Share this page
a duniya ba kasa controlling kanshi yayi, baisan lokacin da ya daki katifar ba da ƙarfi System, tab da wayoyin shi dake gefan gadon suka zubo ƙasa, Umaimah jin azaba yasa ta fasa ihu da sauri ya maida bakin shi cikin nata, duk gidan su babu wanda bata kira ba, kar sunan Siyama yaji labari da Uncle Isma ta kirasu babu adadi kai yau har Uncle Aliyu ta kira, tayi dukan tayi yaƙushin, amma ina a banza wai an tsikari kakkausa ɗan gidan Ambassador Ibrahim Isma'il Bichi aikin gaban shi kawai yake yi saida ya jishi normal sannan ya sarara mata. Muryar ta harta dashe saboda kuka yasha Allah ya isa tafi cikin garin Kano ya zame gefe ya kwanta yana maida numfashi, shi kansa jikin shi ciwo yake masa, yasa hannu ya Rungume ta a hankali yake furta "sorry." Ya rasa yadda zaiyi da ita, wani taimako zai bata bai sani ba, tambayar kansa yake dama matan kala daban daban ne ko ita ce ta daban? to shi dai bai yi experiencing wani abu maka mancin wannan a tare da A'isha ba, bai taɓa jin irin abinda yaji akan Umaimah inta rabe shiba, baiga tasha wahala irin wannan ba asali ma yana gama satisfying ɗinta ya fita yabar mata ɗakin. "But why her own is different?" He's totally confused about his feelings, ko kaɗan beji yana sonta ba amma lokaci ɗaya yaji wani mugun tausayin ta ya shige shi sun kai wajen 10 minutes a haka sannan ya tashi ya kunna wutar ɗakin "blood." Ya faɗa a ruɗe gaban shi ya faɗi, kaɗan kaɗan take sauke numfashi kamar wacce zata suma fuskarta tayi jajawur abinka da farar mace, a tsorace ya fara tunanin yadda zai yi da ita gashi dare ya fara nisa har ya dauki wayar sa zai kira hospital sai kuma ya kasa kiran su, Sa'ad ya faɗo masa a rai shima yaji ya kasa kiran shi, Google ya shiga yayi searching yadda ake taimakawa mace at her first night, sama sama ya karanta process ɗin ya shige toilet da sauri ya haɗa ruwan zafi ya fito ya ɗauke ta, yana sakata acikin ruwan ta ƙwalla wani ihun da saida ya tsorata ya sake ta ya koma baya, ta yarfe hannu, a hankali ya dawo ya maida ita cikin ruwan ta rungume shi tana kuka, wani irin tausayin ta yaji yana dukan zuciyar shi, sam yaji baya son kukan ta, amma haka ya ɗaure saida yaga taɗan samu nustuwa sannan ya tara mata wani ruwan ya fito daga toilet ɗin ya kasa zama inya kalli zanin gadon sai yaji kansa na juyawa haka ya ɗaure ya nade shi ya fita dashi yasa a trash. Umaimah ta daɗe a toilet ɗin tana kuka da ƙyar ta sake gasa kanta da ruwan zafin tayi wankan tsarki ta ɗaura tawol ɗin shi ta lallaɓa ta fito, harya canja zanin gadon da wani milk color mai kyau yana ganin ta yayi wajen ta he's intention ya taimaka mata taja da baya "leave me alone." Ta faɗa a zafafe ya matsa ya bata waje a hankali tana dafe bango ta lallaɓa tabar ɗakin ya bita da kallo kamar ya bita sai kuma ya fasa, yadai leƙa saida yaga ta shiga ɗakin ta sannan ya koma ciki ya shige toilet ya fara wanke wa. Kasa bacci yayi saboda tsabar tunani ganin ba zai iya yin bacci ba ya ɗauro alwala ya tada Sallah, duk addu'o'in shi ita ce Allah kawai yake roƙo ya bata lafiya dan ba ƙaramin tsorata yayi da yadda yaga tana tafiya ba. Tinda ya dawo daga Sallar asuba yake zaune a falo har gari ya fara haske baiji motsin taba, ya kasa fita aiki yana son yasan halin da take ciki, kamar yaje ya duba ɗakin ta kuma saiya kasa, ya tashi ya koma