ba, Soon ta fara jin wani abu a jikin ta,wani bala'n ƙayƙayi ya taso mata tafara soshe soshe ganin haka suka ƙara bushewa da dariya Azeezah harda riƙe ciki, Saudat tace '' Kada ki damu this is just the beginning '' mariya ta ƙara da faɗin '' Soon wannan mummunar fuskar taki zata ƙara muni '' Suka cigaba da yima Samha isgilanci suna dariya,kafin suka bar wurin daga nesa suna kallon ta,she looked like a mad person, Samha tuni idon ta sun ciko da hawaye she felt helpless, '' Ash..'' ta faɗa tana sosa duk inda hannun ta zai kai, ji Samha tayi kamar ta saki ihu and she did,aiko Su Azeezah suka ƙara ɓoye wa suna cigaba da dariya,Da ƙarfi Samha ta tura ƙofar ɗakin Ahmad ta shige tare da banko ƙofar,ashe tuntuni ƙofar buɗe take, wancakalar da hijabin ta gefe tarage daga ita sai riga da bum short,a haukace ta nufi toilet ɗin tana kuka tana ƙarawa tana susar jiki, banko ƙofar tayi ta shiga, Ahmad na tsaye wurin bath tub ƙugunsa ɗaure da towel ya cikashi da ruwa ya zuba komai da komai zai shiga kawai yaga Samha a mugun haukace,her hair flying behind,waro sleepy eyes ɗinsa yayi and before he could make a move Samha ta iso wurin ta wani bangaje shi,su biyun suka faɗa cikin bath tub ɗin samha embracing him tightly, Ahmad was Dumbstruck, bugun zuciyar sa quickned numfashin sa ya fara fita da wani irin zafi da sauri, idanun sa suka fara Lumshewa,jikin sa yayi zafi idon sa settled acikin na Samha duk da kukan da tayi idon was still as white as the whitest thing, lashes ɗinta sun jiƙe sun haɗe wuri guda sunyi wani tsawo casting shadow over her face, lips ɗinta sun ƙara ja and ta ƙara wani kyau na musamman a idon Ahmad at this point... ƙamshin turaren wanka and the fact that toilet ɗin ba haske sosai wani dim light ne don Ahmad bai cika son haske ba due to his condition added to the atmosphere, for a heart beat Babu ɗayan su daya motsa, Bugun zuciyarsu picked up at the same pace jikin su ya mutu at the same time,it was a dangerous phase for the both of them musamman Ahmad...ya riga da yasan yanda jikin sa yake shine yasa ako da yaushe he stays away daga duk wani abu da zai yi triggering ɗinsa, Amma tunda ya haɗu da Samha There has been way too many coincidence tsakanin su kuma daga ƙarshe shi yake wahala... Numfashin sa ya fara fita rapidly jikin sa na wani irin zafi,his head spinning, ....ji yayi kasa cire idanunsa daga natan kamar yanda itama ta kasa ɗauke nata they were spell bound, zuciyoyin su na bugu at a sync..ƙirjinsu nasama da ƙasa lokaci guda, numfashin su ya haɗu, Their hearts tangled their soul craving each other, their bodies blazing with passion...Wani irin yanayi su biyun suka tsinci kansu especially Samha....dake jin wani yar Yar.. soyayyar Ahmad da take tunanin ta fitar daga zuciyar ta na wani irin kwaranyowa da wani irin ƙarfi...... And there's something at the back of her mind da yake ƙara ingizata to do something... something crazy something daring,wani irin yaryar take ji all over da wani tingling sensation a tsakanin ƙafafun ta,she wants to rebel.... Kasala ce ta rufe su biyun.. they were both burning in a dangerous passion'' you're my lady...'' ya faɗa da wani irin kasalallar murya yana sakin ajiyar zuciya tareda motsa hannunsa rubbing the corners of her lips, lumshe idon ta tayi feeling the sensation of his touch...Tsare fuskar ta da ido yayi kafin slowly idon sa fell on her lips... Zuciyar sa na wani matsanacin bugu zuciyar sa na ƙara ingiza shi towards her his body craving hers kamar yanda ita take so duk da nata is purely out of curiosity and childishness... He was torn tsakanin bin son zuciyar sa da kuma abinda yake daidai,he loves Samha ba sha'awar ta yake jiba but then in stages of love there's.... lust right? And idan