ki Fateemah sai aka ce ki taɓani?" The other two girls exchanged glances kafin yarinyar nan data buɗe ƙofa ɗazu ta ja tsuki tace '' mutum kamar biri amma sai jan ajin tsiya, damar abun ma mun san gashin kanti ne'' ɗaya yarin yar dake zaune kusa da wadda tayi maganar tace ''haba Na'ema ai ke daga ganin wannan gashin kinsan bana kanti bane'' har zuƙowa Na'ema tayi tace '' ke Ra'esah ki shiga taitayin ki, badai dake nake ba ko to wallahi ki fita daga idanuna in rufe toh'' a tsorace Ra'esah tace ''Allah ya baki haƙuri'' Daga nan taja tayi shiru ita dai Samha sauraren su take but she didn't say anything,ita ko Fateemah taƙi tafiya tayi tsaye tana cigaba da yaba gashin Samha ,jin har yanzu yarinyar na tsaye bayan ta yasa ta sake juyowa da sauri Fateemah tace '' can we be friends '' ''A'a'' samha ta faɗa tana ɗaukar wata doguwar riga loose fitted tashiga toilet ɗin dake ɗakin, ɗan turo baki Fateemah tayi determining Bazaa ta haƙuri ba till they become friends with Samha. Komawa tayi saman gadon ta da yake kusa da ɗayar windown ta zauna, kowa nada gadon sa in a corner, sai rug shimfiɗe a tsakiyar ɗakin, samha ta ɗauki blue, Fateemah nada pink, Ra'esah green sai Na'ema purple. Truly ɗakin ya haɗu. Bayan Samha ta shiga,sake fitowa tayi ta kwashi toiletries ɗin ta,ta jera su a bayen kafin ta shiga wanka. Koda Samha ta fito yanda ta barsu haka ta same su, Ra'esah reading her text book, Fateemah tana nan tana jira ta fito ita kuma Na'ema tana danna wayar ta. Gaban madubin dake manne da wardrobe ɗin ta ta tsaya,ita sai yanzu ma tayi noticing. Kwaso su turarunkan ta da originally ta shirya su a wardrobe tayi ta mai da su saman dressing table ɗin sannan ta zauna ta shafa mai ta fesa turare, zata fara gyara gashin ta sai ga Fateemah tazo da murmushi '' can i help you?" Kafin samha ta amsa har ta ɗau mashaci ta fara shace mata gashin ta gently, Samha ta ji daɗin yanda Fateemah tayi mata hakan yasa ta lumshe idanun ta sai kuma ta tuntsire da dariya cikin ranta tana faɗin da gida ne saidai ita tayi ma salmah haka ganin tana dariya Fateemah tace '' now can we pls be friends? Dan Allah'' the girl was so persistent and she looked cute not bad jinjina kanta Samha tayi sannan tace '' amma idan kika yi offending ɗina, that's it'' da sauri Fateemah ta jin jina kanta cike da farin ciki tayi ma Samha alƙawarin bazata bata haushi ko wani abu ba... Komawa saman gadon ta samha tayi Fateemah ta biyo ta tana bata labarin makarantar sosai samha ke sauraren ta with full attention ''kin San me? Akwai wani bad boys gang a makarantar nan wai 'dark flames' ana matuƙar tsoron su. It's a group of bad boys nima wallahi tsoron su nake'' waro ido Samha tayi tace meyasa ake tsoron su'' ganin Samha was listening yasa Fateemah ƙara ƙaimi wurin faɗin ''saboda iyayen su politicians ne, I'm worried for you, idan yarin ya tana da kyau ko,they will be after her until they sleep with her and idan taƙi? Zasu yi gang raping ɗin ta ko sukashe ta! Babu wanda ya isa yayi wani abu, saboda students ɗin tsoron su suke both male and female!" Sosai Samha ta girgiza da jin wannan labari,
Ra'esah ce ta taso tazo ta zauna saman gadon Samha ta dafa kafaɗar Samha cike da damuwa tace '' zai fi,idan kika sa wani abu don ɓoye kanki domin tsira da mutun cinki '' jinjina kanta Fateemah tayi alamun ta yarda da abinda Ra'esah tace, ajiyar zuciya Samha ta sauke sannan tace'' i appreciate your care nagode sosai'' murmushi suka yi mata. ''sunana Ra'esah Nasir, sai Fateemah Muhammad '' kefa?