ɗaki yayi wanka, Ãdil har ya tafi makaranta, wajen ƙarfe 9am ya kasa jure wa ya nufi ɗakin ta yayi knocking bata buɗe ba kuma ɗakin a kulle yake, ya ɗan jima yana knocking ɗin bata buɗe ba, ita kuwa tana jinshi yana knocking ɗin tayi masa banza haushin shi take ji gani take mugunta kawai yayi mata dan ya tsane ta, har yanzu tawol ɗin shi ne a jikin ta toilet kawai take shiga tayi tsarki da ruwan zafi ta fito, wajen 11 na safe ta yunƙura ta saka doguwar riga mara nauyi ta fito tana tafiya a hankali bata kula dashi a falon ba saida takai tsakiyar falon yana ganin ta baisan lokacin da ya miƙe ba so yake ya tambaye ta ya jikin ta gaba daya a tsorace yake ta rufe kanta a ɗaki kada wani abu ya same ta. Tayi kamar bata ganshi ba tazo zata wuce ta kusa da shi ya riƙe mata hannu so yake su haɗa ido taƙi yarda, softly yace "how is your body? Is there any pain?" Wani haushi ya ƙule ta cikin sangarta da sakalci ta kwace hanunta ta maida su kan fuskarta tana murzawa kamar wata baby tace "ina ruwan ka dani dama ka shirya yimin mugun ta." Ta ƙarasa maganar tana fashe mishi da kuka, Take yaji kanshi ya wani amsa "ya Allahu." Ya faɗa, shi ya zai yi mata ne ko kaɗan baya son kukanta tayar masa da hankali yake, duk saboda yaga lafiyar ta ya kasa fita, ayyukan shi duka sai a gida yake yinsu amma see her, silly girl tana faɗa mishi yayi mata mugunta, da sanin ta da amincewar ta komai ya faru danme zai yi mata mugunta, yana tunanin baisan ta wuce shiba ta shige kitchen Mrs Lawrence ta samu tace ta bata tea, da sauri ta haɗa mata da soyayyan kwai taci sosai ta koma ɗaki tana shiga taga ledar magunguna akan gadon ta da chocolates ɗin jiya da abayar ko yaushe ya shigo oho masa, maganin tasha ta kwanta nan da nan wani baccin gajiya ya sake yin gaba da ita. 💫 UMAYMAH 💫 ✍️A&A PEN Follow our Whatsapp group via this link https://chat.whatsapp.com/LaVfMaCQz1C2WcC7zGfSL3 https://wa.me/+2348039352724 Volume two EPISODE 2️⃣9️⃣ Shirun da ya ji yayi yawa yana zaune a falo yasa ya buɗe ɗakin ya leƙa ganin tana bacci ya koma ɗakin shi ya shirya ya fita hankalin shi ya kwanta yanzu atleast idan tayi baccin zata warware, yana tuki yana tunanin daren jiya it was a nice experience ya saki wani cool smiling ya shafa fuskar shi ya ɗan ƙara speed ɗin motar sai yanzu ya tuna yana da baƙin da zai yi attending by 12 ya kalli agogo quarter to 12, zai je on time in sha Allah, daya tuno ihun da tayi jiya sai da ya so yin dariya, ya murmusa Siyama, Baba, Daddy, Uncle Ismah, he is confused ma waye Ismah, Babangida, Ibrahim, Isma'il, oh Hakimi namesake ɗin shi, shi ne Ismah ikon Allah. Yana tafe yana zancen zucin shi har ya isa office, ana ta gaishe shi, da sauri ya haura sama direct office ɗin shi ya nufa, be yi minti 5 da zama ba Secretary tayi knocking yana da visitors ya bada permission a shigo da su. ***** LEBANON Ummi ce a zaune tana karanta Qur'ani wata matashiyar budurwa ta shigo Masha Allah kyakkyawa ce sosai ba za ace ramammiya ba, ba kuma mai kiba ba chubby ce tana da moderate height gashin kanta irin na Larabawa, tana da ido manya da lips dinta dai dai bakinta duk inda ka kalle ta kasan Allah yayi halitta tubarakallah masha Allah "masa'al khair jadda" Ummi ta faɗada murmushin ta ta kalli jikarta khaala ƴa ce a wajen Yaseer ita ce babbar yar shi bata dade da fara aiki ba a