Share this page
sukayi exposing din babban kamfanin babana to the international watchdogs akan illegal mining of gold da mukeyi in zamfara ...since then my dad hasnt recover frm his loss kuma bazai warke ba face sai munga mufasa baya raye. tana furta hakan ta jawo hannun hajiy zuby takaita gaban madubin dake gabansu snn tace "ki kalli madubin snn ki rufe idonki ki bude zakiga yadda xaki kare a gidan mufasa. dakyar hajya zuby ta kalli kanta a mirron ta rufe idon tana budewa kuwa tafara kallon future dinta da yadda komi ya tarwatse dukka asirinta ya tonu ganan mahaifin javeed a wani underground torture room agidansu ya daureta ajikin wata military electric chair yana torturing inta da shocking da kuma alluran poison yana cewa itace ta kashe masa mata..kanta tagani a walakanctcen yanayi duk jikinta jini da alaman tajibgu bana kadan ba, jim kadan javeed mufasa ya shigo dakin dauke da wata bindiga a hnunsa idonsa yay jaaa haka ya kunceta ya jawota waje kamar kare yay hanging inta a bishiya da igiya snn yay aiming bindigarsa ya fasa mata akai ta mutu... wani irin razannen ihu hjy zubaida tay dan bata sanma sanda ta jirkita ta zube kasa kan gwiwarta ba tana bari kar kar kar ba... arude take cewa,....no no no this cant be true...nooo nooooo atake simran da saratu suka riketa saratun tanamai ce mata zubaida this is ur future, is not a joke, i am but a great sorcerer zubaida, ive spent years a india ina koyan tsafi, kawai bama son mu kashe wani daga cikin ahalin mufasa da tsafine sabida bad fate da zai biyo baya, munfiso wani na jikinsa ya kashesa, my dad dosnt want to be hunted by the rest of the mufasa's dan kowa yasani basa yafiya,ran mijinki kawai mukeso a madadin jininmu da arzikin mu dayasaka aka kama yamaida mu cikin tsiya da talauci da kunci sanadiyarsa mamana ta mutu da baqin ciki, kanina yaje gidan yari acan aka kashe mana shi ganan babana aboye yana gujewa hukumar gwamnati da dan mijinki javeed ya masa cune dasu gashi haryau babana be sake samun lfya ajikinsa.. saratu tana maganan muryanta harna rawa dan tsaban baqin ciki jikin hajiya zuby kuwa rawa rawa yake ta dago ta kalle saratun snn tace mata "How? why...waime kuke so na mukune for god sake..i just saw my god damn future na shiga uku na... daf zata saka kuka kenan saratun tace "ba kuka zakiyi ba zubaida, ki saurareni, wayece miki bazaki iya canza qaddararki ba? align with me, i have these powers.. zan iya sauya miki qaddararki mummuna ta dawo me kyau, snn kanwarki, dede nan ta kalli simran, tace am sorry to say bazata samu abunda take so yanxu ba musm ta salon da kuke shirin bi amma mu zamu iya samar mata shi cikin sauki, inde zata bi dokar mu zata aure javeed mufasa, zata kuma zama lady of the _al Qasr al asad_ (hidden lion fortress of mufasas) in moroco. ..amma sai ta rufe ido ta danne zuciyarta dan akwai wani qaddarsa na aure da wata yar yarinya da zata zo wanda dolene saiya cikashi. duk zan iya share muku hawayenku cikin kiftawa da bisimillah amma se bayan kinyi alkwari wa babana cewa zaki kashe mana mijinki kamar yadda kika kashe matarsa clean and natural while kina zaune a cikinsu. afterall, he doent love you ke kin fini sani, ur'e nothing to him, just a balm,a property, he is using you to ache the loss of his beloveth _Domina_ , his queen, his only wife, his royalty haifa saddam. akrshe kuma asirinki zai tonu, zaki sha azaba da poison ahannunsa na kwana bakwai, snn dansa javeed mufasa zai tsireki ya harbeki, they will give u up blood for blood..after torturing you wallhi bazasu taba yafe miki ba. u're smart woman zubaida ..is left for you to decide..ive shown you ur future. kuma na miki bayanin komi. wani irin shiru cikin mummunan kaduwaa hajy zubaida tay kanta na wani irin juyawa da karfin tsiya, ita da ta dauka komi zai tafi mata dede harta karbi ragamar arzikin dake Al qasr al asad shine zaace mata waima ashe