Share this page
zai kasance tare da ita ynxu. Bayan jadida dataxo ta hau tana murna ta rike mata hannunta sauran mutanen duk bare ne batama san su ba. haka ta daure ta rike hawayenta sai murmushi me nauyi kawai takeyi. Ana cikin wann rububin Javeed ya tashi ya sulale ya fita waje tareda personal securitynsa Mr aqeel yakoma cikin expensive bullet proof car dinsa domin ya zauna amsa wata important calls. haka aka ci gaba da ocassion akay musu guntun nasiha daga karshe aka rufe da addu'a, tun suna cikin hall laylah tafara rasa meke mata dadi, mutane kala kala sun rufe nur da adduan alheri, ga ma Adnan be zo ba kuma the energy is all abt nur firdaus, daga karshe haka ta danne haukar tazo tawani manne ma nur din ajiki tana kukan da zaka dauka tayata farinciki takeyi amma ita kadai tasan menene aranta ynxu tun anan suka fara selfie su hudun har suka fito waje ita da aysha dan kawai ta kauce wa baqin cikin dake damunta aranta yasa tajawo ayshan sukahau kwashe kwashen dukka kyautaukan da aka bawa nur firdaus din suna kaiwa motar antyn aysha suna ajewa basu ma gama ba tanemi waje tazauna amotar tana dan bubude wasu gift din tana kallonsu baqin ciki kamar ya kasheta... mrs haseena nakan amsa wayarta awaje nan taji taku abayanta atake ta waigo Yanayin dataga Dr surayya ta taho da matsancin bacin rai a fuskanta yasaka haseenan saurin katse wayar datakeyi tabi ta harde ranta ta tsime Dr surayya tana zuwa da bacin rai a muryan ta tace haba Haseena, haseena kin kyauta makanki amma Allah wadai naka ya lalace "please what is the meaning of this? yanxu dan Allah ke bazaki iya sadaukar da aikin siyasa na mintoci kadan dankiyi supoting din yar cikinki ba? yo me amfanin xuwanki hawayen bacin rai datagani a idon Dr surayya yasa ta dan sassauto da furucinta na izgili still sounding ko ajikinta tace ahhhh bangane ba, kai surry me yay zafi haka, it was an important call wallhi i have to take it wai dama me zanyi muku anan din? a fusace Dr suray ta harareta zatyi magana cikin katseta da zafin kai tace look haba sury pls is enuf da Allah, yes i saw it, nur got her gift shud i start dancing or what? cike da takaici Dr surayya ta karkada kai snn tace A'a, amma Haseena i pity you. i really do,wallh ke abar tausayice, tunda baki da abun toxartawa sai yar cikinki. taja tsaki me sauti "taya na tozarta ta? i am here, am i not?, Surayya amma kinsan abubuwan aikina masu muhimmci da na bari nazo nan wajen kuwa? please dont tell me that rubbish cikin katseta a harzuke Dr surayya tace: "Haseena is supporting ur child the rubbish ure talking abt?dan ni bangane miki ba, are you insane, habawa haseena, barin yarki da kikayi akan stage just now looking like a rejected orphan wanda bata da gata a duniya is what then? "cruelty???wai mesa kike haka meyene yarinyar nan ta miki?.. cikin katseta haseena tace.."Surayya, just stop being emotional abt this. nifa banga auta ta bama,please lets go and find laylah muyi agama mu tafi Abuja yamma yay. cikin jan numfashi Dr surayya ta juya kai batace mata komi ba takaici ya cikata ta kama hanya cikin jan tsaki ta barta awajen itama tsakin taja snn ta biyota abaya. tahowarsu kenan layla tahangosu daga cikin mota dawani irin sauri tajefar da parcel din dake hannunta tabude motar fito da gudu tay kan haseena da