hunturu na kaɗa farin hijabin ta hawaye na cigaba da bin fuskar ta,she would never forget this day... saida tayi tafiya mai nisa ta kawo wani empty road ta juya taga Cherry blossom 🌼 🌸 🌸 kaɗai ne,sai street lamps gaba titin ne, wuri tasamu a gefen hanya ta zauna tana kuka '' Bazan sake komawa wurin shi ba Wallahi!" Ta faɗa tana cigaba da kukanta '' who touched young Miss I wonder 🤔?" Da sauri Salmah ta ɗago fuskar ta jin familiar voice ɗin,'' Oliver!" Ta faɗa da murmushi a fuskar ta,saye yake da wandon jeans sky blue sai big black hoodie fuskar shi sakaye da face Mask yana baza ƙamshi, murmushi anonymous yayi ya zauna kusa da ita his eyes looking at her with something unreadable, fuskar sa saye da mask as usual, '' who touched my princess Uhm?" Ya faɗa yana share mata hawayen fuskar ta da tafin hannun shi that felt soft,ƙara fashewa da kuka Salmah tayi kafin ta fara gaya mashi abinda ya faru, rungumeta yayi daga gefe and that was the first mistake, Salmah bata ma kula ba cuz she was deeply Saddened by what Amreesh did to her he could have explained right? With a smirk anonymous ya shiga ba Salmah haƙuri tareda kitstsima mata ƙarya da gaskiya game da Amreesh waro ido Salmah tayi tareda rufe bakin ta da hannun ta tace '' You mean he is a psychopath?" Jinjina kanshi anonymous yayi with fake sadness yace '' unfortunately haka ne,ada mu ƙawaye ne,yana nuna min yana sona amma da tafiya tayi nisa sai nagano ya raba Ni da kowa and he only wants me for himself na ɗauka it was okay but then he begun acting weird Abu kaɗan ya fara kai min duka..it deteriorated idan ya ganni da mutum zai yi yanda zai yi ya raba mu, ta hanyar cutar da kowane ya raɓe ni, and he says he loves me too much shiya sa...'' ta gefen ido yake kallon Salmah that looked shocked ' your naive little wife will lead you to your downfall Emrys...' anonymous ya ayyana aranshi yana murmushin mugunta '' he is very evil young Miss...you have to stay away from him...'' cike da kokonto Salmah ke kallon Oliver,shima ita yake kallo but then... could she trust a stranger? Riƙe hannun ta yayi cikin nashi yana kallon fuskar ta yace '' nasan abune mai wuya a gare ki young Miss..amma ki yarda dani.. will you?" Anonymous ya tambaya yana shafa hannun Salmah ƙasa tayi da kanta with a trembling voice tace '' I don't know...'' tayi maganar tana cije leɓenta amma kuma gefe guda maganganun anonymous sun fara tasiri a ranta murmushi yayi '' it's okay '' yayi Maganar yana miƙewa tsaye yace '' nasan kina jin yunwa ko?'' sai da yayi maganar Salmah taji cikin ta ya bada ƙuuu! It was embarrassing ɓoye fuskar ta tayi cikin tafin hannun ta...'' let's go '' miƙewa Salmah tayi tabi bayan shi slowly,she felt safe with him, bayan Amreesh da Ahmad shine mutum na biyu that she feels safe with, buɗe mata ƙofar gaba yayi ta shiga ta zauna shima ya shiga seat ɗin driver yayi igniting ɗin engine ɗin speeding away... To a very beautiful restaurant...inter Continental restaurant, wuri yayi musu reserving aka kawo musu menu,abincin Asia Salmah tayi ordering shiko yayi ordering ɗin Europe,bayan ankawo musu suna ci suna chatting kamar sun san juna she felt so free with him...hoto ya ɗauke su ita Salmah batayi tunanin komai ba, atleast he had put a smile on her face she doesn't remember what Amreesh did to her... shiko Oliver directly DM ɗin Amreesh ya shafi ga ya tura hoton captioning it ''# Tsintuwa ba sata ba# Young Miss with Anonymous... # The begining of your downfall Emrys..!😉'' bayan ya tura ya ajiye wayar suka cigaba da cin abincin su..suna fita daga restaurant ɗin yakai ta wani wuri daban anyi decorating ɗin wurin da lights da sauran abubuwan ƙawata wuri ga mutane sai celebration suke,wasu na rawa Salmah sai murmushi take excitedly ita har mantawa take da mutumin dake gefen ta ba Amreesh bane, gani tayi ana kunna light sticks🧨 ta tsaya tana kallo with awe '' Wanna light some?" Ya tambaya ganin yanda take kallo with a wide smile on her face '' zamu iya?" Ta tambaya ido waje Riƙo hannunta yayi suka kutsa cikin mutane ya ɗauki stick guda ya miƙa mata bayan ya cinno wuta, Salmah ta saki ihu daɗi ta karɓa tana circling Oliver ya tsaya daga gefe yana kallon ta with a wide grin on his face...a genuine one bana muguntar ba, har wurin tara Salmah da anonymous na tare sun bi ayarin mutane suna celebration... Duk da basu san na me bane
