I should be rewarded right?" Batasan mai yake nufi ba sai jitayi subtly ya fara romancing ɗin ta, tun tana gane series ɗin harta zo bata ganewa sai da ya ririta ta sannan ya wuce da ita ɗaki.
Kwanaki sun cigaba da tafiya Aliyu ya zama sanannen ma'aikaci a wurin aikin su,yan mata sai bin shi suke shidai he made it clear yana da mata but they weren't ready to leave him, akwai wata mai suna xue yao, ita ko ina yake she always made excuses to be with him, sai taita taɓa shi duk da ya nuna bai son haka.
Tsakanin sa da Salamatu kuma wani irin so da ƙauna mai tsayawa arai suke ma juna however,har yanzu tsakanin su romance ne kawai it makes her wonder ko baida lafiya ne? Bawai ta ƙagu bane,a'a kawai dai tasan in every functioning marriage there has to be intimacy duk da suna yi but it wasn't to the core right?.
Ta damu da wannan sosai and she had no one to talk to, a ɗayan ɓangaren kuma ta maida hankali tana koyon martial arts har ta ɗan Iya basics sannan tana koyon Chinese cuisines har ta ƙware ma, kuma tana yin abincin yan Nigeria. Aside from that ita da Aliyu basu manta da asalin su ba,from time to time he takes her out kuma da shigar su ta yan Nigeria suke fita siya kallon su.
Cikin wata shida Aliyu ya gina masu sabon gida wanda nasu ne na kansu, ya zuba komai da zasu buƙata amma ita salamatu bata sani ba,
Birthday ɗin salamatu Aliyu yayi inviting ɗin coworkers ɗinsa suka zo ayi celebrating ɗin birthday ɗin,duk da ita Salamatu bata sani ba, ranar yini tayi tana baƙin ciki because it was her birthday yet Aliyu bai tuna ba! She hates him!! Tana nan zaune daga ita sai wando bum short dakuma wata farar riga shara shata,gashin ta yayi wani iri, idanun ta sunyi ja, zuciyar tana tafarfasa idan Aliyu ya dawo zai gane dan ko abinci bata ma dafa ba.
Da ƙarfe 07:30 tana zaune bayan tayi wanka tasa wata doguwar rigar Atamfa ta gama sallah, kicin kicin tayi da fuska tana daddanna wayar ta transferring the aggression to the phone kira ya shigo wayar ta,it was an unknown number kamar zata share sai kuma dai ta ɗauka, '' Hello Is this Mrs Aliyu?" Ɗayan ɓangaren ya faɗa duk da dai Salamatu batasan ko waye ba,sai da hankalin ta yaɗan tashi jin abinda ake faɗa, tace'' eh, nice any problem?" Daga ɗayan ɓangaren yace '' pls come to Qingwangfu road, street no5 house no 40, your husband...'' wani irin dum zuciyar Salamatu tayi kafin mutumin ya idasa maganar sa ta katse sa da faɗin '' meya same sa?" Kafin ɗayan ɓangaren ya bada amsa impatiently ta katse kiran ta jawo hijabin ta dake kusa ta ɗaura abaibai ta fita daga Apartment ɗin a haukace.
Abin hawa ta tara ta hau,sai rusar kuka take without actually knowing what happened,mai tuƙi sai haƙuri yake bata da Chinese '' Méí shì de,Hui hao dé'' Ina Salamatu batasan abinda yake faɗa ba, kasancewar anguwar da suke tayi nisa da wannan wurin sai wurin 08:39 suka iso, it was an elite street ya haɗu iya haɗuwa, ko ina da haske kamar rana ga gine gine masu shegen kyau,it was an elite street na China inda masu kuɗi da mulki ke rayuwa. Yana ajiye ta tafita a haukace ta shiga cikin Apartment ɗin da aka faɗa a waya,
Guards didn't stop her, shiga tayi ta tura ƙofar Apartment ɗin ta shiga ko ina duhu ba alamun mai rai, tsoro ne ya kamata sai lokacin ma taga wautar ta, mai ya kawo ta why didn't she call Aliyu to confirm? Duk wannan tunanin tanayi tana ƙara kutsa kai,yan zudai tsoro ne cike da zuciyar ta damn....