ihun murna mummy mumy "mummmyyy" oh my god its my mumm.. kusan kowa saida ya kalleta sabida murnan da takeyi dan dama ta rasa abu kwara daya da zaidan wanke mata zuciya, ko lura da Dr surayya batay ba taje tarungume mummyn tan,... haseena tafara murmushi tanamai dada jawota jikinta oh my darling my darling baby girl laylahhhhh autana kinyi kyau sosai waye miki wnn kwalliya haka woww i am so proud of you for looking dis good princess. wani mugun dadi layla taji dan dama bawanda yace mata tay kyau suka rungume juna sosai da haseena suna dariya, sai sann Dr surayya tace "layla how are u. juyowa tay kadan tace umm ina wuni anty,dr surayya tace lfya laylah ina yar uwarki, pls go and call her yanxu kice mata tazo mamanku tazo i bet she dint knw. da rawar jiki laylah ta mike tana murnan zataje neman nur firdaus cikin sauri haseena ta riqota baya Auta bari kawai ki zauna abunki babu wacce zakije nema intagama feeling celebrity life intan zata zo ai.daga nan wani yagalgala laylan takeyi suna abunsu Abun har mamaki yake bawa dr surayya sai kawai ta kyabe baki tace toh ni ai ina da kafa bari naje na dubota dukansu basuce mata komi ba harta wuce cikin hall neman nur firdaus, anan ne kuma haseena ta samu dama tadinga tambayar layla abubuwan da suka gudana tanamai jin irin kyautuka kudade da nur din ta samu ita kanta abun sosai ya bata mamaki dan harga Allah taji sanyi aranta dan dama tana neman kudi danta fara nata shirin na aurensu da adnan datake tunanin shine zai kawo mata daraja da arxiki. daga dayan fannin Kuwa kowa wajen family members dinshi ya nufa inda mahaifyar jadidah ta fara rungume nur tanace mata Allah yasa miki Albarka fiddausi, Allah ya kai ladan ga mahaifinki, Allah ya taimaka yasa kufi haka anan gaba" nur tana murmushi tana amsawa da Amin Hotuna sukayi tayi dama sunxo da photo graphers dinsu ,duk y'an schl dinsu sukayi hotuna daya bayan daya sannan sukayi na duka participants. suna cikin haka saiga mufasa body gurd da wata security mace data rakata bayi daxu tazo wajensun adan gurguje tana k'iran sunan nur firdaus din suna hade ido ta dan matso akunnenta tana cewa yan mata kiy sauri kixo ko Ana nemanki ne acan ta private parking area tun dazu. dan murmushin dole tayi me sanyi snn tace toh muje, aranta dama tunanin zuwa neman layla takeyi, nan ta juya tacewa su mum din jadida zataje ta dawo, sukace suma gasu nan zuwa ta wajen bari su gama gaisawa da mutane. sosai kan nur ya kulle dataga security da bindiga ajikinshi na binsu abaya amma dake manyan mutane dayawa sun kirata sunyi mata addua sunyi hotona da ita sai bata saka komi arantaba suna juyawa ta wajen Private space din taji kirjinta ya riketa atake ta rik'e hannun dayan security mace da karfi, kallonta secutytn tayi da murmushi tace yan mata lafiya kuwa? suna hade ido tace "dont be scared kinji.. ajiyar zucya ne ya kufce ma Nur tace "I dont know why amma haka kawai naji am feeling soo restless.. ga wani shegen bugun zuciya data kasa iya furtashi a fili dan bata taba jin irinsa ba, infact inkaga yadda take tafiya ahnkli kmar bazatay ba zakasha dariya sabida batajin kanta dede sam. mood dinta na tsoro tsoro yasa securityn tafara mata dariya ahnkli duk ta dauka yarinta ne tace "Dont worry kiyita addu'a kinji restless din zai tafi..adduan tafara yi