*******
Amreesh ne zaune a bakin gado yana aiki a laptop ɗinsa,his brows furrowed together fuskar sa tsuke,gashin sa a little dishelved, saye yake da wando fari na Puma sai farar hoodie
Tunda ya fito toilet yaga baiga Salmah ba yaɗan ji hankalinsa ya tashi,amma tunanin ki ƙila tana ɗakin Samha made him relax,sai kuma da ya tuna yanda yayi handling ɗinta ɗazu yaji baiji daɗi ba, miƙewa yayi daniyar zuwa wurin Salmah when a message popped up in his phone, kamar bazai duba ba,sai kuma ya koma ya ɗauki wayar, Calmly yake viewing ɗin abinda Anonymous ys turo masa, though he looked calm from outside zuciyar sa wani mummunan gudu...his eyes darkened....ya damƙe wayar a hannunsa,yaushe ma salmah ta fita har suka haɗu? Yaushe suka san juna? Was he the person she was talking to the other day? The more yake tunanin the more the atmosphere around him changed...wayar ya mayar cikin aljihu ya ɗauki mukullin mota ya fita daga wurin ..
*****
Barin wurin Salmah da Oliver sukayi zuwa wurin wani street vendor suka karɓi suya, anonymous baici ba saida ya tsira ma salmah ido as she eats... Tana bashi labari..ji yayi zuciyar sa wants to deviate from the original abinda yayi niyar aikatawa,his heart was softening for her...damƙe haurun shi dam yayi yana jin wani irin fushi building up within him...da kanshi yake fushi for feeling that way. The only goal he has in this life is revenge...kuma bazai huta ba till he has his revenge....
Ɗago kanshi yayi yaga Amreesh na approaching inda suke, murmushin gefen baki yayi kafin ya fara retreating,har ya ɓace cikin mutane, Hango Salmah Amreesh yayi tana ta shanawa abinta, with long strides ya ƙaraso wurin ji tayi an cafke hannun ta da sauri ta juyo their eyes collided,zare hannun ta tayi da sauri tana Matsawa baya, Abubuwan da Oliver ya faɗa mata ringing in her head,yanzu ita a idon ta Amreesh looks nothing less than a devil.. yanda idon ta suka wani ƙara girma da yanda take kallon shi cike da tsoro yasa yaji zuciyar sa tana masa zafi, lumshe idon sa yayi tare da sake buɗe su and she was no where to be found... Ts tsere bakin Amreesh parted and close... Scanning ɗin wurin yayi ya hango ta tana kutsawa cikin mutane tanayi tana waigowa kamar tana gudu daga wani ƙasurgumin dodo
Zuciyar Salmah sai bugu take da ƙarfi tana ture mutane tana shigewa cikin su in her bid to hide from Amreesh, parking lot ta Isa batareda ta sani ba, gudu take without seeing her front taji ta cikaro da mutum,ihu ta saki yayi saurin rufe bakinta with his palm.. kiciniyar ƙwace kanta ta fara yayi sama da ita,sai cilla ƙafa take tana kwarara ihu harda cizon Amreesh a kafaɗa but he was unfazed...jefata yayi cikin motar slamming the door shut tayi ta buɗe ƙofar amma ta kasa zagayowa yayi ya shigo yaja motar a fusace yana sharara uban gudu, Salmah sai kuka take tana Cigaba da ƙoƙarin buɗe motar she doesn't want to be with him.... Wani wawan burki ya taka a parking lot ɗin gidan sai gata zaune ɗare ɗare saman cinyarsa, kallon ta Amreesh yake face unreadable,baya take matsawa tana ƙoƙarin sauka daga jikin shi,riƙe ƙugunta yayi pressing her down with a hard voice yace '' think you could escape from Emrys...? Kiyi gudu daga nan har zuwa ƙarshen duniya...i will still find you Mahee!" Yayi maganar so possessively like he owned her... Ƙoƙarin ƙwace kanta take when suddenly he slammed his lips on hers trying to kiss her forcefully hannayen sa roaming on her body...rufe bakin ta tayi gam pushing his chest,mayarda Hannayen tan yayi baya holding it firmly ya tura bakinsa cikin nata, kissing her intensely Hawaye nabin fuskar ta cije halshen sa tayi har saida yayi jini amma Amreesh bai Dena ba sai da yayi mai isar sa sannan ya sake ta...su biyun suna maida numfashi, Salmah ta lumshe idon ta, Amreesh has turned into someone she barely recognized...was she wrong about him? Tayi gaggawar shiga contract dashi didn't she? She will ask for a divorce then...
