play game." Arif ya faɗawa Adil su ka tashi.
Zahra calm down pls ya rike hannun ta, kuruciya ce zata daina. Hmmm ya ja ta suka shige daki.
Duk bayan 3months ana haduwa a Bichi yaya da jikoki a sada zumunci masu nisa irin su Aunty Amal da ya Surayya da Uncle Ismah, da su Sa'ad balle su Ibrahim da Khadija waɗanda basa kasar yawanci su sai a dade basu zo ba yawanci yan Abuja da Kano suka fi zuwa wannan lokacin yara sun yi hutun makaranta kowa da kowa ya zo su Daddy da Baba kusan satin su daya a Bichi falon ya cika yara suna ta wasa Umaima ta zuba musu abinci ta ja su ƙaramin falon Dada su Baban ABU da Baban sama da su Daddy za su ci abinci, little yar gidan Uncle Ismah ta gyara glasses ɗin idonta tace "Maamah ki zuba min ni kadai bana ci da yara." Umma tace "Hakimi ya haifi yar iya ba mai raba kwano kowa ya sa hannu."
ƙyale ta Siyama dauko plate na zuba miki. iface ifacen su Nihaad su ka ji Nihaad mai kwal kwal suna tafi suna rawa itama Nihaad din bata damu ba har da ita ake, an aske mata gashi tas sai kyalli yake Daddy da Baba suna dariya Baba yace da Khadija ga fah jikar ki.
Subhanallah me zan gani? cewar Khadija mu gudu ko mu tsaya Munnirah ta fada. Iman har da faɗowa kan kujera, Adil yana ce mata sai ta ji ciwo. Fadee da ke biyawa Dada karatu ta fito ganin me ke faruwa, ita Khala bacci take yi karamin ciki gareta.
Umaima da ranta ya baci ta mike tace wa yayi miki Aski? Tace "shago ta je." kukan kura Umaima ta yi zata dake ta Umma tace babu mai taba ta ke da kika yi waya taba lafiyar ki? tace Uncle Babangida. ya kalle ta yayi dariya yace "zo Nihaad."
Ta tafi wajen shi Uncle Ismah yace mutuniyar ko mu je ku hau doki. ya fita da su, can faɗa ya kaure da Khalifa dan Khadija da junior dan Aliyu Arif yana kusa da su Umaima ta dauke shi "A'a wlh kar su dake ka ba karfin ku daya ba kar su dakar min da waɗannan karfafa ne." Khadija ta kalle ta suka haɗa ido sai taji kunya ta raba su. Junior sak halin Aliyu gare shi zuciya baya son wargi ga Khalifa da tsokana dan Balarabe kamar yarda Dada take kiran shi haka dai aka raya zumunci taro ya tashi.
......Fahad ne yau ya tashi da wuri Umaima na bacci ya shiga dakin yara yace su shirya har Arif akwai inda zasu suna murna suka shirya yayi timing wannan weekends din koyau she Hidaya sai ta turo yaranta wajen Umaima, tayi ta fama da yara yana son su sake babu dama sun shirya yace Adil ya hada musu break fast, Angela mai aikin su ta taya shi suna gamawa suka fito compound basu dade ba direban Hidaya ya zo Fahad ya tsayar da shi yace fita za su yi ya tafi da su Nihaad, yana tsaye suka juya ya cewa Adil ya shirya direba ya kai shi lesson ya kusa rubuta jsce.
OK Papa ya fita ya shiga dakin har ta fito daga wanka yau yaran gidan nan bacci suke yi haka? Zo ki gani ya faɗa mata ta karaso yayi mata kiss a ko'ina daya ke so yace "na baki labarin yarda aka yi?" Yayi switching light sai da ta kai shi duniyar mars da jupiter sannan suka dawo earth bayan komai ya lafa sun yi wanka ya dauko wani box mai kyau ya bata ta bude sarka ce set harda agogonta ta gold da karamar takarda ta bude
"I'm grateful for your love it's what keep me going ,what makes life worth living you are my everything tayi hugging din shi thank you Dattijo."
ta rike hannun shi ta kunna waka tunda ka korar min yara yau sai mu yi rawar tare
Gaskiya you are moolight.
Kar kisa ni a ana
Akai ki gun mai sona
Da sanki ya shiga raina
Naje na dawo gun ki zan komo. Babyna na zo son ki zan kamo, har karshen wakar suna ta rawa yana mata liki.
Alhamdulillah ya Rabbi lakal hamd wash shukr...Allah mungode maka anan muka kawo karshen wannan littafi na Umaimah kuskuren da muka yi Allah ya yafe mana.
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 27 Chapter of 27