Share this page
Samha and before Samha could hold her laughter SE gata a kwance ƙasa tana tiƙar dariya "Ya Allah,You should have seen your self mahmah,at the moment kin yi kama DA female warrior trying her possible best to protect her home,hahaha!" Ta ƙarashe maganar with another round of laughter, Murtuke fuska Salmah tayi,ta juya ta nufi ɗakin su! She couldn't believe it,Ashe mijinta ne? Amma ai seda ta tambaye shi but he didn't answer,kuma pa yana jin Hausa! And she even bit him! Can kuma ta ɗage kafaɗa tare da taɓe baki "laifin shine ai" ta faɗa a fili tana faɗawa saman gadon Tunda tafara dariya Yake Binta da kallo,noticing the way he was looking at her yasa ta tashi zaune,daga kwancen da take Tsuke fuska tayi Sannan miƙe zata tafi and before he could stop himself SE gashi ya riƙo mata hannu ignoring the feelings in him Juyawa tayi a fusace ta fara balbala Mishi masifa,shi ko ya kafe ta da ido kamar karta bari "Wallahi idan baka fita harka taba zan faɗa ma Mahmah, ta faɗa ma me shuɗin ido yay mana maganin ka!" Ta ƙarashe maganar tana fisge hannun ta Taɓe baki Dr Ahmad yay sannan ya ce " ai bama zata kai mu ga haka ba! Yana gama faɗar hakan ya zaro wayar shi daga aljihu ya fara danna wa Barin wajen tayi cike da jin haushin shi! Ɗaki ta nufa koda tashi ga Salmah tayi Bacci itama gadon ta hau soon enough Bacci yay awon gaba da ita. 07:30pm Samha da Salmah ne suka fito daga ɗakin su, Salmah saye da hijabi ɗin da tayi sallah da shi,tafiya suke sum sum kamar wasu marasa gaskiya . Leƙo kanta tayi bayan sun kawo kusa da stairs,da nufin idan ba kowa se su sauko idan kuma "cat eyes" na wurin they will go back Tana leƙowa karaf,suka haɗa ido,her heart beat sped up da sauri ta ja baya tare da dafe ƙirjinta, "me ya faru"? Samha ta tambaya " I saw him, yana wurin, what do I do Sam? Har da cizon sa nayi pa?" Salmah ta faɗa looking depressed "It's okay kawai pretend as if you didn't remember what happened simple " Samha ta faɗa da murmushi Riƙo hannun ta tayi suka fara sauka, se sunne kai take ita ko Samha ko ajikin ta Wuri tasamu ta zauna daga ɗaya daga cikin kujerun sannan ta gaida shi "uhm" was the only reply taɗan ji haushi amma se ta fuske kawai tasa cartoon as usual. Tsaye take wuri guda tana wasa da karshen hijabin ta,tana satar kallon shi He was wearing grey loose fitted pants da riga polo He looked breath taking in ta tuna what she did to him,SE taji wata irin kunya ta kama ta. Samha tunda ta zauna take ta zuba ido taga ina zata ga Dr amma babu ko alamar shi. Ji tayi duk ranta yayi badaɗi "Amarya kizo ki zauna mana" Dr Ahmad ya faɗa appearing from the kitchen wearing apron Juyawa Samha tayi suka haɗa ido,cire nashi idon yayi ya maida kan Amreesh da ke ta danna laptop ɗin shi kamar besan da zaman mutane a wurin ba. Girgiza kan shi yayi sannan ya juya ya koma kitchen Kamar wata munafuka ta tako yazo ta zauna kusa da Samha wadda take cika tana batsewa, taji haushin yadda da Dr Ahmad ya ƙi kulata Ita kam Salmah aɗar ɗar take zaune a wurin After a while doctor ya fito ya ƙera abincin a dining then ya zo ya kira su Zaman shi yayi se da Ahmad ya ɗauke laptop ɗin "Ɗin..." "Not hungry" ya katse shi yana ƙoƙarin dawo da laptop ɗin* " Ƙin bashi Ahmad yayi,se ma gaba da yayi da laptop ɗin. He had no choice hakan yasa ya tashi cikin takun natsuwa ya isa dining ɗin Ji tayi kamar an ɗauko wani abu me nauyi an aza mata lokacin da ya zauna kusa da ita,she could barely breath Bayan ya aje laptop ɗin dawo wa yayi shima, he served them sannan ya zuba ma kanshi Samha se aikin hararar shi take shi kam ya Basar Cikin natsuwa suka fara cin abincin su amma kowa da abinda ya