Ji tayi yana faɗin '' Next time you try to run....'' Shiru yayi yana kallon fuskar ta,buɗe idon ta da sukayi jaa tayi staring at him haushin sa na cika zuciyar ta ya cigaba da faɗin '' i will punish you in such a way you won't be able to Walk for a week...'' he whispered the last part,ji tayi tsigar jikin ta na tashi, ido waje take kallon fuskar shi dake murtuke '' oya,tashi daga jikina..'' yayi maganar glaring at her..kamar jira take ta fita da gudu tana kuka
Jinginar da kanshi Amreesh yayi using his fingers to massage his temples '' you're going too far...'' ya faɗa with gritted teeth kafin ya fito daga motar walking majestically zuwa cikin gidan, maraƙisiyya ce ta sauko daga stairs da gudu saye da kayan bacci that hid nothing a jikin ta ta faɗa jikin Amreesh ta ƙanƙameshi... He froze....
WAYE SHI?( Behind the mask)By Autumn 17 🍁🍁
Chapter sixty eight: Samha....!
Slowly ya ɗago kanshi ya kalli sama, their eyes met Ashe bata tafi ɗaki ba laƙewa tayi a corridor tana kuka.. yanda yaga tana kallon shi yasa yaji wani headache ya fara nuƙurƙusar shi,itako maraƙisiyya sai lumshe ido take tana ƙarawa jinta ajikin Amreesh for the first time tana shaƙar daddaɗan ƙamshin sa ji take kamar ta cigaba da kasancewa a haka
Juyawa da gudu Salmah tayi ta shige part ɗinsu ta wuce ɗakin Samha she was so done with Amreesh! Ta zauna saman gadon ta tanƙwashe ƙafafunta tana turo baki gaba kamar ƙaramar yarinya...
Samha ta fito daga toilet tana kallon Salmah dake cika tana batsewa bata tambaye ta Meya faru ba ta zauna daga gefe tana kallo can taga Salmah ta cire hijabin ta ta kwanta taja blanket ta rufa, Itama Samha sai kawai ta kwanta without covering her self tana kallon ceiling har bacci yayi gaba da ita
Ture maraƙisiyya yayi daga jikin shi, maraƙisiyya ta ɗago fuskar ta tana kallon shi idon ta sunyi ja, kallo ɗaya ya mata ya ɗauke kanshi tareda faɗi in a very deep and sexy voice'' next time you try it....zan yanka ƙafafun ki and feed it to you..'' batareda ya sake ko kallon side ɗin ta ba ya haye sama tabi Bayan shi da kallo ko kaɗan kalaman shi basu tada mata da hankali ba sai ma shauƙi da suka sata and she wish he will continue talking to her koda zagin tane.
Saudat itama dake saye da kayan bacci and she just saw what happened taji zuciyar tana tafarfasa she was the only person who was supposed to be in his arms no body else juyawa tayi tana faɗi with clenched jaw '' Your days are numbered maree '' ta shige ɗakin ta
**"***
Zaune yake ƙarƙashin wata bishiya, saman ciyayi wurin looking ahead,wurin zagaye yake da shukoki irin wa'yanda suke fitowa batareda an shuka su ba, sai daga gefen su wasu itace ne sukayi circling ɗin wurin to a half har da yan fulawowi, wurin kukan tsuntsaye ne kawai daga bayan shi ɗan ƙaramin Titi ne amma mutane basu cika bin wurin ba sai gulbi hakan yasa titin ya kasance Tsakiyar wannan wurare guda biyu.. saye yake da dogon wando jeans navy blue sai baƙar hoodie daga ciki yasa farar singlet hannun shi da ƙafar shi saye da gloves don sanyi ake sosai ranar data fito batada ƙarfi anjima kaɗan za'a fara snow❄️❄️ tunda yazo China ya shiga neman yarinyar nan har gidan marayu da makarantu irin wayanda yake tunanin she'd attend duk ya tafi yet he didn't find anything... Hannunsa ya zura cikin aljihu ya Ciro wani pendant...a silver colored moon shaped pendant me silver chain mai bala'in kyau, murmushi yayi yana tuna yanda ya samu sarƙar...
