Share this page
a nationality ɗin shi ma sa'udi ne shi balaraben SAUDIA ne, ita kuma mahaifin ta Lebanese ne dan lokacin auren Khadijah suna UK a aka yi" yana ta zancen zuci ya miƙa mishi wayar "Ummi wants to greet you." Ya karɓa sai dai Amin kawai yake cewa ya fahimci addu'a ta ke yi mishi suka yi sallama ya miƙa mishi wayar Tahir yayi murmushi yace "thank you for saving my life." No its not me is Allah's mercy. Fahad ya faɗa, Alhamdulillah ala kulli halin ibni, kafin ya amsa wayar shi tayi ringing ya saka a speaker Sa'ad ne "Guy how far? kayi min addu'ar? "yeah." to ya ibada? Ka yiwa Amira addu'a sosai pls. Fahad yace in sha Allah. "yanzu na yi magana da su Adil they are perfectly fine." Tahir kawai kallon shi ya ke yi zuciyar shi tana budewa wani son shi ne ya shige shi farat daya ko dan ya taimake shi ne suka yi sallama Fahad yayi mishi murmushi yadda yake kallon shi yace "let me take my leave." Tahir ya mika mishi ƙaramin diary ya rubuta mishi digits ɗin shi, yace naji kana Hausa ai ni Balaraben Bahaushe ne nayi zaman Nigeria, "really? Fahad ya faɗa yace "yeah na auri yar Nigeria, Hausa zan rinƙa yi maka nagode ɗana duk da ban isa haifarka ba, nagode sosai shekera biyar kenan da na kamu da heart problem it was a miserable experience. so sorry for that cewar Fahad, "Daga hannu muna ɗakin Allah nayi maka addu'a." Fahad ya ɗaga "Allah ya biya maka buƙatar ka Allah ya yi maka albarka ya baka zuri'a dayyiba ya sakawa Iyayen ka da Alkhairi, ya raya maka yara, kana da yara? eh, ya sunan shi? Yace Ibrahim, Allah yayi wa Ibrahim albarka matar ka Allah yayi mata albarka Fahad yana ta amin suka shafa, ya kalli Fahad ya mika mishi wayar shi yace idan na shigo Nigeria zan neme ka bani digits ɗin ka Fahad yace ina UK ne sai hutu nake shiga. masha Allah ya faɗa, ya karɓi wayar ya mishi saving duka layukan shi shima ya ƙarbi tashi yayi saving, ibni ya cire riyals da yawa ya mika mishi Fahad ya girgiza kai ya ƙi karɓa bashi da sabo da mutane amma haka kawai jinin shi ya haɗu da Fadoul Muhammad yayi yayi yaƙi karɓa Tahir yace to kira matarka nayi mata godiya, shi bashi da number Umaimah Mrs Lawrence yake kira ta haɗa shi da Adil ya ji lafiyar shi sai kawai yayi dialing number Mrs Lawrence yace ta bawa Maamah kamar yadda Ãdil yake faɗa mata. Yau Umaima masa tayi musu suka ci da stew bayan sun yi sallah ta ji wani bacci bacci take ji tun tana gyangyaɗi a falo ta tashi ta shiga daki ta kwanta ta bar Ãdil yana kallo, baccin ta yayi nisa ta fara mafarkin gata a wani waje da mutane fararen fata a gefe a zazzaune fulawoyi kore shar an yi decorating wajen an yi mata shimfida ta alfarma ga wata iska mai dadin gaske, ƴaƴan Larabawa sun saka kaya masu kyau ana kida irin na Larabawa iskar mai sanyi tana busawa ta ji daɗin yanayin taron wai kamar ita aka haɗawa sai ta ga wata dattijuwa mai kama da ita kwabo da kwabo ta riko hannun wani mutum suka nufo ta ta rike hannunta ta hada da na mutumin tace huwa abuki (he is your father) firgigit bugun kofar ya tayar da ita jikinta a sanyaye ta bude kifar Mrs Lawrence ta miƙa mata wayar ta fita da mamaki ta karba 'hello." ta faɗa, Fahad yace "someone wants to talk to you." haba koda ta ji dan ta san ba shi ke neman ta ba to waye?muryarshi ta katse mata tunani yace yata haka kawai ta ji gabanta ya faɗi "barkan ki da yamma, mun haɗu da mijin ki mutumin kirki ya taimake ni Allah yayi muku albarka, ya