asirinta ne zai tono anan gaba??? kirjinta na bugawa cikin rasa abunda ke mata dadi tay tsamm da ido sai can bayan tay tunani me dan tsayi snn taja wata numfashi ta kalle saratu snn tace mata "fine, naji, but i will think about it..sede kisani saratu a kullum nikaina nake zaba, so, when it comes to saving my life i dont care abt volkner or the mufasas, kaina kawai zan zaba, koda zan hada kai daku sedan na cece kaina amma badan na taimaka muku akan wasu mufasas ba dan waccan matsalarku ce ,ni zanje na shirya. karamin dariya saratu tay tace fair enuf.. "amma zanso na baki wani abu na soman tabi da zai saka kina tuna wann maganan da wann ranar gabaki daya. suna kallonta ta bude wani tangaren da akay murfinsa da skull din mutum taciro wani garin hayaki aciki tanamai mikawa hajy zuby ahannunta tace zubaida kisani babu amfanin zuwanki da wann yarinyar familyn mufasa wnn satin, dan bnga muku da wata sa'a ba,hasalima bazasu ma karbeta a matsayin zabin aure wa javeed ba, amma kuma idan tabar kasar nan gobe taje ta nitsu tana amfani da wann hayakin matayen da kikeso su nemeta din sudakansu zasu saka akawota wajensu su ganta frm then they will be on her side. jin haka yasa atake simran ta matso kusa jiki na rawa tace "pls, lady saratu..i just want javeed to love me nd marry me. ita kuma waccan yarinyar dakike magana akai wacece? aina zan ganta,shin bazaki iya kasheta bane anan danma karsu hadu? kince zaki iya zanca qaddara pls bazaki iyamin hakan akan javeed ba, see i wll pay u any amount of money just name it.. wani kaskntacen kallo saratun tamata tace shushh in manya na maganan kudi ke kam ma u dont have that kind of money girl, and abt "javeed.. i am so sorry young lady, dat man is far beyond our reach. snn duk inda zakuje a duniya sede aci kudinku akansa abanza, dan inbawai sihirin da jinin jikinsa zaki debo ki kawo ahada miki shi bane toh bazaki iya tsafesa ya kamasa ba, saidai ko wani abinci da zaki bashi sihirin aciki da hannun ki yacinye.. a hatsale simran tace but why? naga ko Annabi s.a.w ma ai sihiri ta kamasa ko? matatar tay dariya tace wateva, kedai kisani, his family in morocco has already worked on him after the demise of his mother sabida suma basu wani aminta da zubaida ba, naciki na cikine kawai ake muku amma kinsan bazasu yi wasa da ran jininsu ba. so, jst stick to wat i said inde kinason burinki ya cika kuma dolene saikin bi komi da zan gindaya miki zuwa nan gaba a sannu a sannu kafin ki same nasarar shiga rayuwar javeed. da wani irin karyewan zuciya simran ta dan koma baya tanajin kirjinta na mata wani irin ciwo da zafi. da wani irin frustration aranta ta fashe da kukan bazata tace toh haryaushe zanta jira wann cikar burin isit until i reached the age of 40?? tanaji hajy zuby suka gama magana ta fahimta da saratu, wanda daga gani kasan hjy zubaida hankli ya mugun tashi musmn dataga yadda karshen ta a hannun mufasa zai karkare abun dai bakyan gani, ji take kamar koma miyene zata iya yi dan ta kaucewa wann mummunan qaddarar dan ayadda javeed baya kaunarta tabbas ranan dq yasan cewa ita ta shirya masa komi ya kashe uwarsa da hannunsa to ba makawa itama zai kasheta. Deal suka kulla na sirri saidai haryanxu bawai an aminta da juna bane saidai insun gwada hayaki zuby tace zata nemeta personally su fara shirya plans dinsu ahaka suka rabu cikin gamsuwa da juna sun fara maganan tun wajen 4 na yamma amma basu da fita agidan ba sai bayan magriba direct tasaka driver yakaisu pent house dinta, hanklinsu kaf ya harzuka ya tashi, ita bata runtsa ba hakama simran bata runtsa ba,kowa acikinsu da abunda yake sakawa aransa, abun da mugun ciwo musmm dataji cewa waima akwai matar javeed na qaddara dazatazo, tsabar baqin ciki data shaka harji take kamar ta sha poison kawai ta mutu yadda taga rana haka taga dare washe gari saida hjya xuby saida tay rarshi dagaske kafin simran ta haqura tadena