''Sunana Samha Aliyu Sabo'' jinjina kansu sukayi they had become friends, soon lokacin sallah ne hakan yasa suka miƙe sukayi alwala '' Na'ema bazakiyi sallah ba?" Fateemah ta tambayi Na'ema that was lying on the bed
'' idan ke ake yima sallar kada ki karɓa'' ta faɗa tana cigaba da danna wayar ta ''she's so rude'' samha ta ayyana ranta. Jerawa sukayi su uku sukayi sallar su tare da azkar ɗin bayan sallah.
Abin ban sha'awa dukan su baza su wuce shekaru sha biyar ba kuma dukan su tsawon su guda with the same comolexion wato chocolate banda Na'ema da take baƙa kuma tana da tsawo da jiki za ta ɗan girme su. Bayan sun gama adhkar ɗin ne Samha tace '' toh waye leader ɗin wannan dark flames ɗin kuma su nawa ne?" Ra'esah tace '' wani mai suna Andrew bama musulmi bane, sai chibuke,sai Emmanuel sai kuma mathew.'' Fateemah ta ƙara da faɗin '' wasu lokutan yan matan fa ke kai kansu! Ba ko da yaushe ne ake yin fyaɗen ba'' duk abinda suke faɗa Na'ema najin su. And if only they knew itama tana cikin masu son koda sau ɗaya ne su samu dama da one of the boys,Amma ita Andrew take so. Taji yanda yan mata ke magana akan sa she wants to experience it too, gabaki ɗaya cikin boys ɗin babu na yar dar wa cuz ba ƙarya,sun haɗu iya haɗuwa. Tall,sexy, muscular and damn sexy ga kyau and charm. Tun tana SS 1 Na'ema take da wannan burin and she's going to fulfill it at any cost in ss2 ɗin nan.
Bayan sallar isha'i Fateemah da Ra'esah suka ce yunwa suke ji zasu tafi cafeteria, Samha tace ita ta gaji su kawo mata koma mene.
Bayan tafiyar su ta koma ta ɗauko wayar ta ta shiga contacts, scrolling tayi har ta kawo kan number sa, she stared for a while contemplating whether to call him or not,tana cikin tunani batare da tasani ba ta danna kira, waro ido tayi ta maza ta katse kiran amma har ya shiga ''wayyoni Samha '' ta faɗa lokacin da taga kiran Dr , numfashi taja ta tsare wayar da ido,sai da taga kiran ya kusa Katsewa kafin ta ɗauka ta kara a kunnen ta tayi sallamah amsawa yayi kafin yace in a sexy voice '' My lady'' runtse idanun ta samha tayi falling back on the bed ga wani irin Abu da take ji a cikin cikin ta '' uhm'' ta amsa da wata ƙaramar murya, thats not what she intended her voice betrayed her, murmushi mai sauti Dr yayi from the other end kafin yace '' har yanzu baki yi bacci ba?"
Tace ''uhm '' " me yasa?''
''Bakomai '' ta faɗa tana jawo duvet ɗin ta rufe rabin jikin ta '' ba komai ko tunani ya kasa barin ki? Kina ji ina ma ace ina kusa" waro ido Samha tayi tace ''kai ya Ahmad '' tayi maganar a shagwaɓe, sake lumshe idanun sa Dr Ahmad yayi ya jingina da head board ɗin gadon yanda ta kira sunan sa har cikin ƙwaƙwalwar sa. Saye yake da kayan bacci alamun bacci zai yi,but he couldn't tunanin ta ya hanasa. " To in bahaka bane why aren't you asleep?" Da sauri tace ''abinci fa zamu ci.''