ke tunani banda ina Few minutes they were done kwashe kwanukan Samha da Salmah sukayi suka wuce dasu kitchen suka wanke " You haven't said anything about her" "Who?" Yace "Your wife,ba kama San sunan ta ba"? "Is it necessary " ya tambaya tare da lumshe idanun shi "It is! Matar ka ce ita, pls give this marriage a chance Amreesh " ya ƙarasa maganar tare da dafa shoulder ɗin shi "uhm" was the only reply Ajiyar zuciya ya sauke sannan ya miƙe, ya nufi kitchen saura kaɗan suci karo da Samha dake fitowa Kallo guda yayi mata ya kauda ido ya ida shiga cikin kitchen ɗin,bin Bayan shi tayi da harara kafin ta fita fuuu ta wuce sama Ganin Dr ya sa ta ɗan yi murmushi tace" mungode da ɗawainiya Allah ya saka,and the food was delicious" Kanshi ya shafa sannan ya ce" baze kai daɗin wanda mijin ki ze dafa ba" da mamaki tace "ya iya?" Yar karamar dariya Dr yayi yace "Ki gwada sa shi yayi miki" rufe baki tayi tace "rufamin asiri, wallahi Ni har tsoro yake bani" Ɗage gira yayi yace"me yasa?" Shrugging ɗin shoulders ɗin ta tayi tace"oho,ƙila saboda be da fara'a " "But he's nice and kind of you get to know him, kawai dai nature ɗin sa ne a haka and he wasn't like this before, abubuwa dayawa suka faru da suka sa shi ya zama haka,but i believe da taimakon Allah You Are his redemption" sadda kanta ƙasa tayi tace "Ni kuma? Taya" "Bansani ba Amma na tabbata zaki iya, Please ki taimaka Mahmah, You Are our only hope uhm?!" " I will try" ta faɗa badan tana tunanin zata iya ba "Allah yayi miki albarka ya dafa miki" Ameen ta amsa Yayi mata se da safe ya fita Wurin Amreesh ya koma ya tsaya,can kuma ya ranƙwafo tare da faɗin "Good night man,aci AMarci lafiya and be careful Kada ka lahanta musu ɗiya" juyo wa Amreesh yay yana kallon shi,shi kuma ya kashe mashi ido guda, sannan ya nufi hanyar fita Ɗan juyowa yayi yana ɗaga ido ya hangi Samha standing by the stairs Bye bye yayi mata, ta wani turo baki tare da yin fari da ido ta juya ta wuce ɗaki Murmushi yayi me kyau sannan ya ida da ficewa duk. Duk abunnan a idon Amreesh but he just pretended like he didn't see anything After a while ya danna remote and locked the door kafin ya wuce upstairs Salmah on the other hand tunanin maganar da sukayi da Dr take how will she do it? She had no idea hakan yasa ta fito daga kitchen ɗin tana tafiya kamar wadda ƙwai ya fashe wa Aciki! Ganin ba kowa a parlor yasa ta kashe komai sannan ta wuce upstairs ɗakin su ta shiga and she found Samha fast asleep Lokacin da (Samha)ta dawo ɗaki,faɗawa tayi saman gado kawai se taji hawaye dalili? Ita ma bata sani ba! And she felt her mood spoilt tananan kwance har Bacci yayi gaba da ita. Salmah daga gefen gado ta zauna tana saƙe saƙe after a while and idea popped up into her mind hakan yasa da sauri ta tashi,tashiga toilet wanka tayi da body wash ɗinta me daddaɗan ƙamshi ta wanke ko ina sannan ta fito ɗaure da towel Tsane jikin ta tayi, before she applied h3r body lotion Bayan Nan ta nufi closet ta ɗauko wasu pajamas masu laushi red colors da ya shiga da waist bead ɗin ta!.tasa wandon iya karshi gwiwa rigar kuma ba neck ta feshe jikin ta da oud me ɗan karin ƙamshi She looked so alluring Bawai tayi duk wannan bane because she is hoping to seduce him, kawai dai tayi ne as an opening for her mission Ƙara gyara gashin ta tayi,tasa red hair bonnet her slim neck visible Matsa wa tayi ta gyara ma Samha kwanci ta saita acn pecked her on the fore head kafin tasa wasu pink flip flops ta fita tare da rufe ma Samha ƙofar bayan ta kashe wutar Tafiya take zuciyar ta cike da tsoro amma haka ta dake ta nufi ɗakin da She knocked on the door sau uku amma there wasn't response hakan