Shekaru biyar da suka wuce, lokacin he was thirty bayan sun gama seminar ɗinsu na doctor he decided to take a tour a China, lokacin baisa contact lenses gaba ɗaya sai dai yana sa glasses, bayan yayi tafiya mai nisa ya kawo daidai wurin da yake zaune yanzu sai kawai yaji kanshi ya fara sarawa and baya gani sosai ga jiri na kwasar sa not just that sai yaji numfashi na neman gagarar shi,da sauri yayi parking a gefe da ƙyar ya fito daga motar gasping for air, hasken ranar daya daki idonshi lokacin da ya fito made it worse his brain was chaotic and panicked... Ya dafe ƙirjinsa kafin ya kai ƙasa yana cigaba dajan numfashi da ƙyar... His emerald green eyes desperately searching for help Amma babu ko mutum guda a empty road ɗin,jan jikin sa yayi zuwa ƙarƙashin bishiyar ya kwanta amma sai abun ya ƙara tsamari kasancewar komai a wurin is green colored with no choice ya rufe idon shi yana cigaba da jan numfashi har ya gaji in fact yanda yake jin iskan bai kaiwa a lungs ɗinsa ya ɗauka he was going to die... Suma yayi a wurin can yaji ƙaramar muryarta tana faɗin '' ka tashi.. kaji " yaso ya buɗe idon shi amma sai ya kasa rather ƙirjinsa begun going up and down, yarinyar not knowing what to do ta sunkuyo ta matse hancinsa tareda saka bakinta a nashi,jin bakin sa a rufe gan yasa ta lashe bakin sa with her tongue...Dr Ahmad was stunned...sai kuma ya buɗe bakin shi,iska ta shiga hura masa a baki idan ya datse bakin sa sai ta zura halshen ta ciki har sai ya buɗe...da taji ya fara numfashi da kyau ta sake shi taɗan koma baya her eyes looking at him intently, slowly idonsa da sukayi ja suka buɗe ɗishi ɗishi yake ganin ta,her hair was divided into two sai kowane ɓare ansa ribbon akai sai ƙaton round framed glasses ɗin dake fuskar ta, uniforms ɗin jikinta Black skirt and a white shirt sai pink jakar ta.. ganin bai buɗe ido ba yasa tace '' kodai ya mutu ne? Let me try once again" ƙara ƙasa da kanta tayi ta haɗe bakin su m,at this point sarƙar dake a wuyan ta went lose falling into his shirt the cold metal pressed against his skin...he felt weird yanda ƙaramin halshen ta ke yawo a bakin shi, hannu yakai ya jaye ta daga jikin shi weakly, ajiyar zuciya yarinyar ta sauke tareda faɗin '' thank God baka mutu ba,kana jina?'' ta faɗa tana bubbuga fuskar shi jinjina kanshi kawai yayi,jakar ta ta sauko ta shiga Ciro snacks tareda faɗin ''idan ka tashi kaci and go home'nd get yourself treated '' jinjina kanshi yayi kawai ta miƙe tana faɗin '' bye'' Ahmad yaso yace ta tsaya but he couldn't even move properly haka yana kallon ta a ɗishi ɗishin har tabar wurin...
Ajiyar zuciya ya sauke ya mayar da pendant ɗin cikin aljihu,he has one more place to go idan yaje can and he couldn't find her that's it for the time being...
Miƙewa yayi yana kakkaɓe snow flakes ɗin daya fara zubowa daga jikin shi ya nufi motar shii that was parked a gefen titi ya shiga ya tada engine yabar wurin
QIN WANG FU INTERNATIONAL SCHOOL CHINA...