'' okay'' ya faɗa after a while, ''kai kaci abinci?'' ta tambaye sa. Ya ji daɗin tambayar san da tayi cewa yayi '' talking to you alone has satiated my hunger'' ɓoye fuskar ta tayi cikin pillow tana blushing tace ''so you know how to flirt?" Yar ƙaramar dariya yayi sannan yace in a serious tone '' I'm stating the truth, I'm not flirting ''
Da iya gaskiyar sa yayi maganar '' okay '' ta faɗa, she felt so happy and at the same time shy.
'' Good night my lady'' Dr Ahmad ya faɗa
''Good night '' ita ma tace,though Bata so maganar ta tsaya nan ba. Ta daɗe tana kallon screen ɗin, turo ƙofar akayi it was Ra'esah da Fateemah hannun su rike da take away directly gadon ta suka nufa suka miƙa mata, godiya tayi musu before she dug in. Su kuma suka canja kayan su zuwa na bacci suka kwanta, itama Samha tana gama wa bayi ta shiga ta wanke baki sannan tayi alwala kafin ta zauna saman gadon ta tayi addu'ar Bacci ta kashe wutar gefen ta tayi hanyar garin su.....
*************
The next day Monday, bayan sunyi sallah komawa Samha tayi ta cigaba da bacci,sun yi ta tashi ta shirya taƙi hakan yasa sun tafi sun barta. Sai wuraren ƙarfe takwas da rabi Samha ta tashi, undies ta ɗauka Black color,bayi ta shiga tayi wanka tafito saye da ɓakin skin tight ko rabin cinyar ta be rufe ba,sai half cut ita ma bata kai ciki ba, mai ta shafa sannan ta taje gashin ta, ta shafa hair oil ɗinta, ta ɗan tsira ma kanta ido ta madubi, Samha nada hips sosai kawai dai ƙirjin tane da yaƙi fitowa koshi ba wani flat yake can can ba. Sannan she has the ladies shape, tsaki taja ta koma ta buɗe cup board ɗinta, papers ɗin da aka batane jiya suka faɗo, duƙawa tayi ta ɗauka ta buɗe RULES OF ELITE ACADEMY taga an rubuta ɓaro ɓaro
1. Students must attend classes on time
2. Students should not roam around during lectures
3. Illegal sexual behavior is not allowed
4. Wear your uniforms correctly
5. Bullying is not allowed t.....etc.
Taɓe baki Samha tayi bayan ta gama karanta wa ''kwaji da shi'' ta faɗa tana jawo uniforms ɗin da aka bat. Riga fara mai ɗauke da Black collars,sai Black tie, da Black blazers, sai kuma...sakin baki Samha tayi lokacin da taga wani figigin skirt ɗin da aka bata '' kam bala'i!! Wa zai sa wannan abun? Ina musulma za'a kafurtani? Wallahi baku isa ba!" Tana gama faɗar haka ta zaro wani zumbulelen hijabi daga cikin kayan ta tasa ta fita daga hostel ɗin duka , bayan ta fito left and right ta kalla kafin ta ɗauki left corner tana ta tafiya kafin ta iso boys hostel. Zata shiga mai gadin wurin ya kira ta ya tambaye ta ina zata,kame kame ta fara hakan yasa yace ta tafi ta bashi wuri girls aren't allowed, yi tayi kamar ta tafi, ta zagaya ta baya ta hau katanga ta dira ciki, samha da Salmah both bayan kasancewar su martial artists, sun iya gymnastics da acrobatics hakan yasa Samha ta iya hawa katan gar. She was lucky ta baya ta dira hakan yasa ta samu akwai shanyar kaya a wurin,ai ko ta duba ta ga ba kowa tayi gaba da wani falke ken wando, katangar ta sake hawa ta dira, bata tsaya ko ina ba sai hostel ɗin su. Wandon tasa da sauri ta ɗau rigar ta tasa,tasa blazer ta ɗauko wani karamin hijabi half sunna ta sa ta fesa turare, jakar ta baƙa ta ɗauka, tasa takalma baƙaƙe, duk waɗannan was provided by the school,turare tayi wanka dashi sannan ta kalli kanta a madubi,she looked dashing.