yasa ta tura ƙofar ta shiga The room was cold gawani daddaɗan ƙamshi sa ke tashi wutar ɗakin ba haske sosai Rufe ƙofar tayi, ta ƙarasa ciki ta hau saman gadon by the right side,ta jawo duvet ɗin ya rufa zuwa ciki Tanan se gashi ya buɗe ƙofar toilet ya fito wearing purple colored pajamas da suka zauna a jikin shi kamar dan shi akai Tunda ya fito yaji ƙamshin turare different from his hakan yasa yayi scanning ɗin dakin until his eyes settled on her Ƙasa tayi da kanta zuciyar ta na bugawa da ƙarfin gaske Kamar ta tashi ta zura da guda,and since the moment he stepped into the room ƙamshin dakin ya canja zuwa nashi turaren Ɗauke kanshi yayi ya ƙarasa gaban madubi yayi'god knows what's sannan yafara approaching ɗin gadon his eyes fixated on her,with a every step he takes bugun zuciyar ta ƙaruwa yake Ga wani irin zafi da take ji and her thighs were also sweating tana ganin ya kawo ta sulale ta kwanta, tare da jan duvet ɗin to cover her face Zama yayi on his side. "I believe you have read the contract and kin San duk abinda ke ciki ko?" Ya faɗa after a while,jin jina kanta tayi from inside the blanket" I have no feelings, dan haka Ni bazan iya kusantar ki ba" ya faɗa after a while da Hausar shi me daɗi She was surprised da taji yayi Magana da Hausa,how ever sentence ɗin shi na ƙarshe ya bata kunya! Ƙara ɓoye wa tayi cikin duvet ɗin and what did he mean by'be da feelings ' ɗan leƙowa tayi and there eyes met Da sauri ta rufe fuskar ta shi kuma ya bita da kallo,why is she hiding? "Wane irin feelings? Ta tambaya after a while" kowane iri, i don't feel " leƙo idanun ta tayi taga he was still looking at her Jujjuya maganar shi tayi Sannan tace"that means you are a robot"? Ta faɗa tare da tashi zaune, ɗan tsuke fuska yayi,se kuma ya jinjina kanshi tare da faɗin " the only difference is that I'm a human"! " So yanzu idan na taɓaka You won't feel anything " ta faɗa tana kai hannunta fuskar shi tare da jan kumatun shi, riƙe hannunta yayi Da sauri ta ƙwace hannunta tana faɗin sorry " I don't have feelings whatsoever, I don't feel,kona ji ciwo i wouldn't know" ɗan waro ido tayi,all her fear of him disappearing "To me yasa ?" Ta tambaya genuinely intrest " I have Alexithemia, ciwo ne that doesn't allow you to feel" ya ƙarashe maganar cike da ƙosawa be doesn't like talking too much and this is what he has just done. Sleep ya faɗa yana kwantawa, itama kwantawa tayi facing him,she never knew akwai ciwo irin haka! Tashi tayi zaune ya bita da ido addu'a Bacci ta karanto ta shafa ma kanta sannan ta shafa mashi He didn't react or say anything Bayan Nan she turned off the lights sannan ta matsa kusa da shi wrapping her tiny hands on his waist Kanta a ƙirjin shi Shi dai har lokacin he didn't say anything, but it was a new thing to him " Good night" ta faɗa tare da pecking ɗin shi on the cheek,da sauri ta ɓoye fuskar ta ina his chest kunya na kamata. "Uhm kaɗai yace. WAYE SHI? (Behind the Mask) By Autumn 17 Chapter seven: Kiran sallar farko ya buɗe idanun sa,yana karanto addu'ar tashi daga Bacci. Sannan ya kai hannun sa ya kunna bed side lamp. Zaune yayi ƙoƙarin tashi, nauyin daya ji ne yasa shi kallon ƙasa, her hands were wrapped around his neck, clinging onto him tightly kamar wani zai ƙwace sa! Tsira mata idanu yayi for some seconds kafin ya cire idanun sa looking elsewhere. After a while ya samu ya ɓanɓareta daga jikin sa ya maida ta kan pillow yana gyara gashin ta that was everywhere ' wane irin Bacci ne haka' ya ayyana aranshi kafin ya sauka daga gadon walking gently towards the bathroom. Buɗe idanun ta tayi bayan taji ya rufe ƙofar, zama tayi saman gadon tana ƙara gyara