American university of Beirut (AUB) as asistant lecturer kwata kwata shekarar ta 23. Ta ƙaraso wajen Ummi ta yi mata kiss a goshi tayi mata a kumatu, cikin harshen su na larabci Ummi tace "yau kin dawo da wuri. tace "bani da lectures ne." "ya kamata Ammar ya zo ayi maganar auren ku." khaala ta sha kunu don bata son shi, Ammr ɗan yayan Ummi ne ake son haɗa su aure bama a Lebanon yake zama ba yana aiki a Dubai haka kawai jinin khaala sam be haɗu da shi ba, ita mai sanyin hali ce shi kuma Ammar irin mutanen nan ne masu fafa da surutun tsiya yana da rufin asiri amma akwai nuna isa kuma ya samu goyon bayan iyayen su koda khala bata kula shi ba zai zo gidan yayi uzurin shi idan yana gari, kuma ya fahimci bata son shi amma gani yake yi dole ta yarda ayi musu aure abunda ya sa ma be yi maganar auren su ba be cika zama ba kuma akwai abunda yake son kammala wa kafin maganar auren su, Ummi tace "akwai wanda yafi Ammar ne a masu neman ki? ita bata ganinta da wani saurayi sai shi, tace "jadda Allah zai kawo ni ba na son Ammar." Mahaifiyar ta Hameeda ta shigo hannunta ɗauke da tray an yayyanka fruits khaala ta tashi ta karɓa tana mata sannu ta dora a kan table ɗin gaban Ummi, "shukran laki Hameeda habibti, lokacin shan ruwa ya kusa ko?" suka kalli agogo suka cigaba da wata hirar aka bar zancen Ammar. ***** Mr Isma'il are you OK? Maganar Mr James ta dawo dashi daga duniyar tunanin daya tafi "yeah Mr James, we are almost done." ya ƙara concentrating akan maganganun da suke tattaunawa, sun kara kamar 30mins ya ce "the deal is sealed I think we all agree on that?" Mr David ya gyaɗa kai suka mike dukkan su suka yi handshake, Fahad yace "thank you for your support I appreciate." suka fita ya dawo kan kujera ya cigaba da aikin shi, ya rufe ido yana jujjuya wa akan kujera, what is wrong with him tunanin jiya sai kutso mishi yake yi shi fah ba wai son ta yake yi ba, ya shafa kan shi well he enjiyed it ba ƙarya, ashe da gaske Ad yake daya ce su yi understanding each other but shi gaskiya be jin wata soyayyar ta a tare da shi ba koda yake Aysha ma haka, amma dai tabbas akwai banbanci tsakanin yarinyar nan da Aysha, toh kodai Age differences ne ya saka ya ji abunda ya ji maganar gaskiya he will love it ace sun ƙara wani yau but ta sha wahala jiya dole ya haƙura ta dan huta, a ranshi yace "shege Ad ashe haka abun yake?" calender din da take kan table ya duba ya dan yi alama a jikinta a lissafi jiya ta fara ovulation nan da kwana biyar kenan yayi ticking har next month ma yayi ticking tunda ta faɗa mishi date ɗin yayi googling my calender ta yi mishi lissafin ovulation period ɗin ta. Ta tashi daga bacci duk jikinta ya saki babu ciwon kamar ɗazu tunda ta sha magani lokacin sahur, ta yi wanka ta saka sakakkiyar riga fuskar ta fayau powder kawai ta shafa sai lipglows ta fito ta kunna TV har ta fara kallo ta tashi ta koma ɗaki akwai order din rigunan Eid mutane sun kawo material din su zata ɗinka musu ta kira Mrs Lawrence ta haɗa mata laundery ta yi mata a washing machine ta karɓa ta fita, tana ta zancen zuci ita kaɗai ta dafe ciki "kai wlh yunwa na ke ji." har wani jiri jiri take ji Azumin ai ya gangaro ta yi murmushi ta kusa zuwa Nigeria a lissafi yan umara saura kwana 4 su koma ana sallah za su tafi, ta jawo wayarta ta kira Amira tana daga wa tace "Amira ashe