kuka taki sam taci abinci babu kalar rarrashinta da batay ba, sai misali hajy zubyn take mata dakan ta dan ta bata karfin gwiwa, tana mai dada gaya mata cewa itama hakanan ta sha wahala akansu, dan ma bata taba tsmanin burinta zaizo yacika ba sabida itace tafara asalin nuna son ta zamo matar alhaj attah mufasa amma agaban idonta ya hadu da haifa saddam sukasha soyayya snn ya aureta kuma ya haihu da ita amma gashi yanxu itace da gidan itama tay haquri duk wnn jiran zaizo wuce dan sai inda karfinsu ya kare. dukansu bawai sun gama yadda da zancen saratu bane, amma kuma tasan da wuyane ace karya ya shigo cikin zancen nan sabida ahalin saratu volkner suna cikin halin matsatsin bukatar suga sun dau fansarsu akan mufasa kusan kowa yasan da wann. kawai saita lallaba simran din tace mata tawuce UK yauda dare taje tayita amfani da maganin har ya kare suga me zai faru inhar maganun yay aiki to tabbas zasu koma wa saratu. duk dama anan tana da hanyar da zata dada bincika wa tawajen masu tsafi da duba domin ta tabbatar da zancen saratu amma aranta tanajin kmr ta amince da karfin tsafinta, ahaka suka tsaya da tattaunawar zuciyarsu duka babu wani dadi. adaren ranar alhamis din simran dakyar ta sake ranta aka shirya mata kayanta tsaf ta wuce intl airport jirgin karfe 9.30pm na dare ya lula da ita United kingdom nan inda personal gidanta yake. tunda simran ta wuce Uk hjy zubaida bata samu wani sukuni kwakkwara acikin ranta ba, dan babu abunda yafi daga mata hankli face irin muguwar hukunci da kuma mummunan karshen da zatayi datagani a madubin tsafin saratu..abun nan ya daga mata hankli bana wasa ba saidai ta bari cewa har saita cimma gaskata lamarin saratu intaga babu wata sarkakkiya aciki sann zata amince musu da qudirinsu.. kwata kwata sam bataga lefin simran yau dataki cin abinci ta dinga kuka jiyan ba dan ita kanta kowani juyi tay sai ta tuna cewa wata mace zata shigo familyn mufasa, a matsayin matar javeed wanda hakan zai iya kawo mata karshen komi dan muddin family suka amshe jinin yarinyr toh babu makawa wa itace zaa damkawa makullin mulki da gidan wanda abune da ita kanta ta jima tana burin samunsa ko dan ta kwashe dumbin kudin da babu iyaka takuma tattara makanta manyan qaddorori masu matsanancin daraja da tsada. gashi de sunyi auren da jimawa tun javeed yana karami amma haryau dai Familyn mufasa na asalin basu karbe jininta sun bata darajar shigewa cikin boyayyun sirrikan tarihi na ahalinsu dake can a aje a kasar morroco ba. wanda abune wanda yake masifar ci mata tuwo akwarya babu makircin da batay ba amma haryau mufasa basuce akaita can wajensu bare su bata wani darajawa na musmmn matsayinta na matar babban da namiji kuma shugaba ga ahalin mufasa ba.. members na familyn mufasa suna iya akasancewa ako ina sabida basu tabajin su rusuna ko gajiyawa wajen yawon fadada kasuwanci, daraja da dukiyar gidansu ba. yau safiyar ranar juma'a kusan private jets kala biyar ne suka sauka a kebetaccen filin parking din jirgin abuja, each frm difrnt location, dukansun kusan atare suka iso. kafin kace wani abu Bullet proof RRs da lexus jeeps sabbin yay sun garzayo, each man or lady to her car. kai tsaye aka wuce da su cikin secretive high rise pent house din mufasas dake cikin anguwan asokoro,. inda zallan jinin mufasa ne kawai keda ikon shiga wann gidan sai few key allies din familynsu, snn ba ashiga gidan da wani na'urar digital device sann muddin ka shiga babu zancen kwatanta yin communication da wani halitta daga waje. dukansu member na familyn muufasa sun hadu amma ba atashi fara meeting din ba sai karfe takwas na dare bayan anci abinci........ #SURAYYAHMS 08060712446 CHATS ONLY [08/04, 20:32] Anne-Aurora🦋: *NUR FIRDAUS...30* @SURAYYAHMS. karfe takwas na dare na cikawa dede lkcin kowa ya hallaro,Wani katoton Hall ne acikin pent house din wanda akalla zai iyacin girman manyan faloka guda uku with caved white wall da manyan kwayayen chandelliers asama sunkai su goma shabiyar akowani gefen kusurwa suna masu baza haske. an gyara wajen da frames da flower verses masu daukar ido, babban round table dake tsakiya anyishi ne da strong dark obsecure glass da kujerunsa bakake suma masu shegen laushi da dadin zama ... katoton naurar majigi ne ajikin bangon hall din an barsa akunne dagakan fuskarsa aka rubuta mufasa family business meeting Abuja summit.. each seat an aje debriefing file da hard cover green colour file anrubuta Agendan meeting din wato mufasa mineral expansion plan, ko ince dabarun harkan 'hakar ma'adanai, a kaine zakaga sunan kowa ajiki, tareda goronan ruwan da hadaddun royal tea set ga wasu non alcoholic bottles of grape drinks da classy glass cups. all carefully arrange a kowani seat. karfe takwas din na cikawa on d dot hall din ya fara amsar takun manya, Alhaj Attah mufasa who is also a retired US navy admiral of the highest upperhalf shiyafara shigowa sanye da wani irin manyan kaya ta alfarma matured and simple wanda kana gani kasan an 'bata dukiya da lokaci wajen 'kerasa, dark blue colour yard ne marar nauyi daga Dar of turkey me wani irin laushi an masa aiki ga wata matching light weight alkyabba da yazo da kayan daya lankaya ajikinsa... yasaka wata tsadaden hular dara da takalmin sa hannunsa rike da sandan girma baki da golden, a lion clawed staff the suke rikewa in zasuyi mufasa family oath dinsu. alhaj attah mufasa shine kamar visionary leader,chairman da kuma partriach na entire mufasa family organisation dan iko akan komi na hnunsa ne,meeting din nan gabaki daya shine agaba da uban kowa.. daga bayansa kuma yar uwansa ce wanda suke uba daya da ita, uwace ta rabasu, wato Hjy su'ad mufasa, yar shekara 60yrs da wani abu amma a fuska saidai kabata irin 50yrs din nan tsabar natural kyau da dirin jiki me sheqi kuma sulbabbe da Allah ya albarkace ta dashi. farace amma ba sosai ba saidai Allah ya zuba mata baqin hali girman kai da zafin nama mijinta ya jima da rasuwa amma bata sake aure ba kuma. itace babban antynsu a family mufasa itace kuma general family treasurer dinsu, mijintan da ya mutu da jimawa sunada babban dansu tare me suna kamil Shamsan mufasa, saidai ba a wani cika daukarsa jinin mufasar sosai bane kamar javeed sabida uwarsa ita macece a famlyn mufasa ba uba ba. daga kujerar Alhaj atta mufasa saina yar yar uwansa su'ad, danta kamil mufasa ne daf agefenta ya saka wata sleek expensive brown versece suit, javeed kuma ya saka all black cooperate na zegner french suit ya zauna daf kusa da babansa ta dayan gefen shima. the remaining seats guda uku daya rage Na yaran wani kanin kakarsu ne daya rasu da mugun jimawa tun ma wasunsu basu zo su duniyar ba, amma dake yana da yara uku sai ya zamo suncika su bakwai kenan cas a duniya wanda suke da asalin bloodline na mufasa. su ukun ana ce musu the mufasa cousins, Akwai Mr Haidar Ali mufasa, dan biyunsa umar faruk ya rasu tun aurensa bai wani cika shekara ba shine kuma mijin lady saddika sadik. lady siddikan surkuwan gidance amma har ila yau tana zama a karkashin inuwar mufasa dan sun dauketa ne kamar family lawyer sabida kwarewarta, sai dai surkunayen gidan kaf ba'a kirgasu acikin jinin mufasa inba wai ankiraka moroco an karbeka da sarautar makullin iko da na dukiyar gidan ba. abubuwa dayawa masu ban mamaki suna kumshe acikin wann ahali, and dat position of power is usually detemine by wata ancestral kakarsu of 85 years ana ce mata mother hauwa-danté datake can zaune a cikin ancestral home dinsu a morocco wacce itace kadai tasan duk wata sirri da al'ada na ahalin mufasa. daga lady saddika sadik har izuwa kan hajy zubaidan duk de haryau ba akirasu can morrocon ba tukuna. shiyasa haryau basu da ikon saka mufasa akarshen sunayensu ana zaune ne tsawon shekurun nan amma na ciki na ciki dan dukansu sunsani inhar ba anemesu ba