatunta da hannu tana girgiza kai ahankli, xucyarta na racing cikin numfashi tace "Yaa Nuri Duba mummy fa, ni Wani lokaci ma nakan manta cewa itadin yar gwawarmayar kare haqqin dan adam ce amma haka dama ake kare haqqin dan adam a bayyane???huhh god, i dont like this.
Nur Firdaus wacce ta kasance tana rike da babban wayarta adede wannan lokacin ta ajiyeshi a gefe snn takalli talabijin din da kyau Fuskarta nanuna takaici da rashin jin dadi atakaice tace "Na gani Layla. Amma ki tsaya ki ji abin da take cewa, mummy tana nuna cewa ita tkmr shugabar al’umma ce, mace me kare haqqin y'ay'a mata, amma sai gashi bata da lokacin y'ay'anta. wata uku kenan tana yawonta na kulla karfin siyasa bata tare damu amma yau da safe wai har taje kare haqqin wata daban, Ba za ta ma iya tsayawa tambayar yadda muke farka ba, tawuce ta tafi kano duk dai harkan siyasa ne wnn kuma kowa yasani..."
Laylah ta sake kallon fuskar Mrs. Haseena a talabijin, tana sauraron kalamanta game da adalci da kare hakkin yara sai kuma taji kamar maganganun na taba mata xuciya.
tace "Amma big sis duba irin karfin hali da yadda take magana da jajircewa, Mutane sunayi mata tambayoyi masu wuya amma tana amsawa da jarumta. Amma, meyasa mummy ba tanuna wannan kulawar agare mu?"..
Nur Firdaus ta gyara tsayuwarta tana jin zuciyarta tana kuna.
"Wannan shi ne abin da ke matukar damuna Layla. Kullum tana magana akan yadda ake kare haqqin y'ay'a mata, amma mu fa, yaran ta? Bata ma san abin da ke faruwa da namu rayuwar ba. Tabar mu duk saboda ta tsaya wajen wannan yakin neman zabe da siyasa, Adnan ya riga ya sanar dani komi..mahaifyarsa tana bukatar strong advocacy, kujerar datake nema na minister is very competitive sabida akwai wata yar siyasa me hatsari datake son dalewa, shiyasa suka dawo da abun yakin neman zaben kujera, suna neman Votes daga party advocates, da kuma voices of the vulnerables, kuma mahaifyar adnan ta daura mummy akan wann matsayin ne sabida itace kadai zata iya amfani da kowani irin yanayi, dominsu samu kyakwwan advocacy da votes din da sukeso aranar da za'a voting din kujerar a majalisa againts their opponents. shiyasa suka maida abun ya zama kmr makrci cos i wondering ai ba a siyasar neman kujerar minister amma adnan ya min bayanin komi
abun ya taba zuciyar layla amma jin sunan adnan yasaka kawai ta kyabe baki batace komi ba
nan itama nur firdaus ta yi shiru na dan lokaci, tanata kallon talabijin yayin da aka mayar da kyamara kan Ummi da Mrs. Haseena ke kula da ita. dukansu basu ce komi ba dan da sukaji yanayin labarin ummi nacewa mahaifinta ne fa yay mata mummunan fyade ayar shekara 13, duk take dukansu jikinsu sai yay mugun sanyi.
laylah dakejin wani irin rauni tabudi baki ahankli cikin yin kasa da murya, tace "big sis nifa inaga kila mummy tana kokarin gyara kurakurenta ne tawajen temakon wannan yarinyar duk dama nasan yana da kyau muma ta duba rayuwarmu, ba wai kawai mutane na waje ba." dont u think??
Nur Firdaus ta murmusa, amma ba wani murmushi na farin ciki ba."Za mu jira Layla nima ina saka ran haka. Amma har yanzu, zan ce ki guji dogaro da ita. sabida itadin yar siyasa ce, Duniya ce kawai ke koya mana yadda za mu kula da kanmu."
Layla ta kalli 'yar uwarta cikin damuwa, amma ta kasa cewa komai. Suka ci gaba da kallon shirin cikin shiru, kowanne da tunanin da yake yi a cikin zuciyarsa, yayin da tambayoyi game da uwa da yanayin halinta suka ci gaba da mamaye su.
kano state..
taro yayi taro jama'a duk sun rajaa akai musmmn ma da Mrs. Haseena Sharif tayi tsaye cikin nutsuwa yayin da tambayoyi masu zafi daga ‘yan jarida ke cigaba da harbuwa Fuskarta na nuna jajircewa.
kokari take wajen kare matsayinta da maganarta akan batun Ummi. Sai dai al’amura sun canza yayin da ta ji karar wayarta na daukar hankalinta daga abinda ke faruwa.
Wayarta tana ruri a cikin karamar jakarta, kuma idanunta sun sauka kan sunan mai tura sakon wato mijinta Saadat datake mutuwar muradi aranta.
A yayin da take kokarin mayar da hankali kan tattaunawar, ta kasa daurewa saida ta bude sakon wanda ya bayyana cikin sauri,
"Haseena kidawo Abuja kawai akwai matsala. i cant hide this anymore is enuf nagaji nagaji nagaji.. bazan iya ba musmn ma da yarki take fmr kokarin jan hankalina akan zina, nagaji, wallh Ba zan iya ci gaba da boye wnan abun ba. Ki dawo gida kawai don mu taru mu magance shi ko kawai mu raba auren yau yau inyaso kowa ya kama gabansa.." in kuma kece kike turomin yarki dan tanazuwa min tsirara ina wanka tana nema na da sharrin zina, haseena kisani baxan taba yafe miki ba and u have no idea how dis is going to affect ur politics. pts insane!
a tsandare dede kan kalman
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 6 Chapter of 40