dan kowani step ta dauka towards private area da mufasa's suke sai taji zucyrta na habarwa da mugun karfi kamar zai faso waje. daf kafin isowrsu ne saiga Dr simran nan ta iso wajen da wata tsiririyar kawarta me suna Hadiza talba Sun yo wanka iya wanka sun saka wani tsinannen style na matsatsen mermaid gown saman nononsu dayasha surgery rabi duk awaje hadizan ma bata ko daura dan kwali ba gara gara Dr Simran ta dan rike karamin gyale a hannunta kuma wai ma dan atamfa ne me shegen tsada sosai. isowarsu keda wuya suka fara baza rashin kunyarsu kala kala basu lura da javeed yana zaune acikin motarsa ba face saida hjy mammy dake zaune akan kujera suna jiran nur firdaus ta musu alama suka ganshi duka saida sukadan razana dan Wani mugun kallon kaskanci yabisu da shi na tsawon minti uku ata cikin glass din He hates it inyaga mace tayi irin wannan dressing din anasu mufasa family values nd principle din saka matsatsen kaya me sharara,guntu ko na yayi komin tsadarsa kuwa, tamkar wani capital insult ne ma darajar gidansu. they thrive on sleek Elegance, modesty, originality and vintage vogues looks musmn ma matayen da suka amsa mufasa's,.dole ne ki zama kina shiga ta mutunci musmn wajen taron addini ya kalle Simran kuma wai yar musulma mai ikirari da salloli biyar shide all these years haryau bega wani quality guda daya me kyau ajikinta ba,she wll neva be a mufasa anyways, saidai gyaran Allah. yana gama watsa musu kallon banza ya basar ya cigaba da latsa wayarsa fuska ba yabo ba fallasa har suka iso daf da shi, hadizan ce yar rawan kai ta kwankwasa windon ta gaisheshi da kyarma ya mata kallo daya amma be amsa ba suka ja dei suka tsaya ata wajen sa suna latsa wayarsu suma. shigowar kirar Hjy zuby ne yasaka simran tay gefe dan amsawa a sirrance wanda adede lkcine su Nur firdaus suka k'araso wajen, kanta har juyawa yafarayi dataga wasu irin security sede tana ganin Janet da PA din hjy mama ta ganesu dan sune sukayi ta bayarda kyautakan mufasa a stage but she cant rmber the name of the family tasan dai akwai kalmar ..Fasa ajiki hadiza talban kawai tagani gefen mota tana latsa waya sai wani da bata sani ba wato mr aqeel, bata wani kalli gefen da javeed yake ba ta je wajen hajiya mamy straight tadan rusuna kasa cikin ladabi tafara gaisheta ita kuma ta rungemeta sosai snn tajanyeta ta dubeta da fara'a tace "NUR fiddausi, Masha Allah, Allah bariki" ni sunana hajiy mammy ninace akawomin ke dan na miki murna na musammn, yar nan tabbas kin burgeni matuka, weldone my child kinyi kokari sosai Allah ya miki albarka, kinji ko?. murmushi nur tayi me tsananin sanyi har yanxu tana daga tsugune cikin ladabi muryanta na dan rawa rawa tace "nagode hajiya,.nagode sosai am so please to meet you maam. hjya tana dan murmushinsu na manya ta shafa kanta tayita mata addu'oi masu yawan gaske harsaida taji hawaye yacika mata idonta, ganin tsohuwa ce sosai but she is pouring all her love nd emotions into her sai kuma shawarwari masu kyau datake bata kamar wani tasanta da jimawa. dacan dai ana cewa tana da farin jini bataji aranta hakane bane face saiyau dataga tsantsanso na tsakani da Allah a idanun mutanen da batama sansu ba musmn ma hajy mammy Juyawa tayi ta dubi duka sauran mutanen wajen ta rusuna cikin sanyin ladabi da trbiya ta gaggaishesu da