gashin ta kafin ta miƙe ta nufi closet ɗin sa ta ɗauko wata jallabiya ash color, sannan ta matsa wurin inner wears ta ɗauko shima ash color sannan ta fito daga wurin ta ajiye su a saman gadon. Buɗe ƙofar bayin yayi ya fito da towel ɗaure a ƙugun shi and another one yana tsane gashin sa that was dripping wet...he looked so damn sexy Juyawa tayi tana kallon shi sakaka kamar ta samu tv, wuce ta yayi ya tsaya gaban mirror ya fara shafa mai, kamar wadda aka tsikara da sauri ta matsa kusa da shi with an embarrassed smile tace "let me help" kafin ya amsa ta matso man ta fara shafa masa ajiki,duk da Kunyar da take ji haka ta dake. Shima tsaye yayi kawai yana kallon ta he didn't stop her! His face blank as usual, yaɗan tsuke fuska,saboda me makon ta shafa masa man se kawai ta ɓuge da wasa gashi ta cika masa kunne da surutu iri da kala, duk wannan surutun was just to hide her embarrassment SE kuma ta samu kanta da wasa da jikin sa tracing his perfectly placed abs da yatsan ta. Riƙe hannunta yayi ganin idan suka ci-gaba a haka, he will be late for prayer Ɗago idanun ta tayi ta kalleshi and his icy blue eye, met her brown ones,she looked so innocent ga bugun zuciyar ta da yaƙaru da sauri ta matsa baya tana sosa ƙeya 'ya Allah,saunawa zan kunyata kaina' ta ayyana aranta before turning away ta tafi ta dauko kayan da ta ajiye masa ta miƙa masa Karɓa yayi yana shirin kwance towel ɗin agaban ta,waro idanu tayi murya na rawa tace" ba bayi zaka canja kayan ba"? Ɗan dakatawa yayi yayi mata kallon ƙasan ido,she looked frightened "no" ya faɗa curtly yana kallon yanda idanun ta suka ƙara girma kaman zasu zobo ƙasa Ya kwance towel ɗin xeyi unwrapping ɗin sa kawai se ji yayi an buga ƙofar toilet, bin kofar yayi da ido his lips twitched kamar xeyi murmushi,it was a smirk! Dafe ƙirjinta tayi tana faman numfashi kamar wadda tayi marathon saboda yanda ƙirjinta ke bugu " ashe mutumin nan baida kunya" ta faɗa a fili tana wuƙi wuƙi da ido, kafin ta girgiza kanta ta kunna tap tafara wanke baki kafin tayi alwala ta fito Samun sa tayi saman sallaya kallo ɗaya ta masa ta ɗauke kai kada yaƙara kamata tana kallon sa. And he looked so handsome ga ƙamshin sa daya cika ko ina a ɗakin Shima miƙe wa yayi heading towards the door alaman fita xeyi,da sauri tasha gaban sa, ƙanƙance idanun sa yayi looking at her intently,sosa kanta ta ɗanyi kafin tace" uhm,I have something for you" Bata jira amsar shi ba ta jawo hannun sa zuwa bakin gado while he just followed her ba tare da gardama ba Saman gadon ta hau saboda ya fita tsayi, sannan ta dafa gashin sa ta karanta"a'udhubikalimatillahi tammaat,min kulli shaiɗanin wa hamma,wamin kulli ainin lamma" ta ƙara da wasu adduoi kafin ta shafa masa from head to toe with a charming smile on her face,shikam ya bita da idanu as if wanting to understand or feel something but he felt nothing! Sauka tayi daga saman gadon " Masha Allah kayi kyau,kamar in sace in gudu" ta faɗa tana jujjuya ido, murmushinta ya kasa ɓoyuwa and so was her dimples" kina so ki sace Ni ki gudu?🤨" ya faɗa with a sexy voice that made chills ran down her spine SE kuma ta fashe da dariya tana faɗin" ina ni ina wannan ƙarfin halin? Wai ɓarawo da sallama" ta ƙarashe maganar tana riƙe haɓa da gwalalo masa idanu "Uhm" kawai ya faɗa cuz he wasn't understanding what she was saying Riƙo hannun sa ta sake yi and lead him out of the room,ta kama ta kanay naye sa kamar zata maida da cikin ciki, shi kam ba abinda ya canja na daga expression or feelings ɗin sa. Se da ta raka shi har bakin ƙofa,ta zaɓamasa takalmin ta tabbatar ya sa,then she stood up once again facing him,shima ita yake kallo cuz he