toh babu makawa ba za'a neme kowa nan gaba ba face matar da javeed mufasa zai aura, tunda shine asalin jika namiji da ya fito daga tsatson first male child na ahalin mufasan baki daya. javeed has always been considered the sole heir of mufasa empire entirely sama da sauran cousins dinsa sabida mahaifin sa ne babba shiyasa ko rabon shares ne ya kama su zaka ga na javeed din daban ne. sai dayan causin dinsu sheik khaleefa mufasa, da kanwarsa Amira mufasa. duk sun halacci taron all dressing maturely for the occasion. su bakwai din suna zama babu wani bata lokaci aka fara aikin tattauna abunda yake kasa. yadda zasu fadada harkansu wajen hakar Gwal da diamonds shine abuna farko da suka fara tattaunawa,yadda zasu dauki low risk high yield investmnt dazai tara musu makudan arzkin da zasuna juyawa, snn suka tattauna yadda zasu jawo global power tahanyar jan ragamar kowani jewerry markets, luxury brands, da banking collaterals, nanma suka tattauna legacy insurance wato yadda wann harkan zai saka suyi surviving through sanctions da duk wani political shifts.. zasu kafa harkan gwal ne a zamfara,kebbi, niger da kuma osun, shi kuma diamonds din already sunada proxies dinsu a kasar sirreleone, da wasu patnerships dinsu a kasar Dr congo,snn zasu kafa wata bban offshore asset a kasar botswana dake nan cikin Africa. ..iyakan abunda suka fara tabawa kenan amma saida suka kai karfe goma sha biyu na dare kafin nan aka watse kowa yaje ya kwanta domin samun cikakken hutawa. washe gari asabar ma haka suka tashi akai kaikusan kowani rana suna samun zama ana meeting din har saida suka shirya duk wata hanya ta shiga harkan front companies da zasu gina aboye bada sunan familynsu ba, political alliancess da fvours wanda harkane da mr kamil shamsan mufasa yafi kwarewa akai wajen shiga jikin kusoshin gwamnati takowani hanya harda silent controversies da politcal blackmail, technology da securty intelingence wann shafin javeed ne yafi kwarewa,da duk wata millitary contacts da clean up, babban antynsu wato Hjy suad mufasa ita din master ce wajen crypto transaction routes, samo kayan aikin kamfani na zamani mashuna da engina tana da ido a harkan smuggling ta ruwa ta iska duk itace keyi, mr haidar ali mufasa kuwa shine me musu controling duk wata harkan money loundaring channels,foreing exchange da vault storage dinsu. Amira mufasa ita harkan office kawai takeyi,tana managing affairs na duka wata boyayyan kamfanin mufasa wanda basa saka sunansu akai sabida badda kama, itace zatana kuma overseeing sabbin mines under heavy duty.... na karshen wato sheik khaleefa mufasa shine me kulawa da spys, enemies, any loose ends, any new advancemnts, any evil eyes and plan againts them shine yake ganin wann harkan shiyasa yake harkansa da gaggan malaman sosai da sosai. haka suka dinga zama suna tsarawa har saida suka kai wata ranar jumaar da zasu rufe taron inda aka tattauna yadda za'a na raba riban mines din in percntge, aka kiyasce stakes da shares din da kowa zaiyi inheriting, da kuma purnishment na betrayal, sann suka yanke shawarar ko mines din zai zama family asset ne wanda bazasu taba siyarwa ba ko anan gaba za'a iya rabawa?..... Bayan an karkare meeting ranar asabar aka hada wani babban Dinner party amma ba a pent house din ba, awani gida na daban sukayi hidimar dinner inda aka cicci abinci akayi zumunci dan dama basu fiye samun lkcin juna ba, nan ne surkunayen gidan suka hallara kowaccce te kure adakarta, Lady saddika sadik dama itadin yar gaban goshin Anty suad mufasa ce, sabida makirci da baqin halinsu yazo daya. duk dama bawani son Hajya zubaida sukeyi atsakaninsu ba duk da tunanin hala tunda ta aure mahaifin javeed kenan wa ita za'a bata makullin al qasr al asad na morocco saidai haryau itama basuga an bata ba. hajya zuby kuwa gaba daya hanklinta yau ba ajikinta yake ba she just imagine dafa yaune zata kawo musu