kana son mutum zaka ji sha'awar sa ko? Bawai yana justifying bane yasan tun farko they shouldn't be a yanda suke but it was a mistake kuma gashi yanzu they're so stuck in a whirlwind.... Her small body pinned against his,he feels every bit of her, Tunanin sa yafara zama wild,Kamar wanda aka tsikara he snapped out,duk da yanda yake ji kamar bazai iya motsa ko yatsa ba, ƙoƙarin tashi yayi, Samha ta sake shi idon ta suka faɗa a ƙirjinta and the rest of her body gani tayi rigar ta laƙe mata bringing out the shape of her chest da kuma hips ɗinta sannan ana ganin komai don rigar transparent ce da wani bala'in sauri ta jawo Ahmad ya sake faɗawa jikin ta,ta maƙalƙale shi tana sakin ƙara,Ji Ahmad yayi kamar ya saki ihu cuz what the hell? Idon shi har sunyi ja,he was losing it slowly yace '' sake Ni!" Girgiza kanta tayi tace '' no! You will see me!" Murya ƙasan maƙoshi yace '' Toh zan runtse idona bazan kalle kiba" maƙe kafaɗa tayi hannu ya kai ya fara ƙoƙarin cire ta amma Samha ta ki barin hakan Sam, lumshe idonsa yayi yana shafa kanshi kafin yace '' To wanka zanyi ko muyi tare?" Yayi tambayar yana kallon idon ta, dum! Samha taji gabanta ya faɗi, Girgiza kanta ta hauyi yace '' Good, yanzu let go..'' ƙin sakin shi Samha tayi tana turo baki, tsareta yayi da sleepy eyes ɗinsa Murmushin gefen baki yayi yaɗan ƙara matso da fuskar sa gab da tata ji Samha tayi takasa numfashi,gefen bakin ta yayi brushing with his thumb '' your lips...I wonder how they will taste in my mouth Milady....'' Yawu Samha ta haɗe tana zaro ido jin abinda Ahmad ya faɗa yanayin sa ya wani canja,cire idonsa yayi daga lips ɗinta ya dawo dashi fuskar ta yayi wani ɗan iskan expression ya sake faɗin '' Yanda kike kallona...makes me lose control my lady...'' Samha ta runtse idonta ta rufe kunnuwanta da hannayen ta zuciyar tana tsananin bugu, miƙewa Ahmad yayi da sauri ganin ta sake shi, his eyes mistakenly fell on her shaped *silhouette* komai ba shape ɗin jikin ta wasu out and she looked so damn alluring kamar kamar....wani Gwauron numfashi escaped his lips da sauri ya juya yana faɗin 'astaghfirullah' ya bar toilet ɗin towel ɗinsa na ɗiɗɗigar da ruwa marar sa na wani azababben ciwo yana ayyana wa aranshi zama kusa da Samha has caused him damage wallahi tsakanin jiya da yau sai ciwon mara yaketa turnuƙe shi, Ajiyar zuciya samha ta saki tare da cire hannun ta daga fuskar ta ji take kamar ƙasa ta buɗe and swallow her, while in the back of her mind har tafara calculating yanda zata dauki fansa....
********* Salmah***
Tashi Amreesh yayi ya riƙe hannun ta leading her into the house, yanzu da suke kusa tafi ganin kyan gidan, the house was made of woods sai transparent glasses, Single room ne mey hawa guda,the ground floor, ƙofar itself was made of woods daga gaban gidan akwai shuke shuken flowers, sai wani ƙaton bulb mai bala'in kyau, tura ƙofar Amreesh yayi hannun sa riƙe da nata,her jaw dropped.... Gidan ba babba bane sosai yet it's so cozy.. wasu sets of expensive sofas ne brown color sai daga tsakiya brown rug shima mai taushi sai center table, sai kuma Tv data mamaye bango guda,sai brown curtains masu kyau anyi musu kwalliya da glitter sai dining sai kitchen that was stocked with everything a person will need,the floor was marble floor, sai fire place dake a parlorn, komai dake parlorn mafi yawancin su da woods akayi su,ga wasu ancient abubuwan da bata masan meye su ba, leading ɗinta yayi zuwa wooden stairs ɗin har suka isa ɗakin sa daya mamaye top floor ɗin,she couldn't have seen anything better,she was amazed beyond words,yanda akayi gidan gaba ɗaya zakasan an ɓarar da kuɗi as though they were nothing... Nan da pure glass akayi ɗakin,few things be wooden, sai wardrobe,sai makeken