Share this page
ya san ko nur firdaus haryau tana kumshe a gida koma ta mutu. maman sa'iid tace masa ai yau din nan da safe taji suna hayaniya nur firdaus ma ta wuce kaduna wajen dangin ubanta har maganan da be tanbayeta haka ta dinga zuba masa yaji dadi sosai data masa wann barbadan harya dau dubu talatin ya bata kyauta sann ya tafi tun ahnya ya gayama sanata farida cewa ai nur bata tare dasu mrs haseena awajen biki dan haka itace first target, nan danan kuwa tay amfani da mutanenta aka fara neman nur basu samu excat location dinta ba sai can da yamma ana daf da magrib nan da nan kuwa yazo shi gate djn motel din ya tsaya yana jiran dare ya dadayi da wata silencer ajikin bindigarsa yadda zai harbeta ta mutu basai anji karar bindinga ba. ita kuwa nur tun bayan dataci abincin yamma takara shan magani tay wankan ruwan zafi takunna Data a wayarta tanata kallon hidimar bikin layla sai hawaye dake zuba a idonta, ga wajen ya dau shiru har wani tsoro tsoro takeji na shiga jikinta not knwing dat tun data bar gidansu she is being surounded by spys na javeed mufasa dan suna ganin signal din trackerta ya dawo suka hau aikinsu na bibiyarta duk inda tay motsi batare da saninta ba. wajajen 10pm bacci ya fara damunta ta aje wayar ta saka karatun qur'ani tayi shiru tanaji dede wann lkcin ussy ya fito cikin sanda baiko lura da spy suna binsa ba dake sun kware atake suka gane cewa akwai bindiga ajikin sa daya acikinsu ya kira javeed ya sanar masa cewa sunga wani guy dat looks suspicious a motel din har sun dau hotonsa sunyi bincike sunga cewa stray dog din politcal rival dinsu mahaifiyar nur firdaus ne. atake javeed yace musu inhar wajen nur ya dosa karsu bata lokci kawai su harbeshi. aikuwa kamar antunxira su hanklin ussy akwance ya shiga ta baya zaije dakin nur ya kasheta baiko hankara da takun gayun abyansa ba yana miko hannu zai saka master key yabude kofarta yaji saukar wata shegiyar military riffle akansa koda ya juya ya kalle gandama gandaman gayu masu damatsu ajiki saida yaji cikinsa yay kuuuu dan kamar zaitsaki fitsari ajikinsa haka ya tsomare jikinshi yana rawan dari zai magana dayan gayen yace masa "shushhh..kakr sake ka jawo hanklin madam lets go to your car ryt now. dama gashi awajen duhu duhu ya aje motar tasan, suna kaiwa wajen dayan gayen ya wani buga ma ussy gindin bindigarsa aciki sai dayay aman jini atake suka matseshi suka fara tambayrsa meyake nema da yarinyar bakinsa na bari yace shima besanta ba cewa kawai akayi yazo ya kasheta by her mums political rival...yafara rokonsa akan su masa rai karsu kashe shi. aikuwa da bindigarsa daya saka silencer suka karba sai dau dayan gayen yaharba masa shi akansa, suka dauke gawansa cak suka bude booth dinsa suka sakashi aciki nan ya kira javeed ya gaya masa, javeed yace su rubuta sako su hada da gawar akai ma sanata farida let her know dat in ta sake turowa akashe yarinyar nan she will be the next person to die and he wont mind wasting her entire generation wnn gargadine ya mata danma wai ita mace ce. aikuwa yadda ya fadi haka suka aikata sanata farida tana zaune a daki da dare aka kirata da wayar ussy akace tazo ta amsho sako akofar gidanta...tana fitowa ta samu motar ussy a bude amma babu kowa aciki ta mugun tsorota tayta dube dube har takai both a mugun kangare ta koma baya dataga gawan ussy da takardan gargdi ajikinsa a mugun tsorace ta dauka ta karanta.. tsabar ta tsorata acikin daren ta tattara inata inata tabar nigeria saida taga ta tsira snn ta turo sako acikin yaranta suka dauki gawan ussy akaje aka toni rami aka binneshi.. Duk wann hidimar da akayi nur firdaus bata san anayi ba, bayan data gama jin karatun qur'aninta she slept peacefully hartay mafarki babanta yazo mata sun