WAYE SHI?(Behind the mask) By Autumn 17
Chapter thirty six: she's asking for it
Adduo'i Salamatu ta fara karantowa jikin ta na ɓari,ga wani sanyi dake ratsa ta,takasa natsuwa bare ta tantance daga ina sanyin ke zuwa.cigaba tayi da kutsa kai Bama ta zo da wayar ta ba bare ta haska,idan fa nan gidan yan yankan kai ne? Zuciyar ta ta ayyana 'dum' gaban ta ya sake faɗuwa dama taji ance yan China na cin naman mutum especially baƙar fata wayyo ita Salamatu ta bani,baki na rawa with a breaking voice tace '' Leo,kana Nan?" Ba amsa,ji tayi fitsari ya matse ta har ya ɗan fara zubowa tayi sharkaf da gumi ji tayi ta ci karo da abu,buɗe baki tayi zata kurma ihu akayi saurin rufe mata baki, almost immediately ƙamshin sa ya cika mata hanci before he slowly wrapped his on her waist holding her gently,sai zare zaren ido Salamatu take acikin duhu, duk da tagane ƙamshin,but is it really him? Zuciyar ta wani mahaukacin bugu take kamar zata fashe. Kawai sai gani tayi ko ina ya gwauraye da haske muryoyi daban daban singing happy birthday to her, bin ko ina take da kallo how every where was breathtakingly decorated Masha Allah sai kuma ta kalli mutanen dake sanye da Kayan Hausawa and hell do they look beautiful Wai yan China da kayan Hausawa,kowa yasa banda xue yao da take saye da wasu ɓingilallun kaya masu jan hankali dama kuma ita ma dai tana da kyau,tunda haske ya gwauraye ko ina take bin Salamatu da kallon tsana,she absolutely hates her duk da batasan ta ba but tunda har Aliyu ya taɓa ta she must be his so cold wife . Salamatu ta dawo da idon ta ga Aliyu, yayi mata wani irin mugun kyau fiye da koda yaushe, shima saye yake da irin kayan da abokan aikin sa suke saye da su.
Wani uban murmushi ya sakar mata mai kyau yana bin fuskar ta da tayi jage jage da hawaye da kallo, turesa ta fara yi wasu hawaye na ƙara ciko idanun ta,'' I'm sorry '' kawai ya faɗa taji zuciyarta ta narke,damnnn!!! Such an affect he had on her. '' I'm so sorry rosy,I wanted to surprise you bazan in tada maki da hankali ba.'' yayi maganar sincerely turo baki tayi tace '' kasan yanda hankali na ya tashi?" Slowly ya sake faɗin '' I'm sorry '' zata sake magana wani daga cikin abokan aikin Aliyu mai suna Shang min yayi gyaran murya tare da faɗin '' well romeo, idan ka gama soyayyar Shall we cut the cake?" Kunya Salamatu taji ta kamata wani yace '' kai kabar su mana su sha love..'' sauran suka kwashe da dariya shidai Aliyu sai kallon Salamatu yake that was still in his arms he wished he could kiss her, wata daga cikin mata tace '' ban taɓa sanin Lee ya iya soyayya har haka ba ashe Mr romantic ne.'' tayi maganar teasingly,wata tace '' they look so cute ''
The talks went on and on,xue yao sai rolling ɗin idanun ta take, ido Salamatu ta haɗa da Aliyu taji kunyar ta ta ninku tayi ƙasa da kanta yar ƙaramar dariya Aliyu yayi ya riƙe hannun ta yana faɗin '' come, let's introduce u to everyone ''jinjina kanta tayi tana biye dashi. Suka iso mutane sai gushing suke at how perfect the couples looked. Salamatu dai ta kasa kallon kowa saboda kunya shiko Aliyu sai murmushi yake kamar wanda akayi ma ishara da kujerar Makka. Introducing ɗin ta yayi sannan suma suka fara introducing ɗin kansu, Salamatu sai dai ta jinjina kai. Har kowa ya gabatar da kansa banda xue yao that looked unwilling sai ma wani kallo da take ma Salamatu, kowa a office ɗin yasan yanda xue yao ke don Aliyu yet yaki bata dama Saboda yana da mata and from the looks of it yana matuƙar son matar sa dan a office every now and then sai ya kira sunan ta, shouldn't she, xue yao just give up?