baku zuri'a dayyiba." Umaima tana amsawa da Amin, "Allah ya biya miki buƙatar ki Allah ya tsare ku yata." sai Amin take cewa "nagode sosai Allah ya saka da alkhairi." jin tayi wannnan doguwar maganar sai da ya dafe kirjin shi muryar Khadijan fa ya ji, zai so ta karayin magana yace yata maigidan bayanan babu wata matsala ko? Umaima tace babu komai Abba na Nagode, ya ƙara shiga rudani dan dai ya rabu da kokonto yace ya sunan ƴata? Tace Fatima. "Allah yayi miki Albarka Ummina, Allah ya zaunar da ku lafiya." hankalin shi ya kwanta murya ce kawai iri ɗaya ikon Allah Amin Amin Umaima ta faɗa, sai anjima tana zaune bakin gado ta ƙanƙame wayar tana hawaye sosai itama bata san dalilin kukan ba ga mafarkin dazu daya dawo mata haka ta tashi tayi sallar La'asar tana addu'ar Allah ya tabbatar mata da mafarkin nan. 💫 UMAIMAH 💫 ✍️A&A PEN Follow our Whatsapp group via this link https://chat.whatsapp.com/LaVfMaCQz1C2WcC7zGfSL3 https://wa.me/+2348039352724 Volume two EPISODE 2️⃣7️⃣ Tahir ya bawa Fahad complementary card ɗin shi yace masa dan Allah ya kawo masa ziyara kanya koma, ya karɓa tare da cewa "in sha Allah." A haka suka rabu. Sauran kwanakin da suka rage wa Fahad ya koma UK sosai ya sake dage wa da ibada addu'a yake yi babu kama hannun yaro, sosai yaji nutsuwa da wani abu mai kama da ɗokin komawa gida, Umarar sa ta sati ɗaya ce anaya gobe zai koma UK ya fita shopping duk yawanci siyayyar tasa turare ne sai jallabiya daya siya musu shida Ãdil masu kyau, har yazo zai fita a Mool ɗin yaga wata Black abaya mai kyau haka kawai yaji ta faɗo masa a rai kamar ya wuce sai kuma ya dawo ya ɗaukar mata ya haɗa da wasu manyan chocolates yaje ya biya kuɗin ya fito. ***** Yau weekends babu makaranta suna gama yin breakfast tayiwa Ãdil wanka ta shirya cikin wata blueblack ɗin doguwar riga Egypt tayi kyau sosai, tayiwa Mrs Lawrence sallama ta kama hannun shi suka fita gidan Ramla. Sosai Ramla ta karɓe ta da murna, sunyi magana da ita tin shekaran jiya akan zata zo ta rakata wajen wanke kai ta gaji da wanke wa a gida, basu daɗe a gidan Ramla ba suka fita ta rakata saloon ɗin wata mata ƴar Ghana ita ke wanke wa Ramla kai har lalle da kitso tanayi, ta karɓe su a mutumce nan da nan ita da yaranta suka fara yiwa Umaimah gyaran gashi Ramlah sai santin gashin ta takeyi, tace "sister Umaima da nice da wannan gashin naki ba ƙaramin gayu zan zuba ba." Umaimah tayi murmushin tace "to Aunty Ramla Kona cire miki kawai kisa kinga dama ni ba damuna yayi ba." "A'a so kike Abban Ãdil ya ɗaure ni, Yawwa dan Allah kuyi mata twisting da dilka da wankin ƙafa." Umaimah ta kalleta kamar tace mata bata so sai kuma tayi shiru dan kar tasa taji babu daɗi, 2hours mai kyau sun gama yi mata komai tayi ƙyau sosai sai ɗaukar ido take yi Ãdil dake buga game a wayar ta ya matso kusa da ita ya shafa kan yace "Maamah this things yayi kyau." Tayi murmushi tace "really Didi? Ya ɗaga kai da sauri yana sake taɓa twisting ɗin da akayi mata manya manya masu kyau, Ramla ta kalle su da burgewa. Har gida ta kawo su Umaimah tayi ta mata godiya tace babu komai, suna shigowa Mrs Lawrence tayi mata sallama ta tafi. Hannun Ãdil taja suka shige ɗakin ta a gajiye ta aje veil da handbag ɗinta ta zube akan gado suka shige toilet tayi alwala tasa Ãdil yayi shima ta gyara masa inda yayi ba daidai ba suka fito ta shinfiɗa musu prayermat suka tada Sallar la'asar dan already har anyi Sallah