gadon dake tsakiyar ɗakin ga wani daddaɗan ƙamshi da ɗakin keyi,sai wardrobe,it looked so beautiful beyond words, Salmah sai murmushi take from ear to ear... '' everything is so beautiful Amreesh, kamar muyi zaman mu anan!" Salmah ta faɗa excitedly tana tsalle tsalle saman gadon, Amreesh da yayi folding hannayen sa yana kallon ta Finally ya ƙaraso ciki ya zauna bakin gadon yana cigaba da kallon ta without saying a word, faɗuwa tayi zaune kusa dashi pony tail ɗinta ya warware falling on her face,hannu Amreesh yakai yana yaye gashin da ƙaramin murmushi a fuskar shi, Lumshe idon ta tayi feeling his touch...'' let's swim '' ta faɗa suddenly eyes sparkling leaning a bit closer '' akwai sanyi'' Amreesh ya faɗa nan ta fara zuba shagwaɓa tana roƙo har Amreesh ya yarda....few minutes later, Salmah ce saye da bikini red color that hid nothing daga surar jikin ta sai raɓe raɓe take duk kunya ta kamata, tuni Amreesh ya shiga cikin Lake ɗin ita ɗai yake jira shima ya canja kaya zuwa swim trunk, hangota yayi tana tahowa and man...he couldn't take his eyes off her har ya ƙaraso, miƙa mata hannu yayi ta kama idon ta looking down shiko ya kafeta da ido she looked so sexy and gorgeous, Ahankali ta fara takowa, Amreesh ya kasa haƙura sai da ya jawo ta ya manna ta da jikin shi su biyun suna sakin ajiyar zuciya, ruwan basu da sanyi yet for some reason ji tayi wani irin sanyi na ratsata,haɓarta ya riƙe her almond eyes fell into his cat eyes su biyun suka tsare juna da ido wani irin magnetic pull tsakanin su, idanun Amreesh suka wani ƙanƙance '' You're so beautiful Mahee'' Amreesh ya faɗa zazzafan numfashin sa yana dukar skin ɗinta,kasa Cigaba da kallon shi tayi,she lowered her gaze kumatun looking reddish, Wrapping ɗin hannunsa yayi on her waist slowly kissing her cleavage,a mourn escaped her lips sai kuma ya dawo da lips ɗinsa ravaging her with kisses all over till he finally settled his lips on hers... It felt different from his usual kisses, Amreesh yana kissing ɗinta ne with everything he's got don yanzu soyayyar ta tariga da ta mamaye duk wani nook and cranny na zuciyar sa he loves her more than anything,Bai taɓa soyayya ba and he doesn't know what it is like to love and be loved Saida ya haɗu da ita and now he was sure zaiyi duk yanda zaiyi to keep her not minding duhun dake zagaye da rayuwar sa da kuma fake tag ɗin da kowa ke kallon sa dashi,ada bai taɓa jin buƙatar ya wanke kansa ba,bai taɓa jin buƙatar yayi faɗa don wani abu ba, bai taɓajin buƙatar yin abubuwa da dama till he met her...
WAYE SHI?(Behind the mask)By Autumn 17🍁🍁
Chapter sixty: Five against one...
Sai da Samha ta gama raɓe raɓenta sannan ta fito toilet ɗin saye da wata ƙatuwar riga yellow gashin ta still dripping bum short ɗinta ma haka, idanun ta waje kamar mara gaskiya,ɗakin ba haske the only light comes from the half closed window kuma an sauke gray colored curtain ɗin, '' You' going out like this my lady?" Arazane taji sautin Muryar sa cikin kunnen ta,waige waige ta fara can ta hango shi kwance saman sofa yasa kayan sports blue color don yau weekend sai ƙamshi yake bazawa, she was lost staring at him Saida taji yace '' zaki Cigaba da tsayuwa nan ne?" She snapped out feeling so embarrassed, Ƙasa tayi da kanta tana wasa da ƙasan rigar while tapping her feets on the floor, miƙewa Ahmad yayi slowly making sure Bai kalli inda take ba don Haryanzu marar sa bala'n ciwo take,yana tafiya ɗaya ɗaya ya isa wardrobe ɗinsa ya Ciro riga violet da wando irin hakan masu taushi ya miƙa mata without looking at her yace '' Change into this '' Samha ta karɓi kayan ta koma toilet tasa ta tsane gashin ta sannan ta fito,kallon ko ina tayi bata ganshi ba sai ta fita ta rufe ɗakin...daga sama ta hange su duka suna break fast, mutum uku ne kawai babu '' Perfect '' ta faɗa kafin ta juya da sauri ta shiga ɗakin yan mata, Ɗakin Azeezah ta shiga tayi bincike har ta gano irin wannan abin da Azeezah ta zuba mata dayawa murmushi Samha tayi, hannu tasa ta ɗauke kwalaben ta juye guda a gadon Azeezah sannan tabi ɗakin sauran yan matan suma ta juye musu sannan ta fito ta wuce ɗakin ta tana dariyar mugunta