Ganin weird looks ɗin da kowa ke bata yasa tayi wani fake smile tace,'' Ina jiran kowa ya gama introduction ɗinsa kafin inyi nawa ne'' tayi maganar tana fari da ido wata mai suna, xiang luo tace '' are you waiting for everyone to finish or you are just pretending '' wani sharp glance xue yao Tay mata amma bata ce komai ba sai ma zuwa da tayi daf da salamatu tana faɗin '' Hi, I'm xue yao ur husband colleague '' tayi maganar in a seductive voice tana kallon Aliyu,tsuke fuska Aliyu yayi, dawo da duban ta tayi ga Salamatu da ta kafe ta da ido, basarwa xue yao tayi ta cigaba da faɗin '' your husband is such a sweet heart, ranar shi ya sauke Ni gida ranar da ya fara aiki a companyn mu'' xue yao tayi maganar with an evil smirk ganin yanda Salamatu ke kallon Aliyu, Salamatu ko ji tayi wani abu ya tokare mata wuya,was Aliyu lying to her?
Kallon ta shima Aliyu yake ganin kallon da take masa, mutanen dake tsaye wurin could sense the heaviness of the atmosphere, kowa dai bai ji daɗin abinda yao ta faɗa ba. Duk da sun san ba wani abu bane idan colleague ya taimaki colleague ɗin sa. But was it necessary to say it here?
Aliyu could see the hurt a idon Salamatu, ji yayi ranshi ya sosu amma sai ya danne, ƙasa yayi da kansa in a low voice yace '' I love you,I only love you and will forever love only you trust me Rosy'' Aliyu yayi maganar in a whisper Amma kowa dake wurin saida yaji,wurin ya kaure da cheers Salamatu taji wani irin Saida a ranta the pain she was beginning to feel saboda abinda yao ta faɗa ya kama gaban sa she no longer feel it. Kunya taji ta ƙara rufeta ganin yanda mutane ke cheering suna faɗin Aliyu yayi kissing ɗin ta, ɓoye fuskar ta tayi in his chest tana dariya kamar yanda shima yake. Xue yao ta cika tayi pam kamar zata fashe,dammn!! Me yasa Aliyu zai faɗi hakan a gaban ta? Didn't he know?
Shang min yace '' come on let's cut the Cake '' jawo ta Aliyu yayi suka tsaya tana gaban sa yana bayan ta his colleagues side by side riƙe wuƙar tayi shi ya riƙe hannun ta suka yanka cake ɗin ana mata happy birthday,
Duk kunya ta cika ta,ɗaukar cake ɗin tayi ta kai bakin Aliyu amma sai ya juyar da cake ɗin zuwa bakin ta, buɗe baki tayi ta karɓa kafin ta cinye he bit the remnants from her mouth aiko sai cheering ake even louder than before suna faɗin Mr Lee King of romance
Jawo ta yayi ya rungume sai ƙoƙarin Jaye jikin ta take saboda mutane amma Aliyu yaƙi sakin ta.
Xue yao idanun ta sukayi jawur har da hawaye ciki, Aliyu ya yanka ma kowa cake sannan mutum ya zuba wine of his choice kowa ya ja gefe da abokin hirar sa suna hira.
Jan hannun salamatu Aliyu yayi excusing them selves to the terrace.
Xue yao tabi su da ido har suka ɓace ma ganin ta, wata ce daga gefe ta ƙaraso inda xue yao take hannun ta riƙe da wine ta tsaya bayan xue yao itama tana kallon su Salamatu da suka ɓace,kurɓar wine ɗin tayi tana kallon xue yao da batasan da wanzuwar ta a wurin ba. Itama pa ba tun yau ba ta kamu da son Aliyu from the first day she saw him kawai dai ta ɓoye ne amma wallahi kullum son sa ninkuwa yake aranta. Har da faɗa masa tayi bai mata wulaƙanci ba illa haƙuri da ya bata yace shi yana da mata. Mai makon taji ta dena sonshi sai kawai son nasa ya ninku a zuciyar ta, ajiyar zuciya ta sauke cike da makirci ta sauke ajiyar zuciya Tare Da faɗin '' isn't it sad?" Juyowa xue yao tayi jin maganar mutum a bayan ta, it was Cheng Irene, Yar ƙasar Japan duk da babanta ɗan China ne, kallon me kike nufi xue yao tayi mata murmushi Irene tayi tace '' It's indeed sad ace kana son mutum Amma shi bai son ka, it's not fair '' tayi maganar tana girgiza kai cike da taraddadi kamar da gaske,tsuke fuska yao tayi tace '' I'm not interested in your pity ki kama kanki '' ajiyar zuciya Irene ta sauke helplessly sai kuma ta kalli fuskar xue yao da ta kasa ɓoye abinda ke zuciyar ta,shanye wine ɗin dake hannun ta Irene tayi with a sly smile tace '' Sure, no ill intentions Amma nasan zaki so ki kasance da masoyin ki'' A ɗan harzuƙe yao tace '' ina ruwan ki? Koma mai nene i will figure out a way so pls'' tayi maganar tabi gefen Irene zata wuce saurin riƙo ta Irene tayi tana faɗin '' without my help, you will never figure it out '' ƙwace hannunta yao tayi tana huci tace '' who are you?" Irene tace '' a well wisher,mai fatan alkhairi a gareki kuma nake da shirin taimakon ki dan ki cimma burin ki no strings attached'' tayi maganar tana kallon cikin idon yao da itama ita take kallo trying to find out idan da gaske take. Ajiyar zuciya yao ta sauke tace '' meye ribar ki idan na samu abin da nake so?" Wani kwalbar wine Irene ta jawo tana zubawa cikin cup ɗinta tare da faɗin '' your win is my win, idan kin samu abinda kike so nima zan samu abinda nake so''