tin suna wajen saloon ɗin. Washegari da safe bayan sun karya suka baje a falo ita da Adil suna wasan hide and seek ta ɗaure fuskar ta da ɗankwali Ãdil yaja rigar ta ta baya ya tafi bayan kujera ya ɓoye yana mata dariya, motsi taji tayi wajen da sauri tana lalume tayi karo da kujera ta tafi luuuuu.....zata faɗi shigowar shi ke nan yaga tayi baya zata faɗi da wani irin zafin nama ya tarota ta faɗo jikin shi, gaba ɗaya ta saddakar zata sha ƙasa taji an tare ta da sauri ta sake riƙe shi tana sauke ajiyar zuciya Ãdil ya ɗago kai yana cewa "Maamah bata kama ni ba." yayi ido biyu da Papan shi da gudi yayo kanshi yana ihun kiran Papa is back Umaimah sai lokacin tayi tunanin wanda ya riƙe ta kafin tayi wani yunƙuri Ãdil ya haɗa ya rungume su ita da shi. Sai lokacin ta fara kokarin zame jikin ta, a hankali taji yace "relax okay." Ta tsaya ya sake ta yaɗan ja baya ta cire daurin fuskarta Ãdil yayi hugging ɗin shi yanata murna yace "welcome back home Papa i really missed you." Fahad yaji wani sanyi ya ratsa shi yayi kissing ɗin shi yace "i miss you too Didi." Umaimah ta cire dankwalin ta kalle shi ya sake kyau yayi wani fresh sai dai yaɗan rame gaban ta taji na wani irin faɗuwa da sauri ta ɗauke kanta muryarta adan daburce tace masa "sannu da zuwa." tana faɗa ta juya ta shige ɗakinta, yabi bayan ta da kallo yana sake tunanin matsayar shi. Tana zaune a ɗaki Ãdil ya shigo, taja hannun shi suka shiga kitchen ruwa mai ɗan sanyi tasa a plate da glass cup kamar ta haɗa masa da zoɓon da tayi sai kuma ta fasa suka fito daga kitchen ɗin direct ɗakin Fahad suka nufa Ãdil ya buɗe ƙofar bata shiga ba ta tsaya daga waje ta ba shi plate ɗin tace yakai ya jiye ya dawo ya karɓi ruwan, yace "Maamah Papa is not inside the room." Zai sake magana ta ɗora hannunta akan baki yayi shiru yana gama shigar da ruwan tabar wajen ta koma ɗaki, bata sake jin motsin suba sai dare Ãdil ya shigo yace mata Papa yana kiranta, fitowar ta daga wanka ke nan daga ita sai tawol tasa hijabin Sallar ta ta biyo shi tana tunanin kiran me yake yi mata. A falo ta same shi a zaune ya ɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya "gani." Ta faɗa tana kallon gefe, yaɗan kalle ta kamar na second 10 wayar sa ya bawa Ãdil yace yaje ɗaki yayi game, Saida ya tafi sannan yace mata "please can you sit?" Bata kalli inda yake ba ta zauna a kujerar dake kusa da ita, yayi shiru kamar bazai yi magana ba sai kuma yace "i agree with all your decision, so what next?" Tinda ya fara maganar ta zuba mishi ido haka kawai taji gaban ta na wani irin faɗuwa, ganin irin kallon da take mishi bata da niyar magana yasa ya miƙe yana cewa "tell me when the time approach." Ya shige ɗakin shi, yaso ya bari sai da safe yayi mata maganar amma haka kawai yaji zuciyar shi da tunanin shi yaƙi bashi haɗin kai, gaba ɗaya maganar taƙi barin ranshi ya huta, at least yanzu daya faɗa mata matsayar shi zai samu tunanin yabar shi. Jikin ta a sanyaye ta tashi ta shiga ɗakinta. Yana shiga ɗaki kiran wayar Tahir ya shigo wayar shi ya ɗaga suka gaisa yace "ɗana yaushe zaka kawo min ziyara." Fahad ya sauke ajiyar zuciya shi gaba ɗaya ya manta da yace masa zaije gidan shi, a nutse yace "afwan na dawo UK tin jiya." Ba haka Tahir yaso ba, yaso sun sake gaisawa da yaron kanya koma tinda ya haɗu dashi ya kasa mantawa dashi, "babu komai zamu gaisa wata rana in sha Allah, ina jikana Ibraheem?" Fahad ya miƙawa