was sure wani abun zatayi and she didn't fail to surprise him Cuz the next second tayi tiptoeing ta manna masa kiss on his both cheeks tana yin hakan ta ruga da gudu kamar iska,ta ɓacewa ganin sa .bin ta yayi da kallo kafin kuma ya juya ya fara tafiya cikin natsuwa the girl is weird. Directly ɗakin su ita da Samha ta shige,ta jingina da ƙofa tana faman mayar da numfashi Ita ma tayi mamakin ƙarfin halin da take nunawa with regards to this man,gashi lokacin da ya riƙo hannun sa suna saukowa down stairs,she felt possessive kamar shi ɗin nata ne ita kaɗai.to'shi ɗin nawa ne cuz I'm his wife, zan yi iya yinsa domin in sama ma kaina a place in his heart and life,kuma zan kareshi daga duk wata cuta and I will love him and grow family with him' ta ayyana tana jin wani irin determination na aiwatar da abinda ta ƙudurta aranta. Da wannan tunanin ta matsa bakin gadon ta fara tada Samha da ke Bacci kamar wata matatta. After a while Samha ta miƙe ta shiga toilet ita kuma ta wuce wurin kayan su ta,ta ɗauki hijabi zumbulele tasa ta tada Sallah se da ta gama ta na adhkar kafin Samha ta fito tana yan kumbure kumbure, murmushi Salmah ta yi ɗan tasan ƙanwarta ta kishi ne ke ɗawainiya da ita Itama Samha wani zumbulelen hijabi tasa ta tada Sallah ,Bayan tagama tayi adhkar, batare da ta kalli inda Salmah ta ke ba ta haifa ta amsa wa Salmah ta kafin ta riƙo hannun ta cikin sanyi murya tace"Sam, nasan kina fushi dani for leaving u alone and I'm sorry! Ta ƙarashe maganar tana kallon Samha dake cika tana bayarwa kamin taƙara da faɗin" kin San yanzu da da ba ɗaya bane, but still k ƙanwa tace,I can never replace u, and my love for you baze taɓa canzawa ba uhm? Ta ƙarashe maganar tana tallabo Chin ɗin Samha da take kallon wani direction ɗin because she doesn't want Salmah to see her tears " Me yasa kika tafi kika barin" Samha ta tambaya bayan ta goge hawayen da suka silalo mata " I had to, auren contract NE pa,Dan haka dole in kasance tare da shi a duk sanda ya buƙaci hakan to fulfill my end of the bargain Sam" ta ƙarashe maganar looking so worried" to meyasa baki faɗamin ba? Samha ta ƙara faɗa tana facing ɗin ta da kyau" U were sleeping, kuma U both have different places in my heart, bazan iya barin ɗaya don ɗaya ba! Don't make things difficult please,ba zaki taɓa canja wa ba a zuciya ta sam-sam" Salmah ta faɗa tana share ma Samha hawayen da suke zuba kamar an buɗe tap Actually kukan da take saboda Abu biyu ne,the fact that Dr Ahmad ya share ta,har yanzu abun namata ciwo,she tried to ignore it Amma ta kasa,se kuma she's afraid bayan auren yayar ta ,she will no longer care for her like before , wannan shine dalilin kukan "I'm sorry Mah-mah, kawai ina jin tsoron rasa ki ne" Samha ta faɗa Rungume ta Salmah tayi tana faɗin"ke ɗin wani sashe ne na rayuwa ta Samha and I will never abandon you for anything never! "Salmah ta ƙarashe maganar tana kallon fuskar Samha da tayi ja kaɗan Murmushi Samha ta yi tana ɗan jin dama dama a zuciyar ta. After a while Salmah tafara ta shi ta shiga toilet tayi wanka,ta fito ɗaure da towel and another tana tsane gashin ta Samha was already asleep don dama ita akwai Baccin safe, ɗauke idanun ta tayi tana cigaba da shirya wa abubuwa da yawa nayi mata yawo a kai 'Allah ya taimake ni" ta faɗa a fili Gama shafa body lotion tayi kafin ta ɗau hair oil me daddaɗan kamshi tafara shafawa gashin ta daya ke baƙi siɗik sannan ta taje, Bayan tagama with all this ta ɗauko wani baggy pants pink color da riga fara polo ta sa. Ta fashe jikin ta da turare masu ƙamshi She twirled in front of the mirror tana yar dariya, " i look so beautiful" ta furta tana wani juya