Xue yao ta ɗage gira guda tace '' kuma meye shi wannan da kike so?" Murmushi Irene tayi tace '' idan kin Samu abinda kike so abinda zan samu shine raba sa da matar sa da zakiyi, I hate her '' kallon rashin yarda xue yao tayi ma Irene she wanted to ask further questions Amma sai ta bari kawai tace '' taya zaki tai make Ni?" Irene tace ''on the new years eve, kin San duka ma'aikata zasu zo we will use that chance...'' katse ta xue yao tayi '' nace taya zaki taimake ni bance rana ba!" Yao tayi maganar seemingly annoyed, '' you are so impatient '' Irene tayi maganar tana ɗaga kafaɗar ta tare da mai dasu ƙasa,sai kuma ta matsa dab da xue yao whispering in her ears, zaro ido yao tayi jin plan ɗin Irene in her madness bata taɓa hasaso abu kamar Wannan ba, jim tayi kafin tace '' kin tabbata zai yi aiki?" Iska Irene ta furzar daga bakin ta a gajiye ta ce '' trust me will you?" Jin jina kanta yao tayi,wayar tace tayi ringing tayi excusing kanta ta tafi ta ɗauka, bin bayan ta da smirk Irene tayi tana faɗin ' silly girl ' aranta.
Lokacin da yao ta dawo har Irene ta bar wurin itama kawai sai ta fita daga gidan ɗaya. One by one suma sauran sukayi dissipating tareda rufo ƙofar parlor bayan last person ya fita.
Ɓangaren su Aliyu kuma tunda Suka iso Salamatu ta kasa rufe bakin ta, the place was more than beautifully decorated da candles,roses da wasu neon lights masu bala'in kyau dab da ita Aliyu ya tsaya can ƙasan maƙoshi yace '' do you like it?" Tsikar jikin ta taji ya wani irin tashi,lumshe idon ta tayi, sannan ta sake buɗe idon ta taking in the beautiful surroundings cikin ƙaramar murya tace '' I love it Leo '' juyo da ita yayi suna facing ɗin juna yana bin ta da wani kallo slowly ya cire hijabin dake jikin ta yana ƙare ma jikin ta kallo rigar tayi bala'in matse ta her beautiful shape was *accentuated*, Ƙara matsowa yayi wrapping his muscular arms on her waist gently pulling her close har suna shaƙar numfashi da ƙamshin juna, lumshe idanun ta Salamatu tayi, he begun rubbing his face on hers giving her wet kisses ƙara damƙe shoulders dinta tayi as she savour each of his kisses, in an even more slow voice Aliyu yace '' it's our home Rose '' buɗe idon ta tayi suka shige cikin nasa da suka sauya launi, ƙasa tayi da nata, ya ƙara faɗin '' do you like your birthday surprise '' ɗago wa tayi da murmushi a fuskar ta tace '' I loved it, na ɗauka ka manta but You didn't Taya ma kayi convincing ɗin su,suka sa kayan mu?" Tayi maganar seemingly amused, '' kawai na faɗa musu yaune birthday'n mata ta and dukan su Are invited shine suka tambayi dress code na nuna musu although banyi tunanin zasu complying ba but they did.'' ya ƙarashe maganar tare da walwale gashin ta da tayi packing slowly tace '' thank you for everything Leo '' sai kuma ta ɗan ɓata fuska in a serious note tace '' wace ce wannan yar yao ko zoo yawo?and why didn't you tell me ranar ?" Aliyu yana dariya yace '' she is my colleague and I didn't think it was important shine yasa ban faɗa ba, amma next time zan kiyaye '' yayi maganar looking intently at her jinjina kanta tayi, ya riƙe hannun ta leading her zuwa table ɗin da ya shirya musu da aka cika da different cuisines
Zama sukayi yayi serving ɗin ta ya zauna shima suna ci tare, ' he's so romantic ' ta ayyana aranta ɗago kansa Aliyu yayi and their eyes met,kasa cire idon ta tayi daga nasa, murmushi Aliyu yayi har dimples ɗinsa suka lotsa '' anything Rose?" Da sauri ta miƙe tabar wurin,take mata baya Aliyu yayi and he found her in the corridor, riƙo hannun ta yayi tare da
Pinning ɗinta da bango hannun sa ɗaya riƙe da ƙugunta ba warning he crashed his lips on hers kissing her wildly itama kissed him back with an equal wildness.