Ãdil wayar suka gaisa da Tahir. Yana ta masa surutu yana biye masa. ***** An fara azumin watan Ramadan sosai Umaima ta dage da ibada kullum saita tashi tayi addu'a, yanzu bata da wani buri saina ganin mahaifinta sosai take faɗa wa Allah, ta dage da karatun Alqur'ani da ambaton Allah, kullum tanayin abincin buɗa baki dashi amma bai taɓa ciba saidai ya shigo da takeaway wani abun ma inya siyo tana gani ba wani ci yake yi ba saidai da safe ya fito dashi Mrs Lawrence ta tafi dashi, ganin haka saita dena yin girkin dashi. Azumi yayi kwana 19 su Daddy suka tafi Umara tana zaune suna tilawa ita da Adil taji ringing ɗin wayar ta da gudu Ãdil yaje ya ɗakko mata taga Daddy ne ta ɗauka, "Assalamu alaikum Daddy barka da war haka." "Yawwa barkan mu dai uwata gamu a Madinatul Munawwara birnin Manzo mun iso tin ɗazu." Umaimah tace "lah Daddy na manta yau ne tafiyar taku sannun ku da hanya Allah ya karɓa ibada, ina Baba dasu Mami?" Baba suna jinki Darsha kuma suna tare da Azumi." Basu mu gaisa. Daddy ya bawa su Baba wayar Umaima ta gaishe su, tace "Baba dan Allah kuyi min addu'a Allah ya bayyana min mahaifina Allah yasa munada rabon haduwa kan ɗayan mu ya koma ga Allah." Sai kuma muryarta ta fara rawa alamar zatayi kuka, jikin su Baba yayi mugun sanyi, Daddy ya karɓi wayar ya cire ta a handsfree yace "kiyi hakuri Uwarta in sha Allahu zamu yi miki addu'a sosai, kuma nayi miki alkawarin da kaina zan je har LEBANON ɗin na sake duba shi kinji yarinyar kirki, kuma ana yin Sallah zan yiwa Dattijo magana ya siya muku ticket kuzo bikin Hidaya ai dama kince min kina son zuwa ko?." tayi murmushi tana share hawayen ta tace "eh Daddy nagode sosai Allah ya karɓa mana Ibada. Yace Amin suka yi sallama. Yana sauke wayar Baban sama yace "magana ta gaskiya bamu kyautawa yarinyar nan ba." Baba yace "kuskure ne anyi sa amma in sha Allahu zamu nemo shi." Daddy ya numfasa yace "ni da farko da naji muryar ta tayi sanyi wallahi har naji tsoron ko bata jin daɗin zama da Dattijo amma da tayi maganar nan na fahimci dalilin sanyin jikin nata in sha Allah muna komawa zan sake komawa wajen Alhaji Isah muji koda wani labari." "Maamah who makes you cry? Did Papa hurt you?" Umaimah tayi murmushi tana kallon shi tace "no Didi i just crying because i want to see my Father will you pray for Maamah?" "Yes i will pray for you and i will tell Papa to pray for you too." After 3days ya na shirin fita office Ãdil ya shogo ɗakin an shirya shi cikin uniform ɗin makaranta, "good morning Papa." "Morning Didi." Ya amsa masa yana ƙoƙarin ɗaura necktie ɗin shi, "Papa Maamah said i should give you this." Ya faɗa yana miƙa masa paper hannun shi, saida ya gama daidai ta tie ɗin shi sannan ya karɓi paper ya buɗe yaga abinda ta rubuta. "I have started doing my ovulation since yesterday." Ya karanta yafi a irga haka kawai sai yaji kamar yaɗan daburce, hannun Ãdil ya kama suka fito tare dai dai lokacin motar school ɗin su tazo daukar shi ya fita yana mishi bye bye. Bai ji motsin taba har ya tafi office, ranar haka ya wuni a office ɗin yana tunanin ta inama zai fara ne, wata zuciyar tace masa koma ta inane ita ta nemi hakan kuma mafitar kuce gaba ɗaya. Karfe shiga ya shigo gidan tana zaune a falo suna homework ita da Adil tayi masa sannu da zuwa as usual ya amsa mata da "thanks." Ãdil yayi masa sannu da zuwa ta kusa da ita yazo kamar zai wuce ƙasa ƙasa taji yace "meet me at my