Except wandon looked too big for her and she liked it....
WAYE SHI?(Behind the mask By Autumn 17
Chapter sixteen: Andrew
𝑊𝐴𝑌𝐸 𝑆𝐻𝐼?
(𝐵𝑒ℎ𝑖𝑛𝑑 𝑡ℎ𝑒 𝑚𝑎𝑠𝑘) 𝐵𝑦 𝐴𝑢𝑡𝑢𝑚𝑛 17
𝐶ℎ𝑎𝑝𝑡𝑒𝑟 𝑠𝑖𝑥𝑡𝑒𝑒𝑛: 𝐴𝑛𝑑𝑟𝑒𝑤
Wayar ta ta ɗauka ta fara hotuna,saƙo ne ya shigo wayar ta, her heart skipped when she saw the name, it was Ahmad buɗe saƙon tayi zuciyar tana bugawa
“ 𝑆𝑙𝑒𝑒𝑝𝑦 𝑒𝑦𝑒𝑠”
_ 𝑅𝑖𝑠𝑒 𝑎𝑛𝑑 𝑠ℎ𝑖𝑛𝑒,𝐺𝑜𝑜𝑑 𝑚𝑜𝑟𝑛𝑖𝑛𝑔 𝑚𝑦 𝑙𝑎𝑑𝑦, ℎ𝑎𝑝𝑝𝑦 𝑓𝑖𝑟𝑠𝑡 𝑑𝑎𝑦 𝑎𝑡 𝑠𝑐ℎ𝑜𝑜𝑙_💖
Cigaba tayi da kallon message ɗin going over it again and again,gallery ɗin ta tashiga ta tura masa one of the pictures she snapped,wani message me yasa ke popping up daga Mah-mah
“𝑀𝑎ℎ 𝑚𝑎ℎ”
_𝐻𝑎𝑝𝑝𝑦 𝑓𝑖𝑟𝑠𝑡 𝑑𝑎𝑦 𝑎𝑡 𝑠𝑐ℎ𝑜𝑜𝑙 𝑙𝑖𝑙 𝑆𝑎𝑚_😉
Murmushi Samha tayi, tayi typing ɗin reply sannan ta sa wayar a aljihu.
She looked at herself one last time kafin ta fita daga hostel ɗin,it was nine by then.
Tafiya take kamar ba wacca tayi lattin zuwa aji ba. She wished she could go back and sleep tayi tafiya mai tsawo before she reached her class,it was upstairs hawa take without looking at her front taji taci karo da mutum, ƙamshin turaren sa ne ya fara shiga hancin ta. Ɗago idanun ta tayi a wani irin slow and their eyes met, dogo ne sosai saye yake da uniforms ɗin sa da suka sha guga,ya naɗe hannun rigarsa zuwa guiwar hannu kasancewar long sleeved ne. Fari ne,irin farin igbo, dogo kyakkyawa, fuskar sa a matuƙar murtuke, daga gefen wuyan sa anyi tattoo ɗin 🔥 flame ga wani ɗan iskan aski dake kansa. Sannu a hankali abinda Fateemah ta faɗa mata game da dark flames ya fara dawowa ƙwaƙwalwar ta, he must be from among them, ta faɗa a ranta,tana sake ƙare masa kallo.
Kamar yanda Samha ke kallon sa haka shima ya zuba hannayen sa duka cikin aljihu yana ƙare mata kallo daga sama har ƙasa, yanda take kallon sa ba tsoro he wondered if she knew who he was? She must be a new student, tsofaffin ɗalibai idan sun gansa especially the females jikin su har ƙyarma yake, and here she is looking him straight in the eye. And her dressing....she really piqued his interest
Tsuke fuska Samha tayi sannan cike da tsiwa tace '' baka gani ne? Or your pretty eyes are only there for decoration?" Tana gama faɗar haka ta galla masa harara tare da jan tsuki ta yi gaba. Binta da kallo Andrew yayi, who is she? Lallai dole ne ya koya mata hankali soon.
Shima juyawa yayi, ya wuce where he intended. Samha ta wuce several classes kafin ta iso nasu, and it was math.