girmamawa duk dama tasan PAs ne, kusan kowa yay murmushi yace mata congrats, suna cikin haka saiga Dr simran kayan data sakan duk ya takurata tana tafya akan heels adaddabare ta dawo daga amsa call, ita ko kallon tawajensu ma batay ba taja can ta tsaya daga gefen inda BG javeed yake sai zuba take mishi daga waje... shikuwa Daga cikin motar he cudnt even breath sai yay shiruuu bayajin motsin komi a duniyar nan sabida kwayar idanunsa masu cike da wani irin girmammen shauki da suka kafe akan yarinyar.. can hajy ta dago kai ta kalli Mr aqeel tamasa alama shikuma nan ya juyo tawajen motar yasamesu ya dan kwankwasa glass din calmy snn yama javeed din magana cos she wanted him to meet nur firdaus datake yawan bashi labari personally dama kuma ita tanace sai suntsaya sun gaisa da ita. Nur firdaus na tsaye agefen hajya mammy taji tana cewa i wll like him to meet her"wa janet dake tsaye, itade nur bata san ko da ita akeyi ba amma atake taji komi ya tsaya mata cak gabanta yanawani irin mummunan faduwa kirjinta yafara dukan tara tara wani fat fat takeji, gashi dama atsorace take dasu dan babu wani mahalukin mutum dake wulgawa ta wajen da suke din ga uban security da suke zagaye dasu. kanta ta saukar kasa cikin dauriya sede ayanxun tsigar jikinta duk ya harxuka ya tashi aranta ji takeyi kamar zatay gamo da wani aljani....... ITS REALLY A LONG PAGE KAMATA YAY A YI MATA ENUF COMENTS IF NOT NA TO REST FOR THIS WEEKENDS OOO U PPL DONT KNW DAT ITS DAT UR COMENT THAT MOTIVATE US TO WRITE HAPPILY AND ON TIME ABI?#SURAYYAHMS 08060712446 [05/04, 22:01] Anne-Aurora🦋: *NUR FIRDAUS...28* _@SURAYYAHMS_ Hajiyah Mammy ta rike hannun Nur Firdaus slighlty a gefenta lkcin fuskar ta cike yake da alfahari da annuri me sanyi ta kalli Nur da murmushi tana cewa yan mata yi haquri kinji inada wani mutum ne me muhimmci da nake so ki gaisa da shi.. Nur ta dan lumshe ido zuciyarta na bugawa kadan-kadan ta gyada kai ahnkli dan ita kanta bawani nitsuwa bace sosai ajikinta ynxu kuma tarasa dalilinta najin hakan kwata kwata... Daga dayan gefen kuwa sai after like 4 mins da kaiwa aikan sann javeed ya iya daurewa ya dauke kwayar idanuwansa akanta ayayinda wani tsimamman ajiyan zuciya takufce masa very slow nd deep kuma asirrince... kkrin tattaro hanklinsa da nitsuwarsa yakeyi dan already wnn oily ruwan idanunsan dats dark grey nd soft sun juya kansu in a sexy way suna masubada wani irin elegant calm look na nuna boyayyar rikicewa tareda kkrin kwakkwalo makansa wata sabuwar kamiya dakuma kwarjini. yay tsamm da kansa ma tsawon mintina har saida dukkan nitsuwar ya dawo jikinsa wanda tamkar kokon zuciyarsa ba acike yake da rudanin kallon kyakkwar fuskarnan da baya iya yin bacci cikin dare inbe ciresha a kwakwalrsa ba... mentally wasu double smirks suka kufce masa ta gefen cute bakinsa dan out of all the place he imagine kwata kwata baiyi tsammanin zai gan yarinyar nan anan wajen ba, the damn girl he plan to give his whole heart to..such a small tiny world, duk ya dauka sai ya yaga duniyan piece by piece kafin nan ya tsamota sai gata gabansa cikin sauki. dan karamin sautin hmm din ya kufce a ta ramin bakinsa bana tsammanin wanda yake daf dashi ma zai iya yaji. lallausar hannunsa dataji wankn manicure ya mika tagefen inda yake zaune ya danna wata button