room after Isha." ya wuce kamar bashi yayi maganar ba, taɗan tsaya da abinda take yi jikin ta yayi sanyi. Bayan Sallar isha'i tayi wanka tasa cootin ɗin riga da wando na bacci masu kyau duk da basu kama mata jiki ba sosai suka yi mata kyau, tasa humra mai ƙamshi ta zauna a bakin gado tana tunanin yadda zata je ɗakin shi, wata zuciyar tace Umaimah biyan buƙata fa yafi dogon buri kawai kije kika sani ko yau ki samu cikin ma shike nan, wani ƙarfin gwiwa taji ya shigeta ta miƙe ta fito. Tinda yayi Sallar isha'i yayi wanka yasa wasu fararen kayan bacci masu taushi rigar taɗan buɗe ta gaba ana iya gano kwantaccen gashin kirjin shi ya kwanta luf baƙi ƙirin, gaban mirror ɗin shi yaje ya rinƙa saukewa jikin shi turaruka kamar yadda ya saba saida yaji ƙamshin yayi masa yadda yake so sannan ya ɗauki wayar shi ya zauna akan sofa yana danna wayar yana kallon ƙofa, bai daɗe da zama ba yaji knocking bai motsa daga inda yake ba yace "yes come in." A hankali ta murɗa ƙofar ɗakin ta shigo da sallama ya amsa ba tare daya ɗago ya kalli inda take ba har yanzu kanshi na kan wayar shi, "Me yasa yake jinshi somehow?" Ya tambayi kanshi.....! 💫 UMAYMAH 💫 ✍️A&A PEN Follow our Whatsapp group via this linkhttps://chat.whatsapp.com/LaVfMaCQz1C2WcC7zGfSL3 https://wa.me/+2348039352724 *The midwife knows that when there is no pain, the way for the baby cannot be opened and the mother cannot give birth. Likewise, for a new Self to be born, hardship is necessary. Just as clay needs to go through intense heat to become strong, Love Can only be perfected in pain.* Volume two EPISODE 2️⃣8️⃣ Takai wajen minti 2 sannan ya taso a hankali ya zo ya wuce ta kusa da ita ya rufe kofar dakin, batayi zato ba taji saukar tattausan hannun shi akan nata da sauri ta kalle shi suka haɗa ido, ya ɗan tsaya yana ƙare mata kallo tinda yake bai taɓa ƙare mata kallo irin na yau ba, tayi masa kyau a cikin kayan baccin sun zauna a jikin ta cover hips ɗinta sosai ya fito a cikin wandon, rigar ta lafe a jikin ta hakan ya taimaka wajen fito da tsayyun breasts ɗin ta da su kayi pointing out, da sauri ya ɗauke kanshi yana sauke wata boyayyiyar ajiyar zuciya, a ranshi yake mata dariya gaba ɗaya a tsorace take. "lokacin da ta yanke hukuncin ko hankalin ta yana ina? anyway shi hakan yayi masa indai zasu rabu cikin sauƙi." Fuskar shi normal yaja hannun ta ya zaunar da ita a bakin gadon shi, ɗakin ta kalla komai nashi neet gwanin sha'awa, ga wani irin Cool ƙamshi daya haɗu da sanyin AC dake tashi a ɗakin. Without his permission ya tsinci kanshi da janyo drawar ya ɗakko wata leda mai kyau saida ya zauna a kusa da ita har cibiyoyin su na gugar juna sannan ya ɗora mata ledar akan cinyar ta, ta ɗago kanta ta kalle shi da lulu eyes ɗin ta da sukayi masa wani irin kyau take yaji jikinsa na saki ya ɗaga mata kai alamar tata ce, a nutse ta buɗe ledar taga chocolates manya manya da Abaya, wanda ya siyo mata a SAUDIA ce bai bata ba dan baisan yadda zai bata ba. He has been thinking yadda zai bata a matsayin tsarabar ta, sai yayi kamar yaba wa Ãdil ya kai mata sai kuma ya fasa, rigar ta ɗaga tana kallo da sauri ta warware ta tana zare ido ganin kuɗin ta a Naira takai 500K da wasu canji exactly abayar data gani a IG shekaran jiya ta rinƙa dariya da taji kuɗin ta, tana cewa hauka ake tasai rigar 500K ai gwanda ta ƙara jari, rigar tayi mata kyau dan sosai take son abaya ai saita manta da wanda