Zaune Ahmad yake gaban principal ɗin yana kallon principal ɗin hopefully koya gane description ɗin da yagama yi masa, ajiyar zuciya principal ɗin ya sauke yace '' I'm sorry bansan ko da akwai wata ɗaliba nan as you described ba,baka da koda hoton tane?" Ƙasa da kanshi Ahmad yai feeling disheartened ya girgiza kanshi...suna zaune saiga wata Malama ta shigo bayan sun gaisa da principal ɗin suka gaisa da Ahmad shine principal ɗin ya shiga yi mata bayanin abinda ya kawo Ahmad jinjina man tayi tana kallon shi kafin tace '' kamar nasan wata yarinya that perfectly fit what you described a lokacin ana kiranta Moon..'' da sauri Ahmad ya juyo yana kallon ta his legs tapping the floor in patiently yace '' zan iya ganin hoton ta if there's?" Matar tace '' saidai a year book idan kasan shekarar da tayi graduating?" Ahmad ya girgiza kanshi sai da sauri yace '' I'm willing to look for it as long as it takes!" Principal da matar exchanged glances kafin matar tayi leading ɗin Ahmad zuwa record room ta nuna masa inda ake ajiye littafan daya ƙunshi bayanan students da sukayi graduating tundaga primary har senior secondary, Godiya yayi musu kafin ya fara duba littafan...kwana uku Ahmad yayi yana dubawa yet he couldn't find it,ya duba ya sake dubawa amma bai ga komai ba, ajiye littafin dake hannun shi yayi tareda lumshe idon shi yana faɗin '' ya Allah!" Zuciyarsa a ƙuntace, miƙewa yayi ya fara gyara books ɗin daya zubar putting them back in order..ya gama clearing ɗin wurin zai fita kenan idon shi ya hangi wani littafi kwance a ƙarƙashin shelf ɗin har yayi ƙura,duƙawa Ahmad yayi ya ɗauko ya kakkaɓe ya mayar...har yakai bakin ƙofa ya sake juyowa ya kalli inda ya ajiye littafin slowly ya dawo ya ɗauka ya samu wuri ya zauna ya fara flipping pages ɗin...his eyes widened,his body begun trembling, zama ƙasa yayi yana karanta detail ɗin to be sure he wasn't imagining things
Name: Samha Aliyu Sabo (Moon)
Age: 10
Class: primary 5
Address: Qing Wang fu road, street no 5, house no 40 China
Special condition: Schizophrenia
Flipping next page yayi saiga hoton Samha,ta yatsine fuska face blank idon ta saye da round framed glasses ɗin ta,her foxy eyes looking at nothing in particular
'' My Lady '' Ahmad ya faɗa yana shafa fuskarta,sai kuma yayi dariya an excited and suprised one...'' Ashe kina tareda Ni!" Ya faɗa cike da mamaki, matar nan ce ta shigo '' ka gani?" Gyaɗa kai Ahmad ya farayi repeatedly zuwa tayi ta duba itama tace '' she was the girl I was talking about..'' gode ma matar yayi ya mayar da littafin sannan ya fita daga makarantar yana cigaba da murmushi, booking ɗin flight Yayi har ya koma katafaren gidan shi bai Dena murmushi ba isn't Allah wonderful?,wanka yayi ya canja kaya zuwa white sweatshirt ya haɗa da dogon wando wando fari ya baza turare ya tattara kayansa yasa cikin jaka sannan ya fito ya rufe ko ina ya tari cab zuwa airport
******
Tsakanin Salmah da Amreesh things went from bad to sour... kullum tadena kwana ɗakin shi, idan ta gan shi sai tayita hararar shi, Amreesh dai ya bita da ido,ko ɗakin bata shiga sai ta tabbatar baya nan,yau ma hakan ce ta faru,
'' wayyo it feels so good to be in Amreeshs' Arms kamar inta zama wallahi, musamman ma da ya riƙe ƙuguna hugging me tighter...'' Maraƙisiyya ta faɗa tana shan gaban Salmah,wata banzar harara salmah tayi mata maraƙisiyya ta bushe da dariya '' What? Kinji zafi ne? Na gaya maki ai,he'd never love you my dear.." Salmah kam ya cika tayi fam ganin yanda ta tunzurata yasa maraƙisiyya jin daɗi, bangaje ta Salmah tayi tana tafiyar fuuu hakan yayi ma maraƙisiyya daɗi she was sure yanzu there will be a rift tsakanin Salmah da Amreesh tana cikin wannan tunanin taji muryar Salmah tana faɗi with a smirk '' tell you what? You look like a slu*t don haka In kin faɗi abinda yafi hakan i won't be suprised....after all anyi kwantai ba'ada aikin yin sai bin mazajen mutane throwing yourse...'' ganin yanda maraƙisiyya ta harzuƙo mata yasa tayi wuff ta faɗa ɗakin Amreesh tana dariya ƙyakyaƙya!