ke Azzaluma ce ban sani ba? Irin haka sai ki faɗa min gaskiya." daga ɗaya bangaren Amira data na jikin Sa'ad daya kasa hak'uri ya taho duba jikinta don hankalin shi ya kwanta, tace "me nayi miki? Me kika yi min? kin sa na kullawa kaina wahala, haka abun yake dama? wlh kedai an yi muguwa." "wai me na yi ne sai magana kike yi na kasa fahimta." Umaimah tace "hmmm toh wai shi cikin kafin ka samu dama sai ka sha baƙar wahala? Kin saka ni a wuya. Amira na jin haka ta saka ta a speaker, ta fara dariya ciki ciki, "ni wlh ba zai sake ba." Amira tace "a'a ɗaurewa za ki yi, sai kin daure idan ba haka ba kin yi wahalar banza, baki san sai lokacin da Allah ya nufa ba zaki samu cikin ba, sai ayi ta fama idan lokacin be yi ba ki ji shiru ga Aunty Munnirah nan kinsan komai, kuma wahalar mafa daga wannan ne kin dena jinta." "Taɓ kuma sai ayi ta yin wannan abun? Umaima ta faɗa, "kika sani ko ki haifo twins kin ga ni ɗaya ne." "Haba sai na haifi twins ko? Kwarai kuwa Maman twins ma zan ce miki." Amira ta faɗa tana ɓoye dariyar ta, Umaimah tace "Allah ya sa, nawa ne ma balance ɗin ki dole na yi miki ragi." "yawwa tawan." Amira ta faɗa tana dariya, "yanzu dai shawarar da zan baki kawai a cigaba da gashi." Umaima tace "kai gaskiya anya? Daurewa zaki yi Maman twins." ta ji muryar Sa'ad yana cewa "you will enjoy it." ya faɗa yana dariya, "amma Amira wlh magulmaciya ce ke." ta faɗa tana katse wayar, suka yi dariya daga can bangaren. Umaimah kuma tana ta lissafin saura 5 days ta gama ovulating gaskiya yau hutawa zata yi ko don farko ne, "Maamah I'm back." Ãdil ya faɗa yana shigowa ta buɗe mishi hannu tayi hugging ɗin shi, "Mrs Lawrence ta zo ta ja hannun shi suka tafi ta yi mishi wanka. Ta gaji da zama ita ɗaya a ɗaki tun da suka sha ruwa da Ãdil ta yi sallah taji fitar motar shi kullum yana fita masallaci bayan ya sha ruwa da abincin takeaway din shi idan ya fita sai bayan isha'i yake dawowa, ta ji dawowar shi so take ta fita amma bata son su haɗu wata kunyar shi ta ke ji ko nauyin shi take ji oho, kai be cika zaman falo ba zuciyar ta ta bata shawara ta fita kawai, Adil tun ɗazu ya fita be dawo ba, ta fito ta taradda su a falon kallon foot ball su ke yi a sport extra tana fitowa idon shi akan ta su na haɗa ido ya ɗauke kan shi ya mayar kan kwallon "Maamah come and support my club." Adil ya faɗa "I'm Manchester fan and Papa is Arsenal join my club Maamah." Itama kamar bata ganshi ba ta yi murmushi tace "yeah I'm also Manchester fan." "yeeeee." yayi tsalle ya dira kasa, tace "a gida nida Uncle Ismah yan Manchester ne." Adil ya gyada kai don sosai ya san labarin Uncle Ismah "Uncle Ibrahim Barcelona shi uncle Aliyu polo ya ke yi shiyasa tashi ta fi zuwa ɗaya da Uncle Sa'ad." Tana rufe baki aka ci Manchester 1 Arsenal 1 Manchester 0, Adil ya fara kuka ta rungume shi tana rarrashin shi yayi shiru yayi lub a jikinta sai satar kallon su yake yi, ji yake kamar yaje yayi hugging ɗin ta yana ganin ta wallahi saida jikin shi ya motsa tana yiwa Ãdil bayanin yana kallon lips ɗin ta data sawa white lipstick sai ƙalli suke kamar yaje ya bude su, yadan taɓa lips ɗin shi ya tuno yadda yaji taushin su a bakin shi baisan lokacin da Murmushi ya kuɓce masa ba. Ba a fi 5 min ba Manchester ta ci suka yi ihu it's a goal ita da Adil suna murna aka tafi half time, Fahad shi dai kallon