take tare da abinda ke gaban ta tayi tsallan murna ta rungume shi. Unexpected yaji ta faɗo kanshi suka faɗa kan gadon tare kwata kwata bai tsammaci haka daga gare taba, wani irin taushi jikinta yaji kamar na jariri, ƙamshin humrar data saka ya daki hancinsa bai san lokacin da ya lumshe ido ba, yana ƙoƙarin kama kanshi ta sake yin juyin murna a jikin shi tana rungume kanshi dake kirjinta yaji saukar muryarta a cikin kunne shi. "thank you Papa I really appreciate it." Ta faɗa. Har tsakiyar kanshi yaji saukar maganar abun saiya zama kamar da gayya tayi maganar a cikin kunnen shi, wani irin abu yaji ya tsarga masa lokaci ɗaya yaji gaɓoɓinsa na buɗewa tsigar jikin shi tayi wani irin mahaucin tashi, ta fara zamewa zata bar jikin shi ya taro ta da sauri dan yadda take zamowar saiya zamana kamar susa take masa da kirjinta da babu bra gaba ɗaya ɗan mutanen Bichi ya ruɗe wata masifa dabe taba jiba yaji tana yawo acikin jikin shi, cikin abinda bai wuce minti 2 ba ta rusa duk wata kamewar sa da jatumtar shi, take ya kanainaye ta ya hanata tashi tin tana kokawar zamewa har tayi luf a jikin shi zuciyar ta sai gudu takeyi a kirjinta. Da wata irin sexy voice dashi kanshi baisan yana da itaba, yace "so you like it?" Yayi maganar lips ɗin shi na gugar kirjinta, wani irin taushin abun yake ji a fuskarsa abun nayi masa daɗi yaci gaba da motsa bakinsa kamar mai neman abinda zai faɗa, Umaimah jikin ta ya mutu ta kasa magana da ƙyar ta iya ce masa "ummm...." Ajiyar zuciya ta rinƙa sauke wa da sauri da sauri ya sake Rungumeta without his knowledge ya tsinci kanshi da tura hannun shi cikin rigar ta ya sauke tafin hannun shi a asalin fatar jikin ta yana petting bayan ta kamar mai lallashin yaro, wani iri Umaimah taji ga wani mayen ƙamshin shi dake shige mata hanci take abubuwan dataci tasha lokacin biki suka fara aikin su jikin ta ya fara sakewa zuciyar ta ta fara buɗewa da wani irin (kushi) da yasa ta fara miƙa a jikin shi, muryarta kamar zata yi kuka tace "Ni zanje ɗaki na." Kansa daidai wuyan ta yace "kin fasa karɓar Babyn?" Zata yi magana ya manna mata kiss mai ƙara a wuya yayi juyi da ita akan gadon ta koma kasan shi, a cikin sauran hasken ɗakin take kallon idanunshi da suka canja su kayi kamar na ƴan maye, gaba ɗaya sai taga yayi mata wani iri kamar bashi ba, wani irin gigitaccen kallo yake binta dashi, take wani tsoro ya sake shigar ta ta rufe idanunta da sauri tace "uhmmmmm! Toba yanzu ba." Lips ɗin ta dake motsawa yake kallo idanunsa har rufewa suke yi saboda mood wani irin daɗin moment ɗin yake ji kamar karya ƙare, unknowingly taji saukar wani irin soft lips akan nata ta zare ido da sauri, wani irin hot kisses ya rinƙa sauke mata ba tare da sanin shiba saidai umarnin zuciyar shi da gangar jikin shi kawai yake bi, sosai yaji abun yayi masa daɗi tuni jijiyoyin kansa suka tashi ya fara nesa da nutsuwa da hankalin shi, tin Umaimah najin daɗin abun harta fara jin tsoro dan wani irin mahaucin kiss yake mata mai shiga jiki tako ina, da duka zuciyar shi yake sarrafa ta, Umaimah bata tashi gane tayi wauta da ƙuruciya ba saida ta tsince ta a ƙasan shi, lokacin babu wani sarki sai Allah, ya jawo ta yana sauke wasu ajiyar zuciya a jejjere kamar wanda ranshi zai fita ya gyara mata kwanciya sosai tare dayi mata wani irin riƙon ƙarfin data kasa motsi, lokacin da ya jisa a inda bai taɓa mafarki da tunanin akwai irin wajen

Chapter 11 of 27