Ɗaukar ta yayi ya shigar da su in one of the rooms ya kashe wutar ɗakin, sukayi undressing ɗin juna kafin suka faɗa gado suna cigaba da sha'anin su.....
The next day,daƙyar Salamatu ta iya haɗa ido da Aliyu through out ranar wasan ɓuya take dashi kasancewar weekend ne,duk da bawai sun kai har ƙarshe bane it stopped at romance as usual Amma na jiya yafi na koda yaushe, saukowa take daga stairs ɗin tana bin ko ina da kallo a tsorace she just hopes har ta gama abinda zata yi Aliyu bazai yi appearing ba, ganin baya wurin yasa ta fara bin ko ina na parlorn da kallo, wannan gidan yafi wanda suka bari kyau da tsari. Ta shagala da lalle kalle taji ƙamshin sa da sauri ta juyo sukayi ido huɗu ji tayi kamar zata faɗi,da sauri ya taro ta ta faɗo jikin sa, da sauri ta yi yunƙurin tashi ya ƙara matse ta jikin shi yana hura mata iska a kunne yace '' relax '' ɗaukar ta yayi ya zaunar da ita on one of the sofas sannan ya miƙe ya bar wurin ajiyar zuciya ta sauke sannan ta miƙe ta shiga kitchen ɗan wake ta dafa ta zuba ta dawo dining ta zauna tana jiran sa, after a while ya sauko suka ci ɗan waken tare.
Sauran ranakun da suka biyo Aliyu was super duper romantic ko ina taje yana biye da ita,wanka ma tare suke, sannan ga wani project da aka basu a wurin aiki,team mate ɗinsa xue yao, sai ta dinga zuwa musu gida da ɓingilallun kaya, kuma tai ta shige ma Aliyu,SALAMATU absolutely hates it,gashi idan suna moment ɗin su sai tazo tana interrupting, shidai Aliyu bai kawo komai aransa ba don ta riga da ta faɗa masa she has moved on, Amma tuni Salamatu ta harbo jirgin ta,bayan tayi confronting ɗin ta shamelessly tayi admitting she wants to have Aliyu and she will do anything for it....
Chapter thirty seven: Sabuwar soyayya
𝑊𝐴𝑌𝐸 𝑆𝐻𝐼?(𝐵𝑒ℎ𝑖𝑛𝑑 𝑡ℎ𝑒 𝑚𝑎𝑠𝑘)𝐵𝑦 𝐴𝑢𝑡𝑢𝑚𝑛 17
https://chat.whatsapp.com/ITRS0D9vLpo1uGMEvTahfs?mode=wwt
𝐶ℎ𝑎𝑝𝑡𝑒𝑟 𝑡ℎ𝑖𝑟𝑡𝑦 𝑠𝑒𝑣𝑒𝑛: 𝑆𝑎𝑏𝑢𝑤𝑎𝑟 𝑠𝑜𝑦𝑎𝑦𝑦𝑎....