su kawai yake yi duk da an ci club din shi ya ɓata mishi rai, amma yadda yaga suna murna sai yaji wani farin ciki daga ƙasan zuciyar shi, ta shiga kitchen ta hado coffee ta dawo ta zauna suka cigaba da kallo saura be fi 1 min ba a tashi Manchester ta ƙara ci wani tsallen tayi ta rungume Adil "congratulations to us." skin tight ne a jikin ta da top da ta ɗan rufe mazaunanta kaɗan kayan sun amshe ta sosai cover hips ɗin ta ya zauna a cikin wandon koya ta motsa rawa suke kamar tana kadasu da gayya, Fahad kawai sai ya shagala da kallon su har aka busa usur an tashi sannan suka haɗa ido ya ɗauke kai yana basarwa, ita ta manta yana wajen ma ta saki Adil ta tafi kitchen ta ajiye cup tazo ta wuce su tana jin Adil yana ce mishi "Papa we won." 💫 UMAYMAH 💫 ✍️A&A PEN Follow our Whatsapp group via this link https://chat.whatsapp.com/LaVfMaCQz1C2WcC7zGfSL3 https://wa.me/+2348039352724 Volume two EPISODE 3️⃣0️⃣ Yau azumi na 29, a ƙasar SAUDIA goman ƙarshe mutane suna dagewa da aikata ayyukan Alkhairi duba da yadda ake ciyarwa tukuru, sadaka da yawan ibadah domin dacewa ranar gobe kiyama, a irin wannan lokacin ne gwamnatin ƙasar Saudia take yafe wa masu laifi take zuwa gidan yari ta fito da fursunoni indai ba kisa ne hukunci ka ba, duba da SAUDIA ƙasa ce ta shariar Musulunci, masu sauran laifuka ana musu afuwa a tura su gidan gyaran hali na wasu yan watanni. Acikin waɗanda suka samu wannan ta goma shin harda su Zaliha saleh (Magajiya) da Dije an fito dasu da uniform a jikin su kowa da number a bayan rigar shi kalar blue aka zuba su a bus an rubuta king Fahad medical City Rehabilitatation centre (Riyadh) can za a kai su za su yi zama na tsawon 3 months kafin a sake su. "Alhamdulillah." Zaliha ta faɗa tana kallon Dije suka rungume juna bayan sun zauna a mota, "barka da arziki Allah ya nufa mun fito, Allah ka yafe mana, Allah ya karɓi addu'a ta zan koma mahaifa ta, Allah ya yi ba zan mutu da Alhakin Khadijah ba, Allah ka ara min rayuwa na kai ga Khadija na nemi afuwar ta, naga rayuwa." ta faɗa tana ruwan hawaye aka ja motar suka tafi. ***** Ramla ce take ta yi wa Umaimah naci sai sun je an mata gyaran jiki gobe Sallah, "toh ko ƙun shi ki zo muje." "A'a Aunty Ramla Allah biki muke dashi bayan Sallah idan nayi yanzu ba zai fita ba." to muje a wanke miki kai. Tace "yaushe aka wanke kan? ni gaskiya bana son yawan jika kai dama kwanan nan na zuba ruwa sosai." sai da ta faɗi haka ta kama baki ta sunkuyar da kai, Ramla tayi dariya tace "dama matar aure tana rabuwa da jika kai ne? Tunda mun gama bari na tafi ina da ayyuka a gida." Umaima ta haɗa mata kayan ɗinkin ta suka fito tana mata godiya da ayi sallah lafiya, ta dawo ciki ta gaji wlh tayi ɗinki sosai, ta kirga kuɗin da mutanen Aunty Ramla suka bata banda one on one da aka bata tace "kai Allah abin godiya, Allah ya karawa Annabi daraja." Murna ta ke yi sosai bari ta kira Daddy ta tuna mishi zancen tahuwar su tunda bata ji Fahad yayi mata maganar ba, hmm ita bata so su haɗu tunda kwanakin ovulation ɗinta suka wuce bata bari ya sake ganin taba, a kwanakin dai da ƙyar aka yi sau 3 shima zaman ta ta yi bayan tayi hutun kwana daya, Aadil ya aiko ya kira ta wai ta kai mishi ruwa daga kai ruwa babu kunya ya rike ta tayi kicin kicin ta nuna bata so dan wlh ita har lokacin wahala take ji da ƙyar dai ta yarda