ajikin motar nan wani mini palate ya budu,wasu shegun ultra premium limited edition sun glasses ne aciki guda biyu, daya na flexing daya kuma he wears it like a crown. black venom tactical aviator shade wanda yay dede da kalar kayansa grey colour ya tsallake yamika hannunsa ya dauki Baki kirin. obsidian mirage matte black titanium shade, irin sleek din nan me sharp edges limited edition with no luxury logo,cikin nitsuwa tare da rantsatser aji me sanyi yadora shade din bisa kan idanuwan sa wanda gabaki daya ta bashi irin look din nan na "you're not sure if he is "watching you, or planning for ur funeral .. ransa a sake take tarr but he already look very dangerous to begin with. Mr aqeel yana budemai kofar motar Dr simran ta wani dago da sauri kamar an tsikareta ta kallesa tafi secnds biyar bata kifta idanunta akansa ba danji kawai tay gabanta ya wani irin mummunan fadi dataga yafito ahakan yawani irin kara mata mugun mahaukacin kyau daya toshe da shades din. mr Aqeel ne kawai tsaye abayansa duk sauran securitynsa na tsaye abaya baki bude tanata kallonsa amma kallon arziki shibe mata ba ya saka kai zaiwucesu cikin sauri sauri tamatso garesa kamar wacce aka bata rainonsa da rawan jiki har kamar zata manne sa tace jayveee going sumwhere? dakakken kallon baison raini kawai ya mata be amsata ba ya saka kai abunsa, cikin jan aji da fixga tadan ja baya dan ta tsani yana shareta haka agaban ma'aikata,nan tajuyo fuskarta a mugun tamke takalli aqeel tare da tsaresa muryanta a dakile tare da wani irin izza tace mishi "where are u taking him to?.....mr Aqeel yy gyaran murya kadan cikin sauri yace "i am sorry maam,hjy mammy ne dama keson ganinsa yanxun nan, dan ajiyan zcya tasauke feeling relive sann taywani rolling idanunta tace ohh ohhhh,u mean that old hag?? kallon kayan jikinta tay cikin jan tsaki dan tasan inta bishi can hajy mamy zata iya gasa mata baqar magana agaban mutane, daga nan sai batace mai komi ba tajuya ta isa wajen babban kawarta hadiza talba shikuma yay saurin karasawa bayan javeed din da sauri sauri. mannuwa tay da jikin motar aranta tanajin wani kakkarfan feeling din kamar tabi bayan san dan ratan dake tsakaninsu da su hajya mammyn baida nisa sosai amma su suna facing gaba ne so they hadly cud catch the full view na mutanen dake wajen. tadai hango securities da wata yar yarinya data sunkuyar dakai kasa sosai sanye da bakar abaya wanda bata taba ganin abaya yay ma jikin mutum kyau kamar ita ba itade bata kawo komi aranta ba tukuna kawaide batason ranta yaje ya baci ne da tuni taje tay musu kallon kwakkwafi... kawarta hadiza na daddanawa wayarta tasaka hannu bawani excuse takwace wayar ta riqe dan tsabar ta saba musu isa kominta sai ta nuna izza tana ganin kamar tafi kowa tunda cikin familyn mufasa zatayi aure. da bacin rai hadizan ta kalleta tace simi what the fuck, akan me zaki karbi wayata? Dafa kafadunta tay in an insultive manner tace waya kuma, u mean this toy gun? dis is a cheap regular iphone 16plus hadiza just forget it yarinya customised iphones fa manyan babes suke yayi..kawata ure not helping me shine matslata dake wallh. cikin kankance ido tare da shanye baqar maganan da ta yaba mata hadizan tace toh..?nime zan miki kuma yar rainin hankli, see simi im bored of you da wann Boring