zauna suna tahira har tana famar kyalkyala dariya. hakan yasa washe gari koda ta farka taji zuciyarta yay fayauu batajin wnn damuwa da baqin cikin dake kumshe a ranta. koda tay wanka sai taga jinin kamar ya dauke duk da haka dai ta saka pad abunta ta dawo dakin ta shirya tsaf snn ta dauki wani baqin abaya plain acikin jakarta ta saka tanata tunanin ko zata kira kawunta ne ta sanar dashi zuwanta amma kuma tana tsoron karyace mata a'a sabida case dinsu na kotu dan takulla aranta cewa inhar be karbeta ba, da ta dawo gidan mrs Haseena gara ta kira lambar hajiya mammy snn taje gidanta ta roketa akan kome aikin shara da wanke wanke a dauketa xata mata har sai ta cika 18yrs din. haka dai ta qudura aranta kafin ta fito taje ta siya abincin kryawa ta zauna taci bayan nan tadan kwanta akan gadon kadan sabida ciwo dataji cikinta yafara mata ata daya bangaren kuwa Alhaj abubakr yana kwance akan makaken italian bed dinsa har sun gama waya da Agent din Sultan kenan cewa yau da karfe 2 bayan azhar jirgin helicopter zaizo ya dauke Razia izuwa mufasa's private yatch in lagos komi da suke bukata an tanadar musu tun jiya da dare yay ma yarsa Razia nasiha akan kartaje ta bashi kunya agaban mutane inde tana daraja shi ya aje wayarsa kenan sai ga wata baquwr lamba na kiransa da can kamarma bazai dauka ba amma sabida yanayin yau din kawai saiya dauka bakaramin shock ya shiga ba daya ji muryan Didi wato mahaifyar mrs haseena, acikin mutuntawa suka gaisa dan sun balain jimawa basu ga juna ba. hanklin didi ne be kwanta akan nur firdaus ba, sai tana ganin kamar inda aka bar nur agidan ita kadai taredasu mrs haseena hala zasu kasheta da baqinciki tunjiya ta nemi lambarsa kawai ta yanke hukunci gara ta gaya masa meke faruwa dan yazo ya dauki yar dan uwansa kafin hasina da yarta layla su kasheta. alhj abbkar yana tambayarta ko lafiya kawai Didi ta fashe masa da kuka.. jin haka yasaka call din a recoding dan dama yana neman duk wata evidence akan mrs haseena ai kuwa Didi ta fara zuba masa labarin halin da ake ciki bata boye masa ko da full stop ba, tafara rokonsa akan yayi haquri yazo kawai ya dauke nur ya tafi da ita dan itakam tanaji ajikinta cewa nur bazata iya zama agidan can akarkashin haseena ba. tsaban kuka da rokon da didi tay masa har saida jikinsa yay sanyi ya dinga bata haquri yana lallashinta yace mata in sha Allah yau ko aiki bazaije ba zaije ya samu lawyer su tattauna zuwa yamma ko anbashi dama ko ba a bashi zaije ya dauko nur ya dawo da ita hannunsa. godiya ta dinga masa sede suna gama wayar ya fashe da kuka muryan sa harna fita waje jin tsananin baqin ciki da tashin hankalin daya rufesa dayaji wai barayi sunshiga gidan hasina sunma nur firdaus fyade hartay cikin shege kuma ana zrgin wai wawan mijin hasenan ne ma... salati ya dingayi yana kuka a dakin kamar karamin yaro yana maganganu yana cewa dan uwansa ya yafe mishi...jin ciwon zuciyarsa na kkrin tashi yay sauri ya jawo maganimsa ya sha harya dan samu yay bacci kadan. matansa sunzo dakin suka samesa ahaka amma gabaki daya ba sugane masa ba, dan Alhaj baiya bacci da safe, duk dai basusan baqin ciki da damuwa bane kawai yasakashi shuting down din kansa for a while.. koda ya farka wajajen karfe goma baiwani kulasu ba kawai ya shirya kansa yawuce offishin lawyernsa kai tsaye sukuma matan suka tsaya akan raxia domin a shirya ta duk sunyi tunanin ko hala sune suke bata masa rai akan maganan su na mufasa duk sai suka damu dake sun san yana da ciwon zuciya. wann yanayin yasa razia ta haqura ta saki jikinta tay shirinta me kyau danma ta faranta ma babanta rai yau din professionals ta kira suka shiryata tsaf wani kankararen steve meden flowing gown me stones da furrs suka kawata jikinta dashi