**********
Amreesh was driven by his feelings wani zazzafan romance yake yima Salmah..an irresistible one ɗauke ta yayi daga pool ɗin ya wuce ciki da ita tsakiyar gadon ya dire ta following her, cigaba sukayi daga inda suka tsaya yanda jikin ta ke responding to what he does ya ƙara haukatar da Amreesh,strap ɗin bikinin yaja and it went lose,he fondled her chest tenderly caressing and smooching it.... Salmah take jinta a cloud nine tasakar masa jiki sunyi nisa ne taji ya fara harar wuri daban nan ido ya rena fata,don bada wasa Amreesh yake ba gabaki ɗaya ya fita hayyacin shi he wasn't understanding anything so kawai yake yakai inda zai kai,hannu yasa ya fincike pant ɗin Salmah ta fashe da kuka jin yana taɓata a wurin ba abunda ya faɗo ranta sai incident ɗin China aiko ta burkice ta dinga tsala ihu Amreesh was oblivious to that.... swimming trunk ɗinsa ya yasar gefe going straight ahead... ƙoƙarin shigar ta yake ta matse ƙafafun ta tana Cigaba da kuka,shiko Amreesh his body was shaking violently,he really wants her...he wanted to take her Amma taƙi, hakan baisa ya dena abinda yake ba,ganin ba sarki sai rabbi yasa Salmah fara kai masa cizo da yaga and all she could do to protect herself Amma it was to no vail, parting ɗin ƙafafunta yayi going in with full force, a loud shrill escaped her lips ga wani azababben ciwo da taji tundaga tsakiyar kanta har zuwa yatsun ƙafar ta Kamar ana zare mata rai ji Amreesh yayi wurin was blocked ƙara Turawa yayi cuz at this point he had lost,wani round of excruciating pain Salmah ta sake experience '' Pls...pl..Amr..Sh..mutuwa zanyiiiiii!!!!!!" Ta ƙarashe maganar da ihu jin Amreesh na ƙara turawa ciki,not that Wai ya samu hanya ne,a'a the place was utterly blocked kamar kogon da wani ƙaton dutse yayi blocking entrance haka wurin yake, Amreesh yake ji kamar ya haukace shima da kanshi wani irin azababben zafi yakeji it's almost as if duk pain ɗin da take experiencing shima yana jin kwatankwacin hakan azuciya da gangar jiki, '' I'm sorry Mahee... just... just..a little..bit more..'' Salmah da zafin ya kaimata karo ta kafe Kafaɗar Amreesh da cizo hannun ta digging deeply into his skin,idon ta sunyi bala'in ja,ko ina na jikinta wani masifaffen ciwo yake it was painful...way too painful
Ji Amreesh yayi kamar ana yimasa daka akai,wani sharp pain yaji akan shi ba Irin wanda yake sa shi ya suma ba,this is a different one,zai dinga ji kamar ana masa daka,da tsalle da ihu and all those noisy things akai, wannan ciwon na bashi wahala fiye da wanda yake suma, jikin sane ya fara karkarwa jijiyoyin kansa suka miƙe,his eyes turning red kamar an watsa masa yaji ciki, Sauka yayi daga saman gadon ya faɗi ƙasa ya dafe kanshi kafin ƙirjin shi, zuciyar shi kamar an kunna mata wuta..he was going through hell on earth at this moment, Babu wanda zai taimake shi, coiling Amreesh yayi a ƙasa yana fitar da numfashin wahala mai zafi, His body still shaking violently
His breath hitched, zuciyar sa na cigaba da yimasa ciwo kamar yanda ciwon kansa ke ƙara ninkuwa, This isn't the first time yake irin wannan ciwon tun yana shekara sha biyar duk da kuwa yana da Alexiythemia,kamata yayi ace baya jin kowa ne irin ciwo yet he goes through this hell,
(It makes me wonder kodai dama ciwon laƙa masa akayi? Only allowing him to feel what was intended?)