saurayinkin marar imanin, he left us to be standing here akan kafufunmu while shi yashiga cikin motarsa yana zaune ackin Ac yafitoma babu kodan sannu yana wani abu kamar wutar volcano. simran tay karamin dariya tace hadiza kenan, toh ki iye bakin ki. shawara ce. altho is not his fault aiba haka javeed dina yake ba,waccan tsohuwar banzarce fa ke yawan zugashi dan yamin baqin hali sabida kawai bata kaunata ,..but dat aside, pls can you go over der and represent me kawai so nake nasan me zatace masa ynxu.. hadiza tamata wani irin kallo mtsww toh ke meyasa bazakije ba? ba abunda anty zuby tace miki kiyi ba kenan inmunzo? to gain publicty. "ohh fuck that hadiza,ko ban samu wani publicitynta ba nine fa macen da zan aure javeed mufasa, i just dont want to go pls kije kawai just spy..okay girl? Hadiza tace okay fine amma kafin na dawo u better do sumtin in my acct kinga sai na dena using cheap na siya expensive customise iphone kinsan gwamnati bata aikin banza.. da wani irin gatse hadizar ta fada mata hakan takuma hade rai wani Dariya me sanyi simran tay snn tace kawata mayyar kudi to naji zan saka miki kudin customised iphone din kafin nan ki dawo sama sama hadiza talba ta gyara make up inta sann ta bi bayan su javeed cikin sauri ayayinda simran tadau wayarta da atake ya fara ruri ta manna a kunnenta tafara amsawa. daga nan kuma Tafiyarsa me cike da aji tareda sanyin kwarjini da nitsuwa yakeyi harsanda ya kusa karaso wajen snn ya dauke idonsa akan nur firdaus da tuni tasauke kanta can kasa tajin wani iri iri kamar wacce zata nitse cikin kasa. hadadden signature scent dinsa na turaren mufasa noir dayafi komi tashi ajikinshi ne ya dan busota wanda shi yasa kwakwrlta kara rikicewa atake tafara tunanin aina ne ta san wann qamshin turaren dan tabbas tasan tasanshi hanklinta bai jikinta amma tana jin lkcin da haj mammy ta mika mai hannunta ya kama cikin nashi very lightly tareda kulawa kana gani kasan yana mugun daraja wann tsohuwa, muryansa me sanyi da ratsa gangan jiki yana fita ahnkli ayayinda yawani kame ajinsa tamkar dabe ga nur din awajen ba, ahnkli kusa da kakansan ya rusuna kai snn ya furta 'hajiya u call for me..kallonshi tay tana murmushi me taushi tace "yes general, nace ga yarinyar nan i want you to meet her, dama itace...tun bata karasa kalmar ba ya tsareta da wani irin kallo na alaman shi baison ma jin koma wacece ita, rude and egoistic, so typical of the mufasa's dan gabaki daya hakanan familyn babansa acan suke behaving, kawai sai tay murmushi ta maida idonta kan nur firdaus din dataga kamar bari bari ma jikinta yakeyi dantun da ta shaki turarensa ahnkli jikinta ya fara tuna mata wani abu... ji kawai tay hjy mammy ta dada riko hannunta tana dan murmushi cikin katse mata tunani tace yan mata zaki iya daga kanki karkiji tsoro dis is my beloveth grand son.. dakyar nur tadan gyada kai sede tunkan ta daga kai javeed har yazare shades dinsa calmly ya sokata cikin aljihu... nannauyar ruwan idanunsa yay caaa ya zubasu akanta ko ajikinsa yazuba mata ido da piercing looks insa tsaf yana mata kallon kurilla batare dayace mata uffan ba. yanagin kamar babu wani abu gameda ita wanda baiji ajikinshi naturally ya burgesa ba, har cikin kokon zuciyarsa yake cewa tafi ta zanensa kyau da tsari,yana kuma jin ajikinsa cewa itace