takalminta da jakarta kuma duka na alexander MC queen gashi de english wears ne amma babu wani waje ajikinta dake bude face fuska da hannu da kafarta satin scarf me tsada aka mata mata rolling shi bakaramin kyau tay so simple ba. saidai har 1pm yay babantan be dawo gidan ba kuma basu samesa a awaya ba bare suji daga garesa cikinsu kowa ya damu sosai, 1:30pm on d dot sai ga agents din sultan aka zo aka dauke razia suka wuce da ita lagos a helicopter na mufasa. bangaren nur kuwa tunda cikin ta ya fara ciwo sai tay bacci bata tashi farkawa ba sai can wajen karfe uku saura na yamma sai kuma taji kanta garau batajin wani ciwo ko motsin zuban jini. aiko wanka bata sakeyi ba agurguje ta gyara fuskarta daya dan nuna alaman kumburin bacci ta wanke bakinta ta tattara inata inata ta fito ta kama hanyar tashan da xai kaita Kaduna duk a tsorace take yadda taga mutane suna juyowa suna kallonta, harta dauka ko wani abune face sai da taji wani dan karamin yaro da bazai wuce 6 yrs ba yanata ihu yana ce mata mamansa ga wata kyakkawar anty acan me kama da aishwariya rai... Nur ta sunkuyar dakai dan tsabar damuwa harta fara manta wai tana dama kyau irin haka, sauri sauri tay ta isa tashar ta samu motar karshe ne ma kuma baifi saura mutum biyu ya cika ba. kawai frm no where taga wani mutum yazo ya biya musu kudin motar, shima ya zauna agefenta wai zaijeshi kaduna. tunda ta gode masa taga ya dauke kai akanta yanata latsa wayarsa, sai taji hanklinta bai kwanta ba dan gabaki daya dama tajima tanajin kamar ana bibiyarta tun yau da safe da ta fito siyan abinci.. amma dake akwai mutane a motar kawai sai tay relax mutumin ma taga ko kulata bai sakeyi ba he was just pressing his phone non stop. 2:00 on d dot razia ta isa lagos, tun anan take ganin formalities kala kala irin wanda sai a film kadai take gani dan suna sauka wasu dalla dallan kyakwan yan mata ne su uku da well toilered torquise blue colour uniform dinsu gasu nan kamar ethiopians sunsha light make up sunyi tsaf sukazo suka amsheta da fara'a dan ko jakarta da wayarta ba abari ta rike da kanta ba. she was lead to walk like a queen kowa na biye da ita ana mata duk wani formality daya dace, kai tun anan ta fara jin taraina kanta gabaki daya dataga yadda wasu abubuwan a duniyar mufasas yake like a fairy tale ko a kasar waje bataga irin wnn extra ultra luxury life din ba. she was looking foward to meet javeed in his yatch waiting for her, sai taga an kaita wani filin da ake buga wasa daga javeed din sai wani mutum sunsaka fararen high ends polo shirts da p.caps idonsa toshe da shade suna buga wasar golf a fili. wani tsayuwar cak tay tazuba musu ido jin hanjin cikinta yana dan rawa rawa dataga kalar haduwar javeed mufasa din, sai yanxu ta dada tabbatar makanta yes sunan mufasan yakai ajishi akoina dan komi awajen abun kallo ne after like five minutes da tsayuwarta aka kaita wani shade ta zauna duk yadda taso takama ajinta kamar yadda ta kwarance amma ta kasa sai satar kallonsa takeyi gani tay yanata buga golf dinsa cikin kwarewa da nishadi kamar baisan tazo ba masu aiki ne ke zagaye da ita suna serving inta varieties of drinks harda wanda bata taba gani ba duk wayewartan nan. taci minti talatin tana zaune kafin nan ya gama wasar ya wuce ciki ya watsa ruwa ya shirya acikin wata simple casual fari kal din shirt na steffano richie da beige sweat pant dinsa me laushi rigar bata da nauyi dan hatta butoranta ba dukane arufe ba amma yay tucking so he look very simple and smart sai wani irin shegen qamshi turarensa na mufasa noir dake bibiyarsa dakansa yazo shade din yay inviting dinta izuwa private yatch dinsa dake kan tekun dake zagaye da wajen. nan din ba asalin gidansu bane, gidan hutawarsa ne. yadda