'' Excuse me sir'' ya faɗa, da yake shiru aka juyo duk ana kallon ta, ganin how she was dressed yasa ajin aka fara ƙus ƙus,kallon ta math teacher yayi from head to toe, female student da wando?
Suma dai students abinda suke magana akai kenan and look at the time she showed up bayan second period is almost over '' how may I help you?'' math teacher ya faɗa yana haɗe girar ƙasa da sama
Samha batare da ta damu da kallon da ake mata ba tace '' I'm in this class '' tana gama faɗar haka ta kutsa kai, math teacher da kuma sauran students ɗin were astonished! Yanda samha ta wani kutso kai with being given permission ta samu seat kusa da window ta zauna, and what's more astonishing is the fact that math teacher Bai iya cewa komai ba. Kuma su sunsan idan har yana aji, then idan mutum yazo latti saidai yayi ta tsayuwa waje ko aturasa principal office ya karɓi punishment or worst be sent to detention, Babu wanda ke son zuwa detention why? Saboda gabaki ɗaya makarantar competition ake, its a survival of the fittest 'thus the name ELITE ACADEMY '' gabaki ɗaya idanu suka fara zarya from math teacher to Samba,ƙarfin halin Samha ya basu mamaki, while suna jiran math teacher ya juyo yace ta fitar masa daga aji,amma shiru har shuɗewar wasu lokuta.
Juyowa math teacher yayi zai cigaba da lesson wani ɗalibi mai suna Adrian Wanda da ka gansa kasan ɗan America ne saboda green eyes ɗin sa da kuma blond hair ɗin sa yace cikin American accent ɗinsa '' mr Salahu aren't you supposed to send her out of the class? Do you not see how unruly her behavior was? Bata da ɗabi'a, a matsayina na class captain Ina matuƙar tsoron kada ta ɓata sauran yan ajina,look at the way she is dressed, tayi kama da mara jin magana '' gabaki ɗaya yan aji sun gamsu da abinda Adrian ya faɗa especially matan, because obviously kishi ke damun su. Wata me suna Lucy taƙara da faɗin '' Ni body covering their hair why her? Wato ita kaɗai ta ɗau Musulunci ta aza akai Ko?" Sauran ma suka yi chaaa, Mr salahu ya idanun sa sun fara darting from Samha da tayi kamar bata San abinda ke faruwa ba zuwa yan aji, dake magana akan how unruly she was. Ya kama ta ta fara introducing ɗin kanta amma shine ta wani je ta zauna ignoring all this,she has broken way too many rules on the first day it self. Ajiyar zuciya mr salahu ya sauke sannan yace ''young miss come out pls'' sai da Samha ta ɗau kusan minti biyar kafin ta fito hakan ya ƙara tunzura yan aji, shiko the usual hot headed mr salahu found himself yana lallaɓa Samha '' introduce yourself pls'' ya faɗa yana nuna mata ta tsaya gaban yan aji ta fuskance su '' kallon Mallam salahu Samha tayi for 5 good minutes sannan ta juyo with a smirk a fuskar ta, she looked so damn pretty at the moment mafi yawancin mazan ajin shiru sukayi, suna bin Samha dana mujiya the girl is so pretty, matan kuma mafi yawancin su wani irin kishi ya tokare masu maƙoshi. Shiru ajin ya ɗauka kafin Samha cikin harshen Hausa tace '' bakuda wani hurumin son sanin suna na dan haka kowa ya kama kansa, sannan kai mai kan taliya'' ta faɗa tana kallon Adrian Wanda shima tunda ta fara magana da daddaɗar Muryar ta duk da bai san me take cewa ba ya tattara attention ɗin sa gare ta kamar sauran yan mazan,cigaba da faɗin '' Wallahi tallahi da kai da waccan mai fuska kamar an taɓe alala kan titi ku fita daga idona in rufe idan ba haka ba sai na yi muku rashin mutun ci toh'' ta ƙarashe maganar cike da tsiwa tana faman hararar lucy da Adrian. Masu jin Hausa cikin yan aji suka tuntsire da dariya jin an kira Adrian Mai kan taliya lucy kuma alalar da aka taɓe kan titi. Me salahu rarely smiles kullum zaka ga fuskar sa a murtuke Amma yau sai gashi yayi murmushi, yarinyar ta burgesa
Adrian was utterly confused,me yarinyar ta faɗa da yasa ake masu dariya? Ita ko lucy fuskar ta tayi baƙi ƙirin,ta gane duk abinda samha ta faɗa saboda tana jin Hausa and the girl just insulted her the assistant class captain what the heck!