missing ribs dinsa nd he cant be wrong abt this feeling dan itace mace akaro na farko dayaji hakan akanta tunda aka haifesa yazo duniya.... fuskar nan tasa a tume ba asake ba yake kan kallonta amma cikin ransa is busy scheming nd screaming fire nd passion with the kind of exciting life dayake tunanin zai iya shimfidawa da ita dan wann yarinyar tashi ce,koma waye ubanta a duniyan nan yasan de shi javeed attah mufasa shine mijinta kuma sai ya aureta snn suyi soyayya me tsayawa arai snn ta haifa masa y'aya masu shegen kama da shi da ita... lokcin ko yanka ka za'ayi da wuka bazakace abunda javeed yake rayawa aransa bakenan. kasa dagowa nur tay ta dubeshi dan duk yadda zcyanta ke bugawa da mugun karfi wani abu ne taji gaba daya nabin jinin jikinta ga heartbeat din yafara aikin nashi kamar mai shirin fitowa waje, haka kawai mutumin nan na makarba ke fado mata arai aikuwa take taji idonta ya cika da ruwan hawayen tsoro tafff har saura k'iris ya zubo tabi ta dannesa da karamin murmushi tsayawa tayi still a wajen ta kasa ko da k'wak'waren numfashi karamin shirune ya gifta awajen isowar hadiza talba da over priced smoky turarenta yasaka Nur din takara dawowa hayyancinta Gabanta na faɗi tanata rokon Allah aranta kar ace shidin ne zcyarta na cewa "Ya Allah... shine...? shine mutumin da na gani makabrta..." wayyoooo Allah na shiga uku na. karamin shirune ya gifta idanun javeed suna daure akan macen da ta tsaya masa arai snn yafi tsarawa a cikin zanensa wanda yau gata a zahiri tana numfashi haka kawai yasan Ita ce rabin ransa nd he is meant to make dis into his reality dan yasan saka mace ta soshi ba wani abu me wahala bane awajensa barema yaga nur din yar yarinyace karama. hajy mammy ne ta dan dafata snn ta matso da ita kusa daf dashi tace Tauraruwar mu ce ita ta dauki lambar yabo fiddausi say hi to my grandson, a hankali nur ta daga ido sama kamr mai tsoro tsoro nan da nan kuwa Idanuwansu suka haɗe cikin na juna numfashinta taji ya dauke cak dataga tabbas shidin ne. Cikin daƙiƙu dukansu sukaji duniyar tana janye musu da baya inda Babu wani motsi saina bugun zuciyarsu da bbu me jinsa sai su. Nur ta kasa magana dogayen gashin giran idonta na rawa rawa, jikinta taji nayin sanyi. javeed din ya hadune har batasan ya zata iya processing ko ma fassara haduwarsa acikin brain dinta ba tun daga tsarin kyaun fuskasrsa har yakai ga hadadden dressing dinsa me aji he is giving her brain this dark Alpha sigma male vibe, maturity and elegance is all over him like a cloak. tarasa yadda akayi ta rude kawai Saita ɗan sakar masa murmushi me taushi wanda atake ya cikeshi da jin wata sabuwar shaukin zuciya dan kodede na secnds daya be iya janye idonsa acikin nata ba. tabbas itace wacce yake zanawa cikin dare amma gani yake kamar ta canza masa ta kara masa kyau yaudin sosai hawayen tsoro da ya boye kansa a idonta ne ya silalo tagefe daya cikin sauri tay saurin sharewa dan tsayawa yayi yanata kallon cute face dinta, dan k'aramin lips inta da idonshi ya sauk'a akai,yadda damshin hawayen ya gangaro har kan cute lips din yabi da ido yanajin duk wata sassa na gabobin jikinsa na amsawa da wata sabuwar baqon lamari dan betabajin irin shaukin shaawar mace yanamai tason masa ba sai daya dora idonsa akanta. ita dai tana tsaye ta

Chapter 26 of 40