razia ta kurewa nur kallon kurilla shima haka ta dinga kure masa kallo saidai tanayi tana kama aji sabida idanun securty dake kanta. suna zuwa cikin yatch din taga an setting musu table da varietie na abinci, tana zama aka fara serving inta da duk abunda ke gabanta batace uffan ba sabida ta dan rude dataga ba a wani yi wani romantic decoration special sabida zuwanta ba gashi ta jima tana shige shige takuma kwarewa wajen sanin rayuwar masu kudi amma bata ga irin sanyin aji da kyau da kuma kwarjini dake yawo ajinin javeed mufasa din nan ba. tun da suka zauna banda drink bata taba komi ba, she actually tot intazo zai mata maganan ta auresa ko wani abu na kasaita da gadara cos he is so damn cute and super wealthy tasan dole ne irinsu suna da izza gadara da mulki. sai kuma taga kamar he is truly just a gentle men duk kamewar datake tana batsewa baisan ma tanayi ba. saida yaci abinci kadan snn suka fara magana akan zuwan sultan wajen babanta, duk Ya lura ta matsu taji asalin menene yake so awajenta besides auren dole amma dataga kamar ba fadan zaiyi akan lokaci ba sai kawai ta fara fada mishi nata ra'ayin cos she is a very smart modern and confident lady. kamar yadda ta tsara tahau gaya masa komi na cewa she had her own life and ambition and she want to chase it kuma iyayenta mata ma they want dat for her not marriage, saidai in zai bari tazama yar film da fashion agidan su toh she wll go and think about it... saida ta gama bayani javeed yace mata shi ba abunda yasa ya kirata ba kenan, alho marriage is also part of his plan,amma sai baice mata ita xai aura ko ba ita ba dei a murmude yay mata maganan dan tasan she might be d one he will marry by proxy if she fail him. suna cikin maganan taga ya daga hannu sai ga wani mutum yazo da files guda biyu sai ya karba file din ya mika mata ta bude taga komi nata ne aciki including all her qualifications and all her personality profiles. the way she think, talk, walk, eat, sleep, her life choices in every aspect, her friends, her secrets yadda take numfashi ne kawai babu aciki. kawai saitaji ta mugun tsorata dashi..dayaga tay shiru yay smirking yace mata he want to offer her a job. da mamaki tace mishi wani irin aiki kenan? saida ya dan ja kafin nan yace he want to use her service to take care of his Twin flame... "...tace service? twin flame..sir i dont understand you. hankalinsa kwance yace i went tru ur personality profile nd u have wat it takes to take care of a little girl ...you a smart girl zaki gane menake nufi. raxia tay rau da ido da mamaki tace "you mean u want me to stalk a girl for you?? babu ko shakka yace yah, like a quardian angel just teach her wat you knw abt personality and you can name any price.. mamaki yasata kara relaxing bayanta akan chair wani tattausar murmushi me aji ya kufce mata, dan shiru tay snn tace "and in return i get wat?? saida ya mata irin kallo snn ya dauke kai yace... 'money...any amount of money. and your Freedom..of course. cikin bude ido da lumshewa tace i wll take freedom..u can keep ur damn money dan karamin dakkyr murmushi yay yace "As expected! ya dau drink dinsa ya kurba ahnkli snn yace so, "we have a deal? ahnkl tace yes, kay alkwari zan samu cikar burina. so, what abt the weding? batare da ya kalleta ba yace "let me worry abt that". inna gamsu da aikinki..ur dreams nd ur fredoom is urs. tace okay, "what if i dint?? will you forcely marry me. ahnkli ya daga ido ya kalleta yace yes.... "forcefully. kwarjini tare nauyin dake ciki kwayar idanunsa yasata dauke nata idon ta kawar gefe cikin sauke ajiyan zuciya tace okay fine i need ur girls picture yace "sure. kirjinta har bugawa yake tanata jira taga ya bata hoton sai taga kuma ya basar da ita. for