Lokacin da Salamatu taji abinda xue yao ta faɗa hankalin ta ya tashi,amma sai ta danne ta kalli xue yao ido cikin ido tace '' Give it your best '' tayi maganar tare da juyawa ta fara tafiya taku biyu ta ƙara juyowa tana kallon xue yao that looked like she was about to explode tace '' har gaba da Abada, Aliyu bazai taɓa son ki ba so chill.'' tana kaiwa nan ta fita daga kitchen ɗin, xue yao fuskar ta tayi ja kamar tumatur jikin ta sai rawa yake ranta yayi mugun ɓaci. Furzar da iska mai zafi tayi tana faɗin '' zakiyi nadama'' kafin ta ɗauki coffee ɗin data haɗa ta fito daga kitchen ɗin,yau ma tazo gidan su game da project ɗin da aka basu ita da Aliyu, kamar ko yaushe wata shegiyar riga body hug ce ajikin ta da ya bayyana shape ɗin ta mai ɗaukar hankali amma banda Aliyu da ya rigada ya mace akan matar sa,he sees no one else. Duk yanda zata bi don ta ja hankalin sa abin yaci tura she felt so frustrated.
Dawo wa parlorn tayi ta iske salamatu zaune kusa da Aliyu tana hawaye,Aliyu duk ya bi ya birkice sai tambayar ta yake mai ya faru,xue yao gritted her teeth tana isowa inda suke tana bin Salamatu da wani shegen kallo ido suka haɗa Salamatu ta sakar mata wani arnen murmushi wanda Aliyu bai gani ba.
Sai ta kalli Aliyu tana kuka shaɓe shaɓe tace '' ciki na ciwo yake, ka kaini ɗaki pls'' tayi maganar tana ƙara riƙe cikin ta tare da shigewa jikin Aliyu, ɗaukar ta Aliyu yayi ya wuce da ita ɗakin su duk yabi ya daburce.
Xue yao da zuciyar ta ta kawo ƙirji,ji tayi kamar ta haɗiye zuciya tsabar baƙin ciki. Now she was more than sure dole tayi aiki da plan ɗin Irene
Jakar ta ta fisga ta fita daga gidan gaba ɗaya.
'' Are You sure kada a kira likita?" Aliyu ya tambayi Salamatu with so much care. Jinjina kanta tayi sai kuma ta jawo shi ya kwanta gefen ta,ta aza kanta a ƙirjin sa,he could hear her heart beat,ɗago ta yayi yana kallon fuskar ta yace '' faɗa min '' itama tana kallon shi tace '' me?" Yace ''what happened tsakanin ki da ita a kitchen?" Murmushi salamatu tayi tace '' it's between us kada ka damu, let's sleep '' tayi maganar with a final tone bata so su cigaba da wannan zancen, ciwon cikin ma ƙaryar sa tayi she was fine,kawai so take ta kori xue yao.
Aliyu bai sake magana ba ya kwanta kamar yanda ta buƙata.
NEW YEAR EVE.....
Ranar gabaki ɗaya ma'aikatan chan group kowa zaka gani,on their faces it's written they were extremely happy, kowa ya ƙule adaka,masu mata sun zo da matan su masu maza sun zo da mazan su. Hall ɗin ya cika da mutane, sannan mutane were still coming,Hall ɗin ƙato ne da kayi decorating ɗin sa da wasu Crystal like ice, ƙasan kuma wasu a marvel floor, Hasken wurin bai da haske can can amma kuma ba duhu bane can can shima, infact wurin yayi kamar wani kogon ƙanƙara hasken wurin yayi kamar light blue irin na ƙanƙara dai haka.
Sai kuma kujeru da aka lulluɓe da farin yadi sai table daga tsakiya. Ga counter idan mutum na buƙatar drink kowane iri,akwai alcoholic wine and non alcoholic,sai kuma soft drinks. Waiters at your service
Wurin kowa sai murna ake, they were standing in groups suna chatting,
Bayan ma'aikatan har da elites ɗin China aka gayyato dan chan group of company's is a big company, mutane sai zuwa suke suna gaisawa da ELITEs ɗin ƙasar China idan anyi recognizing ɗin ka,toh kakar ka ta yanke saƙa.
Ga yan ƙalilan daga cikin yan jarida da aka bari suka shigo,sai ɗaukar hotuna suke . Can na hango Park ɗin su Aliyu,Shang min yasa wata Black tuxedo days bala'in yi masa kyau ya sa ma gashin sa felt, daga gefen sa wata mata sanye da flared up gown she looked so beautiful,matar sa ce,sai wata mai suna Anna Lee ,da sauran yan group ɗin nasu,duka sunyi kyau sai hira suke.
Wata roles Royce Ce ta tsaya at the entrance and all eyes turned, driver ne yazo da saurin shi ya buɗe ƙofar dake hannun dama, Zuro doguwar farar ƙafar ta dake sanye cikin wasu tsinannun high heels sky
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 25 Chapter of 52