a ranar bayan ansha daga ya rungumeta ta zame ta gudo ɗakinta, Hausawa sun ce baki shike yanke wuya data sani bata shiga wannan sabgar ba toh idan ma auren soyayya suka yi haka ne dai wanne namijin ne zai aure ki ya zura miki ido ita kadai take zancen zuci. Tasbihi yake yi yana Tahlili da Tahmidi yau take sallah da ɗauka cin Musulmai suke murna bayan gama Azumin watan Ramadan mai alfarma, yana shiryawa ya taje gashin kan shi ya fesa bulgari man a boxes ɗin shi ya dauko Tshirt din shi designer hugo boss ya fesa turaren prada L homme ya dauko wani black shade ya saka yayi kyau sosai ya fito sai baza ƙamshi yake yi yana fito wa suma suka fito tare da Ãdil Adire ce a jikin ta coffee colour da yake fara ce ta haska ta doguwar riga ce an saka bottoms golden colour manya daga sama har ƙasa, fuskar ta babu make up ta saka kohl da lipglows ta yi kyau sosai, Ãdil ma shirt ta ɗinka mishi boda style irin Adiren jikinta sai ta saka mishi blue jeans da sallaya a hannun ta daya hannun ta rike Ãdil, kai tsayawa yayi yana kallon su sosai suka yi mishi kyau, "I like my cloth Papa, Maamah sew it for me, Papa you see." Adil ya faɗa yana nuna mishi, yayi murmushi, "barka da safiya." Umaimah ta faɗa, ya ɗaga mata kai kawai yana kallonta har ta yi gaba ya tsaya yana tunanin ina zata kamar ta sani tace sallar Idi zamu ta warware hijab din hannunta ta saka be yi magana ba yayi gaba suka fito tare "get in." ya faɗa yana ƙoƙarin buɗe mota. "shiga baya." Wannan shi ne karo na biyu data shiga mota da shi bayan zuwan ta UK na farko, Adil yana front seat yaja motar suka fita. Suna dawowa ta cewa Ãdil yau tuwon sallah zamu ci ko? dama ta yi miyar ta da wuri ta tuka tuwon shinkafa tayi pepper chicken ta haɗa zoɓo ta zuba mishi kamar kullum, tunda ya shigo daga masallaci be sake fitowa ba daga ɗaki, anan suka yi hidimar su da Ãdil ta yi hamma "kai na gaji wlh bari mu zo mu yi baccin gajiya." Ãdil yana falo yana game ta baro shi ta cire kayanta ta nemi wata gown mai sauki iya gwuiwa tasa ta kwanta bata daɗe da kwanciya ba bacci yayi gaba da ita. Daddy ne suke magana da Fahad a waya yayi shiru "hope ka fahimta? Yayi shiru ya rasa me zai ce "Dattijo are you there." "yes sir." Good kayi musu booking ticket ɗin ka ji? okay sir but Adil will miss school, I don't want him to miss out lesson." "haba Dattijo Ibrahim ɗin kamar wani ɗan jami'a kar ka damu sati biyu kawai za su yi su dawo." "2 weeks." Fahad ya faɗa da sauri "toh za su zo ne su koma da wuri? Kudi fah ake biya Dattijo." Ran shi a cunkushe yace "it's okay Sir." ya faɗa babu yarda zai yi "jibi fah ka tabbatar sun taho zan kira ta ma duk shirin da zasu yi ta ƙarasa daga yau zuwa gobe, ina ganin shike nan ko ayi bikin sallah lafiya." Daddy ya kashe wayar ya bar Fahad da waya a hannu. Haka kawai a tsuro wani biki an daura auren tare da su 6month back meye na wani biki ta tare mana, mata da Son biki su ke, mtsw yaja tsaki shi Adil basu taɓa rabuwa ba kullum suna tare be ji dadin tafiyar nan ba in ban da Umara da yayi 1 week ya dawo wannan kuwa 2weeks ya daɗe yasan zai yi missing Adil ne shi yasa yake jin rashin jin daɗin tafiyar ya buɗe Tab ɗin shi ya ɗauki data page din passport zai siya musu ticket dama passport ɗin suna hannun shi har nata. Bayan kwana biyu "Get up Didi." Umaima da doki ya hana ta

Chapter 12 of 27