almost 30 min yana latsa wayarsa har ta gaji tafara taba abincin dake gabanta kadan kadan sabida qamshin turarensa ya kama dagula mata lissafi har wani jika taji tanayi taciki... she just ate little oysters to take her mind off him sabida gayen kure haduwa ne babu karya yaune rana na farko data raina ajinta da kanta agaban wani namiji. saida tagama cin abincin snn taga ya kalle time its almost 4:30pm,zaije sallahn asr kuma yay latti nan yace ma mr aqeel su kira agent a maida razia gida. sai har da tamiqe zata tafi snn ya dau zanen hoton ya bata, koda ya bude taga nur ne twin flame din nasa saida tay kamar 12 minutes cikin shock kafinnan ta kalleshi baki bude zatay magana cikin datsar numfashinta yace 'just do the job" kasa magana tay tana kallonsa kawai sai ta gyada masa kai cos she really want her freedom duk dama batayo dandanin tsammanin cewa abunda zatazo ta tarar bakenan and the worst part ma wai cousin sisternta nur firdaus ohh damn. tun anan javeed ya barta bata sake ganin me kama dashi ba kuma, its like he doesnt really send her, irin de mace tasan ta kure haduwa amma namiji yay kamar bema ga wani abu special ajikin tan nan ba haka taji yau a yar meeting dinsun nan dashi. wasu yan mata na daban masu kirki sune suka zo rakata wajen jirgi, suna biye da ita da jakanta da wayarta duk dama taki karban komi nashi me sunan kudi amma ba shi ya hana aka kai bita da goma na arxiki gida ba. kanta gabaki daya ya daure ta rasa me zata fassara javeed dashi, gashi baiy kama da wanda zaka cikasa da surutu ba bare ta tambayasa, kai tun ajirgin ta dinga tunani shin a wani duniya ne yasan yar uwarta nur firdaus har ta dawo twin flame dinsa. dat means he is neva going to live witout her in his life cos a twin flame is a twin soul. kenan koda ya aure wata mace na daban he wll still be with nur firdaus for life weda as a wife or not, abundai ya dada mugun daure ma raxia kai bana wasa ba. so he called her all the way to offer her a job to be a qurdian slave to his twinflame? its feel kind of insulting to her amma inta tuna cewa he promise her dreams and freedom sai taji koma miyene zata iya dan shine last hope inta yanxu.. takardan zanen daya bata ta daga taga cewa he even wants her to do everyrhing in privacy that means nur doent need to knw about all this, sede tasan shikm zai iya sanin komi da suke ciki dan yanxu bakaramin kure mata tunani taji yay ba da yanuna mata yadda suke da record na yadda take aikata komi a rayuwarta this means he is damn dangerous and well connected, toh dolene tay kominta ahankli karyaje ya lalata mata rayuwa. tasan dai javeed baice mata zai aure nur firdaus direct ba itama baice mata ko bazai aureta ba, amma dai ta fahimce shi sosai is like he needed nur firdaus for sumting emotionally intense wanda batasan meye bane. she just feel like is better she shud do her own part of the deal if not tasan dolene da akwai mummanan abunda zai iya biyowa baya inta saba masa. tunani da lissafe lissafe sunkai hamsin wanda ta juyasu aranta can dai ta sauke nannauyar ajiyan zuciya tay shiru taga ma ashe saura just few minutes ne su iso kaduna. wajajen karfe biyar da rabi raxia abu ta samu isowa gidansu sede da mamaki tazo ta tarar da nur firdaus zaune a falonsu atsakiyar iyayenta harda baban ta da suketa nemansa dazu, taga kowa acikinsu yay jigum akanta anata bata hakuri tanata kuka tana gaya musu abunda ya faru da ita acan abuja.. spy din javeed daya bita a mota har gidan ya rakota batare da ta sani ba, tazo ta samu dede kawunta ya gama ma matayensa bayanin cewa kotu ta bashi oder zaije ya dauko nur firdaus sai kawai ga nur din ta shigo musu da jakar kayanta ahannu nur tazo daf ana musu zuwa daukota alhaji yana ganinta