kanwarta Dr simran suganta gashi komi yazo ya lalace. haka ta daure tay shaking din abun ta shiga cikinsu sama sama suke dan sakar mata fuska amma ba sosai ba, ita Amira mufasa ce kawai babu ruwanta, altho she is in her late 30s duk sun girmeta nesa ba kusa ba amman ita din irin ambitous women din nan ne wanda bata cika samun lkcin saka ido wa wata mace ba. so she is cool with everyone bata raini bata son kuma arainta dai kawai ana dan hira sama sama ana raha ana barkwanci. dukannin mazan ahalin mufasa kuwa sunfi matan natsuwa da kuma hadin kai atsakninsu dansu harka ta business da kudi kawai yake yawo a kwakwarlsu basu san wani bangaranci ba. duk mr haidar Ali ya fisu yawan shekaru, amma kamil, javeed, da khaleefan duk tsakanin su babu wani ratan age gap sosai hirar aure da mata da aka sako anata raha atake yajefa javeed tunanin nur firdaus.. ko tunanin me yayi oho kawai ya zaro wata wayar samsung a aljihun sa yaciro pen din wayar ana hirar yana aikin zana wata sabuwar fuskarta fes fes akan screen din wayarsan babu wanda yasan meyakeyi dan zaka dauka ma game yake bugawa. yana gama zanata yay screen grabbing din zanen yay emailing dinsa ma amininsa Sultan with specifics na iya abunda yake son sani akanta dan yafison tagaya masa sauran labarinta da bakinsa basai ya bincika ba. hirar da yan uwansa suka saka akan matan zamanin nan duk akan boyayyun halin mata ake musun anata raha shima halin nur da reputation dinta kacal yace ma sultan ya nemo masa tare da lineage na familynta karankaf, dan yariga yasani ahalin mufasa sunfi tsayawa akan duba asali da tarbiya dan yana da makurar mhmanci awajen kulla alakar aure da su. yana gama tura sakon kamar da minti goma sultan ya turo masa text na time da ranar daya kamata su hadu su tattauna dan duk wata aiki dayasaka shi izuwa yanzu ya kammala saura aiki akan nur wanda yasan bazaiwani sha wahala ba zai san komi. javeed ya duba sakon yaga wai ranar alamis da daddarene haduwr tasu a club. ana gama dinner kowa ya watse washe gari hakanan ahalin mufasa sukayi ban kwana da juna kowa ya tsunduma aikin dake gabansa. hajya zuby da alhaj attah sassafe suka wuce lagos yadda ransa ya dan baci da yar uwarsa sua'd jiyan wajen dinner ta matsa masa da zancen auren javeed saicewa take ita bazata sake zuwa nigeria bama inba gayyatarta auren javeed yayantan yay ba. shikuma sam baya son ya takura wa dan sa akan aure dan duk duniya baida abunda yake so kamar javeed. yasan akwai simran dake jiransa da wnn batun amma tunda har javeed bai nuna yana sonta da auren ba ya yanke hukuncin shi bazai taba saka masa baki ba. duk dama ya riga ya yanke hukuncin yin shiru saidai awann karon ji yake in javeed din ya dawo lagos zai dan sha cikinsa ya jita bakinsa akan simran sabida baison wani abu na musayar yawu yazo yashiga tsakanin sa da antynsa suad mufasa akan aure dama kuma gashi bawani jituwa sukeyi ba. ********** Daga bangaren Nur firdaus ranar monday kafarta yacika kwana bakwai a daure,da sassafen ranar suka shirya zuwa school ita da layla, suna fita agida tacewa driversu baba liman yafara kaita asibiti acire mata bandage din dama doctor yace mata ta dawo bai mata musu ba kuwa suka isa taki sam ta bari laylah tabita ciki after like 15 minutes ta shiga asibitin ta fito layla na motar tanata kallonta da fuskar relieve cos she seems okay da aka cire bandage din saidai bata iya motsa kafan da karfi sosai. daga nan makaranta suka wuce dan sun danyi latti amma dake yaune aka dawo daga hutun huta gajiya na zuwa gasa sai lattin bai wani damesu ba. Suna doso kwana tun daga nesa sukaga dalibai awaje anata hayaniya motarsu na tsayawa layla ta rike hannun Nur Firdaus suka shigo cikin harabar makarantar tare. karankaf ‘Yan mata da samari dalibai suka tsaya sunata kallonta da idanun girma dana girmamawa. kusan ba wanda baiji labarin nasararta agasar ba dan nasarace

Chapter 29 of 40