Amreesh ya daɗe kwance a wurin kafin ciwon yayi subsiding, Amma bada daɗewa ba wata azabar ta fara, ji yake kamar ana yanka naman jikin sa,aside from that kamar ana hura masa wuta ajiki, kamar ana crushing ƙasusuwan jikin shi, Amreesh was in an excruciating pain, sai jijjiga jikin sa yake his eyes closing shut...the pain lasted for 2hrs daga ƙarshe suma Amreesh yayi....
The wind continued swaying the trees in the small house,Babu wanda yasan ƙaddarar data faɗama su biyun... They both have passed out...Babu matai makin da zai taimake su sai rabbi samawati Wal ard....
***Hajiya Maleeka****
'' yanzu dai an samu an magance wannan matsalar,abu nagaba ki tabbatar da yarinyar nan tasha ƙulli nan,to har abada bazasu taɓa zama ɗaya ba!'' inji Hajiya Ameenah ƙawar Hajiya Maleeka, ajiyar zuciya Hajiya Maleeka ta saki ta karɓi ƙullin da aminiyar ta ta miƙa mata tana juya shi a hannun ta, idanun ta blazing with hatred tace '' Ni Haryanzu mamaki nake, taya shegen yaron ya warke daga ƙullin mu na farko eh?'' taɓe baki Ameenah tayi kafin tace ai duk laifin kine da har yayi aure kina nan sake da baki wai baki saniba,idan bakiyi da gaske abinda kika daɗe kina ɓoyewa shekara da shekaru zai bayyana wallahi, shima Yousuf ɗin that's under your control shima zai...''
'' ɗan dakata pls, Wannan wane irin mugun fata kike mun haka Ameenah? Dan Allah idan baxaki faɗi alkhair ba kiyi shiru '' Hajiya Maleeka ta faɗa fusace taɓe baki Ameenah tayi tareda faɗin '' Toh ai shike nan'' daga haka suka canja topic ɗin suna Cigaba da ƙulle ƙullen su akan yanda za'a raba tsakanin Salmah da Amreesh...
**** Samha****
Kwance take tana kallo a wayar ta wondering ko ina Salmah take? yaushe zata dawo she felt so tired and bored...
Ajiye wayar tayi ta fito daga ɗakin zuwa parlor samun ma'aikata tayi suna kai kawo maza da mata,ita har ta ma manta da akwai wasu ma'aikata a gidan,tana tsaka da tunani ta fara jin ihu kafin su Azeezah suka fito a haukace suna soshe soshe,dariya ce ta Kama Samha amma sai tayi shiru batayi ba, tsakiyar Parlorn down stairs su duka suka zube suna soshe soshen su, sai ga mutanen gida mata da maza sun sauko ana tambayar su mai ya faru amma su Azeezah babu bakin magana... Sai gunjin kuka da suke, Ja'afar ne ya iso wurin da bokitin ruwan da aka sama dettol ya wanke su dashi, only then suka ji sauƙi,
Cikin kuka da soshe soshe saudat tace '' wallahi Bazan yarda ba saina rama '' Ja'afar yace '' gaskiya ya kamata akawo karshen iskancin yaran nan in ba haka ba nan gaba poisoning ɗin mu zasuyi a huta...''
Nan fa parlor ya birkice, Juyawa Samha tayi zata koma sama, Saudat ta ruga da gudu ta cafko gashin Samha,yar ƙara Samha ta saki, cigaba da jan gashinta saudat tayi,a sharp pain tore through her scalp...da sauri Azeezah da mariya suka isa wurin suka jawo Samha zuwa tsakiyar parlorn suka jefar, gashinta ya warware ga wani uban ciwo da kanta keyi
Kowa yayo kanta chaa, miƙewa Samha tayi eyes burning with tears, zagin ta suke ta uwa ta uba tana ramawa
Hajiya Turai tace '' wallahi yau sai ankawo karshen iskan cin ku agidannan ke da wannan shegiyar yayar taki!" Samha tace '' Kin dai san waye shege , amma ba mu ba!" Hajiya Saude kamar jira take takai ma Samha bugu a baki, bakin ya fashe, su Azeezah suka fashe da dariya ganin bakin Samha na fitar da jini,she felt helpless she felt lonely.. zuciyar ta na wani irin zafi ina Mahma? Tana tsaka da wannan tunanin taji
Hajiya zakiyya tace '' ke dai anyi tsinanna wallahi shegiya me sa gashin kanti '' everybody was glaring at samha as if they would eat her the next second,da ace looks could kill da Samha ta mutu, Yaseer yaƙara da faɗin '' dalla Dena kallon mutane da shegun idanun nan naki ko in wanka maki mari!" Sweeping gashin ta Samha tayi backwards her face more visible tace '' Bismillah,idan baka mareni ba baka haifu cikin uwar ka da uban kaba!" Tayi maganar with so much fire burning in her eyes, jin zagin da Samha tayi masa yasa yaseer ya matso a fusace ya ɗaga hannu zai kai mata duka, riƙe hannun shi tayi twisting it ta buga shi a ƙasa.... '' wayyo Allah na!" Yaseer ya faɗa yana ƙwalalo ido,Hajiya zakiyya ta da sauran suka wangale ido suna ganin ikon rabbi, Samha ko sai huci take her chest going up and down if they think she is alone and they could bully her then they're wrong,su Azeezah,saudat, maraƙisiyya, Aymana da sultana su duka sukayo kan Samha it was 5 against one suka tarar mata,duka from every angle Amma Suma sun daku,kuma Samha taki tayi kuka and she refused to stop
Hajiya Saude da abun ya isheta ta jawo Samha daga tsakiyar su ta ɗaga hannu jikake tasss!!!....