Harda faɗuwa ƙasa ta dafe ciki,sai kuma ta miƙe zuciyar tana gaba tana baya, Amreesh ne tsaye daga shi sai ɗan ƙaramin wando kamar pant...gashin sa looking so weat, his chiseled chest glowing his abs more define he looked muscular and taller, ƙafafun shi duk gashi,and damn! Bata taɓa ganin na miji ƙato da pant ba wallahi, slowly idon ta ya haɗu da icy cold cat eyes ɗinsa taji gaban ta yabada dum!
Kallon ta Amreesh yake shima from head to toe saye take da farar riga off shoulders and rubuta ' *_Yours_* 💕*_tonight_*' Gashin ta into soft curls sai flared up skirt green,shape ɗin ƙirjinta ya fito sosai her colar bone too, yanda ta zaro ido made her look temptingly seductive in his eyes, murmushin gefen baki ya saki ganin Salmah na hiri hiri da ido and he understood her next move... Salmah ko ganin kallon da Amreesh yake mata kamar mafaraucin da yaga abin farautarsa made her begun retreating his aura digging deep into her skin.. jikin shi na bata tsoro the Next second sai sheƙawa tayi da gudu towards exit,har ta buɗe ƙofar yayi saurin mayarwa ya rufe ya juyo da ita suna fuskantar juna,his huge frame touring over her, hannun shi dafe da ƙofar ya ranƙwafo his eyes looking into hers, runtse idon ta tayi da karfi her heart running a marathon jikin ta shaking slightly '' trying to escape Warrior?" Ƙara damƙe idon ta tayi tareda sa hannun ta tsakanin su so their chests doesn't meet, yanda Muryar sa ta sauka cikin kunnen ta made her want to pee... hannun shi ya saƙolo a ƙugunta a gasp escaped her lips her eyes flew open....
WAYE SHI?( Behind the mask) By Autumn 17 🍁🍁
Chapter sixty Nine: he's a psycho...
Their eyes collided their hearts beat in sync, ido waje take kallon shi...his huge frame wasn't allowing her to take in the much needed oxygen, Amreesh ya kafeta da ido with a smirk on his lips yana zagaye hannun shi a hips ɗinta kafin ya saukar da hannun ta dake tsakanin su pressing her hard on his self jikinta ya fara rawa sosai murya na rawa tace '' wai meye haka?..ka rabu..'' haɗe bakin su Amreesh yayi not allowing her to complete her sentence ƙara zaro ido tayi ido waje tureshi ta fara ya riƙe hannunta ya ɗauke ta ya dire saman gado she wanted to get up yayi saurin mayar da ita ya kwanta saman ta, bedside drawer ya buɗe ya ɗauko wasu cuffs guda biyu, gasping Salmah tayi jin ya saka mata hand cuff ya maƙala shi bakin gado '' meye haka?" Ta faɗa kamar zatayi kuka, wriggling her wrist idonta suka ciko da hawaye Amreesh didn't seem to care,'' let me go..'' ta faɗa tana jan hannun '' idan kika cigaba zaki jima kanki..'' ya faɗa bayan ya rage hasken ɗakin '' Amreesh...let me go you psycho..'' ta faɗa tana kurma ihu, gaban mirror ya koma yana shafe shafen lotions ɗinsa yana kallon Salmah ta madubi dake faman roƙon shi daya rabu da ita,yi yayi kamar baiji ba,turare yake shafawa da niyar idan ya gama he would scold her sai ya saketa yaji tana faɗin '' He..was right... Oliver was right! Kai... psychopath ne kawai! Me nayi maka da zaka ɗaure ni anan eh?...'' haka Salmah ta cigaba da faɗin kalaman da suke ƙonawa Amreesh rai harda faɗa masa how gentle Oliver was with her yesterday yanda ya share mata hawaye and what not.. yaso ya barta amma jin tana faɗin Oliver...waye Oliver? Da sauri ya tuna jiya fa tare suke da Anonymous...ji yayi zuciyar sa na tafarfasa turaren dake hannun sa ya ajiye with a loud bang! Salmah dake magana tayi tsit...ya juyo yana takowa ahankali, hawa gadon yayi bayan ya ɗauko almakashi daga wurin daya ɗauko cuffs ɗin, Salmah taji wata zufa na keto mata and she peed a little, ta fara wriggling once again, Amreesh ke
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 43 Chapter of 52