jikinsa ya fara bari yaje ya rungumeta yafara kuka dan sosai abunda akace an matan ya taba masa zuciya shikadai yasan ma meyakeji dan ya jima a kotu yana tada bori akan cewa lallai kawai sai anje an kama masa haseena an kulleta sabida awajen sa ganganci ne yasata tabar su nur agida har aka lalata mata rayuwa. abunda yajawo ya jima kenan a kotu dan dakyar aka lallashe shi aka basa grant din daukotan kawai sabida yanxu mrs hasina tana tare da hajya mairam kuma sune da mulki gashi sunhada zuria in akabi na tayar da hatsaniya fadar tsakaninsu baxai taba karewa ba. koda alhaj ya fara kuka yace ma nur ai yaji labarin komi yanxu ma wajenta zasuje she felt really vulneralable sai kawai taxauna tahau bashi labari, anan sukaji cewa mrs Haseena ta mata dukan tsiya cikin ma ya zuba. Razzy tashigo lokcin ana kan rarrashin nur iyayenta matan kusan kowa acikinsu na kuka ana bawa nur haquri, razia taji kamar mafarki takeyi da sauri tazo ta rungume nur firdaus din tana mata wani irin extra friendly face har saida kowa yasha mamakin yadda razia abu tay murnan ganin nur.. batamasan meyafaru suke kuka ba itama ta jonasu ta dinga bawa nur din haquri har tay shiru aikuwa nan da nan tattara jakar nur ta wuce da ita sama tasaka maid ta hada mata ruwan wanka me shegen qamshi da dumi bayan nur taci abinci sukadan samu bacci. washe gari sassafe lokcin nur din bata farka ba raxia taje gaishe da dad inta anan ne ta sameshi da mummys inta suna hirar abun harya saka musu recording din wayarsu da Didi suka ji. bakaramin sanyi jikin razia yayi ba sai kawai taji asalin tausayin nur din ya kama mata zuciyatta bana wasa ba har kuka tay dataji wai any raping inta an mata ciki kuma kanwarta layla ta aure saurayinta all at same time abun sai ya dameta sosai, tafaraji aranta toh kenan ba zallan aikin javeed zatay ba, nur yar uwarta ce kuma yarinya karama duk wani me imani ai dolene yay wani abu na musamman da zai cireta dan uwansa a damuwa...tanaji iyayen suna alkwari tsakninsu cewa har nur ta tsufa inde suna raye daga yau sune zasu zame mata uwa da uba da duk wani gata tunda dai mrs haseena ta muzanta ta. share hawayenta tay jikinta a sanyaye ta fita ta barsu awajen ta koma dakinta inda ta same nur ta takure kanta waje guda tana bacci.. koda ta zubawa nur din idanu wani sabon kuka taji yazo mata tun daga cikin kokon ranta tana imagining in itace akamata wann abun ta tuni ta hadiye ranta ta mutu... tahowa take jikin gadon tana kallon innocent fuskar nur firdaus tana sobbing profusely feeling so so sorry for her.. agefenta tazauna daf tana ta kallon fuskarta sai tay murmushi cikin ranta tace oh god she is so young i wonder how she survive all dis pain. saikuma ta lumshe idonta ahnkli tace." nur namiki alkwari bazaki zama makullin cika burika na kadai ba...in sha Allah i will make you smile and so happy, untill you are heal...Nd i wll make sure of that little sis. ahnkli ta dan rangwafo snn ta daura mata sassnyar karamin kiss asaman goshinta kafin nan ta mike tana dan share hawayenta cikin sanyin jiki sai tafita cikin ayyana wasu tunani masu nauyi.... #Hmmmm Nikaina Danaga script din book2 saida Na shiga cikin shauki wayyooo soyayya😭❤️❤️❤️ #ALHAMDULLAHI... ANAN NAKAWO KARSHEN NUR FIRDAUS KASHI NA FARKO. KUSKUREN DAKE CIKI ALLAH YA YAFE MANA. KASHI NA BIYUNSA NA KUDI NE. zamu fara on *FRIDAY NIGHT, KO SATURDAY morning* babu tsaya wa harse an gama bizinallah . IS ONLY AVAILABLE IN👇🏻 *1- WHATSAP PAID GROUPs* 500 naira (single post per day) *2: VIP GROUP ON TELEGRAM ONLY* 2k(multiple pages mon-satuday) *3: AREWA BOOKS @Surayyahms* SPECIAL POST AT AFFORDABLE PRICE *DAN ALLAH KAR WATA TAXO TA TAMBAYENI COMPLETE COPY DINSA HAR SE NACE NA GAMASHI GABAKI DAYA

Chapter 39 of 40