WAYE SHI?(Behind the mask) By Autumn 17🍁🍁
Chapter sixty one: WAYE SHI....
The slap landed Amma ba'a fuskar Samha ba, A tsakiyar bayan Ahmad... Suna tsaka da faɗa batareda kowa yayi noticing ba ya shigo da kayan sports ɗinsa wanting to take a rest..just for him to see an tarar ma Samha, zuciyar sa ta ƙuntata ganin abinda ke faruwa ganin Hajiya Saude ta finciko Samha ya ɗauka raba faɗan zatayi ashe she had other plans,tana ɗaga hannu zata sauke shi a fuskar Samha ya ƙaraso with a speed he didn't know he had ya ƙwace samha hugging her tightly sai marin ya sauka tsakiyar bayan shi, parlorn yayi shiru Saboda ƙarar saukar marin and upon whom it landed aka shiga kallon kallo, Lumshe idonta Samha tayi hot tears streaming freely, itama batasan dalilin da yasa take kukan ba,she had wanted to anyways...jin ɗumin hawayen ta a ƙirjinsa in a gentle voice yace '' You' okay my lady?" Jinjina kanta samha tayi batace komai ba, there was so much *pandemonium* in the parlor,su Azeezah suka fara kukan munafinci wai Samha tayi musu duka sannan tasa musu ƙaiƙai a shimfiɗa, lumshe idon ta samha tayi hugging him tighter, zuciyar ta na raɗaɗi at the same time she found home...she found peace in his embrace, Ahmad ya fara stroking gashin ta forgetting everything else not seeing anybody else... just Shi da Samha...
Su Hajiya suka shiga lallashin su Azeezah, itako Azeezah da Sultana Babu abinda yafi ƙona musu rai irin ' my lady ' ɗin da Ahmad ke kiran Samha da kuma yanda yake kareta,their tears were genuine..it comes from a heart burning with jealousy...
Wani yunƙurin Hajiya Saude ta sake yi zata kamo Samha wai ta dake ta, '' touch her and you'll see the worst of me!!!" Ahmad ya faɗa with clenched jaw a kuma tsawace,wani irin fushi na consuming ɗinsa, Hajiya saude da duk sauran dake wurin sai da suka tsorata, Hajiya Saude ta kasa komai '' Wannan abu da kuke wallahi bai daceba! Sai ku dinga fifita bare akan naku it's not fair!" Umar ya faɗa yana harare harare kamar wata mace
A fusace Ahmad ya juyo yana kallon shi yace '' You called her an outsider?" Dum! Umar yaji gaban sa ya faɗi,cire Samha daga jikin sa Ahmad yayi holding her hand yace '' Listen you all..'' ya ɗan dakata yana kallon kowa cikin su, su Azeezah suka ɗago jajayen idon su suna kallon Ahmad yacigaba da faɗin '' Samha is not an outsider because I love her! Inason ta and duk wani wanda yayi ƙoƙarin musguna mata then just know that faɗan dani akeyi! And who ever tries to Touch what's mine Wallahi wallahi saina ɗan ɗana ma mutum azabar da har ya koma ga mahaliccin sa they won't forget!" Slowly Samha ta ɗago jajayen idon ta suka shige cikin na Ahmad that were filled with love,wani irin weakness taji washing over her at the same time soyayyar sa swirling with full force a zuciyar ta, hawayen da suke bin kuncin ta Ahmad yakai hannu ya share
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 39 Chapter of 52