idanun ta " Mrs Blue eyes,wannan wanka haka ai se kisa blue eyes ya zauce! Samha ta faɗa tana kallon Salmah sama da ƙasa,juyowa Salmah tayi da sauri ta na kallon Samha " yaushe kika tashi" ta tambaya utterly surprised, rolling ɗin idanun ta Samha tayi tare da faɗin" tun lokacin da kika tsaya gaban madubi kina murmushi and complimenting ur self" ta ƙarashe maganar tana wuce wa toilet Da ido kawai Salmah ta bita Samha is something else Ajiyar zuciya ta sauke sannan ta fita daga ɗakin zuwa kitchen,she wasn't even sure idan ya dawo. Tsayawa tayi tsakiyar kitchen ɗin tana tunanin kome zata na dafa? It's just morning hakan yasa ta ɗauko irish ta free ta soya ta soya ƙwai Sannan ta tafasa ruwa ta zuba cikin flask she arranged everything in the dining It was about 8:39 "Bari in kira Samha mu karya tare" ta faɗa a fili sannan tafara hawa stairs ɗin, kafin kuma tafara tsallake ɗaya in between Tayi tsalle kenan ƙafar ta ta zame, ihu ta ƙwalla tana wurga hannu desperately trying to hold on to something but there was nothing Rufe idanun ta tayi,dan ta sadaukar yau se tasha ƙasa Buɗe idanun ta tayi slowly jin bata sha ƙasa ba rather something strong was securely wrapped around her waist! A familiar scent yana kutsa hancinta, a hankali fuskar shi ya zama clear! It was Amreesh ,saye yake da kayan motsa jiki Black and White straps,gashin sa wasu neatly packed fuskar shi ba walwala da usual Ya kafe fuskar ta da ido as if trying to find something Itama hannayen ta were on his shoulders, holding tightly zuciyar ta na bugawa saboda tsananin tsoro ,hakan ya bayyana a fuskar ta Miƙewa tsaye tayi,shima sakin ta yayi,yayi tafiyar sa ganin Bello tambayi idan ta ji ciwo ba yasa idanun ta suka cika da hawaye Zubewa tayi ƙasa tafara birgima kamar me aljanna Juyowa yayi yana kallon damar da take yi, he couldn't be anymore surprised, shikam wannan daga gani reno Aka kawo masa,or maybe the girl has mental issues Kiran sallar farko ya buɗe idanun sa,yana karanto addu'ar tashi daga Bacci. Sannan ya kai hannun sa ya kunna bed side lamp. Zaune yayi ƙoƙarin tashi, nauyin daya ji ne yasa shi kallon ƙasa, her hands were wrapped around his neck, clinging onto him tightly kamar wani zai ƙwace sa! Tsira mata idanu yayi for some seconds kafin ya cire idanun sa looking elsewhere. After a while ya samu ya ɓanɓareta daga jikin sa ya maida ta kan pillow yana gyara gashin ta that was everywhere ' wane irin Bacci ne haka' ya ayyana aranshi kafin ya sauka daga gadon walking gently towards the bathroom. Buɗe idanun ta tayi bayan taji ya rufe ƙofar, zama tayi saman gadon tana ƙara gyara gashin ta kafin ta miƙe ta nufi closet ɗin sa ta ɗauko wata jallabiya ash color, sannan ta matsa wurin inner wears ta ɗauko shima ash color sannan ta fito daga wurin ta ajiye su a saman gadon. Buɗe ƙofar bayin yayi ya fito da towel ɗaure a ƙugun shi and another one yana tsane gashin sa that was dripping wet...he looked so damn sexy Juyawa tayi tana kallon shi sakaka kamar ta samu tv, wuce ta yayi ya tsaya gaban mirror ya fara shafa mai, kamar wadda aka tsikara da sauri ta matsa kusa da shi with an embarrassed smile tace "let me help" kafin ya amsa ta matso man ta fara shafa masa ajiki,duk da Kunyar da take ji haka ta dake. Shima tsaye yayi kawai yana kallon ta he didn't stop her! His face blank as usual, yaɗan tsuke fuska,saboda me makon ta shafa masa man se kawai ta ɓuge da wasa gashi ta cika masa kunne da surutu iri da kala, duk wannan surutun was just to hide her embarrassment SE kuma ta samu kanta da wasa da jikin sa tracing his perfectly placed abs da yatsan ta. Riƙe hannunta yayi ganin idan suka

Chapter 4 of 52