Samha ta koma ta zauna daga inda ta tashi kamar ba ita tayi magana ba just now. The class was so noisy wasu na pressing ɗin Samha wasu na condeming ɗin ta
***********SAREESH****
Amreesh ne saye da suit black color, his hair was gelled, sai hannun sa sanye da wani tsadadden wrist watch, takalminsa sai wani shining suke, ga wani irin azababben ƙamshi dake tashi daga jikin sa, ajiye turaren yayi yazo ya zauna inda Salmah take, tayi tagumi tana turo baki kamar zatayi kuka,
Jawo ta Amreesh yayi, giving her a side hug yace ''if you want I can stay, Amma xamuyi wani abu in return '' ya ƙarashe maganar with a mischievous smirk ya kallon jikin ta daga sama har ƙasa, da sauri ta matsa tana rarraba idanu, miƙe wa Amreesh yayi still with the same look on his face ya nufi closet ɗin sa, few minutes sai gashi ya fito riƙe da wata baƙar kaka irin ta office, da sauri Salmah ta zo ta karɓa sannan ta saƙalo hannun ta holding his arm suka fita daga ɗakin sai shagwaɓa take zuba masa,gashi tana jin wani irin kishi aranta ganin yanda yayi kyau,yanzu duk sai an gama kallesa if she could da ta tsare sa gida wallahi. Bayan sun kawo ƙofar fita daga palorn tsaya wa Amreesh yayi ya miƙo mata hannu alamar ta basa jaka, miƙa masa tayi sannan tayi tiptoeing ta riƙe goshin sa ta yi masa addu'a before giving him kisses on each of his cheeks matsa wa tayi baya after wards yayi saurin riƙo ta kada ta gudu ya haɗiye lips ɗinsu giving her a hot kiss kafin ya rungume ta ajikin sa....'' I will be back soon '' ya faɗa saitin kunnen ta kafin ya sake ta, idanun ta sun ciko da ƙwalla hakan yasa ta yi saurin yin ƙasa da kanta. Ta share hawayen kafin da murmushi a fuskar ta tace '' i will be waiting '' jin jina kansa yayi sannan ya juya majestically ya fita, tsare entrance ɗin Tayi da ido as if hakan zai sa ya dawo....
Yana ɓacewa ganin ta ya wani haɗe rai, Secretary Ayman na ganin sa ya taso cike da girma mawa ya gaida Amreesh kafin ya buɗe masa back seat, har Amreesh zai shiga his eyes caught the sight of the body guards,ya tsane duk lokacin da zai tafi wuri a wani haɗasa da wayan nan abubuwan,ƙasa sukayi da kansu ganin kallon da yake masu. Shiga motar Amreesh yayi kafin Secretary ya rufe, sannan ya zagayo ɗayan side ɗin ya zauna carefully yanayi ma driver Alamar su tafi.
Tada motar Driver yayi suka ɗau hanya, slowly Salmah ta bar terrace ɗin ta koma ciki, tun lokacin da Amreesh ya tafi tayi sauri ta koma parlorn sama, ta fita ta tsaya a terrace tana kallon su, she missed him. Bayan tafiyar sune ta tuna da samha hakan yasa ta tafi tayi texting ɗin ya
10:00 am
Salmah ce xaune tana kallon wani Chinese drama, she rarely watches drama Amma yau saboda kaɗaici,she had to and she enjoyed watching the drama.
Wayan ta ne yayi buzzing ta ɗauka taga saƙo ne daga Samha it read
“𝑆𝑎𝑚𝑚𝑦”
_𝑇ℎ𝑎𝑛𝑘𝑠 𝑠𝑖𝑠, 𝑖𝑛𝑎 𝑓𝑎𝑡𝑎𝑛 𝑘𝑜𝑑𝑎 𝑧𝑎𝑛 𝑑𝑎𝑤𝑜 ℎ𝑢𝑡𝑢,𝑖𝑛𝑑𝑖𝑛𝑔𝑎 𝑗𝑖𝑛 𝑘𝑢𝑘𝑎𝑛 𝑗𝑎𝑟𝑖𝑟𝑎𝑖_
Murmushi Salmah tayi,this girl....
Dr Ahmad ya ba zaune office ɗin sa aiki ya sha masa kai saƙo ya shigo wayar sa,sharewa yayi har lokacin da yagama aikin da kafin ya duba,it was from Samha,saƙo
It read
“ 𝑀𝑦 𝑙𝑎𝑑𝑦”
_𝑇ℎ𝑎𝑛𝑘 𝑦𝑜𝑢_
Sai kuma hoton da ta turo masa, full size lokacin da zata ɗauki hoton timer tayi setting sannan ta matsa baya so it's full body sized photo. Tayi kyau sosai, wiping ɗin screen ɗin wayar sa yayi sannan yayi kissing ɗin fuskar ta ''i love you '' ya faɗa in a whisper,tuna skirt ake sawa a makarantar tasu, lokaci ɗaya mood ɗinsa ya canja, he felt jealous yanzu all the guys will be looking at his girl
Da sauri ya ƙara duba hoton ɗan waro ido yayi ganin ashe wando ne jikin ta da kuma karamin hijabi he didn't notice at first.
Murmushi yayi mai kyau, he felt relieved duk da yasan it's against the rule of the school the girl is so daring
**************
Ringing ɗin bell akayi signalling break time, bayan mr salahu ya fita da sauri ita ma Samha ta fita kafin kowa, Binta Adrian yayi da ido, the girl is something else, Lucy ganin yanda yabi Samha da ido, wani irin ya mutse fuska tayi,she had always had a crush on the guy kuma bai taɓa kallon ta ba and he's looking at this new girl? Kallon ta ɗaya daga cikin ƙawayen ta tayi tace '' Luciana ya za'ayi da yarinyar nan ne?" Shiru lucy tayi her heart was in rage wata mai suna Kathy tace '' kamata yayi mu nuna mata who rules in this place, she can't do as she pleases!! ''
Kathy ta faɗa, eyes burning with hatred ita wallahi taji ta tsani yarinyar.
Amarachi ta sake faɗin'' na tsani yarinyar nan, and the way Eddy(Adrian , Eddy Lucy ke kiransa) ya wani bita da kallo I'm afraid for you my friend " da sauri Lucy tayi mata wani irin sharp look hakan yasa tayi shiru. Tsuki lucy taja tace '' ba bi wata yarinya da ta isa Eddy ya so ta bayan Ni, duk wacca ta kuskure tayi wannan mafalkin wallahi saina kawo karshen ta a makarantar nan!!!'' lucy tayi maganar cike da ƙaraji, ƙawayen ta na ƙara bata ƙwarin guiwa akan hakan, the class was empty suka ɗai suka rage fita sukayi lucy a tsakiya Kathy da Amarachi gefen ta. Lucy itama yar America CE,tana da waist length hair da tayi dying blue color, fatar ta fara wanda yasha tsadadden mayuka hakan yasa ita glows, tana da matsakaitan idanun, with a model like body. She is curvy, skirt ɗin ta bayan kasancewar sa guntu,ita da ƙawayen ta sai da suka ƙara guntance sa. Butaran su nasama guda biyu a koda yaushe buɗe suke hakan yasa ana hango ƙirjin su. Kathy Yar Spain ce sai amarachi kuma yar Najeriya.
Duk inda suka wuce sai an bisu da kallo dan gaskiya ba ƙarya Allah yayi musu surah.
Cafeteria suka
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 10 Chapter of 52